Kuskurena Page 20 – AysNovels
Connect with us

HAUSA NOVEL

Kuskurena Page 20

Published

on

Kuskurena Page 20

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

❣🤦🏻‍♂ _*KUSKURENA*_❣🤦🏻‍♀

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

{The story is Interesting! Attractive! Impressive! to cut a long story short the story is a fascinating story the readers will entertain and enjoy it.}

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
**************************************
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

*BY*

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_*©, RAMLERT Y SALIS*_

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

~08037862213✍🏻~

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

*No part of this book maybe an object of privacy✖*

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_Fri , November 15 , 2019._

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_*Page  20……*_

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_*CONCLUSION*_🤚🏻 _*Thanks for reading*_
_*Thanks for your supports*_
_*Thanks for your prayers*_
_*Thank you so much my fans*_🤝🏻👏🏻

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_Wannan shine karshen wannan Dan karamin littsfin, Allah kasa ya zama hujja gareni ba hujja a kainaba, Abun Dana fada na dai dai ba iyawata bace  Wanda nayi ba dai dai ba wannan *KUSKURENA* ne dakuma gazawata_

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_Sakonnin danakeson na Isar a wannan Dan karamin littafin_:
_1 Yanke hukunci batare da bincike sosai ba yana kawo Dana sani, ayi bincike sosai kafin yanke hukunci_
_2 Juriya da Hakuri duk inda zaka tsinci kanka a rayuwa ka kasance mai hakuri da juriya musamman a rayuwar Aure, kar ayi gaggawa Dan gudun Dana sani wacce nasan kyeyace_
_3 San dukiya ko kwadayi abune dayake kai mutum ga halaka a nisanta zuciya saga San abin duniya kullum a rayuwa kasowa dan,uwanka abinda kakesowa kanka_
_4 Karka gurbata rayuwar wani Dan inganta taka, Ayi adalci ga juna_
_5 Wanda kake  tunanin bazai cucekaba shine macucinka, Dan hk  sai anyi taka tsantsan a rayuwa koda kuwa da Dan,uwankane_

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_Alhamdulillah_

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Haka taron biki ya tashi babu dadi kowa ya Kama gabansa wasu nata zagin Safraz kasancewar basu San dalilin dayasa yayi sakin  ba,  sakina ce  zaune a Gavan mami.
Mami!! sakina ta kirata.
Dagowa tayi ta kalleta batare data amsa ba.
Kiyi hakuri Dan Allah kidena tunani haka.
Ajiyar zuciya mami tayi, Sannan tace, Hmmm yau naji kunya a Gavan mijina da surukina sakina, ‘yar’uwata fa wacce na dauke tamkar uwa agareni itace da aikata wannan aiki. Yanxu me Anty Adama ta rasa daga gareni ?
Kiyi hakuri mami wallahi kalli cikin bakinciki hk  nake kwana nk tashi babu irin nasihar da bana  yi musu Amma dg  baya Sai suka dena yin mgnr su a gabana, nayi bakinciki sosai inama ba Momy bace ta haife…..
Ke!! Mami ta daka Mata tsawa, kar inkara jin wannan zancen a bakinki sakina, uwa ko a Yaya take uwace babu mai iya canzata hakuri za kiyi kiyi ta addua Allows ya ganar  da ita.
Hawaye ne yasuka fara bin idonta tace, hkne mami but.
But what? But tashi kije kiyi sallah, Mami tabata umarni babu musu ta tashi tabar wajen.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Mami ta Dade anan zaune tanata  tunane_tunena bakinciki fal zuciyar ta tasaka wannan ta warware wannan.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

