*UMMU AYMANA PART 5*
Koda suka fito falon faisal ba ƙaramin mamaki tayi ba dan shi ya ɗauka neman mata yafara,binsu kawai yake da ido har suka sami guri suka zauna.
Ayman se kare fiddah yake bayason Faisal ya ganta,kada haƙuri Faisal yayi ,tambaya yafara da ita.
"Ayman bangane bafa,wannan kuma wacece?".
Dariya,Ayman yayi sannan yace.
"Fiddah kenan ƴa ga sarkin sokoto,matar da mahaifina ya auramin batare da sanina ba,its means de uwargidana ce".
"wlh se yanzu nagane ta,dayake a social media kawai nataɓa ganinta.but,meyasa baa gayyacemuba?" inji faisal wanda ya faɗa yana dariya.
"Kai kenan abokin ango kana ƙorafin baa gayyaceka ba,ni kaina angon,ina bacci se farkawa nayi aka miƙo min ita".
Dariya suka sa shida Faisal ɗin,yayinda Fiddah tacika fam,da takaici,gaisheta faisal yake amnan ko kallo be isheta ba,illah ma tsaki da ta masa tabar gurin.
jikinshi ne yayi sanyi amman Ayman ya ƙarfafa masa guiwa ta hanyar bashi labarin abinda ke tsakaninsu wato haɗasu akayi,shiyasa taji haushi.
Faisal be jimaba yabar gidan,bayan Ayman yamasa rakiya gurin,fiddah ya koma wacce yasameta ta riƙe ƙugu tana girgiza kai da gani kasan balai take ji.
"Yanzu dan rashin mutunci shine harda faɗa masa haɗa mu akayi bakai ka ganni kace kana so ba,ko?".
"To ƙarya nayi?ba haɗamun akayiba?koko na taɓa cewa ina sonki?ke da bakinki kince Abbana nane yaga kindace dani ya zaɓamin".
ya ƙarasa zancan yana dariya.
Iya takaici fiddah taji shi rasa me zata ce mishi tayi kawai seta rushe da kuka,ƙarar wayar Ayman ce ta katseta,ɗauka yayi yace.
"Ranka ya daɗe antashi lafiya?".
Hakan daya cene yasa ta gane da Abbanshi yake wayar.
"Gobe ku taho Kano sabida zaayi taron bikinku,dangin,Fiddah ma tuni suna nan,saura kaƙi kawota,tantiri"
Shine abinda sarki ya faɗi ya kashe wayarshi.
Ran Ayman be masa daɗiba,game da wannan sabon sunan da mahaifinsa ke kiranshi dashi,hakan na nufin har yanzu ma daya aura masa Fiddahr bedena fushin dashi ba kenan?.
jiki asanyaye ya miƙe yafice daga ɗakin.
Itama Fiddah jikinta ne yayi sanyi tausayinsa ya kamata,tabbas tasan sabida itane suke samun saɓani shida mahaifinsa.
Miƙewa tayi tabi bayanshi..
Koda tashiga ɗakin a tsaye ta sameshi,zuwa tayi ta dafa kafaɗar shi,juyowa yayi yana kallonta.
"Don Allah kayi haƙuri nasan nice silar faruwar komai insha Allahu ze wuce,don Allah kayi haƙuri"ta ƙarasa zancan cikin kuka.
Tausayinta ne yakamashi besan sanda yajawota ya rungume ba,ita ma rungumeshi tayi,sannu a hankali na tsinto bakin Ayman acikin na fiddah yana kissing ɗinta.
gaba ɗaya yagama burkita mata seti,itama fara mayar mishi tayi,haa abunfa mamaki yaci gaba da bani,ay banyi auneba se hangosu nayi akan gado.
anya,Ayman ne kuwa,kode mafarki nakeyi?.
Sosai Hankalin Ayman yabar jikinshi,wasa yake da duk jikinta,wani ya tsotsa wani ya shafa,kai abinde baa cewa komai,tuni yafara rabata da kayan jikinta,wanda hakanne yadawo da fiddah daga duniyar daɗin data tafi.
da sauri ta riƙe mishi hannu tana bashi haƙuri,amman ina wanda yayi nisa bejin kira.
Kuka fiddah tafara amman Ayman kamar kurma bemasan tanayiba.
ya rabata da kayanta gaba ɗaya,yafara karanto adduar saduwa da iyali.
