BANI BA AUREN TALAKA Page 51 to 60 (The end)
``` Rukayya tanadai zaune tagasa tagumi tana kuka duktabi ta susuce basira ta dafata tace,'. ___"haba Kawata kidena kukannan babu abunda zai amfana miki kiyi hakuri banajin dadin yadda nake ganinki wlh kiduba dukkinbi kinyi wata Yar rama,'. Cikin kuka tace,'. ___"ina Raye daraina da lafiyata acewai shuraim yayi aure yau zaikwanta da matarshi narantse da allah bai isaba saina lalata musu wannan Daren nasu wlh saiyazama tarihi agaresu,'. ____"Kawata dena daga muryarki kinga dangin shuraim sunsoma taruwa agidannan kibarmun komai ahannuna wuyarta musan Gidan amaryar zamu rakaki Ai abokin kuka shikake fadama mutuwa,'. Sallamar Hajara ce takatse musu hirarsu Yar kanwar hajian shuraim ____"Anty Rukayya ina wuninku?,' batako dago takalletaba tayi kasake agun basira tace,'. ____"lafiya kinyima mutane kerere akai kifadi abunda yakawoki,'. ___"dama hajianmuce tace inyi kiran Anty Rukayya tasamesu afalon yaya,'. ___"to gatanan xuwa,'. Ficewarta Hajara tayi. ____"wlh bazaniba basira munafukan banza da wofi Yan iska kawai,'. Basira tace,'. ___"dadina dake bakida dadin hawa Ai abakinsu zakiji inda Gidan amaryar yake saimukuma mudirar musu kinga kenan basaimunsha wuyar nemaba kitashi kije,' murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo tamike tareda goggoge fuskarta tashafa hoda da kwalli tadauki mayafinta tawuce,'```
```tana fitowa akashiga kallonta yayinda tahade ranta duk wanda ya kalleta saiharara haka tashiga falon tazauna dakyar ta gaishesu sukaita mata nasiha tareda bata hakuri kuka tasaka musu metsuma xuchiya akaita lallabinta tayi shiru tace,'. ___"bakomai hajia nagode awanne daga cikin gidajenshi zasu zauna?,'. Hajia tace,'. ___"Na zone 3 dinnan farin gidan sama anan zasu zauna,'. ___"to allah yabamu zaman hakuri da juriya,'. Sukaita yabonta tafito tareda komawa dakinta sukaci gabada tattaunawa da basira ahaka har magriba tagabato,"```
``` hafkhas ce tasoma farkawa ahankali tazame jikinta ana shuraim tafada toilet tayo wanka tareda dauro alwala tazo tagabatar da sallolinda ake Binta tanakan sallaya yafarka shima dasauri yamike yarike baki ganin yadda lokaci yaja sosai ,'. Mikewa tayi taje gaban mudubi tayi kwalliyarta mekyau tasaka kayanta tana tsaye tana ninke kayanda tacire yafito da jallabiyya ajikimshi a daddumar datayi sallah yarama sallolinda ake binshi daidai ana kiran magrib yamike,'. __"Bby bara inje masallaci inyi sallah sai bayan esha zandawo danzani cikin gari insiyo Abu,' kiss ya manna mata,'. ___"take care of ur self,'. Yawuce murmushi tabi bayanshi dashi tahaukan sallaya tatada kabbarar sallah,"```
```rukayya tanata shirinta nazuwa Gidan amarya itada kawayanta basira tace,'. __"wai Kawata mekike shirin aikata musune haka?,'. ___"KASHESU ZANYI INKASHE KAINA KOWA YARASA,' zaro idanu waje basira da kaulat sukayi.'. ___"kisafa Kawata aa nemodai wata hanyar inama laifin a illatasu kawai,'. __"to naji zan illatasu ta yadda bazasu moruba,'. Basira tace,'. ____"yauwa wannandai amma kisa aimun shiga uku dan iyayan amaryar hamshakan masu hannu da shunine sunada bala'in kudi dan inaji anacewa annarka mata dukiya agidan sosai kinga Ai inkika kashesu kila harmu sai hukuncin kisa yahau kanmu,' ___"Kawata naji amma wlh adarannan babu me rabani dasu sai Allah,'. Kutaho muje,' fitowa sukayi Rukayya ta kulle gida suka shiga Mota sai Gidan hafkhas,'```
