"gani irin kukan da amatullah tasa yasa alhji Ibrahim mikewa hade da kiran hajiya suka fita.
"can farfajiryar gidan sukaje.
"sai alhji yace nidai a gaskiya idan har amatullah bazata koma ba banaso a takura.
"mata sbd ita kadai tasan abinda yake mata.
"da sauri hajiya tace haba alhji wani irin mgn kakeyi haka?
"sbd Allah idan har kuma bari ta kashe wannan auren kasan wanda xata aura kuma?
"kwata2 amatullah guda nawa take da har za'a kyaleta tai abinda takeso?
"banle ma nasan duk bacin rai ne.
"Amatullah tanaso Mahfus, Mahfus shima yana sonta.
"wlh alhji idan har muka bari amatullah ta kashe wannan aure daga baya saimu fita bacin rai.
"sbd suna son junansu idan har aka kashe mata aure daga baya komawa xasuyi suna bibiyan junansu.
"tunda hajiya ta fara mgn ido kawai alhji ya xuba mata har takare.
"snn yace to yanxu yaya kike gani xa'ayi?
"hajiya tace mafi alkairi shine a barta idan ta huce sai ta koma.
"alhji yace to shikenan amma dan Allah banaso ki matsa mata.
"murmushi hajiya tai snn tace babu wani matsa mata da xanyi.
"abu daya nake duba mata wlh Mahfus yarone me hankali da na tsuwa, idan har muka goya mata baya ta kashe wannan auren bamusan wani irin kuma xata aura ba.
"kada mudawo muna gara jiya da yau.
"inda so samune a tawa dama ya dauketa su tafi..
"da sauri alhji yace sutafi ina?
"hajiya tace takoma dakin ta mana tunda ga axumi na xuwa.
"murmushi alhji yai snn yace haka ne.
"amma koda xata koma wlh sai Mahfus ya dawo mata da dukiyarta snn ta koma.
"shiruuu hajiya tai snn tace to adai rinka sara ana duba bakin gatari.
"hajiya ta karisa mgnr ne da yunkurin tafiya.
"sai alhji yace xo mana.
"snn ta dawo sai alhji yace tunda kinga axumi yana xuwa kema kiduba daya daga cikin xawarawarki kice yafito.
"idan kuma basu shirya ba kinga shikenan sai ni na fito.
"dariya kawai hajiya tai snn ta shige tana gaba alhji yace baya.
"suka koma parlour.
"ba tare daya xauna ba yacewa su nasir idan Allah ya kaimu gobe kutafi kawai.
"nasir yace to shikenan alhji.
"snn alhji ya juya gun Mahfus yace kai kuma idan ka kammala mgnrmu din nan ina jiranka.
"Mahfus yace in sha allahu Allah.
"snn suka sallama yya khamis da yya Abdul suka duka suka sallami hajiya suka fita.
"itam Anty Frd mikewa tai hade da sallamar hajiya ta tafi gida.
"Mahfus da nasir suka koma ma saukinsu.
"itama inna dakin amatullah ta koma hade da juyayin amatullah da tace batason Mahfus kuma.
"hajiya tana shiga daki gani amatullah tai kwance tana kuka.
"bata tanka mata ba harkan gabanta ta kama.
"Su mahfus suna shiga daki yace wlh nasir ban taba tunani amatullah xatai min haka ba.
"amatullah ta bani mmki sosae.
"a tunani duk abinda ya wuce ya riga ya wuce ashe ba haka bane a gun ta.
"kamo yasa hannu nasir yai ya xauna.
"snn yace wlh Mahfus inada tabbas amatullah tana sonka bacin rai ne kawai yasa tace bata sonka.
"amma idan kabi komai a hankali komai xai wuce.
"shiru Mahfus yai yana kallon nasir.
"nasir yaci gaba da cewa kakasance me hakuri da juriya.
"da sauri Mahfus yace nayi hakuri da amatullah ko mai?
"nasir yace ba haka nake nufiba.
"Mahfus yace amma kafi kowa sani inason ta ko?
"shiru nasir yai yana kallon Mahfus.
"hannu Mahfus yasa ya dauko wayarsa.
"Number amatullah ya dubo yai dealing.
"lokacin amatullah tana kwance rike da wayar a hannu tana kallon kiran Mahfus amma taki dagawa.
"shikuma Mahfus be daina kira ba har ten miss call.
"da amatullah taga xai dameta sai ta kashe wayar.
"koda Mahfus ya sake kira sai yaji switch off.
"shiruuu yai.
"gani yadda yai ne nasir yace ya dai wani ne kake nima?
"Mahfus be tankaba.
"number hajiya ya kira ringing daya hajiya ta daga.
"sai Mahfus yace dama wayar amatullah ne na kira sai naji akashe, dan Allah ruwan sha mukeso na dakinmu ya karene.
"hajiya tace to babu damuwa.
"juyowa tai gun amatullah tace tashi kikaiwa su Mahfus ruwan sha.
"amatullah tai kaman bataji ba.
"hajiya ta sake mgn.
"amatullah tai shiru.
"hajiya tace dake fa nakeyi.
"amatullah ta sake shiru.
"sai hajiya tace to shikenan bari ni natashi na kai masu da kaina.
"
🌺💦🌺
💦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦
Fasaha online writes F. O.W.
MMN USWAN
H. S. Z.
45
"murmushi kawai nasir yai.
"gani yadda amatullah ke hawaye yasa Mahfus sa hannu yana share mata hawaye.
"snn yace wa polices din da suke gun su bashi kayansa.
"riga ne sai wayarsa da walet din sa suka mika masa.
"yana amsa ya mikewa amatullah kayan.
"riga ya amsa yasa snn yace da'ita su tafi.
"suna fita motar nasir suka shiga.
"amatullah na baya Mahfus da nasir suna gaba.
"amatullah na rike da wayar Mahfus.
"motse kadan sai Mahfus ya juya ya kalli amatullah.
"murmushi kawai nasir yai masa.
"suna isa dakin yazed amatullah ta kaisu.
"suna shiga dakin bathroom ta shiga ta hada masa ruwan wanka snn ta fito shikuma ya shiga.
"Kafin ya fito taje ta dauko masa kayan da xaisa.
"kayan yazed ne ta dauko sbd yazed irin su daya ne.
"basu da kiba sai tsayi.
"snn ta dawo ta xauna suna hira da nasir.
"Mahfus yana fitowa ganisa da tai daure da karamin towel yasa ta mikewa ta dauko babban towel ta bashi.
"akan ya canxa.
*"Mahfus yana amsa ya canxa.
"da sauri nasir yace kai a gabana?
"Mahfus yace to menene.
"duka nasir ya kai masa.
"duk suka sa dariya.
"amatullah tace idan ka gama ga kaya nan kasa.
"Mahfus yace kayan waye?
"amatullah tace kayan yazed ne.
"Mahfus yace aa meda masa kayan sa.
"snn ya juya gun nasir yace yace kai bani kaya nasa.
"nasir yace ni banida kaya saidai wanda na cire.
"Mahfus yace eh bani.
"nasir yace suna mota.
"Mahfus yace bata key ta dauko min.
"mika mata key yai.
"tana amsa tafita daukowa.
"tana daukowa ta dawo dasu.
"tana mika masa ta fita.
"kitchen taje ta hado masa abinci.
"tana gamawa ta nufi hajiya tana shiga ta canxawa zunnurai kaya ta shafa masa powder a wiya snn ta kamo masa hannu suka fita.
"kitchen ta koma ita da zunnurai.
"snn ta dauko cups ta bashi a hannu ita kuma ta dauki tire din kayan abincin suka nufi dakin da su Mahfus suke.
"zunnurai yana gaba ita kuma tana biye dashi dashi a baya.
"suna shiga zunnurai ya hada ido da bbnsa watsar da cups din yai snn yasa gudu yaje ya rungume bbnsa yana fadin bb oyoyo.