ألهم جنبني من الشيطان و جنب الشيطان ما رزقتنا.
Fiddah ido fa ya raina fata,sede kamar wanda aka tsikara taga ya saketa ya murgina gefen gadon.
Kallo ta bishi dashi kana,daga bisani ta sauka ta ɗebi kayanta ko sawa bata tsaya yiba ta kwasa aguje zuwa ɗakinta tana yiwa Allah gidiya daya kuɓutar da ita daga azabar first night邏.
Tana shiga ɗakin ta maida ƙofar ta rufe harda key.
wanka tayi sannan tazo ta haye gadonta tana tuno abinda ya wakana a tsakaninta da Ayman,duk inda hannunshi ta taɓa ajikinta ji take kamar a lokacin yake taɓawar.
Fulo ta rungume tana dariya.har bacci yayi awon gaba da ita.
Anashi ɓangaran Ayman kuwa ba komai ne yasa tafasa kusantar Fiddah ba sedan tuno alƙawarin dayayiwa Hayatin sa nacewa shi natane,kuma itace Mace ta farko da zata fara ɓareshi a leda,shiyasa yafasa kusantar Fiddah.
Da ƙyar ya samu ya zubar da abinda ya taso masa akan gadon,wanka yashiga ya jima a toilet ɗin sannan ya fito.
Kwanciyarshi yayi cike da tunanin Hayatinsa,kullum burinshi da fatanshi shine yaushe ze ganta?,a haka bacci ya ɗaukeshi me nauyi inda ya dunga mafarkin Hayatinsa.
Washe gari da wuri dukansu suka tashi,suka shirya suka kama hanyar kano,amman seda suka tsaya a wani boutique,ya siya mata doguwar riga,dayake akwai gurin sa kaya anan ta saka sannan suka nausa birnin dabo.
Duk abinda yadace ayi shi akayi awajan taron bikin nasu jamaa da dama sunje,daga ƙarshe aka musu fatsn,zaman,lafiya taro ya watse.
Gidan Ayman na Abuja Aka kawo kayan Amarya Fiddah ba abinda baa sa ba,take gidan ya ƙara haskawa gwanin shaawa.
Tunda suka dawo Abuja Ayman yamaida jikin fidah filin wasa amman koda wasa be taɓa kusantarta ba,abun na damunta hakanne yass ta tuntuɓi ƙawarta salmab akan ta bata shawara.
Ce mata tayi ta tambayeshi taji dalilinshi in babu daliline se su ɗauki mataki.
koda fiddah ta tambayi Ayman cemata yayi bashida lafiya ne yanzu hakama yana neman magani ne.
Sosai Fiddah ta amince da abinda ya faɗa mata ,shiyasa ko salmab taƙi faɗa mata sabida gudun tona masa asiri,shiyasa ita kuma salmab ta ɗauka komai yayi normal ne shiyasa fiddah bata faɗa mata ba.
Kullum cikin yi.masa addua take akan Allah ya bashi lafiya,dan tausayinshi takeji sosai,sede yayi wasa da ita yasami biyan buƙata bade ya kusanceta ba.
wasa wasa abu har ya kai shekara guda,Fiddah haƙurinta ya ƙare dan haka tace ita,de sede suje asibiti,adubashi ita wlh ta gaji.
Nuna mata Ayman yayi in yaje Asibiti tonon asirinsane ,amman rayi haƙuri ze fita india adubashi,a haka ya shawo kanta ta bar batun Asibitin.
Daga ƙarshe de Ayman daɗin baki yayiwa fiddah akan taje gurin mahaifinshi ta faɗi matsalarshi wataƙila su samo masa magani.
Allah sarki Fiddah ba wayo dan haka shiryawa sukayi sukaje kanon dan ita a ganinta ta hakanne kawai zaa samu mafita.
Koda ta shaidawa Abbansa matsalar dake tattare da ayman sosai yayi mamakin hakan,amman se yabata haƙuri yace ta shiga gida zeyi magana da mahaifinta.
Koda ya sanar da mahaifinta,shima ya girgiza da batun,inda de daga ƙarshe suka tsaida magana ɗaya wato a raba auran inda rabon matarshi ce in yasamu lafiya a maida auran.
