Dattijuwace dan zatakai kimanin shekara 56 nagani rike da bulala a hanunta tataho sadaf sadaf dan kar yarinyar dake wasa da wasu yara a garden taganta ,jikake zui zui zui dattijuwar nan na tsulama yarinyar bulala yarinyar tana ihu Ammi dan Allah kiyahakuri wlh bazan karaba tacigaba da zuba mata bulalan saida tai ma ishi sanan ta kyaleta taja hanunta oya muje kiyi sharan danasaki Ammi taja hanunta juyowan da yarinyar zatayi kawai taga Amina namata gwalo ai azuciye ta fizge hanunta daga hanun Ammi takoma wajen ta dunga dukan amina da sauri Ammi tayo wajen tace wato ke Lu’u Lu’u bakijiko tana dagowa taga Ammi tayo wajen tasaki amina taruga aguje tana kuka Ammi ta tsaya lallashin amina ….
Tana cikin gudu Caraf taji anriketa dagokan da zatayi taga Yaya Ammar ne ji tayi cikinta yay gululululu fitsarine kawai bata sakiba….
Maman shakur
[03/09 8:12 AM] Aishat muh’d:
malam Ibrahim da matarshi sakina sune iyayen Ameesha wanda ake kira da Lu’u Lu’u.malan Ibrahim yanada wani aboki kud da kud mai suna malan ishak suna matukar shiri abokan junane wanda suka taso tare sukai karatun allo tare harsukazo kowa yay aure haka suke shiri gida dayama suke zama har Allah yabama matar malan ishaq ciki haka suka dinga rainon ciki harya girma ranan dazata haihu ta haihu lafiya danta namiji kakkyawa atake ml ishaq yarada mishi suna Ammar ..sakina (Ammi )sai murna take jitake kaman danta dan ita batama taba ko barin wataba… amma bayan awa uku da haihuwar wani irin ciwon ciki yakamata mai tsanani kafin malan ishaq da ml Ibrahim susamo mota harta cika da kalmar shahada ml ishaq yay kuka dan yay babbar rashi gashi tabar jariri ,Ammi itama tai kuka sosai dan tai rashin kawa haka aka gama zaman mokoki maman ishaq ita ta karbi yaron tadinga kula dashi har yay girma yakai shekara 5
Maman shakur
[03/09 8:23 AM] Aishat muh’d:
Lokacin da Ammar yake shekara 5 yay wayo rana kwatsam kakar tashi tadinga ciwon kai ashe ciwon ajaline dan nata ishaq yay kuka kaman ba gobe yanzu wazai dinga kulan mishi da Ammar kuma baiyi aureba tunane tunanin dayake kenan har hawan jini ya kwantar da shi yadinga ciwo ml Ibrahim suke kuladashi bayan wata 5 da rasuwar mahaifiyarshi shi yamaji sauki sundawo gida kawai yakira Ammar yazo yace Ammar kaga daga yanzu wanan yanuna ml Ibrahim shine Abban ka yakara nuna Ammi yace itace mamarka ka zauna dasu kayi musu biyayya kaji dana dukda yarone alokacin amma saida yaji wani iri..ml ishaq yajuyo yakalli ml Ibrahim yarike hanunshi yace abokina bazanyi tsawon kwanaba amma ga yarona Ammar katuna bayi da kowa a duniya saiku ku kalanmun dashi nabakushi nakuma barmuku Amanar shi. yakalli Ammi yace hakika nasan zaki zama uwa tagari ga Ammar danni shaidane a irin son dakike mishi ina miki addu’a kema Allah yabaki zura’a kema kihaifi yaya dayawa tana kuka tace ameen ml Ibrahim yadafa shi yace kadena magana haka babu abunda zaisameka saiyaji jikinshi sanyi yajuyoshi yaga idanunshi suna kallon sama innalillahi wa inna ilaihi raji’un shine kalmar da ml Ibrahim keta fada akakira liman akai mishi wanka aka kaishi makwancinshi
Maman shakur
[03/09 8:35 AM] Aishat muh’d:
Haka suka cigaba da kula da Ammar..Ammi tanemi aiki cikin sa”a tasamu nani mai wankema yara kashe a wani primary school duk wata ana bata dubu goma da kudinne dana ml Ibrahim na tumatirin dayake saidawa a kasuwa suka hada sukasa Ammar a private school yar dai dai bamai tsadaba yaron kuma ga kokari da hazaka….