``` motar shuraim ce taketa hon akofar gida megadine yabudemai dasauri harzai shige saikuma yatsaya,'. ___"Malam hudu yadai yagidan?,'. ___"lafiya lau ya amarya?,: murmushin jin Dadi yaima hudu yace,'. ___"tana lfy Malam hudu nagode,'. ___"to madallah saidai uwar gida batanan yanzunnan tafita itada kawayanta,' cikin mamaki yace,'. ___"tafitafa kace adarannan kuma babu ixinina inama tatafi?,'. __"wlh bansaniba nidai naga sunfita su ukune amotar,'. Wayarshi yakara akunne domun kiran wayarta amma me dukka wayoyinta akashe ranshi yabaci fuu yaja motarshi domun komawa wajan hafkhas,"```
``` tana zaune tayi shiru tanata tunanin mijinta abun begenta takuwa jiyo dirin motarshi dasauri tamike tareda fitowa tsakar Gidan,' wutar motarshi ta haskota murmushi yaimata dukda yana cikin bacin rai saiyaji zuchiyarshi tayi fes daya kalli Khan Surar matarshi,' yayi parking yafito tareda ledoji a hannunshi har biyu,' Dasauri tamatso tana shirin amsar ledar yamannata da jikinshi suka saki ajjiyar xuchiya,' yaimata rada akunne,'. ___"I miss u my Bby,'. Tawani lumshe idanunta dan tanajin muryarshi tana wani shigarta,' zame jikinta tayi tareda kamo hannunshi suka shiga falon tazaunar dashi tareda wucewa kichin da ledojin kajine aciki ta yayyanka tareda zubawa a plat tadauki fresh milk tareda glass cups tasaka a trai tadauko,' agabanshi ta dire tran taimasa murmushi ___"yallabai bismillah kasakko dan banaso yunwa ta illatamun kai kaji plz,' yanayin maganar tasa tsigar jikinshi tashi sakkowa yayi tareda dorata akan cinyarsa yanadan shafa fuskarta,'. __"kinaji dani harkinsa nasomajin nidin nadabanne domun tun haduwata dake kika daga darajata,'. Murmushi taimashi yasoma ciyarda ita kazarnan"```
``motarsu Rukayya tayi parking adaidai kofar Gidan tace,'. ___"guys kufito mushiga dan sonake in dirar musu kawai dan wlh saina dagama kowa hankali alayinnan bamasuba," sakkowa sukayi suka soma kwankwasa kofar get din megadine yafi to dasauri,"```
[11/24, 8:18 AM] +234 814 224 0583: *BANI BA*
_________
*AURAN*
________
*TALAKA👨🏻👈🏻*
______________
*_______by_______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*126to130*
``` bude get din yayi,' ___"lafiya malamai daga ina?,'. ___"sunana Rukayya bamalli uwar gidan shuraim uban gidanka zakabani waje koyaya?,' dasauri yamatsa suka shishshigo batareda wani bata lokaciba kuwa suka fada falon turus suka tsaya,'. Shuraim suka gani yanata ciyarda amarya kaza abaki tanaci suna murmushi jirine yasoma dibar Rukayya karasawa tayi wajan basumasan sunshigoba tadauki glass cup dinnan mecikeda fresh milk meshegen sanyi takwarama hafkhas a fuskarta dasauri tadago tareda mikewa tsaye shima tsaye yamike,'. ____"malama daga ina bakida hankaline kakuma wani abunne yasameki wacece make tukunna?,: ___"Rukayya Maman affan uwar 'ya'yan shuraim nazone innuna miki nafi karfin inhada miji dake dan kinaji kina gani zakibar gidannan da kafarki wlh wlh kinji rantsuwar musulmai,'. Hafkhas tasaka daria tareda tafawa,'. ___"kokuma mubar Gidan dukkanmu jira kiji nafiki tashanci wlh dan tasha