Daidai tana aje wayar yanafitowa taiso gareshi da towel ahannunta tana goge masa jiki kallonta yake cikida zazzafar kauna yana murmushi hartagama goge masa jiki tadauko lotion tana shafa mai bayan tagamane tafito dakaya acinkin wardrobe T-shirt da 3quarter tadauko tafashe su da turaren fantasy sannan takai kusadashi tajuya zata fita yajanyota yana cewa aibaki karasa ba kobakiso ladanki yacika ne idonta akasa tace no wannan ladanma yaisheni nabarmaka sauran tafita dagudu dariya yayi yace huh SAFINA I so much luv u ,,,,,,,,bayan yagama sa kayan ne yafito falo ya isketa zaune tazuba tagumi matsowa yayikusada ita yacire mata tagumin datayi sannan yace tagumin menene wannan bayan kinatare da yayanki bakida damuwa kallonshi tayi da murmushi afuskarta sannan tace babu kome nibanma san nayi tagumin va yace fadamin tunanin mekikeyi tace bakomi ,,,,,,,,
Yadubeta yace kodai haryanxu kina kaunar suraj ne shiyasa kike tunaninsa ,kallonshi tayi sannan tace aidole inyi tunaninsa bro kaima kasan irin kaunar danake masa farat daya kuma kaddara tarabamu shiru yayi yana sauraronta baice komeba tacigaba dacewa bro wlh dah bandauki suraj da muhimmanci arayuwata ba saida narasa shi natabbatar shiyafini shiga damuwa sannan gashi narasa hanyar dazan cire kaunarshi araina hanya dayace nasan zanbi indaina tunaninsa shine insamu Wanda zai maye min gurbinsa saidai kash anrigada an aurar dani ga dan'uwana Wanda bazanta6a kinsava kodaidai darana daya sbd nasan shima yana kaunata ,,tajuyo takalleshi taga idonsa yajuye yakoma kalar kuka batadamu dayanayin data Ganshi cikiva domin tanakan mission dinda hajja tasata ne ,,,,,,,,,,,,
Tacigaba dacewa bro kobaka kaunata ne dubanta yayi da idonsa dasuka juye sannan yajuya da niyyar fita hannunsa tariko tanacewa bro pls ynxu bazaka iya mayemin gurbin suraj ba kasan bazaka eyasawa namanta dashi ba ka amince ka aureni ,,,,,,,,,,
Fisge hannunsa yayi yafita yanahuci ,,,,,,,,yana fita takoma dakinta tadauki waya takira hajja tana fadamata yadda takeyin mission din hajja tace grt my daughter kicigaba nan bada dadewava komai zaizama nml kuma dole yafurta abinda ke zuciyarsa ,,,,haka sukaita fira da hajja tana karabawa safi wasu tips dazata cigaba da amfani dasu ,,,
Bayan tagama hada masu dinner ne taga bayada niyyar xuwa kan dining ne tadauko abincin tabiyoshi dashi kan carpet kallonta yayi yace nibance kikawo min abinci ba am nt hungry ,,idonta yai rau rau kamar zatayi kuka tace bro pls kasan bazan ta6a yafewa kainava innabarka ka kwana da yunwa pls kaci ,,,,dubanta yai yace kije kibawa suraj aishine masoyinki da inya kwana da yunwa bazaki iya yafewa kanki ba shiru safi tayi domin tasan kishine yasashi fadin haka lallai gskyr hajja ne datace safiyan yana kaunarki safi saidai girmankai bazaita6a barinshi yafadamaki va,,,,,hannunsa tarike tanacewa am so sorry bro I dnt meant to hurt you pls 4give me ,I will nt repeat it again tarike kunnuwanta anan yajuyo yace inkika sake ur punishment will be double ,tace yes na amince nan yajawo plate din abincin sukafara ci harsuka gama sannan suka fara fira daga bisani suka kashe komai suka wuce daki ,,,,,,,,,,bayan tasanja kayane takwanta shikuma yazaga bayi yanashiga message nashigowa cikin wayarta batakawo komai arantava tabude abinda tagani kamar haka _INA matukar kaunarki kuma zanciga da killaceki har iya karshen rayuwata sonki da kaunarkk acikin jinina yake danhaka kidena tunanin zanrabuda ke har abada kinaraina SAFINA_ tanagama karantawa taja tsaki takashe wayar gaba daya ta aje aside drawer yanafitowa yafara tambayar lafiya kike tsaki tace klw message ne aka turomin bakaira magana va yakwanta yakashe masu wuta ,,,,,,,,,kamar jiya haka taji yauma ana shafata amma yaubata firgita kamar jiyaba saidai tsoronta karya nemi yawuce gonada iri tana cikin tunanin ne taji yana neman rabata da kayan jikinta dasauri taja jikinta takoma gefe tabarshi yana maida numfashi jawota yayi jikinsa yana rada mata akunni pls SAFINA kibarni pls ,itako sai girgiza masa kai takeyi alamar a'a riketa gam yayi yana shakar kamshinta yana maids numfashi, haka suka kwana kwana yaki barinta taruntsa ,,asuba nayi tamike tafada bayi tai wanka tadauro alwala tana fitowa shima yamike yashiga bayin ,,,,,,
