_Shi yaga wuta..._đĽ
*_TRUE LIFE STORY_*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa869
_MY NOVLE'S_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
_In the Name of Allah the most Beneficient the most mercifull praise be to Allah lord of the words._
*_Wannam labari ya faru da gaske sai dai garuruwa da zan chanja ban yarda a chanja min labari ta ko wacce sigaba ba tare da an tambaye ni BA_*
*Dedicated:*
*_Hussaini 80k_*
*_Page 1&2_*
_SOKOTO_
_"Arkillah Lowcos Wani anguwa ne dake Neja Delta a cikin garin Sokoto da misalin karfe 2:35pm na ranar Asabar wata matashiyar yarinya cikin shiga ta Uniform din islamiya ta shiga wani dan madai-dai cin gida da gudun ta da Alama wani abun take guduwa.da Sallama ta shiga gidan Assalamu Alaikum".Wa,alaikis salam" *Sultanah* yanaga harkin dawo nasan dai ko isa Makarantar bakiyi ba. Wanda aka kira da. *Sultanah* tasa wani kuka, tana durkushewa a parlour. Matar cikin tashin hankali ta isa gareta, tana cewa *Sultanah* lafiya kuwa kike wannan kukan? Mai ya faru? Mai aka miki?. Nam ita ma ta fara kuka dan tasan tatsoniyar gizo baya wuce ba koki,Sai da suka ci kuka sosai sannam Matar tace, Haba *Sultanah* mai yasa baza ki yarda da kaddarar data zo miki bane?, *Sultanah* na fiki jin zafin wannam lamari da banyi imani da kaddara ba, da yanzu bana duniyar nam, Amma dana danne zuciyata ta kuma yi hakuri gashi nam ina rayuwata kamar kowa, Dan Haka kema ki dauki Hakuri kamar yadda na dauka Insha Allah komai zai zama tarihi.._
_" *Sultanah* tace Wallahi Umma na yarda da kaddarata Amma abun yayi yawa , har takai a gaban idanuna ana cin zarafina, Umma bayan fitata daga gidan nam, ina cikin tafiya naga wanta mota tashi gabata dole tasa na tsaya saboda ya tare hanyan wani matashin Saurayi ne ya fito tare da min Sallama na amsa masa tare da ce masa lafiya,cikin fara,a yace lafiya klao sai Alheri, ya gyara tsayiwa tare da bani hakurin tsai dani da yayi akan layi, na ce masa ba komai amma yayi sauri ya fadi abun da zai fada. Yace dama ba komai bane ya kawo ni gunki Illa soyayyarki sai da gabana ya fadi daba ji yace haka. Ya kara da cewa Wallahi ba tun yau nake ganin ki ba yau ne dai Allah ya nufa da zan miki magana, ina matukar kaunarki In har kin amince a yau zan tura gidan ku domin ayi maganar Aure.._
_"Kafin na bashi amsa wasu samari da tun sayiwar mu suke kallon mu suka iso wajen tare da cewa mutumin Wallahi malam wannam ba mutumiyar kirki bace hasali ma bata da Asali.... " kafin sukarasa ne na yiwo gida ban san mai suka kara gaya masa ba, Umma wai mai yake faruwa dani ne? Shikenam ni haka zan rayu ba Aure?. wani kuka Mai ban tausayi ne ya kwace mata kuka take sosai Umma tayi matukar tau saya ma diyar'tata nam ta shiga lallashinta._
_"da kyar Umma ta samu kanta tayi shiru nam ta mike tayi dakinta ta fada toilet ta sakar wa kanta ruwa da tuna ni barka tai a zuciyatar, ayyan kuwa Abunda Umma ta gaya min gaskiya ne kuwa?. Gaskiya akwai abu akasa wannam cin mutuncin da ake mata ba banza ba dan kawai an tsinto ni shikenam ata shegan tani da rashin Asali kawai wannam lamari akwai daure war kar amma insha Allah sai na san gaskiyar abun, haka tayi ta tunani a zuciyarta, har wani bacci mai nauyi ya dauketa. Umma kuwa tun shigar *Sultanah* daki take zubar da kuka tare da tsinewa *Majid* ta kara da cewa insha Allahu *Majid* baza ka taba rayuwar jin dadi ba Allah ya isa tsaka nina da kai Allah sai ya saka mana na tsaneka, haka tayi ta sambatu tana kuka sosai.( Niko nace tofa mai ke faruwa ne a wannam gidan)._
_"Tunda *Sultanah* ta baro wajen samarin nam suke ta gaya masa karya da gaskiya akanta har sai da suka tabbatar da ya yarda da maganarsu sannam suka barshi ya tafi da tunani bar ka tai a zuciyarsa yana cewa anya gaskiya ne kuwa?. wata zuciyarsa tace gaskiya ne mana in da ba gaskiya bane ai baza ta gudu ba a haka yana zancen zuci har ya karasa katafaran gidan su, yayi hon mai gadi ya wangale masa get yana shiga cikin parlour su ya ci hayani ya sai tashi yake yi . A zuciyar sa yace wannam wani irin fada ne haka sun girma amma suna mai da kansu kana nun yara wannam a gaban yaransu suna fada mtsss ya daka tsaki tare da Sallam, babu wanda ya amsa masa hasali ma babu wanda yake jinsa. Wasu mata biyu ne daya zata kai 35year daya kuma 45year mai 45year ce tace ke kika sani tunda ba,a gaya miki gaskiya haka kawai kina barin yarinya karama tana zuwa shagon da maza suke taruwa tana zama daga ita sai vest wannam ai ba yi bane ba dama amiki magana sai ki hau mutane da ban bamin banza, eh ina ruwanki da rayuqar diyata kiji da naki mana ni bana son sa ido da gulma dan kawai Sado mai shago baya bawa Salma sweet shikenam kuma bakin cikin ki ya motsa._
