A WATA MASARAUTA Page 41-50 (the end)
.
Tafiya suke yana biye dasu a baya, Safeenat ce a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu, Adnan yayi parking a daidai k'ofar gidansu safeenat, Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat, Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje, Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa, Hijabinta ta d'auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke sallama da ita, Arba tayi da prince tsaye a k"ofar gidansu tareda Abdullah, Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida, Prince yayi saurin shigabanta yana fad'in "pls safeenat kitsaya ki saurareni, kisan abunda ke tafedamu, Tayimasa wata kalar harara🙄, tace "meke tafe daku, bayan mugunta, Ai kobaka fad'i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun wulak'ancin da da kaga dama, Prince yace "pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba, Hasalima Nazo wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k'awarki, Ya koma kalar tausayi yace "Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k'awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idonta, wadda ni kuma banajin dad'in hakan a rayuwata." Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun idan bansamu Bilkisuba zan iya rasa rayuwata, Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawaye a fuskarsa, Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k'aunace ni, koda zanji dd'i a rayuwata, Safeenat ta tausayawa prince sosai, Domin ta fahimci yafad'a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud'i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu, Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa, tace "mik'e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na, Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu, Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma k'aunaceka daga k'arshe ta zama matarka Yayi murmushin jin dad'i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa, Ita ma tayi murmushi tace "ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne, ina kuma taimake K'awata Bilkisu domin kundace da juna, Sai a lokacin Abdullah yayi magana, Yace muna godiya k'awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k'arshen shekara muna had'ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k'awarki ta harci Bikin, Safeenat tayi dariya ta kalli prince, tace "prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah, Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki. Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina wajen dauko kayanyakin daza'ayi amfanidasu wajen bikin dazasuyi na ranar masaya, Group d'insune, Mazaje group sune shuwa gabannin bikin, sai kaida komowa sukeyi, suna tsara abubuwan dazasuyi yanda bikin zai k'ayatar, Suna shigowa harabar makarantar prince yahango motar Zaharaddin kuma ga'alama kamar bilkisu ce acikinta, nan take yaji gabansa yafadi rayuwarsa tab'aci, Dakarfi adnan yaja wani irin burki ya tsayar da motarsa, wadda saida yafirgita Abdullah, yakai dibansa ga Abdullah daya runtse idonsa saboda tsoro, yace " wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba tasan yadda nake sontabane,?" amma take min walak'anci, Hartake wani kula wacan jakin mekama da sillan kara, amma zanyi maganinta, Kuma bazan sake kulataba, Har saina saitawa zahaddin bankalinsa Domin sai yasan yatab'a jinin sarauta, Yana zaune cikin mota yana sakin suruto kishi duk yarufe masa ido yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafito yayi wurin safeenat, Abdallah kallo yabishi dashi cike da mamaki, baice masa komiba kuma be tambayesa inda zashiba dan yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba, domin ya wahala sosai,Dan haka be tambayesa inda zashiba bare yakallesa Prince yazo wucewa, sai ganin Bilkisu yayi sai kwasar dariya take ita da Zaharandin, ita batama lura dashiba, shikuma yayi tamaza ya gifta tawajensu, yiyayi kamar bai gantaba,don ko kallon indasu baiyiba,
.
Yana zuwa kusa da safeenat yazauna yace "kawarmu yakike?" mekikeyi anan?' ke d'aya?" tace "toh yazanyi ina nan ina nazarin karatu test d'inda zamuyi gobe, yace "wane topic ne?" Tace "biology, yace "OK Allah yabada sa'a, Tace "Amin, Mik'ewa tayi tsaye data tafiya, sai photo nan Bilkisu suka fad'o a jakarta, prince yamik'a hannu zai d'auka, Itama safeenat taduk'a zata d'auka, Saitayi saurin d'aukewa .
.
Aikuwa a nan suka dinga kokuwar amsar photon, Gimbiya ce Tafito cikin motar Zaharaddin tana Neman safeenat, a can ta hangota itada prince suna kokuwa suna dariya, Saiji tayi gabanta ya fad'i, tareda b'acin rain ganinsu hakan da tayi suna kokuwa, cike da farin ciki a fuskarsu, hankalinta taji yatashi duk tafita hanyacinta, Zaharaddin ya lurada sauyawa da tayi, yace "gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu a tare,?" Tayi saurin zaro ido tace what?" No Allah yatsare inyi kishin wancan abun, nijin haushina da "bataraina, bewuce ganin safeenat danayi ta tsaya tareda wancan mugun har take magana da shi, sai Zaharaddin yayi murmushi yace 'harnaji sanyi a raina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar fatin masoya, Saboda jin haushi safeenat da takeyi batabi takantaba, Bilkisu tayi tafiyarta gida, tabar safeenat tareda Prince Safeenat tadiba ko ina a makarantar amma bata ga Bilkisuba, Sai wata Zainab take shaidamata da taga wucewar Bilkisu tanufi gida, Safeenat tayi mamaki sosai, Tamik'i hanyar gidansu Bilkisu, tana Shiga gidan d'akin gimbiya tanufa tareda sallama Kwance ta tarar da ita tana kallon sillin alamar tunani takeyi, Safeenat ta kalleta tace "sis shine kika tafo warki kikabarni ina ta nemanki?" Wai meke faruwa?" Bilkisu tace "babu abunda ke faruwa, ganin nayi kina tareda masoyinki ne, kuna cikin farin ciki gani nayi karnayi maki magana nakatsemaku jin dad'i, shiyasa nayi tafowata, Yanzun da kuka k'are firarku bagashi ya d'aukoki a mota ya dawo dake gidaba?" safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kedamunta, kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu ita daice har yanzun bata yarda da hakanba,har k'ara adnan ya fayyace tashi salon soyayyar saura gimbiy bilkisu
.
