_don't listen to the saying of eyes,those eyes also
decives,try to identfy the right eyes that suits u_
Seda ta gama kuksn
ta sannsn ta fita falo ta zsuna yau bata da niyan dora musu girki ma sam sam
aisha me kike nufi ne?
A ina?
Girki dare nayi
And ?
Kallon ta kawai yayi ya gyda kansa ya shige daki jim kadan
ya fito tare da khadija ya dau key din sa ya yi waje aisha se mun dawo tsabsr
takaici da bakin ciki kasa magana ma tayi ni hamma ze wa wannan wulakancin?
Shi kuma resturant
suka je da khadija suka ci abinci tare daga nan ya kaita gidan kanin baban ta
dake dawaki road suka gaisa da matan sa sannsn suka yi yahuza suya ya siyo nama
da youghrt ya dawo cikin motar saura na ice cream ya fada yana murza hannayen
sa ya biya ta oisis ya siyo ice cream din sannan suka tafi gida.
Be samu humaira a
falo ba amma yasan tana daki ya shiga dakin bayan sunyi sallama da khadija kan
ta shirya da wuri gobe wajan takwas zasu wuce asibitin baya son african time na
mata
To hamma seda safe
Allah tashe mu lafiya amsa ya bata ledar ta sannan ya leqa dakin bata nsn
kennan tana dKin sama
Saman steps ya hau ya
shiga dakin ta tana kwance ko a ksn kujera tana tunsni kan sa ya girgiza ya
karasa kusa da ita ya tsuguna a kasan kamshin turaren sa shi ya isar mata da
sakon shigowarsa dada kulle idan tayi
Haba sweet mata ta
ni na isa kallon wata da sunan soyayya bayan ke kin san fa matsayin khadija a
guna ko dan darajar mama bszan hanata zama a gida na ba nasan aishata will
understand me fahimta ce ke aisha humaira ki cire zargin cewa akwai wata bayan
ke a cikin rayuwata insha Allah da
yardar me duka me kowa da komai kin gama samun masdook kina ganin a iya wuni
daya gaba daya na rame na zama abun tausayi saboda rashin samun kulawar ki
humaira ta a taimaka a min afuwa kinji matata kanwata anminiyata
Ni ka rabu dani ai
ban ce ma komai ba kinji yadda zuciyata take bugawa dari dari kawai aisha take
kira ke ni in banda shirmen ki ta tuyo tana kallon sa aa ai magana zan miki ba
ba a nake miki ba ta murguds masa dan bakin ta in bsnda abunki humaira me zan kalla
a sauran mata gaki komai ya ji baki san matsayin ki ba da girmsn ki a gareni ke
ni duk sauran matan nan muna mata nake ganin su.
Ai dadin baki ko
hamma kai expert ne a yin sa
Kinga naman nan na
sanyi daure muci ki sha ice cream din su mu cigaba daga inda aka dora ba abunda
kiks ci fa yau ina kallon ki
Ai baka damu na ci
din ba ne
Wai kin san ko yadda
nake ji dake har fushi naso nsyi irin wadda na saba yi ta da in koma masdook
muhammad dikko na da amma a ksn ki na kasa kin gama da rayuwata wallahi humaira ban san irin son da nake miki
ba humaira.
Bani naman ta amsa
tana ci tana gamawa ta mike ta yi hanyar wadrope ta dauko towel da gown ya yi
maza ya bita ya hadata da wardrope din ya soma aika mata da kissises ta ko ina
na jikin ta huma...ir..a kiyi hakuri ki tausaya min ya sa hsnnun sa ya zare
mata zip din rigarta tsugunawa tayi a kasa ta runtse idanta gam gam heartbeat
dinta yana bugawa gudu gudu sauri sauri.
Seda yasan yadda
yayi ya lallaba matarsa suka lula duniyar maji dadi.
***
_bayan wata daya_
Dada na zaune a tsakar gida ita da inono da mardiya matar
isyaku suna tankade dan yin girkin dare
Sallama suka ji daga
waje
Ta amsa tare da cewa
a shigo
Yana shigowa dada ta
mike cike da mamkin wanda take gani shi kuma tsugunswa yayi har kasa ya gaida
dada bata idda amsawa ba ya sa gwiwowin sa a kasa ya hade hannayen sa biyu ya
na zubda hawaye ya ce
*dada na jigata
haka,na wahala,na gaji,na kasa kara dannewa,na kasa bin abunda nayi alkawari na
daina kunyar na daina zagin kaina a daki kawai abu daya nake da buksta yanzu
kafin na koma gun mahilicina hakki yana damuna dada ki tausya ki yafe ni da
aikin dana aikata dada kin kasance uwa me tarin kulawa ga yayanta da basu
tarbiya kin kasance uwa me tausayi da hakuri dada ki yafe ma wannan dan naki a
sanda abubuwa suka faru dada shaidan ya shiga tsakani ga kaidin mata dada abu
daya idanuwana suke da muradin gani abu daya kunnuwana suke da bukatar ji abu
daya hannuwana suke da bukatsr tabawa dada ki yafeni in ga humaira dada ki yafe
ni inji kalmar abba daga bskin humaira dada ki yafe ni hannuwa na su rike na
humaira dada jinina nake son gani dada ina da komai amma bani da komai na rasa
aishata ruhina bazan koma gun Allah ba ban ga jinina ba jinin aisha*
Mike tsaye ahmad
bari kuka haka aisha ai taka ce ni ban hanaka aisha ba illa na rike alkawarin
marigayiya ne ahmd duk abunda ya faru mukadiri ne daga Allah kuma ta faru ba
yadda za ayi dama ni laifin ka da nake gani rashin waiwayar mu da kayi ka
watsar da al'amuran diysrka kasan da ita kuma ahmad ni bana kin ka domin kai
din abunda aisha ke so ne ban san mesa kaki zuwa inda take ba ko sau daya amma
a nan kuskuren ka yake na watsi da diyarka wadda ko hula baka taba aiko mata ba
baka san yarintar ta ba baka kuma san girman ta ba baka san halin da take ciki
ba da dai baka sani ba shi ne an zalince ka amma kasan da ita Allah ya kiyaye
gaba
Dada baki zuwa ba da
gayya illa ina bin alfarmar da aisha ta nema a gurina
Aisha ta tura min da
wasika ta hannun aunty
Eh tabbas ni na bada
wannan takarda.