Lokacin da Ammar yakai 8 years maman ml Ibrahim ta tada bala’i wai dole saiya kara aure tunda Ammi bata haihuwa baiso yakaraba danshi yanason matarshi yanajin dadin yanda suke zaman lafiya Ammi dincema ta karfafa mishi guiwa yay ma mamanshi biyayya yakara auren bakomi ya kalleta yace ke mata tagarice Allah yamiki albarka Allah kuma yabaki haihuwan kukan datake boyewa saida yazubo haka ml Ibrahim yadinga lallashinta har akai auren ya auro wata hajjo .
Hajjo na zuba iskancinta amma umma bata kulata iskancinta bai karuba saida taga tanada ciki.akwai wata rana hajjo takama Ammar taimai dukan tsiya ranan ran Ammi yabaci da Ammar yafada mata tafita tace wlh duk randa kika kara tabamin da saina miki shegen duka suna cikin haka ml Ibrahim yashigo Ammi tafadan mishi shima yay mata fada sosai yace karta kara tabamishi da inba hakaba ranta zai baci.
Maman shakur
[03/09 8:48 AM] Aishat muh’d:
tafiya tai tafiya yanzu su hajjo har an haifi yara uku maza biyu mace daya ishaq ,musa ,da Amina.yanzu Ammar nada shekara sha bakwai 17 amma shiru Ammi haryanzu ba ciki .
Akwai wata rana Ammi ta tashi dawani irin zazzabi danko magana bata iyawa Ammar sai kuka yake yace Ammi dan Allah karki mutu banda kowa a duniya sai ku mamana ta farko ta mutu kekadai kika rage karki mutu dan Allah saikuka yake yadaura kanshi a cikinta suna cikin haka ml Ibrahim ya shigo damai taxi duk ya rude shima dan yanason matarshi sosai haka suka ciccibeta suka sata a mota Ammar wai zai bisu babaa yakadashi yace ka manta kanada peper yau dan waec yake rubutawa haka suka tafi asibiti suka barshi yanata kuka dakyar ya shirya yatafi zana jarabawan…
Suna zuwa doc yacema ml Ibrahim (Abba ) ai matarshi ciki gareta wata biyu ranan abba yay murna saida yay sadaka yanda kukasan wanan ne haihuwan fari likita yabasu magani suka dawo gida.Ammar nadawowa duk a rude yashigo dakin yana taba fuskar Ammi kinji sauki ko?Abba ne yashigo yacemai ai Ammin takusa haifama kani ko kanwa Ammar yadinga murna harda rawa ….tundaga lokacin shiyakema Ammi komi saboda cikin nabata wuya har girki da wanke wanke shara yarone mai kuzari baida kuwuya ,watan cikin 7 exam dinsu Ammar yafito yaci kuma yasamu scholarship yin karatu a Oxford university india iyayen sunyi murna shikuma yatada bala’i wai sai Ammi ta haihu zaitafi
Maman shakur
[03/09 9:07 AM] Aishat muh’d:
