JININ JIKINA Page 26-30 (the end)
.
@ 360 take sharara gudu a kan kwalata ita kadai tana magana kamar tabab'iya tace a yau -yau d'inan boka zai zubda cikin nan Cox wlh bazan bari ta haihu ba FARIS nawa ni kadai ne NEVER! Ta fad'a da karfi, ko meemah kawarta bata naimaba tadau hanyar bebeji ."
"FARIS dai kam yana shiga cikin gida part na MUSKAN yana nufa tare ya and tadda ta da humaira harma da fareeda duk suna hira abinsu shima fuskarsa dauke da murmushi mai kayatarwa yayi sallama."
"Amsa masa sukayi duk fareeda dai da humaira they are full of suprise yadda FARIS ya canza kallo -kallo suka soma basuma gama ganin abin mamakiba saida sukaji yace."
"Baby boo Hope bakya jin komai yanxu? yana maganar yana zama a kusa da ita."
"Baki ta murgud'a tace nifa ka takurani wai wayace ma inajin wani abine."
"Jawota yayi zuwa jikinsa tana tirjewa amma ina rikonda yama bana wasabane yace."
"Ni nafada idan ma kinada lafiya what about my baby? yana nuna cikinta yace shi yaci abinci?."
"pls ni kasani ko baka ganin su fareeda ne kake irin wannan abin."
"Shi sai yanxuma yakula dasu, sukuma suman zaune sukayi suna jiyo abinda yake fad'a if har da gaske MUSKAN nada ciki toh ba wad'anda zasu kaisu murna, tunaninsu yakatse musu lokacinda ya gyra throat dinsa yace."
"magulmata wato duk kunzo kun kasa kunne kunajin abinda muke da baby boo ko? Toh maza ku tashi yanxu ku dafomin indomie dan yinwa nakeji, yajuya wajen MUSKAN yace baby mai zakici su dafamiki kai ta girgiza tace ba abinda zan-."
"ko kare maganar bata yiba FARIS ya amsheta yace bazai yuba sabida mai yanxu zaki barmin baby da yunwa no that's not possible ku dafo indomie'n tare da ita."
"Kuje mana yinwa fa nake ji yace dasu fareeda."
"mikewa sukayi suna d'an tab'e baki."
"Baby boo tun yaushe kike yin amai 'n."
"Bansaniba tafada angrily dama kadamu ne dani ko neman sani?."
"Nadamu mana kuma neman sani tunda ina mijinki."
"MIJI! Tayi exclaiming wow! Sai yau kake kiran kanka matsayin mijina lol you fooling yourself coz kana da matar da kafi so fiye da komai "
"wace mata nake dashi da har inaso fiye da ke?."
.
"kana tambaya! FARIS i think you are dump bani zanbaka amsaba but kaje wajen Faty zata baka tana kaiwa nan tayi hanyar kitchen abinta tabarsa nan zaune."
"Kansa ya dafe yace oh baby boo kishi, wayarsa yacire yakira mum."
"lokacin mum na zaune da Dad suna hira wayarta yadau ruri hannu takai tad'au wayar tana ganin mai kiran tad'auka tasa a kunnenta."
"Assala mu'alakum tace."
"wa'alaiki salam, mum ina yini."
"Lafiya kalau son ya kuke da iyalanka."
"lapiya qalau muke."
"masha Allah inji mum, nan suka shiga gaisawa FARIS yace mum i had a surprise for you albishirinki."
"Goro tace."
"Fari ko ja mum."
"Fari kal "
"Ok mum your daughter in law is taking my baby."
"Mum da FARIS yad'auremata kai tace wacece acikinsu."
"kai mum your own daughter MUSKAN."
"mum datake a zaune take tasauko kan kujerar tayi sujjadal shukur tana mai godewa Allah."
"Son ina take bani ita na tambaye mai take so na dafamata."
"mum bata nan fa tana kitchen dasu fareeda."
"kaimata wayar toh."
"Kai mum yana murmushi ya nufi hanyar kitchen d'in, yasamesu suna hira abinsu yace da MUSKAN ga waya mum nason magana dake ya mikamata ya bar kitchen din."
"wayar ta sa a kunnenta suka gaisa da mum."
"bayan sun gaisa ne mum tace daughter mai kikeso na dafamiki.?
"MUSKAN da kanta yagama kullewa tace a ranta kodai wannan mara kunya yafadawa mum inada cikene? Duk cikin zuciya take maganar a fili kuma tace mum kunun gyd'a nake so."
"ok daughter yanxu zan kawomiki."
"ok tnx mum."