_"Yana jin akan abun da suke fadan yasa shi juyawa da sauri ya fita yana fita kuwa ya hango Nusaiba kan cinyar wani dake zaune a bakin shagon Sadi da sauri ya fin ciko ta tare da gallawa yan shagon harara ya shige gida da ita yana zuwa ya kaita gabansu har yanzu suna kan cha-char bakin su bai ce musu kala ba ya juya ya fita ya nufi part din shi dan shi ya tsani hayaniya a rayuwar sa yana shiga ya nufi toilet yayi wanka ya fito tare da shafe jikinsa da daddan mai ya dauko t-shirt da wandon jean's marassa nauyi ya sanya ya feshe jikinsa da turare sannam ya shafe kashin kasanta da mayuka nan da nam ya fara sheki da daukar idanu ya dauki makullin motar ya fice abunsa daga gidan. Yana fita wata motar ta shigo gidan wabi dantijo ne ya fito a motar ya nufi cikin parlour yana sallama kowa dake parlour ya watse babu wanda ya tsaya balle ya amsa masa._
_" *Sultanah* haka ta wuni taba bacci Umma bata tashe ta ba dan ta mata uzuri dama yau ba salla take ba bare ta tasheta itama Umma inin ranar kawai tayi sane a gidan amma ba wani dadi yake mata ba damuwar duniya yayi mata yawa ta rasa mai ke mata dadi in har ta tuna *majid* ta ringa tsine masa kenam da da sawa diyarta *Sultanah* Albarka. Wani matasin saurayi ne dan kimanin 46year ya shigo gidan da Sallamar sa sai da gaban Umma ya fadi dajin muryar sa ya shigo ya zauna kusan ta tare da cewa ina wuni Umma nah. Cikin takai ci Umma take kallon sa tare da cewa Uban wa yace ka shigo min gida *Majid* ban ce kar ka sake zuwa inda nake ba wallahi in baka tashi ka bani wuri ba sai na ci Uban ka Tsinan ne kawai. *Majid* ya tashi ko a jikin sa ya ajiye mata damin kudi tare da ficewa ta dauki kudin ta jefeshi da shi tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi. *Majid* yana fita ya nufi part din sa dan yace bazai taba barin gidan ba yana shiga wayansa ya fara ruri da sauri ya dauka banji mai ya aka fada daga dayan ban garan ba sai naji *Majid* yace Wallahi ranka shi dade na rasa ta wani hanya zan bi in shawo kan Ummanah ta yarda mu kara guda dayan nam. Chan yace kai *Sultanah* gaskiya bazan iya yi akan ta ba gwanda dai Umman tunda Munyin daya............_
_TOFA WAI MAI KE FARUWA NE A WANNAM GIDAJE BIYU KU DAI KU CIGABA DA BINA DAN KUJI WACCE WAINAR AKE TOYAWA_
_SAI NAGA YADDA KUKA KARBI BOOK DIN ZAN CI GABA_
08132761212
*_HAYFA CE_*đĽ°
[4/2, 3:33 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*_TRUE LIFE STORY_*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa860
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_AMINIYAR KWARAI FARHAT MRS MUH'D_*
_Allah yabarki da Muh'd dinki ina yinki irin mazga-mazga dinnam_
*S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ g͢i͢f͢t͢ t͢o͢*
*MY BESTY HAFSAT MUSTAPHA(Hafnancy)*
_Ina matukar Alfahari dake kaunarki a cikin jinina take Allah ya kara mana zumunci ina yinki irin totally dinnam_
*_page 3&4_*
_"Dattijon ya haura sama yana kwafa yana jin takaicin rashin hadin kan matan nasa amma zanyi maganinsu ya haura dakin sa abunsa kowa tayi lamu a daki baka jin ko motsi chan dai Hajiya babba ta fito domin ita ce da girki ta nufi dakin san zuciyarta na matukar bugawa da sallama ta shiga ta same sa yana saka kaya Alamar daga wabka ya fito, Daddyn su sannu da....da.wo...wa tana maganar bakinta na rawa Alamar tsoro, Daddyn su wani wawan Mari ya sakar mata tare da bul da ita wani kara ta sake wata tsohuwa dake dakinta dataji kukan Hajiya Babba wani dariyar mugunta ta sheke dashi Yasmin tace sannu muguwa ana dukan mahaifiyar mu amma ke dariya abun ya baki.Eh ba dole nayi dariya ba tunda iyayenku baau jin magana basu san kuma na hanasu su hanu ba ai gwara ya kuya musu hankali saura dayar mai kama da kazar bitinare wallahi ni nafi so ya kamata ya mata shegen duka.Yasir yace Wallahi kin cika mugunta tsohowannam, Haka Daddynsu sai da yayiwa Hajiya babba dukan tsiya sannam ya ce ina ku baku da hankali kuna zaune kamar karnuka to wallahi gobe ma kuka sake haka zanyi ina zan kamata tashi ki fecemin daga.Daki wawaye kawai da basu san sun girma ba, Hajiya Babba ta mike duk jikinta yayi tsami ta sauko ta nufi dakinta tazo wucewa wannma tsohuwar tace Allah shi kara ta kuma kwashewa da dariya._