A6angaren Su Izzatu kuwa Safraz ya rasa inda zaisa kanshi, sai yanxu yake Ganin yayi wauta rashin bincike da baiyiba dukda abubuwan sun faru tamkar a gaske kunya da nauyi gami  da tausayin Izzatu yakeyi matuka, Zaune take a gefen gado kanta a kasa takurawa tiles ido tamkar tana kallon television, yana tsaye abakin kofa  yana Kallonta Wanda yasan tayi nisa a tunani a hankali yashigo da sallama dagowa tayi ya kallesa tare da amsawa Sannan ta maida kanta kasa without saying a word.
Baby!!! Yafada muryansa a kasalance.
Dagowa tayi ta kallesa batare datace komai ba.
Forgive me pls I know you hate me now. I’m seeking your forgiveness pls. Safraz ya fada yana me kuramata ido.
Batace komai ba tacigaba dawasa da yatsun hannunta.
Tashi yayi daga inda yake zaune ya durkusa yasa gwuiwowinsa a kasa, Dan Allah ina  rokonki Izzatu kiyafemin tears suka fara bin idonsa, hawaye sosai suke zuba dg  idonsa tamkar Wanda aka badawa yaji a ido.
Da sauri ta dago ta kallesa cikin hanzari ta Mike tana kokarin mikar dashi tsaye, pls stand up kadena durkusamin is not good, tun jiya nacema babu komai ya wuce pls kamike nace.
Izzatu in komai ya wuce meyasa kinki sakewa dani, ki fadamin me zanyi Wanda zaisa muma  muzama kamar kowamne ma,aurata ? Dan Allah ki yafemin matata I reality *MY MISTAKE* pls wlh ina  kaunarki Izzatu.
Ni babu abinda kayi min, what happened is not your fault so kamike tsaye  , you know I must bother about what happened in our married life but it’s our destiny amma ni me nayi musu haka? tana zuwa nan ta fashe da kuka me tsuma zuciya.
Mikewa yayi da sauri ya jawota jikinsa ya fara rarrashinta da kyar tayi shuru, Kiyi hakuri kinji ya rada mata a kunne, I love you sarauniyar kyawawa ya fada yana Dan cizon kunanta tare suka saki dariya. Komai ya wuce ko my sweetest? Ya tambayeta lumshe idanuwanta tayi alamun eh, yauwa ya fada yana kara hugging dinta sosai a jikinsa, Allah ya sakamana na bakincikin dasuka samu na tsawon lokaci ya fada yana sauke  ajiyar zuciya.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

*AFTER 3 MONTHS*
*BAYAN WATANNI 3*

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Momy Adama ce  zaune a parlour sakina na can nesa da ita tana rubuce+1 Karima na zaune kan kujera tana danne dannan waya.
Momy Adama tace, Karima bani hankalinki nan, da sauri karima ta ajiye wayar dake hannunta ta maida hankalinta kan momy, Dan yanxu ta fara hankali bata wani misbehavior.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Momy Adama tace, Kinga yanxu an tsaida ranar auren kanwar ki tsaya kiyi tunanin sosai ki fidda wani kema sai a hadaku.
Momy pls kidena fadar  hk  Dan Allah kisa  baki Safraz ya maidani Dan Allah momy kibawa mami hakuri zata  hakura.
Wani kallo momy ta Mata me dauke da ma’anoni kala kala, Sannan tace, Wannan lokacin kuma ya wuce karima, waye ya kawo matsalar duk bakeba ce ke me kawa  duk kika kwashe sirrimmu kika fada mata to aikinga kawa  yanxu, ko a waya bazan iya kiran Mami ba a yanxu dai kima fidda rai akan Safraz zaifi miki ki tsaya ki fidda miji  wannan kawun Baku bala wallahi zai iya miki auren dole yanxu ya matsamin akan mgnr ki Dan,uwan mahaifinkine ba yadda na iya dashi.
Sakina bata ce  komai ba sai jinsu datakeyi da kunne