Dagari yawaye bayan sunci abinci ne yadubeta yanacewa SAFINA bakya sons koh dubansa tai ta girgiza masa kai alamar a'ah yace toyazaki rinka guduna saikace zancutar dake shiru tayi batace komeba yamike yace zaitafi tarike briefcase dinsa harbakin mota tarakashi sannan tamasa peck a chick tayi masa bye bye yatafi,************
*NOTE*masu bina private nabasu littafi kucigaba dahakuri dani abunne dayawa karkuga ban bakuva kuzaci wulakancine Bahaka bane kunada yawane amma INA iya kokarina sannan masu zagina dacewa inayi masu wulaknci suma inabasu hkr amma inaso kusani nima Inada ayyukan yi bawai kawai aykina tura littafi bane I have a lot to do ,,,saimunyi hkr dajuna ngd inkunfahimceni***
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣5⃣5⃣〰1⃣6⃣0⃣
haka rayuwa tacigaba da tafiya yayinda safi da safiyan suka kara shakuwa da idan hardayansu baya nan sukejin badadi amma wani Abu baita6a shiga tsakaninsu ba na auratayya haka suketa rayuwar amarcinsu abun shar a ido amma kuma in aka duba gefe guda bahaka bane
Deen da little kuwa soyayyarsu sukeci kamar me deen jiyake kamar ya lashe little rayiwarsu sambarka komai yana tafiya daidai ,
Yaune suka cika wata daya cif da aure little da safi zaune suke afalon safi suna fira sukaji sallama da murya kamar ta gogoji aiko itace suna ganinta suka rungumeta kamar zasu dauketa sama tace kaii ni kurabu dani kunxo kunajindadinku kunmanta dani saiyanzu ne zakuyiwani murna daganina kusakeni inkoma sukace wlh bainda zakije muna nan dake tace au sbd kunsamu nazo din shine zakumin tsiya toh daga yau bazan kara zuwava tunda abin naku hakane suka yihakuri gogojinmu inkika gujemu yazamuyi da ranmu tace kusa awuta,,,gabadaya suka fashe da dariya hadi dayimata sannu dazuwa bayan sungaisa ne gogoji kecemasu kunsamu gidan miji kunmanta dani bayan kunyimin kwacen mazaje toh wlh kushiga taitayinku inbahaka ba hmm bazan fadi abinda zanyi maku ba sukace da dai kinfada saimusan matakin dazamu dauka kafin ki aiwatar ,,,,,little ce tamike tashiga kitchen takawo abin motsa baki tadire mata tace gogoji gashi kizaman motsa baki kamin abinci yayi tace aibasai kunkawo ba bayan kusa kusa dani aikobanyi niyyar motsa bakiva tunda kuna kusa saina motsa nan sukaita fira little tace gogoji inazuwa inzaga bayan shigar little bayi gogoji tadubi safi tace anya little ba cikine da itava kuwa naga takara kyau da haske gashi fatar jikinta yatasa safi takalli gogoji da murmushi tace ke tsohuwa inaruwanki koma cikine meye naki aciki daidai nan little tafito safi tace yauwa gogoji gata kitambayeta little tace meza'atambayeni gogoji tace bkomi dama naga kinkara kyau ne meye sirrin dariya little tayi sannan tace bawani abune sirrin ba taifari da idonta sannan tacigaba dacewa hutu ne danasamu darashin surutu dabanayi dake yasa namurje ,gogoji tasheke da dariya sannan tace kwarai naga Hutu haka akeso ay safi dai shiru tayi tana kallonsu saizuba suke kamar ya'yan kanya ,,,,,,,,,
Bayan sunci abinci sunyi salla ne gogoji tayi masu nasiha suzauna da mazajensu lafiya banda fitina sannan Abu mafi dacewa shine hakuri kome sukagani nacanji daga mazajensu sui hakuri ,,,karfe 3:00pm driver yaiso daukarta taimasu sallama suka rakota har gurin motar suna tambayarta yaushe zatasake dawowa tace dayake nice uwar gantali kullum aganni ahanya inazuwa gidanku toh bazankara dawowava tashige mota tana daga masu hannu harsuka fice daganan suka juyo kowa tai part dinta domin mazansu sunkusa dawowa ,,,,,,,,,