A cikin takardar
aisha ta nemi alfarma a gurina
_bana kin ka ahmad
kuma ban dau abunda ka min a matsayin cin fuska ba illa kadarata kuma ko kadan
ban rike ka ba ko dan darajar hajiya bazan ki jinin ta ba ahmad ina gadon
asibiti nake rubuta ma wannan wasikar tamkar wasiya ce na baka ahmad na soka
kuma bszan daina ba naso munyi wata rayuwa me tsawo me dadi da fadi da
kwanciyar hankali sede Allah be nufa ba bazaka manta dani ba ko dan yara biyu
da na bar maka ka rike_ _mubarak ka kula dashi amma diyar dana haifa bazata iya
xama a gidan ku ba sabda matar ka bazan yarda a hallakata ba_ _dan ba abunda
bazata iya ba amma ina neman alfarma a_ _gareka ka min wannan hallacin in har
ka taba sona koda inci daya ne ahmad ka_ nesanta kan ka daga _gun diyar dana
haifa har se ta kai munzalin_ _da ya kamata kasanta wato bayan girmanta ka
nesanta ta daga_ _wahala da bakin ciki na gidan ka ka bar min ita gun dada ban
son_ _wata alaka ta hada ka da ita har se sanda ta mallaki hankalin ta_ _duk
tsiya zata neme ka ina so ka bawa mubarak labarin_ _rayuwata a gidan ka ina so
ka rike shi_ _amana ka hada kan sa da danuwan sa faruk don duk yayan ka ne
karsu raba kan su ka rike su amana in zaka iya ka koya wa kan ka rashina da
rashin diyarka ina son ka ahmad kayi kokarin gyara gidan ka na barka lafiya
taka har abada aisha humaira mubarak dikko_
Dada taya zanki bin
zancen aisha to na kai kasa bazan iya ba ki bani diyata dada
Ahmad kar ka damu
aisha ai dama taka ce sede tana gidan mijinta a kano
Hawayen dadi suka
zubo masa ya riko hsnnayen dada dame zan saka miki da wacca kalma zan gode miki
dada kin gama min komai dan kin rike min amanar diyata dada Allah saka miki da
alkairi ya sa ki gidan aljanna ba abunda zan iya saka miki dashi dan girman ki
ya wuce misali.
Ahmad shiga ka zauna
a ciki bara a sama maka abu kaci ka sha hanya ina hajiyar taka?
Tana kumo amma jibi
zasu zo da su mubarak
To masha Allah
Allah ya kawo su lafiya amin .
Nan aka fara hidima
da shi a gidan su baffa ma nan suka same shi suka dasa wata hirar ta ya bsyan
rabuwa.
A nan dada taji ma
ai sun rabu da tsohuwar matar tasa tun tutuni da daddewa ma.
*****
*KANO TA DABO*
Hamma
uhm
Ina ji a jikina wani abun alkairi na bina
Uhmyayi murmushi haka ne humaira
Kasan me?
Uhm uhm sekin fada
Hamma mubarak yace min yana da surprise da ze min
To me wannsn
Nima ban sani ba wallahi amma am excited naji me ze min
Nima kinga kin sani a suspense
ai gwara se mu shiga suspence din tare ni da kai mu dukka
Ya yi kissing bakinta
ai kece mu dukka din
ta ja hancin sa
Ouch kin fiya cin zalli fa
Ta masa fruny face yayi dariya mara ji kawai
Ya shafa dan cikin
ta yaushe zan yi ajiya ne naga kullum aiki ne amma har yau ba result lafiya ko.
Kai zan tambya kila aikin naka beyi sossai
Kai lallai ma ke din
nan duk akin danake kina korata kice baya yuwuwa?zaki sani yau in na kamaki ki
sekin ce dan Allah in bari ku huta
Ta sa masa dariya
A nan suka yi ta hira tana tsokanar sa yana basarwa daga
karshe ya sunkuceta ya yi daki da ita.
Asuba ta gari
masoya.
Da misalin karfe uku da rabi na rana aisha zaune ita kadai
ta dawo da wuri dan lecture daya kawai suka yi ta gama sakwara se nishi take
dan daka dan ma maigidan yace shi yake so yau da bazata yi ba bata son dakan
sakwara tayi miyar agushi taji nama da kaza zako zako a ciki da busasshen kifi
yaji kayan hadi da gyada a ciki ta jera tebur kawai jiran dawowarsa take tadan
kishingida taji tsayuwar motoci kusan guda biyu ta ce aa yau da bako yazo min?