da kyar Abba da Ammi suka lallabashi ya yarda zaci..duk yan kudin da Ammi kedasu naira dubu 5 da dari hudu ta dauko shima Abba ya kawo dubu 2 gareshi kwata kwata sukaba Ammar yaje yadansai kayan sawa masu kyau wanda zaiyi tafiya dasu dan bashi dawasu kaya masu kyau ranan Ammar yay kuka sosai yakalli Abba yace Abba kodan ku da kani ko kanwar da Ammi zata haifarmin zan dage nai karatu nazama wani abu kodan na futar daku daga talaucin nan na kula da baby da Ammi zata haifarmin ya tsugguna har kasa yana kuka yace Abba nagode Allah yabiyaku yace in sha Allah zakuyi Alfahari da danku idon abba yacika da hawaye ya dagoshi yace karka kara godemin ni baban kane kajiko?yace to yakoma gurin Ammi da hawaye ke zuba a idonta ya share mata hawayen yace Ammi na nagode tarungumeshi Abba ne yace yimaza katafi dan kadawo da wuri yace ai hisma zai rakani a besfa dinshi zamu kasuwan hisma abokin Ammar ne sosai sunason junansu..dasuka dawo yaxo yanunama Ammi kayan sunyi kyau yadauko wani abun wasan yara mai kyau kacau kacau yaba Ammi yace Ammi kiba kome kika haifa inji yaya Ammar ta karba tai dariya tace Ammar rigima dan kudin dabasu dayawan shine kacire a ciki kasai wanan kuma tai murmushi ta karba…….Ranan dazai tafi Abba da Ammi da hisma suka rakashi airport din sai kuka yake harya fara tafiya yadawo dagudu yayima cikin Ammi kiss yace Ammi kome kika haifa kicemishi yayanshi na sonshi tashafa kanshi tace to yarmungume Ammi da kyar Abba ya banbareshi daga jikinta yatafi yana daga mus hannu yahau jirgi sai kuka yake Ammi ma tai kuka dan tanason Ammar sosai.
Karatu yake gadan gadan inda yake karantan tukin jirgi wato yanaso yazama pilot.
Bayan wata biyu da tafiyar Ammar Ammi tahaifi yarta kakkyawa kaman aljana mai suna AMESSHA amma sai inna maman Abba tabata suna Lu’u Lu’u ranan suna ansha shagali dan Abba saida yakashe duka kudin dayake dashi bakin cikin kaman yakashe hajjo…
Maman shakur
[03/09 10:15 AM] Aishat muh’d:
Lu’u Lu’u nata girma abinta Abba na bala’in sonta Ammi ma haka haka suka cigaba da rayuwarsu..Abba na kula da iyalinshi dai dai karfinshi haryanzu dai kayan miya yake saidawa akasuwa mutum neshi talakaa Amma akwai wadatar zuci..
Ammar yana gama karatun suka bashi Aiki achan kaman wasa harya kware yazama babba sosai yana tuka jirgi ana biyanshi dakyau amma tara kudin yake yanaso dazaran sunyi yawa zai turama hisma asai fili ayima su Abba gini.
Lokacin daya cika shekara goma yatara kudi sunyi yawa sosai yaturama hisma aka sai fili anan GRA dake cikin zaria aka fara chanchanra uba uban gida mai shegen kyau.
Angama gida dan hisma har hoton gidan yadauka yatura mishi through watsap yaji dadi dan tsarin gidan yamai ,daganan yaturo kudi aka budema Abba katoton supper market mai suna (Lu’u Lu’u super market) yasaima Abba mota dukshida hisma sukai plan din.
Bayan wata uku komi ya kammala Ammar yacema hisma yaje yakawosu gidan..