Tafiya suke yana biye dasu a baya, Safeenat ce a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu, Adnan yayi parking a daidai k'ofar gidansu safeenat, Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat, Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje, Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa, Hijabinta ta d'auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke sallama da ita, Arba tayi da prince tsaye a k"ofar gidansu tareda Abdullah, Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida, Prince yayi saurin shigabanta yana fad'in "pls safeenat kitsaya ki saurareni, kisan abunda ke tafedamu, Tayimasa wata kalar harara🙄, tace "meke tafe daku, bayan mugunta, Ai kobaka fad'i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun wulak'ancin da da kaga dama, Prince yace "pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba, Hasalima Nazo wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k'awarki, Ya koma kalar tausayi yace "Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce, Kuma kitayani bawa k'awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idonta, wadda ni kuma banajin dad'in hakan a rayuwata." Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun idan bansamu Bilkisuba zan iya rasa rayuwata, Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawaye a fuskarsa, Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k'aunace ni, koda zanji dd'i a rayuwata, Safeenat ta tausayawa prince sosai, Domin ta fahimci yafad'a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud'i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu, Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa, tace "mik'e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na, Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu, Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma k'aunaceka daga k'arshe ta zama matarka Yayi murmushin jin dad'i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa, Ita ma tayi murmushi tace "ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne, ina kuma taimake K'awata Bilkisu domin kundace da juna, Sai a lokacin Abdullah yayi magana, Yace muna godiya k'awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k'arshen shekara muna had'ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k'awarki ta harci Bikin, Safeenat tayi dariya ta kalli prince, tace "prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah, Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki. Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina wajen dauko kayanyakin daza'ayi amfanidasu wajen bikin dazasuyi na ranar masaya, Group d'insune, Mazaje group sune shuwa gabannin bikin, sai kaida kamowa sukeyi, suna tsara abubuwan dazasuyi yanda wurin zai k'ayatar, Suna shigowa harabar makarantar prince yahango motar Zaharaddin kuma ga'alama kamar bilkisu ce acikinta, nan take yaji gabansa yafadi rayuwarsa tab'aci, Dakarfi adnan yaja wani irin burki ya tsayar da motarsa, wadda saida yafirgita Abdullah, yakai dibansa ga Abdullah daya runtse idonsa saboda tsoro, yace " wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba taga yadda nake sontabane, amma take min walak'anci Rana wani kula wacan jakin mekama da sillan kara amma zanyi maganinta, Kuma bazan sake kulataba Dan duk abunta yau saura one month bikinmu,amma kamin lokacin saina saitama zahaddin bankali Dan sai yasan yata"ba jinin sarauta Yana zaune cikin mota yana sakin surutu yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafita yayi wurin safeenat Shidai abdallah baicemai komiba kuma baicemai ina zakaba don yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba don yawahala sosai,Dan haka bemace ina zakaba bare yakallesa Yarima yazo wucewa hankalinsa yakai wajen Bilkisu sake kwasar dariya,ita harga allah bata lura dashiba shikuma yayi tamaza ya gitta tawajen yayi kamar bai gantaba,don ko motar bai kallaba, Yana zuwa wajen safeenat yazauna yace kawarmu yakike mikikeyi anan kedaya tace toh yazanyi inanan ina Mazarin karatuna yace wane topic ne idan na,iya intamaki race biology ne reproducthon system OK bara ingani nafa yashiga koya mata saida yatabbatar data iya sosai kana yarabu da ita, suna gamawa yace ina tukueci race gaya photon Bilkisu me har yamiko hannu ya,ansa ta hanamai ta tashi zata tsere aikonan suka kama yar tsere Gimbiyace tafuto cikin motar Zaharaddin tana bidar safeenat can ta hangota itada yarima suna dariya, batasan miyasa taji gabanta yafadiba tareda bacinrai duk hankalinta taji yatashi duk abundant takeyi Zaharaddin nakallonta yace gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu tare, race was no Allah yatsare inyi kishin wa nihaushina da "batarai baiwuce safeenat data tsaya tana magana da wancan azzalumin muguba, sai Zaharaddin yayi murm ushi yace wait harnaji sanyi araina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar masoya
.
Saboda jin haushi irin na gimbiya ko bid"ar safeenat batayiba tawuce wata gida saide side suka hadu a can gida Safeenat nakomawa ta Shiga wajen gimbiya tace shine kika tafo warki kikabarni Bilkisu tace yo ganin nayi kina tareda masoyinki ina nake miki magana safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu babu de Wanda yasan dahaka cikinsu musamman Bilkisu harma kara adnan yasan annabi yafaku side bilkisu
.