Ta cigaba da zama
seda aka buga kararawa tukuna ta mike cike da zumudi ta duba ta dan ramin kofar
taga hamma mubarak da hamma ni'imatullahi a tsayi da sauri ta bude tayi wani
ihun dadi
Sannu da zuwa hamma
sannu da zuwa
Kafin yace oh ke kam
kin fiya ihu ba cewa mu shigo ciki?
To mu shiga hamma ya hanya?
Suna shiga wata motar ta kuma tsayawa
Yau ksm kace gidan
nawa ya yi albarka su waye kuma?
Da dada,da mijinki,da hajiya,da aunty maryama,da baffa idi
da baffa...bari bari fada hamma nasan housefull kuka zo min ki tsaya mana kiji
da wa kuma
Aa i cant gwara na karasa
na gan su da ido na dada fa kace ka barni naje na yi tsalle kanta
Yana dariya ta fita
daga falon tayi waje da gudu wani tsalle ta daka kan dada tana ihu sannun ki
dada kingan ki yau a gidan aisha humaira naji dadin ganin ki
Humaira ki na
nutsuwa mana
Hararsa tayi cikin
wasa
Ya maida mata
Baffa idi ya mata dakuwa
Tayi kasa da kai taja dada zuwa cikim gidan bakin ta yaki
ruhuwa dan murnar dadin ganin dada
Aisha kina da bako fa a waje baki kula ba?
Bako kuma,waye?
Wani bawan Allah ne
To bara naje na ga
Aa zauna masdook
shigo dashi
Ai tunda suka shigo tare da hamma masdook ta saki baki
galala tana kallon sa cike da mamaki da al'ajabi ta kalli wannan ta kalli
wancan
Ma..
Dada Abbana ne?
Uhm shi ne aisha abban kine ahmad ne yazo ganin diyarsa
Hawayen da suka
taron mata a fuska suka karasa zubowa se kuma ta mike ta karasa kusa da shi
tana hawaye
Ashe zan ga abbana?
Ashe zan gan shi a duniya na furta wannan kalmar ta abba?
Ya Allah !Allah
nagode maka Allah nagode maka kaine abun godiya kai ne me yadda kaso a san da
kaso a lokacin da ka so dada,hamma,yau ga Abban *aisha humaira*ina kallon sa
yana kallona wanda zan kalla nace Abbana
Ta rike hannyensa
ta dora goshin ta a kam su tana hawaye
Abba ka dade baka zo
ba
Ka nisanta ni da kiran ka da suna abba
Abba ni me nawa a sabanin ka da ummina da dada ?
Da har ta shafe ni ban samu arzikin cin yarinta da ku ba
bayan ina da dangin uba
Abba *ba a min adalci
ba* a *rayuwa ta* da ka hane ni da sanin *waye kai a gareni*
Abba soyayyar uba nada muhimmanci a rayuwar ko wanne dan
'adam bayan ta uwa abba ni mesa baka yi tunanin ko da daga nesa ne ka kalle ni
ko ka min magana ko ka gan ni?
Abba bakin jinina ya kai haka?
Yana hawaye ya
girgiza mata kan sa kiyi hakuri humaira ni na kasance me laifi a gareki ban san
mezan ce miki ba ban san da wane ido zan kalle ki ba ban san ta ins zan fara
neman ahuwar ki ba aisha ki yafe ma mahaifinki da ya yi rashin kula da d'iya
kamar ki
Abba ka daina fadin
haka ni nasan komai ka gani daga Allah ne yanzu lokaci ne abu daban lokaci ne
na farin ciki abba nagodewa Allah da ya kuma hadani nida kai nasan waye
mahaifina
Yau duk wanda zai
min tambya cewa ni din *yar waye*zan ce ni din diyarka ce abba zauna kaji
Ta cika masa gaba
da kaysn ciye ciye
Yana fara'a yace duk
ni kadai humaira?
Uhn abba na
Hajiya tace ba a ta
kaka ko?
Ai ku kun tsufa
Aka sa dariya
abban naki se ya rigani cikawq ni ina nan tare dake
Humaira tayi dariya lallai ma hajiya sannu
Masdook yace hajiya gaya mata kin fita kwari ita sabuwar
jini ku tsohon hannu
Aka yi dariya gaba
daya dakin.
Nan hira ta kacame ta bayan rabuwa ana ta raha kamar kar a
rabu
_dama komai yayi
farko zai karshe har ya zamo labari komai na zaman duniya dan hakuri da juna ne
da zaman lafiya_
Da daddare ko suna hira suna cin tuwon shinkafa da miyar
kubewa danya cikin tray daya
Aisha ta kalli hamma
mubarak tana dariya hamma
uhm aisha
Kulle
Kamar ya?
Kai de kulle?
Uhm cas
Tom
Youwa abbana
Uhm aishata
Abba kayi wa hamma aure shi da hamma faruk
Kema kya fada sun fara tsufa ba magaji na gaji da neman masu
mata ke kila kya samo musu
Sossai ma abba ai sun
yi mata fa sun rufe ka ne basu sanar da kai ba
Aisha me haka?