Maman shakur
[03/09 10:56 AM] Aishat muh’d:
Lokacin da hisma yakawosu gidan Lu’u Lu’u nada 10 years
Ammi tai kuka ranan Abba ma haka suka dinga shima Ammar albarka part hudu ne a gidan daya na Abba daya na Ammi sai Daya na Hajjo.hajjo ta tabe baki tace to wanchan daya nasu ishaq da musa ne?? Hisma yay murmushi yace aisu ishaq akwai dakinsu acikin part dinku wanchan na Ammar ne.nanfa hajjo tafara habaici wan danme aisuma mazane yakamata ayi musu nasu bangaren Abba ya daka mata tsawa wai ke wace irin macene ?bakisa albarkaba sai masifa ta tabe baki tace ai dama haka zakace tunda yanada kudi dole kafisonshi kan sauran ta murguda baki tawuce.Abba zaiyi magana yaji wayanshi tai kara yaga Ammar ne yadauka yanata shimishi albarka .Ammar yace Abba ranan iti yau zantaho Abba yay murna yasanar da Ammi itama tai murna daganan Ammi taja hanun Lu’u Lu’u suka shiga bangarensu tabar hisma da…
Ranan lahadi saiga Ammar yay matukar kyau yasama babban saurayi Lokacin yanada shekara 27 Lokacin dayazo Ammi bata daki saidai yaga wata kakkyawan yarinya dabazata wuce 10 year a kwance kan kujera tana bacci ba duk gashi ya rufe mata fuska…
Maman shakur
[03/09 11:09 AM] Aishat muh’d:
Yatako ahankali ya tsugunna yacire gashin ya matsar daga fuskanta subhanallah tsarki ya tabbata ga ubangijin daya hallici wanan yarinyar .jiyayi tsigar jikinshi tatashi gabaki daya.. yakara kallonta yace kaman fa Ameesha ce ga kaman datayi da Abba nan har kaman ya bashi.jiyayi yana wani irin mugun sonta motsin yaji yadago da sauri Ammi ce tsaye da sauri ya z o yarungumeta yana i really miss u Ammi yanata murna tashafa kanshi suka zauna anata fira irinta uwa da da .daga baya Ammi tace jekayi wanka dan in mutuniyar tatashi bazata barka kayiba yamike yanata murmushi yatafi….
Lu’u lu’u natashi Ammi tace mata yayanki yadawo tace Ammi dagaske ina yake tace yana side dinshi dagudu tatafi side dinshi tana yaya yaya yana waya da hisma yaji ana kiranshi dasauri yafito yaga Ameesha ce tagudu ta rumgumeshi tanata kuka yadinga lallashinta yana meto na kuka??tace yaya murna nake nima yanzu yayana yadawo ai bazaka kara tafiya bako tayi matukar birgeshi yanda take maganan yace mata eh takara shigewa jikinshi sunata fira tana bashi dariya….
Mamam shakur
[03/09 11:22 AM] Aishat muh’d:
Yace taso muje muci Abinci tace nidai saidai ka daukeni hakako ya dauketa suka tafi side din Ammi suka shiga yazauna kan dining yana kwasan girki yana santi ,Ammi ce takira Lu’u Lu’u jekimin sharan daki..ta noke kai alamun bazataba Ammar ya daure fuska kaman bai taba mata dariya ba yace ke dama baki da kunya duk tsoro yacikata yace daga yau duk randa Ammi tasaki abu kikaki saina zane miki jiki yace wuce kije kiyi sharan tatafi da sauri dan dukta tsorata dashi.
Ammi ta kalli Ammar tace Ameesha batajin magana Ammar ko kadan ga neman fada kusan kullum saina daketa Ammar yay murmushi yace yarintane Ammi amma plz kidena yawan dukanta macece kuma kartazo tasaba karki damu zata chanza tace Allah yasa ,haka suka cigaba da fira koda Ameesha tagama sharan tadawo falo sai takasa zuwa kusa da Ammar dan yanzu tsoranshi takeji tayi zuru zuru yalura da hakan yacemata zo taje yace kidinga jin magana kinjiko ta girgiza kai saiya bude mata hannu da gudu takarasa ta rungumeshi tace yaya kadena fushi dan i luv u yace i luv u too tayi mishi kiss a kumatu.. Ammi ta kallesu har cikin zuciyanta taji dadin yanda suke son junansu.