Safeenat tayi murmushi, dan ta fahimci kishine fal a idon Bilkisu, ta kuma kallon Bilkisu don ta kuma k'ara mata haushe, tace "Tokefa kintafi wurin masoyinki kuna fira kinbarni nikad'aya, Sannan kuma ni sai ki hanani zuwa wurin bugun zuciyata, Wata zabura tayi, daga kwance saida tamik'e zaune, Had'ida zaro ido waje, cikeda kishi, Tace "lallai safeenat yanzun prince d'inne bugun zuciyarki?" Mutumin da bed'auki mugunta a bakin komaiba, Mutuminda bed'auki talaka abun tausayiba sai abun wulak'antawarsa, Lallai idan ko hakane tabbas bakiyi dacen miji nagariba, Safeenat tayi murmushin mugunta domin tagano k'awarta kishine ke d'awainiya da ita, Tace "a yanda ke kika d'aukeshi, kuma kika fassarashi, Amma prince Adnan ba haka yakeba, Rayuwar prince social kuma funny ce, amma gawanda yasan hakan, kuma ya fahimceshi, Prince ba mugo bane, ba kuma azzalumi bane, Mutum ne mai jink'ai, da kuma tausayi talakawansa, Kamar ke, Kenan Saboda tausayinsa da jink'ansa, Abbansa yakeson yayi murabus, ya mik'amasa sarautar garin nan, har ya nad'amasa yarima mai jiran gado, Ba dan komaiba zaiyi hakan ba, saboda prince yadace da sarautar domin babu masarautar da takeson sarkin da beda kwarjini a idon jama'a, Prince Adnan ya cancanci yazama sarki, Safeenat ta kuma kyara zama, ta k'ara fuskantar Bilkisu, Tace yo bakwara Adnan Ba, Da wannan saurayin naki mai jajayen ido, Gashi siriri da k'aton kai, Sai tsinannen kallon mata, Amma kingani duk abunda prince yakeyi baya neman mata, Shikuma zaharaddin kamar bunsuru yake,idan yaga mace, sai fama yakeyi da muni, Kuma a hakan ke harkinga abunso a wurinsa, Prince Adnan kuma handsome, Wadda 'yan mata ke yayi, ba irinsu waneba, Tana kaiwa nan tamik'e tsaye tayimata sallama tayi safiyarta, Tabar Bilkisu kwance akan gado, kamar tafashe akan jin haushi, Duk abunda sukeyi jakadiya na saurarensu sai dariya take masu, tareda shiwa safeenat albarka, Domin a halin yanzun itama jakadiya ta fahimci irin son da prince yakewa Bilkisu, Kuma shine wadda zata aure taji dad'in rayuwarta domin Sundace da juna, Taji dad'i sosai da safeenat tayimata wankin babba bargo." Yau takasance ranar masoya ta duniya, Bilkisu tayi shigar pink&blue, Tayi kyau iya kyau ta d'auko alkinbarta tasanya, tayi shiga irinta 'ya'yan sarauta, Domin yau mulki da sarauta Takeji, Bugu da k'ari yaune kowane d'alibi keyin kwanliya, iya yawarsa domin halarta fatinda za'ayi na ranar masoya a makaranta, Safeenat tashigo gidan taci karo da Bilkisu tayi wannan kwaliyar bak'aramin burgeta tayiba, tayi kyau sosai kamar wata sarauniyar kyawawa, Safeenat tafito da wayarta tashiga d'aukarta photo Dama sunyi da prince akancewa da zarar Bilkisu tashirya, ta d'auko masa kwanliyar da tayi yagani, aikowa nan take takaikaici idon Bilkisu takirashi tace ya hau online ga photo nan zata turo masa, Nan take tayi mai sending d'insu gaba d'aya, Sannan ta rufe data, itama tashiga shiryawa, Mazaje group duk sun hanlara wurin fatin amma bbu Prince Adnan shugaban biki, Bisa a canda idan suka sherya bikin bbu wadda zai riganshi halarta bikin, Kowa mamaki yakeyi lafiya ba'aga Prince yatafoba, musamman 'yan matansa wad'anda suka mutu a kan sonshi, Shi dai Abdullah yana gefe zaune kuma yasan komai a kan abunda ya hana Prince zuwa, amma be d'umaba domin yasan wuyarda yaci a baya akan sakin magana, Prince ya gama shirinsa tsaf, Zaune yake yana jiran kiran safeenat, Domin sunyi da ita akan cewa ida harsun shirya zasu fito, Tayimasa magana domin soyake sushiga wurin a tareda Bilkisu, Saiga kiran safeenat yayi saurin d'auka, take shaidamasa sunshirya yanzun zasu fito su had'u a makarantar Sauri yayi ya d'auki key d'in motarsa yashiga yanufi makaranta,
.
Yana shiga makarantar suma suna shigowa, Yakai kallonsa ga Bilkisu yace "masha Allah, saboda kyawon da yaga tayimasa, Saima yafarajin wani sabon kishinta yataso masa, jiyakeyi kamar kartashiga saboda kar mazanda ke wurin su kallemasa ita, Hangosu yayi sunnufi wurin da akeyin fatin, Saiyaturawa safeenat message akan cewa tayi gaba tabarmasa Bilkisu a baya, Safeenat na ganin sakon Prince, sai tajuya ta Ganshi a bayansu yana biyedasu, Tacewa Bilkisu sis bari nayi sauri na samarmuna wurin zama kamun ki iyar da k'arasowa tayi gaba tabarta nan, Bilkisu tayi murmushi tace aikuwa kinkyauta sis, Prince nabiye da ita a baya duk bata luradashi ba, Saida sukazo shiga hole d'in dama kowa yashigo sukad'aine sukayi latti shigowa, Prince yayi sauri matsawa kusa gareta suka jera a tare suka shiga holle d'in, Binsa tayi da kallon mamaki, Ganin yasanya kalar kayanta sak, Rigarsa pink, wandonsa blue, alkinbarsa ita blue, yanda gimbiya Bilkisu tayi shigarta shima hakan yayi banbancinsu shine ita yadine tasanya, shi kuma k'ananan kaya, Riga da wando,yasanya sai alkinbarsu ita ta mace shi kuma alkinbar namiji, Gaba d'ayansu sunyi kyau wanda baya misaltuwa, Ana ganin shuguwarsu gaba d'aya aka d'au kuwa, saboda sun burge mutane sosai, Zaharaddin jiyayi kamar ya fashe saboda jin haushe, Bilkisu kallon mamaki tabishi dashi ganin yasanya sak kalar kayanta yasanya, tashiga danasanin da bata sanya wad'an nan kayanba, Shikuma yana mata kallon kin burgeni,tare da tsura mata ido,yana daga mata gira, Data lura da hakan kawai saita d'aure fuska,tayi kamar bata ganshiba sukaci gaba da tafiya, Subahanalillah kuzo kuga yadda sunkayi kyau,Suna tafiya mazaje group namasu photona batare da tasaninsuba, dak'er tasamu tak'arasa kusada safeenat tasamu wuri ta zauna A Nan m.c yafara gudanar da bayaninsa, yana fadin duk Wanda yayarda da wankansa to yafito anan, A nanfa kowa yatsaya ana kallon kallo mazaje group ne suka fita tare da wasu mazaje, amma banda adnan Can shima Zaharaddin yafito saiga prince ma yafito nan fa kowa yashiga tab'amasu, M.C yace cikin mata duk wadda ta yarda da kanta tafito, kokuma subada wadda sukasan tadace, nanfa kowanensu sai kallon kallo sukeyi wannan takali wanan suna shawara amma gimbiya ko Inda suke bata kallaba bare tace fita zatayi, Can Ashanti tafita tana yauki nanfa suka had'a baki sukace basu yardaba subasa sonta, Mc yayi kyaran murya yace " sufitarda wadda sukeso, sai suka had'a baki gaba d'ayansu sukace bilkisu mukeso, Bilkisu dake zaune tasunkuyar da kanta k'asa sai dannar wayarta takeyi batamasan wai nar dasuke tuyaba,
.
