Kofar gidan ghailan aka kwankwasa yana lura da jawa batason miqewa hakan yasa dakansa yaje ya bude kofar umma ce ta aiko musu da abinci,
Zama sukayi a dinning sukaci suna gamawa sukaje suka kwanta itadai jawaheer batason ma abinda zekusanta ta da ghailan dayaga ta kwanta can karshe seyai murmushi kawai,
Momy dai al'amari yak'iya ko lokacin cikin jawaheer tafi wata a asibiti wannan karon ma haka ne
Auren su jawaheer da wata daya lokacin cikin momy yacika wata uku se kuma
Yau ta tashi da wani kalar zazzabin dabatasan ma wayake kantaba a gigice alhj ya dauketa se asibiti bayan ankarbeta ya kira Anty Shafa yagaya mata,
Hado kayanta tayi tazo,zaune suke adakin da aka kwantar da momy tafarka tasha tea kawai amma bata Harar ba kana ganinta kasan ta jigata,
Ghailan,adnan,rufaida da jawaheer ne suka shigo dakin yajiki suka mata,
Kowannansu yana mamakin wanan ciwon na momy,
Ghailan yakasa hakuri yace umma wai meyake damun momy ne
"Zazzabi ne kawai"
Allah yakara sauki suka fada gaba dayansu
Akwana atashi cikin momy yakai wata takwas zuwa lokacin su jawaheer sun sani saboda ganin cikin momy ya girma ga wani kumburi datafara
Tun yana wata hudu suka gano har tambayar ghailan jawaheer tayi yace shima yajine agurin Anty Shafa yaji tana kus kus da mijinta,
Rufaida ma cikinta yashiga wata hudu se uban kasala datake fama dashi batada kuzari kokadan,
Abundai ba acewa komai Dan jawaheer ma ta kwasa cikinta wata daya da kwanaki laulayi take kamar zata mutu (momy ta gado kenan)lol.
Dama adnan idan zashi aiki seyakai rufaida gidansu kokuma inda momy yauma can ya nufa da ita,
"Princess tashi nakaiki inda momy yau munada baki dase nafasa zuwa aikin"
Murya kamar me shirin kuka tace " prince kasanfa ko munje momy koromu zatayi kakaini inda umma"
"Umma yara sun mata yawa tashi dai mugwada zuwa inda momy"
Kasan atare suka iso gidan sunata sauri don lokaci yatafi
Momy zaune da uban cikinta yayi tsini kamar allura se gani tayi anshigo palon adnan riqeda hannun rufaida abin be tsorata taba seda taga ghailan daukeda jawaheer kamar jinjira
"Ku meye haka to wallahi karma Ku ajiyeminsu kubarni naji dakaina"
"Momy to inakikeso muje inba nanba"
"Kuyi gidan Shafa koku koma dasu gidajenku kunyi kadan Ku ajiyemin sunan nikaina fama nake"
Baki asake suke kallonta
Lallashinta suka shigayi saboda lokaci yatafi sosae da kyar ta yadda aka barsu gidan,
Jawaheer daga kwanciya se bacci dama shikadaine aikinta,
Dahaka lokaci ke tafiya cikin momy yashiga watan haihuwa tadaina shiga mutane wai ita abin kunya ne aganta da ciki
Abangaren jawa kuwa mijinta yayi haske da ya murmure hankalinsu kwance don jawaheer tana kokari idan yace eh to itama eh dinne bata musa masa abinda yakeso shi akeyi basuda matsala,
Yanzu kullum su jawaheer gidan momy Ake wuni saboda haihuwa yauko gobe kar abin yataso bakowa kusa,
Cikin rufaida yafito sosai dakaganta kaga me ciki amma jawaheer yabi jikinta kallo daya bazakace tanada ciki ba,
Yauma kamar kullum suna zaune a Palo gidan momy suna Dan taba hira momy da suruka anyi anko,
Momy tafarajin ciwo kadan tadan jure tana addua aranta,
Inna'lillahi wa'inna ilahirraji'un tafada tana sauka daga kan kujera
Momy sannu suka fada atare
Rufe idonta kawai tayi tanaso tayi ihu da kuka amma kunyar surukai tahana se gumi take hadawa