Maman shakur
[03/09 11:32 AM] Aishat muh’d:
Tun daga Lokacin Lu’u Lu’u ta natsu kaman ba itaba saboda batason yaya na fushi da ita bata kara tsorataba sai randa taga ya zane Amina yarinyar hajjo tono fada tayi ta zagi wani magidanci aikuwa yabiyota tashige gida da gudu Ammar yaga Lokacin da ta zagi tsohon yazo yaba tsohon hakuri ya shiga gida yakamo Amina yay mata duka da belt sai kuka take uwarta tazo tanata habaici shidai bai tanka hajjo ba ya kalli amina yace duk randa kika karaa tonan fada ko zagin wani saina karya miki kafa ta tsorata sosai tace yaya bazan karaba yakuri..ashe Ameesha na labe taga Lokacin ta tsorata sosai tana ganin ya juyo ta zura a guje da karfi yakira sunanta Lu’u Lu’u ta juyo duk ta daburce ya damki hanunta sai dakinshi yace ban hanaki leke ba?tayi zuru zuru yafara kokakir zare belt ta kankameshi tana ihu yaya dan Allah karka daken sai kuka take jikinta na rawa tabashi tausayi ya kyaleta yace duk randa nakamaki kina leke zaki sani….
Watan Ammar 6 president di india yayo aike yanason ganinshi ya sanar da Abba da Ammi yashirya dazai tafi Lu’u Lu’u tai kuka ta kankameshi dakyar ya lallabata yatafi .dayatafi saida tai ciwo na sati biyu ta warware takoma Lu’u Lu’u da yanzu mai takura mata bayanan rashin jin yakaru Abba ya hana Ammi dukanta yace taita mata addu’a da wa’azi…
Dayakai presidential house na india an karrama shi sosai shida president sukayi meeting president kece mishi dama yanason zai daukeshi aiki ne.
Maman shakur
[03/09 11:48 AM] Aishat muh’d:
Ammar ya gyara zama yana sauraron president yace dama naji lbr anacewa u are d best pilot here in india so i decided to hire u kazama kaine mai tukani duk Lokacin da tafiya tatasomin.Ammar yay hamdala ya godema Allah yasan addu’an Ammi ne to tundaga Lokacin fa yafara aiki president kadai yake tukawa kudi sun zaunama Ammar yakara zama babban mutum.. Tun daga Lokacin bai kara dawowaba sai jiya da daddare ya shigo Lokacin duk sunyi bacci sai yanzu dayaji hayaniya yafito shine yaga ashe Lu’u Lu’u ce ke dukan yayarta Amina abun ya matukar bata mishi rai dan a idonshi akayi komi………
Lu’u Lu’u tafara kuka tana yaya dan Allah karka dake wlh ita tamin gwalo …suna hakane Ammi tazo wurin ranta abace turus tayi dataga Ammar rikeda Lu’u Lu’u tace Ammar yaushe kadawo yace jiya dadaddare Ammi, Ammi ta kalli Lu’u Lu’u batasan Lokacin datafara kukaba tana Ammar kanwarka nasaon tasamin hawan jini jiya tafasama wani yaro kai saida nabiya kudi aka kaishi asibiti kaga yau yayarta take duka narasa yanda zanyi wanan wace irin yarinyace kullum sai nemar min magana batason taga hankalina kwance… Ammar ya zuciya ya kalli Lu’u Lu’u da hawaye kawai take yace kikasamin uwa hawaye kinji dadi ko yauzaki fadamin meke damunki yaja hanunta yanufi side dinshi da ita Ammi tace Ammar dan Allah ka lallasata dama kaine kadai take tsoro tawuce ta koma daki….
