Mama da take tsaye tana kallon Fahad tare da mamakin abinda ya samesa lkc ɗaya,cikin sanyin jiki ta ƙarasa wajansa tare da durƙusawa kusansa,kansa ta shafa tare da faɗin"Yarona mene yasa ka shiga wannan halin?"jikinta ya faɗa tare da ƙanƙameta gaba ɗaya jikinsa rawa yake jijiyuyin kansa su fitu sunyi raɗa² saman forehead ɗinsa,ganin kamar baya hayyacinsa yasa Mama fara tofa masa addu'a tare da bubbuga bayansa alamar rarrashi,ƙara matseta yay har sai data runtse idanunta,kansa ya ɗago ya zuba Mama tsumammun firgitattun idanunsa kansa ta shafa tace"Yarona"sharr wasu wahalallun siraran hawaye suka shiga zuba ta cikin idanunsa bakinsa na fara yace "Mamana zuciyata bugawa take ina jin zafi da raɗaɗi a heart ɗina tana beating tana tafiya da dukkan numfashi da tunanina haɗi da farin cikina"fuskarsa ta ƙara shafa jikin sanyin jiki tace"Yarona babu abinda yafi ƙarfin Ubangiji sai dai ba'a ruƙesa ba,ka miƙa lamarinka zuwa mahaliccinka tabbas sai shige maka gaba kuma zai zam gatanka,ka daina saka kanka cikin damuwa sbd bata magani,tabbas da ace damuwa nayin magani da tuni nima tayimin maganin abinda ke raina kayarda da ƙaddara ka ɗauki ta wakkali za kaji daɗi insha komai zai huce"numfashi ya sauke tare da lumshe idanunsa a ƙaro na biyu hawayen da yake ɓuyewa suka ƙara zubuwa daga cikin idanunsa,mai yasa ya bari rauninsa suka bayyana har haka?mai yasa ya kasa riƙe damuwar dake ransa?dole yay hankali ya shiga nutsuwarsa sbd lukutin yaƙine babba a gabansa idan har zai bari rauninsa ya bayyana mutane su fahimci damuwarsa,nauyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke a fili kuma ya fahimci Mama yace"tayaya zan samu sauƙi da sukuni a cikin zuciyata?tayaya damuwa zata bar zuciyata alhalin ita ta cancanta dani,Mama niɗin ban cika Ɗa ba,na kasa riƙe amanar da aka bani na zabi tsiratar da raina fiye dana Amanata,an yarda dani nayi ha'inci Mama bansan ina take ba,bansan inda zan ganta ba,zuciyata kullum na kukan rashin Amanata ina take?ina taje? Shine abinda yafi tsayamin,a ƙaru na biyu nacin Amana na yarda da wata Amanar Mama bansan ina nayar ba,bansan inda zai nemu wannan takaddun ba,tabbas suna da muhimmanci tunda Daddy da kansa shine ya bani na kula da ita tamkar yadda zan kula da cikina,a kullum nazu cin abinci wannan kalaman sukemin yawu cikin kunena na kasa mantasu"tsagaitawa yay da maganar lkcn da kuka yaci ƙarfinsa Allah yasa babu kuwa cikin parlon duk sun shige bedroom ɗinsu,rumgumesa tayi sosai tana sauraran yadda zuciyansa take ɗagawa,sumar kansa ta shiga shafawa tare da bubbuga bayansa sun ɗauki lkc mai ɗan tsayi kafin taji saukar numfashinsa mai zafi saman wuyanta,sai yanzu ta samu damar zubu da nata hawayen bashi kaɗai yay rashi ba,ita kanta tayi rashin babban yayan nata shi kaɗai take da shine jigunta shine bangun da take jin gina taji daɗi amma yau an wayi gari ta rasashi ta hanyar wasu mugwayen mutanan wanda suka nuna rashin imani a garesa da kuma iyalansa,sosai numfashin da yake fitawr cikin hancinsa ke dukan wuyansa gashi yay mata nauyi haka taci gaba da zama dashi a jikinta.
Sufyan na ƙarasa hawa saman bed ɗin ya zuba mata idanunsa yana jin matsanancin sonta komai nata birgesa yake shikam ace zai ratsa ai baisan yaya zaiyi ba,babu shakka zai iya saceta ya ɗirka mata ƙaton ciki,idan kayi duba da halayen Sufyan zaka tabbatar mayan matane kuma yasan mace shiyasa tunda ya ɗura idanunsa a kanta lkcn da ƙaddara ta haɗasu yaji babu abinda yake buri da fata irinta,gaba ɗaya ya watsar da batun iskanci soyayyar gsky yake mata,da ace iya sha'awace da tuni ya cimma burinsa a wajanta amma haka yake hqr kullum da matsanancin sha'awarta yake ƙwana yake tashi,ganin yadda take karkarwa ya sashi saurin ƙarasawa wajanta tare dakai hannu zai ta ɓata tayi saurin zillewa tare da buɗe manyan dara-daran idanunta,shuru tai masa tare da kafesa da manyan idanunta,sosai ta fita daga hayyacinta sai kuma ta fashe da kuka tare da faɗawa saman bed ɗin ta shiga birgima tare da buga kanta a fuskar bed ɗin,ƙara matsawa yay kusanta cikin tashin hankali ya kai hannunsa ya jawota cikinsa tare da matseta,jin jikin nasa take kamar wuta ga wani ƙunci da baƙin cikin dake ƙwance a zuciyarta,gaba ɗaya haushi ta keji musamman lkcn data fahimci ba a wajan Faisal ɗinta take ba,ganin ba zata iya ƙwatar kanta yasa ta fashe da kuka tare dakai masa duka,bai kula ta ba,saima rarrashinta da yake ɗan sunkuyar da kansa yay zuwa fuskarta tare da zubawa peach lips ɗinta idanu,bai san lkcn daya sanya bakinsa cikin nata ba,saukar bakinsa cikin nata yay dai² da ƙara jin wata zafaffiyar tsanarsa a zuciyarta,hawaye ne kawai ke fita cikin idanunta jin yana ƙoƙarin tura halshensa cikin bakinta tayi saurin sakar masa cizu,zafi da raɗaɗin da yaji ya saukar masa saman tongue ɗinsa ne ya sashi saurin sakinta ya shiga sauke numfashi,tunanine fal cikin ransa gefe guda kuma ƙarfin sha'awarta gaf take da tarwatsa masa mararsa miƙewa yay tare da ficewa daga cikin bedroom ɗin ya barta ƙwance tana kuka.
Yana fita ya tarar da Mama zaune a saman carpet jikinta ɗauke da Fahad tsaki yaja dan gaba ɗaya haushinsa ya keji haka nan,duk lkcn daya ganshi sai gabansa ya faɗi,murmushi Mama tayi masa tare da faɗin "yawwa Sufyanu ta yani ƙwantar da wannan shagwaɓaɓɓan pls"kawai ya jinjina mata dan baison yi mata musu,ƙwantar dashi suka nan Mama tayi masa yamai jiki kasancewar haryau bata ga yarinyar ba,"da sauƙi"ya mata a amsa tare da shigewa bedroom ɗin da aka bashi,remote ta ɗauka tare da ƙaru gudun A.C sannan ta rufe ƙofar parlon kansa ta shafa tare dayi masa addu'a ta shafa masa,flat ɗinta ta huce sbd wani bacci daya cika idanunta,tana shiga tayi wanka tare da ɗaura alwala ta shirya cikin kayan bacci ta ƙwanta tare da kashe glove ta daja duvet ta lulluɓe jikinta.