Me kuwa gaskiya zan fada musu ne ayi da wuri ko kuwa nasan
fa kuna so kuna kaiwa kasuwa
Eh lallai ma yarinyar
nan
Abba da fadimatu ta
gidan mu da rabi'atu
Kee aisha sharri inji
dada
Wallahi Allah dada da gaske nake miki in kuma sun karyata
dada ki tamaye su kiji
Megidana wai haka ne
Shiru yayi be tanka
ba dan aisha ta gama dashi wallahi shi kuma kunya ce dashi kamar me
Ka fada min faruku
haka ne?
Dada ni mezan ce?ai tunda ta fada hakan ne
Kinji ko dada kawai
se munzo neman aure dikko
Masdook ya mintsine
ta a baya ta zabura wayyo Allah na hamma mena ma?
Ai da sauri yayi waje dan aisha zata kunyata shi cikin su
baffa aka sa dariya
Dada tace meya miki?
Mintsini na fa yayi?
Kowa ya s driya
wayanan yaran halin su sai su yan banxa
To ai shi kenan mu
dama haka muke su a dinga *zumunci* Allah ya tabbatar da mafi alkhairi
Amin dada
Ahmadu mu kuma
daginmu sun kare a dikko ta katsina
Aiko dai hajiya gashi
nan dai zuri'ar tamu daga kumo zuwa dikko Allah dai ya kara tabbatar da mafi
alkhairi a zamantakewar mu ina jin dadin wannsn *yanayin*Allah dai ya sada mu
dukka a gidan aljanna
amin ya Allah
Da misalin karfe uku da rabi na rana aisha zaune ita kadai
ta dawo da wuri dan lecture daya kawai suka yi ta gama sakwara se nishi take
dan daka dan ma maigidan yace shi yake so yau da bazata yi ba bata son dakan
sakwara tayi miyar agushi taji nama da kaza zako zako a ciki da busasshen kifi
yaji kayan hadi da gyada a ciki ta jera tebur kawai jiran dawowarsa take tadan
kishingida taji tsayuwar motoci kusan guda biyu ta ce aa yau da bako yazo min?
Ta cigaba da zama
seda aka buga kararawa tukuna ta mike cike da zumudi ta duba ta dan ramin kofar
taga hamma mubarak da hamma ni'imatullahi a tsayi da sauri ta bude tayi wani
ihun dadi
Sannu da zuwa hamma
sannu da zuwa
Kafin yace oh ke kam
kin fiya ihu ba cewa mu shigo ciki?
To mu shiga hamma ya hanya?
Suna shiga wata motar ta kuma tsayawa
Yau ksm kace gidan
nawa ya yi albarka su waye kuma?
Da dada,da mijinki,da hajiya,da aunty maryama,da baffa idi
da baffa...bari bari fada hamma nasan housefull kuka zo min ki tsaya mana kiji
da wa kuma
Aa i cant gwara na
karasa na gan su da ido na dada fa kace ka barni naje na yi tsalle kanta
Yana dariya ta fita
daga falon tayi waje da gudu wani tsalle ta daka kan dada tana ihu sannun ki
dada kingan ki yau a gidan aisha humaira naji dadin ganin ki
Humaira ki na
nutsuwa mana
Hararsa tayi cikin
wasa
Ya maida mata
Baffa idi ya mata dakuwa
Tayi kasa da kai taja dada zuwa cikim gidan bakin ta yaki
ruhuwa dan murnar dadin ganin dada
Aisha kina da bako fa a waje baki kula ba?
Bako kuma,waye?
Wani bawan Allah ne
To bara naje na ga
Aa zauna masdook
shigo dashi
Ai tunda suka shigo tare da hamma masdook ta saki baki
galala tana kallon sa cike da mamaki da al'ajabi ta kalli wannan ta kalli
wancan
Ma..
Dada Abbana ne?
Uhm shi ne aisha abban kine ahmad ne yazo ganin diyarsa
Hawayen da suka
taron mata a fuska suka karasa zubowa se kuma ta mike ta karasa kusa da shi
tana hawaye
Ashe zan ga abbana?
Ashe zan gan shi a duniya na furta wannan kalmar ta abba?
Ya Allah !Allah
nagode maka Allah nagode maka kaine abun godiya kai ne me yadda kaso a san da
kaso a lokacin da ka so dada,hamma,yau ga Abban *aisha humaira*ina kallon sa
yana kallona wanda zan kalla nace Abbana
Ta rike hannyensa
ta dora goshin ta a kam su tana hawaye
Abba ka dade baka zo
ba
Ka nisanta ni da kiran ka da suna abba
Abba ni me nawa a sabanin ka da ummina da dada ?
Da har ta shafe ni ban samu arzikin cin yarinta da ku ba
bayan ina da dangin uba
Abba *ba a min adalci
ba* a *rayuwa ta* da ka hane ni da sanin *waye kai a gareni*
Abba soyayyar uba nada muhimmanci a rayuwar ko wanne dan
'adam bayan ta uwa abba ni mesa baka yi tunanin ko da daga nesa ne ka kalle ni
ko ka min magana ko ka gan ni?
Abba bakin jinina ya kai haka?