Kowa ya gamsu da shawarar dan haka kiran Ayman sarki yayi ya umarceshi daya saki fiddah,sabida asamu a nema mishi magani inyaso daga baya a maida auran.
hmmm Ayman an iya tuggu,
Ay in faɗa muku rushewa yayi da kuka akan shifa yanason matarsa ya zaa raba su,kowa seda ya tausaya masa,da ƙyar aka shawo kanshi ya saketa saki ɗaya.
ita ko fiddah batasan bidirin da akeyiba,seda takardar sakinta ta iso gareta,yanke jiki tayi ta faɗi sumammiya,a gigice sukayi kanta,da kyar ta farfaɗo se kuka takeyi abin tausayi,shiko jairin A ranar ya koma Abuja duk azuwan baa kyauta masa ba an rabashi da masoyiyarsa.
Tun,a hanya yake dariya ganin ya nunawa iyayanshi shi ɗan zamanine,tunda yace bayaso akamasa dole gashi cikin ruwan sanyi sun,warware da kansu.
Koda Ayman ya koma Abuja jinshi yake kamar an,sauke masa nauyi,ko kaɗan bayajin kewar fiddah.
Ita ko kullum cikin kuka taƙi cin abinci, a ganinta Ayman na sonta fin ƙarfi aka musu wajan rabasu,gashi in takira wayarshi baya ɗauka,a ƙarshe ma se ya turo mata text massage.
"Ke a tunaninki kinada abin faɗamin ne?bayan kinje kin haɗa ƙarya da gaskiya kin faɗa kinsa an rabani dake,dan ba kya sona ay base kinmmin hakaba,dan haka karki sake nemana".
Hankalin Fiddah sake tashi yayi na ganin Ayman ita ya ɗorawa laifin mutuwar auransu,kuka take harda majina.
shiko dariya yake harda ƙyaƙyatawa.
Tunda Ayman ya rabu da fiddah yakejin hankalinshi a kwance,har wata sabuwar natsuwa ce take shiga sabida ya rabu da ƙaya.
Fiddah ta yanke shawarar sanar da salmab abinda ya faru da ita,dan haka kiranta tayi a waya ta faɗa mata.koda salmab taji labarin rasa me zatace mata tayi,rai aɓace ta fara magana.
"ke,wacce irin banza ce don Allah,?gaba ɗaya Ayman ya maidake sokuwa,wawiya kuma kin maidun,in bashi da lafiya ne taya zeji shaawar wasa dake kuma har yayi releasing?,meyasa baki faɗamin ba tun farko?".
"Wlh salmab,gani nake inna faɗa miki kamar na tonawa mijina asirine shiyasa ban faɗa miki ba"Fiddah ta ƙarasa,zancan cikin kuka.
"Ya miki kyau ay, baki faɗa min ba gudun karki tona masa asiri,ay gashinan ke ya tona miki naki Asirin".salmab ta bata amsa cikin fushi.
"Don Allah ƙawata kiyi haƙuri nayi kuskure,pls ki nemamin mafita wlh ina ƙaunar Ayman,bazan iya rayuwa babu shi ba ki taimaka min".
"Ba komai pricess,zan taimaka miki,next weak zanzo sokoton,ki kwantar da hankalinki,tunda yace bashi da lafiya ne ni zanje,insa amasa abinda ze samu lafiyar a maida Auranku".
"Wayyo ƙawata bansan da wanne baki zan gode miki wlh".
"karki damu munzama ɗaya,zanmiki kamar yadda zanma kaina se kinjini".
Daga haka sukayi sallamah kowa ta ajiye wayar.
Ranar Fiddah wuni tayi cikin farinciki wanda har ƴan gidansu seda suka gane hakan,ita ko ba komai yasata farin cikin ba sedan tasan Salmab inde tace zatayi abu to mutum yajira kawai dan babu makawa se tayi ɗin.
Salmab ko gurin wata yar me ganye ta nufa,Bayarabiya ce matar,tun kamin Salmab ta mata bayanin abinda yakawota matar ta rigata faɗa mata.
Salmab batayi mamaki ba sabida shuumancin Iya Bisi ya wuce hakan.
"Yenzu ke yaro da kinzo nan mene kana so nayi?"Iya Bisi ta tambayi Salmab.