Saide taji ana kiran sunanta dasauri tadago kanta sama tana kallon mai kiran nata fuskarta cikeda mamaki, nanfa safeenat tadinga lallab'ata akan ta tashi tatafi k'in zuwanta wurin ba girmanta bane, Ahankali tamike ta isa wajen tatsaya, a tsakiyar filin, ido yayo kanta kowa kallonta yakeyi, Sannan M.C yacigaba da magana, Yace "muna da sharadin duk wadda yafito Wurin nan to munsan tabbas ya yarda da kansa, don haka munada sharad'i? Sharadin shine duk abunda akkace mutum yayi saiyayi ko kuma acishi tarar (70, 000 N) Ya maida kallonsa a Bilkisu Yace "gimbiya kinyarda,? Ta maida kallota ga safeenat, Safeenat tad'aga mata kai alamar tace ta yarda, Bilkisu ta kalli mc tace "nayar da Dan kudi bama tsalata bane, nan fa aka d'auki kuwa, yace sharadi na biyu, programs nafarko dole sai kinyi abunda akkace kiyi, idan bakiyiba zaki biya Tara, Ko kuma a fansheki, ma'ana kuma wani daga cikin masoyanki subiya maki, Tana tsaye ankabawa safeenat wani farin kyalle, akkace ta daure mata fusaka da farin kyallen, Ya kuma bada umurni akkan cewa duk namijin da yafito tsakar fili, yacire ta kalmensa ya ajiye a kusa da ita, bayan sun kammala ajiyewar, Sai MC ya kalli Bilkisu dake tsaye d'aure da fuska, Yabata umurni dataduk' ta d'auki talkami d'aya cikin tallakamin da aka ajiywmata a gefenta, Nanfa tashiga gewaye tana lalaben inda talkaman suke, can ta canki wani takalme, tamik'awa MC sannan aka bude mata fuskarta, MC yashiga diban k'afafun mutanen dake tsaye tsakar filin dan ganin ko takallemen waye ta cinka, Nan aka kasoma dibon k'afa ashe na yarima adnan ne tadauka, aikuwa mutane na fahimtar hakan suka suma kuwa, M.C yayi gyaran murya yace, "Bilkisu da Adnan kawai yakeso ya gani a tsakar filin, Zaharaddin yyi bak'in cikin rashin d'aukar takalmensa dabatayiba MC yace a saurara, za'a sanyawa Bilkisu da Adnan wak'a domin sutaka rawa, Adnan yaji dad'in hakan, Ita kuma tad'auki niyar cewa Adnan bazai tab'a kada itaba, bata iya rawaba amma takawa takeyi cikeda k'asaita saida ta tabawa kowa sha'awa amma banda zaharaddinka, Sai programs na k'arshe, M.C yace anason Adnan yayiwa Bilkisu kiss harna tsayin 30minut, nanfa hall yayi tsit don kowa sonyakai yaga yanda hakan zata kasance adnan yyi murmushin jin dad'i, Yasoma lasar baki da gyaram kwalar Rigarsa za,asha banza, Adnan yasoma matso Bilkisu naja baya, MC yace "wait Prince bara nak'irga goma idan bata yardaba zamu cita tara, idan kuma akwai mai fan sarta toh am waiting, nanfa yafara k'irga d'aya Bilkisu naja baya prince nabiye da ita har da ta kai karshen bango, Prince nabiye da ita, Datagade ba sarki sai Allah sai tayi tsaye, ta kulle idonta tana jiran taji saka mako abunda prince zaimata, Shi kuma har yaruk'o hannunta, yaji ance na nafansheta, nan take prince yayi saurin waigowa domin ganin waye ya katse masajin dad'i, sai yayi arba da Zaharaddin a tsaye yana murmushi, nanfa yaji kamar yamutu amma sai ya yamutsa fuska alamun ko ajikinsa Amma taciki naciki nan dai akaci gaba da programs daga bisani aka tashi kowa yawatse. safeenat ce takeyiwa Bilkisu dariya tana fad'in "yau wata datasha lebo, Bade ta kulataba sai harara databita da ita, tareda fad'in " Allah yafishi, safeenat tace bawani anaso ana kaiwa kasuwa, ai koke bakiji dadiba itade batace mata uffanba Suna fitowa Zaharaddin yabiyo bayan bilkisu suna tsaye yanamata k'orafi akan cewa danmi bata dau takalmensaba?" Magana yaji anayi a bayansa yaji anafad'in "akanmi zata d'auki takalmenka tabar na mijinta?' Nan suka juya gaba d'ayansu dan ganin mai yin magana, Zaharandin ya kallesa yace 'toh kai kuma miye naka nabiyomu a Nan Adnan?" Prince yayi murmushi yace "nabiyoka ne domin inyimaka kashedi a kan karabu da Bilkisu domin nikad'ai nakeda ita, banason inason abu naga wani na Sonsa, Dan haka kakiyayi kanka, ko nasanya a b'atar min da kai, b'acewa ta har abada, Domin kadaina ganin kanka wai d'an minister ne, kod'anda shugaban k'asane kai zan iya sanyawa a b'atarmun da kai. Bilkisu tayiwa prince kallon sama da k'asa "tace kai malam yimun shiru, wacece matarka?' Allah yatsareni danazama matarka, Tanuna xaharandin tace, "kaga wannan shine mijina, Wanda ya amsheni a hannun azzalumi irinka,
.