daukar kayakawai zainunamun,' Rukayya tace,'. ___"bakisan waye Rukayya bamalli ba Yarinya,'. Hafkhas tayi tsaye tareda kurama Rukayya idanu tabbas tasan sunan kuma tasan Rukayya sosai,'. Muryar shuraim suka tsinkayo yanacewa,'. ___"Rukayya menene haka kikeso kiyine bakida Kaine?,' hafkhas tanuna Rukayya da dan yatsanta tace,'. ___"Rukayya bamalli dama kece Matar shuraim?,'. Basira tamatso wajan cikin kallon tuhuma tace,'. ___"hafkhas dama kece amaryar Rukayya?,' wata daria tasaka tareda shewa,'. ___"yeyyyy yeyyyy allah gani inji danyawon duniya gaskia fa Yar Gidan don yaushe kukayi arziki haka hafkhas?,'. Hafkhas suna hada idanu da basira gabanta yayanke yafadi tareda zazzaro idanunta cikin firgice,' Rukayya tace,'. __"kinsantane dama?,'. ____"farin Sani kuwa Hafsat khamis wacce akafi sanida hafkhas da daya tilo awajan Malam khamisu marigayi me saida kanwa diyar talakawa wacce kullum suke fafutukar Neman abinda zasusa abakinsu hafkhas takasance makaryaciya hakanne yasa tanace saitayi karatu domun tanasone tafi karfin talaka makwabtan muce ga katangarsu ga katankar iyayanta acikin layin kwanar jaba,". Kasake shuraim yayi yana sauraron kalaman basira cikin mamaki Rukayya tace,'. ___"Yar Gidan maisaida kanwa oya wuce kibarmun Gidan miji dan wlh baki Isa kici dukiyarshiba talakannan dakike tunanin kinfi karfinshi to shizaki komawa,'. Idanun shuraim sunkada sunyi jajir,"```
```yakaraso gaban hafkhas wacce taketa kuka yariko kafadunta dukka biyun yana jijjigata,'. ___"menene basira take fada hafkhas ?, dan allah kicemun ba gaskia bane kinsan nafada miki natsani makaryaci fadamusu karya sukeyi miki kiyi magana hafkhas,' hawayene yake gangarowa akumatun shuraim yayinda hafkhas tasake fashewa da kuka tasoma girgiza kanta tanaja da baya baya ,'. Basira tace,'. ___"munafuka kiyi magana mana tasani nasani so tafadi gaskia kawai tunda ruwa yakarema dan kada,' tsugunnawa tayi akasa agaban shuraim tarike kafafunsa tana kuka shima kukan yakeyi jiyake kamar yatsugunna yadagota yahadata da jikinshi ya rarrashi matarshi amma ina bazai iyaba,'. Rukayya tace,'. ____"namiji kenan kadaiji kunya wlh kuka akan macce makaryaciya mayaudaria wacce ta aureka badan tanasankaba saidan kudinka kekuma asirinki yatonu matsiyaciya kebakyama tsoron allah wlh kidinga tuno lahira Gidan ba dayabane biyune tur da halinki wlh,', shuraim yace,'. ___"ya'isheni plzzz bazaku kasheniba dame zanji Rukayya kurabu dani inbaso kukeyi inmutuba,'. Tamatso gabanshi,". ___"bazaka mutuba kasaketa takoma Gidan iyayanta kawai kasaketa,'. ___"bazan saketaba harsainasan gaskiar lamarin domunni har yanzu ban yardaba,' yajuyo yariko hafkhas yamikar da'ita tsaye,'. ____"dan allah kiyi magana kicireni acikin wannan duhun danake ciki kekadai zaki iya warware mun wannan kullin meye gaskiar al amarin?," hawayanta tashare yayinda takeji xuchiyarta tana tafasa tace.'```