"So nake kisa masa ƙarfin shaawar dazeji baze iya rayuwa ba inba mace a kusa dashi ta hakane kawai Auran sa da ƙawata ze koma normal"Salmab ta bata amsa.
"hhhhhhhh kai yaro wannan kanada wayo fa,so amma de inna misi wannan abu de akwai masalafa,ze koma very stubborn,kana gani nayi ba komai, sabida matanshi zeji wuya a gurin shi".iya bisi ta shaidawa salmab.
"ba damuwa kiyi kawai in yaso bayan anmaida auran asan abinda zaayi a rage ƙarfin abun"inji Salmab.
Daga haka iya bisi tashifa surkullenta zuwa can sega laya a hannunta,miƙawa Salmab ɗin tayi gamida shaida mata,a tsohuwar rijiya zasu wurga layar.
Godiya Salmab tayi mata sosai sannan ta biyata ta amshi layar ta baro gidan.
Tun a hanya ta sami tsohuwar rijiyar ta wurga layar sannan ta wuce gida.
koda raba Fiddah labarin abinda ya faru sosai Fiddah ta tsorata,seda Salmab ta nuna mata ba komai a ciki sannan hankalinta ya kwanta,ta koma Adduar Allah yasa adace.
Ayman kwana biyun nan ya rasa abinda ke damun shi,haka kawai yana zaune se yaji gabanshi ya tashi,ga wata mahaukaciyar buƙata dake taso masa,rasa yadda zeyi yakeyi,lokacin kewar Fiddah ta fara damunshi,amman zuciyarshi na shaida mishi kar ya kuskura ya dawo da ita.
Abu yakai abu dan Ayman yanzu har cikinshi ke ciwo in abun ya motsa,yaje asibiti,har ya gaji.
Yau yayi dare a gurin Ayki,se wajan sha biyu na dare ya baro gurin aykin,tafe suke shida masu tsaron lafiyarshi,kamar ance ya waiga,acan gefen titi ya hangi mata,wainda suturar jikinsu ita da babu duk ɗaya,take yaji gabanshi ya miƙe,kan yace wani abu har yafara jiƙewa,da sauri yayiwa direba umarni daya tsaya,ba musu suka tsaya yagama kalle matan sannan ya bada umarnin aje azo mishi da ɗaya daga cikin matan.
Sosai abun yaba masu tsaron nashi mamaki,sabida sunsan halinshi shi ba manemin mata bane amnan ya suka iya tunda ya buƙata dole su ɗauko masa.
Zuwa sukayi suka kira masa mutum ɗaya acikin ƴanmatan,tazo ta shiga motar suka tafi.
Koda suka shiga ɗaki shida budurwar rasa me ze mata yayi ita ko tuni tayi fatali da kayan jikinta,sanda idon Ayman ta sauka akan na shanunta besan sanda yajata zuwa kan gado ba,wasa yake da ita na fitar hankali,wanda ita kanta yarinyar ɗauka tayi saduwa da ita yakeyi,se ihun daɗi takeyi shima yana tayata,ahaka hae yasamu yayi releasing batare da ya kusanceta ba.
Ay tun daga wannan rana Ayman ya maida hakan aykin shi se ya ɗauko budurwa a gurin tazo yayi wasa da ita iya son ranshi ya sallame ta batare daya kusanceta ba.
Awannan halin nashi ne har Allah ya haɗashi da ƴarfillo,a gurin daya saba ɗaukar ƴanmatan.
*CIGABAN LABARI*
Koda su ƴarfillo suka koma gida wanka tayi tasa ummu ma tayi ita kuma tayiwa jinior suka kwanta.
Tundaga wannan rana Ayman ya maida gidan ƴarfillo gurin zuwanshi ko lokacin ayki ne seya baro office yazo gidan.
Abun har mamaki yake ba ƴarfillon dan ta ɗauka duk dan ita yake zuwan shiyasa ta ƙudiri aniyar ƙara shigar da kanta gurinshi.
Ita ko gimbiya fiddah kullum cikin kallon hanya take na ganin Ayman yazo gareta amman shuru kakeji,Salmab se ƙara kwantar mata da hankali takeyi akan ze zo.
Ayman ya gama gane cewa ƴarfillo na sonshi,shiyasa kullum cikin tunanin ta inda ze ɓullo mata da ummu yake,yana tsoron faɗa mata ta cutar mishi da ita.