Yana hawaye ya
girgiza mata kan sa kiyi hakuri humaira ni na kasance me laifi a gareki ban san
mezan ce miki ba ban san da wane ido zan kalle ki ba ban san ta ins zan fara
neman ahuwar ki ba aisha ki yafe ma mahaifinki da ya yi rashin kula da d'iya
kamar ki
Abba ka daina fadin
haka ni nasan komai ka gani daga Allah ne yanzu lokaci ne abu daban lokaci ne
na farin ciki abba nagodewa Allah da ya kuma hadani nida kai nasan waye
mahaifina
Yau duk wanda zai
min tambya cewa ni din *yar waye*zan ce ni din diyarka ce abba zauna kaji
Ta cika masa gaba
da kaysn ciye ciye
Yana fara'a yace duk
ni kadai humaira?
Uhn abba na
Hajiya tace ba a ta
kaka ko?
Ai ku kun tsufa
Aka sa dariya
abban naki se ya rigani cikawq ni ina nan tare dake
Humaira tayi dariya lallai ma hajiya sannu
Masdook yace hajiya gaya mata kin fita kwari ita sabuwar
jini ku tsohon hannu
Aka yi dariya gaba
daya dakin.
Nan hira ta kacame ta bayan rabuwa ana ta raha kamar kar a
rabu
_dama komai yayi
farko zai karshe har ya zamo labari komai na zaman duniya dan hakuri da juna ne
da zaman lafiya_
Da daddare ko suna hira suna cin tuwon shinkafa da miyar
kubewa danya cikin tray daya
Aisha ta kalli hamma
mubarak tana dariya hamma
uhm aisha
Kulle
Kamar ya?
Kai de kulle?
Uhm cas
Tom
Youwa abbana
Uhm aishata
Abba kayi wa hamma aure shi da hamma faruk
Kema kya fada sun fara tsufa ba magaji na gaji da neman masu
mata ke kila kya samo musu
Sossai ma abba ai sun
yi mata fa sun rufe ka ne basu sanar da kai ba
Aisha me haka?
Me kuwa gaskiya zan fada musu ne ayi da wuri ko kuwa nasan
fa kuna so kuna kaiwa kasuwa
Eh lallai ma yarinyar
nan
Abba da fadimatu ta
gidan mu da rabi'atu
Kee aisha sharri inji
dada
Wallahi Allah dada da gaske nake miki in kuma sun karyata
dada ki tamaye su kiji
Megidana wai haka ne
Shiru yayi be tanka
ba dan aisha ta gama dashi wallahi shi kuma kunya ce dashi kamar me
Ka fada min faruku
haka ne?
Dada ni mezan ce?ai tunda ta fada hakan ne
Kinji ko dada kawai
se munzo neman aure dikko
Masdook ya mintsine
ta a baya ta zabura wayyo Allah na hamma mena ma?
Ai da sauri yayi waje dan aisha zata kunyata shi cikin su
baffa aka sa dariya
Dada tace meya miki?
Mintsini na fa yayi?
Kowa ya s driya
wayanan yaran halin su sai su yan banxa
To ai shi kenan mu
dama haka muke su a dinga *zumunci* Allah ya tabbatar da mafi alkhairi
Amin dada
Ahmadu mu kuma
daginmu sun kare a dikko ta katsina
Aiko dai hajiya gashi
nan dai zuri'ar tamu daga kumo zuwa dikko Allah dai ya kara tabbatar da mafi
alkhairi a zamantakewar mu ina jin dadin wannsn *yanayin*Allah dai ya sada mu
dukka a gidan aljanna
amin ya Allah
Kwanan su uku a
gidan su masdook suka tarkata da kewar juna suka koma garuruwan su yan gombe
suka dau hanya yan dikko ma suka dau hanya
ba karamin dadi humaira taji ba dan zuwan abban ta da
yayunta maza guda biyu ita ma yanzu alfahari take da dangin ta
Har an samu anyi
maganar auran hamma mubarak da hamma faruk abbsn da baba sunusi zasu je dikko
neman aure.
Allah sa ayi damu.
***
Cike da kasala ta take kwana biyu tankar ba ita ba ga uban
bacci da zazzabi ta take yi da ciwon kai.
Har kusan karfe tara bata farka ba wanda ba sabon ta bane
masdook har ya shirya ya ja mata dan yatsa
Ta dan juya alamun
baccin be isheta ba
Humaira lectures din
fa?kin ga kin makara nima baki min break ba baki tayani na shirya ba kwana 2
naga wani sabon alamari kika fara mun a gidan nan kin fara wasa da komai ko?
Hmm!hamma na gaji
wallahi baccin be isheni ba ka hada tea ka sha kaji?
Kallon ta yayi ya
sunkuyo kusa da fuskarta meke faruwa matas?
Hankade shi tayi ni
ka daina zuwa kusa dabi ban san wannsn turaren ko ta fada da tsawa tsawa
Mamaki ya ciks shi ya
kufula kawai ya dungure mata kai ya dau jakar sa ya kara gaba
Ita kuma ko a jikin
ta komawarta baccin tayi abunta .
Yarinyar nan bata da kunya wallahi mtsw.
***
Humaira bata farka
ba se wajajjen karfe daya da rabi na rana tayi salati ta shiga bandaki tayi
wanka ta zura atanpa doguwa ta koma falon nan cikin ta ya fara kugin yinwa yana
zillo tsaki tayi dan wani irin 'kiwa take ji
Wayarta ta lalubo ta
danna number din hamma masdook yana duba mara lafiya lokacin se be dauka ba har
ta tsinke
Tayi tsaki mtsw
Shi kuma da ya gams da mara lafiya ys tafi yin sallah saida
ya dawo ya kuma ganin kiran ta kusan missed call goma
Ita kuma wannan
lafiya?