Maman shakur
[03/09 12:05 PM] Aishat muh’d:
Ya wurgata cikin dakinshi yafara kokarin cire belt din jikinshi tataso da gudu ta kankameshi jiyayi wani irin shock da sauri ya turata ya ciro belt din sai ihu take shima bayason yadaketa amma dole yamata kodan ta natsu yafara zula mata belt din sai ihu take saida ya zaneta sosai jikinta duk yay ja sai kuka take tayi matukar bashi tausayi amma ya daure fuska yace yimin shiru tuni ta hadiye kukan yacemata kneel down tayi yazauna kan kujeran dake Facing dinta yadaura kafa daya kan daya ,yace Ameesha da karfi takara firgita yace just 7 years danatafi shine kika chanza amma Lokacin kinmin alkawari kin chanza mesa kika kara baci tana hawaye jikinta na bari tace wlh yaya ban baci ba duk wayanda nake duka suke tsokanana yace to sharan da Ammi tace kije kiyi fa tana kuka tace wlh yaya mantawa nayi ,yakara cewa yanzu shekaran ki nawa tace 17 ,yace u know u are 17 but u are still behaving like a kid yace kalli kayan dake jikinki daga ita sai wata doguwar riga iya cinya takamata sosai ana ganin shape dinta…ahankali tace yaya kaya kuri bazan karaba ya daure fuska sosai yace duk randa kika kara sa Ammi magana saina zaneki sama da haka kinajina ta girgiza kai tana kuka yace tashi ki zauna ta tashi ta zauna duk tai zuru zuru batason taga yaya na fushi da ita ya lura da hakan a zuciyanshi yay murmushi yace haryau bata chanzaba ya kalleta ya bude mata hannu da gudu🏃🏻🏃🏻🏃🏻taje taa rungumeshi tana kuka..saida yaji shock a jikinshi ya dagota ya share mata hawayen stop craying yace kidingajin magana bazan kara duka kiba kinji lil sis.. ta rike kunenta tace am sorry yaya plz karka kara fushi dani yace to kema ki chanza takara rungumeshi taimai kiss a chick tace i luv u yaya yace luv u too
Maman shakur
[03/09 3:43 PM] Aishat muh’d:
Yakara rungumeta sosai ita kuma ta shige jikinshi harda gyara kwanciya batasan bawan Allah daurewa kawai yakeyiba dan dukiyar fulanin na rudashi sosai, yanda yakeji yaji yakasa hakura gwara yacireta daga jikinshi yay maza yajawota yana Lu’u Lu’u tashi muje wurin Ammi amma yana dagota yaga tamayi bacci sai sauke ajiyan zuciya take alamun kukan datayi yay murmushi ya shimfideta a kan kujeran ya Mike ya dawo ya tsugguna daidai saitin fuskanta yakura mata ido yarinyar kakkyawa dukda bacci takeyi amma kyawunta bai boyuwa yay murmushi yace sleeping beauty kenan.siririyace amma bachan chan ba tanada ido basuda girma sosai amma fararene tas ga gashin idonta baki zara zara ya gangaro kan hancinta dogo kaman karas wanda yakarama fuskarta kyau da haiba bakin ta very pink gashi karami tanada saje akwance wanda sukakai har kumatunta sanan akwai ta da gashi dan yakai tsakiyan bayanta yanzu.ya gangaro kan kirjinta dasuke dam acike Allah yahore mata albarkatun kirji gasu a tsaye kyam kaman 1,gata da hips kaman me masu shape mai kyai kuma masu girgizawa intana tafiya tanada hips mai daukan hankali ga dimple dinta masu lotsawa ko magana tayi.