Koda su ghailan suka iso momy tafita hayyacinta dama batada raki duk zata haihu asibitii seta karade da ihunta ko addua zatayi iya karfinta take bude murya tanayi (haba momy kamar ba mace ba?wannan rakin naki aise su maman nu'aym da tunkan haihuwa tazo aka hanamu bacci)lol😜
Jawaheer kam kuka tasaka don ganin mamanta a gigice
(Saura ke)😂
(Momy anji jiki)
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
*wannan shafin nakune QUEEN BILKEES& ADAMA MAIFATA kunfi kowa tambayar littafinnan,kunfi kowa sonsa*I LOVE YOU
51
Biki ya kunno kai yau akayi bridal shower amare sunsha wankan lalle na gargajiya jawaheer har wani jajaja tayi,
Musamman anty badee social tazo domin bawa amarya jawaheer lecture (anty barobaro uwar gida kuma amaryar ustaz)😜
Kasancewar amaren su ukune se aka hade venue din walima da dinner
*Thursday*
Anyi walima lafiya kowa yatafi da murna
*Friday*
Aka Daura auren *ghailan Muhammad* da *jawaheer khaleel*
*adnan khaleel*da *rufaida mustafa*
*marwan Mahmud*da *sajida umar*
Allah yabasu zaman lpy
Da dare akayi dinner
Ankon material sea green amaren sukayi bakarya sunyi kyau
Angwayenma ankon shadda sukayi er ubansu kalar fari
Sunsha liki kamar ba gobe hall din yacika dam da jama'a abindai masha Allah
Anyanka cake abin burgewa karmadai style din su jawaheer dazata sakamasa cake din abaki seda yariqo qugunta yadagata sama ya wangale baki tasaka masa tana murmushi daharseda hakwaranta suka bayyana sunsha hotuna harseda amaren suka fara murmushin yake alamar gajiya karfe tara kowa ya watse amare kowa taje tayi shirin zuwa gidan miji
Duk inda manya suke ankaisu sunsha huduba da nasiha se kuka suke dakyar aka bambare jawaheer jikin momy,
Karfe sha daya aka kai mare fatan Allah yabada zuria dayyaba
Momy kuwa dakyar tasamu kanta taje ta kwanta don yau sama sama takejinta gashi takasa cin komai har jiri takeji
(Momy Allah yaraba lpy)😂
_bari mu leka gidan amaren_
Gidan adnan nafara zuwa rufaida ce zaune kan gado tayi wanka taci ado amma daga ka kalli fuskarta kasan tasha kuka Dan har ja tayi kofar gdn taji ana bugawa tashi tayi taje ta bude driver gidansu yakawo musu abinci karba tayi tace agaida mama dinning table ta shirya tazauna jiran ogan nata Dan yana wankane,
Baby zazzabin ya saukane?
Kanta akasa tanadan murmushin jin kunya tace uhm"
"Ga abinci nan mama ta aiko mana"
"Aiko mungode mama takyauta"
Murmurshi kawai tayi ga alama har yanzu bata gama sakewa dashiba
Gidan marwan kuwa koda naje bacci suke basumasan na shigo ba hakan yasa nawuce gidan uwar gayya
*gidan ghailan*
Tagama wanka amma takasa fitowa wata kalar kunya takeji dabata San tanada itaba ghailan yayi jiran fitowarta har sarkin jira ya isko shi hakan yasa yatashi dakansa yanufi toilet din,
Tsaye yaganta kanta akasa "princess lpy ko jikinne?"
"To ni kafita inshirya mana"
"Badai kunyata kikeji ba?"
Kuka kawai tasamai
"Yi hakuri zan fita idan kingama kisameni a Palo"
Sauri sauri tayi er kwalliya tashirya cikin atamfa maroon da zanen baki komai dass da ita wayarta ta dauka ta sameshi azaune ya lumshe idanuwa Dan nesa dashi ta zauna Dan tsoronsa takeji yanzu
"My princess yunwa nakeji"
"Bari nashiga kitchen"
Dasauri yajanyota kusa dashi "amarya ce zatayi girki?"