``` ____"gaskia ne niba kowa bacce ni talakace diyar talaka gidanda nakaika Gidan wan mahaifinane kawu Musa nakaika amatsayin shine mahaifina sannan Gidan ummana dakaje Nina siya mana Mota dakake ganina da'ita ta wani abokinane sannan lawan dakake tambayata wayeshi naimaka karya me gugane aa saurayinane shuraim ni talakace ni makaryaciyace,'. Nayima Karya danka aureni amma allah yasani harga allah inayima sona hakika,' rushewa tayi da kuka shuraim dayakeji zuchiyarsa zata tarwatse yazauna akujera dabas tareda dafe kanshi yana hawaye yarasa mekeyimai dadi aduniyarshi Sam," Rukayya cikin jindadi talaraso gareta,". ____"makaryaciya mataudaria macciya mana kawai marajin tsoron allah wlh kikiyayi haduwarki da allah,'". Hafkhas tadago tace,'. ___"Rukayya kenan duk wadannan sunan basu kamaceniba kesuka kamata dakike cin mutuncin auranki kike keta haddin aure kike kwanciyada mijinda banakiba kumada auranki kike zuwa tundaga Abuja zuwa Kano kikwana da saurayi a hotel kuyi bulada iya budalafa mezakice ?,' saini kawai danaima mijina karya nidake waye.' Maci amana madaura marajin tsoron Allan kiyi magana kokinaso kicemun bakisan jabeer s salees ba?,```
```dagowa shuraim yayi dasauri tareda dafe kirjinshi dakuma kanshi dayakeji kamar zasu tarwatse wasu marayun hawaye ke ambaliya akumatunshi cikin dashewar murya tareda daka tsawa yace,''. ____"MEKIKE FADA HAFKHAS?,' Rukayya kuwa daskarewa tayi awajan tsabar tsorata,'```
```kaka kara kaka```
*BANI BA*
________
*AURAN*
________
*TALAKA👨🏻👈🏻*
______________
*_______by_______*
*_badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*131to135*✍🏻
```___"abunda kunnenka yaji shina fada eh,' komawa yayi yazauna yana sauke kanshi kasa yayinda basira tace,'. ___"aikin saba karya Hafsat domun halinkine matada mijinta kinaso kirabasu sabida kinaso kicimma wata manufa,' matsawa Hafsat tayi kusa da ita tareda wanketa da mari Medan karan zafi,'. ___"makaryaciya kifadi gaskia domun kinsani tasani tanabin maza da auranta kuma Ai ance abokin dan iska dan iskane,'. Jabeer s salees abokinane department dinmu daya amakaranta tunda nasanshi. Nasan yanada. Budurwa mesuna Rukayya bamalli wacce akullum yake labarin irin yadda take tsananin sanshi tareda kashemai kudinta domun itace komai nashi cinshi shanshi sutturarshi kudin makarantarshi motar hawanshi kudin kashewanshi duk itace sannan duk lokacinda ya bukaci ganinta tana tasowa tundaga Abuja tazo Kano sukwana biyu ko uku tare sannan tatafi haka koda yaushe suke kasancewa naganetane tahanyar yawan hotunanta dake wayar jabeer s salees domun itace kullum amamaye agaban screan din wayarshi laptop dinshi dakomai nashi sannan inada hotunan banzan dasukeyi awayata duk inadasu ,' mezakicema mininki Rukayya mekuma zakicema uban gijinki? Rukayya cikin kuka takarasa gaban shuraim tana kuka tafada jikinshi,' shima kuka yakeyi tace,'. ___"wlh karyane shuraim karka yadda da'ita makaryaciyace kaima tayima karya sokakeyi tahadamu dakai,'. Janyeta yayi ajikinshi tareda matsawa gabaki daya yarasa awacce duniyama yake dan duniyarshi talalacemai wani murmushin takaici yayi yace,'. ___"fadamun gaskia ki wanke kanki karkimun karya domun inna bincika naga abunda tafada daidaine zan tsaneki feyeda komai aduniya kuma zan rabu dake so tell me the truth waye jabeer s salees kinsanshi kobaki sanshiba?,'. Gabaki daya tashiga rikici yayinda jikinta yashiga zikiri 😂 basira tasauke kanta kasa yayinda kaulat tashiga Sosa kanta hafkhas kuwa kuka taketayi tamkar ranta zaifita,'. ____"fadamun Rukayya kenake sauraro,'. Cikin inda inda tareda