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Fauza kenan kina mamakin ganinane a gidanku kou? Safwan ya fada yana Kallonta yana dry.
Wani kallo ta watsa masa Sannan tace, mekazo yi gidanmu?ko takuma fadama wani abunne kazo ka fadamin fauza ta fada tana galla masa harara.
Dariya ya kyalkyale da ita sannan yace, Haba  my love barinki nayi ki huce na wannan tsawon lokacin amma kinsan I can’t life without you.
Cikin mamaki fauza take Kallonsa kamar ba safwan din dayayi mata rashin mutuci ya rabu da itaba. Kaga malam meye HK niban fahimcekaba.
Gyaran murya yayi Sannan yace, my fauza wannan abun daya faru duk tsarawa mukayi nida  sakina sister din karima, Lokacin dakuke  tsaka da bikin karima sai aka kirani dawata number yarinyar tamin bayani sunanta sakina ita kanwar karima ce  tanason Mu hadu idan akwai wani lamari da zan taimaketa dashi tayi begging dina sosai da har bazan aminceba sai kawai na a mince nayimata alkawarin in sha Allah zan taimaketa inhar zan iya , Ran Dana shigo Abuja ita na fara kira ban kirakiba, Muka  hadu a restaurant na Transicope Hilton hotel ni duk tunani zatacemin tana sona ne, Nan take fadamin a wayanki ta dau number na Sannan taji kina fadawa karima cewa zanzo gobe , Nan ta kwashe duk labarin cousin dinta Safraz da matarsa Izzatu ta fadamin, tasanar dani sister dinta da mamanta ne suke hada musu sharri, naji tausayin ta gaskiya amma sai ng ni wanne taimako zan iya mata , To shine da ta nemi na fadamiki cewa karima cemin ke batacciyace da sauransu tasan  dole inna fadamiki hk nace narabu dake kema zaki tona asiri, nima kuwa na amince domin suna zaluntar Izzatu dayawa maybe in asirinsu ya Tonu zasu dena, kuma ta burgeni yarinyar bata goyon bayan family dinta da aikata zalunci kinji abinda yafaru.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Ajiyar zuciya fauza ta sauke tare da goge gumin dake fuskarta dukda air conditioning din dake motar, safwan yace, Kinga laifin Mu acikin wannan lamarin?  Kema banyi tunanin zaki goyi bayan zalunci ba dear amma ki gyara da sauri fauza tace, No safwan ba wai ina  goyon bayanta bane ba yadda na iya tunda sai dasuka kulla abunsy nasani nasiha gwargwadon iyawata inayi mata bazan iya canza taba satuni na canzata, kuma abinda kukayi ko kadan  banji haushi ba sai farinciki danayi ko ba komai nasan kun dakatar da ita dg  aikata barna zata  iya Neman yafiyarsu yanxu Safraz zai samu kwanciyar hankali shida matarsa. Zanje na bata hakuri akan abinda nayi mata
A,a karkije yanxu kibari sai an kwana biyu insan samune sai bayan munyi aure  Dan a yanxu bazata fahimcekiba.
Hiransu suka sha sosai.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