Bayan Shekara uku
Ummu Aymana duk wanda ya ganta yasha karya yace bata haɗu ba,ɓangaran diri inta juya baya zaka ɗauka nicki minaj ce kamace kawai ta banbantasu,dan Ummu tafi nicki kyau nesa ba kusa ba dan kwayar idonta blue ce hakanne yabata damar kama da Ashwairiyya Rai,dan wasu acikin ƙawayanta,Ashwairiyya nicki suke kiranta.
Ummu miskilace ta sosai da sosai dan miskilancin nata har ƴarfillo be cireba,kowama yimasa takeyi,dayawa mutane sun ɗauka wulaƙancine gareta,in kaga ummu na faraa prince ne yazo gidansu,shima ba sosai take yiba,dan yanzu fushi take dashi,so take ta samu damar tuhumarsa akan ya sanar da ita abinda yasa suke shiga ɗaki shida ƴarfillo su jima.
Sabida ummu mace ce me tsananin kishi ko kaɗan batason ganinshi da wata macan,inde ba ita ba,gashi ko so ɗaya basu taɓa samun damar keɓewa su biyu sunyi hirar soyayyarsu ba.
Ummu Aymana kenan matashiyar budurwa ƴar kimanin shekaru sha shida.
Yau abun na Ayman ya motsa mishi,ba sauƙi sena Allah,ba abinda yafi firgitashi irim yadda zuciyarshi ta azalzaleshi da son ganin Ummu a daidai wannan lokacin,tabbas yana tsoron,wannan lamari,amman bashida zaɓin daya wuce hakan.
Waya yaciro ya kira ƴarfillo bayan ya daidaita natsuwarshi.
Ƴarfillo ganin yana kiranta jikinta har rawa yakeyi sabida bata gida tana tare da wani Alhaji a guest house ɗinshi,shi take zuwa gurinshi ya biya mata buƙatar ta tunda Ayman ba yimata yake ba.
A tsorace ta ɗaga wayar.
"yauwa ƴarfillo ki ɗan dafamin tuwon semo da miyar ganye kiba Aymana ta kaimin gida ni ina office".
Da har gabanta ya faɗi amman jin yace ummu takaine yasa hankalinta kwanciya.amsa mishi tayi da "to prince yanzu zata kawo maka amman ka ayka driver ya ɗaukota dan kar ta ɓace".
Tana katse kiran takira ummu ta bata umarnin ta girka tuwon,yanzu yanzu prince ze ayko a ɗauketa ta kai mishi.
Ba dan tasoba ta shiga kitchen ɗin bata jimaba ta kammala,ta zuba a basket sannan taje tayi wanka tayi kwalliya ta shirya acikin wata doguwar riga pink,yayinda ta yafa gyale sky colour,da takalmi shima sky se wayarta ƙirar iphone7 golden colour,gaskiya ta haɗu ga gashinta baƙi da ake hangowa ta cikin gyalan me uban yawa.
bata jima da shiryawa ba direban ya iso,dayake jinior yana makaranta dan haka ɗaukar basket ɗin tayi tafice daga gidan,kai tsaye tashiga motar driver yaja ta zuwa gidan prince wanda kecan cikin mawuyacin hali na shaawar data motsa mishi.
.
Suna isa gidan direban ya ɗauki basket ɗin yayin da ummu tabishi a baya zuwa falon gidan.
Suna isa gidan direban ya ɗauki basket ɗin yayin da ummu tabishi a baya zuwa falon gidan.
Koda suka shiga falon masu tsaron lafiyarshi ne kawai aciki suna,mazurai da idanuwa,ɗaya daga cikin su ne yayi wa ummu nuni data shiga daga cikin ɗakin da Prince yake.
Ba musu ta amshi basket ɗin ta nufi ɗakin,da sallamarta ta shiga sede bataji an,amsa ba,dayake ɗakin ciki da falone se ta ajiye basket ɗin a falon ta nufi cikin ɗakin.
akan gado ta hango shi ya duƙunƙune yana rawar sanyi,da sauri ta nufeshi,cike da fargaba,bata san sanda ta haye kan gadonba,ɗago shi tayi tana tambayarshi.
"Qurratu ayni meyake damunka haka?kake zaune a gida baka je asibitiba,pls tell me".tafaɗi lokacin hawaye na zubowa daga idonta.