"Aiba komai bane kanajin yunwa dole nasamarma abinda zakaci"
"Karki damu kira mana momy muji nasan zata kawo mana"
Bayan ta sallami bakinta se Khadija kadai tarage agidan dashigarta daki tafara kwara amae duk abinda taci seda ta amayar gurin ta gyara dakyar kafin takoma kan gado takwanta datunani fall azuciyarta,
"Nashiga uku ni murjanatu ciki da uban laulayi haka sekace wata karamar yarinya wannan abin kunyane idan yarannan suka sani ai na kade "
Wayarta takatse mata tunani sunan jawaheer tagani
"Ohh ni jikar muhammadu jabbi yarinyar batada kunya take kiran uwar mijinta washe garin kaita"
"Momy ba'a kawo mana abinci ba"
"Ki kira ummanku nikam baxan iyaba kuma wai banace kiringa jin kunyataba ni uwar mijinki ce"
Dariya kawai tayi tace "tace to momy daga yau zan fra kunyar ki"
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
*sadaukar wa ga daukacin masoya littafin ALMAJIRINA*lLYSVM❤
53
Ghailan yaso se an sauka yayiwa mahaifinsa albishir amma ganin la'asar takusa ba bata sauka ba yasa yakirashi yafadami suna asibiti da momy,
Cikin mintuna goma shabiyar ya iso,
"Ghailan har yanxu?tun yaushe kukazo baku fadamin ba?"
"Wlhy karfe daya anan tayi mana"
"To Allah yasauketa lpy"
Ameen suka amsa
Mintuna kadan seyaje kusa da dakin yakuma dawowa
Acan labour room kuwa momy addua take iya karfinta "haba murjanatu kirage wannan kururuwa mana sekace me haihuwar fari shiyasa tun haihuwar adnan banason karbar haihuwarki kinringa addua kenan se ayita kallonmu shiyasa naso koda za akawoki natashi daga aiki kalli waccen yarinyar naqudarta cikin kwanciyar hankali harta sauka"
Momy tabude idonta tace "jamila ki kyaleni bakisan me nakejiba"
"To wlhy kirage ihunnan ko duk karfinki ya kare inbahakaba semun kwana anan baki haihuba"
Awaje kuwa banda addua ba abinda suke alhj kam seyawo yakasa zama gu daya Anty shafama ta iso,
Karfe biyar da en mintuna sega jamila tafito da baby dauke a hannunta tana washe baki da sauri alhj yakarasa wurinta ta miqomai alhmdllh macece shima godiya yayiwa Allah kafin yamiqawa yayyenta ita se rigerigen Karba ake,
Jawaheer anacan gefe zuciya na dukan uku uku dan zulumin haihuwa
Bangaren momy kuwa bacci yakwasheta se gadonta aka turo zuwa dakin hutu,
Dangi kowa murna yake yayyen ghailan mata subiyu da kanwarsa guda daya dababu shekara atsakaninsu duk sunxo kasancewar anan garin suke aure ,
Sekusan goma na dare suka watse kowa yanufi gidansa,
Baby kam se uban kuka an bata madara da ruwa amma abanza gamomy har lokacin bacci take,
Anty shafa ke tashinta murjanatu tashi kinji yarinyar kila nono takeso kisha tea sekibata,
A gajiye ta tashi zaune tana yamutsa fuska,
Bayan tasha tea ta karbi yarinyar tasaka mata nono abaki,sunfi awa biyu tana shan nono dan daga ancire take tsanyara ihu wane ana kwakulenata ido,atakaicedai kusan azaune suka kwana yarinya kuka take bakama hannun yaro had Dr dake dutyn dare ranar yazo yadubata amma lpyr ta qlw azaban rigima ne kawai,
Washe gari aka sallamesu idan kashiga gidan ba abinda kakeji banda kukan baby batasan meye bacci ba indai ba nono ne abakintaba (momy kinada aiki ja agabanki)
Gidan yacika makil kamar yaune suna harda masu bawa idansu abinci azo aga diyar momy Khadija dasu jawaheer kullum gidan ake wuni,