_"Daddyn su ya fito ya nufi dining ba kowa a parlour sai da ya zauna sanna ya kira Hajiya Babba tana zuwa yace ni zan saka ma kai na yana maganar yana mata wani mugun kallo cikin sauri ta hada masa komai sannam ta juya zata tafi yace ki kira min kowa na gidan nam. Ba dan taso ba ta fara zuwa dakin Hajiya Karama tace wai kizo inji Daddynsu sannam ta nufi dakin Kaka da Sallamarta tace Hajiya wai Daddynsu na miki magana kizo aci abinci kuma ku taso kuzo Hajiya Kaka ta kwashe da dariya tace sannu Zainab kinsha duka Allah ya shikara Allah ya kara na gobe ta kuma kwashewa da dariya Hajiya Babba dai ta juya dan abun ya fara kularta Hajiya kaka ta mike tana dariya sosai suka nifo dining din Daddynsu ya gaida Hajiya Kaka da gidan sannam yaran suka masa sannu da dawowa *Nusaiba* ne tazo tace Dady kaciyo min ceweet ta fada cikin gwaran cinta ya daga ta tare da cewa na suyo miki mai sunan Manya *Salma* ke baki son sweet din ne?. Ena so adi. Ina so Daddy take son fada a gwaran cinta kasan cewar *Nusaiba* ta fita ta kuma fita wayo nam dai suka fara cin abincin su babu wanda yace kala sai Hajiya Kaka data ke ta shan dariya sannam tace *Hamza* ya kamata kayi wa matan ka fada saboda basu dauke ni a komai ba ga shegen fada kamar karnuka to wallahi wannam ba tsari ba ne Daddyn su yace kiyi hakuri Hajiya insha Allah hakan bazai sake faruwa ba sannam ya kalle su cikin tsawa yace baza ku bata hakuri bane?. Bakin su a hade cikin rawar murya suka ce kiyi hakuri cikin yani Hajiya Kaka tace to.Daddy ne ya mike ya haura sama tare da kiran Hajiya Karama. Cikin rawar jiki da tsoro dan yau tasan kashinta ya bushe ta bi bayan sa Hajiya kaka tace shege yau zata daku wallahi Allah yasa ya balla miki kafa daya ta kwashe da dariya. *Nusaiba* tace ba amunba. Kaka ke mulguwaje. Hajiya Kaka tace kinci gidan ku nine Muguwar?. *Nusaiba* tace Em ba kina so A daki mamana ba kuma sai na gayawa Yaya Mu,anjal. Duka parlour suka kwashe da dariya saboda yadda ta fadi sunan da kuma yadda bakinta yayi *Mubajjal* take nufi._
_"Gwanda dai Umman tunda munyi Sau daya Amma *Sultanah* kam Wallahi bazan iya ba daga haka suka yi sallama ya shige dakin sa ya kwanta yaba tunanin. mafita, *Sultanah* sai mangari ba ta tashi tana tashi ta shige toilet ta yi wanka tasa wani materials mai yau bata yi wani kwalliya ba amma tayi kyau sosai ta fito parlour ta samu Umma tana kallon Sunna Tv tace Umma sannu da gida yau kin barni sai bacci nake ban taya ki aiki ba. Umma tace ai na barki ne ki huta *Sultanah* kinga ai kin samu bacci sosai. Haka ne kam. To kije kitchen ki dauko abincin ki. Ai kuwa Umma dama yunwar ce ta tasheni da ban san ranar da zan tashi ba ta fada tana shigewa kitchen din Umma tayi Murmushi taci gaba da kallonta. *Sultanah* ta fito da Tuwo miyar egusi ta zauna tana ci tana yaba Umman nata. Wata budur wane tayi Sallama Umma ta amsa mata tare da cewa. *Walida* yau kece da magriban nam kinzo duba mitimiyar taki sa bata je makaranta ba ko Walida tace ai kuwa Umma kamar kin sani Ina wuni. Lafiya klao ya mutan gidan naku. Suna Lafiya lau . Ta karasa kusa da *Sultanah* tace Yau kuma yan shariyar sun zo kenam *Sultanah* tace Wallahi kin fiye surutu Walida kamar wata aku duka suka sa dariya sannam walida tace nai ya hana ki zuwa Makaranta yau nasan dai babban Abu ne da Sauri *Sultanah* ta kalli Umma sannam ta dawo da Kallonta ga Walida tace.har na shirya kuma zazzabi ya rufe ni shine kawai na kwanta kinga aai yanzu na tashi. Ayya Allah yakara sauki dama na san dai ba banza ba *Sultanah* tace muci abincin mana Walida tace Wallahi yanzu na tashi daga ganshi bari kika nazo na wuce dama nazo jin mai ya habaki zuwa ne. Suka mike tayiwa Umma Sallama sannam suka fita ta raka ta har bakin get sannam suka yi Sallama ta dawo cikin gida taci gaba da cin Abincin ta._
_"Tun fitar *Mubajjal* bai tsaya ko ina ba sai gidan su Amininsa Mudan'sir ya shiga gidan da sallamar sa wata mata dake zaune ta amsa mada tare da cewa *Mubajjal* yaushe a gari haka dirar yaushe yace wallahi Mummyn yau din nam ko awa biyar banyi da sauka ba ina wuni. Lafiya klao ya karatu? Alhamdulillah yanzu kam mun kammala sai dai aiki kuma. To Allah ya taimaka Allah yasa an kammala a sa,a muje dining na zuba maka abinci. A,a Mummy sai naje na ga Mudan'sir. Oh ai kuwa yana part din sa dan bai jima da dawo wa ba. To bari naje na same shi ya mike ya nufi part din Abokin nasa ya shiga da Sallamarsa Amma bai ji an amsa ba ya shiga yaji Alamar motsin ruwa a fili yace