Bayan fitar Sufya sosai Lili tayi kuka harta gaji fillow taja ta rungome a haka tai bacci bakinta ɗauke da sunan “Booby”
Ɓangaren Sufyan rai ɓace ya shiga bedroom ɗinsa yana zuwa ya shiga fatali da dukkan abinda ya gani saida yay kaca² da komai sannan ya zube bisa gadon tare da dafe kansa,why komai nasu ya zamu ɗaya rainin hankali rashin son magana sangarta jijjida kai,hatta smooth skin ɗinsa iri ɗaya ne dana lovely bbynsa her eyes the same her eyes,mene hakan ko ƴan uwan junane suɗin?gaba ɗaya hankalinsa bai ƙwanta da zaman gidan ba,kamar yadda hankalin bbynsa da baya ƙwance yana jin someting bad gonna happen to his hrt,ya daɗe yana tunani a ransa kafin ya yanke shawarar da yake ganin ba dai² ce,da wannan tunanin ya miƙe tare da shigewa cikin toilet ya watsa ruwa yana fituwa ya shirya cikin rigar baccinsa yay ƙwace sai juyi yake saman bed ɗin yana ji kamar yaje ya ɗaukota su ƙwanta tare koya rage zafin abinda ya keji haka yayta tunani a ransa daga ƙarashe bacci ɓarawo yay gaba dashi.
Misalin 2:30 na dare ta shiga buɗe nauyayyen idanunta da yay mata nauyi tare da ɗan dafe kanta,har zuwa yanzu numfashinta ba dai² yake fita ba hakan yasa ƙirjinta yake ɗagawa,a hankali ta saka hannunta tare da dafe cikinta jin yana ƙarar yunwa ya mutsa fuska tayi tare da miƙewa tana mamakin yadda zuciyarta ke bugawa da ƙarfi sosai yayinda ko wanne bugu baya fita saida tunaninsa,dukkan wata gaɓa ta jikinta baya iya wani ƙwaƙƙwara mutsi saida tunaninsa,ɗan murmushi ta saki tare da matsa ƙirjinta tace “My beautiful boo„ zame vail ɗin kanta tayi tare da bin jikinta da kallo ganin yadda aka sauya mata ƙaya zuwa na bacci,wando da riga ne kalan skyblue wandon riya laps ɗinta sai kuma rigar data sakko zuwa waist ɗinta kasancewar rigar ƙaramin hannune da ita hakan ya bawa ƙyaƙƙywan hannunta fituwa mai cike da gargasa,gashin kanta ta gyara tare da fice daga ɗakin domin samawa kanta abin sha.
Juyi yake saman bed ɗin tare da fitar da numfashi hannunsa dafe da cikinsa dake murɗawa,tunda yaje ya sauya mata kaya shikenan hankalinsa ya tashi wata wutar so da kuma sha'awarta suka ƙara nunkuwa cikin zuciyarsa da gaggar jikinsa shi kaɗai yasan abinda ya keji a cikin wannan daren,daren da komai nasa ya kunce miƙewa yay tare da ɗaukan wayarsa ya shiga yiwa Alhajinsa DM ta email ɗinsa yana gamawa ya shige toilet tare da haɗa ruwa mai zafi ya shiga cikin Jakuzzie ɗin yana shiga ya fara yiwa kansa taimaƙon gaggawa ta hanyar yiwa kansa messges lkcn daya samu nutsuwa yaɗan saki wata ƙara mara sauti ya shiga fitar da numfashi.
A hankali take tafiya harta kawo ƙofar shiguwa cikin parlon ɗan duhun data ganine ya sata tsaya tare da tunanin inda za taga maƙunnin fitulin parlon,ci gaba tayi da tafiya harta kawo tsakiyar parlon a lkcn ne kuma bugun zuciyarta ya ƙara ƙaruwa fiyeda da,ƙarfta da tayi mata nauyi ta ɗaga tare da sauketa a kan wata tattausar fata,zafin daya ɗan ratsane ya sashi mutsa ƙafarsa kaɗan ba tare daya ɗauke ba,lumshe idanunsa yay tare da taune lips ɗinsa yana mamakin wacce ta fitu a cikin wannan daren shafa zagayeyyen sajen dake fuskarsa yay haɗi da gyara zamansa,janye ƙafarta tayi cike da tsoro saida ta saita nutsuwarta sannan ta ƙara ɗagarta da niyar yin gaba cikin rashin sa'a tayi tuntuɓe da ƙafarsa tare da faɗawa jikinsa,lkc ɗaya suka saki nauyayyiyar ajjiyar zuciya,a lkcn ne zuciyoyinsa suka shiga halbawa a tare,baki ta buɗe zata saki ƙara yay saurin sanya jajayen laɓɓansa cikin bakinta..
_he wattpad idan naga comment da vote da yawa zanyi posting da safe wannan alƙawari nane,pls kuna share ɗin link ɗin pls Anty🥰_
F@y@l
_The secret issues_
*💖JYY💖*
*30-31*
*_Wattpad_* https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb
*_Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
#Flash back
Not edited
.....Wani shock ne ya kamata lkcn da laɓɓansa suka haɗu da nata,wani irin sayi da daɗine ya shiga ratsa zuciyoyinsu yayinda lkcn guda wutar kansu ya ɗauke suka shiga fitar da numfashi mai zafi,a lkcn gudu dukkan wasu damuwa dake ƙwancce cikin zuciyar ko wannansu takau,Fahad bada wata manufa ya ɗura laɓɓansa saman nata ba,saidai baison ihu da surutu sbd yadda kansa yake barazanar tarwatsewa gida biyu,a hankali ya zare bakinsa daga cikin nata hannu yasa ya dafe kansa dake ɗan halbawa tym to tym,samun kansa yay da jawota cikinsa tare da ɗura kansa a saitin ƙirjinsa dake bugawa da sauri,wata nutsuwa ce ta saukar mata wacce ta daɗe bata samu irinta ba,bata damu da waye ba ta ƙara shigewa jikinsa tare da ƙwantar da kanta saman faffaɗan ƙirjinsa tana sauraran yadda zuciyarsa ke bugawa very past,sun ɗauki lkcn a haka ta farajin zazzafan numfashinsa yana saukar saman wuyanta lumshe ido tayi tare da taune peach lips ɗinta cikin nutsuwa da ƙwanciyar hankali ta ware laɓɓanta cikin zazzaƙar muryarta tace"Boobyna ka tafi ka barni"ta faɗa cikin muryar kuka mai kama da sangarta sai kuma wasu hawaye suka zubu daga cikin sleepyn eyes ɗinta,cikin baccinsa wanda ya daɗe baiyi irinsa ba,yaji sautin siririyar muryarta ta kirashi da sunan da yay missed ɗinsa sunan da ya daɗe yana muradin son yaji wannan sunan,sanin babu wanda zai taɓa gaya masa wannan sunan idan ba lovely sister ɗinsa ba shiyasa ya hqr amma koda yaushe sunan yana manne cikin zuciyarsa, ɗan tsaki yaja a fili yasa hannu zai zareta daga jikinsa tayi saurin maƙalesa tana shassheƙar kuka,taɓe baki yay yaɗan saka yana ya bubbuga bayansa,jikinsa ne ya ɗauki sanyi ya farajin duniyar na juya masa few minutes idanunsa suka sauya daga fari zuwa jaa,cikin sauri ya hankaɗeta daga jikinsa ta faɗi ƙasa a daddafe ya nemi ƙofar parlon ya buɗe ya fice daga ciki,sosai ta bugu da jikin kujerar amma hakan baisa ta miƙe ta bi bayansa ba,tana gaf da ficewa taji yaja ƙofar da ƙarfi tare da rufewa,ƙofar ta shiga duka tare da kiran sunan “Booby” ganin yaƙi buɗewa ne yasa ta zube a ƙofar tare da durƙushe ta shiga rera kukanta kamar ranta zai fita.