hardewar murya tace,'. ____"wlh shuraim karya takemun yazanyi inci amanarka da aurena kuma innemi maza akanme bayan inada aure kuma ina tareda jarumin maza karya takemun bansan komaiba akai.". Yayi murmushi yayinda hawaye yaci gaba da zuba akumatunshi,'. ___"kenan bakisan jabeer s salees ba sharri taimiki ki?,'. Dasauri tadaga kanta halamar eh,' hafkhas tajuyo tace,'. ___"wlh karya,' .......... Hannu yadaga mata,'. ✋🏻_____"kiyimun shiru bansanjin amon muryarki plz hafkhas,'. Shiru tayi masa,'. ___"Rukayya bani wayarki ingani,' Rukayya tahau zare zaren idanuwa,'. ___"nace kibani wayarki kinji?,'. Tashiga matsar hawaye ___"baka yadda daniba kenan shuraim dama?,'. ___"aa asalima yadda dakene yasa nace kibani wayarki,' dakyar tabada wayarta ya amsa kallon hafkhas yayi yace ,'. ____"bani number jabeer din,'. Dasauri tashiga waige waige tadauko wayarta rukayyama dasauri tamike tareda rike hannun shuraim GAM,'. Yawani mata kallo tareda daka mata tsawa,'. ___"SAKENII KAMUN IN GAURA MIKI MARI,' bashiri tasakeshi yayinda hafkhas tashiga fadamai number wayar jabeer s salees,'. Yana dailing number sunan yafito baro baro kamar haka,'. MY HEART BEAT idanuwa shuraim yazare tareda juyoda kallonshi wajan Rukayya wacce tuni tasauke kanta kasa,'. Wayarnan kuwa tashiga yayinda jabeer s salees yadaga wayar,'. ___"hello my love kwana biyu najiki shiru tunranda nace kituramun kudi najiki shiru baki ba alert din ga missing dinki danakeyi over inata tunaninki tareda mafarkin wannan dadin naki dakikebani,'.................. Kit kit shuraim yakashe wayar danji yakeyi tamkar zaimutu kozai huta,' zama yayi akujera tareda dafe kanshi hafkhas takarasa wajan Rukayya taimata murmushi Rukayya tadaga hannu da zummar Marin hafkhas aikuwa tayi wuf tarike hannun,'. ____"karki soma wlh domun inkikayi yunkurin tabani wlh dukan ubada da da zanmiki awajanan dama hausawa nacewa inkasan mezaka fada bakasan meza'a mayarmaba kinga kinyi asara biyu kenan nikuma nayi asara daya,'. ___"nasara mijina wanda nafiso kekuma kinrasa mijinki kinrasa masoyinki jabeer,' shuraim yamike tareda karasawa wajan yajanye hafkhas gefe ya fuskanci Rukayya,'. ___"kin cuceni kinci amanar aure kin wulakantani amma allah ya'isa tsakanina dake nasakeki saki uku kifitarmun agida yanzunnan kuma adarannan zakibarmun gidana,' yaja hannun hafkhas suka juya tace,'. ___"shuraim ,'. Can suka tsaya awajan batareda sunjuyoba,' ____" sokakeyi kacemun nikadai kasaka banda Hafsat?,: baijuyoba yace ___" gashi kinfada,' jata yayi suka wuce,'```
```tsugunnawa tayi awajan tasaka daria tana bubbuga hannayanta akasa ,' basira da kaulat suka kalli juna cikin mamaki ___"Rukky lfy kuwa?,' zabura tayi tamike tana daria tareda soshe soshe ___"yasakeni wlh kuma yabar Hafsat nice naci amanar aure wlh nice hhhhhhhhhhh,' aguje tafita tana ihu,' basira tace,'. ____"kaulat mubita tafa haukace wlh,' aguje suka fita taredabin Rukayya,"```
```love u oll ```
*BANI BA*
_________
*AURAN*
_______
*TALAKA👨🏻👈🏻*
________________
*_______by______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*136to140*✍🏻