"you don't have to."
"daga nan suka tsinke wayar tayi hanyan kaiwa FARIS."
"MUSKAN na zuwa tahau FARIS da matsifa ita lalle ya fallasata sai da tayi mai isarta ta wurgamasa wayarsa tayi gaba."
"Shikam dariya ma taso basa amma ya gimste dan Doctor yafad'amasa mata masu ciki akoisu da matsifa wani sa'in shiyasa yakima kulata hartayi ta kare."
"Kallo ya ke abinsa cikin kwanciyar hankali yau dinnan yanaji wani farinciki na mussaman yana shigarsa."
"A lokacinda mum take fad'awa Dad MUSKAN na d'auke da ciki dasuka kare wayar, wani irin farinciki ne ya lullebesa shima saida yayi sujjadal shukr a wajen yayi ta godewa Allah yana kuma mata addu'ar Allah yaraba da cikin lpy."
"Mum kam kitchen ta wuce tasoma girkawa daughter abinda take so."
"MUSKAN dai zaman kitchen ya gund'areta sabida kamshin girkin da suke ita yana tada mata zuciya shiyasa ta wuce d'aki abinta ta kwanta."
"FATY ta isa garin bebeji tasoma shiga kuryan dajin kusan hankalinta baya jikinta dan wani uban sauri datake ta zabgawa."
"Tana isa ta tarar da boka kwance yanata shure -shure yana rike da makogoronsa wasu irin kumfa yana fita daga bakinsa idanunsa sun sauya sunzama ja jir dasu gawani bakin duhu daya mamaye wajen, a haka faty ta taddasa tana ganin sa haka amma ita ko a jikinta tasoma magana tana cewa."
"BOKA! BOKA!! Katashi ka taimakeni wannan shegiyar tana d'auke da ciki, boka kaban maganin da zai barar da cikin kusan sau biyar take magana amma ina boka ko magana baya yi can akayi irin wata kara da ya tsoratata take kuma boka yadaina motsi wajen atake yakama wuta yasoma ci bal-bal."
"Faty na ganin wutan ga kuma boka baya motsi ta d'iba @360 ta wuce motarta tana maida numfashi , duk a tsorace take tama kasa zama take ta tayar da motarta tadau hanyar gida."
"A waya takira meemah tana fad'amata duk abinda yafaru kama daga abinda taji abakin FARIS, barinta gida, zuwanta wajen boka da yadda ta gansa tacemata gata a hanya yanxu, toh kawai meemah tace da ita."
.
"some hours past, FARIS zaune dasu fareeda suna cin indomie 'n su, mum tazo tasamesu duk suka k'washi gaisuwa a lokacinda tashiga dakin, bayan ta amsasu tace ina daughter 'n ta, FARIS yace mum tana d'aki, ok fareeda je kikara tazo ta sha kunun, ok mum fareeda ta wuce d'aki."
"Da kyar fareeda ta tashi MUSKAN bayan sunsha daru ita MUSKAN tace wai fareeda ta tasheta shiyasa taji haushi while fareeda tace ai mum ce tace na tasheki suna ta fad'a suka isa falon, mum ce ta lallashi MUSKAN, suka gaisa da ita tana tambayanta ya baby, duk kunya ya cika MUSKAN sai aikin harara datake aikawa FARIS ta gefen ido."
"kunun gyd'a mai kamshi mum ta zubamata tace ta sha, Ba musu ta soma sha ita kanta taji dad'in kunun har da karawa."
"FARIS kwadayi yace abasa kunun yasha shima mum ta hanasa tace na daughter ne ita kad'ai."
"mum nimafa d'an kine."
"A da amma ba yanxu ba danni yanxu daughter kadai nake da."
"baki ya tab'e yayi shiru bai sake magana ba."
"Suna zazzaune can FARIS yayi wani irin ihu yana dafe kansa, ahhhhh kaina mum, baby boo, duk yana kiran sunansu ahhhhh yasake cewa take yafad'i summeme?"
"Iya rud'ewa su mum sun rud'e tunba MUSKAN ba kuka ma tasoma, da kyar suka d'auki waya suka kira Dad suka fad'amasa maike faruwa, yace gasanan zuwa yanxu."
"Zama sukayi darsham MUSKAN ta daura kan FARIS a laps dinta sai surutai take tana zubda hawaye su mum na gefe suma aikin kukan suke."
"Suna cikin haka Dad ya iso da wani abokinsa suka zo, abokin irin uztazainan ne, daga yadda Dad ya tarar da iyalansa sai yaji zuciyarsa ta karaya shi a tuninsa FARIS ya mutu shima darsham ya zauna yayi shiru."