Maman shakur
[03/09 4:01 PM] Aishat muh’d:
ahankali ya sauke ajiyan zuciya yace Ameesha inasonki nine mijinki da yardan Allah zan cigaba da rainon sonki harsai kin gama secondary school zan fada miki dukda nasan kin daukeni a matsayin yaya bakisan akwai aure a tsakaninmuba….sai kuma yay shiru ganin ta gyara kwanciya yanda ta kwanta yanzu yaja yana ganin dukiyar fulanin jiyayi kaman yataba haryakai hanun saikuma yafasa ,yay maza yamike yashiga bedroom dinshi inbahaka ba zaiyi aika aika ,ba Lu’u Lu’u tatashiba sai 5 taga yaya ya idar da salla tace yaya Lokacin salla yayi ne yace mata eh jekiyi naki kema ta zaro ido tace yaya Ammi zata dakenifa yace muje narakaki kibata hakuri tace to tarike mishi hannu suka fito tare har side din Ammi .sukatarar tana salla Lu’u Lu’u duk tai zuru zuru Ammi na idarwa ta balla mata harara tajuyo tace Ammar akawoma Abinci ne yace Ammi zanci dan yunwa nakeji
Sai alokacin Lu’u Lu’u tace Ammi am sorry bazan karaba i promise Ammi ko kallonta batayiba Ammar yace Ammi kiyafe mata bazata karaba inmata kara tasan sauran da sauri lu’u Lu’u tazo tarungume Ammi tana Ammi dan Allah kiyahakuri kinji my swt Ammi taba Ammi tausayi tace shikenan yawuce tatashi tana murna dagodu tashiga dakinta danyin wanka tai salla…
Maman shakur
[03/09 4:13 PM] Aishat muh’d:
Ammar na gama cin abinci yatafi wurin hisma dansuyi yawo…hajjo ne zaune da alama yanzu tadawo daga unguwa yarta Amina dake 19 yanzu takece mata mama yaya Ammar fa yadawo mama hajjo tace ki rantse Amina taje kaji maman nan saina rantse wlh yace wai jiya yadawo daddare saisa bai tashi kowaba hajjo tace uhmmm baikawo komiba tace yace wai tsaraba gobe zata iso ,Amina ta mike tsaye tana juyi tace mama dan Allah kalleni ai inada kyau ko maman tace eh mana .Amina itace yar autan hajjo ta girmi ameesha da shekara 2 bakace dan da maman ta hajjo take kama itama tanada hanci dan hancin abba ta dauko tanada nono duma duma wanda tsabagen cikansu harsun fara zubewa tun kafin tai aure duk a yayan hajjo itace ta dauko halin uwar sauran mazan ba ruwansu sunda kirki sunason ameesha kuma suna girmama Ammi..tun Lokacin da Ammar yazo na farko tanada 12 years Lokacin take bala’in son Ammar, tace mama infada miki wani abu?hajjo ta kalleta tace fadi tace mama wlh Ammar nakeso gayen nada kyau ga kudi gakuma iya gayu..maman tai shewa tace saisa duk nafisonki cikin yayana dan kece mai irin halina kaman kinsan abunda ke raina duk inda zan shiga a duniyan nan saina shiga dan naga kin auri Ammar kin mallakeshi ki rabashi da munafurkanchan Ammi
Maman shakur
[03/09 4:41 PM] Aishat muh’d:
Hajjo ta kalli yar tata tace inason wanan karan ki dage kici jarabawan gama sacandare din naki kinajina ko tace eh hajjo tace shegiya dakikiya kwakwalwanki kaman na ubanki da yanzu kin gama secondary amma duk shekara sai anmiki repeating gashi yanzu yar kanwanki Lu’u Lu’u harta kamoki ajinku daya inhar baki dage kinci waec ba bazaki iya auren Ammar ba dan shi dan bokone tace saura wata nawama kufara tace wata 1 hajjo tace to kafin kufara zan san abinyi kan Ammar ki kwantar da hankalinki kaman kin aureshi tai murmushi tace saisa nake sonki mama…….
Lu’u Lu’u yanzu an natsu dan tasan intai badaidai ba yaya Ammar zai gyara mata zama amma yau tunda safe data tashi takejin ciwon mara sosai har Ammi ta tambayeta tace kanta ke ciwo Ammi tace taje ta kwanta to ,koda Ammar ya shigo ya tambayeta Ammi tace tana bacci kanta na ciwo yay addu’a yace zaidan fita Ammi tace sai ka dawo
Shiru shiru Lu’u Lu’u har 1 bata tashiba Ammi dai tace bari ta tasota tana shiga taga Lu’u Lu’u a tsuggunne tana uban kuka tarike maranta.
Maman shakur