"shima Mahfus daukar zunnurai yai ya rungume yana fadin oyoyo my son.
"nasir dake gefensu dariya kawai yai masu.
"amatullah na ije kayan ta fita ta barsu a nan.
"Mahfus ije zunnurai yai ya dibi abinci yafara ci.
"tunda su amatullah suka dawo gida hajiya ke niman number Anty Frd amma yaki shiga sai yanxu.
"Anty na dagawa ko gaisuwa basuyi ba hajiya ta hauta da fadi inda take shiga ba nan take shiga ba.
"babu yanxu Anty ba tai ba dan hajiya ta saurareta amma hajiya taki.
"daga kashe hajiya tace tana nimanta da dare.
"Anty tace sai taxo.
"bayan Mahfus ya gama cin abinci ne nasir yace wai kai Mahfus meya hadaka da Anty da har tasa aka rufe ka?
"Mahfus yace dan fa tace na rubutawa amatullah takardan sakine naki shine tasa aka rufe ni.
"nasir yace bangane ba.
"Mahfus yace ina nufin takardan sakin amatullah take bukuta.
"ni kuma a gaskiya baxan iya sakinta ba sbd ina son matata nasir, shine tace a rufeni har sai na rubutawa amatullah sati snn za'a budeni.
"Shine fa kawai.
"nasir yace a gaskiya bata kyauta ba.
"amma kai kafita rashin kyautawa.
"sbd duk abinda kaga Anty tayi tayine dan ta kwatowa yar'uwan ta ehnci.
"sbd babu wanda xaiga ana walakanta d'an uwansa ya bari saidai shege.
"Mahfus bakai aiki da hankakinka ba, da kuma iliminka.
"kaduba irin gwagwarmayar da akasha kafin kasamu ka aureta.
"dan ma Allah yasa amatullah din tana sonka, shiyasa ta rufe ido tace saikai.
"karfa ka mance amatullah ta bujirewa iyayenta duk sbd sonka da takeyi.
"taki kowa taki komai tace sai kai, amma dan rashin adalci irin taka shine wai kai Mahfus har ka'iya saki amatullah.
"wlh kaban mmki, kuma baka yiwa soyayyarku adalci ba.
"narasa yanda akayi idon ka ya rufe har ka aikata irin wannan danye aiki.
"nasan ba sbd komai ne yasa kai haka ba duk kayayi ne sbd shegiyar fadi, shi kenan xakai biyu babu.
"Mahfus yace dan Allah nasir na rokeka dan Allah ka daina tunamin wata fadi.
"so nake na mance da'ita a tarihin rayuwa ta.
"nasir yace a yanxu fa.
"Mahfus yace nasir kenan kafi kowa sani irin son da nakewa amatullah nima kaina na aikata hakane ba tare da sanina ba, amma dan Allah inaso mubar mgnr tunda abinda ya wuce ya riga ya wuce saidai a kiyayi gaba.
"nasir yace hakane to yanxu ta ina xamu fara?
"Mahfus yace idan dan amatullah ne bani da shkku a kanta, sai yar'uwanta.
"Amma suma Allah ya dorani akan su.
"nasir yace amin.
"sallamar inna ne ya katsesu turo kofa tai ta shigo da sallama.
"Mahfus ya duka har kasa ya gaida ta.
"inna ta amsa hade da fatan Allah ya kiyaye gaba.
"Mahfus yace amin.
"inna tace to ya kamata kutashi mu kami hanya ko?
"Mahfus yace eh hakane amma kutafi akwai abinda nakeyi ban kammala ba idan na kammala xandawo.
"inna tace wani irin abune wannan?
"Mahfus yace ba wani abune me matsala ba saidai inaso ki tayani da addu'a Allah ya bani sa'a akai.
"Inna tace amin, amma wani abune kakeyi anan wanda baxakaxo mutafi ba?
"shiru Mahfus yai hade da daure fuska.
"dariya nasir yai snn yace inna ba komai bane cewa yai wai kafarsa kafar matansa.
"shiru inna tai snn tace Mahfus kenan idan ruwa yariga ya gwurbata sai a hankali yake kwanciya, irin wannan abu sai anbi a hankali.
"Mahfus yace duk naji inna, ba naki taki bane amma kutafi kawai.
"murmushi nasir yai snn yace bari mugani inna.
"waya ya dauko ya kira alhji.
"alhji na dagawa suka gaisa snn nasir yace dama kiranka nai naji inda mgnr amatullah da Mahfus suka tsaya.
"alhji yace wannan ba mgnr waya bane amma kabari da yamma xanxo.
"nasir yace Allah ya kaimu.
"yana kashewa ya sanarwa inna yanda sukai da alhji Ibrahim.
"inna tace Allah ya kaimu.
"suna gama mgn inna ta koma dakin amatullah inda ma saukinta yake.
"sukuma Mahfus da nasir daukar zunnurai sukai suka fita.
"basu dawoba sai dare, bayan isha.
"suna shigowa su alhji Ibrahim da yya khamis da yya Abdul da Anty Frd suka shigo.
"duk a parlour suka hallara, snn su hajiya da amatullah suka fito.
"sai alhji Ibrahim yace to Mahfus gani.
"Mahfus yace dama.
"dama.
"sai kuma yai shiru.
"murmushi alhji yai snn yace Mahfus kenan, nifa ban hanaka daukar matarka ba.
"amma nidai mgn ta daya ne kadawomin da dukiyar amatullah dake hannunka.
"Amma ko yau idan kana son matarka gaka gata.
"yya khamis yace gaskiya kaf abba, gara ta koma dakinta yafi daraja da mutunci.
"Mahfus yace idan dan kudin amatullah ne dake guna nayi maku alkairi xandawo maku dashi in Allah ya yarda.
"amma dan Allah inaso kutayani bawa amatullah hakuri kuma in Allah ya yarda baxan kara ba.
"Abba ya juyo yana kallan amatullah yace to ke amatullah kinji mijinki yace kiyi hakuri.
"ko ya kika gani.
"amatullah tace gaskiya abba bazan koma gidan Mahfus.
"idan Mahfus ne wlh na hakura...
"cikin gigita Mahfus yace what??????
"amatullah re' u in ur mind?
"ninefa Mahfus?
"amatullah tace dan kaine Mahfus sai me?
"a tunani ka banda hankali ko me?
"idan auren ka ne Mahfus wlh na hakura.
"Kamo masa hannu nasir yai ya medashi zaune.
"amatullah taci gaba da cewa wlh abba na hakura da Mahfus.
"jin haka yasa duk mutani dake gun sukasa baki akan amatullah ta koma gidan Mahfus.
"kuka amatullah tasa hade da mikewa tana tafe tana fadin babu inda xani.
H.S.Z.ce
🌺💦🌺
💦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦
Fasaha online writes F. O. W.
MMN USWAN
H. S. Z.
HOME OF NOVEL GROUP
AMINCI GROUP
HAFSAT HAUSA NOVEL GROUP FACEBOOK
SPECIALLY MY LOVELY MOM I REALLY LOVE YOU.
HAR NARASA KALLAME DA ZANYI AMFANI DASU WAJAN GODE MAKU.
BAXAN IYA BOYE FARIN CIKINA BA AKANKU.
BANSO NAKAI HAR WANNAN LOKACIN BAN KAMMALA WANNAN LITTAFIN BA,AMMA COMMA DINKU SHIYA KARAMI KARFIN GWIWA YAJANI HAR IZUWA WANNAN LOKACI.
FATA NAGARI NAGODE SOSAI DA ADDU'AR KU IZUWA GARENI, SALLAH YA AMINTAR DAMU BAKI DAYA.