"Abokinsa da yaga haka sai ya zo har inda FARIS yake yasa kansa a kirjinsa yaji ko yana numfashi, cikin sa'a yasamu FARIS na numfashi, da murmushi a fuskarsa ya sanar dasu hakan."
"Alhmdullilah! Dukkansu suka fada suna masu sauke ajiyar zuciya dajin wanga good news."
"Ruwa ya umarcesu da akawomasa mai kyau cikin kofi."
"Da sauri mum takawomasa ya karba, addu'oiaddu'oi yasoma karantawa yana tofawa cikin ruwan can ya ajiye ya kama kan FARIS yasoma karanta addu'oi da karatun alkur'ani mai girma, yadau lokaci yana haka kamar jira FARIS yake ya farfad'o hade da yin wata irin atishawa sai amai ya soma nawani bakin abu, sannu kowa na wajen ke cemasa duk they are full of surprise na aman da yake, mutumin kuma bai bar karatunba har saida FARIS yagama aman, yasake cewa a kawomasa ruwa da bowl na wanke hannu , nan aka kawomasa FARIS ya baiwa yace ya kurskure bakinsa sai yazuba a bowl din, yadda yace haka FARIS yayi, sai yanxu mutumin yadau ruwanda yayi tofi a ciki yace FARIS ya shanye duka, ba musu FARIS yayi yadda yafada ai ko yana shanyewa yasoma zare idanunsa yana bin kowa na dakin da kallo, sunayensu daya -bayan daya yasoma kira can yace Mum yaushe kuka zo? Baby boo yawshe su mum suka zo bansaniba?."
"Dukkansu cike suke da mamakin tambayarda FARIS yake musu."
"Abokin dad na ganin yanayinsu yasan cewa duk basu san mai yafaruba dan haka yashiga yimusu bayanin kan sihiri aka masa duk yadda abin yake yakoramusu jawabi akai."
.
"Daga FARIS din harsu na d'akin duk suncika da mamaki basu gama cika da mamakiba wayar FARIS ya dau ruri yana neman agaji."
"hannu yasa ya dauka yace "Hello."
"daga dayan bangaren akace hello ina fatan da SALMAN FARIS nake magana."
"Eh dashi kake lpy ya dai ko? "
"Ba lpy ba gaskiya sabida a halinda ake ciki yanxu matarka na hannunmu tayi accident wanda taji rauni da dama rai a hannun Allah take, ita tace akiramata kai sabida akoi maganar da take son fad'amaka, zaka iya zuwa National hospital yanxu dake garin abuja kittt aka kashe wayar."
"wayar yabi da kallo tukun ya korawa su dad bayani, take dad yace su tashi suje hospital din."
"Gabaki daya gidan suka fita suka shige cikin motocinsu, sai hospital.'
"lokacinda suka isa asibitin direct d'akin da faty take aka wuce dasu, tana ganin FARIS tasoma kuka da neman yafiyarsa duk abinda ta aikata tasoma fad'a da bakinta wiwiwi! Take zubda hawayen nadama is too let to correct her mistakes tasani, bata gajiba tarinka rokon both MUSKAN da FARIS su yafemata, haka su Dad da Mum."
"Tausayi iya tausayi tabawa kowa ga kuma alajabin abinda ta aikata ganin kada lokaci ya kure dad yace yaya femata. Haka mum, FARIS da MUSKAN suka biyo baya, wani hammdalla da ajiyan zuciya ta sauke tace ku tayani neman gafara wajen iyayena, I LOVE YOU FARIS tafada tana murmushi a haka fa Faty tace ga garinku ta cika kenan."
"Duk iya dauriya da kowa na wajen yayi amma saida suka zubar da kwalla musamman FARIS dayake ganin is just because of the love she had for him that make her go through all this."
"Jiki duk a sanyaye suka karbi gawan faty suka tafi gida."
"lokacinda aka sanar da iyayenta ba karamin tashin hankali suka shigaba amma dashike dad namijin duniya ne yayita kwantar musu da hankali har suka samu nutsuwa."
"Anyimata sutura ankaita gidanta na gsky, ni neerat nace Allah ya jikanki faty aunty sis ma haka tace sai fans na house of JININ JIKINA novel, da sauran groups duk sunce Allah ya jikanta kuma sunzo gaisuwa."