yana wanka kenam sannam ya kwanta a kan gado ya ciro wayarsa yana fara dannam wa yaji cikinsa ya wani kulle nam ya kama lebensa na kasa yana cija yana rike da cikin a haka Abokin nasa ya fito ya same shi yace kai Baba shine kamin bazata yanzu ma shirin zuwa....... ba kara sa ba yaga halin da Abokin nasa yake ciki yasan mike damun sa yace kai wallahi Allah ka cika jarabara Wannan su Daddy suyi su Aurarka kar ka zama bunsuru. *Mubajjal* yana cije baki yace nima kaje kace Mummy ta hada min lemon tsami pls ka kawo min. Mudan'sir ya fita ya sanar wa Mummy tana Mamakin wannam ciwon nasa ta hada masa ta bashi ya kawo masa yana sha kuma sai zufa da yake zubawa sai kuma chan yaji marar ta sake sannam ya gyara zaman sa. Kai Abokina Wallahi jarabarka tayi yawa. *Mubajjal* yace *Mudan'sir* ya kake so nayi wallahi nima inso nayi aure amma ko na tunkari Daddy da maganar fada zai min sosai yace yaushe nakai aure. *Mudan'sir* yaji Abokin nasa ya bashi tausayi sosai sannam yace kayi hakuri *Mubajjal* insha Allah wataran zai Amince ka cigaba da hakuri to wai baza ka fadawa Hajiya Kaka ba. Tab kamarasa wanda zan gayawa sai Hajiya Kaka wannam fa muguwace in na fada mata ma kara zuga dadi zata yi ta dinga tallena kuma kenam kamar makilin suka sa dariya baki daya sunan suka ci gaba da hirirsu ta yaushe gamo._
_" Hajiya Karama tana shiga Daddy ya fara jibgarya kamar Allah ya aiko sa sai da yayi mata lilis sannam ya korota waje. Ta sauko a hankali Hajiya Kaka data ganta tana tafiya da kyar sau da ta dunguro daga kujera tsabar dariyar mugunta yarin parlour ma suka taya ta saboda tafiyar Hajiya Karamar har gwara na jinjiri mai koyan tafiya tazo ta gefensu ta shige Hajiya Kaka tace kaga shegiya kamar ba ita ta gama sasar baki da yayarta ba ta taho zukai- zukai kamar wata doki. Ta kuma kwashewa da dariya suna taya ta a lokacin kuwa *Nusaiba* ta sulale tayi waje abunta tana shagon Sado tana ta wasa shike yana kallonta yana lashe baki kamar tsohon maye._
_"Tana zaune a shagon Sado har magriba babu wanda ya damu da inda take a gidan su kowa na harkan gaban sa tana kan cinyar Sado sai shafa mata baya yake yana wani nishi kamar ya samu cikakkiyar budurwa itako sai shan Sweet dinta take abun ta. Suna.haka sai ga *Mubajjal* kamar ya sani yayi parking ya taho wajen shagon Sado a lokacin Sado da ya hango motar sa ya ce jeki gida *Nusaiba* sai gobe ki dawo. Tace to chado ta juya ta tafi da gudu a hanya suka ci karo ya rike kunnenta tare da cewa ke dan Ubanki mai kike anam da magriba. Yaya Mu'ajjal ayi akuyi najo arban ceweet ne agon chado. Dan Ubanki in na kara ganin ki kin fito wani karbar minti sai na karya mika kafa shige mu tafi ya hankada ta gida sannam ya shiga mota yayi hon mai gadi ya bude masa ya shigo ta shiga gida tana kuka Kaka ce a parlour da Yasmin da Yasir tana basu labari sai dariya suke dan Hajiya Kaka ta iya bada labari. *Nusaiba* ta shigo tana kuka Hajiya Kaka tace mugun ya dawo kenam yanzu kuma za,a fara jin kukan ki kai wannan da baka da mutunci daga dawo warka daga tafita zaka fara dukan yar mutane lokacin *Mubajjal* ya shigo parlour ko kallon in da take bai yiba yace *Yasmin* kawo min Abinci na ta mike da sauri ta nufi kitchen ta kawo masa ya zauna kusa da.Hajiya Kaka yace wai mai kike fada ne tsohuwar nam. Hajiya Kaka ta sake baki tare da cewa ai zakaci kwal Ubanka Kai ma sai nasa Ubanka ya nada maka duka Kamar yanda ya nadawa iyayenka yanzu. Ji yayi zuciyarsa ya wani har bawa yace Kaka wa aka daka kamar karamin yaro ta kwashe da dari tare da gaya masa duk abun da ta kara she da cewa kaga yadda suke tafiya kuwa musamman ma wacchar shegiyar ita aka daka ta karshe data fito kamar kwai ya fashe mata ta kuma kwashewa da dariya. Da Sauri *Mubajjal* ya ajiye Abinci ya nufi......._
*_TO FAN'S YANZU ZA,A FARA WASAN_*
_MORE COMMENT_
_MORE TYPING_
_Duk mai bukatan shiga grp din ABINDA AKA GASA ya min magana ta wannam number in har kinsan baza kiyi comment ba kuma karma ki min magana dan ko kinshiga zan cire KI_
08132761212
*HAYFA CE*đĽ°
[4/2, 3:33 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*_TRUE LIFE STORY_*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa860
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
_Gaskiya naji dadin yadda kuka karbi wannam book din sosai ina yinku over_
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*Mummy Jidda*
_Ina jin dadin hot comment naki sosai ina yinki irin sosai DINNAM_
*_page 5&6_*