Tun Kamin ta iyar da maganarda takeyi saiji tayi an watsamata mari, Ta dafe kunci Tace "kamareni?" akan nace bana sonka?" toh nafad'a nace bana Sonka Adnan, shikuma abunda yatsana a rayuwarsa kenan ta duniya, bilkisu tace bata sonsa. Nan Yadinga kallonta idonsa yarik'ed'e yayi jajir, ya hango shatin hannusa, a inda yamareta ya kwanta mata akan kyakkyawar fuskarta, Ta kuma kallonsa ido cike da hawayeTace "nace bana sonka zata kuma yin magana yad'aga mata hannu alamar tayishuru yajuya zaitafi idanunsa surikid'e, sunyi jajir sai zubar da hawaye yakeyi, Zai wuce kenan saiganin sukayi ya yanke jiki ya fad'i k'asa a some, nan take Abdullah yayo Kansa suka tallabesa aka sanyashi a mota suka nufi asibiti dashi, Hankalin Bilkisu duk yatashi sai zubarda hawaye takeyi, zaharaddin yace akan wannan jakin zaki tada hankalinki?" yama mutu mana, shiyasa lokacin dayayi hadari naso yamutu, kenifa saboda kiyayyar da nake masa yasan, natura akad'eshi a mota mufuta, Domin tun farko bana sonsa, Bilkisu tabishi dawani kallo wadda saida ya firgitashi, sannan ta d'aga masa hannu tace Ya i'sa zaharandin, dama kai azzalumine maci amana?" Ashe zaka iya kashe rayuwa?" kuma d'an uwana?", toh bara kaji daga yau kada ka kuma yimun magana natsaneka, bana sonka banason ganinka azzalumi kawai, nan ta tohfa masa yawu tawuce. Koda aka i'sa asibitin prince besan inda kansa yakeba, Likitoci tai makon gaggawa suka basa,sannan akakira sarki yazo han kalinsa a tashe yashigo asibitin,yana tambayar ba,asin abunda ke faruwa ga prince, nan sunkace suma basu saniba gani kawai sukayi ankawosa, Nan likita yayi sarki magana, akan cewa yana son ganinsa, suna shiga yafayiwa sarki bayani kamar haka, "zuciyar Adnan ce yake keson bugawa saka makon wani abu dayake so baisameshiba Don haka ayi saurin basa abunda yakeso, idan bahaka ba, zai iya rasa rayuwa. Sarki natsaye yana saurarem likita, yana yimasa bayani, gaba d'aya hankalinsa baya jikinsa saboda tashin hankali, Marmartaba yayi lilita godiya yafito, cike da mamakin meye prince yakeso hkan Wanda besamuba haryake neman narasa rayuwarsa, Bilkisu kuwa gaba d'aya hankalinta yatashi da ganin fad'owar da prince yayi Aguje tashiga napep tabi motarsu prince a baya, sai kukatayi tana mai tausaya masa halinda yashiga a kanta, A harabar asibitin me napep d'in ya ajiyeta, Aguje tak'arasa d'akinda aka kwantarda prince d'in, tura k'ofa tayi tashiga."
.
Hango Prince tayi a kwance cikin mawuyacin halin, sai wani numfashi yake fitarwa, kamar ransa zaifita, Kuka tafashe dashi, tanufi gadonsa, Cikin yanayi mai bantausayi, Ta durk'usa dai dai gadonsa, tana kuka, Ta rikomasa hannu taga baya motsi, Ta kurma I'hu, wadda yaja hankalin likita tareda maimartaba sukayi saurin shugowa d'akin, suka tararda ita sai girgiza prince take tana kuka, tana fad'in "Dan Allah Adnan karka mutu wlh inasonka, Katashi a d'aura mana aure, nadad'eda fahimtar kyakyawar niyarka a kaina, inasonka Adnan kai kad'ai nakeso,pls Adnan katashi karka mutu kabbarni, Adnan dake kwance cikin mawuyacin hali, wanda ko iya motsi bayayi, Yanajin sautin kukan Bilkisu nayimasa yawo a kannen, Bud'e idonsa yayi, ya d'aga hannunsa ya rik'o hannun Bilkisu ya rik'esa gam, Yanda bazata kuncemasa ba, Ya mayarda idonsa ya rufe, hawaye na zubar masa a gefin fuskarsa, Bilkisu Tashiga share masa hawaye a fuskarsa, Tana fad'in pls Adnan karka mutu kabarni wlh inasonka, Karka mutu kabarnu sai munyi aure mun hayayyafa, Likita da Maimartaba sai kallon mamaki suka bisu dashi, Fahad da Bahijja ne suka turo k'ofa suka shigo, Suka tarar da Bilkisu a kusa da Adnan sai share masa hawaye takeyi itama tana kuka, Kuma idonsa a rufe, amma hannunsa rik'e da hannun Bilkisu, kamar Wanda za'a kwace masa ita a gudu, Fahad yakai dibansa ga maimartaba yace "Abba me likita yafad'a gameda abunda kedamun Adanan?" Abba ya maida kallonsa ga Fahad yace " doctor cewa yayi, Zuciyarsa zata iya bugawa, har yakaida rasa Rayuwarsa idan ba'abashi abunda yakesoba, Maimartaba ya dafa Fahad, cikin yanayin bantausayi, Yace Fahad nayi mamakin maganarda likita yafad'amun a kam Adnan, Nidai a iya sanina Ku uku ne Allah ya mallakamun a rayuwata a matsayin 'ya'yanah, duk daga cikinku bbu wadda yatab'ata Neman wani abu najin dad'in duniya yarasa a wurina, Yau ga Adnan ya kwanta ciyo saboda yana Neman wani abu a rayuwarsa besamuba, Fahad menene shi?" Menene d'an uwanka yake nema yarasa wadda har yake Neman rasa rayuwarsa?" Fahad ya kalli mahaifinsa, idonsa cike da hawaye saboda tausayin mahaifin nasa, Yace "Abba nasan baka ragemu da komaiba a rayuwa, duk abunda mukeso kanayimana shi in dai har kud'i na sayensa, Amma Abbah na alak'anta ciyon Adnan ga Bilkisu, Fahad yanuna Bilkisu Likita shima ita yake kallo, Domin Adnan yanason Bilkisu kamar rayuwarsa, gani yakeyi kamar baza a aura masa Bilkisuba, Sai sannan likita yayi magana yace "tabbas ciyon Adnan yanada alak'a da Bilkisu, idan akayi dibon yanda aka kawosa ko numfashi bayayi, amma jinta da yayi a kusa dashi, yasa haryake iya bud'e idonsa, Ya kuma jayo hannunta ya rike da hannunsa, Abba yayi murmushi irin nasu na manya, Yace doctor yanxun meye mafita?" Docter yace "mafita d'ayace a aura masa Bilkisu, Gaba d'aya d'akin suka amsa da tabbas ahakan shine mafita, Bilkisu na durkushe a a gab gadon Adnan, hannuta rike da na Adnan tad'ora kanta a kan k'irjinsa tana sauraren numfashinsa dan ganin takeyi da zarar tad'a daga daga wurinsa mutuwa zaiyi, Tana sauraren duk maganganun da sukeyi harda anty Bahijja amma bata kulasuba ita dai burinta Adnan yatashi karya mutu ya barta, Shi kuwa likita sai kokarin yake yaga fuskar Bilkisu, yaga wacece wannan Bilkisu wadda Adnan d'an sarki yakeso har yake neman rasa rayuwarsa a kanta, Ganin batada niyar d'ago fuskarta bare ya ganta, Yace to gimbiya kitaimaka kiceto rayuwar Adnan,
.