"A wajen gaisuwa na hango su aneerlurv, miemie bee, faty azland, miss neerat, seemaluv, mjay, nafee anker, hamagee, yar mama, maryam s bello, Aisha iliasu, ayusha Muhammad, ehart tsafe, mum ihsan, cute xarah, RAZ, dimples, batul mamman,my rooky kaex ds.. duk sun zo gaisuwa harda dan matsan kwalla ."
.
"Anyita karban gaisuwa daga wajen gidan har cikin gidan mutane da dama sun hallacin rasuwar, anyi sadakan uku har da bakwai lpy, duk cikin kwanakin nan FARIS da MUSKAN basa haduwa sabida mutane."
**
2 days dagama rasuwar dad ya tara familynsa duka ya ajiyesu yayita musu nasiha mussman FARIS da MUSKAN, yakuma ce su yawaita ibada kuma duk bayan 1-1week za'ana kewaye gidansu dasu kansu da Al Qur'ani mai girma."
Kamar yadda Dad yafad'a saida aka kewaye gidan da al-qur'ani tukunna da daren laraba aka rakasu Gidansu."
"kamar sabon aure haka suka kasance dan yadda ake kai amarya da abinda akewa amarya shi FARIS yawa MUSKAN."
.
"karfe 11:00 na dare FARIS sanye da pajamas nasa ya nufi d'akin MUSKAN, a gaban madubi ya taddata sanye dawata arniyar baby pink sleeping dress wanda iya cinya ya tsaya mata."
"Tana shafe jikinta da turare yashigo, ta gansa cikin madubi amma tayi ignoring kamar bata gansaba, shikuma karasawa yayi har inda take yaje ya kwantar da kansa a bayanta a hankali cikin Salonsa yajuyarda ita hannunsa danata ya hada yace.
"baby boo am sorry for everythi-."
"Shhhhhh tasa yatsanta a lips dinsa tace you don't have to everything is okay, past is past let face the present and continue tense handsome tana murmushi."
"Is that so baby boo."
"yeah ta d'aga masa kai."
"I love you eternity my wife."
"I love endlessly too my handsome."
"Dagata yayi chakk sai kan gado, bakinsa yakai wuyanta yashiga kissing da duk ilahirin jikinta , batayi kasa a gwiwaba tasoma maidamasa martani she miss him so much, haka shima he miss her so much, wani irin romancing dinta yasoma wanda ba duka maza ne suka iyaba sai yan baiwa duk ya rudata da yanayinsa she could not say how she's enjoying what he's doing to her, sundau tsawon lokaci suna abu daya daga baya kuma suka lula duniyar ma 'aurata."
.
Wow! Ba sambatun da FARIS bai yiba sai dunbin albarka dayaketa samasa this night was a great full night in there life they could forget it never, dukkansu sun gamsar da juna and they enjoyed it."
.
_After 2 weeks_
Bayan sati biyu nan abubuwa sun daidai ta kamar yadda akeso."
"Kullum love bird din suna tare manne da juna suna zuba love kamar ba gobe."
"Duk inda FARIS yake MUSKAN na wajen suna manne da juna."
"MUSKAN takoma makaranta yanxu tana cikin k'wanciyan hankali, tana samun kula daga mijin iyayensa da 'Yan uwansa itama tana iya kokarinta wajen kula da hakkin mijinta ba abinda FARIS ya nema MUSKAN tagaza yimasa haka itama bata nemi komai ba yagaxa yimata."
"FARIS yamaida hankali sosai yanxu kan iyalinsa dakuma ibada, duk wani abu tare suke da MUSKAN kullum a gida suna zuba soyayya, ko kwak'waran motsi MUSKAN tayi saiya tambayeta lafiya, kullum kuma cikin sayomata kayan k'walama yake da k'wadayi yadauki son duniya yad'aurawa cikin da ke jikin MUSKAN duk randa yafita saiya sayowa own born stuffs kamar su kayan wasa ds."
"Idan yana hka MUSKAN kallonsa kawai take ita dan bata isa hanasaba duk abubuwan sunyi yawa dayake saya amma ba hali."
"Aikin sa ma sai MUSKAN tayi da gaske take sasa zuwa inba haka shiyace a gida zai zauna ya kula da'ita da babyn sa."
"Idan yayi irin wad'annan magananganu MUSKAN kanyi dariya tace."
"Musfar idan baka fita nema mana kudi ba da mai zamu zauna ko da mai zaka ciyar damu."
"Cewa yayi ai ina da kudin da zan ciyar daku harzuwa nan da shekara hamsin."
"Na yarda amma duk da haka kaje aiki kodan ka taimakawa aluumma.
"Naki baza niba o'o ni wayo kikemin."