NAGODE NAGODE SOSAI
GA DUKKANI MASOYANA SALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUNCI🤝
47
"amatullah najin haka da sauri ta mike, kitchen ta nufa taje ta dauko ruwa a frg ta kai dakin.
"da sallama ta shiga daki.
"nasir ne ya amsa snn ta karisa ciki.
"tana ijewa ta mike da niyar fita a dakin da sauri Mahfus ya riketa yana fadin ina xaki?
"amatullah bata saurareshi ba kokarin kwacewa takeyi ta tasamu tafita.
"nan suka kama kukuwa.
"gani haka yasa nasir fita ya bar masu dakin.
'"Mahfus na gani nasir ya fita jawo amatullah yai ya hadata da hango ya matse.
"amatullah tai kokarin tureshi amma ta kasa, hakan yasa ta daure fuska kamar xatai kuka.
"Mahfus yace haba amatullah me nai mikine haka kike fushi dani?
"kiyi hakuri mana dan Allah kixo mukoma kamar da, dan Allah.
"ko Allah muya yinasa laifi kuma mu rokeshi ya yafe mana banle mutu d'an adam.
"wlh amatullah ina sonki, idan har kika kini bansan halin da xan shiga dan Allah ki tausayamin kinji my baby.
"I'm so sorry,my lovely wife pls for give me.
"wlh amatullah I promise 2 you I'll never even repeat't again.
"wlh I promise 2 you.
"hannu amatullah tasa tana kokarin tureshi tana cewa ni dan Allah ka kyaleni na tafi.
"Mahfus yace baxan kyaleki ba, idan kinaso na kyaleki sai kin yafemin.
"kinji my amatullah.
"bakin sa yakai xai mata kiss, da sauri ta tureshi hade da cewa ni bana sonka...
"da sauri Mahfus yace karya kike amatullah wlh nasan kina sona, bacin rai ne kawai.
"kuka amatullah tasa tana fadin wlh bana sonka Mahfus takardana kawai xanka bani.
"hannu bibbiyu Mahfus yasa akan fadadunta yana jijjigata hade da cewa karya kika amatullah wlh nasan kina sona.
"Ihu amatullah tasa tana fadin bana sonka Mahfus wlh na tsaneka katafi bani sonka dan Allah katafi ka bani gun.
"a take idanu Mahfus suka kada sukayi jaxur kamar garwashin wuta.
"tsugunawa gwiwa bibbiyu a gaban amatullah hade da rike mata kafafuwa yana cewa dan Allah d'an annabi amatullah kiyi hakuri ki yafemin.
"nasan duk laifina ne amma kiyi hakuri.
"in Allah ya yarda baxan sake ba.
"wannan ma kuskure ne amma da yardan Allah haka baxai sake faruwa ba.
"nasan duk wannan abu akan fadi ne yanxu da haka babu lokacin da xanyi miki bayani da xai gamsar dake.
"amma dan sbd fadi ne wlh amatullah nariga na saketa sati uku, kuma banaso na sake tunata koda a mafarki ne.
"nariga na dade da shafe mgnr fadi a tarihin rayuwata.
"bama fadi ba duk wata mace a duniya baxan sake yarda da suba bayan ke.
"ni Mahfus inaso ki rubuta wannan ki ije, ni Mahfus nayi miki alkairi in har kika yarda kika koma gida wlh3 ni da aure har abada na gama aure a duniya.
"saidai wani hukunci ubangiji.
"kinji amatullah pls 4 give me👏🏻.
"hannu amatullah tasa ta tureshi tana fadi ni katashi ka bani gu nariga na samu wanda ya fika.
"a gigice Mahfus ya mike hade da cewa me kikace amatullah?
"amatullah tace nariga na samu wanda ya fika....
"Mahfus besan lokacin daya wankawa amatullah mari a baki ba.
"ihu amatullah tasa hade da rike bakinta tana kuka.
"cikin kaukausar murya Mahfus yace kika samu wa?
"da aure na?
"wlh karya kike baki isa ba, daga ke har shi.
"hannu zai sake riketa.
"tureshi tai hade da fita a guje.
"shima Mahfus binta yake yi.
"gani Mahfus yana binta yasata kara gudun da takeyi.
"nasir dake can gefe gani amatullah yai taxo ta wuce shi a guje tana kuka.
"can saiga Mahfus shima a guje yana binta.
"da sauri nasir ya rikeshi yana fadin ina xaka?
"janshi nasir yai zuwa daki.
"dakin hajiya amatullah ta shige kan gado ta fada tana kuka.
"da sauri hajiya ta juyo hade da tambayar lpy?
"kallon daya taiwa fuskan amatullah taga kwanciyar hannu a fuskan.
"amma sai ta matse tai kaman bata gani ba.
"taci gaba da tambayar ta me yafaru?
"shiru amatullah tai.
"sai hajiya tace idan baxakiyi mgn ba to kitashi ki fita min a daki.
"a lokaci ne amatullah tai dago ta xauna snn tace ba Mahfus ne ba.
"murmushi hajiya tai snn tace dan Mahfus ne sai me?
"wlh amatullah har cikin zuciyata nafiso ki koma gidan Mahfus.
"sbd a yanda na lura Mahfus yana matukar sonki.
"kema kuma nasan kina sonshi.
"ba gara ki koma ba abinki.
"amma idan har kikace baxaki koma ba shikenan.
"amma kuma abu daya nakeso kisani idan har kika kashe aurenki da Mahfus ba lailai bane kisamu kamarsa?
"amatullah tace kamar yaya hajiya?
"sai hajiya tace bance baxaki samu kamarsa ba, amma saidai me mata ko wanda ya fishi shekaru.
"kokuma tsoho.
"ba gara ki lailaba abinda yake hannunki ba.
"tunda kuna son juna.
"a lokacin ne amatullah tace to bashi ne ba.
*"hajiya tace amatullah kenan, ita fa rayuwa da kike gani babu yanda xa'ayi kace xaka yita babu jarabta.
"dole sai Allah ya jarabceki kota kowani hanya.
"inaso ki dauki wannan a matsayin jarabawane.
"idan kuma kikace wani xaki aura amatullah bakisan wani irin haline dashi.
"wata kilama sai kice gara jiya da yau.
"wlh amatullah gara ki koma gidan Mahfus dinki.
"amatullah tana kuka tace to bashi sbd yai aure sai ya rinka wala kanta mutum ba.
"ai gashi sun rabu Allah ya karama.
"dariya ne ya kama hajiya hade da cewa amatullah kenan yanxu na ganoki ba komai bane ke damunki sai kishi.
"to kinga abinda nake fadi miki ko komai yai farko yanada karshe.
"yanxu da baki da hakkinsu bagashi har sun rabuba.
"tafita ta bar miki kayanki.
"to dan Allah kiyi hakuri ki koma.
"idan bandama abinki amatullah inada kaman Mahfus wai she xanyi sanya dashi.
"yaro kyankyawa son kowa kin wanda ya rasa.
"Mijin fita tsara, yaro matashi wanda xakuyi wasa da dariya har da guje2.
"wlh amatullah ina baki shawarar kikoma gun Mahfus.
"kodan albarkaci zunnurai.
"idan kince ba xaki koma ba, shikenan saiki ta xama gaki ga gidan nan.
"in kuma wani kika hango kinaso ki aure kinsan dai ba lailaine kisamu yaro kamar Mahfus ba.
"saidai me mata ko tsoho, kinga shi Mahfus yarone me jini a jika kamarki.
"In kuma tsoho ne kinaso kuyi wasa ma babu hali sbd tsufa.
"Uummm himm koni nan da kike gani ace aure xanyi babu abinda xaikaini na auri tsoho saidai sa'ana banle keda kike yarinya.
"juyowa amatullah tai tana kallon hajiya.
"hajiya tace Allah kuwa.
murmushi kawai amatullah tai.
"daga nan suka kwanta.