_"Da sauri *Mubajjal* ya ajiye Abincin ya nufi dakin Hajiya Babba da Sallama ya shiga ya sameta sai kuka take cikin dacin zuciya yace Ammi mai ke faruwa mai kika yiwa *Daddy* ya dake ki Ammi wallahi Abun da *Daddy* yake miki ya fara isana wannam wani irin abu ne ace matarka ta sunnah kana dukanta wannan ai ba adal...... Bai karasa ba Hajiya babba ta wanke sa da mari tare da cewa kar na sake jin haka daga bakin ka akan mahaifinka ganin ranta ya bacci yace Ammi kiyi hakuri bazan sake ba nam ta rungumeshi ta saki kuka mai ciwo shima kukan yake sai chan ya mike ya fita har yanzu Hajiya Kaka tana parlour wani harara ya balla mata dan wallahi shi haushinta yake ji na ai tana ganin Daddyansu yana dukar masa mahaifiya amma bata hana shiba ya wuce part dinsa yana jin wani bakin ciki._
_" Haka rayuwar gidan biyun nam ta ci gaba da wakana kamar yadda *Sultanah* take samun tsana a ko ina har yanzu dai bata sauya zani ba Haka gidan *Daddy* ma da basu dai na fada ba *Daddy* kowa bai gaji da dukan su ba Hajiya Kaka kuwa bata daina dariyar muguntar tataba Haka ma *Nusaiba* kullum tana wajen Sado mai shagoyana shafe mata jiki. Yauma kamar kullum *Sultanah* zaune a islamiyya Ita da kawarta *Walida* wata kawarsu ce *Balki* tazo tace ke marar Asali tashi min daga waje na *Sultana* ta dago cikin bacinvrai tace haba Balki wannam wani irin magana ne abun da wasu suke gaya min yau kema shine kika fada min? *Walida* tace. Wallahi Balki kin ban mamaki in kuma ai nan kowa yasan wajen zaman *Sultanah* ne dan haka wallahi baza ta tashi ba. Ke dahalla gafara chan banyi dake ba wa ya sani ne kema ko ba yar ASali bane kamar ta cewar *Balki* *Walida* ta daga hannu zata kwadawa *Balki* mari *Sultanah* tayi saurin rike hannunta tace karkiyi haka *Walida* rabuda ita *Balki* ta duka tsaki tayi gaba abunta 'yan aji suka kwashe da dariya dan duka sun tsani *Sultanah* ga ba,asan Asalinta ba gashi duk tafi yan Ajin kukari da kuma kyau ga kamun kai ba ruwanta da shuga abunda bai shafeta ba malamai da yawa suna sonta amma in sunji abunda ake cewa na rashun sanin asalinta sai su janye jiki da ita._
_" Bayan an tashe sune sun tawo da *Walida* da dai kwanan gidan su *Sultanah* suka tsaya *Walida* ta kalli *Sultanah* tace kawata gaskiya akwai abunda Umma take boye miki bawai kawai tsintarki aka yi ba akwai babban abu da yake tare dake kije k takurawa Umman ki wata kila ta gaya miki wani abun dan Wallahi nima an hanani kula ki. *Sultanah* cikin mamaki tace an hanaki kulani kuma *Walida* Innalillahi wa,inna ilaihir,raji,un. Allahumma ajirni fi musibati wa,akilni khairan minha. Shikenam *Walida* masu sona a duniya saura Umma kawai tunda kema anrabamu. Walida tace kiyi hakuri *Sultanah* ni kaina banji dadin hakan ba sai dai furucin da Mama tayi a kaina na inna sake kullaki sai ta tsine min. Cikin tashun hankali *Sultanah* tace baza ta tsini a kainaba Wallahi insha Allahu Nima bazan sake kula ki ba. Daga haka *Sultanah* ta shige tana wani irin kuka mai ban tausayi._
_"Walida ba ta tafi tana kuka dan bata so ta rabu da Aminiyar tata ba dan da ita ta fara kawance a duniya amma gashi zasu rabu kai wannan wani irin labarine haka Allah ya warware wannam kullum kema Allah yada ki zama mai yan'ci kamar ko wani Mutum haka take ta zancen zuci har ta isa gida *Sultanah* ta shiga parlour da wani irin kuka dan yau duk yadda takai da Sallama yau bata samu damar yi ba ta durkushe a gaban mahaifiyar ta ta hada hannayenta biyu Alamar roko tace Umma dan Allah dan Annabi ki gaya min gaskiyar ni waye ce? suwaye iyayena?. wallahi in baki sanar mini ba zan kashe kaina nagaji da wannam rayuwar wannam wani irin tashin hankali nake ciki? wallahi har naji na fara tsanar kaina wallahi Umma in baki gaya min ba zan kashe kaina?. Umma in akwai abunda yafi tashin hankali tashi itama kuka take sosai dan tana ganin yau abun da ta jima tana boyeshi tsawon shekara Ashirin da biyu yau zai fito fili tafara da cewa *Sultanah* kiyi hakuri da abunda zakiji daga bakina ni dai Asalin sunana Halimatus Sadiya..............Nam Umma ta sanarwa da *Sultanah* komai dake faruwa ta kara da cewa *Sultanah* kinji abunda kike son ji kuma ina so ki rike mutumcin ki ki yi hakuri da kaddarar da tazo miki. Jin *Sultanah* tayi shiru ne Umma ta kai dubanta gareta amma mai zata gani *Sultanah* ne kwance ko motsi bata yi abun da Umma bata sani ba tun gama bawa *Sultanah* labari ta yanke jiki ta fadi. Umma da sauri ta sureta tare da kiran drive suka wuce hospital Umma tana jijjiga *Sultanah* taba karki mutu ki barni *Sultanah* ke kadai kika ragemin a duniya karki tafi a haka har suka isa suna isa likitoti suka karbeta a guje sukayi emergency da ita._