"See you! Wai babba dakai zanwa wayo? Please go for the sake of our own born baby."
"Ba abinda FARIS yake so kamar wannan baby'n nasa dan haka yace yaji zaina zuwa wajen aikin is that ok with you."
"Yeah I love you handsome."
"I love you too beautiful."
"Daga nan sai ya jawota jikinsa suna dan tab'a wasannni da sauransu."
"Cikin MUSKAN kullum cikin girma yake dan kulawanda yake samu yanxu cikin yakai 8months ya girma sosai ga tayi jiki ta huru kamar cincin, kullum cikin tsokanarta FARIS yake akan jikinta idan yafara wani sa'in har kuka MUSKAN take ita bata so yace tayi jiki dayawa."
"Cikin na bala'in bata wahala ba kadan ba dan irin cikinnan ne mai tsayi, bacci da kyar cin abinci da kyar, wanka komai ma da kyar take ga matsifa daga FARIS har su fareeda basu tsiraba ."
"Both humaira da fareeda suna taimaka mata kusanma sun tare a gidan da zama amma basu tsiraba MUSKAN matsifa take zazzaga musu sudai shiru suke sabida sunsan za'a rina shiyasa basa kulata."
"FARIS yace suje ayi scanning amma MUSKAN taki badan yana soba yabarta tazauna abinta sabida kwanciyar hankalinsa shine nata."
.
"Watan haihuwa fa yazo komai sun shirya dakin yara biyu FARIS ya gyra daya na baby boy daya na baby girl, na baby girl mai fentin pink da katon pics na Barbie, na baby boy kuma fenti blue da katon pics na Spider-Man."
"Kayan wasa da duk wani abu daga Dubai yayi ordering dinsu aka xo aka zuba duk a d'akunan, idan Kaga d'akunan ba abin kasaceba dan tsabar kyau."
"MUSKAN tayi farincikin yadda FARIS ya tsara wa own born baby dinta daki duk da batasan mai zata haifa ba amma taji dad'in ganin d'akuna biyu."
"Yau Friday da dare misalin 10:00pm MUSKAN na kwance bisa kirjin FARIS tazaga hannayenta a cikinsa tana ta wasa da cikin nasa dakuma parks d'insa tayi shiru bata magana, shima FARIS kusan hakkan ne gashin kanta mai tsansi yake wasa dashi shima."
"Murkuso murkuso take wani lokaci can bayanta ya amsa wani irin azabbaben ciwon mara da baya ne ya saukemota Arhhhhh bayana marana musfar wayyo zan mutu, mummy wayyo tanata ihu."
"A kid'ime FARIS yasauko kan gadon d'agota tare da hugging d'inta tightly a jikinsa yace baby boo u won't die, kidaina fad'an haka am here for you huh! "
"No musfar just call mum for mie it hurt ahhhhhh, take me to hospital tafada cikin wahalalen murya."
"Da sauri ya ajiyeta yanufi hanyan waje d'akinsu fareeda yaje yasoma k'wank'wasawa kon..kon.."
"who is here knocking the door."
"Sister came out baby boo "
"Suna jin haka suka fito a kidime suma d'akinnasu suka nufa sun tarar da MUSKAN duk ta galabaita sai gumi take had'a ba bata lokaci fareeda tad'au kayan haihuwa suka cincimeta suka fita."
"A mota suka sata FARIS da kyar yake jin zai iya driving saida FARIS tace be strong bro kada ka karaya pls drive, maganar fareeda yabi suka kama hanyan hospital."
"Fareeda da humaira a baya rike da MUSKAN sai sannu suke jeramata sun isa National hospital dake abuja nan da nan nurses suka karbi MUSKAN sukayi hanyan Labour room da ita.'
"Hannun FARIS sarke dana MUSKAN suka je har Labour room, saida nurses din sukayi da gaske FARIS yafita a d'akin badan yasoba hakan ma."
"Yana fita yasami su fareeda zaune kowa yayi jingum, fareeda na ganinsa tace brother na kirasu mum nafad'amusu kasunan zuwa yanxu."
"kansa ya kwantar ya jikin fareeda bai yi maganaba."
"Fareeda na ganin haka tasoma bubbuga bayansa tana calming dinsa."
"Su mum na isa asibitin reception suka wuce acan suka tarar da su FARIS a guje yayi wajenta hugging d'inta yayi wiwi kamar karamin yaro yake kuka yace."
"Mum, baby boo please kifad'awa Doctor kar baby boo ta.mutu idan ta mutu mum nima mutuwa zanyi."