``` hafkhas ta tsugunna agefen gadonda shuraim yake zaune idanunshi sunkada sunzama jajir dasu,'. Yayinda yakejin wani tsanar Rukayya aranshi taredacin mutuncin datamai Duk haukar kishin datakeyi Ashe duk karyane,'. Hafkhas ce takatsemai tunaninda yakeyi aranshi,'. ____"dan allah kayafemun kaji wlh inasanka matukar soyayya soyayyar gaskia da gaskia nakeyima Allah shine shaidata kayafemun Na tabka babban kuskure arayuwata gabaki daya sanadin nacewa danayi cewar, BANI BA AURAN TALAKA,' kayafemun,'. Kukane yaci karfinta tadingayin kukan tausayi tabashi gakuma haushinta dayakeji akan karyarda taimasa,'. ____"meyasa zakiyi Karya irin haka hafkhas bayan kin tabbatar auranki zanyi why? Kinsan yadda natsani makaryaci kuwa, kanta yana kasa tana kuka zatayi magana yakatseta,'. _____"plz banasanjin komai daga gareki kin cuceni kifita adakinnan banasan ganinki kifita,'. Ran hafkhas yabaci mikewa tayi tafita saiyaji tausayinta jiyakeyi kamar yakirata ya rarrashi abunshi,'. Daki tafada tadingi kuka tana danasani uwarta tadaga tasanarda kawayanta duk abunda ake ciki gabaki daya jikinsu yamutu duk suka zubarda mukaman yakinsu kana takira Umma tadingi yima Umma kuka,'. Awaya duktabi tadagama Umma hankali tafada mata komai Umma tashiga salati tareda mamakin hafkhas dakyar Umma ta hakura tacekuma zata kira shuraim din tabashi hakuri,'. Hafkhas bata gusheba saidata kira lawan taroki gafararshi tana kuka yayafe mata tareda mata nasiha meratsa jiki duk waye wayannan datakeyi shuraim yanajinta tausayi tabashi dantayi nadama sannan ya yadda tana sanshi sosai komawa yayi daki yakwanta kozaisamu sassauci aranshi,'```
```rukayya dakyar su basira suka kamata suka dannata amota da dambe suka Isa gidansu sun sanarda iyayanta komai suma sukaita allah wadai akanta zanga zanga hauka tuburan Rukayya takeyi aiyi Na asibityn anyina hausan amma shiru sunbarta agida anayimata adda'a shuraim iyayanshi sun rokeshi akan yayafema Rukayya kodan albarkacin affan dansu yayafe mata,'```
```haka hafkhas taci gaba da zama agidan shuraim kokallonta baiyi balle yaci abincinta tarame tayi baki kullum kuka,' shuraim yakaita Kano sabida za'ayi bikinsu Jidda Umma tanemi alfarma dakanshi yakaita kana yabarota acan ,"```
```umma tace,'. ____"kiduba hafkhas yadda rayuwa tamaidaki kinrame kin kanjame kamarme ciwo kodai bakida lafiyane?,'. Murmushi tayi yayinda hawaye yashiga sintiri akumatunta,'. _____"kodaya Umma asalima banrasa Ciba banrasa shaba abinci kala kala amma ina dukna banza tunda banda kwanciyar hankali agidana Umma nayi nadamar abunda Na aikata wlh.: sallamar lawance takatse musu maganarsu sanye yake cikin wasu dakakkiyar shadda,' meruwan Zuma Malam malum wacce tafito da ainihin kyan lawan yana tafe itakuma tana biye dashi abaya,'. ___"barka da hutawa Umma ina wuni?,'. ___"lafiya lau lawan,'. Wannan mata dasuke tafeda lawan itama tagaida Umma,' lawan yace,'. ____"ahh malama hafkhas barka dazuwa yaushe agarin?,' tadanyi murmushi tace,'. _____"wlh jiya nazo,' lawan wacece wannan?,'. _____"kanwarkice hafkhas bakida labarin nayi aure?,'. Hafkhas tace,'. ____"banida labari allah yasanya alkairi ,' lawan yace,'. ____"mungode sweet heart kigaida antynki wannan itace hafkhas wacce nake yawan baki labarinta dinnan ,'. ____"ina wuni Anty ya hanya anzo lafiya,'. Tadaure tace,'. ___"lafiya lau nagode mikewa tayi tace,'. ___"excuse me tawuce dakin Umma tasaki wani kuka abun tausayi,'. Ahaka tashirya tayi tafiyarta Gidan biki nanma dukwanda yaganta yace tarame talalace ahaka har aka gama bikinsu,' kowacce tana Gidan mijinta hafkhas takoma Gidan mijinta tana dakinta akwance inbanda kuka babu abunda takeyi shuraim ne yashigo yakunna wutar dakin suka hada idanu tasauke kanta kasa,'```
