Duk matan suna xaune a dakin da Shukrah take suna hira, har Shukrah ma tana amsawa hadda dariarta, ssai takejin dadin hirar
Ma'u tace
"Sis nikam yaushe xamuje gidan Ya Hisham mu kankarowa Zee mutunci"
Daria duk sukasa
Jidda tace
"Wannan kirar samudawar sai dai ta kankaro muku badai Ku kankaro mataba"
"Wlh kam a dire take ssai kamar uwarta"
Zahra tace tana daria
Baki Ma'u ta tura tace
" wlh bata isaba ai abun ba'a jiki yakeba a xucia yake"
Daria suka sake sawa hadda shewa
Shukrah tace
"Pls don Allah Ku bari sai kun diremana yaranmu dake cikinku kan kuje, komai aka muku ku ta shafa"
Wayan Jidda ne ya shiga ringing tayi picking
"Gani nan fitowa"
Ta mikawa Zahra Junior tace
"Sis rikemun Mijinkin nan bara naje Ya Balarabe na kirana a waje"
Karbanshi Zahra tayi, Jidda ta fice daga dakin, xaunar dashi Zahra tayi akan kafarta tana mishi wasa, cikin sausauyi Junior yaci da baki yasa ihu mai firgitarwa
Ssai Zahra ta rikeci ta dagoshi yana mishi sannu sai tsala ihu yake
Dakyar Ma'u ta mike ta karbeshi a fusace tace
"Don bakisan wahalar daukar ciki da nakuda ba dole ki yar musu da yaro"
Tana fadin haka ta fice kayanta tana jijjiga yaton kamar batace komai ba
Ba Zahra da'aka fadawaba hadda su Batool sanda sukaji bbu dadi
Zahra kam kukan takaici ta rushe dashi, ta mike ta fice waje
Kai Batool ta girgixa tace
"Wai yaushe Ma'u xatayi hankaline, kiga abunda take cewa"
Murmushi Shukrah tayi tace
"Kyaleta lokacine wataran ko ance tayi baxata iyaba"
Kawar da maganar Shukrah tayi sukaci gaba da hirarsu
Gida Zahra ta koma ta ci kukanta iya kuka
Koda Jidda ta dawo tana tambayar Zahra tas Batool ta mayar mata abunda ya gudana, xagin Ma'u Jidda ta shigayi, kuka Ma'u tasa taje ta.samu Abdallah ya mayar da ita gida
Shigowa Bature yayi da Balarabe, Ma'u ya fara tambaya Jidda ta xayyana masa abunda ya faru
Baiyi sanyi a gwiwa ba ya nufi gida a harxuke
Bature na isowa gida direct part din Ammi.yayi yaci sa'a ya samu Ma'u na palon tana cin Apple, xama yayi gabanta ya murtuke fuska Sam bbu wasa yace
"Ni na baki lasisin yima Zahra gorin haihu"
Ido Ma'u ta xare tace
"Ni Yaushe na mata gori kawai don nace batasan xafin daukar cikiba sai ya xama gori"
Harara ya balla mata
"Kaniyarkine ba goriba, naga don ina wasa dake shine kike duk abunda ranki yaso, to maxa tashi kije ki bata hakuri"
Baki Ma'u ta tura tace
"Hakurin me xan bata bayan ban mata laifiba"
Kamar Bature xai daketa yace
"Kan na bude ido banason na ganki a gabana kin wuce kin bata hakuri ko na bubbugeki"
Ana haka saiga Ammi ta shigo falon
"Yaya? Meke faruwa Bature? Bakaga lalura garetaba, kasata gaba kamar xaka hadiyeta"
Mikewa Ma'u tayi hadda dafa kafadar Bature taje ta xauna gefen Ammi tace
"Wai fah don daxun a hospital Anty Zahra ta yadda junior na fada mata gaskia shine tace mishi na mata gorin haihu, shine ya tusani a gaba wai naje na bata hakuri, ko ya bubbugeni"
Cikin tsiwa Ammi tace
"Babu inda xata, idan bakada hankali kaxo ka bugeta da cikin, ai ko da gaske gorin ta mata ai ba laifi bane tunda bakin halin uwarta ya shafeta ya hanata haihu"
A fusace Bature ya Mike ya nuna Ma'u da dan yatsa
" idan har kinason ci gaba da xama dani ki gaggauta yin Abunda na sakaki"
Bature bai jira jin Cewar suba ya fice
Baki Ma'u ta murguda tace
"Wlh bbu inda xani"
"Don ubanshi ya sakeki sai me, daman ke kikace kina sonshine ya damemu, ai wadda sukace suna sonshi suna can"
Bakin Ammi Ma'u tasa hannu ta rufe
"Kai Ammi ai idan ya sakeni na shiga uku, kibar batun saki wlh inason Mijinah"
Duka Ammi takai mata a baya tace
"Ja'ira su Ma'un Ammi ansan dadin Miji"
Bayan Sati Biyu
Gaba ssai Ma'u ta shigayi da Zahra da Bature, ko kallon inda suke batayi, shima Bature ya dau xafi da ita ssai ya yanke duk wata alaka da ita
Abdallah da Mami suna kan taimakawa Hisham ssai
Yau da sassafe Abdallah ya kaiwa mai gadi tofin karshe daxasu bawa Hisham, nan mai gadi ya shiga tseguntawa Abdallah jiya yaji Hisham na fada da Zee, Hamdala Abdallah yayi ya wuce asibiti
A ranar nakuda ya tashima Shukrah, likitoci sun taru a kanta ana bata agajin gaggawa, Ma'u da Batool duk sun rude sai kuka suke, Mamice kawai keda karfin gwiwar rarrashinsu, Su Jidda ma kukan suke gwanin ban tausayi
Kwance Hisham yake akan 3siter, cikin kwanakin nan ya rasa mike damunsa Sam bayajin dadin jikinsa, na yau ma yafi tsanani tunda yasha Swam watern da yar aiki ta kawo mishi
A raxane ya mike ya kwalla kara jin wani ciwon kai dayake baraxanar tsaga kansa, rike kan yayi yanajin wani abu mai wuyar fatsara na ratsa sa
Da gudu Zee ta fito daga bedroom dinta ta nufoshi
"Lafiya Dear? Meya sameka?"
Tayi tambayar tana rikesa
Jikinshine ya hau bari ya fara wani bakin amai, kamar xai amayarda hanjin cikinsa dakyar ya tsagaita ya fadi kasa a sume
Ihu Zee ta saka wadda yayi.sanadiyar shigowar mai gadi da mai aiki, taimkon gaggawa suka bashi, bai kai minti biyar ba sai gashi ya farfado da sunan Shukrah cike da bakinsa
Harara Zee ta galla mishi tace
"Wata Shukrah kuma"
Jiki a sanyaye Hisham ya daga ido yana duban Zee kamar sabuwar halitta, bai bi kanta ba ya mike a hankali ya tambayi 'yar aikin
"Ke ina Shukrah"
Kuka 'yar aiki ta fashe dashi tace
"Tana asibiti"
Ido Hisham ya ware yace
"What? Asibiti waya kaita?"