Ana gobe suna momy suna zaune Palo tace ita bawani taron suna da za ayi mata alhj yace besan da wannan zancenba dan gobema bus biyu en kebbi zasuyo kuma ga mutanen silami kowa yaki goyon bayanta hakan yasa ta hakura ayi sunan amma azuciyarta gani take duk abin bekamata ba tsofai tsofai da ita ga kunyar haihuwa da tsufanta kuma ga shi wai se anyi taron suna,
Jawaheer,rufaida,Khadija suna zaune adakin momy hira suke ghailan yashigo yace "princess tashi muje gida nagakamar bakyajin dadi rufaida ma kitashi na ajiyeki gida adnan yace yanajin zazzabi"
"Inace anan zamu kwan har munyo packin kayanmu"
Rufaida ma tace "kuma ma adnan yaji sauki yasha magani"
Khadija tace "uncle karka kwashemin en uwa ma"
"Jawaheer tashi mutafi,kekuma rufaida tashi batason wauta,"
"Khadija da wannan cikin kika fito?dama nasan tunda mijinki yadawo garinann nasan sekinfi kowa yawo maza kutashi nakaiku gida ba wacce xata kwana nan,
Miqewa sukayi kowa na Turin baki kamar takobi
Washe gari aka radawa baby suna SAFIYYA
*Wayyo dadi kasheni anmin takwara*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_wannan shafin nakine takwarata(safiyya)_😜
54
Anyi bikin suna lpy
A wunin ranar safiyya a hannun momy ta wuni banda kuka ba abinda take duk Wanda yadauketa minti biyu seya dawo da ita fans day a batasan meye shiru ba sedai idan bacci yadauke bata wuce 30 mnt seta tashi,
Bayan wata hudu rufaida ta haihu tasami da namiji me matukar kamada babanshi yaci suna Al'ameen asha biki jawaheer dai seja ake saboda duk ta kumbura ga cikin ko wata takwas becika ba batada aiki se zaman shan madara da milo sukadai take kwadayi harseda ghailan yadaina siyo wa Dan yafada mata se babyn yayi girma takasa haihuwar sa seda taji daga bakin Dr kafin tahakura shima idan tagani ko a inane seta lasa ,
Bangaren momy kuwa safiyya tafara iya zama amma tahana uwarta rawar gaban hantsi momy batada halin shiga mutane safiyya taringa kuka kenan harse sun dawo gidan ga bata yadda dakowa sewanda take ganin fuskarsa kullum,
Cikin dare kuwa tashi take ta ringa ihu se a kirjin momy zatayi bacci momy harta saba kwana zaune ga safiyya da kyau ta kwashe mamanta duka gashi kuwa yanada tsayi amma daga yafiro ake rageshi don bata yadda ayi kitso,
Bayan wata daya da kwanaki ranar Friday cikin dare jawaheer tafara naquda a gigice ghailan yawuce da ita asibiti addua take amma babu inda ba ajinta (anyo gado),
Har garin Allah ya waye jawaheer Na fama hakan yasa ghailan yakira waya yafadawa Anty Shafa da momy,
Kafin karfe takwas su rufaida an iso da Khadija se addua suke,
Har yamma bata haihuba Dr yazo yakira ghailan ,
"Ina ganinfa madam bazata iya haihuwa ba se anmata cs idan kayarda ga takadda kasa hannu"
Seda yayi dogon tunani ai gara kawai ayimata tahuta da wannan wahala Abu tun jiya
"Dr ayi kawai nayadda banida wani option"
Takardar yajanyo yasa hannu kamar zeyi kuka,
Ganin fuskarsa a hade yasa momy zuwa kusadashi "lpy shalele"
"Momy wai bazata iya haihuwa dakantaba sedai amata cs"
"Yi hakuri kaji Allah yasa ayi a Sa'a muje kazaunata"
Suna zuwa suka zauna safiyya dake hannun Anty shafa ta fara daga masa hannu alamar ya dauketa
Amsar ta yayi yadaurata a cinyarsa ganin tamasa dariya yasa shi biye mata yana daryar dole,
Bayan isha'i aka shiga da jawaheer theater zuwa lokacin kogani batayi,
Har anshirya za amata allurar kashe zafi sukaji jawaheer tayi wani kalar ihundaseda suka firgita dasauri sukayi kanta ganin kan baby yafara fitowa,
Lpy lau tahaifi katuwar baby gal dinta girman babyn harna ban mamaki,
Ghailan baki har kunne yana gani an miko baby kafin dr yamusu albishir da ita tahaihu dakanta dasaurinsa ya ajiye safiyya kasa yana karbar babyn
"Wane irin iskanci ne zaka ajiyemin yarinya kasa a asibiti"momy tafada tana hararar sa dariya yayi yace sory momy duk cikin murna ne dukansu sukayi dariya kowa sedaukan baby ake jawaheer kuwa wani daki aka kaita Dan tahuta babu dadewa bacci yasaceta,
Yarinyar Saliha tunda tasha madara take bacci abinta
_sekuyi hakuri da wannan wlhy bacci nakeji_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
55
Dakyar suka samu ghailan yabar asibitin har zuwa lokacin jawaheer bacci take,
Washe gari aka sallame su suka koma gida momy fir taki yadda akai jawaheer gidanta tace sedai sutafi gidan Anty shafa seda alhj Ibrahim yasaka baki kafin tayarda,
"Wai jawa wankan ruwan zafin ne kikewa ihu haka"?
Momy ke tambayarta tana leqa bandakin cikeda mamaki
Anty Shafa ta dago tana hararar ta "Hajiya kificemana anan kinji kuma kotayi aigada tayi da tsufanki kike ihun wankan ruwan zafi"
Batareda tace komaiba tajuya tana murmushi
Bayan kwana biyar mutanen silami Dana kebbi sukazo se bayan suna zasu koma,
Ranar Friday ranar suna aka radawa yarinya suna ZAHEEDA (Mrs Mahmud ga takwara namiki 😜)
Sunci ado kamar a sace su gida yacika har kamar zeyi amai can nahango zeenaseer(durling)da husaina(in-law)suna gardama wurin cin nama daga can gefe kuma su Ummeejay, ummeekay,Sha'awa,bellza,mom hanan,kai daduk en group din ummejay suna auna wa cikinsu jollof din rice da zobo ina gefe nace su ummee anga banxa(banza mesa zawo),
Gefena naji hayaniya koda Na juya naga eshojarma,Mrs Mahmud,amalus,adama,da miemie se rawa suke kamar ba gobe se kwasr shoki ake,
Dakyar aka korasu maman nu'aym Dan seda tayo takeaway na kunun aya🤔
Nikam ina gefe momy Na (Zainab inuwa) tazaunar dani dankar Na bata cikin en biki kuma dakyar muka sha ruwan gidan bikin da momy tace semunsha tunda ga takwarar erta tazo,
Da zamu wuce naga momy dagaske bazata bari muci komai ba Na faki idonta Na wapto cinyar kaza daga hannu ameenatou ,😜
Zuwa dare kowa ya watse banda su gayyar sodi sunkafe se an basu jakunkunan da aka raba masu hoton baby irinsu billyn abdoul,Anty cute,Anty badee atakaicedai seda suka karbo jakunkunan suka bar gidan dan jawaheer talura sunfiye naci 😛
Da zuwanmu gida nashge kitchen najanyo cinyar kazata daga skirt dina ina sakawa abaki naji an sakarmin mugun rankwashi momy ce tace wlhy inkina yimin haka acikin mutane sena CI uban makiyanki shiru nayi inazare ido alamar rashin gaskiya,
Kwace naman tayi tace kuma wlhy bazakici ba me shegen kwadayi tafita tana brush da cinyar (Ashe ita Na daukowa )
Dole Na dangana,
Kowa ya kwanta baccin gajiya zaheeda ma baccinta take batada rigima ko nono takeso sedai tayi kuka bame tadaa hankali ba,
Safiyya kuwa tasaka momy agaba da rigima cikin dare seta tashi tace se anyi wasa ga shi tafara tsyiwa rigimarta se gaba gaba takeyi,