Kiran ta yayi da sauri ta dauka tana dauka ta fashe da kukan
shagwaba ni shi kennsn tun dazu ina kiran ka bska dauka ko ?
Shi ne abun kuka
Uhn uhm ni yunwa nake ji .
Hah'ah ,kina jin
yunwa humaira ki shiga kitchen mana!
Ni baxan iya ba
Ya kike so ayi yanzu?
Ni alala nake so na gwangwani ka kawo min
Humaira ban son
fitina fa da tashin hankali wane irin alele ina zan samo miki ki daure ki tashi
ki gyara ki dora ki ci ni kuma ki min tuwon shinkafa zan dawo da wuri ban san
wani alele
Ai seta sa mishi ihun kuka wallahi ba abunda zan yi ka siyo
min kawai ta kashe wayar.
Kan sa ya dafa ni in banda rigima da masifa humaira ina zan
samo miki wani alala tsaki yayi ya dau mukulinsa ya shiga office din wani
abokin aikin sa dr.muhammad isa zage
Yana gurnanin masifa
kawai
Ya dai mijin aisha humaira?
Hmm wai alele take so ni ban san me yske damunta ba kwana 2
se rigima take ji abu kadan fada da masifa in ta gs dama kuka ga tashi a latti.
Ya dinga murmushi
Ya ina ma bayani kana min murmushi?
To ai kaine ma masdook banda abunka ai kai seka godewa Allah
ka raba goron murna
A wannan tashin
hankalin da nake ciki zan raba goro?anya kana jina kuwa zage?
Wai idan ka ne ya
rufe ko kan ka ne ya kulle?
Kamar ya
Duk ka fado alamumin masu ciki kuma ksna neman answer da ka
riga ka santa.
Alamomin masu ciki
kuma...... la'ilaha illa lahu ai zama be kamani takalmin sa ya zare ya kalli
gabas yasa goshin sa a kasa yana nuna godiyar sa ga Allah bakin sa har kunne
zage amma naji dadi tashi mujr nemsn abuncin gargajiya dan Allah
Tsaya in kira
mrs.dita ince ta aika a siyo yadda in mun karasa an karbo ko kuwa kar aje ya
kare
To maxa yi sauri kirawota.
***
Wajan karfe hudu da rabi ya dawo yadda ya sameta ya basa
dariya sossai
Tana zsune jigum a
kasa ta ware kafafuwa tana shan iska dankwalin a kasa bakin ta a tsuke tana
kuka shame shame
Duk yunwa ta gama mata kamu ta na ganin sa ta mike zumvur ta
karasa kusa dashi ta fara duksn kirjin sa da karfin gaske ta dinga mintsinin sa
Yau naji mugunta
aisha wannan ai cin zali ne kashe ni zaki yi?
Ba kaine ka min fada
a waya ba bazaka samo min alele ba ina ta kaina nima ina zan iya maka wani tuwo
To yi hakuri zauna ys
zaunar da ita ya ajie mata flask din alele a gabanta
Tana budewa kamshin
ya daki hancin ta ba karamin dadi taji ba gashi yaji manja kusan guda goma taci
ya tsaya yana kallon ta wai aishar sa na dauke da babyn sa a ciki kwansa
kwallar dadi ta zubo masa a fuska
Ysna kallon yadda
taje ta lodar abinci aishar da ba ta wani ci sossai
Aisha ai se kiyi
kiba irin wannan cin abinci haka kamar an aiko ki?
Uhm bazaka gane ba
hamma yunwa nake ji sossai na rasa dalilin wannan cin nawa yayyi yswa
Bara nayi wanka na
duba lafiyar ki
To hamma kar kasa
wNnan turaren kaji?
To ur highnesss na daina sawa
Ta washe masa baki nagode.
Wanka yayi yasa 3quter da singlet ya fito da kaysn awo ya
auna ta ya ya duba plus dinta da komai
da ya kamata ya koma daki ya ajiye
Ya dawo falo ya
sunkuce ta sama ya dinga juyawa da ita a duniyar sama janati(lol)
Humaira mu godewa Allah sarkin sammai da kasai mu godewa
Allah da ya bamu ikon na ganin wannan ranar da kunne na yaji wannan dadadan
albishir din kema zan jiyar dake
Hamma ajiyeni kaina
ta juya ajiye ni
Ys zsunar da ita kan
kujera ya riko hannayen ta biyu ya sa kunnen sa a cikin ta yana hawaye saukar
ruwa taji a jikinta
Hamma kuka?
Kukan dadi ne humaira kukan dadi ne barni na gama dan kin
gama min komai kinsan ko babbsn rana gun ko wanne da namiji a duniya da abunda
zai fi son ji a duniya?
Uhm me kuwa sama da matar sa tana son sa kuma ya sameta kuma
gata da ladabi. Duk ba wannan ba humaira ba moment me dadi irin moment din da
nake ciki yanzu moment din dana fuskanci na kusan zama *baba*ba momont me dadi
irin moment din da zan ji wannan kalmar daga bakin abinda zaki haifa msna
*BABA* wallahi humaira kin gama min komai
Wai ni ban gane ba me kake cewa ne?