"Shhhhhhhh mum tasa yatsanta a bakinsa tace stop saying that hun! Won't you be strong? Ya kake abu kamar ba namijiba? Stop it please baby boo ain't going to die."
"Hawayensa Dad yashiga wiping da yatsansa saida yagama yajasa zuwa jikinsa wani kujera yasamu suka zauna Dad ya dubesa yace."
"Son bansanka da hakaba, kai jarumin keep on being that jarumin maza kaji."
"Kai FARIS ya gaid'awa Dad."
"That's my son yanxu tashi muje muyi nafila so I that zamu roki Allah ya sauketa lafiya."
"Hannunsa Dad ya rike suka mike a tare suka wuce sunyi alwala suka soma sallah abinsu."
.
" _Some hours later_ Kusan awanni 3 MUSKAN na Labour room tana ta fama duk ta galabaitu iya galabaita tama fita hayyacinta tana awa na hudun ne wanda yayi daidai karfe uku na dare tayi wani irin nishi sai ga kan santalelen d'an ta nurses na karba tasake nishi sai wani kan baby, basu gama da wancan ba sai ga kan wata 'Ya mace ta fito, wani irin wahalallen ajiyan xuciya ta sauke nurses dinkuma take suka yanke cibiya sukayi abinda ya kamata cikin kankanin lokaci aka shirya su, nan aka wuce rest room dasu."
"Wata nurse ce ta fito tasami su FARIS sai zirga -zirga yake a kofan reception din uhmmmm tayi gyran throat dinta, duk suka maido hankalinsu gareta."
"Tace kune iyayen patient da take ciki ko."
"Eh mune inji Dad, dasauri FARIS yazo yace what happen to my wife?."
"Ka kwantar da hankalinka Allah ya sauki matarka lafiya ya azurtaku dasamun triplet twins."
"WHAT! Are you kidding me? FARIS yafada full of exclaimed."
"No am not kidding just come and see for yourself."
"Dukkansu suka rufamata baya zuwa d'akin da MUSKAN take."
"Suna shiga suka tarar da The biggest surprise in their life's gabadayansu suka zube suna masu yin sujjadal shkr suna godiya wa Allah."
"FARIS yad'au tsawon lokaci ahaka kafin yad'a kansa hawayen farinciki kwance a fuskarsa."
"Daya bayan daya suka soma d'aukar baby's din kowa zaka ga farinciki kwance fuskarsa sai murmushi suke, duk abinnan dasuke MUSKAN na bacci bata saniba sabida tsan -tsan wahalan da tasha yasata baccin dole."
Zama yayi setin fuskar MUSKAN yana karemata kallo wutan sonta nasake ruruwa cikin zuciyarsa, ana haka MUSKAN ta bud'e idanunta karappp yasauka cikin na FARIS dasauri tajuyamasa baya, Baby boo yafada, hakan yadawo da hankalinsu mum gabadaya kansu."
"Dasauri mum ta taso tazo wajen ta tace daughter Kintashi? Sannu my baby? Har yanxu taki juyawa ta kallesu, mum ta gane dan haka tace FARIS dan fita ina zuwa, ba musu ya fita yanata kallon MUSKAN kamar yaje ya rungumeta yake ji."
"Dad ma ya fita dan haka MUSKAN tajuya hawaye take, dasauri mum ta soma sharemata tana fad'imata kalamai masu dad'i."
"Saida mum tasamu ta kwantar mata hankali tukun nurse tace abawa yara nono."
"Nan fa wani darun ya tashi sabida MUSKAN taki bawa yara nono harsaida mum ta tsawatar mata tukun tabasu daya bayan daya tanayi hawaye na kwarara a idonta sabida zafin da takeji ga yaran zuga suke kamar ba gobe."
"saida mum ta tabbata nonon ya ishi yaran tukun takarb'esu ta k'wantar ta fita."
"Kamar jira FARIS yake tana fita yashiga, har inda take yaje yazauna kusa da ita yace."
"baby boo "
"Ignoring d'insa tayi tama juyamasa baya "
"Baby boo pls ko kina so na sauko a gwiwanane."
"Jin zai sauko a gwiwa yasata yin magana da sauri tace no you don't have to is okay."
"Da gaske kike baby boo."
"yeah da gaske nake."
"Oh tnx god, yafad'a ya mike tare da hugging dinta yana sauke wani. Wahalallen ajiyan zuciya."
"Sannu baby boo yace."
"Uhmm nifa ba ruwana dakai tafada a shagwa6e."
"Mai nayi kuma? "
"Ba kaibane ka - saikuma tayi shiru.'
"Kallonta yayi cikin ido ya gane mai take nufi dan haka yakai hannunsa cikinta yana shafawa slightly."
"Stop it bana so."
"Why? ."
"Kawai haka.'
"No i won't ina shafawa ne naji ko akoi d'ayan baby na a cikinki shiyasa."
"Dukan wasa takai masa a chest (kirji ) tace chap wazai sake haihuwa ai nagama haihuwa."
"A ina kika gama ai after 1yrs ma xaki karomin triplet ko."
"Kadai ji nafad'a ni nagama."
"Fear fear baby boo kawai Yanxu sabida dan wannan abin zakice kingama Haihuwa? ."
"My words are done kadai ji, d'an fa kai baka jibane yadda naji shiyasa."
"Oh sorry ILY."
"ILY too but not going to deliver a baby again"
"Dariya ya k'washe dashi Yakaima kissing d'in days wuya, nose, cheek every where yana mata chak'walk'wali."
"Dariya itama take ta kyal kyalawa, sai da ya tabba he make her happy tukun ya kyaleta."
"D'ebo baby's d'insu yayi ya kawosu, kallon yaran suke gasu farare k'yawawa dasu masha Allah komai nasu na FARIS ne macen ne kadai ke kama da MUSKAN kuma tanada gashi akanta tubarkallah."
"FARIS yace baby boo kigani baby girl din na kama dake."
"Same goes to you kaima mazan na kama dakai."
"Murmushi yayi suka ci gaba da hira abinsu cikin so da kauna."
"k'wanan su daya a asibiti aka sallamosu suka dawo gida."
"Kulawa iya kulawa MUSKAN nasamu daga sirkanninta da mijinta."
"Komai takeso shiya ake mata ba'a bari kowata k'wakwaran motsi tayi komai yimata ake har zuwa ranar suna."
.
"Ranar suna yara maza sunci sunan kakaninsu maza mace kuma taci sunar kakarta tawajen uba."
"Anakiran mazan ABID Da ABIDIN while macen kuma DANEEN."
"Ansha shagalin suna wajen taro harnaga su Faty azland (mommah na ) Miss Mjay (sistoh na ) Miemiebee, Aneelurv, billylosh, Aisha iliasu, suhana, jannat, seemaluv, Rooky kaex, Rufaida, Dijawaziri Omg! You are just many cannot list y'all but you're all there."
"Aunty Sis manyan baki tazo da gayyanta kamarsu sdy jegals, aunty maijidda, hauwa m.jabo, benaxir, lubiee, ds."
"Nagasu su Anker da cute xarah harma da hamagee, lilmeerahcute, Autar hajiya da RAZ har takeaway suke d'iba suna zubawa ajaka."
"Wow! A gsky sunan yayi ba karya komai anyishi yadda ya kamata, baiyi over irin nawasu mahaukataba."
"Angama suna lpy nan fa akaxo wajen da mum tace zata gida da MUSKAN amata wanka, tabb nan fa daru ya tashi dan tirjewa FARIS yayi yace sam baza a tafi da MUSKAN."
"Saida mum ta daga masa tsawa tace wannan al'adace dole a tafi da ita."
"Badan yasoba haka yana gani aka tafi da baby boo d'insa "
"Kussan kullum FARIS na gidan tare ake wankan arba'in dashi saidai sam mum bata barinsa shi daya da baby boo dan tsaro ."
.
"Kwana arba'in cipp akayi kan aka maida MUSKAN gidanta bayan tasha gyra wajen mum tafito sak amarya ga yara sai wayo suke yi."
"Randa aka kaita saida FARIS ya fance duk kwanakin da yayi ba ita, tsaban dad'in da baby boo tayi har kukan dad'i saida yayi yata samata albarka ba adadi."
.
_*AFTER FIVE (5) YEARS*_
"Su MUSKAN manyan mata angazama Big woman an kammala degree har ansoma aiki, ga kuma business da take na saro kaya daga Dubai zuwa nan gida 9ja."
"Babban Plaza FARIS yabud'e musu da sunansu _*MUSFAR PLAZA*_ yana daya daga cikin plaza's da'ake ji dashi a garin abuja, arziki ya bunkasa FARIS yasami karin girma a office yanxu yana da matsayi babba."
"MUSKAN na kitchen tana girki abinta sauri sauri take ta kammala dan FARIS yakusa dawowa."
"Ta gama komai ta jera a dining table, ta gyra ko'ina fes -fes sai sheki gidan yake ga wani ubansu kamshin turaren wuta dake tashi."
"D'aki takama hanyasa tana kwalla wa DANEEN kira Emma taji shiru, tace were will that stupid girl be at this hour, ta bude d'akinta ta shige turus ta dakata daga inda take abinda ta gani shi ya mugun bata mamaki."
"Daneen ce zaune gaban mirror tachaba ado kamar wata babba an daddabta counciler ga Foundation sai eye-shadow data bata fuskanta dashi."
"Nufota MUSKAN tayi tace "what are you doing Daneen."
"Ido ta zazzaro waje tace "babu ".
"You're lying mai a fuskarki."
"Mommy ba komaifa."
"Zakiyi bayani ai,."
"tana ganin MUSKAN na nufota da dib'a @360 ta bar d'akin, karo suka ci da FARIS yana shigowa shida Abid da Abidin, ga MUSKAN ta biyota."
"Bayan FARIS tajeta buya tace plss daddy kafad'ama she shouldn't beat me."
"Zagayowa yayi da ita gabansa yace "Princess what have you done kuma now?."
"Daddy kolliya nayi fa look ta nunamasa face d'inta."
"Dariyarda yake shirin fitane ya kubce ya fito daga shi har brothers d'inta sukasa dariya.,"
"Rai Daneen ta had'a tace you're laughing at me hun!.? "
"Dariyan FARIS ya tsaigaita kan yace "Princess wannan ai ba kolliyabane dodoniya kika zama look ya ciromata wayansa yana nunamata fuskarta a gaban wayar."
"Nidai o'o kolliya nayi."
"Rufemin baki mara kunya kawai zan zane kifa yau dinnan inji MUSKAN."
"Daddy nifa kafada mata tadaina damuna da curutu."
"kinji mummy kidaina damin Princess da surutu."
Anki ayi din dama kai ke goyamata baya ai."
"As you said madam but karkitab'a princess."
"Kaji dashi ai kai da ita din Abidin abbana da abid kuzo mutafi abinmu mu barsu ku ai you're a good boys."
"Yeaaa mummy let go."
"Tare suka tafi suka bar FARIS da Daneen."
"Baki ta cuno gaba tace daddy ni mummy bata chona sai su abidin take cho."
"Shhhh! Don't say so tana sonki but sai kinfara jin magana zata nunamiki hun!."
"Toh daddy zanfara jin magana ILY."
"ILY too princess."
"Muje yanxu na wanke miki fuska toh."
"Ok daddy tafad'a bayan ta d'ale bayansa."
"Dakinsa suka nufa yayi wanka yashirya cikin 3quater jeans da simple shirt, ya gyrawa Daneen fuska itama, suka kama hanyan falo."
"Sun tarar dasu MUSKAN suna zaune suna kallo abinsu suna ta kyal-kyala dariya sai abin ya baiwa Daneen sha'awa da gudu tayi wajen MUSKAN, MUSKAN na ganinta tace tafi can wajen daddyn ki karkizo wajena, fuska ta marairaice tana Shirin kuka."
"FARIS ne yace Princess say sorry to mommy."
"Am sorry mummy I will never repeat it again."
"Murmushi MUSKAN tayi tawaromata hannaye taxo."
'Da gudu tafada jikin MUSKAN, tace I love you my super amazing mum."
"I love you too my princess."
"kirinka jin magana kinji ko"
"yeah mum daga yau nazama good girl."
"yawwa my baby boo tabata peck a forehead."
"Tnx mummy."
"Welcome my Princess."
"FARIS dake tsaye tundazu yana kallonsu sai yanxu ya karasa wajensu yazauna."
MUSKAN yajawota jikinsa a kunnenta yarad'amata am hungry babe."
"itama a kunne tace muje kan dining nabaka abinci."
"No bashi nake soba dayan zakiban."
"ta ganesa sarai dan haka tadau tro pillow ta wurgamasa tace I won't."
"You must kota karfi sainayi shima yadau pillown ya wurgamata.
"Wasan wurge wurge suka soma yi dukkansu harda yaransu, can da suka gaji dukkansu FARIS yajawosu yayi hugging dinsu yace."
"I LOVE YOU ALL GUYS."
"WE LOVE YOU TOO DADDY."
"Musfar Allah yabarmu tare inji MUSKAN."
"Ameen baby boo ai kinriga da kinzama *JININ JIKINA*."
"Kaima haka kazama *JININ JIKINA*"
Duk dariya sukasa abin sha'awa.......
.
ALHAMDULILAH Anan na kawo karshen littafina mai tattaken *JININ JIKINA*
Allah 'n da yabani ikon farawa shi yabani ikon karasawa....