Sam Ayman besan itace ta shigo ba,seda yaji muryarta,sabida tsananin ciwon da cikin shi yake mishi,da kyar ya buɗe idonshi da sukayi ja ya saukesu akanta wacce sabida ruɗewar da tayi tama yarda gyalanta a ƙasa bata saniba.
Ci gaba yayi da ƙare mata kallo,yayinda shaawarshi se ƙaruwa take,tambayarshi ummu ta sake yi cikin damuwa.
"Hayati,ina cikin matsanancin hali wlh ina da ƙarfin shaawa wacce in ta tashi bana taɓa samun kwanciyar hankali inde ba fitarwa nayiba,ki taimakeni don Allah,nasamu natsuwa a jikinki".
Da sauri Ummu ta sakeshi ta suka a gadon,cikin fushi tace.
"Ashe ciwon iskanci ne yake damunka shiyasa ka kasa nufar Asibiti to nide bazaka samu abinda kake neman ba wlh".
Ayman dunƙulewa yayi ya gaza motsawa,zuwa lokacin yafara fita daga hayyacinshi,da kyar yace mata.
"naji to amman don Allah ki taimakeni ki kiramin ƴarfillo tazo yanzu pls",ya ƙarasa zancan da kyar.
Wani dun ƙulallan baƙin cikine ya tsayawa ummu a wuya.
"me zaka mata inna kiratan?".
"abinda nanemi alfarmar kimin kika ƙi,shi zan roƙeta tamin".
"Ashe ko zaka mutu inde se na kiratan".
Be sake ce mata komaiba sabida ko yayi niyya ma bazai iya ba.
Ummu nanan se cika take tana batsewa ita,a ganinta ƙarya Ayman yake mata kawi dan ya biya buƙatarsa da ita.
Bata gama tunaninba ya katse a sakamakon hango Ayman da tayi yana mirginowa daga kan gado,jikake tim ya faɗo,kanshi ya bugu da tiles ya fashe.
Wata ƙara ummu ta ƙwalla ta nufeshi da sauri,ɗagoshi tayi,ay shi yana jinshi a jikinta beyi wata wata ba ya haɗa bakinshi da nata,kai da ganin yadda yake kissing ɗinta kasan baya cikin hayyacinshi.
Ummu tausayinshi ne ya mamaye zuciyarta,take so da ƙaunarshi suka sake motsa mata,yayinda shaiɗan ke ƙara ƙawata mata hakan,a matsayin taimako ne zatayi.
Sakar mishi jiki tayi yaci gaba da sarrafata sannu a hankali har hannunshi ya sauka akan zip ɗin rigarta,ya zuge shi take rigar tayi ƙasa dede kwankwasonta,bayyanar na shanunta cikin brezia seda numfashin Ayman ya kusa ɗaukewa,da sauri ya miƙa hannunshi gurin,ya shiga wasa dasu cikin salon,da ya rikita ummu wanda dan daɗi har ƙara matso mishi dasu take yi shi kum yana murzasu,sannu a hankali hannunshi ya sauka kan maɓallin bra ɗin itama ya cireta,yana cirewa ya kafa bakinshi akan na shanun yafara tsotsa,wayyo ummu ay jinta take kamar baa duniya takeba,Prince yasan takan mata,haka ya dunga bi da ita salo salo,amman har yanzu hannunshi bekai ƙasan ta ba iya karshi kan na shanunta wanda suka ƙara kumburowa sukayi ja sabida hannu da bakin da suka ji,ci gaba yayi da murzasu,ummu idonta a rufe yake tana enjoying abinda yake mata gaba ɗaya ta gama jiƙewa,sabida hakan.
Wata runguma Prince yayi mata yana gurnani kamar tsohon zaki,abin har tsoro ya bata,zuwa can kuma se taji jikinshi ya saki,ta fahimci hakanne ta hanyar nauyin da taji ya ƙara akanta.
Da ƙyar ta iya tureshi,idonshi a rufe yake,da sauri,ta maida bra ɗinta taja rigarta sama ta zuge da kyar,sauka tayi a gadon d sauri ta fice daga ɗakin,ko takan direba bata bib tafice bakin titi,ta tsaya jiran mota se ganin direban tayi ya biyota yace ta shiga ya maida ita gida ba musu ta shiga sabida se a lokacin ta lura rigarta duk ta yamutse sannan ga jinin prince daya ɓata rigar.