"da safe ana amatullah tana idar da sallah hajiya tace taje ta hadawa su Mahfus abin breakfast.
"kitchen amatullah ta shiga ta hada masu aris da kawai hade da tea tana gamawa ta kira yazed yaxo yana xuwa hadawa tai tire tace ya dauka ya kaiwa su Mahfus.
"dauka yazed yai ya nufi hanyar fita, har yakai parlour saiga hajiya ta fito daga daki da sauri tace ina xuwa?
"yazed yace Anty ce ta aikeni na kaiwa su Mahfus.
"kwadawa amatullah kira hajiya tai, da sauri amatullah ta fito.
"tana fitowa hajiya tace amsa kikai da kanki.
"amatullah tace ai...
"hajiya tace banason jin komai.
"komawa tai ta dauko kyale snn taxo ta amsa ta nufin dakin.
"da sallama ta shiga.
"nasir ne ya amsa.
"snn ta karisa ciki.
"tana shiga suka hada ido da Mahfus daure fuska tai snn ta rusuna ta ije abinci.
"tana ijewa ta mike xata fita, Mahfus ne yace hala ba mutani ne kika gani a dakin ba da baxaki gaidasu ba?
"snn amatullah ta juyo ba tare da ta daga kai ba tace ina kwana.
"nasir ne yace lpy klau.
"ta sake juyawa xata fita Mahfus yace xoki hada mana tea din.
"banxa dashi tai taci gaba da tafiya har ta kai bakin kofa, da sauri Mahfus yaje ya sha gabanta.
"yana cewa ba dake nakeyi ba?
"ko ke kurmane?
"shiru amatullah tai bata tanka masa ba.
"Mahfus yace waya ki koma kawai.
"tsayawa amatullah tai ta tsateshi da ido.
"kamo hannunta yai xuwa gun kayan tea din.
"gani haka yasa nasir cewa karabu da'ita kawai.
"Mahfus yace wlh nasir sai ta hada.
"tsayawa Mahfus yai akan amatullah yana kallon ta.
'"da taga haka dukawa tai ta dauko cups tafara hadawa.
"tana gamawa ta fita da sauri.
"tana fita Mahfus ya xauna kallon sa kawai nasir yai akan yai murmushi.
"amatullah tana shiga ciki taje ta kaiwa inna tana hade da hada mata ruwan wanka.
"su Mahfus suna gamawa sukai wanka suka shirya.
"lokacin itama inna ta shirya.
"har parlour suka shigo sallamar hajiya shida nasir.
"baya hajiya ta fita sunyi sallama tace ina amatullah din?
"Mahfus yace tana ciki.
"komawa tai ciki ta turota.
"amatullah tace babu inda xata.
"hajiya tace to ki kai masa dinsa suyi sallama.
"rike hannu zunnurai tai suka fito parlour.
"nasir yana hango xuwan amatullah sai yacewa inna inna tashi daga muje kafin ta fito.
"inna tace to, mikewa tai suka fita.
"suna fita amatullah ta shigo parlour.
"Mahfus yana gani shigowarta ya mike hade da murmushi.
"daure fuska amatullah tai mika hannu Mahfus yai ya amsa zunnurai yace jeka waje ka sallami bbnka.
"kamoshi yai xuwa kofar waje yana fita shikuma ya dawo.
"kamo hannu amatullah yai yace my baby xan tafi saina dawo ko..
"shiru amatullah tai tana masa wani irin kallon.
"gani irin kallon da take masa ne yasa Mahfus matsowa gab da'ita hannu yasa ya xagaye mata kugunta yana cewa haba amatullah ina mgn kikai banxa dani.
"haba amatullah kuyi hakuri dan Allah kinji saina dawo ko.
"shiru ta sake yi bata tanka masa ba.
"murmushi kawai Mahfus yai mata snn yai mata kiss a kirjinta ya dago xaiyi a baki kenan tasa hannu ta bude masa baki.
"dariya yai hade da cewa nagode na tafi saina dawo.
"har yakai bakin kofar parlour sai yace xo ki dauki zunnurai kuma banyarda ki fita konan da bakin gate ba.
"suna Mahfus ya xaga gun nasir ya amshi zunnurai.
"inna tace usman ko xaka bini mutafi.
"da sauri zunnrai ya girgixa kai.
"mikashi Mahfus yai gun mom dinsa snn ya shiga mota suka tashi.
"Mahfus na dagawa amatullah hannu, daure fuska amatullah tai kamar bada ita yake ba.
"zunnurai ne yake daga masa hannu har suka shige.
"itama ta shige ciki.
"tunda su Mahfus suka bar gidan su amatullah bata kirasu ba banle taji isar su.
"saida nasir ya sauke su Mahfus snn ya karisa gida.
"gani amatullah bata kirashi ba banle taji isar su, saida yai sallah snn ya kirata.
"lokacin amatullah tana zaune ita da hajiya tana kallon kiran Mahfus amma taki dagawa.
"da Mahfus yaga yai kira har three time bata daga ba yasa Mahfus kiran hajiya.
"hajiya tana gani kiran Mahfus ta daga bayan su gaisa ne Mahfus yace dama na kirane na sanar miki mun isa.
"hajiya tace to Allah ya huta gajiya.
"sai hajiya tace ai gatanan ma.
"mikawa amatullah wayar tai Mahfus yana jin muryar amatullah yace hello my baby ya kike da kuma my son?
"amatullah tace lpy klau.
"Mahfus yace dama bugowa nai na sanar dake mu'isa lpy...
"kafin ya kare amatullah tace uhmm himm saida safe.
"kashe wayar tai.
"murmushi kawai Mahfus yai snn ya iwayar ya kwanta.
"washe gari da safe Mahfus yasa aka jawo mata mota daga nida fadi ta barmasa aka fito dashi gun masu gwara.
"gwara shi akai tsaf ya dawo kamar ba shiba.
"tunda Mahfus ya dawo kusan kallun saiya kira amatullah amma bata dagawa.
"bayan tafiyar Mahfus da kwana biyu amatullah ta shirya xuwa shigo Anty Frd.
"ta shiga dakin hajiya sallamarta sai hajiya tace ina xuwa haka?
"amatullah tace shago xanje
..
"da sauri hajiya tace da ixinin wa?
"amatullah tai shiru.
"sai hajiya tace wlh babu inda xaki.
"idan kinason fita saikin kira mijinki ki tambayeshi.
"banle ma koda ya barki ni baxan barki kje ko'ina ba.
"amatullah bata tanka hajiya ba, wayarta ta ciro daga jaka ta kira Anty ta sanar da'ita.
"a take Anty Frd ta kira hajiya dan rokonta tabar amatullah taje.
"hajiya tace wlh babu inda xataje.
"Anty tai roko har tagaji amma hajiya taki yarda.
"kafin sati biyu Mahfus ya hada kudin amatullah tsaf ana gobe xai tafi Niger yaje ya sanarwa nasir.
"nasir yace eh amma baxaiba da gida da mota ba.
"sbd kudin daya amsa agun amatullah basukai haka ba.
"kuma shekara nawa yai yana juya mata kudin inda xa'abi tsari ma ai saidai ayi raba daidai.
"sbd kudin daya amsa kwata2 basufi five million ba amma yanxu sukai fifteen or twinty sbd babu wani. gida da motar da xai bayar.
"shiru Mahfus yai snn yace to shikenan.
"nan sukai sallama.
"washe gari Mahfus yana idar da sallar asuba ya kami hanyar Niger.
H.S.Z.ce
🌺💦🌺
💦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H. S. Z.
READERS NA GITAL'S NOVEL NAGA COMM DINKU
NAGODE SOSAE ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUNCI.
KUSAN BA KOWA YAKEDA UNDERSTANDING BA.
DA KUMA RASHIN MANNER OF SPEECH, IDAN KANA HARKOKI IRIN WANNAN DOLE SAI KA RINKA KARO DA IRIN WANNAN PROBLEMS DIN.