Sai anan tad'ago fuskarta sukayi ido biyu da doctor, Doctor yace Bilkisu dama kece Adnan ya haukace a kan sonki?" Doctor yamaida kallonsa ga maimartaba, yace ranka ya dad'e wannan itace Wanda ta taimakesa tabashi kininta aka Sanya mashi lokacin da mota ta tureshi, Amma ta rok'emu da cewa don Allah karmu fad'i sunanta, ta taimakesane domin Allah, Ai kuwa maimartaba yashiga sanya mata albarka, Bahijja ta matso kusa gareta ta rungumeta cike da jin dad'i, Bahijja tace wannan kad'an daga cikin kyawawan halin Bilkisu, domin a kwaita da jink'ai da tausayin, da kuma taimakawa duk mai buk'ar taimako, Saboda kyawawan halayanta Abbanmu yake alfahari da ita cikin 'ya'yansa, Duk abuda ake fad'a a kunnen Adnan, Jin dayayi likita yace jinin Bilkisu ne aka sanya masa, sai ya kuma jin wani tausayinta dawani sonta yana k'ara shigar masa a cikin zuciya, jiya yake gaba d'aya ciyonda kedamunsa bayajinsa, Mik'ewa yayi tsaye yanufi Abbansa ya rungumesa yana fad'in Abba Bilkisu Abba ka auramun Bilkisu, idan narasa Bilkisu zan iya rasa rayuwatah, Mai martaba yashiga jinjiga bayansa, kamar wani yaron goye, Yana fad'in ka kwantar da jankalinka insha Allahu Bilkisu takace, zata kuma zama matarka da yarda Allah, Yasaki Abba yanufi wurin Bilkisu dake tsaye kusa ga Bahijja ya durk'usa wurin k'afarta Yashiga yimata magiya, Pls Bilkisu kisoni ki k'aunaceni wlh inason so nagaskiya ba nawasaba Ki manta da abunda yafaru a baya shairin shaid'an ne, son gaskiya nake maki, pls Bilkisu Dan Allah kirabu da zaharandin wlh idan ina ganinku a tare zan iya rasa rayuwata, Bilkisu ta runsuna k'asa ta d'ago Adnan sama ta tsura masa ido cikin so da k'auna, Tace kadaina duk'amun kana Neman soyayyata na dad'e da Amincewa da kai, da kuma soyayyarka, prince inasonka, kuma zan aureka kadaina d'aga hankalinka a kaina nitakace har abada, Adnan yaji dad'in kalaman Bilkisu jiyaye kamar ya rungumeta, amma yaji nauyin yin hkan, Murmushi yake sakar mata naso da k'auna, Sannan yace "nagode beautynah had'ida yashafo fuskarta, Likita naganin hka yace "dama ciyon Adnan na Bilkisu ne, Kuma gata kusa gareshi ya warke, don haka na sallameshi, gaba d'aya d'akin suka sanya dariya, Bahijja tace prince basu ciyon love, Sukadinga yimasa dariya, Sannan daga k'arshe suka fito gaba d'ayansu zasu tafi gida, Likita yacewa dady yana son magana dashi a office d'insa, Dady yasame doctor, doctor yasoma cewa dady , "Allah ya taimakeka ranka ya dad'e dama shawarace zanbayar gameda Adnan, Tunda dai har wadda yakeso itama tana sonsa mexai hana ayi bikinsu a cikin satin nan, Saboda yanayin ciyonsa, Idan ya kuma shiga damuwa haryakai da fad'uwa to tabbas komai yana iya faruwa dashi, Shiyasa nake ganin maganin ciyonsa ayimasa abunda yakeso wato a aura masa Bilkisu cikin satin nan, Maimarta ya kalli doctor yace "nagode likita da shawararka kuma insha Allah Adnan zai kawo maka IV aurensa cikin satin nan, Doctor yayi dariya yace Allah yanuna mana danafi kowa jin dad'i, Sannan maimartaba yafito office d'in likita ya tararsu a mota suna jiransa tareda fadawansa suka d'unguma suka nufi gida, Bilkisu saida ta nuna alamar bazatafisu gidansuba ita dai gida zata koma wurin jakadiya, Adnan yarik'e mata hannu gam, Yana fad'in bazata kuma zama a wannan gidanba, Shikenan tadawo gidansu, Inda zaharandin be isa yasanya k'afa yatako wannan masarautarba, Haka dai tabiye masa suka nufi gidan Nasu, Saboda tana gudun kartayi jayayya dashi ranshi ya b'aci harya kai ciyon zuciyarsa yatashi yafad'i yarasa rayuwarsa, Agurguje Bayan komawarsu gida, Maimartaba yakira sarki Abdulrahaman, mahaifinsu Bilkisu, yasheda masa da duk abunda yake faruwa, Gameda Adnan da Bilkisu, Yashiga ruk'onsa a kan yajanye k'udiriinsa na cewa Bilkisu saita kammala karatu, sannan ayi aurensu, ya taimaka yaceto rayuwar d'ansa Adnan ayi aurensu, Adnan yayi alk'awalin zaibarta tayi katun, tun daga nan har k'asar waje, Babu abunda ya d'agawa maimartaba mahaifin Bilkisu hankali, dayaji mahaifin Adnan yace "Adnan yana iya rasa rayuwarsa idon besamu Bilkisu ba, Shikuma ya tsani a sanadiyarsa wani ya rasa rayuwarsa, Yanisa yacewa Bashir mahaifinsu Adnan, "Wannan batsala bace, Zankira ita gimbiya Bilkisu naji nata ra'ayi akan hkan, Sukayi sallama akan cewa zuwa anjima zasu kuma yin mgna, Bilkisu na kwance a d'akin Bahijja, Adnan ya sanyata a gaba sai shagwab'a yake mata, Bahijja sai dariya takeyimasa tana fad'in Ashe Adnan da Bilkisu an iya soyayyah, Saiji tayi wayarta na ringing, tayi saurin kai hannuta ta d'auka saiganin kiran Abbantane tayi murmushi tayi, Takara wayar a kunnenta Had'ida yimasa sallama, Maimartaba cikeda murna da jindad'i, jin muryar gimbiya Bilkisu, Nan suka gaisa, yashiga fad'amata yanda sukayi da mahaifin Adnan metagani, Ta Amince ayi auren nasu?" daga baya tayi karatun kobata amince ba?" Bilkisu tace Abba na Amin Allah yasa hakan shiyafi alkhairi, Abba yace "Amin gimbiya, Anan sukayi sallama da ita, Yakira sarki Bashir mahaifinsu Adnan yashaida masa, ya Amince da buk'atarsa, Anan suka yanke shawarar sanya ranar biki sati maizuwa,
.