Gwaggwaran numfashi Sufyan yaja duk yadda yakai da ɓuye abinda ya keji ya gagara,ya daɗe a tsaye a parlon har lkcn da Fahad ya buɗe ƙofa ya fita duk akan idanunsa,runtsa idanunsa yay da ƙarfi sbd yadda zuciyarsa ke ta fasa,Meye haɗinta dashi? Me suka aikata? Meyasa take danya yafi ya barta?..wanna sune tarin tambayoyin da suke ƙwance a ƙasan zuciyarsa tamboyin da rashin amshoshinsu dai² yake da bugawar zuciyarsa,wani matsanancin kishin Fahad ne ya dirar masa a zuciya,fesar da numfashi yay tare da takawa zuwa wajanta,ya daɗe a tsaye a kanta kafin ya durƙusa dai² da ita har suna iya jiyu hucin numfashin juna a sanyaye yasa hannunsa tare tallafu haɓarta,runtsa idanunta tayi domin bata son tabbatar da abinda take zargi,sam bata son ganin Sufyan bata sonsa babban tashin hankalin ba zata iya cewa bata sonsa ba domin haka babban butulcine,yaya za tayi tayi imani da Allah auren Sufyan dai² yake da rasa nata ran,amma bata da wani zaɓi wanda ya huce zama dashi tayi masa biyayya tunda ita ɗin ba kowa bace face bara gata wacce ta rasa komai nata,zata zauna dashi har lkcn da numfashinta zai tsaya zata zauna dashi domin saka masa da alkairin da yay mata,ƙara runtsa idanunta tayi tare da saurin tashi jin yana ƙoƙarin jawota zuwa jikinsa,kanta ta shiga girgizawa tare daja baya ganin yana ƙara matsuwa gareta yasa ta ƙwasa da gudu ta nufi ɗakin data fitu tana shiga ta murza key tare da faɗawa saman bed ta shiga rusa kuka,ganin kukan baya da magani yasa ta miƙe tare da ɗauro alwala ta shiga gabatar da lafilfili,ta daɗe ƙafin a kira assalatu miƙewa tayi ta gabatar da Raka'atul fijir tana idarwa ta gabatar da sallah asuba ta daɗe tana addu'a tare da neman sauƙi wajan ubanhiji sosai ta yiwa Faisal addu'a harda kukanta, “Allah sarki Anty Najma ubangiji ya baki hqr da dangana ki yafemin da ace nasan zuwana zaisa maki baƙin ciki a ranki da banzu ba,nasan cewa tashin hankali ne ya saki yin haka,ki yafemin Sisina ina kewarki kene kawai kika ragemin kene nake tunawa dake naji daɗi,Allah sarki mutuwa mai yankan ƙauna ta ɗauken iyayene mafi suyuwa a gareni,ta rabani da farin cikina mijin ƴar uwata,ta nisan tani da bugun zuciyata yaushe ne zaka dawo gareni yaushe ne zanganka ina roƙan Allah ya haɗani dakai kafin ɗaukewar numfashi na” kuka ne yaci ƙarfinta ta ƙwanta saman paryer mat ɗin ta shiga rera abinta a haka har wani wahalallan bacci ya ɗauketa wanda bata shirya masa ba.
Zubewa Sufyan yay kan sofa tare da dafe kansa dake juya masa,murmushin takaici kawai ya saki dan yana tunanin haryau mutuwar Faisal ce ke damunta,ya daɗe a wajan kafin ya miƙe ya shig bedroom ɗinsa yana zuwa ya shige cikin toilte tare dayin wanka yay alwala ya nufi masallaci,a can suka haɗu da Fahad da Fauwaz,banda kallon Fahad da yake yana zabga harara babu abinda yake yayinda Fahad ko inuwar Sufyan bata ishesa kallo ba yana zaune yana lazibi har aka tada sallah,Ana idarwa ya miƙe yay gida bai jira komai ba ya nufi ɗakin da Lili da ƙwana still yana rufe ya daɗe yana bugawa amma bata buɗe ba haka ya gaji ya nufi nasa ɗakin,bacci ne sosai a idanunsa hakan yasa yana shiga faɗa kan bed lkc kaɗai bacci yay gaba dashi.
Misalin 9na safe ta shiga buɗe manyan gajiyayyun idanunta da sukai mata nauyi sbd kukan da tayi a hankali ta shiga karantu addu'ar tashi daga bacci tana gamawa ta miƙe tare dayin toilet ruwan zafi ta haɗa ta gasa jikinta sosai tare da wanke gashin kanta,brush tayi kana ta ɗaura light blue ɗin towel ta fitu,busar da gashin kanta ta fara sannan ta shiga gugawa fatar jikinta lotion mai ƙamshi,tana gamawa ta fesa body spray sannan ta nufi inda taga aƙwatin kayanta buɗewa tayi ta ɗauko wata milk ɗin abaya mai ƙyan gaske ta saka tare da yana mayafin a bayar saman sumar kanta wacce taci gyara ta ƙwanta luff sai sheƙi take,jin tana jin yunwa yasa ta miƙe tare da nufar ƙofa.
Can parlour Mama ce da Momma a zaune sai Yusrah wacce take chart a wayarta"Afnerh go and call Fannerh don't forget to tell her mai gyaran jiki tazu ta shirya kafin a gama mata matar Sufyanu ta fitu" miƙewa Afnerh tayi tare dayin bedroom ɗin da suka ƙwana,Sufyan ne ya ƙarasu parlour tare da zama ya gaida Momma sai kuma matar wan Babansa,hira suka ɗan taɓa kafin yace Yusrah ta haɗu masa break fast ya kaiwa Lili dan yaga an buɗe ƙofar,ƙamshin daddaɗan turarensa ne ya karaɗe parlour tun kafin ya shigo ciki,sanye yake blak ɗin boyal wanda akaiwa aiki da red ɗin yadi ba ƙaramin kyau yay masa sbd yadda baƙin boyal ɗin ya amshi farar fatar jikinsa,ya manna farin glass a idanunsa sumar kansa sai ƙyalli take kana ganinta kasan tasha gyara,fuskarsa babu yabu babu fallasa,cikin takunsa na isa da kuma ji da izza wanda ke nuna shiɗin lafiyayyen namiji ne mai jini a jika,cikin hadaɗɗiyar muryarsa yay sallama tare da ƙarasawa kujerar da Mama take ta durƙusa gabanta tare da langwaɓar dakai gefe yace "mrng Mamana" shafa kansa tayi tace "mrng too Yarona"kallon Momma yay ya gaisheta kana ya ɗauke kansa tare da maidashi wajan Mama yace"Asamin Albarka Mamana zani Yola"murmushi ta ƙarayi tace"Koda yaushe cikin sa maka albarka nake Yarona ubangiji ya baka abinda kakeso Allah ya rabaka da sharrin maƙiyya ubangiji ya haneka da son abinda ba zaka samu ba Allah yay maka albarka fiye da tubanka"ta faɗa tana shafa kansa,miƙewa yay yana shirin tafiya tace"Amma zaka dawo before bikin ko?"lumshe idanu yay yace"i'm not sure".."ok ya kamata kaga Matar ɗan uwan naka ai" ƙwabe fuska yay kamar zai kuka yace"no Mamana Allah ya sanya Alkairi bikin naga soon me baifi 5days yay raguwa soni zanyi 1week" jinjina kai tayi kana tace"Allah yay jagora Yarona"lumshe ido yay tare jinjina kai ya zubawa ƙofar side ɗinsa idanu wacce yaji ana ƙoƙarin buɗewa an kasa,ƙafa ya ɗaga zai ƙarasa wajan ƙofar yaji taku a bayansa baki ya taɓe tare dayin gefe ya bawa Sufyan waje wanda yake ɗauke da plate ɗin break fast,sallama yaywa Mama tare da ficewa dan 10:30 jirginsa zai ɗaga.