_"Sai da tayi 2hour sannam suka samu suka shawo kan lamarin ba komai ne ya haddasa mata sumar ba illa tsoro da kuma mamaki da tashin hankali nam take ciwon zuciya ya shigeta nam suka kai ta dakin hutu ita ce bata farka ba sai asuba Umma tana zaune ta zabga Uban tagumi tun tana hawaye har ya kafe ya daina zuwa *Sultanah* ta fara bude idanunta a hankali har ta bude su duka akan mahaifiyarta nam abunda ya faru ya fara dawo mata wani kukacta sake mai rikitarwa kuka take sosai Umma bata kukari hana taba dan tasan dama dole za,a rina amma kukan da zatayi shi zai dan sanyar mata zuciya. Sai da Umma taga bata da niyar dai nawa sannam ta je ta dafata tana cewa *Sultanah* hakuri zaki da abunda ya sameki kamar yadda nayi hakuri insha Allah komai zai zama tarihi nam Umma ta ta kwantar mata da hankali har tayi shiru Umma ta hada mata tea mai kauri sanna ta taimaka mata tayi sallah._
_"Sado na gani a bakin kofar gidan su *Mubajjal* ya tura yaro ya kira masa *Nusaiba* da *Salam* su karbi sweet ai ko da gudu suka zo yayi saurin daga *Nusaiba* suka shiga shago *Salam* ta bisu suna shiga ya gama leke-lekensa bai ga kowa ba nam yaja. Zib din wandon sa yacewa *Nusaiba* su zo susha sweet nam Nusaiba ta taho ta kama tasa a baki ta fara sha wani nishi Sado yayi tare da mika yace wa.Salma tazo tasha Salam ta nukw kafada Alamar baza ta zoba daga karshe ma tayi fice warta tayi gida abinta haka *Nusaiba* tayi ta shan Ayabar Sado yana wani shafata tun yana shafa jikinta a hankali har ya dawi shafata da karfin sa Nusaiba ganin kamar Sado bashi da hankali yasa ta mike tace chado baka da ankali ne daga haka ta arta tayi gida abunta._
_("Anam zanja hankalin iyaye akan sake da suke yiwa 'ya'yansu karku manta Amana Allah ya baku muddu bakuyiwa 'ya'yanku tarbiya ta gariba Allah sai ya tambaye ki Iyaye kuna lura da shige da fice na yaranku kuna lura da suwaye yaranku suke mu'amala Allah ka tsare mana zuri'armu baki daya)_
_"Nusaiba ta shiga da gudunta tana zuwa ta samu Hajiya Kaka tana kallon Tv ana nuna wani film Dadin kowa a tashar Arewa24 sai sheka dariyarta na hauka take Nusaiba ta fado mata a kai Salma dake gebe tace Acci Nuchaiba chado ya bama gaki ceweet dim. Nusaiba tace Im Hajiya Kaka tace.wani irin sweet ya baki naga yau baki shigo da shi ba? Nusaiba tace I'm Kaka a jikenshi eke ceweet dim Kaka dai bata gane komai ba tayi tsaki ta ci gaba da kallonta. Duk abunda suke Hajiya Babba tana kallonsu tana jinsu tazo tace ke Nusaiba wani abu ya baki? Nusaiba tayi shiru Hajiya Babba ta daka mata tsawa tare da cewa dab kaniyarki baza kiyi magana. Hajiya Karama ne tazo ta janye Nusaiba tare da cewa a,a Hajiya Babba karki fasawa diyata dodon kunne ehe ya kike mata abu cikin tsawa tsawa gaski bana so. Hajiya Babba tace Allah ya baki hakuri amma ya kamara ki tsaya ki binciki yarki. In ya bani hakurin ki kwacw in naki ne. Karki gaya min maganar banza nam fa cha-char baki ya kaure Hajiya Kaka tana Au zaku fara fadan naku ne karnu ka amma ina basu ma san tana yi ba. Kawai saukan duka suka ji ta i ina ihu suka hauyi suna tsalle ba kuwa bane face Daddy da tun fara warsun yake tsaye ganin baza su dai na bane yasa ya dauko wayarsa ya fara jibgar su.Hajiya Kaka dariya take kamar ba gobe Harda yar taka rawarta tsabar dariya sai da ya faffasa musu jiki kafin ya rabu dasu kuwa taja jiki tayi daki da daddare Mubajjal ya shigo dan duba lafiyar mahaifiyarsa dan babu abunda yake shigo dashi fanninsu sai cin abinci ko duba mahaifiyarsa. Yana shiga ya sameta kwance ta rufe jikinta ba blacked duk zafin da ake yi da sauri ya karasa farera yana Ammi mai yasa meki? Aiko yana isa yaga fuskarta ta kumburaga shatin waya a jikinta alamar an daketa da sauri ya mike yayi hanyar waje Hajiya Babba tana kiransa amma ina sam bayama jinta bai tsaya ko ina ba sai dakin Hajiya Kaka tana kwace taba aikinta data saba na kallo ya kwada mata wani gigitaccen mari wanda sai da yasa Hajiya Kaka ta fado daga kan kujera taba kwarna ihu wanda sai da yasa Daddy dake kukarin shigo firgita ya nufi dakin Kaka da sauri yana isowa dai-dai Lokacin da Mubajjal ya sake dauke Kaka da wani tafi kukan kura Daddy yayi zai kama Mubajjal. Amma ina Mubajjal ya gauce yayi waje abunda kafin Daddy yayi kukarin binsa tuni yaja mota ya fice a gidan Hajiya Babba ko suna ji amma basu kukarin fitowa jin mike faruwa ba dab kowa yana ji da jikinsa._
