Showing posts with label FASAR WAYOYIN ZAMANI. Show all posts
Showing posts with label FASAR WAYOYIN ZAMANI. Show all posts
Saturday, December 19, 2020
Kawai zaka danna *200*8# zaka zaɓi har uku, sai kazaɓi na biƴu wato Enter Your NIN, sai kasaka 2 a ɗan box ɗin sai kayi Send.
Daga nan zasuce kasaka NIN ɗinka, amma sai katsaya ka lura sbd su tsarinsu daban yake, zaka sakane kamar haka:
1*Your NIN# wato a misali 1*93355320000#
Thursday, December 17, 2020
Yi Connect din SIM dinka na GLO da NIN din ka a saukake
Kamar Yadda NCC ta ba dukkan kamfanonin Sadarwan Najeriya umurnin Su sabuntamautane layikan su ta Hanyar amfani da kayin zama Dan kasa.
Kamfanin GLO ma sun sauƙaƙa dan rage cunkosan jamaa, zaka iya yi aduk fadin inda kake kawai kadanna
Yanda zaka yi shine ka shiga wajen Tura sako (SMS) sai ka rubuta kamar haka
UPDATE NIN, NIN, FIRST NAME, LAST NAME Sai ka tura zuwa 109
Gashi kamar haka
UPDATENIN 12345678903 NUHU SANI sai ka tura zuwa 109
Share this
Yi connect na Airtel SIM din ka da NIN Number din ka a saukake
Kamar Yadda NCC ta ba dukkan kamfanonin Sadarwan Najeriya umurnin Su sabuntamautane layikan su ta Hanyar amfani da kayin zama Dan kasa.
Kamfanin Airtel ma sun sauƙaƙa dan rahe cunkosan Jamaa, zaka iya yi aduk fadin inda kake kawai kadanna
*121*1#
Share this
Wednesday, December 16, 2020
Kamfanin Sadarwa na MTN ya bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai sun je Ofis din su ba
Ministan Sadarwan Najeriya yace kowa sai ya yi update na Sim dinshi Ya yi connect da Katin zama dan kasa saboda
Dan duba NIN din ku ta sim din da kukayi registration ku danna *346# zasu cajeku N20
Kamfanin Sadarwa na MTN ya bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai sun je Ofis din su ba
Idan ka shiga zasu turo maka OTP zuwa kan wayar, wato wasu lambobi da zaka shigar musu
Abubuwan da ake bukata
1. Full name, wanda yake kan National I.D Card
2. Phone number
3. Email
4. NIN (National Identification Number).
Ku dan na nan dan hada Laukan ku na Mtn da Katan Shedan zama dan kasan ku
Ko kuma ku danna *785*NIN# a layinku na MTN
Share this
Tuesday, December 15, 2020
YANDA AKE GYARA MEMORY CARD KO FLASH IDAN YA YI Currupt
Memory Card Shine Abu Na Biyu Mafi Soyuwa Da Muhimmanci A Cikin Waya Bayan Sim Card, MukanJi Ba Dadi Yayin Da Memory Card Dinmu Ya Lalace (Currupted) Misali Kana Kan Amfani Da Memory Card DinKa, Kwatsam Sai Kaga Ya Nunama "Damaged SD Card" InKayi Format Din A Cikin Wayar Yakiyi, Inma Ansa A Computer Anyi Format Dinsa Haka Zai Ta Nuna Maka Koda Kayi Format Din Bazai Ci Gaba Da Amfaniba Kuma ..
.
A Takaice Dai Memory Card DinKa Ya Lalace Ka Rasa Komai Na Cikinsa, Ka Rasa Shi Kansa Memory Card Din Abin Da Zamuyi Magana A Yau Shine Yanda Zaka Gyara Memory Card DinKa A SauKake Ba Tare Da Kayi Amfani Da Wani Software Ba ....
.
Abubuwan Da Ake BuKata Kafin Gyara Memory Card Ko Flash,...
.
1, Natsuwa .. Yana Dakyau Ka Natsu Sosai WaJen Gyara Lalataccen Memory Card Ko Flash DinKa,
.
2, Lalataccen Memory Card, Tare Da Card Reader, Waton Gidan Sa Memory Card Din
.
3, Computer, Dole Da Ita ZaKayi Aikin WaJen Gyara Memory Card Din NaKa .
.
Da FarKo Ka Bude Coputer Din SaiKa Danna Alamar Windows Din Computer Din, Zai Fitoma Da ShafuKan Computer Din A Kasa Akwai WaJen Search Sai Ka Rubuta "CMD" Kana Ruburawa Zakaga Ya Fito, SaiKa Budeshi Inya Bude SaiKa Rubuta “DISKPART” SaiKa Taba Enter Key Na Computer Din Daganan Zai KaiKa Wani Shafin, Sai Ka Rubuta “ LIST DISK ” SaiKa Danna Enter Key Zai Nunoma DisK Wato Memory Din Computer Din Da Kuma Lalataccen Da Kasa ..
.
Sai Ka Duba Kaga Wannene Lalataccen A Ciki, Disk 1 Ne Ko DisK 2, Amma Yawanci Yafi Zuwa A DisK 1, Sai Ka Rubuta “SELECT DISK 1” Sai Ka Taba Enter Key Zai Nunama DISKPART> DisK 1 Is Now Selected Sai Ka Sake Rubuta “CLEAN” SaiKa Taba Enter Key DisKPart> Succeed Cleaning The Disk.
.
Saika Sake Rubuta “CREATE PARTITION PRIMARY” Sai Ka Taba Enter Key, Zai Nunoma DISKPART> Succeed Creating In The Specified Partition Sai Ka Rubuta “ACTIVE” SaiKa Taba Enter Key Zai Nunoma DISKPART> Marked The Current Partition As Active SaiKa Rubuta “SELECT PARTITION 1” SaiKa Taba Enter Key Zai Nunama, Partition 1 Is Now The Selected Partition Sai Ka Sake Rubuta “FORMAT FS=FAT32” SaiKa Taba Enter Key Daganan Zai Fara Format Zakaga Yasama 0% To Complete, A Haka A HanKali Har Sai YaKai 100 %
.
Ka Tabbatar Kayishi Kamar Yanda Yake A Wannan Hoto YaKan Dau Lokaci Kafin Ya Gama Gyaruwa
.
BaYani Na Gwada Na TabbataR Da Ingancinsa,
.
DAGA: Fasahar Waya » Kimiyya Da Fasaha »