Koda suka iso gida ƴarfillo bata dawoba dan haka da sauri ummu ta shige cikin gidan tana shiga toilet ta faɗa tayi wanka ta wanke kayan ta shanya,taje ta shirya sannan ta dawo falo da niyar kiran ƴarfillo se alokacin ta tuno da wayarta dake ajiye akan gadon Ayman.
Muje zuwa.
Safa da marwa ummu ta shiga yi a falon tunaninta ta yarda wayarta zata dawo hannunta dan tasan ko giyar wake tasha bazata iya komawa gidan prince ba kuma da sunan ɗaukowa ba.
A nashi ɓangaran prince tunda ya samu yayi releasing wani sanyin daɗi ne ke ratsa shi jin shi yake beda wata damuwa a rayuwarshi,kunyace ta kamashi lokacin daya tuno da wacce ya samu biyan buƙatar,sosai yayi danasanin aykata hakan ba kaɗanba.
Miƙewa yayi ya shiga wanka ya jima yana wankan sannan ya ɗauro alwala yazo yayi Sallah rakaa biyu yakai kukanshi gurin Allah akan wannan ƙarfin shaawa da take damunsa Allah ya yaye masa idan lalurace,sabida ya fahimci gab take da kaishi aykata aykin danasani.
Yana idar da sallah kan gadonshi ya koma ga mamakinsa wayar Aymana ya gani tana ringing,amman kasancewar a silent take shiyasa beji ƙarar ba.
*sweet mum* shine sunan dayaga ya bayyana akan screen ɗin,wayar wanda ko baa faɗa masa ba yasan ƴarfillo ce,da kamar baze ɗaga ba se kuma ya ɗauka,tun kan yayi magana ta rigashi.
*sweet mum* shine sunan dayaga ya bayyana akan screen ɗin,wayar wanda ko baa faɗa masa ba yasan ƴarfillo ce,da kamar baze ɗaga ba se kuma ya ɗauka,tun kan yayi magana ta rigashi.
"Ummu wanne irin wulaƙanci ne haka ina kiranki ba zaki ɗauka ba,me kikeyi daya ɗau hankalinki haka?to maza kije ki kunnamin heater ɗakina ki tambatar ruwan ya tafasa kamin ki kashe,sabida nan inda na kwana babu ruwan zafin tafasasshe, gani nan dawowa nima,".
bata jira jin amsar ummun ba ta kashe wayar.
Shiko prince tsananin mamakine yasa ya kasa cire wayar a kunnenshi,najin cewa ƴarfillo baa gida ta kwana ba,hakan na nufin taje gurin wani ƙato kenan.
Be jira komaiba ya fice riƙe da wayar ummun a hannun shi key ya amsa yaja motar da kanshi,zuwa gidan su ƴarfillon duk da yana kunyar haɗuwa da ummu amman ya zama dole yaje domin inganta tarbiyyar ummu da ƙaninta.
Koda ya isa layin kamin ta ƙarasa gidan yasami wani lungu yayi parking,dayake magriba tafara yi,shiyasa ya fito hankalinshi kwance ya nufi cikin gidan,megadin su yaje masallaci dan haka har ya shiga ba wanda ya ganshi.
lokacin daya tura ƙofar falon ya shiga,ummu ce zaune tana koyawa jinior,home work,sam bataji motsin shigowar shiba,se sallamarsa taji.
irin dungurawar da tayi gurin gudu daga falon koni seda abin yabani dariya,da mahaukacin gudu tabar gurin ta ruga ɗakinta ta kulle.
murmushi prince yayi sabida dama yasan zaayi haka,dan ummu macece me kunya,bare kuma yanzu da wani abu na kunyar ya shiga tsakaninsu.
Guri ya samu ya zauna yayinda jinior yazo jikinshi yana murnar ganinshi,shi ya ƙarasawa jinior homework ɗin,sannan yayi alwala a toilet ɗin,falon ya yi sallah,tv ya kunna bayan ya idar da sallah,shi da jinior suka zauna suna kallo.
ita ko ummu tunda ta shige ɗaki ƙirjinta ke bugawa da ƙarfi,tabbas da tasn ze zo gidan baabinda ze kaita zama a falon har yazo ya sameta,kunyarshi sosai takeji gami da kunyar Allah,dan tayi danasanin abinda ya shiga tsakaninsu ɗazu har kuka tayi akan Allah ya yafe mata.