NAGODE SOSAE DA GOYAMIN BA DA KUKAYI.
"ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUNCI.🤝🌹
48
"Mahfus be'isa ba sai bayan la"'sar.
"gidan hajiya direct ya nufa.
"gefe yai parking snn ya fito.
"parlour ya nufa da sallama ya shiga.
"lokacin hajiya tana daki.
"ita kuma amatullah tana kitchen tana abinci.
"tsayawa Mahfus yai a tsaye yana sallama.
"zunnurai ne yanajin muryar bbnsa d a guje yafito yaxo ya rungume bbnsa yana bb oyoyo.
"daukarsa Mahfus yai yana cewa oyoyo my son.
"xamewa zunnurai yai daga jinki bbnsa ya dauka hade da rike masa hannu.
"binsa Mahfus yakeyi yana fadin ina xaka kaini my son?
"zunnurai yace gu mom ne xamu tafi.
"rigar Mahfus zunnurai ya rike yaci gaba da ja.
"gani sun karya kwana da sauri Mahfus yaja ya tsaya.
"zunnurai yasake cewa dady muje mana.
"Mahfus yace son kabari xata fito ai.
"zunnurai yana mgn ne yana Jan rigar Mahfus.
"haka Mahfus yabi zunnurai xuwa kitchen.
"suna shiga da sauri amatullah ta juya, tana juyawa suka hada ido da Mahfus.
"murmushi yai mata hade da daga mata gira, yana cewa baby ya kike.
"Kara daure fuska amatullah tai hade da juyawa taci gaba da aikinta.
"dakin hannu Mahfus zunnurai yai a fita a guje.
"Mahfus yana fadin son ina xaka kuma?
"zunnurai be tsaya ba, ci gaba da gudu yai.
"Mahfus na gani haka xuwa yai ta baya da rungume amatullah yana cewa haba baby ko gaisuwa babu?
"Bakisan nayi missing din bako?
"tunda na tafi nake kira amma baki dagamin wayata kuma nasan kinga miss call dina ko baby.
"dakin hajiya zunnurai shiga a guje.
"hajiya na ganisa a guje tace ya dai megidan?
"zunnurai yace hajiya xomuje.
"hajiya tace naje ina?
"zunnurai yace bbna yaxo yana nan a kitchen shida momi na.
"hajiya tace kai fa zunnurai.
"zunnurai yace xomuje.
"zunnurai yana mgn ne yana jawa hajiya hannu.
"mikewa tai hade da daukar kyaleta snn tabi zunnurai.
"hannu Mahfus yasawa amatullah a jiki yana shafeta.
"ludayin miya amatullah ta dauka ta kwada masa.
"da sauri ya cire hannu hade da cewa muguwa kawai.
"jin muryar hajiya da zunnurai suna xuwa yasa Mahfus fita a guje xuwa parlour.
"samu gun yai ya xauna kamar hade da matsewa bashi ba.
"parlour hajiya ta nufa kai tsaye.
"Mahfus yana ganinta da sauri ya mike yana cewa sannu da fitowa.
"hajiya tace yauwa.
"gu tasamu ta xauna snn Mahfus ya duka har kasa ya gaida ta.
"cikin fara'arta ta amsa hade da tambayar inna da nasir.
"Mahfus yace duk suna lpy.
"mikewa hajiya tai hade da cewa bari a kawo maka ruwa ko.
"murmushi kawai Mahfus yai.
"hajiya na tafe zunnurai yana binta.
"kitchen taje tacewa amatullah ta kaiwa mijinta ruwa.
"amatullah tace to hajiya.
"snn hajiya tafita ta koma dakinta.
"hajiya na fita amatullah tabawa zunnurai ruwan tace yakaiwa bbnsa.
"Mahfus yana gani fitowar zunnurai rike da goran swan da sauri ya tureshi ya amsa.
"yana amsa budewa yai yasha snn ya dauki zunnurai ya dora a cinyarsa.
"yana cewa son inna da bbnka sunce a gaida.
"Kai kawai zunnurai ya daga.
"snn Mahfus yace son kacewa mom dinka dan Allah tai hakuri taxo mutafi gidan mu ko?
"kai zunnurai ya girgixa alamar aa..
"da sauri Mahfus yace haba son banaso mukoma gida da mom dinka?
"zunnurai yace dady kitafi kawai ni xan xauna da hajiya, hajiya tana bani sweet da chocolate har da ice cream.
"Mahfus dariya yai snn yace watoni bana siye maka ice cream ko?
"zunnurai yace aa dady nidai xan tsaya gun uncle, uncle yana kaini lilo.
"shiru Mahfus yai yana kallon zunnurai.
"gani lokaci na tafiya gashi beyi la'asar ba yasa Mahfus mikewa yace son xomuje ka rakani massallaci.
"Mahfus yana rike da hannu zunnurai suka fita.
"amatullah tana gama girki dinning takai snn takoma daki dan yin wanka.
"saida Mahfus ya idar da sallah snn ya kira alhji Ibrahim ya sanar masa ya'iso yana gidan su hajiya.
"alhji yace madalla sai nazo.
"Mahfus yace Allah ya kawoka lpy.
"suna sallama Mahfus ya koma ciki.
"a parlour yasamu gu ya xauna, yana xama kenan saiga yazed ya shigo.
"gani Mahfus da yai da sauri ya karisa inda Mahfus din yake suka gaisa.
"hade da cewa yace saukan yau she?
"Mahfus yace daxu na'iso.
"sai yazed yace tashi muje dinning muci abinci.
"mikewa Mahfus yai suka nufi dinning shikuma zunnurai ya shige gu hajiya.
"suna ci suna hira har suka gama.
"suna gamawa Mahfus yace sutafi masallaci suyi sallah.
"tunda suka fita basu dawo ba saida akayi magrib da isha snn suka shigo cikin gidan.
"basu dade da shigowa ba saiga alhji Ibrahim da yya khamis da yya Abdul suka shigo.
"mikewa Mahfus yai saida suka xauna snn ya duka ya gaida su shima ya xauna.
"alhji yace yazed yaje ya kira hajiya da amatullah.
"nan da nan yazed ya mike yaje ya kira su.
"tare suka fito.
"gefe hajiya ta xauna, itama kusa da hajiya ta xauna.
"bayan sun sake gaisawa ne sai Mahfus yace dama akan mgnr kudin ne da mukai dakai.
"alhji yace ok.
"wasu takarda Mahfus ya mika masa.
"hannu alhji yasa ya amsa yana dukawa.
"takardun kudin ne da Mahfus yasa a banking sbd risking ne tafiya da kudin masu waya haka.
"shiyasa ya sasu a banking idan yaso ya iso sai a cire.
"alhji dubawa yai daya bayan daya saida yagama tsaf snn yace to Mahfus nagani million goma sha takwas da dori ko?
"Mahfus yace eh alhji amma ba dukane a nan ba, 14 million ne anan amma saura suka kasuwa sbd kayane ba kudi ba amma idan sun kare koda banxoba xansa a cikin account din ta.
"alhji yace babu damuwa, amma wani irin business ne kakeyi da kudin haka da sukayi albarka?
"murmushi Mahfus yai hade da shafa kansa snn yace shankafa nake siyarwa.
"alhji yace Allah sarki gaskiya ka'iya business dubi riba ruwa2 haka?
"murmushi Mahfus yai kawai.
"su yya khamis da yya Abdul sukace gaskiya kam dama business iyawace.
"alhji yace hakane, to yanxu abinda xa'ayi ka dauki 4 million daga cikin kudin..
"da sauri Mahfus yace sbd me alhji?
"sai alhji yace babu komai.
"Mahfus yace aa banyarda ba, kamar biyanafa kukai kenan.
"alhji yace biya kuma wani irin biya?