```ahankali yakaraso tareda hawa kan gadon yatallafota yasata ajikinshi tasake fashewa dawani sabon kukan,'. ____"wlh inasanka dagaske allah,'. Dago fuskarta yayi suka fuskanci junansu yasaka babban dan yatsanshi yana goge mata ruwan hawayan ahankali,'. ____"it's okey Bby love u too kiyi hakuri da abunda namiki wlh nafusatane daz why,'. ____"aa shuraim karkabani hakuri niyadace inbaka hakuri Ai,'. Bakinshi yakai cikin nata yashiga tsotsewa ahankali ahankali yashiga sarrafa matarshi cikin kwarewa da iyawa cikin dabara yarabata da dukkan kayan jikinta yashiga rudamata jikinta duksunfita haiyacinsu jitayi yana adda'ar saduwa da'iyali taruntse idanunta yaikuwa taji wani radadin zafi da zugi yana shigarta ahaka suka kasance acikin darannan dan kwana sukayi suna Abu guda,'. Tana makale ajikinshi tanata kuka shikuma yashiga tattalinta yaimata wanka yadauro mata alwala tayi sallah sannan yabata tea tasha takwanta yarufeta shikuma yaxauna yana gadinta hartatashi yanawajan yaimusu breakfast sukaci nanfa suka bude amarci kankace me hafkhas anyi kiba anyi haske tanata shaining shikuma kullum cikin tattainta yake affan tadawo hannun hafkhas,'```
```rayuwa tadawo musu normal komai yawuve taci gabada kawance da frnds dinta yayinda dukkansu suka zama hajiyoyi dan kowacce tatafi aikin hajji acikinsu sunsauke farali zamansu medadi kawancansu abun
Shaaawa Rukayya tasamu lafiya hartayi aure tanazuwa jifa jifa ganin affan suma in'akayi Hutu suna kaishi,' rayuwadai tadawo normal lawan yazama hamshakin mekudi dan kasuwa,'```
```hajia hafkhas tana zaune tareda yaranta biyu Yan biyune macce Dana miji,' MUFADDAL DA MUFADDALA,' mufaddala tatashi tanata tsiwa,'. ___"wlh Momy kifadama mufaddal yafita harkata banasan rainifa to,' hafkhas tatsaya tana kallon yarinyarnan komai nata iridaya da hafkhas har maganarsu shuraim wanda yake tsaye yanata musu daria yasunkuyo kunnen hafkhas yace,'. ___"kinga poto copy dinki ko ciwarku iri daya itama inaga BATA BA AURAN TALAKA,' mikewa hafkhas tayi tabi shuraim dagudu tana dukanshi da dankwali yaranma suka biyosu suna dukan dadynsu da pillow ___"tarama dangi zakuyimun kenan,'. Sunata daria yajawosu ya rungumesu yace,'. ____"inasanku iyalina,'. Dukkansu suka hada baki,'. _____"muma munasanka Dady rungumesu yayi suna daria hada idanu sukayi da hafkhas yakashe mata idanunshi,'```
```THE END```
*ALHAMDULLAH*
*GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBUHANAHU WATA ALA MEKOWA MEKOMAI DAYA BANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFI LAFIYA*
*NAYISHINE DANYAZAMA ISHARA GA MATASANMU NA ZAMANI WADANDA SUKADAUKI BURIN DUNIYA NAGODEMA ALLAH DAYABANI DAMAR ISARDA SAKONA ALLAH YASA A AMFANA DASHI AMEEB*
*BAN MANTA DAKUBA SILAR MURMUSHINA WATO MASOYANA KUNA RAINA HAR ABADA,*
*SAIMUN SAKE HADUWA ACIKIN WANI SABON LITTAFIN,*
*TAKUCE AKULLUM*
*_BADIAT IBRAHEM (B BBY👄)*