A Yau Ne 1 August 2021 Akayi taron sada zumunta tsakanin Kanawa da Zage-zagi wanda ya wakana a jahar kano. Taron dai shi ne karo na 11 tin da kawa wannan zaure mai Albarka wanda ake yin sa duk shekara a garuruwan guda biyu dan sada zumunta da dada kulla alaka a tsakanin Mutanen Zazzau da Kano. Ga dai Video din nan ku kalla.
21