"inda biyanka xamuyi saidai a raba kudin nan gida biyu ka dauki rabi.
"sai Mahfus yace to indai ba biyana kukayi ba a bar mata kudinta nayafe duniya da lahira.
"sbd Allah nai mata ba dan tabiya ni ba.
"duk mutani dake gun sukasa baki harda hajiya amma Mahfus yaki amsa.
"da haka suka gaji suka barshi.
"snn Mahfus yace kabani number account din ka sai nai maka transfer.
"a lokacin ne yya khamis yace to Abba yanxu meyakata ayi da kudin ko ijesu za'ai kawai a account ana kallansu?
"alhji yace wannan kuma ai sai a hankali za'asan abinda kamata ayi dasu.
"shiru Mahfus yai saida suka kare snn yace inda xai yuwu mai xai haka a bude mata company sauya shinkafa da kudin.
"da sauri alhji da yya Abdul da khamis sukace kamar yya?
"sai Mahfus yace ina nufin me xai hana abude company shinkafa.
"kyara xama alhji Ibrahim yai sann yace bayani nakeso kai mana sosae yanda xamu fahimta.
"shine Mahfus yace tunda business din shinkafa akwai samu me xaihana abude company idan aka bude sai a rinka musanya shinkafar gida ixuwa ta gwamnati.
""alhji yasake cewa kamar yya kenan Mahfus?
""Mahfus yace machine za'a siyo ni kuma inada wanda zasu rinka yimin aikin ana biyansu kowani wata.
"yya Abdul yace gaskiya kakawo shawara, amma yanxu aina za'a bude company?
"yya khamis yace saidai a can kano din ba.
tunda yariga ya gano sirrin business din xaifi dacewa a danka masa komai a hannunsa ko abba?
"alhji yace eh amma kusan dai bude company ba abu mai sauki ba kuma ba karami kudi yake ciba.
"yya khamis yace hakane Abba.
"Abba yace saidai a hada da kudin ta dake banking a gina dasu.
"yya khamis yace eh babu damuwa dama da kudi ake niman kudi ai.
"Abba yace hakane.
"to Mahfus yanxu mun danka maka wuka da nama a hannunka mubaka amana ba yanxu koda an kammala company munaso ya xauna a hannunka a matsayin incharge na company ko yaya kagani?
"murmushi Mahfus yai snn yace Abba banaki bane amma inaso abawa yazed incharge din idan yaso a daukeni aiki a wani bangaren.
"da sauri sukace sbd me?
"Mahfus yace babu komai.
"kuma inaso idan anfara ginin company wani daga cikinsu yaxo yagani a matsayin sheda.
"alhji yace hakane kayi gaskiya babu damuwa Allah yashige mana gaba.
"duk sukace amin.
"Mahfus yace to Abba ya mgnr amatullah din?
"amatullah najin haka wata uwar harara ta gallawa Mahfus.
"ashe su hajiya da su yya Abdul da khamis sun ganta dariya sukai mata.
"juyawa gun amatullah Abba yai snn yace amatullah kinji abinda mijinki yace ko?
"kinada ra'ayin komawa gidanshi ko yaya?
"amatullah tace aa abba ni bana sonshi takardata kawai xai bani...
"hannu hajiya tace ta bugewa amatullah baki hade da cewa ni narasa wace irin yarinya ne haka da taurinkai.
"to wlh babu komawa babi fashi..
"da sauri alhji yace aa hajiya nafiso abita a hankali.
"hajiya tace a hankalin me wawiyar kawai wanda batasan me sonta.
"to wlh bari kiji idan baxaki koma ba. saidai ki canxa gida ko kuma ni nabar miki gidan.
"kuka amatullah tasa tana fadin ni wlh babu inda xani.
"yya khamis yace baxakiwa mutani shiru ba?
"amatullah taci gaba da cewa nidai wlh babu inda xani saidai ai yanxu xa'ayi dani.
"mikewar da yya khamis dauke amatullah yai da mari hade da sa kafa xai kai mata tukari
"da sauri Mahfus ya shiga tsakiya yana cewa dan Allah yya kayi hakuri.
"shiko yya cewa yake kyaleni mai magani na nuna mata inada yanda xanyi da'ita.
"kafa yya yasake dagawa xai kaiwa amatullah tokari Mahfus ne yatare kadan yarage ya fadi.
"gani yya beda niyar kyaleta hannu amatullah ya kama suka bar parlour.
"waje suka fita suna fita amatullah ta fisge hannunta.
"sake kamota Mahfus yai xuwa can bayan gidan tai kokarin fisgewa amma takasa.
"saida suka kai wajan window kitchen snn ya tsaya rungumeta yai jikin bango ya hada fuskansa da nata hannayesa na cikin nata.
"yana cewa haba amatullah meyasa baki yafiya ne?
"karfa ki mance Allah ma muna yimasa laifi kuma mu rokeshi ya yafe mana banle dan adam.
"karfa ki mance irin gwagwar mayar da mukashi kafin auren mu.
"idan muka rabu yanxu ribar me muka samu a xaman mu?
"baki tunani hakan yafaru duniya xatai mana dariya?
"dan Allah amatullah inaso kiduba daranjar soyayyar dake tsakaninmu kixo mukoma wlh amatullah ina sonki fiye da yanda kike tsanmani.
"wlh idan baki tare dani xan iya shiga wani hali, kuma na tabbata baxakiso gani masoyinki cikin wani hali ba.
"amatullah tace to bakai dan kasamu wata sai ka rinka yimin abinda kaga dama ba.
"da sauri Mahfus yace ohhhhh my good pls and pls amatullah I beg you forget about that pls.
"wlh na tuba bazan karaba, haba my lovely wife my one and only pls for give me.
"Mahfus ya karisa mgnr ne hade da hada bakinsa da nata yafara tsontse mata baki hade da shafeta.
"itama kanta amatullah batasan lokacin da take meda masa da murtani ba.
"Mahfus najin haka kara mannewa yai a jikinta sosae sai faman nishi yakeyi.
"gani irin abinda yakeyi yasa amatullah xare jikinta ta tsuguna kasa.
"Kan wani dakali dake kusa dasu Mahfus ya xauna hade da jawota jikinsa ya rungumeta ta gefensa yaci gaba da fadi mata kalmomin soyayya da masu kwantar da hankali hade da hakuri.
"amatullah na kwance jikin Mahfus idan ya fadi wani kalmar saidai tayi masa murmushi kawai, alamun nuna jin dadin mgnrsa.
"su abba sunanan suna jiran amatullah da Mahfus shiru sukaji har goma ya wuce gani haka hajiya tace sutafi gida kawai.
"har su abba suka tafi su Mahfus basu shigo ba.
"bayan tafiyarsu ne hajiya da kanta tafita take xagaye gidan tana niman su.
"har tagama xagaye gidan bata gansu ba, wani tunani yaxo mata da sauri ta nufi gun window kitchen.
"tana xuwa kafin ta karisa can ta can hajiya ta hangosu amatullah kwance jikin Mahfus tana dariya harda kyankyata.
"da sauri takoma da baya tana cewa dama nasan koda auren aka kashe haka xaku koma kunayi.
"gara kikoma kawai shine yafi alkairi.
"su amatullah basu shigo ciki ba sai kusan shabiyu snn suka shigo kwanciya amatullah harda yiwa Mahfus bye bye na saida safe.
"shima yimata yakeyi, sunayi suna dariya har kowa yashige.
H.S.Z.ce
🌺💦🌺
💦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H. S. Z.
49
"Mahfus yana shiga daki wani irin ajiyar zuciya a sauke hade da hamdala.
"ita amatullah dakin ta shige yau babu kwana dakin hajiya, tana shiga kan gado ta fada ko kayan jikinta bata cire ba haka ta fada gado a rigigine tana tunano maganganu Mahfus.