Ƴarfillo se dare ta dawo,misalin ƙarfe tara na dare,sanye cikin shigar da base prince yasha wahalar tambayarta daga inda takeba.
cikin sanɗa ta shigo falon dan ita,azatonta suna ɗaki jinior da ummu,abinda ta ganine shi yasa ta zubar da jakar hannunta ba shiri,prince ne tsaye yana mata kallo irin,na tsana me tsanani.
Itako jikinta kamar mazari inbanda rawa ba abinda yakeyi,zubewa tayi a gurin zata fara magana,amman se taga yabi hanyar ɗkinta,hakanne yasa ta gane,yana buƙatar sirri wato beson su ummu suji.
Kamar wacce kwai ya fashewa a ciki haka tabi bayanshi,zuwa cikin ɗakin nata.
Tana shiga ya ɗauketa da mari,sannan ya fara magana cikin matsanancin fushi.
"Bana buƙatar jin komai daga gareki,ƴar akuya,dama ashe abinda kike aykatawa kenan,to Allah ya tona miki asiri wlh baki isaba,duk kyautatawar da nake miki ashe a banza kenan?".
"Dakata malam,in ka manta bari in tuna maka,karuwa ce ni,wacce ka sani,a sadu dani a biyani shine sanaa ta,babu ta yadda zaayi ka ajiyeni batare da kana biyamin buƙata ta ta wannan fannin kace in zauna bazanje in samu me biyamin ba,in so kake naci gaba da zama ka aureni ne se kaji daɗin kafamin dokokin,amman yanzu wlh kaji na rantse dole ne na fita abiyamin buƙata,sabida ƙaton gida da milyoyin kuɗi a account ba su kaɗai bane buƙatata ba,ina buƙatar savice kullum dan baze yiwu in zauna inata over flog a banza ba".
Sosai ƴarfillo ta bashi mamaki,cikin fushi yace mata.
"hakan da kika ce dede ne,dan dama tsohuwar kilaki dole se ana service kullum gudun karta dunga over flog ɗin kamar yadda kikace,to ki sani wlh ko giyar wake nasha bazan iya aurankiba,inna aureki ince na auri wa,tun wuri in mafarki kike gwanda ki farka,kuma baki isa ki ɓata tarbiyyar su ummu ba wlh".
"Daɗinta de tare dasu ka ganni ba kaine ka kawomun su ba,kuma over flog ay ba iya tsohuwar kilaki ce take yiba,tsohon kilaki ma yanayi,kuma ..."
Marin da Ayman ya kifa matane yasata yin shuru ba shiri,duka ya rufeta dashi,tamkar soja ya kama ɗan boko haram,ihu take iya ƙarfinta,wanda ya jawo hankalin ummu dake rufe a ɗaki,a gigice ta buɗe ƙofar ta nufi ɗakin ƴarfillon.
Koda ta shiga ɗskin ba ƙaramin mamaki bane ya kamata ba,tsayawa tayi takasa ƙarasawa,cikin,shi kuma Ayman be gantaba ya shiga surfawa ƴarfillo zagi.
"in kina karuwancinki kisan wanda zaki dunga yiwa,dan ubanki dan ina wasa da jikin ki shine har zaki buɗe baki ki kirani tsohon kilaki,?to wlh yau sena nuna miki ni cikakken ɗan barikine me lasisi".
Cigaba yayi da dukanta,ummu wacce ta gama gasgata abinda kunnenta ya jiyo ta hanyar lura ds irin suturar dake jikin ƴarfillo,wata ƙara ta saki sannan ta xube ƙasa sumammiya.
Da mahaukacin gudu Ayman yayi kanta,kiran sunanta yake amman ina ko numfashi batayi,a ruɗe ya kinkimeta yafice daga ɗakin,wanda hakan yayi daidai da fitowar jinior yana kuka koda yaga Ayman ya fice ds ummu binsu yayi a baya yana kukan,.
Ayman na zuwa gurin motarshi ya saka ummu aciki ze juya ya shigane yaga jinior,da sauri ya ɗaukeshi ya saka acikin motar yaja da mahaukacin gudu,zuwa Asibiti.
0 comments:
Post a Comment