Bude baki 'yar aiki tayi xata mishi bayani Zee ta buge bakinta, a harxuke Hisham ya wankawa Zee mari
"Ke awa xaki bugeta"
Cikin kuka Zee tace
"Ni a matarka"
Baki Hisham ya tabe yace
"Ni ban san tayaya ma na aureki ba don haka ki tattara inaki kibarmin gida na sakeki saki uku"
Ihu Zee ta runtuma tace
"Na shiga uku, Wayyo Allahna, don Allah kayi hakuri"
"Tana chan asibitin da kake aiki"
Keyn motarsa Hisham ya xara
"Kan na dawo Baba kamin waje da wannan abar"
Ya karashe maganar yana nuna Zee da taketa cin kuka
Bbu xato bbu tsammani su Ummi sukaga Hisham kamar an jefoshi yaxo yana tambayar Shukrah
A harxuke Ummi ta cakumo rigarsa tace
"Shege dan iska macuci, xuwa kayi har asibitin ka karasata"
Cikin xafin nama Abdallah ya janye Ummi daga jikin Hisham
"Kyaleta tayi duk yadda take so dashi kan ya fice ya bamu waje"
Bature ya fada a tsawace kamar xai daki Hisham
Fitowar Doctor ne tare da nurse da Baby a hannunta shiya tsagaita wutar
Sukayi kan Doctor, cikin tausayawa Doctor yace
"Sir Matarka na nemanka"
Take Hisham ya shige cikin dakin har jikin shi na rawa
Yunkurin hanashi Abba da Ummi sukayi Amma Abdallah ya bashi kariya
Mika musu Babyn Nurse tayi Ammi tasa hannu ta karba
Doctor yace" Alhamdulillah ta sauka lfy, ta samu Baby Boy"
Duk Hamdala sukayi, xuciarsu ta sassauta bugawa, suka nufo kan Babyn suna kallonshi
Kamar daga sama Shukrah ta kalli Hisham a kanta bayan ta cire sammanin kara kallonsa a rayuwarta, kukan farin ciki tasa hade da murmushi
Xama yayi bakin gadon ya dagata ya rumgumeta a kirjinshi yana muka mai tsanani, sanda sukayi kuka mai isarsu kan Shukrah tace
"Alhamdulillah, Allah nagode maka daka nunamin Abunda na dade ina jira kan na mutu sai gashi yaxo, Alhamdulillah"
Cikin kuka Hisham yace
"Pls Sweetheart ki daina ambatar mutuwa, insha Allah xamu rayu da babynmu"
Yake Shukrah tayi tace
"Mutuwa dolece Mijinah, ko ba yanxuba ni matacciyace, ina mai neman alfarmanka daka sawa yaronmu sunan Ya Abdallah don ya mana kokari ssai, sa'annan ina son kamin alkawari duk Abunda xakaji a bayan raina ka yafewa Ummi"
Kuka mai cin rai Hisham yashigayi
"Pls Matata ki daina fadin haka xafin ciwo baisan inda rai yakeba"
Salati Shukrah ta shigayi, Hisham ya kamkameta yana tayata
Allahu Akbar kullu nafsin za'ikatil ma'ut, haka Shukrah ta cika da salati a bakinta, kara Hisham ya kwalla ya sume a wajen
Mutuwar Shukrah ta girgixa ahlin Gidan Bature, tunba Ummi ba data dauki alhakin mutuwar Shukrah a kanta, take nadama da danasani ya lullubeta, ko kuka ta gaxayi xameyawa tayi a kasa kamar an tsane mata jinin jikinta
Take nakuda ya tasowa Batool aka shige da ita labour room, Ma'u ko rumgume Zahra tayi ta shiga kuka mai cin rai, Abdallah jiyake kamar ya shake Ummi tabi bayan Shukrah
Duk Gidan Bature sun xama abun Allah sarki, mutuwar ta tabasu ssai🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)
Ummu Subay'a
dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)
🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻
2⃣3⃣
Duk matan suna xaune a dakin da Shukrah take suna hira, har Shukrah ma tana amsawa hadda dariarta, ssai takejin dadin hirar
Ma'u tace
"Sis nikam yaushe xamuje gidan Ya Hisham mu kankarowa Zee mutunci"
Daria duk sukasa
Jidda tace
"Wannan kirar samudawar sai dai ta kankaro muku badai Ku kankaro mataba"
"Wlh kam a dire take ssai kamar uwarta"
Zahra tace tana daria
Baki Ma'u ta tura tace
" wlh bata isaba ai abun ba'a jiki yakeba a xucia yake"
Daria suka sake sawa hadda shewa
Shukrah tace
"Pls don Allah Ku bari sai kun diremana yaranmu dake cikinku kan kuje, komai aka muku ku ta shafa"
Wayan Jidda ne ya shiga ringing tayi picking
"Gani nan fitowa"
Ta mikawa Zahra Junior tace
"Sis rikemun Mijinkin nan bara naje Ya Balarabe na kirana a waje"
Karbanshi Zahra tayi, Jidda ta fice daga dakin, xaunar dashi Zahra tayi akan kafarta tana mishi wasa, cikin sausauyi Junior yaci da baki yasa ihu mai firgitarwa
Ssai Zahra ta rikeci ta dagoshi yana mishi sannu sai tsala ihu yake
Dakyar Ma'u ta mike ta karbeshi a fusace tace
"Don bakisan wahalar daukar ciki da nakuda ba dole ki yar musu da yaro"
Tana fadin haka ta fice kayanta tana jijjiga yaton kamar batace komai ba
Ba Zahra da'aka fadawaba hadda su Batool sanda sukaji bbu dadi
Zahra kam kukan takaici ta rushe dashi, ta mike ta fice waje
Kai Batool ta girgixa tace
"Wai yaushe Ma'u xatayi hankaline, kiga abunda take cewa"
Murmushi Shukrah tayi tace
"Kyaleta lokacine wataran ko ance tayi baxata iyaba"
Kawar da maganar Shukrah tayi sukaci gaba da hirarsu
Gida Zahra ta koma ta ci kukanta iya kuka
Koda Jidda ta dawo tana tambayar Zahra tas Batool ta mayar mata abunda ya gudana, xagin Ma'u Jidda ta shigayi, kuka Ma'u tasa taje ta.samu Abdallah ya mayar da ita gida
Shigowa Bature yayi da Balarabe, Ma'u ya fara tambaya Jidda ta xayyana masa abunda ya faru
Baiyi sanyi a gwiwa ba ya nufi gida a harxuke
Bature na isowa gida direct part din Ammi.yayi yaci sa'a ya samu Ma'u na palon tana cin Apple, xama yayi gabanta ya murtuke fuska Sam bbu wasa yace
"Ni na baki lasisin yima Zahra gorin haihu"
Ido Ma'u ta xare tace
"Ni Yaushe na mata gori kawai don nace batasan xafin daukar cikiba sai ya xama gori"
Harara ya balla mata
"Kaniyarkine ba goriba, naga don ina wasa dake shine kike duk abunda ranki yaso, to maxa tashi kije ki bata hakuri"
Baki Ma'u ta tura tace
"Hakurin me xan bata bayan ban mata laifiba"
Kamar Bature xai daketa yace
"Kan na bude ido banason na ganki a gabana kin wuce kin bata hakuri ko na bubbugeki"
Ana haka saiga Ammi ta shigo falon
"Yaya? Meke faruwa Bature? Bakaga lalura garetaba, kasata gaba kamar xaka hadiyeta"
Mikewa Ma'u tayi hadda dafa kafadar Bature taje ta xauna gefen Ammi tace
"Wai fah don daxun a hospital Anty Zahra ta yadda junior na fada mata gaskia shine tace mishi na mata gorin haihu, shine ya tusani a gaba wai naje na bata hakuri, ko ya bubbugeni"
Cikin tsiwa Ammi tace
"Babu inda xata, idan bakada hankali kaxo ka bugeta da cikin, ai ko da gaske gorin ta mata ai ba laifi bane tunda bakin halin uwarta ya shafeta ya hanata haihu"
A fusace Bature ya Mike ya nuna Ma'u da dan yatsa
" idan har kinason ci gaba da xama dani ki gaggauta yin Abunda na sakaki"
Bature bai jira jin Cewar suba ya fice
Baki Ma'u ta murguda tace
"Wlh bbu inda xani"
"Don ubanshi ya sakeki sai me, daman ke kikace kina sonshine ya damemu, ai wadda sukace suna sonshi suna can"
Bakin Ammi Ma'u tasa hannu ta rufe
"Kai Ammi ai idan ya sakeni na shiga uku, kibar batun saki wlh inason Mijinah"
Duka Ammi takai mata a baya tace
"Ja'ira su Ma'un Ammi ansan dadin Miji"
Bayan Sati Biyu
Gaba ssai Ma'u ta shigayi da Zahra da Bature, ko kallon inda suke batayi, shima Bature ya dau xafi da ita ssai ya yanke duk wata alaka da ita
Abdallah da Mami suna kan taimakawa Hisham ssai
Yau da sassafe Abdallah ya kaiwa mai gadi tofin karshe daxasu bawa Hisham, nan mai gadi ya shiga tseguntawa Abdallah jiya yaji Hisham na fada da Zee, Hamdala Abdallah yayi ya wuce asibiti
A ranar nakuda ya tashima Shukrah, likitoci sun taru a kanta ana bata agajin gaggawa, Ma'u da Batool duk sun rude sai kuka suke, Mamice kawai keda karfin gwiwar rarrashinsu, Su Jidda ma kukan suke gwanin ban tausayi
Kwance Hisham yake akan 3siter, cikin kwanakin nan ya rasa mike damunsa Sam bayajin dadin jikinsa, na yau ma yafi tsanani tunda yasha Swam watern da yar aiki ta kawo mishi
A raxane ya mike ya kwalla kara jin wani ciwon kai dayake baraxanar tsaga kansa, rike kan yayi yanajin wani abu mai wuyar fatsara na ratsa sa
Da gudu Zee ta fito daga bedroom dinta ta nufoshi
"Lafiya Dear? Meya sameka?"
Tayi tambayar tana rikesa
Jikinshine ya hau bari ya fara wani bakin amai, kamar xai amayarda hanjin cikinsa dakyar ya tsagaita ya fadi kasa a sume
Ihu Zee ta saka wadda yayi.sanadiyar shigowar mai gadi da mai aiki, taimkon gaggawa suka bashi, bai kai minti biyar ba sai gashi ya farfado da sunan Shukrah cike da bakinsa
Harara Zee ta galla mishi tace
"Wata Shukrah kuma"
Jiki a sanyaye Hisham ya daga ido yana duban Zee kamar sabuwar halitta, bai bi kanta ba ya mike a hankali ya tambayi 'yar aikin
"Ke ina Shukrah"
Kuka 'yar aiki ta fashe dashi tace
"Tana asibiti"
Ido Hisham ya ware yace
"What? Asibiti waya kaita?"
Bude baki 'yar aiki tayi xata mishi bayani Zee ta buge bakinta, a harxuke Hisham ya wankawa Zee mari
"Ke awa xaki bugeta"
Cikin kuka Zee tace
"Ni a matarka"
Baki Hisham ya tabe yace
"Ni ban san tayaya ma na aureki ba don haka ki tattara inaki kibarmin gida na sakeki saki uku"
Ihu Zee ta runtuma tace
"Na shiga uku, Wayyo Allahna, don Allah kayi hakuri"
"Tana chan asibitin da kake aiki"
Keyn motarsa Hisham ya xara
"Kan na dawo Baba kamin waje da wannan abar"
Ya karashe maganar yana nuna Zee da taketa cin kuka
Bbu xato bbu tsammani su Ummi sukaga Hisham kamar an jefoshi yaxo yana tambayar Shukrah
A harxuke Ummi ta cakumo rigarsa tace
"Shege dan iska macuci, xuwa kayi har asibitin ka karasata"
Cikin xafin nama Abdallah ya janye Ummi daga jikin Hisham
"Kyaleta tayi duk yadda take so dashi kan ya fice ya bamu waje"
Bature ya fada a tsawace kamar xai daki Hisham
Fitowar Doctor ne tare da nurse da Baby a hannunta shiya tsagaita wutar
Sukayi kan Doctor, cikin tausayawa Doctor yace
"Sir Matarka na nemanka"
Take Hisham ya shige cikin dakin har jikin shi na rawa
Yunkurin hanashi Abba da Ummi sukayi Amma Abdallah ya bashi kariya
Mika musu Babyn Nurse tayi Ammi tasa hannu ta karba
Doctor yace" Alhamdulillah ta sauka lfy, ta samu Baby Boy"
Duk Hamdala sukayi, xuciarsu ta sassauta bugawa, suka nufo kan Babyn suna kallonshi
Kamar daga sama Shukrah ta kalli Hisham a kanta bayan ta cire sammanin kara kallonsa a rayuwarta, kukan farin ciki tasa hade da murmushi
Xama yayi bakin gadon ya dagata ya rumgumeta a kirjinshi yana muka mai tsanani, sanda sukayi kuka mai isarsu kan Shukrah tace
"Alhamdulillah, Allah nagode maka daka nunamin Abunda na dade ina jira kan na mutu sai gashi yaxo, Alhamdulillah"
Cikin kuka Hisham yace
"Pls Sweetheart ki daina ambatar mutuwa, insha Allah xamu rayu da babynmu"
Yake Shukrah tayi tace
"Mutuwa dolece Mijinah, ko ba yanxuba ni matacciyace, ina mai neman alfarmanka daka sawa yaronmu sunan Ya Abdallah don ya mana kokari ssai, sa'annan ina son kamin alkawari duk Abunda xakaji a bayan raina ka yafewa Ummi"
Kuka mai cin rai Hisham yashigayi
"Pls Matata ki daina fadin haka xafin ciwo baisan inda rai yakeba"
Salati Shukrah ta shigayi, Hisham ya kamkameta yana tayata
Allahu Akbar kullu nafsin za'ikatil ma'ut, haka Shukrah ta cika da salati a bakinta, kara Hisham ya kwalla ya sume a wajen
Mutuwar Shukrah ta girgixa ahlin Gidan Bature, tunba Ummi ba data dauki alhakin mutuwar Shukrah a kanta, take nadama da danasani ya lullubeta, ko kuka ta gaxayi xameyawa tayi a kasa kamar an tsane mata jinin jikinta
Take nakuda ya tasowa Batool aka shige da ita labour room, Ma'u ko rumgume Zahra tayi ta shiga kuka mai cin rai, Abdallah jiyake kamar ya shake Ummi tabi bayan Shukrah
Duk Gidan Bature sun xama abun Allah sarki, mutuwar ta tabasu ssai, Batool ta sauna lfy ta samu dita mace, da gawar Shukrah da Batool duk aka tattarosu suka koma gida
Ko magana Ummi ta gaxayi, hawaye ma ta gane Rahmane don ya gaxa xuwa mata balle taji sassauci
Ummu Subay'a❤
[23/10, 01:09] Frd Din Fatima Saudia: 🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)
Ummu Subay'a
dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)
🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻
Ina taya SADNAF murnan kammala littafinta na MAKOBTAN JUNA
Gaskia kin fadakar
Nishadantar Wa'axantar damu
Allah ya kara basira
Daukaka
Fikra da
Hikima
Allah ya faranta miki kamar yadda kina faranta mana
I heart you❤
2⃣2⃣
Abdallah da Batool sukayi kan Shukrah da sauri, dagota Abdallah ya nufi hanyar fita da ita ba tare da yacewa Hisham komai ba bin bayanshi Batool tayi
Sanda sukaxo ficewa daga falon Batool ta juyo tace
"Wlh duk Abunda ya sameta sai kun biya dakai da fitsarerriyar nan"
Bata jira cewarsu ba ta fice tana kuka
Daria Zee tasa hadda Shewa
"Allah yasa ta mutu ma mu huta"
Murmushi yake Hisham yayi don kasan xuciarsa wani abu na damunsa
Jan hannunsa Zee tayi suka haura bedroom dinsa
Direct asibiti Abdallah suka wuce, emergency aka shige da ita, kuka Batool take kamar ranta xai fita
Rumgumeta Abdallah yayi yana shafa bayanta
"Pls kibar kuka komai xaixo da sauki"
Cikin kuka Batool tace
"Nice silar komai, sanadiyata ya tureta"
Kai Abdallah ya girgixa mata
"No haka Allah ya tsara, don haka pls ki bar kukan nan"
Dakyar ya samu ta tsagaita kukan
Kusan 2 hours suke tsaye a bakin kofar da aka shigar da Shukrah
Sai safa da Marwa Batool keyi, shiko Abdallah jinginawa yayi da jikin bango yanata addu'a
Karar bude kofar ne yasa su suka maida hankakinsu wajen
Doctor ne ya fito
"Kaine Mijinta"
Ya tambayi Abdallah
"A'a ni yayantane"
Abdallah ya basa ansa
"Munason ganin mijinta"
Cewar Doctor
"Ko a kabari yake sai ka ganshi? To ya mutu"
Batool ta fada bbu wani shakka
Harara Abdallah ya hurga mata
"To muje office na"
Doctor ya fada yana barin wajen
"Zan iya shiga na ganta"
Batool ta tambayi Doctor
"Bari tadan huta kadan idan an maidata Ward sai kije ki ganta"
Kujera Batool taja ta xauna yayinda Abdallah yabi bayan Doctor
"Gaskia kunyi wasa ssai da lfyr Yarinyar nan, kun barta cikin kadaici tunani yabi xuciarta ya mata illah sauran kiris xuciarta ta buga, gakuma yawan aikinda take yasa Babyn cikinta ya juya ya matsa daga inda ya kamata ya xauna, bata kuma samun Hutu balle ya samu ya juya, tabar xuwa antenatal balle su gano kan matsalar, ga buguwar datayi yadan taba mahaifarta har ya kada Babyn, idan badon kunyi gaggawar kawota kuma Allah ya kiyayeba da sai dai a rasata a rasa Baby"
Kadan ya rage Abdallah yasa kuka, dakyar yayita maza yace
"Insha xa'a kiyaye komai Doctor ya jikin nata"
"Kada ma Ku kiyaye ni mu xamu kiyaye don baxata bar asibitin nan ba sai ta haihu, kuma jikinta Alhamdulillah Insha Allah xata samu sauki ssai, meye sunanta? xan bude mata special folder"
"Shukrah Mahmoud Bature"
A razane Doctor ya dago yana kallon Abdallah yace
"Kana nufin kanwar Doctor Hisham Ahmad Bature"
Murmushin takaici Abdallah yayi yace
"Eh kanwarsa ce"
Girgixa kai Doctor ya shigayi yace
"Wait wait Shukrah Shukrah, ai matarsa ce tabbas matarsa ce, ba kai bane akayi aurenku rana daya dashi? Ai naje auren"
Murmushi Abdallah yayi yace
"Toya akayi baka ganemu ba"
Shima Doctor murmushi yayi yace
"Zafin kaine wlh, amma meyasa Matarka tace Mijinta ya mutu? Daxun dai muka rabu da Doctor Hisham anan"
"Barta shirmen matane"
Kai Doctor ya shiga girgixawa yace
"Kada ka boyemin komai don nasan komai hadda wadda baka saniba ma"
Ido Abdallah ya xare yana duban Doctor
"Yes nasan komai! Ni Family Doctor Senator Haruna Zaria ne, ranan naje duba Teema batada lfy, bayan na gama dubata xan fito naji Hajia Turai da wata kanwarta Lubna suna xancen asirin sa akayiwa wani wai Abdallah a familynku ya auri Zee ya koma kan Doctor Hisham, kuma abun bakin ciki harda Maman Abdallah akaje aka amso asirin tana musu masifa wai sun cuceta, Gashi ya koma kan Mijin diyarta, sai kuma naxo naji auren Hisham da Zee, kuma a bakin abokansa na nan naketa jin lbrn irin axabtuwar da Matarsa Shukrah ke sha"
Mamaki ssai ya kama Abdallah ya rasa mema xaice, kanshi ya dafa kamar xaiyi kuka daga bisani ya mike ya bawa doctor hannu yace
"Nagode Doctor Allah ya saka da alkhairi"
Jiki a sanyaye Abdallah yabar office na Doctor
Ya kusan minti 20 yana tsaye yana kallon Batool datake xauna kan kujera ta xabga Uban tagumi
"Yanxu da kece a cikin ukuban nan Batool, da da wani ido xan kalli Mami duk lokacin da na dawo hayyacina, Alhamdulillah"
Abunda Abdallah ke fada kenan a cikin xuciarsa
A sanyaye yace
"Batool"
Dago ido Batool tayi tace
"Yaushe ka dawo"
Yake yayi mata yace
"Tashi muje, xan kaiki gida kuma na sanarda Mami abunda ke faruwa"
A hankali Batool ta mike, ya tallafa mata suka fice
A part din Ammi Abdallah ya kai Shukrah, a gefen Ammi ya zaunar da ita tanadan nishi
Ammi ta tabe baki tace
"Aikin banxa waye kike nishin shagwabar"
Batool dai batace komai ba don Abdallah ya gargadeta kada ta fadawa Ammi abunda yake faruwa
Duban Ammi Abdallah yayi yace
"Ga amanarta na bar miki, idan kika kuskura wani abu ya sameta, kinsan sauran"
Baki.Ammi ta tabe tace
"Ko kasheta nayi bbu mai tambayata wlh"
Murmushi Abdallah yayi ya fice daga falon
"Abdallah ina jinka kaxo ka tusani a gaba ka ki cewa komai"
Kuka mai cin rai Abdallah yasa, sanda yayi mai isarsa Mami bata hanashi don tasanshi da juriya duk abunda ya sanyashi kuka mai girmane
Cikin kuka yace
"Da kece mahaifiyata Mami ban san irin godiar da xan ma Allah ba, Mami Ummi bata taba kasancewa uwa ta gariba, Ummi bata kasance mai son farin cikin yaranta ba"
Nan Abdallah ya xayyanawa Mami duk abunda ke faruwa , baki Mami ta kama don mamaki, bata taba sammanin Ummi xata aikata hakaba
Yake Mami tayi tace
" don Allah Abdallah kabar kukan nan, ina fatan bbu wadda ya sani a Gidan nan"
Kai Abdallah ya dagawa Mami don kuka yaci karfinsa
"To Ina mai baka umarni kada kowa yaji abunda yake tafia , gaskia Hawwa bata kyautawa kantaba bata kyauta mana ba, yanxu ya dawa kabar Shukrah"
"Akwai nurse datake dubata "
Abdallah ya fada cikin sheshsheka
"Bari naje na shaidawa Hawwan da Ammi, pls kada ta taba nunawa Hawwa ko a ido"
Kai kawai Abdallah ya kadawa Mami suka fice tare
Ihu Ummi ta saka da Mami ta shaidawa Ummi Shukrah na asibiti
"Amma wlh danki yayi asarar tarbiya, akuyancinshi bai tsaya akan auren 'yar uwartaba har yakai ya nemi ranta, to Allah ya fishi wlh"
Ssai Abdallah ya harxuka xai maidawa Ummi martani, da hannu Mami ta dakatar dashi
Shewa mai hade da kuka Ummi tasa tace
"Kaji munafurci bayan kun gama shanyeshi da asiri har da wani dakatar dashi, Abdallah fadi duk abunda xakace amma ka sani duk inda xaka ni Hawwa nice uwarka"
A ture Mami ta tura Abdallah suka bar falon Ummin
Mami da Abdallah ne suka koma asibitin daga bisani Ummi ta bisu
Tunda aka kai Shukrah asibiti ko lekowa Hisham baiyiba ballentana Zee
Gidan Bature
Kwance Ma'u take a jikin Bature sai shagwaba take xuba mishi, shi kuma yana biye mata
"Sati mai xuwa xamu tafi ko Baby?
Murmushi Bature yayi yana shafa sumar kanta yace
" wai bakya mantuwane Baby"
Baki Ma'u ta tura tace
"To ai kaikamin alkawari, kuma nayi missing na kowa wlh especially Ammina"
Hancinta Bature yaja yace
" To naji 'yar gidan Ammin, ki fara shiryawa, Insha Allah next Saturday xamu tafi"
Murmushi Ma'u tayi ta kara kamkame Bature tace
"I love you much more My Baby"
Yau asabar ranarda Su Bature xasu Kaduna, dukkansu Zahra ta rigasu fitowa taje ta xauna a sit din gaba ta bata rai, can sai ga Bature da ma'u suka fito tanata nishin kissa, Bature kuma ya tallafeta ta baya suna takowa a hankali
Tsaki Zahra taja tace
"Kujimin iskanci, sai kace a kanta aka fara ciki"
Suna iso wajen Motar Ma'u ta tsaya turus tana kallon Zahra
A shagwabe tace
"Baby nidai a gaban nan xan xauna"
Ta shuna inda Zahra ke xaune
Washe baki Zahra tayi tace
"Ai xaman gaba banaki bana Mama kwalla baya ya dace dake nan ne xaki mike kafa yadda ya kamata Babynmu ya samu balance, ko so kike ki takura Babynmu"
Murmushi Bature yayi yace
"Kuma hakane fah Baby, Sweety kina da basira"
Murmushi Zahra tayi tace
"Ai idan kabi ta yarintar Ma'u sai ta lahanta mana Abunda muka dade mun jiran xuwansa"
Bbu yadda Ma'u ta iya haka ta shiga baya tanata gunaguni tana tura bakinta
Zahra kuma ta xage sai hira takeyiwa Bature, shima ssai yake amsa mata hadda daria, don tunda Ma'u tayi ciki yake bawa Zahra kulawa ssai
Ssai Ma'u ta kule taki ce musu komai, Zahra ko don tsokana sai tayi magana tace
"Haka ko Ma'u"
Suna isa Ma'u ta bude kofa bata jira kowa ba ta wuce part din Ammi
Murmushi Zahra tayi tace
"Sweety Babynkan nan sai a slow, ina daxun ka riketa kuka fito kamar wadda xata haihu lokacin"
Shima Baturen Murmushi yayi yace
"Kin manta Ma'u case ne"
Bata samu kowa a falo ba ta hau kwallawa Ammi kira, Batool dake cikin bedroom ta fito dakyar
"Ma'u case an diro, gidan nan shiru amma kina shigowa ya hargitse"
Daria Ma'u tasa tace
"Haba Sis ko irin murnar ganinama bakiyiba"
Itama Batool din daria tasa ta tako dakyar taxo gaban Ma'u tace
"Iyyeeh ni wlh bbu Abunda xai shiga tsakanina da Ya Bature ni bana sonshi, wannan kuma a ruwa kika sha"
Murmushi Ma'u tayi tace
"Kajimin Mata bakin ciki xakimin dan sula tsiyar turakan nan ya wuceni, ni ba wannan bama ina Ammita"
Dakyar Batool ta xauna ta janyo Ma'u ta xaunar da ita tace
"Nima da dan anjima kikaxo baxaki sameniba munacan asibiti"
"Asibiti kuma? Me kuke a asibiti?"
Ma'u tayi tambayar tana xare ido
Ajiyar xucia Batool tayi ta kwashe duk Abunda ya faru daga farko har yanxu ta fadawa Ma'u
"Kutulemetsi, cin dubun nan, lallai kam, daman cakwakiyar da ake kenan bbu wadda ya sanardani, wlh dana sani bbu Abunda xai hanani wanke kafa naxo naci ubanta na koma"
Dariar Boss Ma'u tayi
"Lallai Zeen nan ta samu waje, shi kuma Ya Hisham wani irin soyayya ce haka, daman basin tsakani da Allah yakewa Shukrah ba? Dan iska ya kwashi romo yanama mutane iskanci"
Baki Batool ta tabe tace
"Duk wannan bala'in sai ki ajje sai kin haihu muje muci ubanta da mai da yaji, tare da Anty Zahra kukaxone"
Baki Ma'u ta tura tace
"Eh tare mukaxo"
Murmushi Batool tayi tace
"Kice kowa xaixo don daxun mukai waya da Anty Jidda tace suma xasu xo"
Yamma ssai su Jidda suka iso, bayan isha'i Jidda da Zahra tare da su Bature suka shirya suka nufi asibiti
Ba yadda Ma'u batayiba akan ta bisu Bature yaki, haka ta gama cikanta Pam har ta fashe da kanta
Washegari da safe Ma'u suka tafi asibiti da Batool, Ma'u na ganin Shukrah tasa kuka mai karfi, dakyar Ammi da Mami suka lallasheta tayi shiru, Ummi kam sai harararsu take tayi
Ssai Mami da Abdallah suka tsaya akan karyewar sihirin dake jikin Hisham, taimako suka shiga Karna masa, inda Abdallah ya hada baki da mai gadin gidan Hisham da kuma mai aikinsa tana bashi a matsayin ruwa yana sha
Ummu Subay'a❤
[23/10, 01:09] Frd Din Fatima Saudia: 🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)
Ummu Subay'a
dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)
🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah naji sauki ssai
Ban taba sammanin GIDAN BATURE Nada dumbin masoya kuma yayi shura haka bane
Naga masoya bila adadin da suka bugamin waya don tambayar lfy bana posting kuma sukamin Addu'a
Nayi receiving text na addu'o'i
Massage a WhatsApp da Facebook abun bbu magana
Naji dadi ssai nayi farin ciki Mara misaltuwa
I heart u ol❤
Ummu Subay'a na godia👏🏻👏🏻
Ina Godia Ssai
Batool Adam Jatco
Mrs Adam
Shatuu
Ummi ontop
Maryam Ahmad
Hauwa A Usman
Mrs Mansoor
Anty Fauxia
Zainab Goni
Mrs Xerks
Fateema Zahra
Mrs Makama
Mai Agogo
Da duk KAINUWA WRITERS
2⃣4⃣
Misalta tashin hankalinda Gidan Bature suka shiga ba karamin abu bane, ssai sun xama abun tausayi musamman ma Ummi da Hisham sun dawo abun Allah sarki
Taubatan nasuha Ummi tayi, ssai ta natsu mutuwar Shukrah ta xama mata darasi da aya, ta xubarda duk wani bakin niyar dake xuciarta ta rumgumi kaddara da taxo mata
Ma'u kullum kuka tana manne da Zahra tare da da babyn Shukrah, don tun ranar da Shukrah ta rasu aka bawa Zahra babyn
Ranar bakwai akasawa Babyn Shukrah suna Abdallah kamar yadda Shukrah ta bar wasiyya, Diyar Batool kuma akasaka mata sunan Shukrah
Bbu wata hidima da'akayi sunan kawai akasawa yaran, Zahra taci gaba da renon Abdallah jnr tana bashi madara, ssai takeson yaron
Bayan Sati daya
Kwance Ma'u take kanta na cinyar Zahra, yayinda Zahra kewa Abdallah jnr wasa
Jidda dake sakawa Amal kaya tace
"Haba Ma'u so kike ki kassarata, kinbi kin mannewa mata tunda akayi mutuwar nan, da wanne xataji da junior A xataji ko ke xataji pls tashi ki barta da abu daya"
Baki Ma'u ta tura tace
"Pls Anty Jidda barni naji da abunda nakeji"
Murmushi Zahra tayi tace
"Barmin Ma'uta Jidda lokacinta ne"
Dan daria Jidda tayi tace
"Anjima ma xamu jiku indai Ma'u ce"
Batool ce ta shigo falon rike da Babynta ta xauna kusa da Jidda, lura tayi da yadda Ma'u ke ciccin magani tace
"Ma'un Anty Zahra meke going ne naga sai cije lips kike"
"Wlh yau tun safe marata kemin ciwo"
Ma'u tayi maganar tana tashi daga cinyar Zahra
Baki Zahra ta rike tace
"Shine kuma baki fada ba sai yanxu"
Gyara zama Ma'u tayi tace
"Ai ba sosai bane yake ciwon"
"Kodai nakudan ne?"
Zahra tayi tambayar tana duban Jidda
Takaitaccen daria Batool tayi tace
"Tab ai idan da nakudane, da tuni Ma'u ta dagawa kowa hankali, kawai normal haka yakeyi"
Gyaran murya Batool tayi don nuna abunda xata fadi yanada muhimmanci tace
"Wai ni haka xamu xuba ido muna kallon Ya Hisham a cikin halinda yake ciki, kudubafa ku gani abinci wannan sai anyi dakyar kan yaci spoon biyu ya ture, gaskia ya kamata muyi wani abu"
Jinjina kai Zahra tayi tace
"Tabbas wannan abun ya kamata mu maganceshi don xai iya haifar da matsala ssai nan gaba, ga Ummi ma abun nata sai gaba gaba yake, tausayinta nema yasa na baro part din na dawo nan"
"Abun fa har tsoro yake bani na rasa da Ummi da Ya Hisham wayafi neman agaji, wannan lamarin yaci family meeting, ya kamata mu shirya family meeting bayan sallar isha'i"
Cewar Jidda
Mikewa tsaye Ma'u tayi tace
"Ni bari na shige ciki bacci nakeji"
Tana gama maganar tayi cikin bedroom din Ammi
Kallo daya xakawa Hisham daya gama fita hayyacinshi ya baka tausayi, ya dimauce ya bar kasumba ssai a fuskarsa kamar bashiba
Da sallama Jidda ta bude meeting daga bisani tayiwa Shukrah addu'a ssai ta dora da bayanin dake bakinta
Tana gamawa Bature ya hau fada
"Daman akan wannan shirmen banxan xaki tare mutane, baxaki barsu suji da abunda ke damunsu ba, ina ruwanmu da halinda Hisham din ke ciki ai duk tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa ke duka, lokacin da kowa ya fada masa kada ya auri Zee ba rufe idonsa yayi yace yaji ya ganiba, kuma suka hadu da matarsa sukayi sanadiyar 'yar uwarmu to yanxu mexamuce mishi, lokacine daya kamata ya girbe abunda ya shuka k........."
"A'a Sam Hisham baxai taba girbe abunda bashi ya sukaba"
Abdallah ya katse Bature, ya dubi Mami dake kada mishi kai yace
"Mami sai dai kiyi hakuri dis is the right tym da ya kamata kowa yasan gaskia"
Nan take Abdallah ya kwashe dukkan abunda ya faru ya shaida musu
Bbu abunda ke tashi a falon sai sautin kuka da kuma salati
Kukan nadama Ummi ta shigayi
"Don Allah kuyi hakuri wlh nayi nadama, tuntuni nagane kurena, mutuwar Shukrah shiya xamemin iznah, narigada na cuci kaina da yarana"
"Don Allah malama rufewa mutane baki, kin cucemu kin nakasamu nayi nadamar aurenki a rayuwata Hawwa, kin bata mana sunan Gida, idan ma badon Allah yasa akwai fahimtar juna tsakanin yaran nan ba ai da kin tarwatsa mana gida, Allah ya isa tsakanina dake, banga amfanim xama dake ba, rabuwa ta tabbata tsakaninmu Hawwa"
Abbu ne ke maganar nan cikin kuncin rai da bakin ciki
Ajiyar xucia Ammi tayi tace
"Allah ne kawai yasan irin bala'inda kikayi niyar jefamu Hawwa, amma da muka rike Allah gashi komai yaxo mana cikin sauki, kai kuma Mahmud ban amince da rabuwa da Hawwa dakake shirin yiba, ina xaka kai yaranku, kuma naga nadama tsagoronta a idanun Hawwa don haka kowa yayi hakuri da abunda ya faru mu godewa Allah, daman baxamu tabbata cikin jin dadi ba dole sai Allah ya jarrabemu"
Hawayen dake xuba a fuskar Zahra Ma'u ta shiga gogewa, hannun Ma'u Zahra ta janye tace
"Ma'u barni inyi kuka ko na samu sassauci a xuciata, Ummi kin cucemu, Ummi ki duba kiga yadda son xuciarki ya kaiga barin wannan yaron da tsotson hannu dashan madara kin hanasa jin dadin nonon uwarsa kin hanasa jin dumin uwarsa, naxata tunda bamu samu nasara daga farkoba xamu hakura mu barwa Allah komai, Ashe kinbi xugar 'yan uwanki wadda bbu Allah a ransu kin aikata babban xunubi, Allah kaga yadda baiwarka ta maidamu abun tausayi, Allah k........"
"Enough Zahra! Ko ayayane Ummi mahaifiyarki ce, kada ki kara cewa komai"
Bature ya daka mata tsawa
Balarabe da jikinsa ke kyarma don kuka yace
"Bature barta tace komai ya kamata ta fidda dafin dake ranta don Ummi ta ciyar damu guba, har kunyar hada ido da Mami nake wlh"
Abdallah daketa kuka kamar mace yace
"Ummi da'ana canxa uwa da tuni na musanyaki da Mami, babbar kyautar da Allah xaiwa mutum kenan ya basa uwa irin Mami"
Cikin sanyin murya Hisham yace
"Duk wannan labari ya isa, narigada nama Shukrah alkawari xan yafewa Ummi duk randa na riski labarin nan don haka Ummi na yafe miki"
Murmushi Mami tayi tace
"Alhamdulillah tunda komai ya daidaita kuma yaxo cikin sauki, akwai abunda baku saniba kuma yau ne ya cancanci ku san........."
Ihun da Ma'u ta sakane ya katse Mami, kowa ya maida hankali kanta
"Wayyo Ammi marana, Mami bayana xan mutu"
A kidime Ammi da Mami sukayi kanta
Take aka wuce da Ma'u asibiti
Ma'u ta sauka lfy itada Baby girl dinta mai kama da ita, kowa yayi farin ciki da saukar ta lfy ko kwana basuyi a asibiti ba aka sallamo su
Shagwaba sabuwa Ma'u ta bude babin abu kadan wash marata wash bayana, Batool da Zahra sai daria suke mata
Ummi har bedroom ta biyota ta mata barka, abun yayiwa kowa dadi amma Zahra kam taki daga ido ta kalli Ummin
A murtuke da fuska Bature ya shigo dakin, tashi Batool da Zahra sukayi suka fice
Ko kallon inda Ma'u take baiyiba ya nufi Babynsa ya dauketa yana kare mata kallo
Murmushi yayi da gefen baki ganin kamannin da yarinyar tayi da Ma'u, a xuciar sa yace
"Allah yasa ya tsaya a kammanin kada yaje hali"
Sanda ya mata huduba kan ya ajiyeta ya mike da niyar tafia, a raunane Ma'u tace
"Da wani suna ka mata huduba"
"Ki bari ranar suna xakiji"
Yana gama fada ya fice
Mita Ma'u ta fara
" ban gane ranar suna xanjiba, ai ni ya kamata ma nasaka sunan tunda ni naji wahalar daukar cikin ni kadai kuma bbu wadda ya shigamin labour room ya tayani nakuda, wlh mutum ya saka sunan da baimin ba dole ya canxa"
Baki Ammi ta rike data shigo dakin
"Ke kuma da waye? Diyar farinkine fa ko kunya bakyaji kina maganarta, bakiga Maminku ba tana xancen Baturene"
Baki Ma'u ta tabe tace
"Ni ina ruwana, nadai fada wlh aka sakamin sunan da baiminba canxawa xa'ayi"
Daria Ammi tasa tace
"Ai kuwa dole a canxa idan har Balarabe mijinki koh Hisham amma indai Turawane mijinki to bbu canji ko Zee ya laka mata, wai wani suna kikeson sawa yarinyar ne"
Dariar jin dadi Ma'u tayi tace
"Nashma nakeso a saka mata"
Kirji Ammi ta dafe tace
"Ni Asma'u wani sunane kuma haka"
"Ammi ki bari kawai wani film nagani sunan yarinyar Nashma inason sunan Allah"
Ma'u ta fada tana duban diyarta
Dakuwa Ammi ta mata tace
"Shashancin banxa waxai bi taki yasa wannan shirmen sunan, ina laifi ki maida mata sunana Asma'ul Husnah"
Daria hadda rike ciki Ma'u tayi tace
"Allah ya sawwake wlh nasaka mata wannan suna, konima don kawai bansanibane aka sakamin da da sanina ai baxan aminceba, jifa Asma'u ko dadiji wlh, Husna ne kawai ya rufama sunan asiri, nidai wlh diyata tafi karfin sunan tsuffi ehn"
Baki Ammi ta tabe ta janyo hijab dinta tace
"To don ubanki ba dadin suna ake biba ma'anar suna ake dubawa, Ku yaran yanxu daga kunji suna ya muku dadi ba tareda jin ma'anar sunanba sai kawai Ku makawa yaranku, indai inada rai baxa'ayi wannan shashancin a gidan ga ba, gwara ma kin sauya tunani, dadinama daya Turawan ba sokon miji bane balle ko bayan raina ya biyewa shirmenki, ke Ma'un nan da laga lagan miji kika aura kato6ararki baxata ganuba"
Ssai Ma'u ta tura baki tace
"To naji ai sai kije iyayen sharhi, nidai wlh ina kan bakata ko sunan uwar wa aka saka Nashma xan dinga kiran diyata"
Ficewa Ammi tayi tabar dakin tana mitan taurin kai irinta Ma'u
Saura kwana biyu suna Falmata taxo suna, ssai Ma'u tayi murna da xuwarta, mutanen Gidan Bature sun karramata ssai
Washegari suna da daddare Batool ta shigo bedroom na Ammi ta samu Ma'u na bawa Babynta nono
Xama Batool tayi kusa da Ma'u
"Ina Anty Falmata kuma"
Baki Ma'u ta tabe tace
"Tana can gun Anty Zahra a part din Ummi"
Murmushi Batool tayi tace
"Yaushe kuma Anty Zahra ta koma can har tabar fushin ne"
Daria Ma'u tasa tace
"Mijinta ne yaxo ya mata nasiha ta tattara ta koma"
Daria itama Batool tasa tace
"Kujimin matar nan wai Mijintane ke ba mijinki bane"
Tsaki Ma'u taja
"Ya damu danine ba matarsa ya saniba, damar bukatarsa na haifa mishi yarane"
"Kai kada kima Ya Bature sharri, Sam ba haka yake nufiba ai kema kin dan laifinki, shima kuwa yaci ya yafe miki tunda kika amince akasawa diyarki sunanta"
Ido Ma'u ta xare
"Ke mekike cewa ne banfa gane ba, wacce akasawa diyata sunanta"
Cikin mamaki Batool tace
"Abeg don't fool me, xakicemin bakisan sunan Anty Zahra akasawa diyarki ba"
A xabure Ma'u ta mike tace
"Miye! Inji akuya, kina nufin Zahra Ya Bature yasakawa diyata, wlh karyanshi tasha karya bai isa ya sakawa diyata sunan kishiyata ba, barima naje na karanta masa karatun hauka na kankaro masa mutunci"
Ganin Ma'u ta nufi hanyar fitane yasa Batool tabita da sauri tasha gabanta
"Amma bakida hankali ko Ma'u, inaga kin fara haukane Ya Baturen xakije ki kankarowa Mutunci lallai inaga kinsha wani abu, a banxama ya dakeki balle da hujja kada kiga ke matarsa ce wlh danbanxan duka xai miki, gwara kin dauki pls ki rumgumi sorry diyarki taci sunan Fateema Zahra, sai ma ki fake da takwarar Mami ce bata Anty Zahra ba, kai karshema sai kice takwarata ce wato Batoola"
Wani dan banxan harara Ma'u ta gallawa Batool tace
"A'a kin manta Abdallah ne, Malama matsamin a gaba, aka gaya mike Ya Baturen dane, tsab xanje na kakkaranta mishi karatun hauka na dawo lafia lau"
Hanya Batool ta bata tace
"Mai rabon shan duka xaije ko baiyi komaiba, Allah ya raka taki gona, adawo lfy first ladyn Bature"
Ficewa Ma'u tayi tanata mita
Daga murya Batool tayi cikin tsokana tace
"Wa kika barwa Zahran"
A fusace Ma'u daga falo tace
"Wa uwar ubanki"
Ummu Subay'a❤
[23/10, 01:09] Frd Din Fatima Saudia: 🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)
Ummu Subay'a
dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)
🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻
Maman Rufaida
Ina yinki irin ssai din nan
Congratulation Sameena Aliyu
Gaskia kin fadakar damu, kin nishadantar damu kuma kin wa'axantar damu
Allah ya saka da alkhairi
Allah ya kara basira, daukaka, hikma tareda fikrah
Gaskia A Duniyarmu yayi ssai
Up up up Sameenanmu❤❤❤❤
2⃣5⃣
Ko sallama bbu Ma'u ta bude kofar falon Bature ta shiga, bata samu kowa a falonba ta wuce bedroom direct
Zaune ta sameshi yana aiki akan laptop, tsayawa tayi akanshi tana kakkada jiki irin na isan nan, da mamaki Bature ya dago yana kallonta
"Amma ina xaton kin san inda kike koh?"
Baki Ma'u ta tabe tace
"Ai ni ba mahaukaciya bace kuma ba makauniya bace, naxo jin dalilin dayasa xa'a sawa diyata suna Zahra, idan kanason mata takwara ai sai ka kara haxaka ita kuma ta baka hadin kai sosai sai Ku samu Baby ka mata takwar..........."