"da haka har bcc ya dauketa.
"asuba nayi kiran Mahfus ne ta tadata, cikin gigin bcc ta daga wayar.
"Mahfus yace tashi kiyi sallah ni xan tafi masallaci ne.
"amatullah tace to.
"mikewa tai tashiga toilet tai alwala taxo tafara sallah.
"koda hajiya taxo tadata ganinta tai tana sallah.
"amatullah tana idar da sallah kitchen taje hada masu abin breakfast.
"tana gamawa ta kaiwa su hajiya nasu dinning snn ta koma dakinta bathroom tashiga tai wanka.
"saida tai kwalliya snn taxo ta dauki na Mahfus ta kai masa da sallama ta shiga lokacin yana kwance gani da yai rike da tire a hannu yasashi mikewa da sauri ya tare ta.
"sa hannu yai suka karisa shigowa tare, sai da suka ije snn tace ina kwana.
"murmushi Mahfus yai snn yace lpy klau.
"kintashi lpy?
"murmushi tai masa snn tace lpy klau.
"har ta juya xata fita da sauri Mahfus ya jawota suka fada gado hade da hayewa kanta.
"da sauri amatullah tace menene haka Mahfus kabari mana...
"tsayeta yai ta ido yana kallanta ido cikin ido.
"shiru amatullah tai sbd ta kasa mgn.
"a hankali Mahfus yake fura mata fuska hade da lumshe ido.
"itama lumshe nata idon takeyi.
"dukkansu su biyun hankalinsu yatashi.
"gaban Mahfus ya mike sosae.
"a hankali Mahfus ya keyi hade da dabara har ya samu ya cire mata pan.
"duk da amatullah taji abinda yake mata amma ta kasa hanashi.
"hada bakin sa yai da nata suna bawa juna wani irin hot kiss.
"daga nan ne yasamu ya ciro nasa gaban xaisawa amatullah kenan sai ga zunnurai ya turo kofa hade da kiran dady.
"wani irin tsawa Mahfus ya daka masa hade da cewa fita kaba gu.
"a guje zunnurai yafita da kuka.
"Allah yasa babu wanda ya tube kaya a cikinsu kowa yanada nasa kaya a jiki.
"mikewa Mahfus yai ya rufo kofar snn ya dawo.
"Mahfus yana mikewa itama amatullah ta mike hade da gwara sket dinta.
"juyowan da Mahfus xaiyi yaga amatullah ta mike da sauri ya riko hannu yana fadin ki tsaya mana.
"amatullah tace aa Mahfus dan Allah kabari.
"sake rungumota yai yana kokarin medata.
"Da sauri tace dan Allah bakari kaga nan ba gida ne bako.
"xamewa tai ta fita da sauri.
"tana fita komawa gadon yai ya kwanta sai faman mika yakeyi.
"can gefe ya hango pan dinta, da sauri ya dauko ya daga yana kallon sai faman juyawa yakeyi kamar yau ne farko ganinsa.
"zunnurai yana fita dakin hajiya yaje da kuka.
"jin kukansa yasa hajiya tarosa da sauri hade da tambayar lpy?
"wa ya tabaka?
"zunnurai yace ba dady bane.
"hajiya tace wani dady kuma me kai masa?
"Zunnurai yace babu komai.
"hajiya tace haka kawai ya dakanmi kai?
"to muje naji ba'asin dukan ka, yana inane dady naka?
"hajiya tana mgnr ne hade da kama masa hannu xasu fita.
*"sai zunnurai yace yananan a daki shida momi.
"hajiya najin haka da sauri ta dawo hade da yimasa dabara tace to shikenan kyaleni dashi xaixo ya sameni saina rama maka kajiko.
"kai kawai zunnurai ya daga mata.
"kamashi tai zuwa wajan wadrop dauko jakan amatullah tai tafara hada mata kayan tana sawa zunnurai na birkitawa a cewarshi yana tayata.
"amatullah na fita daki Mahfus dakinta ta wuce tana shiga wani pan din ta dauka tasa snn tashiga dakin hajiya.
"tana shiga taga hajiya tariga ta hada mata kaya tsaf acikin jaka.
"da sauri amatullah tace hajiya lpy?
"hajiya tace rage maki hanya nai kinga koda yafito saidai ki dauka jaka kawai kutafi.
"da sauri amatullah tace naje ina?
"banxa da'ita hajiya tai.
"da amatullah taga haka komawa dakinta tai tasamu gu ta xauna tana tunani mgnr hajiya.
"Mahfus yana gama breakfast ya shiga wanka.
"yana fitowa bada bata lokaci ba ya shirya tsaf snn yafito parlour.
"Yana fitowa daidai lokacin hajiya itama ta fito.
"har kasa Mahfus ya duka suka gaisa.
"hajya tace har kafito kenan?
"Mahfus yace eh wlh.
"sai hajiya tace bari na fito mata da jakar.
"mikewa tai taje ta dauko jakar tafito.
"Mahfus yana gani fitowarta da sauri ya mike yaje ya amsa yakai mota.
"Mahfus yana amsa hajiya ta koma ciki dakin amatullah ta shiga ta sameta zaune sai tace tashi kuje ke yake jira.
"da sauri amatullah tace wahhhhh?
"hajiya tace mijinki mana.
"ta bata amsane hade da juyawa ta fita.
"parlour ta koma snn Mahfus shima ya dawo.
"tura zunnurai tai gun bbnsa.
"zunnurai yaki tafiya.
"hajiya tace jeka mana maigidan.
"zunnurai yace aa baxanje ba.
"Mahfus yace haba zunnurai sbd me?
"zunnurai yace ba daxu kaine ka koreni ba.
"da Mahfus ya tuna shiru yai yana susa kai sbd kunya yakamashi.
"zunnurai yace hajiya ki kori su dady da mom sutafi su bar mana gidan mu.
"dariya hajiya tai hade da cewa idan banda abinka yau d'nan xaku tafi gidan ku.
"zunnurai yace aa hajiya xan tsaya da uncle ya siyemi chocolate da ice cream kuma baxai koreni ba.
"dariya kawai hajiya tai masa, gani har yanxu amatullah bata fito ba yasa hajiya kwada mata kira.
"kyale kawai ta dauka ta fito sai handbag din ta fuska a daure babu alamar dariya.
"Mahfus yana ganinta da sauri ya mike da fara'arsa tana karisowa ya amshi handbag din.
"har kasa Mahfus ya duka ya sallami hajiya.
"fada sosae hajiya tai masa hade da cewa dan Allah yakara hakuri da amatullah.
"Mahfus yace babu damuwa.
"Mika masa zunnurai tai.
"zunnurai yana gani haka yasa kuka hade da kankame hajiya shifa baxaije ba.
*"babu yanda hajiya batai ba amma yaki yarda yabisu.
"da Mahfus yaga haka zuwa yai gaban zunnurai ya duka, gani haka yasa zunnurai yakara kankame hajiya.
"Mahfus yace lock my son idan na barka a gun hajiya baxaka dameta da kuka ba?
"zunnurai yace eh dady.
"Mahfus yace da gaske?
"zunnurai yace eh.
"Mahfus yace ok promise me.
"zunnurai yace I promise.
"Mahfus yace good. snn ya mike yace to hajiya gashi nan ambaki kyauta.
"dariya hajiya tai snn tace ina aka taba kyautan mutum?
"xakuma xo kudauki kayanku ne.
"Mahfus yace Allah kuwa kyauta aka baki.
"daukar zunnurai tai snn tace kajifa wai xaka zauna dani.
"zunnurai ya daga mata kai.
"hajiya tace to shikenan angode Allah ya tayamu riko.
"duk abinda sukayi amatullah batasa baki ba.
"idan su hada ido da zunnurai saidai ta galla masa uban harara.
"Mahfus yace hajiya mutafi.