*_WAI-WAIYE_*
_HAMZA ABUBAKAR shine cikakken sunan Daddy drive duguwar mota ne yana da kudi sosai dan yana da dogayen motoci fiye da guda 100 yana da Mata biyu Aisha itace matarsa ta farko Hajiya Babba kenam tana da yara hudu Mubajjal, shine babba sai kuma yasir sai yasmin sai Salma kanwar Nusaiba sai kuma Sai kuma Habiba itace Hajiya karama yarinyarta Daya, sai kuma Hajara wato maihaifiyar Daddy Hajiya Kaka kenam gidan Alhaji Hamza gidane marar tarbiya gidan ne da basu san mutumcin kansu ba sam kowa harkan gaban sa yake sai sai yaransu ne dai masu tarbiya suma kuma ba iyayensu bane suka koya musu tarbiyar yayansu ne Mubajjal, yaro ne mai tarbiya da sanin darajar dan adam, Hajiya sam bata nusar da iyalan gidan abu mai kyau ita dai tana cikinsu in sunyi abu sai dai zagi in na dariya ne kuma haka zata ini tana abu daya shiko Alhaji Hamza Allah ya dora masa dukan mata babu ruwansa abu kadan zakiyi ya fara jibgarki kamar ba gobe tun abun yana bawa Mubajjal mamaki har ya dawo yana bashi haushi dan shi a rayuwarsa ya tsani miji mai dukan matarsa balle kuma ace mahaifiyarsa shiyasa yabar kasar gaba daya ya tafi karatu sai da ya kammala sannam ya dawo gidan a zatonsa abun zai sauya fadab iyayensa da kuma dukan mahaifiyarsa amma ina babu abunda ya chanja sai ma karuwa. Nusaiba kuwa tun tana yar shekara biyu take fita shagon Sado har yanzy da take shekara biyar bata dai na ba tun baya taba ta yanzu har takai yana shafa mata jiki ya bata ayabarsa tata sha(kai wannam gida dai babu tarbiya a cikinsa dab kuwa rayuwarsa yake yi Hajiya Babba ne dai take kwatantawa Hajiya karama kan ba,a magana dan ta tsani a mata fada akan diyarta dan ta sakalta Nusaiba sosai sai Dai muce Allah ya shirya)._
*_CIGABAN LABARI_*
_GASKIYA COMMENT NAKU YANA MIN OVER AMMA KUDAN KARA_
_MORE COMMENT_
_MORE TYPING_
08132761212
*_HAYFA CE_*đĽ°
[4/2, 3:35 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*_TRUE LIFE STORY_*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
*Follow me on Instagram* -Hayfa869
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
_Happy jum'at Mubarak_
*َŘٗŘłَِŰ Ř§ŮŮًٌŮ
Ůَا اŮŮ
اŮا ÚžٌŮَ ؚاُبِŮ
ŘŞَŮ ÚŠٕŮŮُ Ů ÚžُŮَ Řą بُّ اَŮŮُ Ř´َ اŮŮ
َِظŰŮ
ِ*
_Hasbiyallahu la'ilaha illahuwa alaihi tawakkaltu wa huwa rabbul arshin dhim._
_Gaskiya naji dadin yadda kuka karbi wannam book din sosai ina yinku over_
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_Sis Binta_*
_Ina jin dadin hot comment naki sosai ina yinki irin sosai DINNAM_
*_page 7&8_*
_"Satin *Sultanah* biyu sannam Aka sallame su dan ta tsorata sosai amma yanzu jiki ya war-ware nam suka hada kayansu suka kuma gida.Tunda suka kuma *Sultanah* take makura a daki sam bata son hayani dan aikin da take fitowa ta taya Umma ma yanzu bata fitowa saboda in ta fito Umma sai ta yi ta bata hakuri ita kuwa sam yanzu bata son wannan maganar saboda in ta tuna sai taji ta tsani duniyar ma shiyasa na gwammace ta karashe rayuwarta a daki.Umma tayi bi tayi bi amma sam *Sultanah* taki ko zuwa islamiyan ma ta dai na (Niko nace Oh wannam wani irin rayuwace haka gaskiya *Sultanah* ina tausaya miki). Haka tayi ta rayuwarta a daki kusancwata biyar sai dai ta fito falo tasha iska ta kuma kumawa ta rame sosai Umma sai da tayi mata kuka sannam ta amince zata na fitowa . Ya juma'a ne tayi sha'awar fita waje tsawon wata biyar tun dawo warta daga asibiti tana sanyi da wata atamfa wadda ta zauna mata a jiki pick colour ta sanya hijabinta Fari ta dauki naira dari tace ma Umma bari ta sayo Awara yau tana jin sha,awar sa.Umma cikin jin dadi tace ai hakan yafi *Sultanah* akan ki ta zama a gida kaamr warar gata ita dai bata ce komai ba tayi waje abin ta. Tafiya take cikin nutsuwa har ta isa bakin titi inda wata matashiyar budurwa take soyar A wara da Sallamarta ta isa wajen samarin dake wajen babu wanda ya amsa mai mai suyan Awaran ta mika mata naira dari tace a bata na dari budurwan ta saka mata har da gyara *Sultanah* ta karba tayi godiya ta juya ta tafi._
