....... KARSHEN LABARI.......
.
Ya sameta ta na daki ta rufe kanta da mayafi yazo ya yaye yanata murmushi ta mishi itama yayi hugging abunsa kam kaman wani zai kwacce ta yace alhamdulillah my love yau Allah ya cika mana burinmu Allah ya barmu tare har gaban abada tace ameen ya kawo musu yoghurt da kaza da tace bazata ci ba yace inaa bazai yuwu ba saitaci yayi feeding dinta sosai sannan suka tashi sukayo alwala sukayi sallah bayan sun idar ya kama kan ta yana addua sannan ta tashi tace ita bacci takeji ta sako er lingerie dinta ta kwanta gogan naku ya je yayo shiri shima ya kwanta ya hugging dinta ta baya can dai yaga ba zai iyaba ya fara nuna mata kalan nasa son taji zuciyanta ya fara bugawa abunka da new comers shagwaba ta fara yi baji ba gani akan yayi hakuri amma sam hisham yayi nisa kissing dinta yake ta ko ta ina yana fada mata kalaman da ita kanta batasan da su ba nidai na rugo a dari na kulle musu kofa amma fa haly qawata tace bata yarda ba inje in gano mana kwakwaf ta tankade keyana na koma saidai kash abun gama ya gama faruwa na dawo inata cizon yatsa asuba ta gari NihilSham.
.
After 5 years
.
Najma najma najma wai ina kika shiga ne sarkin rigima fito yau saina zane ki sarkin barna najma ta fito make a bayan daddyn ta yace mommy we are sorry tace bawani ai dama kaike biye mata kullun tayi ta barna a gidan nan ai saina zaneki tayi narairai da ido ta sakko taje gabanta ta rike kunne ta naa mummy I'm sorry bazan kara ba daddyn ta yace common we are sorry give us a smile suka bita da gudu zasu mata cakulkuli tana daria hisham ya bita daki yayi hugging dinta sosai yace I so much lov u my nihila tace i love you too my happiness my love and life Allah ya barmu tare yace ameen na jawo musu kofa na kulle taku har iyau har e jiya har e shekaran jiya har e kullumbis salamm...
.
Mun zo karken wannan dan gajeren labarin ... Mekuka fahimta ko ince wani darasi kuka sama?
.
Godiya ga M A Gana marubucin wannan littafin.
.
Ni Abdullahi Yahaya nake cewa mukwana lafiya sai munhadu gobe awani scom littapin.
.
07066508080