Ta daɗe tsaye bakin ƙofar tana ƙoƙarin buɗewa ta kasa sbd gefen rigarta daya shige,tana gama gyarawa yana turo ƙofar ɓata fuska tayi tare daja baya,ganin tana ƙoƙarin fita kuma yasan Fahad na parlour yay saurin riƙeta tare da rufe ƙofar,nuni yay mata da break fast ɗinta haɗa rai tayi tare da zama ta suma ci hankali ƙwance amma duk wani abinda da take hankalinta na waje,fahimtar hakan da yay ya sanya ya murza key tare da neman waje ya zauna nesa da ita.
Fahad na fita ya waje inda Fauwaz yake jiransa babu jimawa ya shiga mota suka nufi airport,wajan 10min ya kawosu lkcn har pasinger sun fara shiga sallama yaywa Fauwaz sannan yaja trolly ɗinsa yay ciki saida ya gama komai sannan ya shiga cikin jirgin can nesa da jama'a ya zauna tare da kashe wayoyinsa ya fiddo mujallar ranar ya shiga karantawa,sanarwa akai kuwa ya ɗaura belt ɗinsa,ɗaurawa yay kana ya jingina bayansa da jikin kujerar tare da lumshe idanun ya luula duniyar tunani kamar yadda jirginsu ya fara luulawa saman gajimare.
Haka ta dunga tura abincin badan yana mata daɗi ba sai dan yunwar data keji,duk abinda take yana kallonta yana mamakin sauyawar data yi masa,"Lovely bbyn idan baki sona a hqr da auren" kallonsa tayi kamar ba zatai mgn ba sai kuma tace"idan ban aureka ba, na auri wa kaika taimakeni a lkcn dana rasa komai nawa kaine ka kula dani a lkcn dana rasa mai kula dani,kaine ka bani gata a lkcn dana rasa nawa gatan,bayan wannan ɗumbin taimako da kayemin har ka nemi aure na kake tunanin zan iya fasa aurenka Sufyan"ɗan waro idanu yay dan yaune ranar data fara kiran sunansa a hankali ya nanata sunan cikin ransa “Sufyan” babu ko ɗan karawa,a zahiri kuma ya basar yace"ok wane na ganki dashi ɗazu?"ka faɗa ta ɗaga alamar na sani,gyara zama yay yace"Lubna yaya akai kika kuɓuta daga gidanku har na bigeki akan titi?"cije laɓɓanta tayi kana ta sadda kanta ƙasa tace"bazan manta ranar da yayana yaje B.u.k ya ɗakko ni ba a lkcn ina fama da rashin lpa daga wannan lkcn ban ƙara fahimtar komai ba,sai can cikin dare naji sautin bindigo na tashi a ƙofar gidanmu saurin buɗe idanu nayi tare da toshe bakina sbd kukan daya tawo min,abin mamakin shine ganina da nayi a motar Yayana Fahad hakan yasa nayi tunanin ko shima guduwa yay ya barni? Ko kuma mantani yay cikin motar ya tafi cikin gida,akan idanuna ƴan fashin suka kashe getman ɗin gidanmu kana sukayi cikin gidanmu,kuka na fashe dashi ganin tabbas Iyayena da Yayana suna cikin gidan bana da kuwa saisu,na daɗe a cikin motar kafin na jiyu wani ihu wanda na tabbatar sautin muryar Daddyna ne,hakan yasa na buɗe motar cikin iƙon Allah murfin motar ya buɗe ina fituwa na nufi get ɗin gidanmu da gudu(a zahiri Lubna ta riga Fahad fita daga cikin gidan) gudu nayi sosai kafin na samu wani ɗan lugu nesa da layinmu na fake ina nan tsaye naga motar Yayana Fahad wanda ina da tabbacin Ƴan fashinne suka saceta suka gudu(Rashin sani) wani ihu na fasa lkcn da naga gidanmu naci da wuta hakan yasa na fita hayyacina na shiga gudu akan titi ina wannan gudunne naji wani abu yay gaba dani ban sake sanin inda nake ba sai lkcn dana buɗe idanu na ganni a hospital".
Murmushi yay ganin yana son yay nasara akan abinda yake muradi,tashi yay har wajanta kana ya zauna daf da ita saurin ja baya tayi murmushi yay mata yace"Nikam babu abinda zan ƙara taɓawa a jikinki harsai na tabbatar da kin zama mallakina,ina tunanin wani abu akan yayanki Fahad banjin ya mutu hasalima ina tunanin dashi aka haɗa baki wajan kashe iyayenku da dukkan alamu shi ba ɗan gidan bane"a hargitse ta ɗago kai tana kallonsa kafin ta shiga girgiza kanta tana ja baya bakinta ta shiga mutsawa alamar tana son faɗin wani abu amma ta gagara.
"control ur self bby harsashe ne am not sure ai take it easy ok,Amma yay akai Fahad ya barki a motarsa? Sannan kaf yawan manyan motocin gidan a rasa wacce za'a ɗauka saita Fahad no akwai lauje cikin ɗani wannan abin aƙwai JUYAYI a cikinsa,lkcn dana bigeki a motata na dawo daga gidan Yayen Mahaifina na nan kano ina hanyata ta kumawa Abuja naganki a tsakiyar titi kina gudu duk yadda nasu na ƙwauce abin ya gagara,tun farkon ganine dake naji kin ƙwayemin banyi wani dugun tunani ba na ɗaukeki na sakaki a mota sai Abuja,kisan Allah bbyn idan akace baki aureni ba babu shakka zan iya aikata abinda ba shikenan ba"
Baki kawai ta saki tana kallonsa tare da juya maganganunsa a ranta,tsaki kawai tayi dan bata son ya saka mata wani shakku akan yayen nata,murmushi yay cike da son cusa mata tsanar yayen nata tunda ba saninsa yay ba, gyara zama yay yace"ki manta da komai yanzu ina son sanin tarin rayuwarki domin sanin a salin matar tawa"
Fuskantarsa tayi sosai kana ta mutsa bakinta tace Sunan Mahaifina Alhaji Mustapha Rano.
_am sorry for the late posting jiya da yau ban samu zama ba,yanzu hakama na katse typing ne sbd uzurin daya tasumin,ayimin hqr aci gaba dayin comments da muhawara hakan nayimin daɗi sosai a raina😍😘_
Fahad and Lubna
Sufyan and Lubna
Afnerh and Fahad
Choose your favorite 😍😍😍and write a beautiful message for them😘a kafta masoyana Juyayi nimcy ta kuce ta Amana no matter what we are together.
To me
Sufyan and Lili
Ina son kalan soyayyarsu tafi shiga rai ka samu mutum mai naci komai sai yay nrml,ƙaddarar Sufyan da Lili daga ubangiji take kuma matar mutum kabarinsa so ni ina Team Sufyan and Lili😍😍💃🏻.
_The secret issues_
*💖JYY💖*
*32-33*
*_NIMCYLUV_*
*_Wattpad_*
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb
*_Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
*Hey Guys*
Ur big writer *MSS FLOWER* pls and be with her follow her on her wattpad accout Check out MssFlower20's profile on Wattpad. https://www.wattpad.com/user/MssFlower20 don't forget to vote and comments, her books
*Ƴar so*
*Sarki*
*Lafazi* and *Gumbar dutse* mss foller ta kuce😘.
Speacail gift to
*MaimunaAbdullah* my jaruma i lyk ur w hurt coffee and don't forget to wash ur hands and stay Safe😅🙇🏻♀️😘only u can relate.