Bilkisu takira safeenat tana fad'amata duk yanda akayi, Safeenat tashiga murna tareda sheda mata gobe tana nantafe tareda jakadiya, Sukayi sallama ta'jiye wayar cikin murna da farin ciki Kowane gida biyun nan sunshiga murna da jin dad'i, Yaya Abdul, yazo garin kano, maimartaba da Ammi suka turosa akan yatafi da Bahijja da kuma Bilkisu, suka shiga shirya kayansu domin komawa yola, shirye shirye biki, Rakiya akayimasu Fahad da Adnan tareda safeenat kowannesu sai fatan alkhairi akeyimasu, Adnan da Fahad sunyibak'in cikin komawarsu sai don bayada zasuyine, Yaya Abdul kuma dashida safeenat Ashe sun fahimci junansu, tun wani zuwa da yatab'ayi domin kawowa Bilkisu ziyara, Amma Bilkisu bata saniba, Sai yanzun yake shaidawa maimartaba Bashir mahaifinsu Adnan akan cewa shimafa yaga wadda yakeso Ya wakilta maimartaba da a nemamasa auren safeena haka kuwa akayi, maimartaba ya aika akakira masa mahaifin safeenat, yanemawa Abdull aure, Anan take aka sanya rana lokaci d'aya dasu Bilkisu, A ranar juma'a ne aka d'aura Auren Fahad da Bahijja Adnan da Bilkisu Abdulraham da Safeent D'auren aurene wadda yatara duban jama'a, K'asa k'asa Ansha shagalin biki kownnesu yana cikeda farin ciki,
.
ALHAMDULILLAH ALA KULLIHALIM, INA GODIYA GA ALLAH DA YABANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFI NAWA MAI SUNA A WATA MASARAUTAR... YA UBANGIJI ALLAH NARUK'EKA KA GAFARTAMUN KURAKURENA WAD'ANDA NASANI DA WAD'ANDA BANSANIBA."
.
Adnan da Fahad sai photona sukeyi, Kowannesu tareda amaryarsa gwanin ban sha'awa, Abdullah kuwa babban abokin ango, gashi a masarautar yola sai bud'ar baki yake jiyakeyi kamar atafi a barsa anan, Bahijjace da Bilkisu a gaban Ammi, Tana yimasu hud'ubar zaman aure. Rayuwar aure saida hakuri, Masu iya magana suna cewa, Kowace "zo muzauna to yace zo musab'a, Hakuri shine kangaba ga komai a rayuwar aure." Bayan ta kammala masu, hud'ubar tane, Aka rakasu wurin maimartaba shima yayi masu tasa, Daga k'arshe kowannesu yashiga motar mijinsa tareda fadawansa, Suka d'auki hanyar kano." Tafiya suke amma Adnan gaba d'aya ya susuce yafita hanyacinsa, sanadiyar wani k'amshin turare da yakeji yana tashi a jikin Bilkisu, Wadda ita kuma Amminta tabatashi kala biyu, Tasanya D'ayan tafad'a mata da cewa idan zata kwanta baci akeso tashafashi, Daga zamfara Ummu Safwan takaiwa Ammi shi nata gudun muwar, Besan lokacinda yajanyota a jikinsaba yashiga shinshinarta kota ina a jikinta, Bilkisu kuwa jikinta sai rawa yakeyi, Saboda rik'onda Adnan yayimata bana wasa bane, Saijin bakinta tayi a cikin bakinsa yana tsotsa gaba d'aya yafita hayyacinsa, yana Neman zame mata d'ankwalin dake kanta, Abdullah ne dake gaban mota zaune yanayiwa Adnan fira, saijinsa yayi shuru ya kyalesa juyowa yayi domin yaga lafiya ya yake masa maga yakyalesa?" Aikuwa yayi arba da prince yana tsotsar bakin Bilkisu, wata irin k'ara yasaki wadda tasanya direba saurinyin parking a gefen titi, Shi kuma Adnan yayi saurin sakin Bilkisu tareda rumgumeta a jikinsa, Domin ya d'auka had'ari ne zasuyi, Abdullah sai cewa yake "innalillahi wa'innailaihiraji'un Yau nayi bak'in gani, Adnan yanzun bazaka iya had'iye kwalayinkaba harmu k'arasa gida, Awa nawa tarege mana idan kayi hakuri, Haushi ya kama Adnan, Yacewa Abdullah "badai sa'ido ne nomankaba to wlh idan baka dainaba sai ka ganewa kanka abunda zai hanaka barci, Adnan yace "ghali ja mota mutafi idanshi betashi tafiyaba saiyaita tsayi a daji, Sannan Abdullah yabud'e mota yashiga tareda runtse idonsa yatsiri barci. Sun sauka lafiya gaba d'ayansu, A sashen Ammi aka nufa da amaren, Bahijja da Bilkisu, Adnan kuwa yana lak'e da Bilkisu, yak'i fita abokanensa sai kiransa sukeyi a waya akan yafito sutafi wurin dina dasuka sherya masa amma sai cemasu yayi shi babu dinar da zaitafi domin bazai tafi da matarsa atsuramata ido ana kallonta, Sai dai yace masu 'Ya gode da karar dasuka nuna masa." Shidai Fahad tunda suka sauka lafiya, Yaga anrik'a su Bahijja an nufi d'akin mmy dasu be kuma wai wayartaba saboda kunya. Momy ta kalli Adnan dake zaune a kusa da Bilkisu kamar ya rungumeta yakeji, Tace "Adnan Yad'ago kai ya kalleta yace "na'am momy Tanuna masa hanyar waje tace "tashi kafita karna sab'a maka, Kajimun yaro marar kunya." Adnan yaturo baki yace momy menayi kuma?" Tace "kafita nace.' Haka yatashi yafito, yana turobaki alamar ransa beso fitowarsaba, Yaso abashi matarsa yatafi da abarsa sashinsu." Bayan mmy tayi masu hud'uba, Aka kaisu wurin maimartaba shima yayi