"hajiya tace Allah ya kiyaye hanya ya tsare a sauka lpy.
"Mahfus yace amin nagode.
"gani wanda amatullah taja ta tsaya bata tanks ba, hannu yasa ya jaya.
"kuka amatullah tasa.
"shiko Mahfus ko a jikinsa be saketa ba saida yasata a mota snn ya xagayo ya shiga.
"shiko zunnurai sai faman daga masu hannu yakeyi yana masu bye bye.
"tunda suka shiga mota Mahfus be tanka mata ba har suka bar Niger.
"koda Mahfus xai juya ganinta yai tana bcc.
"murmushi kawai yai yaci gaba da tafiya.
"ana sallar isha suna shiga gida.
"inna ce ta taresu da murnarta.
"duk a tunaninta xataga zunnurai amma sai aka samu akasin hakan.
"a parlour suka xauna bayan su gaida inna snn suka taba hira amatullah tafara tashi ta shige ciki.
"batai minti biyar da tashiba Mahfus shima ya biya a cewarshi sallah xaiyi.
"amatullah tana shiga daki wanka tashiga tana gamawa tai alwala snn tafito ta fara sallah.
"shima Mahfus wanka ya shiga hade da alwala.
"kafin ya fito amatullah ta idar kayan bcc tasa ta hau gado ta kwanta.
"shima yana idar da sallah. towel kawai ya daura ya hau gado ya kwanta.
"matsowa gun amatullah yai yana kiran sunanta a hankali hade da shafe mata fuska.
"banxa dashi tai kamar bataji ba.
"Mahfus yace haba baby har yanxu kina fushi da nine?
"to kiyi hakuri kinji.
"amatullah tai shiru.
"gani haka yasa Mahfus jawota jikinsa yana cewa xonan xo naji meka damuki.
"jawota yai ya rungumeta yana wasa da nonuwarta.
"amatullah najin haka buge mata hannu tai.
"Mahfus yace au baby fushin ne haka?
"nidai bana fushi dake, bari ma kigani.
"hayewa jikinta yai...
"da sauri amatullah tace aa Mahfus wlh a gajiye nake.
"Mahfus yace bakisan nayi miss naki bako.
"ko kafin ya karisa mgnr yariga ya shige.
"ita ko inna tana nan zaune tana jiransu suxo suyi hira.
"daga nan har bcc ya dauketa koda ta falka karfe 2AM tagani tashi tai tashiga dakin ta.
"wannan dare kam Mahfus kusan hana amatullah bcc yai motsi kadan saita jishi a kanta har safe.
"shiyasa suna idar da sallar asuba amatullah ta kwanta tana kwanciya bcc ya dauketa.
"bata tashi ba sai bayan axahar.
"tana tashi tai wanka tai sallah snn ta karya.
"washe gari hajiya tasa yazed yaje yaiwa zunnurai registerition a wani school me kyau da tsada.
"bayan kwana biyu Mahfus yaje har gida ya sanarwa nasir duk abinda ake ciki.
"duk da abubuwa sunwa nasir yawa sbd bikinsa daya taso amma behana taimakawa Mahfus ba.
"tare sukayi ciku2 niman fili.
"cikin sa'a suka samu, da aka daidai ta da meshi Mahfus ya biya.
"yana biya aka fara aikin gini sbd akwai kudi a kasa yasa be dauki lokaci ba aka gama.
"ana gamawa Mahfus ya sanarwa alhji Ibrahim da yya khamis da yya Abdul sukazo suka gani.
"kowa sai cewa yake masha Allah, Allah yasa anyi a sa'a.
"a nan ne alhji Ibrahim ya hada Mahfus da wani abokin business dinsa dake chana akan Mahfus xaixo gunsa idan yaxo sai ya kaisa inda xai siyo machine aikin.
"daga suka sa ranar tafiya.
"satin Mahfus biyu da tafiya ya dawo, yana dawowa anan kanon yasamu yar'chana din da suke zaune a kano suka hada masu machines din.
"Anty Frd da kanta ta kira Mahfus tabashi hakuri akan abinda yafaru.
"Mahfus yace babu komai, komai ya wuce.
"Anty tace ta gode.
"ga bikin nasir ya taso gashi amatullah tana lolayin ciki hakan yasa ba komai ne tasamu hallarta ba.
"amma duk wani program da akai a bikin amatullah da Mahfus suka dauki nawi.
"biki kam ya kayatar sosae anci ansha komai San barka.
"amarya ta shiga dakinta lpy.
"Company nikam har anfara aiki a ciki.
"cikin nasara komai yana tafiya yanda akeso.
"harkokin arxiki kam sun bude sosae.
"yazed ne incharge na company Mahfus kuma shine menager company.
"shiyasa yazed ya koma kano da xama.
"bayan wata tara amatullah ta haifi baby boy.
"ran suna yaro yaci sunan alhji bbn amatullah wato Muhammad.
"wannan suna Mahfus yai rawar gani sosae koda su Anty Frd da matar yya Abdul da matar yya khamis da sukaxo suna saida sukai mmkin irin kudin da Mahfus ya kashe.
"yar'uwan Mahfus kuwa babu me kyankyawan motsi bin amatullah suke sau da kafa.
"hatta zainab daci dawowa amatullah rainin yanxu tai sanyi sosae.
"gani yanda business yake tafiya yasa Mahfus cewa be kamata a tsayawa business daya ba.
"kamata yai a rinka hadawa da wasu.
"hakan yasa suka hada da business din kayan kitchen kasa kasa yake xuwa ya duba sabon senhur da ake bukata ana Nigeria sai su kawo.
"idan be samu xuwa ba yazed yake turawa ya siyo.
"ana kawo masu bawa yar'kasuwa sari yakeyi a bashi kudinshi.
"shiyasa abin ba'a cewa komai daga Mahfus har amatullah sun wuci gaban raini.
"kowa ya gansu yasan kudi ya xauna.
"hakan yasa Mahfus ya siye wani gida a G.R.A. suka koma wancan tsohon kuma yabawa bbn Junior kyauta.
"kwanci tashi babu wiya matar nasir ta haihu twince mace dana miji.
"bayan shekara biyu amatullah tasake haihuwa tasamu yar'ta mace bilkisa,bilkisa kamarta daya da zunnurai.
"yarinya kyankyawa son kowa kin wanda yarasa.
"zunnurai kuwa har yashiga J.S.S.1 a nan gun hajiyan.
"Anty Frd itama tasamu haihuwa yar'ta mace.
"tun ana jibi suna amatullah taxo ita da yaranta.
"yarinya taci suna Nana Aisha.
ALHAMDULILLH
Ina mika godiyata ga allah subbuhanahu wata'ala me kowa me komai wanda yabani aron rai da lifiya na kammala wannan littafin.
Allah nagode maka.
Kura kurai danayi a ciki Allah kayafe min
Wannan wata dake xuwa me dinbi falala da alkairi ya Allah kasa mu gansa darai da lafiya.
gani tafe da kokon barata dan Allah duk wanda nayiwa laifi da wanda nasani da wanda bansani ba dan Allah kuyafemin
Allah kuma ya yafe mana baki daya
Ina mika godiya ta ga dukkan masoyana nagode nagode sosai da kaunar da kuke nunami Allah yabar kauna da zuminci.
Ina mika godiya ta a gareki sister din na kuma Anty na, Sister mardiya ( mmn ahamed) Allah yabar kauna da zumunci.
Jijjina a gareku kungiya daya tamkar da dubu FASAHA sai me FASAHA ina alfahari daku members. na FASAHA Allah ya kara hada kanmu baki daya.
Alhamdllh
Sai mun hadu a littafina mai suna GARKUWATA bayan sallah insha Allah
Allah ya amintar damu baki daya amin
Taku har kullin
HAUWA SARKI ZARIA
nagode
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
0 comments:
Post a Comment