#Back to story
Not edited
......Haifaffan garin Rano ne shi tun yana yaro Ubangiji ya amshi ran iyayensa sbd hatsarin daya faru dasu,hakan yasa sukaci gaba da zama shida ƙanwarsa Fatima a wajan kawunsu,haka sukaci gaba da rayuwa har girma ya sameshi yaje Cyprus karatu yay karatu mai zurfi kafin ya dawo ya samu aiki acan,aiki mai tsoka kafin wani lkc ya zama shahararran mai kuɗin gske wanda duniya take taƙama dashi,yana da sauƙin kai sosai ga hqr uwa uba ƙyauta abun hannunsa bai rufe masa idanu ba,hakan tasa kullum cikin ƙyauta yake dalilin hakan ya sanya arziƙinsa ƙaruwa,cikin iƙon Allah haɗuwa da wata budurwar mai suna Khadija sosai suke san junansu kamar basa rabu ba,inda aka samu akasi iyayenta basa sonsa dalilin hakan yasa sukace ta rabu dashi,nanfa ta rufe idanunta tace idan bashi ba sai rijiyar,haka suka ɗaura mata aure dashi da sharaɗin koda wasa kada ta sake ta nemesu musamman yayanta da yafi kowa ɗaukan zafi akan abun shida cousin ɗinta Fairus wanda ya nuna mata so tun tana yarinya amma rana ɗaya ta gujesa,haka akai auren inda Alhaji Mustapha Rano ya ɗakko matarsa suka dawo Gida nigeria da zama,shekara na zagayuwa suk haifi ƙyaƙƙyawan ɗansu fari tas dashi,yaro yaci Suna Fahad yarona mai wayon gske kuma mai aiki da ilimi ba daka ba,tun yana ƙarami yake da ƙwarjini da haiba uwa uba cikar zati,yana da juriya domin ko kukannan na ƙuruciya bayayi abu ɗaya ya sani zai zauna yayta zana ƙyaƙƙyawar yarinya a papper yana gama ya rubuta "my sunshine bby" haka iyayen zasita dry,haka rayuwa taci gaba har ya isa matakin zuwa university of Cyprus domin shine ƙasar da tayi masa a karatu,daman tun yana ƙarami aka mai dashi wajan ƙanwar Babansa da zama Fatima wacce ake kira da Momma.
Tayi aure inda ta auri abokin yayanta Alhaji Tijjani wambai,sosai soke son junansu kamarsu yime,saidai shuru bata taɓa haihuwa ba hakan yasa aka bata Fahad lkcn Khadija nada ƙaramin ciki.
Tasha rigima kafin ta samu yay hqr ya tafi karatun,bayan tafiyarsa da wasu watanni aka haifi yarinya inda taci suna Najma,bayan shekara biyu ta ƙara samun wani cikin inda ta haifi ƙyaƙƙyawar yarinya son kuwa ƙin wanda ya rasa,lkcn ɗaya suka haihu da Fatima,inda ta haifi tagwaye.
Ganin bata da wani wanda zai kula da ita yasa ta dawo gidan yayan nata da zama,a tare sukayi rainon Lili da kuma tagwayenta,Lubna ta tasu yarinyar mai hqr da kuma son rashin magana da wahala ta zauna a waje kaga tayi ƙiriniya,a wannan lokacinne Yayan Khadija shida cousin ɗinta suka kawo mata ziyara inda tayi mamaki sosai suka nuna mata komai ya huci,shi daman aure nufine na ubangiji,taji daɗi sosai har saida tayi kuka.
Yaransu nada shekera 5 Alhaji Tijjani ya ɗauki matar zuwa Pakistan,inda ta buƙaci yayanta ya bata wani kasu na daga cikin dukiyar da iyayenta suka bar musu,amma yace tayi hqr zuwa wani lkcn aƙwai wani plan da suke shiryawa kan kuɗi,nan tace bata san wannan zance ba,kan dole ya tattara kuɗinta ya bata kana yace duk abinda ya faru babu ruwansa,baƙin cikin hakan yasa tunda suka tafi bata kirasa ba,sannan bata gaya masa address ɗin inda take ba.
Sabu mai tsanani ya shiga tsakanin Lili da Fahad kullum suna vedio call a wayan Mamy,lokacin dana da shekara 18 yana da shekara wajan 30 domin akwai tazara mai yawa tsakaninsu,bata bacci sai yay mata waƙa ko kuma ta sashi a gaba taita kuka kamar ranta zai fita ita lallai ya dawo.
Soyayya mai ƙarfin gaske ta shiga tsakanin Lubna da Faisal wanda ya kasance lecture ne a makarantarsu ta b.u.k,wata rana yazu zance gidan anan ya haɗu da yayarta Najma,to tun daga wannan rana Najma ta fara daƙon soyayyar Faisal tana dannewa ne kawai sbd kada ƴar uwarta ta fahimta,dan tayi imani da Allah Lili zata iya sadaukar mata da soyayyar Faisal ɗin indai ita zata farin ciki.
Ana saura ƙwana ɗaya ɗaurin auren Lili da Faisal,Fahad ya diru garin saukar dare yayi inda yana zuwa ya shige flat ɗinsa bai fitu ba sai wajan 11 na dare,yana fituwa ya tambayi Lili dan itace sanyin idaniyarsa hasalima dan ita ya dawo,ya zama babban likita sosai taku wanne ɓangare ba'a barsa a baya ba.
A nan ya samu lbrn bata da lpa sosai ya girgiza dajin cutar da take damun ƙanwar tasa,juyawa yay ya nufi flat ɗinsa domin ɗakko first aid box ɗinsa,kafin ya dawo Najma ta miƙe tare da shigewa bedroom ɗin Lili.
Ruwa mai sanyi ta ɗauko tare da zuba wani farin glass cup kana ta cilla wata ƙwaya a ciki tana gamawa ta fice ba tare data bari Lili ta ganta ba.
Fahad bayan ya shiga ɗakin ya ɗuki ɗukan abinda zai buƙata na duba Lilinsa,lkcn daya fitu tuni iyayen nasa sun shiga sun dubata ganin mai kula da ita yasa suka tafi flat ɗinsu,yana shiga yaganta flat a ƙwance sai kokawa take da numfashinta,lumshe idanunsa yay dan yau shine rana ta farko daya ganta a zahiri sai a vedio call,zai iya cewa bai taɓa ganin wata halitta ta mace wace tafi ta ta ƙyau ba,sosai zuciyarsa ke zafi aƙan halin daya ganta,ɗan juyawa yay nan idanunsa suka sauka kan glass cup ɗin da aka zuba water a ciki,bai jira komai ba ya kafa a bakinsa saida ya shanye sannan ya nufi inda take tare da zama kan bed ɗin ya zuba mata rikitattun idanunsa,jingina yay da jikin bangun bed ɗin sannu a hankali wata kasala ta fara saukar masa gaba ɗaya ya koma very weak jin yadda take fisge² ya sashi buɗe sexcy eyes ɗinsa wanda sukai masa nauyi,baijin zai iya wani ɗaukan wani abu da niyar dubata kuma ya fahimci sosai take neman taimako,a hankali ya haura saman bed ɗin tare da ƙarasawa inda take ƙwance,a wahalarce ta buɗe manyan idanunta jin mutsin wani a kusa da ita,ƙara ware idanun nata tayi ganin abinda bata taɓa tunanin gani ba,a wahalarce ta miƙa hannu tare da shafa fuskarsa sai kuma ta riƙe hannunsa ƙam cikin nata a lkcnne lumfashinta ya ɗauke,baƙin ciki ne yasa shi fidda ƙwalla ga kayan aikin da zai taimaki ƙanwar amma wata ƙaddarar rashin kuzari ta saukar masa,bai tsaya wani dugun tunani ba ya sanya bakinsa cikin nata ya shiga hura mata iskar bakinsa tare da ɗan danna ƙirjinta kaɗan²,ya ɗauki lkcn kafin ya samu numfashinta ya dawo saidai bata cikin hayyacinta ga wani irin zazzafan zazzaɓi daya gama rufeta,hakan yasa yaɗan zare mata duguwar rigar jikinta ta zauna daga ita sai underwears daman saka beria bai dameta ba,shima jallabiyar jikinsa ya zare domin bani taimaƙon gaggawa bada wata manufar ba,saidai ko hannunsa bai ɗura akai na wani nauyayyen bacci yay gaba dashi,tashin hankali wanda ba'a taɓa sa masa rana farkawar da zanyi na ganni ƙwance a jikinsa gaba ɗayanmu naked muke babu komai a jikinmu,cikin tashi hankali na yunƙura zan tashi naji na ƙasa sbd wani azaba dana keji a ƙasa na,hankali na bai gama tashi ba saida naga jini na zuba ta ƙasa na a lkcn ne na gaba tabbatar da abinda nake zargi na Boobyna yay rappined ɗina for no reason wani jahilin kuka na saki,cikin bacci yaji kukanta yana farkarawa yay saurin jan duvet ya rufe jikinsa ya fara addu'ar da tazu bakinsa,hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba ganinsa da yay naked babu ya shiga tambayar kansa me yayi mai ya aikatawa ƙanwar tasa?akan idanuna ya sanya kayansa yay waje tun daga wannan ranar farin cikina ya tsaya tsanar Yayana ta mannu a zuciyata,dalilin hakan yasa nace na fasa auren Faisal,abun mamakin shine yadda Dr Laylerh ta tabbatarmin am still virgin jinin na meye? Ƙasana da yake ciwo na meye? Meya rabani da kayan jikina? Wannan sune tarin tambayoyin da nakewa kaina a koda yaushe kuma har yau ban samu amsar saba,harna rasa komai nawa,love,happiness,care,mentor,koda yaushe cikin baƙin ciki nake zuciayata na zubar da ƙwallar Rashin ganin Boobyn da banyi wanda nayi imanin yana yare kamar yadda nake raye kuma nake numfashi a doran ƙasa,a taƙaice wannan shine asalin labarina.
_Back to story_
Kuka ta saki lkcn data kammala basa tarin rayuwarta,sosai take kuka tare da ƙafarsa tace"Dan Allah dan Annabi Sufyan ka taimakeni idan har son da kakemin gsky ka tayani neman Yaya Fahad,su biyu nake kalla naji daɗi bana da sama dasu ka taimakeni inajin zuciyata na ciwo duk lkcn dana tuna da Booby"durƙushewa tayi gabansa ta saki wani wahalallan kuka mai ciwo a zuciya,kukan da yakewa Sufyan nuni da abubuwa masu yawan gske,zuciyarsa ta cunƙushe ransa yay baƙi faɗuwar gabansa ya ƙaru,dakewa yay yace mata"ok stop cry i will try my best,amma zai wahala idan ba rapped ɗinki yay ba,kema ƙaramar yarinya bace Lubna dukkan wasu alama da zai nuna baki u are not virgin kin gani so why arw u hurting ur Heart akan neman mutumin daya ɓataki sunan kina ƙanwarsa,bazan muzanta yayanki ba amma think about that,yana kula dake tun kina yarinya kinga zai iya zama yana da wata manufar akanki,than ranar daya fara ganin ya rabaki da kayan jikinki ya gama ganin halittar da ubangiji yay maki shin bazai saka ki tabbatar da abinda ya faru dake gsky ne ba? Tun daga ranar baku ƙara zama inuwa ɗaya dashi ba,bai ƙara baki farin ciki ba,tuke tunaninki yana ina kika kasa fahimtar gaky,gsky ya cuceni ya gama dani ba kiji yadda na keji a cikin zuciyata ba,wanina ya sanki bani ba"yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da ficewa a ɗakin yana mai zabga murmushin cin nasara.
Bayansa tabi da kallo harya fice daga cikin ɗakin tana tunani hali irin na Sufyan,amma wani ɓangaren yana son gasgata mata maganganun Sufyan ɗin,Addu'ar neman tsari ta karantu kana ta miƙe tare da ficewa daga bedroom ɗin hannunta ɗauke da plate ɗin abincin da Sufyan ya kawo mata.
Parlon yay shuru baka jin ƙarar komai saina T.V wacce take a kunne suna kallan labarai a B.B.C,gaba ɗaya ƴan mata suna ɗaya ɓangaren wanda babu mutane a ciki ana yiwa amarya Fannerh gyaran jiki dan zuwa yanzu baifi saura ƙwana 2 ba a fara event ɗin da aka haɗawa amaren,Mama ce kishin giɗe tana ɗan gyan gyaɗi sbd baccin daya fara ɗaukanta,Momma kam tana can ɗaki tana tsarawa Amare yadda za'a gabatar da Bridel shower,cikin siririyar muryar mai sanyi tayi sallama tare da zubawa Mama idanun gani take kamar ta santa At where shine tunanin da take,Mama wacce cikin bacci taji sallama a kusanta hakan yasa tayi saurin buɗe idanunta,"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" shine abinda yazu bakinta ganin Lilin ba ƙaramin tsoro ya bata ƙara mistsike idanunta tayi ganin tabbas ba gizu take mata ba it real yasa cikin ɗimauta tace"Mamana" ware manyan idanunta tayi jin ta kirata da sunanda mutum ɗaya ne yake kiranta dashi watu Daddy da mamaki ta ware laɓɓanta tace"who are u? How the know my favorite name?"da sauri Mama ta miƙe tare da zuwa wajan Lili ta rungometa tare da faɗin"Allah mai yadda yasu a lkcn dana rasa ɗan uwana sai gashi yaransa na zuwa gareni,Mamana niɗin uwace a wajanki ba lallai ki ganeni ba shekarun da yawa tun kina yarinyar,Masha Allah naji dɗin ganinki Mamana,lallai Fahad yay gsky da yace baki mutu ba"cikin sauri Lili ta kalli Mama tare da maimaita "Lallai Fahad yay gsky da yace baki mutu ba"kenan yana sane cewa tana yare? Yaya akai ya tsira da ransa kamar yadda ta tsira da nata ran,me hakan ke nufi ko mgnar Sufyan gaskiya ne? "no bazai taɓa zama gsky ba nafi kuwa sanin waye Fahad,Boobyn bazai ci amanar zumunci ba,a zahiri kuma ta kalli Mama cikin rashin fahimta tace"so u are familiar? Cikin farin ciki Mama tace "yes my luv niɗin ƙanwar mahaifin kine,yanzu yyanki Fahad yabar gidan nan bansan yay zai jiba idan ya ganki,kullum zuciyarsa cikin kukan rashinki take baya iya dugun bacci baya iya cin abinci,Fahad bashi da walwala Lubna duk a sanadin rashinki cikin ikon Allah gaki kin bayyana a lkcn daya yanke rai da ƙara ganinki"sosai Mama takewa Lili bayanin halin da Fahad ya shiga akanta,kuka ta saka ita dole sai ankaita wajansa ba zata iya zama a inda baya nan ba.
Hqr Mama ta bata tare dayi mata alƙwarin nan da 1week zai dawo bayan anyi bikinki keda Sufyan,gaban Lili ne ya faɗi dan a zahiri mantawa take da zatai aure kuma auenma wai Sufyan shine mijin,ganin kukan yaywa yasa Mama ɗaukan wayarta tare da kiran number Fahad amma aka sanar mata a kashe take,haka ta gama rigimarta ta hqr daga ƙarshe tayi bacci jikin Mama.
To abu yay abu domin sosai aka shiga gyara amare Fannerh da Lubna wow faɗin ƙyan da lili tayi ba'a magana gaba ɗaya skin ɗinta ya ɗauki kala musamman da aka rage yawan gargasar dake jikinta saita ƙara fari har wani ɗaukan idanu take,tsakanin Fuwaz da Fannerh saidai a waya inda shima yay busy dan yana saran a gobe familynsa zasu sauka daga ƙasa mai tsarki,haka Sufyan ya gagara ganin lovely bbynsa duk sanda yay sa'ar ganinta sai yaji kamar yay hauka sbd wani mugun sha'awarta dake tasu masa ga wani firgitataccen turare mai zautar masa da tunani dake fita a jikinta,banda yaywa kansa alƙwarin daina ta ɓata har lkcn da zata zama matarsa da babu shakka sai yay romantic ɗinta,hakan tasa duk wata hanya dazai ƙaucewa ganinta yake tushewa shi kaɗai yasan tana din daya keyi akanta ya ɗauki alƙwari zai jiyar da ita daɗi zai bata the best sex wanda ba'a taɓa yiwa wata ƴar mace irinsa ba.