masu tashi hud'ubar, Yakira momy yace taraka kowacensu d'akinta, Momy takira jakadiya suka tafi a tare." Sashen Bahijja aka fara zuwa sannan sashen Bilkisu, Duk gida d'aya ne sai dai kowannesu da sashensa wadda yasha kayan alatu, An ajiye Bilkisu a d'akinta, Tana zaune ta lullub'e fuskarta da alkibbarta, Har k'arfe goma Adnan beshigoba, Ganin haka yasanyata shiga toilet tayi wanka tasanya kayan barci had'ida shafa turaren da Ammi tabata, Tahau kan gadonta tayi kwancenta, Barci b'arawo ayayi awon gaba da ita, Shi kuwa Adnan yana can tareda abokanensa, yana fama dasu, Akan cewa saisushigo sunga amaryar. shi kuma yatare k'ofa yana fad'in bazasu shigoba su kallan masa mata, Shidai Abdullah yana gefe bece komaiba domin yasan halin prince. Ganin prince bazai barsu sushigaba, yasanya kowa Yakama gabansa tare dayi masa saida safe tareda fatan alkhairi, Sai a sannan prince ya juya yanufi gida, Tun daga bakin k'ofa ya jiyo kamshin turare, Gaba d'aya jikinsa ya mutu, tafiya yakeyi kamar wadda kwai yafashe masa a ciki, Da kyar yasamu isa d'akinsa yafad'a toilet yayi wanka sannan ya nufi d'akin Bilkisu. Sallama yayi yatura k'ofar d'akin yashiga, Yaji wani k'amshi mai kashe jiki ya doki hancinsa, Gaba d'aya jikinsa ya mutu, Da kyar yasamu yak'arasa wurin gadon Bilkisu, Dake kwance tana barci, Fuskarta ya tsurawa ido cikeda sha'awa, Besan lokacinda yasa hannu yashafa gefin fuskartaba, Had'ida kaimata kiss a gefin kumatu, Hakan yayi daidai da farkawarta daga barci ta tsura masa ido takasa tashi saboda kayan da kejikinta duk kunya ce takamata, Ganin tak'i tashi yasanya prince hayewa hakan gadon gaba d'aya ya yaye b'argon da ta lunlub'a dashi, yana fad'in "gimbiya tashi muyi sallah kici abinci saiki kwanta, nasan duk kingaji, Ganin tayi zai tallabota yasanyata tayi saurin mik'ewa tsaye tanufi hanyar toilet domin yin arwala, Tafiya take sai kallon dukiyar fulaninta yake yana lasar baki kamar wani maye." Bilkisu Allah ya horemata dukiyar fulani gasu tsaitsaye sun cinciko, Tana fitowa ta sanya alkinbarta, shikuma Yashiga gabanta ya tayarda sallah, Raka biyu sukayi yayi sallama, had'ida dafa goshinta yashiga jeramata addu'o i, Bayan sun kammala, ya matso mata da gasanshiyar kaza, had'ida fresh milk mai sanyi, yashiga bata da kanshi tana ci, harsaida ta k'oshi, sannan yatsiyayo mata fresh milk d'in yace kuma sha." Ta girgiza kai alamar ta k'oshi, Yakara mata kofin a Bakinta yana fad'in tak'arasha ko kad'an ne, Wurin tajanye k'ofin tana girgiza kai alamar ta k'oshi, yasanya madarar tazube mata gaba d'aya ajikinta, Wata zabura tayi taturo k'irjinta, batamasan tayitaba, Shikuwa hankalinsa naga k'irjinta gaba d'aya hankalinsa yatashi, Sauri yayi yamike tsaye ya tallabota ya d'orata a kan gado, Yashiga lashe mata madarar data zubarmata a kan fuskarta har zuwa wuyanta, Runtse idonta tayi tana maijin kunya, Saiwani abu takeji yana mata yawo tun daga saman kanta har zuwa tafin k'afarta, Prince kuwa gaba d'aya yafita daga hanyacinsa, besan lokacin da ya tura kansa a cikin rigartaba domin laso mata madarar da yagani tazuba har cikin rigarta, Lasarta yakeyi saiwani numfashi yake fitarwa, Rigar gaba d'aya yacire a jikinta, Yashiga lasarta tundaga wuyanta har zuwa k'afarta, Bilkisu idonta a rufe yake itama tashiga wani yanayi mai wuyar misaltawa, Harshensa yasanya a kunneta yashiga tsotsa, Wani abu taji yayi mata shocking, Tayi saurin gantsarewa taturo k'irjinta, Aikuwa nantake prince ya kaiwa k'irjinta cafka, yashiga sarrafashi cikin wani salo mai tafiyar da hankalin 'ya mace, Cannaga yakai bakinsa yashiga tsotsar k'irjinta, Tareda zage rigarsa had'ida wandonsa, Ganin hakan yasanyani yin sauri nabaro d'akin had'ida jamasu k'ofa, Karnaga narwa idona abunda yafi zare tsawo🤔 Bara nalek'a sashen Fahad da Bahijja nagani barci sukeyi komeye?" A hankali natura k'ofa nashiga, Ai kuwa a guje nadawo, Domin kuwa naganarwa idona, Fahad da Bahijja sun tsunduma duniyar ma aurata, Saiwani numfashi suke fitarwa, Ban kuma daddaraba nace bara nashiga jirgi tafi yola domin na lek'omaku, Abdull da safeenat, Saukata keda wuya banzame a ko inaba sai a gidan safeenat, Kai tsaye nashiga had'ida sallama, amma bbu Wanda ya amsamun sallamata, Tura k'ofa nayi nashiga, Da baya da baya nafito d'akin domin kuwa abunda nagani saida yasanyani jinkunya🙈 Saida muce Allah yabada zuri'a d'anyaba."
.
ALHAMDULILLAH taku har kullum Ummu Safwan Kusa raurareni bayan sallah da sabon novel d'ina mai suna (DA KAI NADACE)