_"Tana cikin tafiya ne taji an buka shewa ana kaga wawa tana daga idanunta wani kyakykyawan saurayivta gani ya fadi jini yana ta fita a hancinsa nam ta gano karo yaci da dutse kuma tasan ita yake kallo shine mutane suke ta nuna sa suna masa dari. Matashin saurayin nam ya mike ya kade jikinsa tare da cewa a zuciyarsa ba zai taba barin ta ta wuce ba sai ya sanar da ita abun da yake ransa dan ado da shigar da tayi ta hadu sosai yana daga idanu ya kalle ta nam yaga hawaye fal cikin idanun *Sultanah* kawai sai ya shige ya nufi gidan su domin ya gaishe da Umman sa dan kullum sai yaje ya gaida dan wannam shine dabi'arsa kuma baya fata ya daina. Ya shiga da Sallamarsa Umman sa dake bakin daki ta amsa masa tare da cewa Saleem ka shigo?. Eh Umma ina kwana. Lafiya klao. Ya aiki. Aiki Alhamdulillah. Sannam yace ina Ummi?. Tana cikin dakin. Ya shiga ya same kanwarsa tana karatun wani Novel yace ta shi nai kike karantawa Ummi ta mike tare da cewa wallahi Yaya wani littafi ne *Sauyin Hali* na Hafsat A garku Wallahi littafin da dadi sosai ya zauna tare da cewa ai ko nima sai kin bani labarin naji nam ta fara bashi labarin littafin Amma sam hankalinsa bai gunta yanacta tuno da yarinyar da ya hadu da ita a idanunsa kawai yake hangota. Ranar dai har yamma abun yana ta kara masa girma. Har dare ya kasa bacci ita kawai yake tunani. Haka rayuwa taci gaba da tafiya masa kullun *Sultanah* tana cikin ran *Mujahit* kusan wata daya yanzu amma kullum sai yabi kan hanyar da suka hadu wai ko zai ganta amma sam baya ganintaya shiga matukar damuwa._
_" *Sultanah* da saurivta shige tayi tafiyarta gida dan ta tausaya masa kuma ta tausayama kanta dan gayen ya hadu amma tasan sam baza ta same saba tunda ta shiga gida Umma taganta ba yarda ta fita ba amma kawai ta share dan tasan in har ta tambayeta yanzu zata saka mata kuka. *Sultanah* tabawa Umma ta dauki Awaran Sannam ta shige daki ta kasa cin Awaran kawai Tunanin Saurayin nam take yadfa jini yake ta zuba a hancinsa garin kallonta haka dai ta eni tana tausayin sa. Haka rayuwa yaci gaba da tafiya *Sultanah* ta ware ta ci gaba da rayuwarta kamar da. Yau Umma ta aike ta wani shago achan bakin titi ta fita tana isa tayi Sallama bakin shagon *Mujahit* dake zaune a wajen sai da mansa da sauri ya daga kansa domin ya gane muryar ta sosai ai kuwa ita ya gani tana kallonsa ya kyawunta ya sake rudashi dan *Sultanah* akwai kyau wani farin ciki yaji ya ziyarci zuciyarsa nam yace yau kam bazai taba bari ta wuce ba sai ya sanar da isa abun da yake ran sa. *Sultanah* ta gane shi ita ma data gansa taji dadi sosai haka tayi sayayyanta ta fara tafi har ta danyi nisa sai taji Sallamarsa ta amsa masa ta gyara tsayiwa suka gaisa. Yace dan Allah kiyi hakuri na tsaida ke a kan hanya tace babu komai. yace nasan zaki iya gane ni tsawon wata daya kenam ina neman ki amma Allah bai hada muba sai yau. Tace Eh na gane ka. Alhamdulillah to ba komai bane yasa nazo wajen ki illa so da kauna nam ya fai yace mata abunda ke ransa. Nam *Sultanah* tace sam bata san zancen ba hasali ma tace masa ita bata soyayya ya shiga damuwa sosai sai da yayi ta rokonta taji tausayin sa matuka sannam tace. Na amince amma in da wani sirri nasan n kasan sirrin mai-makon kaunar da kake nuna min kiyayya zaka nuna min. Labarina akwai muni nasan n kaji zaka kyale ni ni da ma mutuwa ta dauke ni na wayi gari a cikin makara na ansa kiran ilahina da zai fi mun komai amma yanzu zan sanar da kai duk abunda ka yanke shikenam duk da nasan ma avunda zaka yabke kaima guduwa zaka yi kamar.sauran nam ta fara da cewa........._
_"Hajiya Kaka tana zaune tana zuba kuka wi-wi dab marin ya shigera sosai tace.Wallahi Hamza sai na ci Uban ku duka musamman ma kai tunda har kai ka haifi mai kwadamin mari haka Allah kuwa sai kun ci gidan ku. Shekuma waccan shedanin yaron sai dai bazai dawo gidan nam amma wallahi sai ya kwashin sa a hannu. Daddy Yace Hajiya dan Allah kiyi hakuri ki bar ni da shi. To ba dole nayi hakuri ba tunda ya riga ya mazga min mari.haka amma wallahi sai yaci kwal'ubansa da wanda ta guya masa baya duka. yace Eh naji amma kiyi hakuri bari na dubasa daga haka yayi waje ita ko take ta shafa fuskarta. Nusaiba tace Ajiya Kaka au ba halin daliya. (Nufin ta Hajiya Kaka yau ba Halin dariya). Hajiya.Kaka ta zaburo tayi kanta ai ko Nusaiba tana ganin haka ta arta tayi shagon Sado. Sado yana ganinta yayi wani shu'umin Murmushi yace yau kam fa ab kai ni bango yau kam sai na sha zumar yarinyar nam. Nusaiba ne ta katse masa maganar sa ta hayewa cinyarsa da tayi. Nam yayi wani a jiyar zuciya tare da dagata suka shiga shagon nam ya cire mata guntun wandon dake jikinta ya cire ayabar sa ya fara sai tawa a HQ.................._
_Kuyi hakuri da wannan ina busy ne I love u my FAN'S_
_More comment_
0 comments:
Post a Comment