Ɓangaren Lili gaba ɗaya taƙi ƙwantar da hankalinta kullum cikin kukan Booby take yayinda Mama koda yaushe cikin kiransa take amma amsa ɗaya ne wayar a kashe take,wannan dalilin ya fara baƙanta ran Afnerh ganin yadda Lili ke sakalci akan Fahad.
Yauta kamata friday yayinda a ranar ne za'a gabatar da bride shower kamar yadda yake a tsare cikin jerin event ɗin da za'a gabatar a bikin,misalin ƙarfe 4 aka shiga tsarawa amare Make up ta gani ta faɗa(bari na leƙa ɓangaren yayan amarya Fahad😂)
_Ƙauyen Yola_
Haba Uwande ke kenan cikin kukan rashin ƴarki kamar ƙaramar yarinya abu yaƙi ƙarewa a wajanki shekara da shekaru sabida Allah,kina nunawa cewa baki yadda da ƙaddara ba kenan ko"sharce hawayen dake bin fuskarta tayi tare da face majina tace"Haba Baba Habu yaya kakeso nayi ita ɗaya nakeda amma na rasata sbd baƙin ciki irinna kishiya"baki ya buɗe zai magana yaji saukar muryarsa mai cike da kamala Fahad na gaba Musty na bayansa ɗauke da jakarsa,haba wani tsalle da Baba Habu yay tare da hankaɗe Uwande dake zaune yay ciki bukka yana faɗin"wayyo Allah kidnama wlh yau na tashi a zawayin da nake babu nama jikina Allah yaywa shanuwata guda rasuwa😅..
*kai haba Ƙwace naje na wuta mana wannan typing kamar me🤣wata ta kawu ɗauki farfesun kai da ƙafa na rago wanda yaji kayan ƙamshi haɗi da daddawa😋saina ɗura*
Kada ku manta da comments ya Sarauta na keji👸🏻👸🏻👸🏼idan ba kuyi ba zanje Fada wutun mako guda🥰.
F@y@l
_The secret issues_
*💖JYY💖*
*34-35*
*_NIMCYLUV_*
```Wattpad@Nimcyluv```
Ya Allah dukkan wanda zamana dashi ba alkairi bane Ubangiji kayimin maganinsa domin kafini saninsa,Allah ka rabani da sharrin mai sharrin,da hassadar mai hassada,Allah kamar yadda bana ƙwana d wani a raina ina roƙanka daka nisan tani da maƙiyana,ubangiji kayimin tsakani dasu,Ya Allah ka rabi dayi da wani ubangiki ka ciremin tunanin abinda bazai amfaneni ya Amfani ƴan uwana ba🙌🏻👏🏻, *Allah ka ƙarawa maƙiyanmu nisan ƙwana dan suga ci gabanmu😅✋🏼*
......Wayyo Kidnama yana faɗin hakan ya ƙarasa shigewa bukkar tare da rufuta,wani ƙawataccen murmushi Fahad yay wanda a zahiri ya daɗe baiyi murmushi kamarsa ba,sosai murmushin ya ƙarawa ƙyaƙƙyawar fuskarsa kyau zati da cikar haybarsa suka ƙara bayyana,murmushin da yay sanadiyar bayyanar da fararen jerarrun haƙwaransu mai masifar ƙyau har wani ƙyalli suke,murmushin da yay sanadiyar lutsawar beautƴ poits ɗinsa wanda suke iri ɗaya dana Lili,hannu yasa ya shafi gefen sajensa tare dajan ɗan madaidaicin gemunsa,girgiza kai kawai yaya kana ya nemi wata tabarmar kaba irinta fulani ya zauna tare da tanƙwashe ƙafafunsa,lumshe tsumammun idanunsa yay kana ya taune lips ɗinsa some minutes ya ware idanunsa tare da mannasu akan Uwande yace"Adda ina yini"washe baki tayi kana tace"Lahiya walle ya tafiya"Jinjina kansa cikin gajiyawa da maganar yace "Allahamdulillah" miƙewa Uwande tayi kana ta shige ɓangaren shanunsu hannunta ɗauke da ƙwarya,Nono ta shiga tatsu masa wanda ya kasance fresh babu mix tana gamawa ta miƙe tare da ficewa daga wajan,inda Fahad da Musty suke ta dawo inda suke shira ƙasa² wacce duk rabinta Musty ne keyinta,ƙwaryar Nonon ta bashi karɓa yay tare da faɗin "جزكالله" babu ƙyama yay bisimillah tare da kafa bakinsa a ƙwaryar Nonon,lumshe sleepyn eyes ɗinsa yay sbd yadda Nonon yay masa daɗi da kuma garɗi cikin bakinsa,kasan cewarsa babban likita ne wanda yasan makamin aiki yasa ya buɗe cikinsa yasha kindirmun danya san amfaninsa musamman mara mix,saida yasha fiye da rabi dan dama ba wani abin kirkine a cikinsa ba,hamdala yay kana ya miƙawa Musty ƙwaryar karɓa yay dan shima yana so,domin Baba Habu baya bari a tatsar masa nonon saniyarsa,miƙewa Fahad yay tare da nufar bukkar da Musty ke ƙwana yana shiga ya samu ɗakin komai need kamar ba'a ƙauyen fulani ba,rigar jikinsa ya zare ya saƙaleta a waya ƴar igiya kana ya zauna bisa shimfiɗar Musty,numfshi ya sauke tare da shafa ƙirjinsa murmushi ya saki a karu na biyu kana ya cije light red lips ɗinsa cikin sanyin murya mai kama da amo yace “Ruhina” wayarsa ya ɗauka mai ƙirar iphone 11 pro password ɗin wayar ya buɗe cikin harafin “HADNERH” yana gama wayarta buɗe cikin wani irin ya nayi ya zubawa ƙyaƙƙyawa photon ta idanu danyi dake da riga da wando na ball tun tana yarinya tana zaune ta rungome ta ball ɗin a ƙirjinta yayinda gashin kanta da aka tufke mata ya sauka har bayanta,idanunta a rufe yayin data tura small s peach lips ɗinta gaba cike da sha'awa,a hankali wani irin yanayi ya fara saukar masa yanayin da bai taɓa jinsa a kan wata ƴar mace ba sai ita,sanyine ya fara ratsa ƙofufin jikinsa tsigar jikinsa ta fara mimmiƙewa yayinda idanunsa suka fara lumshe a karu na farko kennan a rayuwar da yaji wani irin feelings ya tasu masa wanda bazai iya cewa ga dalili ba,dan bai ɗauki tunanin Lili ne ya haddasa masa hakan ba,yafi bawa zuciyarsa wani abu nada ban,cike da shauƙi wanda yake fisgarsa ya ɗura hannunsa saman cute lips ɗinsa tare da shafa,saurin ɗauke hannunsa yay jin wani abu ya suki ƙahun zuciyarsa,cike da bige ya manna wayar a saitin zuciyarsa tare da rungometa yana ji kamar Lilinsa a jikinsa,cikin lion voice yace “My sunshine bby sai yaushe ne zan ganki,sai yaushe zanyi arba da Amanata ki baiyana gareni zuciyata ciwo babu dɗi pls" ya faɗa yana tura bakinsa tare da langwabar da kansa gefe cike da shagwaba cikin abinda baifi 5min ba bacci ya ɗaukesa cike da begen Amanarsa.