*AFTER 8 MONTHS*
*BAYAN WATANNI 8*

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Fauza tayi aure  da safwan.
Sakina tayi aure  da Dr Nazeef (Wani lecturer ne a school dinsu).
Hakama Karima tayi aure da Alhaji Habib.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Abinda ya faru kuwa shine, lokacin da bikin sakina ya gabato har zuwa lokacin karima bata fidda miji  ba, ran baba bala yayi matukar baci  yayimata rantsuwa zai aura mata wani muddin bata kawo mijiba, Ganin cewa da gaske yake yasa duk hankalin karima ya tashi tarasa inda zatasaka ranta wata rana tafi ta taje  banki wani mutum ya biyota har gida acikin wata rantsatsatsiyar mota shine Alhaji Habib, ta Dan tsaya ta saurareshi ta bayan kamar sati daya tace masa idan da gaske yake ya fito, babu bata lokaci Alhaji Habib ya fito ba laifi ya kashemata kudi dg  lefe har zuwa kudaden daya bata ananfa akasha biki.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Mami ta maida komai ba komai ba tare da ita akayi hidimar bikin su sakina, sai dai taro ya watse cikin jimami da da alhini domin sul6in tayals ne ya kwashi momy Adama ta fadi kasa daga nan kuma ta kamu da cutar shanyewar 6arin jiki wato faralais hk  aka kai amare a ranar cikin jimami da koke+1, karima bata kara Shiga tashim  hankali ba sai da aka kaita gidanta Ganin gidan da aka kaita, gidane Dan matsa kaici Wanda bai wuce Rabin fulotiba, mata uku ne a gidan kowacce tana da yara a kalla sunkai 7, 3, babbar matar I tace mai yara 9 kuma duk matan  Alhaji Habib ne Wanda hk yace mata matarsa daya yarsa mace itama daya.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Haka yan kai karima suka watse kowa nafadin albarkacin bakinsa,  karima karewa dakin nata  kallo tayi falle  dayane dg  gado sai durowan Sa kaya da madubi sai Ledan daki da aka shinfida, hawayene kebin  fuskarta tana mamakin itace kuwa a wannan Dan akurkin wai shine dakin ta anya ba mistake akayi ba aka kawota wannan gidan,  tana wannan mamakin har Alhaji Habib ya shigo.
Zatayi  masa mgn a harzuke ya dakatar da ita dacewa, ki tsaya kiji  batun Inason ki nutsu nidai a farko sunana habibu bawanda yasan ni dawani Alhaji Habib bantaba hajjiba balle  kuma umara, kiyi hakuri da abinda zan sanar miki na miki karya wajen auren ki azuwan inada kudi ni talakane gaskiya wannan motar da kike ganina da ita tame gida nane  yakan akena da ita wajen wanki ko banki da sauransu, har zuwa ranar daya aikeni banki na hadu dake to bawai nazo miki da niyar aurebane nayi mamaki danaji kince  na fito to daga nan nafara fafutuka da karume karume harda Neman rance, naje naciyo bashin  banki na miliyan 2 Wanda bansan taya  zanyi na biyasuba dasu nayi lefe da sauran abubuwa dasu namiki  kayan  daki duk Dan inasanki ban damu  da halin dazan Shiga ba in lokacin bayan kudin yayi, matana dai uku ne kice ta hudu yarana 19 ne in sha Allah kece zaki cikemin na 20, ya karasa mgnr yana Dan dry.
A zabure karima ta mike tsaya, ta nuna shi da Dan yatsa tana cewa, karya kake wallahi ka kalleni namaka kala da wacce zata zauna a wannan gidan? Ka canza tunani wallahi bazan kara mintuna 5 acikin gidan nanba wannan sune  kayan  dakin dakace a barshi kai zakayi.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Dariya yayi yace karima Keenan idan da banyi HK ba ni na isa na sameki,  lokacin da yan uwanki sukazo ganin gidama gidan maigidana na kaisu ya tafi umara shi da matarsa da yan yaransu biyu aikina shine gadin  gidan sai kuma Dan business danake yi, anyi  Sa,a kuwa basu Dade da canza komai na gidan ba, idai bani nace ki tafi gidan kuba bazaki taba iya tafiyaba domin nariga Dana kafeki a gidannan na mallakeki kinsan abunki da Wanda yayi karatun allo nasan hk  zata  iya faruwa shiyasa na kafeki babu inda zakije sai da izinina matata ta kaina.
Kasa gane  inda kanta yake tayi kamar zata  zauce  hk  ta dinga ji, duk yunkurin datayi na fita a gidan jitayi ta kasa. HK har gari ya waye.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Haka rayuwar karima yacigaba da tpy, bata iya yiwa habibu musu komai yace sai dai ta tsinci kanta tayi, Da wayo da lallami ya dinga amshe mata kudadenta dan tana da yayi millitan uku a account dinta HK yadinga karba har yasamu ya biya bashin  daya ciyo. Gashi da ice suke girki duk ran girkinta tana shan wahala sosai tayi kuka ta gode Allah, ganin ta fara yin Baki da rama yasa ya raba  musu girki da sauran Mayan take yin nata  ita kadai.
Dayake suna Dan shiri da matarsa ta ukun wato saratu da karima yasa karima ta bata kudi taje  kasuwa ta siyo mata furniture masu tsada  dasu carpet da sauran kayan datake  bukata, ita da saratu suka fidda kayan dakin suka saka sababbim  kujerunma ukune suka  samu Shiga dakin dakin ya kawatu babu laifi, da sauran daya kujerar  da kayan dakin data cire  duka  ta barwa saratu, saratu tayi ta godiya tana murna babu laifi karima ta nutsu, Koda sakina tazo gidan ba tayi mama ki ba Dan tayi imani sakayya tun DG  duniya ake fara gani, tayi ta bata baki akan ta karbi rayuwa a yadda tazo mata sakayyar abinda suka aikatane, nan sakina tame zata  siyawa karima gida ta koma amma Sam Habibu yaki hk  suka hakura takuma sissiyo mata abubuwan da zata  bukata, nan ta shawarce ta akan taje tanemi yafiyar Izzatu da Safraz.
Hakama bangaren fauza lokacin datazo gidan karima sai datayi kuka,  Ganin wai karima yar  kwalisace a wannan gidan itama ta nemi siyan gida dan karima ta koma habibu yaki kuma ya hana tanema mata aiki, hk  suka hakura ta bata one million dan taja jari dashi.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Har gida karima taje  ta nemi yafiyar Izzatu da Safraz, hkm  Momy Adama itama tanemi su yafe mata.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Izzatu ce Zaune kan kujera da tsohon ciki Safraz na zaune a kasa kafafuwanta akan cinyarsa yana mata tausa, waiii sweetest kanayi da karfi fa, ta fada tana turo baki.
Oh!!!!! Sorry Maman twins bazan karaba,
Zansha fresh milk dinnan daka siyo jiya da sauri ya tashi ya nufi fridge ya dauko tare da cup ya zuba yana bata abaki tana sha.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

_*Finally sub hana kalla humma ash hadu alla,ilaha illa anta astagfuruka wa,atubu Alain*_
~Sannu sannu kwana nesa yau da gobe batabar komai ba tafaru ta kare~

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending