Kuka yasa yariqe kafan momma Dan Allah karkimin haka nifa sunana Abdulmaleek ba Abbas ba Dan Allah momma kibani karfin gwiwa wlh ina mutuwar son manal
Harara momma ta zabga mishi to marar kunya ni kake kalla kace kana mutuwar son manal to nafada na kuma fadi bazaka auri manal ba kuma idan ka sake naji wannan mgnr abakin wani to wlh ranka idan yakai dubu saiya baci tashi ka gaban waje fita yayi ya koma part dinsa ya kwanta jiyake har zazzabi na shirin kamashi tsaki yayi duk wannan shashashan yaron ne yajamasa SBD sakarcinsa manal yakeson kira ya fada mata amma yasan hnklinta saiya fi nashi tashi tunda shi namiji ne zaifita dauriya
Bayan wata daya da haka
Ba laifi hnkln hidaya yasoma kwanciya tana karatunta sosae Anty surayya tana bawa kanwar tata kulawa sosae amma duk da haka tana tunanin Abbas tana zaune bayan tadawo daga skll dad ya kirata yace ummana zanyiwa Abbas mgn yasakeki mai sonki ya aureki tunda shi baya sonki tashin hnkln kuka tasaki iitadai arayuwarta ta tsani kalma mai kama da saki shikenn zata zama karaman bazaura kuka takeyi sosae hakan ne yasa dad ya lallasheta yace zai sake kiranta suyi mgn
Maleek
Ya rasa yanda zaiyi duk wnn lkcn kullum saiya je wajan momma ya lallasheta ko Allah zaisa ta fahimce shi amma kuma kullum kamar yana kara tun zurata ne kiran Anty safina yayi yana kuka ckn tashin hnkl tace dan'gidana waya tabamin kai
Lbr yanda sukayi da momma yabata sannan yace antyna kullum sainayi mata mgn yau kuma cewa tamin idan nasake mata mgn zanga bacin ranta yanda bana tsammani Anty plss help my lyf zan iya mutuwa
Kwantar da hnkln ka qanina kasa aranka manal ka aureta angama insha Allah murmushin jindadi yayi kafin yace shiyasa nake sonki my Anty Allah yabarmin ke ckn dry tace ameeen sweet ya boo yace Allah sarki barima na kirata tace nikam dazu mukayi waya da ita sallama sukayi yana mata gdy
Abbas kwance adaki duk ya rame yayi duhu daka ganshi kasan baya ckn hayyacinsa abubuwa sunyi masa yawa ga rashin mgnr da yan'gidansu basa yimasa koda yaje Wanda suke kulasa daga mamu ya kabeer anty ramla
Amma momma kam daya shigo ma zata tashi gashi baisan wazaije ya fuskanta da wannan batun ba shawara kawai ya yanke akan yaje yasamu anas ko zai basa wani shawaran tashi yayi yafara shirin tafia kano habiba tashigo da abinci a tire Dan yanzu tana matukar tausayinsa ganin yanda yakoma babu yanda zatayi ne kawai
Sallama tayi ya amsa yana sa riga tace INA zakaje ?kano yafadi atakaice
Kano kuma da yamman nan kabari sai gobe mn
Bazan bari ba yanzun zantafi tace to yanzu wajan wa zakaje gidan ammi kallonta yayi yace inani ina zuwa gidan ammi SBD rashin kunya irin tawa wajan anas zanje yabani shawara ko akwai yanda zanyi
Zama tayi agefen gadon tayi tagumi tace to kaci abincin kafin katafi
Murmushi yayi banajin cin komai am ok ngd
Tace wlh wani cutan zai kama ka bakason cin abinci
Yace na yarda shima Cin abinci kwanciyar hankali yasamu ni yanzu babban burina idan Abba yadawo nigeria naje na nemi yafiyansa kuma ya yafemin sannan na nemi yafiyen iyayena da sisters dina idan suka yafeni zandan ji sauki da Dan uwana ma ya yafemin
Sannan na nemi hidaya akasar India ko da kuwa zan mutu
Na shirya zan wuce ki kula da kanki ta daga masa kai tana hawaye rungumeta yayi tareda mata kiss a goshi ya shafo fuskanta yafice
Kuka tasaki tafita tana ganin anbude masa gate yafita itama ta koma tasa hijab sai gidan Anty salma da kuka tashiga Anty salma na kitchen tafito da sauri tana tmbyarta lpy kuwa habiba? meya faru?meya sameki ? Ckn kuka ta durqusa agaban Anty salma tahada hannunta biyu tace Anty kuyiwa Allah da annabi kuyafewa Abbas wlh yayi nadama Anty dan bakiga yanda Abbas ya koma bane wlh ko abinci baya iyaci Dan Allah kuyi hkr Ku yafe masa kozaiji salama Dan Allah Anty kwalla ne yacika idon Anty salma ita tana fushi ne da fushin iyayenta sannan rashin daukan shawaran shi ne yabata mata rai domin dayana dauka da duk haka bata faru ba
habiba ganin yanda jikin Anty salma yayi sanyi ne yasata kara narkewa tana zubawa Anty salma magiya gamida kuka mai ban tausayi
Dagota Anty salma tayi tace indai tawajena ne na yafewa Abbas amma gsky bazan iya zuwa na fuskanci su dad da momma ba akan wannan batun domin sun tunzura yadda baki tsammani saidai muyita adduah Allah yakawo mn saukin ckn lamarin amma Abbas yagama bata komai gdy sosae habiba tayiwa anty salma tana fita tayi gidan anty safina tana roqonta itama tayi hkr amma Anty safina cewa tayi ai baiga komai ba tunda bayajin mgn habiba tayi2 amma batasamu akan Anty safina ba haka ta hkr ta koma gida
Sai karfe 8 ya isa kano kiran wayan anas yayi yace kana INA gani akano inason ganinka
Da mamaki anas yace abokina lpy kuwa
Shuru yamasa bai bashi amsa ba anas yace INA office amma nanda 30mnts zantashi bai jira shi yakaras mgnr shi ba Abbas ya katse kiran yatada mota ckn 10mnts ya isa office din anas
Sallama yayi anas ya amsa yadago ido. da sauri yatashi yace abokina lpy kuwa?kayi ciwo ne kaga yanda kadawo kuwa meke damunka Dan Allah ?zama Abbas yayi yana kallon anas yace zauna nabaka lbr ba musu anas ya zauna
lbrn abinda yafaru ya hau basa domin anas baisan hidaya bata kasar ba riqe baki anas yayi yace gsky fa najinjina maka abokina kayi aiki mai kyau yanzu kuma maiya kawo ka office dina ?
Ckn raunin murya yace anas inason hidaya soyayyar hidaya zai hallakani abokina ka taimakeni dry anas yasa duk da tausayin amininsa da yakeyi amma bazai hanashi cika alkawarin dayayi ba
Tafi anas yamiqe yanayi yana zagaye office dinsa kan wani table ya koma ya zauna ya daura daya kan daya yace Abbas INA takardanmu na yarjejeniya
Shuru Abbas yayi domin yasan abinda anas yakenufi
Anas yacigaba da cewa
Wannan ranar nake jiye maka Abbas amma saika nuna izza Dan haka fitamin daga office
Murmushin takaici gamida baqin ciki Abbas yayi ya miqe tsaya yace ahakan ma nine da gdy anas ngd! sannan na rantse maka da Allah anas ko mutuwa zanyi bazan sake zuwa wajanka ba yana gama fadin haka yafice ran shi abace jikin anas ne yayi sanyi yafara tunanin ta INA zaifara gyara abinda amininsa yabata duk ya dagula komai tsaki yaja
Yana fita ya kira habiba yace gashi nan dawowa zaro ido waje tayi tace dare yayi kabari sai gobe mn yace kedai kiyimin adduah kawai Allah yakawoni gida lpy yanagama fadin haka ya kashe wayar yadauki hanya gudu kawai yakeyi
Sai karfi 1 da rabi ya Isa habiba tana zaune tana jiransa koda yashigo yaganta yace bakiyi bacci ba rungumeshi tayi tace taya zanyi bacci banga isowarka ba andace kuwa ?hawaye ne ya zubo masa ya girgiza mata kai alamun aa lallashinsa tashigayi
Harya dawo dan dai2 acinyarta yayi bacci
Washe gari
Yau Abba zaidawo Dan haka mamu batanan bata can Anty salma Anty safina duk sunzo Abbas ne kawai bayanan Maleek shiya dauko Abba a airport
Nan gida ya hargitse da hiran family Abba yace yabanga son ba yana INA ?dad yace Abba wake ta wannan shashashan yaron girgiza kai Abba yayi yace muje muyi sallan LA,asar mudawo haka kuwa kowa yawatse
Bayan andawo ne an zazzauna Anty safina tace Abba inada mgn
Inajinki safinatu menene?
Maleek ta kalla ya sunkuyar da kai
Tuni momma tafara hararansa amma yaqi yadago balle ya kalleta
Dama Abba da maleek da manal yar'gidan mom sun daidaita Kansu sunaso ahadasu aure cikeda jindadi Abba ya kalli Maleek yace da gske ne Abdulmaleek?
Sun kuyarda kai kasa yayi yace eh Abba hakane
Waya ya dauka yakira mom kubra gaisawa sukayi tamasa sannu da dawowaya amsa kafin yake tmbyarta ko tasan akwai wani abu atsakanin Maleek da manal
Eh Abba nasani to masha Allah zanyi mgn da mahaifinta banaso biki yawuce wata2 dadi kamar Maleek ya mutu jiyake kamar yaje ya rungumi Abba amma hakan kamar rashin kunya ne
Dad ne yace gsky Abba bana goyan bayan auran nan momma ma kamar jira take wlh nima bana goyan baya mamu tace haba Dan Allah me kukeyi hakane kam kusa albarka kawai tunda yara sunason junansu Abba yace na yanke mgn auren Abdulmaleek da manal ba fashi za ayishi da izinin Allah iyaye ne ku kusa albarka kawai
Dad yace to Allah ya tabbatar da alkhairi momma ma tafadi ta tashi tayi part dinta
Maleek ganin Anty safina ta tashi ne yasa yabita suna fita yayi tsalle ya rungumeta inasonki !inasonki!inasonki!anty na ngd ngd ngd wlh kinmin komai naji dadi ngd Allah yabarminke dry tayi tace ba komai haka kawai laifin wani yashefe wani
Komai ya kankama
Agurguje
Bikin su Maleek da manal ya matso saura sati2 shirye2 akeyi sosae amma Maleek yakasa gane kan momma Dan haka yau yaje yasameta kwantawa yayi akan kafarta ckn sanyin murya yace mommana haryanzu bakiso na auri manal ne? Yanda yayi mgnr yasa jikinta yayi sanyi tace aa kawai banaso kayi abinda Dan uwanka yayi ne murmushi yayi kafin yace mommana nida manal munason juna
Amma Abbas bayason hidaya ita take sonshi shiyasa aka samu matsala mommana namiki alkawari baza asamu matsala ba insha allahu murmushi tayi tashafo fuskansa ckn jin kunya domin tana kunyar Maleek. Tace allah yaqara muku soyayya da fahimtar juna dadi yaji sosae yace Ameen mommana ngd tashi yayi yafice adakin
Abbas shiryawa yayi habiba tarakosa har mota tace Allah Sa adace Ameen yace mata kafin yafice agidan wajan Abba yaje inda suke meeting Abba na zaune koda yaga Abbas baiganesa ba SBD wani baki da duhun da yayi gawani uban rama harkasa Abbas yaduqa agaban Abba yasa kuka shima Abba hawaye ne fal idonsa yace Abba kuyafemin ko zanji salama arayuwata Abba wlh nayi nadama Abba Nina sani ban kyautawa kaina ba amma natuba Abba Ku dubeni Abba babu Wanda yake kulani bayan mamu da ya kabeer sai Anty ramla da Anty salma Abba kunyarka nakeji Abba kayafemin Dan Allah yasake sakin wata kuka mai ban tausayi
Rungumesa Abba yayi yana lallashinsa yace ya isa haka my son komai yawuce zanyi mgn da mustapha ka kwantar da hnkln ka
Yace ngd abbana ngd Allah yaqara girma tashi yayi Abba yabisa da kallo yana hawaye
Office din Maleek yaje kai tsaye akayi masa iso Maleek na zaune kansa akasa yace meya kawo k.....bai karasa ba sakamakon cin karo da Abbas Wanda idan ba kamasa farin sani bane bazaka ganesa ba da sauri Maleek yariqosa yana cewa my bro kaine haka kawai Maleek yasa kuka ya rungumesa
Allah sarki Dan uwa
Ckn kuka abbas yace kayi hkr bro kadaina fushi dani kaga yanda nadawo natuba nayi nadama Maleek yace wlh INA tunaninka kullum INA fushi ne kawai da abinda ka aikatawa hidaya amma komai yawuce ni awajena
Nan suka Dan taba hira kafin yace zai koma gida SBD habiba batajin ddi sallama yamasa yatashi da nufin gobe zaizo rakasa wajan Tela yana fita Maleek yabisa da kallon tausayi
Zai shiga mota kenn yaji ance Yaya Abbas juyawa yayi sai kallon mamaki take masa tana waswasin ko shine koba shi bane
More comment more typing
comment
And
Share
[10/25, 2:55 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*HALITTA DAGA ALLAH NE*
*NA*
*ZAHRA ABDUL*
_(Momyn ahlan)_
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Bismillahi rahmanirrahim
Page3⃣7⃣_3⃣8⃣
Tace baka ganeni bako ruky ce kawar hidaya shuru yadanyi yana nazari kafin yayi murmushi gaisawa sukayi tace masa ya habiba yace tana lpy kafin yashiga mota yatafi abunsa
Kiran hidaya tayi tana dagawa tace kawata kinga yanda Abbas yadawo kuwa wlh idan ba kinmasa farin Sani ba bazaki ganesa ba ya rame yayi duhu wlh yaban tausayi
Cikin muryan kuka tace ina kika ganshi tace a star center nazo wajan yayana hnkln hidaya yatashi sosae gashi bikin da take saran zatazo to gashi ance maybe zasu fara exam ranar wuni tayi tana kuka takira momma tace Dan Allah momma kuyi hkr Ku yafewa yaya Abbas wlh nikam najima da yafe masa Dan Allah momma shuru tayi kafin tace komai yawuce daughter tunda kinyafe masa nima na yafe masa
Da daddare Abba ya kira Abbas yace yazo
Tare da habiba sukazo lkcn kowa yananan dad daya ganshi ya kauda kai gefe momma ma haka Abba ne yafara mgn yace abubuwa da yawa sunfaru acikin wannan gidan namu farincikin wannan family ya tarwatse duk SBD wasu dalilai Dan haka ayau ayanzu inaso komai yawuce agina Sabon rayuwa amanta da abinda yawuce afuskanci gaba ita Wanda akayiwa laifinma tace tajima da yafewa dan haka Ku ba hurumin Ku bane kudinga fushi da yaro duk ya lalace ya kode
Dad yace insha Allah komai yawuce amma abinda nakeso da kai Abbas kabani takardan ummana mai sonta ya aureta tunda kai baka sonta momma tace aifa kam saiya sawwake mata Allah yabata mai sonta
Ba Abbas ba harta habiba saida hantan cikinta yakada zufa ne yafara karyowa Abbas ta ko INA Abba yace to kaji my son ka saki hidaya itama saita auri mai sonta
Murya na rawa yace Abba dad momma mamu wlh inasonta
Anty salma Dan Allah kisa baki wlh inasonta yanzu anty safina kice wani Abu mn bro kaima kayi mgn haka yadinga bin yan parlor yana surutai Abba yace My son ya isa haka inadai kana sonta
To Ku mustapha kubar mgnr sakin nan yaje idan har ita tace yasaketa to
Amma Ku kam babu ruwanku yanzu kowa yawatse
Bayan antashi Abbas yaje dakin dad dinshi domin yasake bashi hkr ga mamakinsa yana shiga dakin dad ya rumgumesa yace ka kiyaye gaba SBD yanzu zaka iya bama wani lbrn halin daka shiga nasiha sosae dad yamasa gdy yadingayi gamida farinciki yamasa saida safe yafice dakin momma yaje tana zaune abakin gado harkasa ya duqa yace momma ke uwace agareni abin alfahari kin raineni harna tsawon wata tara acikinki banda wahalan dana baki a lkcn INA cikinki kikazo kikayi yaqi da mutuwa wajan haihuwata bayan azaban na kudan da kikasha
Kika rainani da hannuwanki masu albrka Wanda baki bacci indai banyiba kuka yafara yariqo hannunta GAM a lkcn harta fara hawaye
Yace nayi miki kashi da fitsari ajiki duk ki wanke bakitaba kyamatana ba
Momma taya zanga daidai arayuwata momma fushinki akaina bala,i ne agareni momma ki taimakeni ki yafemin kidaina fushi dani ko zanga daidai arayuwata ya kifa kansa akan kafarta yana kuka mai ban tausayi (Allah sarki uwa Allah kasakawa iyayenmu da gidan aljanna )
Kasa mgn momma tayi Sai hawaye kawai tana shafa kansa harna tsawon 30mnts
Kafin ta dagoshi tace karka sake aikata abu makaman ciyan haka Dan Adam daraja gareshi domin Allah shiya daraja bawansa to kai kuma awa da zaka wulakantashi kace zakaga da kyau? Ai bazaiyu ba
Barin ma hidaya jininka ce fa
Nayi tunanin idan kaga wani yamata abinda kamata sai inda karfinka ya tsaya amma kai saigashi.....shuru tayi bata karasa ba ta
Yawuce kawai a kiyaye gaba nan tadinga yimasa nasiha kafin tace dare yayi sosae katashi kutafi gida ga habiba tabajin ddi haka kafito da ita yace momma wlh ita tadage saita bini
To dai yanzu tashi kutafi goben kazo da wuri zakuje wajan karban kaya kaida Maleek
Eh momma mamu tagayamin
Tace yawwa dan gobe ma yan kano zasu zo
Yace to momma saida safe
Allah kaimu yafice adakin yasamu habiba harta jima da yin bacci tashinta ya hauyi Anty ramla tace haba uncle Abbas SBD rashin tausayi zaka tasheta gashi ba ita kadai bace da kyar ma tayi bacci kallon Anty ramla yayi kafin yace to nabarta ananne
Ka dauketa dai murmushi yayi yana sosa keya yace Anty ramla na dauketa fa kikace hararansa tayi
Banson iyayi malam ka dauketa wakake jin kunya dare ne fa
Daukanta yayi yace kaikaikai wlh takara nauyi dry Anty ramla tayi tace nikam yi kafita na kulle gida dry yayi yace ba komai ai INA nan dawowa gobe bata basa amsa ba illa dryn da take masa habiba yasa amota suka kama hanyan gida
Washe gari sunyi abinda yakamata suyi yan
kano sunzo gida yacika da jamaa yan uwa da abokam arziki masha Allah shirye2 akeyi sosae amarya a lagos tana shan gyara
Yau saura Kwana hudu adaura aure ayaune kuma Anty surayyah tazo Maleek ne ya daukota a airport yace yanzu da gske hidaya bazata zo bikina ba ai kuwa nayi fushi munbata da ita duk yanda take daukin bikinnan ace batazo ba gsky bikin bazaiyi armashi sosae ba dry surayya tayi tace wlh da zantaho har kuka tayi exam garesu wlh shiyasa
Yace to b komai Allah yataimaka ta amsa da Ameen
Tunda Abbas yaji Anty surayya tazo gari kuma banda hidaya ya koma wasan boya kullum Sai Anty surayya ta tmbya yana INA amma Sai ace mata yanzu yabarnan haka haka dai
Har izuwa yau asabar ranar daurin aure
Da karfe11 aka daura auren Maleek da manal saidai fatan Allah yabasu zaman lpy yan uwa da abokan arziki sukeyi
Kuma ayau za akawo manal amarya bauchi
Unguwansu daya da Abbas shima Abba ne yabasa gida
Manal amarya ansha kuka
Bayan andaura aure ne Maleek ango ansha Babban Riga Sai baza kamshin angonci yake fararen kaya sukasa shida Abbas Sai abokansa mutum biyu cikin gidan suka shigo suna gaishe da manya masu tsokana sunayi masu fatan alkhairi sunayi
Anty surayya ce tafito daga part din anty ramla ta riqo basma da Mamie sunata zuba mata rigima da yar' gidan ya Sabeer humaira
Jin ance su ango sunshigo tasan anan ne yau zataga Abbas tana shiga kuwa ta hangosa ckn tsoffi yana murmushi da alama tsokanarshi sukeyi
Wajansu ta dosa tana zuwa tariqo Maleek ckn farinciki tace natayaka murna qanina kaga yanzu kwaliman da za ayi na gwauraye da sarkin bauchi yace zaiyi kwanan nan to ka godewa Allah banda kai kanwata manal ta rufa maka asiri ta karasa mgnr cikeda sigan tsokana
Wata tsohuwa tace waidama surayyatu kin girmi Maluku ne
Gabada daya parlorn yadauki dry Maleek ya hade rai yace kinga tsohuwa nifa sunana ba Maluku bane Maleek nake shiyasa naqi auranki SBD baza aje dake ba sannan wannan
Yarinyan nibata girmeni ba rainani kawai tayi surayya tace oho naji dai kallon Abbas tayi Wanda tun isowarta wajan ya sunkuyar da kai kasa rafee,a tashigo da gudu ta rungumi Maleek
Congratulations uncle Maleek Allah yabada zaman lpy kiss yamata agoshi yace Ameen my angel kinfisu basma da mamie ko kallona basuyi ba girgiza kai surayya tayi tana dry taja hannun Abbas suka fita dakin Maleek na da suka shiga kallonsa tayi duk ya zabge tace kayi ciwo ne dago ido da zaiyi kawai taga hawaye chaba2 afuskansa yace Anty surayya kiyi hkr wlh kunyarki nakeji kunyar hada ido dake nakeyi shiyasa nake buya nasan ban kyauta ba kiyi hkr wlh......to she masa baki tayi tace komai ya wuce Abbas akiyaye gaba kawai kasake jikinka insha Allah hidaya zata dawo gareka baisan lkcn daya saki dryn jin dadi ba Allah yasa hakan Anty surry Ameen
Ina habiba bangantaba
Tana gida batada lpy
Ayya to Allah yaraba lpy yace Ameen
Anyi shagali angama
Amarya da ango sun tare
Kowa ya watse
Sai San barka
Haka rayuwa keta tafiya da Sauri duniya tana gudu
Habiba tashiga watan haihuwarta ba laifi yanzu Abbas yadanyi haske amma ramansa tananan tunda hidaya bata dawo garesa ba burinsa yanzu kawai yaje India yaganta amma yanajin tsoro kar idan yaje tace yasaketa shiyasa yakasa zuwa har yanzu ko da anty surry ta koma bata fada mata yanda Abbas ya koma ba Dan tasan har yanzu tana sonshi idan ta fada mata bazata tsaya ta karasa karatun ba kuma saura mata 1yearh ta karasa shiyasa tayi shuru abinta idan tagama ita da kanta zata mayar da ita
Momma tasa Abbas ya maido da habiba gida sudinga kula da ita ba musu yakawota
Washe garin safiyar ranar jumma,a habiba ta tashi da nakuda kafin akaita asibity ta haifi yar'ta mace mai kama da hidaya kamanin harta yi yawa ranar suna kuwa yarinya taci sunan mamu wato (fadeelerh)
Amma kuma dadynta Abbas yace za adinga kiranta da noor sbd son yarinyan da yakeyi hidaya ma antura mata da pics din yarinya ihu tarinkayi tana tsalle sbd jindadi tasamu mai kama da ita anyi suna lpy anwatse lpy
Bayan suna da wata uku yarinya tayi wayo sosae duk tana gane yan gidansu
Habiba taje wankan gida wata biyu Abbas yabarta tayi kafin tadawo
Komai yanzu yamasa dai2 amma Sai fama da dakon soyayyar hidaya yake kullum saiyayi kuka
Zaune yake a office dinsa yayi nisa cikin tunanin daya zame masa jiki
Ji yayi ana kwankwasa kofa yabada umarnin ashigo idonsa rufe wanda yashigo harya zauna Abbas bai bude ido ba dry yaji anayi da sauri yabude domin ya tabbatarwa kansa anas ne ko ba shi bane ai kuwa shidin yagani ckn sarkewan murya yace maiya kawoka inda nake ai wlh kaban mamaki anas nizaka wulakanta ba komai ngd ai banyi tunanin duk wnn tsawon lkcn zaka sake nemana ba
Murmushi anas yayi yaciro invitation card yabawa Abbas hararansa yayi kafin yakarba yaduba tabe baki yayi yace ayyo kace aure zakayi karasa aboki shine ka dawomin daga masa hannu anas yayi alamun ya isheka
Anas yace Abbas tun lkcn da kabar office dina naketa tunanin taya zan gyara abunda kabata nakai tsawon wata 2 INA binkice kafin naci karo da RUKAYYA kawar hidaya Wanda kagani acikin wannan IV din dayake hannunka tukunna Abbas yasake dubawa yaga RUKAYYA ruky kallon anas yaci gaba dayi anas yaci gaba da mgnrsa
Lkcn dana hadu da ruky mukafara tsara taya hidaya zata dawo nigeria idan kuma tadawo ta koma gidanka babu abinda hidaya take boyewa ruky
Domin tace bazata taba dawowa ba kuma ta hakura da kai ba karamin
Tashin hnkl muka shiga ba nida ruky amma tace idan bikin ruky yazo zatazo hakanne yasa mukafara soyayya da ruky har Allah yasa mgnr aure yashiga tsakaninmu
Yanzu saura wata 1 tak
Munyi maka aiki mai wuyan
Saura kai ka karasa naka rungume anas Abbas yayi ngd ngd abokina Allah yabar kauna murmushi yayi yace ba komai nawan ka wuce haka
Gida yadawo ya fadawa habiba yanda sukayi da anas Murna ta hauyi tana cilla noor sama
Yeeh zakiga mai kama dake my angel
Shuru yayi yace gabana faduwa yake hibbata kuma hidaya ta fadawa ruky ta hakura dani har abada shin kina gani zata yarda tadawo gareni kuwa?
Sai mun hadu a last page insha Allah taku har kullum
Zahra Abdul
Momy ahlan
Comments
And
Share
[10/25, 2:55 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*HALITTA DAGA ALLAH NE*
*NA*
*ZAHRA ABDUL*
_(Momyn ahlan)_
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Godiya da jinjina gareku masoya halitta daga Allah ne insonku inayinku over 😍😍allah yabar kauna
Fatan alkhairi ga daukacin yan kungiyan
🌈kainuwa writers✍🏻
(Dashen Allah maqiyanki fadawanki komai sukayi kibarsu da Allah )
Allah yaqara hazaka da basira ameeen
My friend Fareederh
Kinfi karfin nayi miki page saidai na dauki book din gabaki daya nabaki dan haka gashi nan kiyi yanda kikeso dashi 😍amaryan.....
😍wlh ina sonki inayinki akanki zan iya cin indomie 2 da egg 5😺 da gashashshiyar kaza😋mai yaji 😋sannan nabita da maltina 😺duk akan son danake miki
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Bismillahi rahmanirrahim
Habiba tace haba dadyn noor zata soka mn insha Allah rungumeta yayi yace Allah yasa tace ameen ajiye masa noor tayi acinyarsa tace bari na kawo maka abinci
Daga noor yayi yana mata wasa yace Allah yasa mai kama dake tasoni tadawo saina hadaku na raine Ku inasonku
Shirye2 ya kankama biki yazo saura 2weeks ruky tana kwance adaki waya suke da hidaya
Wlh hidee bakida kirki ace bikina tun yana saura 1month yakamata kizo yanzu gashi saura 2weeks ahakan ma kina cewa ba yanzu zakizo ba sai ana saura 1week kuma kinsan dai kece kan komai tunda ni ba kawaye ne dani ba
Numfashi hidaya ta sauke haba kawata duk wnn mitan nikadai kiyi hkr insha Allah zanzo asatin sama yanzu akwai abinda nakeso nakarasa ne kiyi hkr kawata
To shikenn na hkr ga my yana kirana bari na dauka karyayi fushi ki gaishemin da Anty surayya
Murmushi kawai hidaya tayi tace zataji nima agaishemin da angon
Zaiji kawata
Gabaki daya yanzu Abbas baya ckn hnklnsa kullum ckn Lissafin bikin anas yakeyi yau ma kamar kullum kiran anas yayi yace abokina kasan fa yanzu bikin nan saura kwana 10 yakamata ayi komai akan lkc dry anas yafarayi yace haba my guy ko ni da zan angonce bana wnn zumudin da kakeyi yace wlh banson shakiyanci anas ka kiyaye yace nidai nace Allah ya taimaki na habiba ango hidaya dry Abbas yayi yace Allah yabarka da ruky
Wai ni anas yaushe matata zatazo ne kam
Nima bansani ba kajira mn tunda tace zatazo kaga dama nasan dalilin kiran kenn bawai Dan kamin mgnr biki ba Dan haka sai anjima inada abunyi ya katse wayar Abbas yana dry
Koda yaje gida ma haka ya ishe habiba da zancan hidaya datagaji ta tashi ta dauki noor ta koma dakinta abunta
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
A hnkl take saukowa daga stairs din flight din tasa doguwar riga irin na larabawa tayi irin rolling din veil dinsa akanta Masha Allah tayi matukar kyau
Inata tunanin ko wace saida nasa ido sosae sainaga Ashe wai HEEDAYERH ce
Wani murmushin farinciki ta sauke tana jindadi gamida missing din kasarta taxi ta tsara tace yagaita g,r,a
A gate aka ajiyeta da sauri ta hau kwankwasawa mai gadi ya bude mata murmushi tamasa tace baba sadau baka ganeni ba nice fa umma hidaya yace
Dry ya hauyi ah lale wlh banganeki ba kin canza saikace balarabiya sannu akwatynta ya karba da gudu tashiga gidan tun Kafin takarasa daga waje tafara kiran jama,ar gidan
Momma'momma'
Mamu'anty ramla'mamu
Harta shiga parlorn momma da sauri tafito ganin hidaya da gudu ta rungumeta tasa kukan farin ciki nayi missing dinki momma tace daughter kece
Eh momma nice
Amma bazaki koma ba ko
Murmushi tayi tace da angama biki zan koma
Momma bari naje na gaishe da su mamu da Anty ramla saina zo na wuce gidansu ruky sai mita takeyi wai banzo akan lkc ba momma tace kibari sai gobe mn daughter
To momma duk dayane Allah ya kaimu
Bari na shiga Mu gaisa da yan gidan amma zanje gidan ya boo da Anty salma da Anty safina
Mamu ba karamin dadi tajiba ganin yanda hidaya ta koma Anty ramla sai tsokanarta takeyi wai India yayi gyara taqara ja tayi kumatu
Bayan ta huta taje gidan Maleek
Manal sai murna take duk ta rude SBD farincikin ganin hidaya takawo mata wannan takawo mata wancan
Sai dry take tace kai sis Dan Allah kibari haka ina zan iya cinye wnn abubuwan da kika kawo min kizo muyi hira kafin ya boo yadawo dry ita ma manal din takeyi tace wlh karkiga irin farinciki da dadin danaji naganinki Allah dai yasa bazaki koma ba
Murmushi hidaya tayi zan koma mn da angama bikin ruky da washe gari mai zan zauna nayi sis
Shuru manal tadanyi tace dan Allah karki koma sis ki koma gidanki domin shine aljannarki ki yafewa mijinki wlh Allah kinji na rantse miki ko Dan bakiga yanda Yaya Abbas ya koma bane wlh sis yayi nadama ki kara bashi dama ta karshe ya gyara laifinsa ta kamo hannunta tace plss sis damar karshe
Hidaya harta fara hawaye idonta ta rufe tafara tunanin kalar wulakancin daya mata tun farkon dawowansa daga germany har izuwa ranar daya karyata ahannu
Cikin kukan tausayi tace sis manal mai hali baya fasawa bakiji ance hali zanan dutse ba manal zata sake mgn sukaji muryan Maleek yana cewa indai Abbas ya saduda hidaya Dan bakiga Abbas bane ranar dana gansa saidana tsorata saida nayi kuka Dan Allah yar'gidan boo kiyi hkr komai yawuce kinji
Toshe kunnanta tayi alamun batason jin mgnr a zcyrta tace har kwanan gobe inasonka Yaya Abbas amma na hkr da kai
Maleek ne ya zauna kusa da ita yafara lallashinta SBD kukan datakeyi manal itama ta hau tayata rumgumesu yayi yace ya isa tunda baki so babu Wanda zai miki dole kibar wnn kuka yau kikazo banso naganki ahaka kiyi shuru banson kukanki kema yar'tayata ya isa nan dai yadinga lallashinsu har sukayi shuru daganan suka sha hira
Gidan Anty salma tace zataje Maleek yace kibari sai gobe mn tace aa gobe gidansu ruky zan koma har sai angama biki domin sai mita take wai banzo akan tym ba
Yace OK muje na kaiki manal ma tace sweet qalbi zanje cikin shagwaba yace to zamuje my ruhi hidaya kallonsu kawai take tana murmushi sun burgeta inama ace itada ya Abbas ne da sauri ta kauda tunanin daga zcyrta tayi waje
Koda taje gidan Anty salma saida tayi mata mgn akan Abbas
Gidan anty safina ma haka duk mgnr daya ne akan Abbas ko da tadawo gida mamu da Abba sunyi mata mgn akansa Anty ramla ma haka duk kuma batace dasu komai ba
Dan haka da washe gari da sassafe da hada kayanta ko breakfast batayi ba tayi musu sallama ta tafi gidansu ruky
Ko da taje gidan ancika gaishesu tayi a can tsakiyar jama,a tahango umma Maman ruky gaisheta taje tayi harkasa ta duqa umma tace laahhh hidayata kece haka ai banganeki ba lallai India tayi dadi kenn dry kawai takeyi bari akaiki part dinda rukayyan take yaro takira
Kaita dakin Anty yace to
Sallama tayi ruky tana kwance taji da gudu tafito parlorn ganin hidaya tsalle sukasa gamida ihu suka rungume juna ciki da farinciki ruky tace kawata shine kikamin bazata ko to sannu da zuwa
Nan suka zauna tace yanzu muka gama waya dashi yake tmbyata akan cewa bakizo ba nace mishi eh harnayi zcy bazan sake kiranki ba
Dry hidaya tayi ah kuma kinsan haka shine harda min oyoyo tace wannan ai nayi missing dinki ne nan suka hau Hiran yaushe gamo ruky tace bari na kirasa na fada masa kinzo hidaya tace nifa bansan angon ba ma ruky tace ai SBD rashin kirki irin naki Baki taba tmbyata a INA zan zauna ba tace ayya yi hkr kawata wai ainaga zanzo dani za akaiki karshe ma
Dani za acinye kayan gara dry sosae ruky ta hauyi tace lallai fa naga alama kam
To Dan inane mijin namu?
Dan kano ta bata amsa
To muga pic dinsa kafin yazo ba musu ruky ta dau wayarta ta fiddo mata pics din anas ta miqa mata wayar da sauri hidaya ta miqe tsaya bakinta na rawa tace ya anas ne mijinki hade rai ruky tayi dama kinsan shine ajiyar zcy ta sauke tace abokin ya Abbas ne fa ruky
To saime ?
Zama tayi cikeda damuwa tace na tabbata harda Yaya Abbas acikin abokan ango Dan Allah kawata karki gayamasa nice Allah madai yasa baki nuna masa pic dina ba
Ban nuna masa ba cewa nayi gwanda yaganki kigansa face to face
Shuru awajan yadauka zuwa can anjima Anty Jidda yayar ruky tashigo da tire ahannunta abinci ne ta ajiye musu tace gashi wato dazu shine kuka saki ihu da girmanku har waje dry suka hauyi hidaya tace na murnane fa Anty jidda
Tace to Allah shiryeku tafita abunta
Tunda hidaya tazo bata fita ruky ma bata gayawa anas ba abangare daya kuma Abbas ya takurasa Ana's
Gashi jibi daurin aure Dan haka yau anas ya titsiye ruky yace ki. Fadamin gsky hidaya tazo ko bata zo ba ckn sanyin murya tace tazo ckn fushi yace shine baki gayamin ba haka mukayi dake?kamar zatayi kukA tace karkayi fushi tsaya kaji nan tabasa lbrn abinda yafaru shuru yadanyi yace wnn ai ba mafita bace yanzu tana INA? sunfita da anty Jidda yace OK jibi idan angama daurin aure zamuzo ai kawai su hadu ayita takare tace to
Ina dai ba fushi kema kikayi ba ko my ?murmushi tayi tace ai bazan iya fushi da zcyta ba yace ok Luv u my!!
Luv u more
Ko da Ana's sukayi waya
Da Abbas yace masa batazo ba
Ba karamin tashin hnkl yashiga ba amma da angama bikin zaije India
Ranar daurin aure
Masha Allah
Andaura auren ANAS da rukayya
Sai ftn zaman lpy ake musu
Sunshigo ckn gida ana gaisawa dasu za ayi pics
fitowan ruky amarya tasha kyau itada kawarta hidaya tayi kyau saikace amare 2 Abbas ya juya baya yana waya Ana's ne yayiwa ruky alamu kafin sukaraso da ido da sauri ta kalle hidaya tace kawata daukomin wayata adaki namanta Dan Allah batareda tunanin komai ba ta juya Ana's ne yataba Abbas yamasa nuni da dakin yace kashiga wancan daki akwai ajiye nakane kadauka kallon rashin fahimta yamsa Ana's yace kaje mn kayi sauri kuma hanyar daki yayi gabansa na faduwa
Hidaya kuwa taduba waya sama da kasa bata gani ba tace wnn dai daukin amarci take amma babu wata waya anan tafito shi kuma yashigo karo sukayi zata fadi yayi saurin riqota tafado saman qirjinsa gabaki dayansu saida sukaji shocking
Hidaya tace yi hkr idonta arufe tana budewa wazata gani shima din kallonta yake nanda nan ta saita natsuwarta ganin yana shirin Barin gangar jikinta wucesa zatayi da sauri yariqo hannunta kamar zaiyi kuka yace plss bata juyoba balle ta kallesa ganin yanda ya koma kamar ba shiba
Nasan ni me laifine awajanki kiyi hkr ki yafemin bansan da wani kalma zanyi amfani da itaba amma nasan ayanda kika ganni ayanzu nayi nadama
Kuka kawai take hannunsa biyu yasa ya juyo da ita ya tallafo fuskanta yace hidayata kalle kwayar idona bb komi aciki banda zallar soyayyarki INA sonki !INA sonki!INA sonki knwt inasonki matata durqusawa yayi harkasa da gwiwoyinsa matata kibani dama na gyara kuskurena hugging dinsa tayi tana kuka sosae ya rungumeta yanajin sonta ta ko INA ajikinsa tafi aka hauyi ruky da anas
Sukace masha Allah komi yayi dai2 yanzu gdy sosae abbas yayiwa Ana's
Haka aka gudanar da komai na biki suna makale da juna har aka gama amarya da ango suka tare adankareriyar gidansu akano
Su Abba sunji dadi sosae ganin hidaya ta hkr nan akasake shagali Wanda habiba CE ta hada na dawowar hidaya gidan Abbas su Anty salma suka rakata
Da daddare tana zaune adaki yashigo yasameta tasha kyau rungumeta yayi yace Allah nagode maka daka dawomin da hidaya hakika na yarda da mgnr da akecewa idan zakaso mutum kasoshi Kadan idan zaka kisa ka kisa kadan SBD makiyi yana iya zama masoyi yanzu nikam Abbas saidai nabama wasu lbrn haka domin naga ishara
Murmushi tayi tace komi yawuce soyyar halitta daga Allah ne domin dashi aka haifeni kiss yamata abaki yace tashi muyi sallah
Sallah sukayi gamida adduah daganan lbr yacanza
Nidai zahra gaba nayi banga komai ba
Zaman lpy sosae sukeyi atsakaninsu bb Mai jinkansu habiba da hidaya Abbas kuwa yana nuna musu so da kulawa barinma hidaya tana ganin soyayya kamar mai
Masha Allah alhamdulillah duka2 anan nakawo karshen wannan littafi nawa halitta daga Allah ne
Abinda na fada dai2 Allah yasa Mu amfaneta Wanda kuma nayi kuskure Allah ya yafemin
Sai mun hadu a next novel dina wato 🌳gudu ajeji 🌳karku Bari abaku lbr ✍🏻