Abunda nake cewa shi
ne aisha humaira ta kusan zama *UMMA* kin kara takawa matsayi me girma daga
*'ya*kika xama *kanwa* daga ksnwa kika zama *mata*daga wata zaki zamo kuma *UWA*Kinga kuwa kin kara daraja fiye
data
Hamma are u serious?
Kai ya gyada mata
Ta rungumesa dan dadi
ta dinga mika godiyar ta ga Allah hamma Allah ya nuna mana fitowar abun cikina
_i want to also experience the moment_
Murmusa mata yayi to
se ki ji sharuda na
Ban da aikin
wahala
Cin abinci kan
lokaci
Bwn da tsalle
tsallen kin nan.
In kina son abu ki
fada min.
Ban da yawo
_An gama boss_
Saboda ina son babyn nan that will be my first born
So ki kula sossai ban
san abunda zai taba min shi
To hamma i ll be extra careful.
Youwa banda wasa da
ruwa a toilet saboda tsantsi zsn dinga rakaki
To babban baby
Ke kuwa *_dan so_*
Hhh
Kinga huta a nan zanje in dawo
Tom ka taho min da
chocolates to da grapes to ds gwanda
Naji madam kar fa ki
mtsa daga nsn.
To
Rungume filon kusa da ita tayi tsna murnr dadi daga bisani
ta shiga tayo alwala ta yi sallah raka'a biyu dan nuna godiyar ta ga Allah.
Daf da magariba ya
dawo ya dinga shigo da kaya niki niki yana ajiyewa a falo
Ita dai kallon sa
kawai take yana ajiye kaya.
Seda ya gama ya xsuna
wash na gaji da yswa
Sannu da zuwa
Yauwa sannun mu.
Kinga sakon ki .
Nagode
Wayanan meye?kayan baby ne na wasa kingan su ya juye mata
kayan wasan irin na yara su jirage yartsana mota mashun da sauran tarkace dai
haka gasu nan
Su hamma gandoki ke
ina rywanki yadda nake jin babyn nan banki ba ya fito ba yau
Dariya ta sa masa
wayanan fa?
Frame ne masu kyau na jarirai ki dinga kalla zaki samu cute
babies sannsn wannan radion karatun qurani ne me grma kullum kina ji dan babyn
kasance me ilimi kullum kina cin dabino ki sha zam-
zam
hamma an dau course to Allah amfana amin
se ki rage kallon tv da yawa ban san babyna na kallo over da
shan zaki lyk u ya lakuci hancin ta
Ta dinga dariya nan
suka baza kaya suna aikin hadawa
Daga bisani ya
dauko biro da takarda zo mu zabi sunayen yara
Kai hamma wallahi
bada ni ba duk gasu abbi dasu baffa dan rashin kirki kai zaka zabi sunan baby
din ka bari ma yazo duniyar msn shi ma yayi kwari cikin
Ke bar tsofaffin nan
zasu sa masa sunaye irin nasu irin su yusha'u su .... ta toshe masa bakin sa
kaje ka huta ka gaji da yawa ko kuma fara yanka min gwandar nsn in ci ai ni
kuma yanzu na zama bawanki se yadda kika yi dani bara na dauko wuka da plate se
kina ci kana bsni a baki dai to madam.
***
Haka rayuwar su take tafiya yadda yake kula da ita har
aikinsa yake shiga dan ta fiya kwadayi shi yasa wani zubin yana gida dan zata
iya bukatar wani abun kuma kar aje baya nan
Basu samu saukij
laulayin ta ba seda cikin ya yi wata hudu tukuna ta samu sauki amma tayi kiba
ta hau kamar ba ita ba tayi jajir da ita
***
An sa bikin su
mubarak wata biyu masu zuwa
Tana ta lallaba shi
ya yarda taje dikko da kumo yaki ya ta bari in ta haihu seya ksits ganin daki
Kai.hamma fadimatu
fa da rabi'atu
Ko ma amira ce
Ai lokacin nayi wata
shidda ai yayi kwari by then baya son gardama yace Allah ya kaimu amin.
_yan uwa kuyi hakuri
nayi kuskure wajan rubuta number 78 a maimakon 77 shi yasa na gyara a nan da
fatan mun tashi lafiya?_
Cikin aisha humaira na da wata biyar aka fara shirye shiryen
bikin su fadimatu amma masdook ya hana taje tun ana sati bikin seda ta fadawa
abbi da mama tukuna ya kaita amma duk motsin ta yana jin ta yana ganin ta baya
barin ta yin komai.
Lokacin cikin amira watan shi takwas saura wata daya ta
haihu ita ma tayi nauyu cikin nata babba kuma se nan da ita hamma yusuf yake
yi.
Ranar kamu suka sa wata atampha sharooton sukyi gown a
tsakanin su aka kama amaren guda biyu
Washe gari wuni da safe aka daura auren ansha shagali da du
dj su aisha ana ganin rawa ba damar aje
a taka dan gam gam ya rike hannun ta yana ta zsre mata ido hamma sau daya
In kin haihu kya yi
Ta zumbura masa bakin sa yayi murmushi.
Washe garin daurin aure wato ran litinin aka dau hanyar
gombe yayin da jikoki dada suka sha kuka da fada da nasiha wajen iya zama da
miji da dangin miji.
Aisha humaira da amira da hamma yusuf da shi masdook da nas tare
suka tafi a mota daya saura kuma a mota daban daban.