Bai tashi ba sai misalin ƙarfe 6na yamma sosai ya bacci dan samun nutsuwar kansa,bakinsa ɗauke da salati ya farka tare da miƙewa zaune cike da kasala yana jima kafin ya tashi yay waje daga shi zai ƴar singlet ɗin jikinsa,a zaune ya samu Musty shida Baba Habu suna taɗi,"kaga Musɗapha kada ka ƙwana da kuran mutuminnan wallahi ɗan jinin da kake dashi sai yasa baki ya zuge tass,koka farka kaganka babu kai"dry Musty yay yace" to indai har babu kannawa tayaya zan farka?"kallonsa Babu yay yana ƙoƙarin magana Fahad ya ƙarasu wajan cikin tausassayiyar murya yace"babu shakka idan na tashi tafiya da kai zan tafi Baba"kafin kace me Baba habu ya saki ihu sai kuma ya saki gudawa a wando sabida tsananin tsoro da fargaba,girgiza kai kawai Fahad yay tare da zama kusan Musty,da saurin Baba Habu ya miƙe tare dayin makewayi,numfashi yaja tare da ƙara lanƙwasa ƙafarsa cikin nutsuwa ya kalli Musty yace"Nikam banyi mantuwar wasu takaddu ba a nan bro?"shuru musty yay kana ya girgiza kai yace"bana jin kayi mantuwar komai sai wannan ƙaramin photo mai ɗauke da zannan flowers i think ƙaramar yarinyar ce a jiki very ncy wlh bro yarinyar aƙwai ƙyau masha Allah dama a bani ita na aura"runtsa idanunsa yay da ƙarfi sosai maganganun Musty sukai masa ciwo a zuciyarsa wai yarinyar nada ƙyau shi bashi da prblms da ƙyau ɗinta,taɓe baki yay yace"abinda aka tambayeka daman abinda kake daban ko?"dry Musty yay yace"Allah da gaske komai naku iri ɗaya ne the eyes ball,the same beauty poits,the same smile everything dai"miƙewa yay jin Musty na neman bashi ciwon kai yana tashi yace"talkative" tare da shigewa bayi ruwa ya watsa a ɗan gaggauce sbd yanayin bayin sannan ya ɗaura alwala jin ana kiran magrib,shiryawa yay cikin wata farar jallabiya mai ƙaramin hannu tare da murza hula tashi ka fiya naci,ya ɗaura baƙin hirami sbd sanyin dake kaɗawa sosai yay kamar wani balarabe a jere suka nufi masallaci,Baba habu bai fitu ba saida yaji fitarsu waje da sauri yay alwala tare da shigewa ɗaki ya rufe Uwande sai dry dake masa,basu dawo gida ba saida sukayi sallar isha'i tare da shiga cikin birnin ƙauyen Fahad yay siyayyar kayan abinci mai yawan gske hadda gas su kayan miya nama kifi lemo ruwa kaya dai masu yawa,shine ke dreving a motar daya bawa Musty cike da ƙwarewa yake jan motar muryarsa na tashi sbd ƙira'ar daya keyi cikin suratul Anbiya'i tym to tym yana lumshe idanunsa sbd yadda karatun keyi masa daɗi,Idanu kawai Musty ya zuba masa danshi kansa yana injoy karatun bareshi dake rerawa tamkar waƙa sosai yay mamaki baiwar ilimin na Fahad dai bai taɓa kawuwa yay karatun addini mai zurfi har haka ba,murmushi Fahad yay kana ya karya kan motar zuwa layin kakannin Musty ɗin"Ka daina mamaki shi addini a zuci yake"yana faɗin hakan yaci gaba da karatunsa har yay parking a kasalance ya fitu daga motar tare da shigewa cikin gidan sbd baccin dake cikin idanunsa,Musty ne ya shiga fituwa da kaya kafin ya gama har Fahad yay bacci shima shiryawa yay cikin kayan baccin tare da ƙwanciya kusa da Fahad ɗin yana jinsa kamar ɗan uwana a haka bacci yay gaba dashi.
*** ****
Hadaɗdiyar ƙwaliyya mai make up da tsara masa nayin yadda tabi skin ɗin kuwa da special make up ɗin yasa ko wacce ta shiga bada kala,banbancin makeup ɗin a bayyana yake inda aka sakawa Fannerj red lipstic yayinda aka sakawai lubna bby pink lipstick wow ya haɗu da fresh skin ɗinta yay mata kyau,wata red ɗim gwon aka sakawa Fannerh tare da ɗaura mata wani black ɗin head akanta,Lubna kuma farar duguwar riga har ƙasa aka saka mata wuyan rigara mai met ne hakan hakam ya bawa dugun wuyanta damar fituwa,red ɗin head aka ɗaura mata ɗaurin V tare da fitu da gashinta ta baya,kana aka saƙala mata wata red ɗin abu an rubuta bride to be,sai ƙatuwar flower mai ƙamshi fara tas mai ɗan zagayen green aka bata a hannunta ta riƙe,faɗin ƙyan da tayi ma'a magana a zahiri idan kaga Lili zaka ɗauka tana son auren amma dwon hrt ɗinta ita kaɗai tasan abinda ta keji,wani zafi da raɗaɗine yake ziyarta ta a duk sanda da ta tuna wai matar aure zata zama,idanunta ne ya cicciko da ƙwalla amma ta shanyesu dan bata son a gane rauninta,Afnerh da Yusrah ne suka shigo tare da wasu ƴan mata cikin shigar kaya mai colour white and red sunsha ƙyau amma ba wata ƙwailliya sukai ba,photona aka shiga fella masu tare da vedio banda turo baki babu abinda Lili take haka saiya ƙara mata ƙyau,jerawa sukai tare dayin compound ɗin gidan inda aka tsarashi tamƙar hall ya ƙawatu da flowers da kuma ƙwayen masu haske wanda suke bada colour daban²,cikin sanyin jiki da kuma nutsuwa amaren suke tafiya yayinda ƴan matan suke watsa masu furanni masu ƙamshin duk inda dukai camera man na biye dasu yana vedio,suna isa tsakiyar wajan M.C ya saki wata lafiyayyiyar waƙa mai daɗi da kuma sanyi tsuhuwar waƙace ta koredo bello,wani lafiyayyen murmushi Lili ta saki babu wanda ya faɗu mata a rai sai Booby domin wannan waƙar itace foravite ɗinsa acikin waƙoƙi,daɗi da sanyi waƙar ne yaɗe beta cikin sanyi ta lumshe idanunta tare dayin juyi nan take faffaɗan waist ɗinta ya shiga mutsa cikin farar gwon ɗinta,nan fa waje ya karaɗe da ihu camera man yace dawa Allah ya haɗani ba dake ba,ya saita camerar a kanta,duk wani juyi da take baya tafiya saida tunaninsa,haka duk wata kallama dazai fita a cikin waƙar saida begensa,salon waƙar da daɗinta yasa tama manta da cewa bason auren take ba,cikin yanga ta ƙwarewa take juyawa faffaɗan waist ɗinta duk da ita ɗin ba gwanar iya rawa bace ba amma yadda take juyi a hankali tare da ɗan ɗaga hannunta tana sama da ƙasa kaɗan² zaisa ka ɗauka ta shahara a iya rawa,baya taja kaɗan tare da ɗura hannunta na hagu a waist ɗinta tayi wani irin juyi sai wajan ya ɗauki ihu M.c ya ƙara sakin kiɗa danshi kansa yana injoy rawar,juyawa tayi zata bar wajan taji anyi saurin riƙeta tare ɗura hannayensa a waist ɗinta ya ɗan murza kaɗan ganin tana ƙoƙarin guduwa yasa yay saurin mannata da ƙirjinsa..
*😂⛹🏻♀️⛹🏻♀️Allah yasu ku nayi typing amma da wlh ina ƙwance abuna ina hutawa🙇🏻♀️masu cewa zasu kawomin farfesu ina nan ina jira kada a manta yaji kayan ƙamshi🤏🏼😋*
0 comments:
Post a Comment