*Allah ya raya zaheeda ameen*
🤣🤣🤣🤣
_kusake hakuri da wannan kunji l love u oll_
💗 Feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
*THE END*
56
Bayan shekara bakwai en yara nagani su biyu en mata sunaji da kyau karamar nagaba tana gudu tana kuka babbar Na bayanta riqeda chaja suka shigo palon
Jawaheer tace meye haka zaheeda "momy ba safiyya bace ta dakeni"
"Safiyya metayi miki"
"Ainace taringa cemin momy amma setana kirna dasunana gatsau wallahi ni zaneta zanyi barganin kina kusa da mamanki"tafada cikeda tsiwa,
Jawaheer kam kasa cewar komai tayi dan ita mamaki yakasheta wannan son girma Na safiyya kamar shegen dawo(fura inji kanawa),
Rufaida ce tayi magana "haba autar momy aiba a duka kiyi hakuri bazata kara ba"
"Yawwa maman al'ameen"
Dariya kawai sukayi tafita tana hararar zaheeda,
Kwance take adakin ghailan tana baccin gajiya saboda tasha aiki ga cikinta yafara tsufa,
Tashinta yake ahankali "my princess tashi kiyi sallah"
Tashi tayi tana turo baki "wannan ALMAJIRIN na momy yacika takuri duk yaushe na kwanta da zaka tasheni"
"ALMAJIRI adaba kec dai ALMAJIRA dan duk ayyukan dana taya momy ada su kikayi yanzu"
Karawa bakin tsini tayi "ni mnyi fada dakai ma "
"Haba princess madara da Milo nakawo miki fa ko bakyason babyn mu yayi girma kaman zaheeda"
Zaro ido tayi "mugunta zakamin?bazan shaba nikam ko lokacin zaheeda banyadda dazancen ba kuma lokacin dana yadda lokaci yakure min"
"Dariya yayi yana kallon cikin ta yace nifa kamar twins ne anan"
Murmushi kawai tayi suka tsaya suna kallon juna
"Momy nabawa ALMAJIRI abincin papa kuma nabashi sleepers dina"
Jawaheer ta zaro ido "wayace kibashi bazakizo kifadamin ba ?"
Ke zo yar gidan papa kyale momynki tacika fada kinkyauta dakika bashi kici gaba da taimako kuma kina fadamana idan zakiyi kinji"
Ghyada masa kanta tayi tajuyo tana kallon momyn ta tace "momy shigowa yayi yanata kuka ina wasa na awaje natambayeshi yacemin yunwa yakeji shine nabashi dazetafi naga yanata tsalle saboda zafin rana bashida takalmi shiyasa nabashi nawa tunda inada wasu"
Janyota jawaheer tayi ta rungumeta "kin kyauta Darling Allah yarayamin ke"
Ameen
Bangaren safiyya kuwa rigima se abinda yakaru tana bawa momy though time,
Allah yaraya takwarata ameen
*Alhamadulillah*
*kusani duk masu sona da zuciya daya nima ina sonku da zuciya daya*
*matan aure da Yaya acikinku Allah yabaku zaman lafiya da kaunar juna yaraya muku zuri'ar Ku kuma yasawa rayuwarsu al'barka*
*wayanda basuda auren Allah yabasu mazaje nagari da zuri"a dayyaba*
*wayanda suka rigamu gidan gaskiya Allah yajikansu da Rahama Allah yasa Aljanna ce makomarsu idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani*
Ameen
Ga shawara ga marubuta da makaranta littattafan Hausa
*idan writer tayi kuskure kokuma Ku masu karatu kunaganin tayi badaidaiba to Ku bita private kubata shawara zataji dadi sosai akan kuyi BC ake cemasa kome kuna turawa hakan beyiba saboda zakusa gwiwarta tayi sanyi and she will feel embrace kuma rubutun datake tanayi ne saboda tanaso akaru da ita*
*duk wanda na batawa rai yayi hakuri*
*inda nayi kuskure Allah ya yafemin inda nayi daidai Allah yabani lada ameen*
💗feeyah💗
0 comments:
Post a Comment