Can wajan magrib suka karasa gidan guda daya ne babba kato
amma two part wato su biyu ne masu gidan da mubarak da fsruk amma a wajan gidan
aka rubuta
*Aisha Humaira
mansion*
Ba karamin kyau ginin
yayi ba da beni kuma kowacce a bsngaren ta dakuna uku uku da toilet ko wanne a
ciki kitchen din guda biyu ne daya a sama daya a kasa ba katamin kokarin hada
musu kayan kitchen abbi da baffa suka yi ba falon fadima purpule komai kitchen
dinta lemon green tun daga fenti har kayan da aka zuba mata a ciki.
Ita kuma rabi'atu pink ne light cikin kitchen dinta kuma
purple dark da komai na cikin sa gaba daya.
Ba karamin sha'awa ya bawa mutane ba
Tun da suka zo
aisha ta samu guri ta zauna ta mimike kafafun ta tana ta haki ita ksm ta gaji
hamma masdook suna waje su kuma hade da angwayen suna hira
Abinci sun ci har seda suka ture da ksn su da hannun su .
Kwana abba yace su
kuma yi gobe se su koma aka aminta da hakan.
Da daddare suna hira shi da humaira a bsngaren sa ta
tsakanin d'a da mahaifi amma aishata ke se kin kwana biyu ko?
Aa abba gobe zamu
koma
Amma da na so ki kuma
kwana ko sati ne se kiyi in yaso kya bi jirgi ki koma gida
Abba sede ka fadawa hamma dan shi ke da matsala bazai barni
ba in na tambaye shi kai kuma ko be so ba ze yarda dan kunyan ka
Aa baxsn masa haka
ba in kin sauka lafiya daga baya kwazo mana ganin gida yawon arba'in.
Shi kennan abba.
Waysrta ke ringing
abba kaga ma ysna kira ai shi baya so nayi nisa dashi ne bara naje ts mike
abbsn ya taya ta tashi daga zaune
Hello hamma
Wai kina ina ne?
Ina gun abba amma gani na fito
Kin san dare yayi ya
kamata a ce kina bacci ki huta babyn ma ya huta da wuri zamu wuce gobe
Ai gani nan zan shiga
gun su hajiya ko
Zo tukuna zan miki
seda safe
Hamma Allah da nisa
tafiyar fa kasan da kyar fa...
Lokacina ne baki da
shi amma kina dana kowa gud nagode
Ya kashe wayar
Ta bi wayar da kallo
tana zumburar baki mutum ya gaji ace baze ce ya gaji ba.
****
Da safe aka soya dankali da kwai aka yi kunu aka kuma soys
kosai masu shan tea suna sha masu son kunu kuma suka hada da kosai.
Seda suka gama aka yi wanka dan sha daya zuwa sha biyu zasu
fara komawa garin su
Abba ya rarraba musu dubu biyu biyu gaba dayan su.
Tun da ta tashi bata ga hamma masdook ba ko a gun break dan
tasan haushin ta yake ji to ita ya zata yi ?
Zaman ta tayi kawai.
Shi kuma se kallon
wayar sa yake yi ko zata kira sa amma shiru
Lallai humaira raini
.
Amma ba komai zan rama.
Banza yayi da al'amarin ta shi ma har suka zo tafiya ya wani
daure mata fuska ba alamun dariya a ciki se jikin ta yayi sanyi ita kam ta kasa
katabus nas ya taya ta shiga baya ta kukuta ta shiga yau sun ga miskilanci tun
da suka dau hanyar kano uffan masdookbe fada ba balle yayi tari haka suka yi
tafiyar lami sede hira a tsakanin hamma nas da kuma ita humaira din.
Kuma yana jin su har gida ya sauke nas sannan ya maida ta
gida ya bata key din yayi reverse ya koma da bsya ya fice daga gidan ita dai
bata ce komai ba to mezata ce?tasan laifin ta ne ita ta siya da kudin ta ba
wani ne ya siya mata ba.
Amma idan ta ysyi
rau rau da hawaye tana kokarin basarwa amma seda ya zubo mutum se bakin hali da
nukufurci
Ciki ta shigs ta zauna ta huta sannan tayi wanka ta dawo ta
dafa musu abincin da zasu sa a bakin su tayi lemon kwakwa da kankana ta sa a
fridge sannan ta zauna tasa kararun qurani me girma kamin bacci ya dauke ta a
ksn kujera tana jin karatun.
Shi kuma gidan abokin sa ya je suka sha hira a tsakanin su
kamar ba za a rabu ba se da ya gama ya koma gida yaga tana bacci a gun yasan
tayi kewar sa amma yana son yaga iya son da take masa ya koma koya mata hankali
kar ta kuma masa haka shi sa ze horata.
Ya debi abincin ya ci sannan ya sha lemo ya shiga yayi wanka
ya yi sallah ya kwanta.
Tashi tayi ita ms tayi sallah seta ga alamun an shigo kuma
anci abinci wato ya dawo kennsn sallah tayi ta koma dakin sa taga yaba baccin
gajiya seta koma dakin ta kawai ta kwanta kan kushin din dakin tana nazari shi
yafiya daukar abu da zafi ta shafi cikin ta *babyna u miss dada ryt?*nima i
miss him ya daina mana irin wannsn fushin gaskiya amma koda yake laifin moma ne
ai shi yasa dada is angry amma zamu shawo kan sa insha Allah.
[