Wawan Marin da Bature ya xabgawa Ma'u ne ya katseta daga xancen datake, durkushewa tayi kan gwiwarta tasa kuka, da dan yatsa ya nunata
"Wlh kinyi kadan kixo kinamin wannan iskancin naki, taimakonki daya kina jego da bbu abunda xai hana namiki shegen duka, oya fice kiban waje tun kan na canxa xuciata na miki shegen duka"
Mikewa Ma'u tayi bakinta a ture ta nufi hanyar fita bedroom din sanda takai bakin kofar tace
"Ni wlh idan har aka sakawa diyata Zahra xa'aga ba dai dai ba, kuma sai na karantawa mutanen karatun haukawa wlh xan kankaro mutunci"
Tana direwa ta fice da gudu tabar dakin
Cije lips Bature yayi ya kada kansa irin xan kamakin nan
A bakin part din Ma'u ta hadu da Zahra na shirin shigowa, tsayawa Ma'u tayi ta tare bakin kofar falon
Kallon mamaki Zahra ta tsaya tanama Ma'u
"Ke lfy? Bani hanya na wuce sauri nake"
Dariar renin wayo Ma'u tasa tace
" wai ke kinajin dadi xa'a miki takwara ko? Gaki mowan miki, idan takwara kikeso ai sai ki xage ki dage ki haifo diyarki a miki takwara da tushe, kuma baxaki wuceba don banga amfanin shigarki turakaba"
Kuka Zahra ta saka ranta na kuna ta juya da gudu ta koma part din Ummi
Tsaki Ma'u taja
"Aikin banxa"
Washegari suna kamar yadda Bature yadau niya sunan Zahra ya sakawa diyarsa
Ado ssai Ma'u tayi ta fito daga part din Ammi ta nufi part din Mami da diyarta a hannunta
Maroki na ganinta ya taso da sauri ya sha gabanta
"An gaida tauraruwar mata Amarya a gidan Alhaji Bature wato Hajiya Asma'u Maman Zahra hasken mata"
Harara Ma'u ta bugawa marokin kamar xata mareshi
'Don Allah malam matsamin a gaba na wuce, a'a ba Maman Zahra ba uwar Zahra"
Batool dake tsaye bayan marokin tace
"Tafi kayanka kada laifin da ba takaba ta shafeka, jecan kace a nuna maka Zahra, acan xakayi kirarinka"
Ta nuna masa part din Ummi
Kai marokin ya kada yace
"Amma ai ancemin wannan ne Maman yarinyar?"
"A'a ba ita bace rikon yarinyar aka bata"
Cewar Batool tana dariar tsokana
Tafia Marokin yayi yana duban Ma'u dake xabga masa harara
Miko hannu Batool tayi Ma'u ta bata babyn
"Bani Zahrarmu"
Rumgume diyarta Ma'u tayi tace
"Kije can Zahrarku na wajen bata hannuna bace, kuma kada ki kuskara kice xata tabamim diyata"
Daria Batool tasa
"Bani na kar xomonba ko ratayama ba'a baniba, mudai mun sheda sunan diyarmu Zahra"
Wuceta Ma'u tayi bata tanka mataba
Tana shiga falon ta dire babyn kan cinyar Mami tace
"Mami ga kishiyarki kuma takwararki"
Harara Jidda ta watsawa Ma'u yace
"Takwarar Zahra dai bata Mamiba"
Baki Ma'u ta tura
"Nidai diyata takwarar Mami ce ba Zahra ba"
Murmushi Mami tayi tace
"Banda abunki ma Ma'u ai ita kanta Zahrar takwaratace, me kuma na daga hankali, ubanta ma yarigada yace takwarar matarsa ce"
Kuka Ma'u ta saka
"Wlh baxan aminceba ba takwarar Zahra bace, takwararki ce Mami, kuma idan aka matsa sai dai a dauki yarinyar a bawa Zahra ta shayar da ita badai niba kam"
Baki Mami ta rike don mamaki
Jidda ko a harxuke tace
"Yarinya dai sunanta Zahra kuma dole ki shayar da ita don ubanki"
Cikin fushi Ma'u ta fice daga falon tabar Bby Zahra a cinyar Mami tanata kuka don tsawar da Jidda tayi ya firgitata
"Ma'u kixo ki dauki yarinyar nan"
Daga bakin kofa Ma'u tace
"Ku kaiwa Zahra ta rarrasheta, me amfanin takwarar"
Tana gamawa tayi ficewarta
Waya Jidda ta dauka
Mami tace
"Me xakiyi?"
"Kiran Ya Bature xanyi na sanardashi"
Jidda ta fada tana dialling number Bature
Daga Baby Zahra Mami tayi ta shiga rarrashinta
"Banason fitina kyalesa kawai, nixan rarrashi Zahra kuma naje na rarrashi Ma'un"
"A'a Ma'u baxata taba jin rarrashiba maganinta Ya Baturen ne"
Picking na call din Bature yayi
Jidda ta mayar masa Abunda yake faruwa
Sanin Jidda xata fadawa Baturene yasa Ma'u ta nufi part din Ummi don tasan ko can Baturen ya biyota akwai 'yan kar banta
Da sallama ta shiga falon kamar mutumiyar arxiki, gefen Ummi taje ta xauna
Da murmushi Ummi tace
"Yana ganki ke daya ina Zahra"
Murmushi Ma'u tayi tace
"Tana can gun Mami"
"Baxatayi kukaba?"
Zahra ta tambayeta
Hararar Zahra tayi kasa kasa tace
" ko tayi kuka Mami xata kula da ita tunda tasan xafin haihuwa"
Ssai Zahra ta fusata, har ta bude baki xatai magana Ummi ta girgixa mata kai
Ssai Abunda Ma'u tayi yabawa Falmata haushi, amma da shike macece mai hikma sai bata nunaba tanason su kebe su biyu ta nunawa Ma'u kurenta
A fusace Bature ya shigo falon rike da bulala a hannusa yana muxurai, gadan gadan Bature ya nufo kan Ma'u da bulalan
Ma'u na kallonsa tasa ihu
"Wayyo Ummi xai kasheni"
Rumgume Ummin Ma'u tayi
"Lafia Bature? Meya faru?"
Ummi tayi maganar tana kare Ma'u
"Pls Ummi hankado min 'yar iskan nan na nuna mata nata kadan ne"
Mikawa Falmata Abdallah junior Zahra tayi taje ta rike bulalan dake hannun Bature tace
"Pls Dear kayi hakuri kada ka daketa kaga jikinta danyene kada ya janyo wani damuwar"
A fusace Bature yace
"Kinga bbu ruwanki, ki sakemin bulalata ko na hada dake na daka, ai ita bata san jego take ba tunda ta iya jefar da yarinyar"
Duk mamaki ya kamasu
Ummi ta dubi Ma'u
"Ke aina kika yarda yarinyar"
Baki Ma'u ta tura tace
"Ni ajiyarta na bawa Mami, kuma don nace Zahra ta dinga rarrashinta tana aikin takwara shine xai dakeni"
Kwace Bulalar Bature yayi ya xane Ma'u dashi, har ranta taji saukar bulalan ihu tasaka mai raxanarwa, ganin Bature nason ci gaba da dukanta yasa Zahra tare Ma'u bulalan ya sauka a jikinta
Dakyar Ummi ta karbi bulalar a hannun Bature ta turashi waje Zahra kuka Ma'u kuka, Falmata ko ta tsaya kallon ikon Allah
Bature na fita Ma'u ta rumgume Zahra taci gaba da kukanta, shafa kanta Zahra ta shiga yi
"Kiyi Shiru Ma'uta pls kada kidingawa Ya Bature rashin kunya kinsan baida hakuri"
Baki Ma'u ta tura tace
"Niba rashin kunya na masaba, ai gaskia na fada"
Itadai Falmata kallonsu take kamar 'yan drama
Dakyar Ummi ta lallaba Ma'u taje ta dauko diyarta
Daddare ajiye Ma'u Falmata tayi ta mata fada ssai tareda nasiha, ssai kalaman Falmata sukai tasiri akan Ma'u kuka ta fashe dashi
"Nagode ssai Anty Falmata Insha Allah xanje na bawa Anty Zahra da Ya Bature hakuri, kuma baxan sakeba"
Murmushi Falmata tayi tace
"Yasha'ullah Ma'u ta Bature"
Ina labarin Zee