Safiyan zaune a office yakasa aykin kome sai tunani yakeyi afili yake magana yanafadin yakamata nafito fili nafurtawa SAFINA inasonta domin ingoge zargin datakemin nacewa bana sonta sannan nima insamu nutsuwa tunda tace bazata yarda nakusanceta ba harsai ranar danafara sonta ,,,,,zuciyarsa ce ta tinamasa kamanta kace babu macen data isa kafurta mata kalmar so tomeyasa ynxu zaka furta ,,,shit ,,,wlh saina furta najanye daga wannan alkawarin nizan cutu gsky dole yau nafada mata konasamu nutsuwa da wannan tunanin yaiso gida kodayin horn dinshi tariga tasan shine sbd deen yarigada yadawo ,,,,,,,,,,,,dagudu tafito daidai yana bude motar taje tafada jikinsa tanafadin oyoyo bro sannu dazuwa yace yauwa tnx my girl hw re u ,fyn tace sannan tace hw is ur work yace Alhmdlillah rike yakeda hannunta harsuka iso cikin falo sannan yasaketa yanacewa mekika dafa yau yunwa nakeji tace ur favorite signal yamata da ido yamike yashiga daki ,,,,,,,
Bayan tahada masa ruwan wanka ne tafito shikuma yashiga ,,,,,,yanashiga tawuce kitchen tafito da abincin ta aje Inda suka sabaci takoma kan kujera tazauna wayoyinsa tagani guda biyu akan center table Tamika hannu tadau karamar kirar techno tafara duba pics bataga komeba saikawai tashiga message tana shiga sent items taga anyi sending message wa my charming princess aidasauri kirjinta nabugawa tabude message din tanafara karantawa kamar haka _INA matukar kaunarki kuma zancigaba da killaceki har iya karshen rayuwata sonki da kaunarki acikin jinina yake danhaka kidena tunanin zanrabudake har abada kinaraina SAFINA_aitana gama karantawa tashiga Watsap dinshi duk message da 6oyayye yake turo mata sune tagani tundaga farkon dayafara turo mata kamin bikinsu duk tagani ,,fita tayi a Watsap din takoma ta aje wayar yadda tadauka takoma tazauna saidai zaman yagagareta sbd farinciki datake ciki Dama bro ne 6oyayye dama yanasonta baita6a fadamata va koya nuna lallai kam afili tafurta nima inakaunarka 6oyeyye nah ,,,,,,haryafito batasaniba balle taje tashirya shi yadda tasaba,,,,,,shima dayagaji dajira yashirya Kansa yafito yaisketa tsaye sai murmushi takeyi yace waime yafaru naga sai murmushi kikeyi bakomi tace masa yazauna sukafara cin abinci harsuka gama sannan yadubeta yace SAFINA ta amsa da naam yace yau inaso infadi maki wata magana tace toh inajinka dama inaso infadi maki cewa inaso wayarshi datai kara takatse yakarasa maganar yanadagawa akace yayi maza yazo asibitin patient dayayiwa CS tafarfado saicisge cisge takeyi dasauri yadau car keys yace da safi barinaje nadawo ,,,adawo lfy tace dashi sannan tabi bayanshi yashiga motar yatada yafita
Ita batama damu da maganar dazaifada mataba domin tanacikin farinciki da abinda tagani ta tabbatarwa kanta safiyan na kaunarta kauna irin wacce rai kewa ruhi alhmdlilllah tafada sannan tashige gida dagudu tafada gado saijuyi takeyi,**************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣6⃣5⃣〰1⃣7⃣0⃣
Hartagaji dazaman jiransa baidawoca taiwanka kerfe takwas shiru babushi tadau wayarta takira number shi haryagama ringing baidaukava tashiga damuwa takara kira nan ma shiru tazauna afalo tai shiru duk tsoro yarufeta tana nan zaune saiga kiranshi dasauri tadauka gamedayin sallama ya amsa yanacewa am sorry my girl wlh aykine yarikeni shiyasa badawova and wayar nabarshi a mota saiyanxu nadauko safi tace yaushe zaka dawo ni tsoro nakeji wlh dariya yayi yace karki damu yanxu zankamo hanya tace pls kayi Sauri nan yakulle office sannan yakoma yaga patient dinshi bayan yafito ne yashiga motarshi yakamo hanyar gida ko kamin yaiso tariga tayi bacci akan kujera ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,yanata sallama shiru batazo ta tarbeshi ba yashigo zaiwuce cikin dakin yahangota kwance akan kujera tamakure guri daya murmushi yayi yaisa Inda take yamanna mata peck agoshi sannan yadauketa cak yakai daki yakwantar daita a gado sannan yashiga yai wanka yafitoh yaci abinci sannan yadawo daki shima yakwanta ,,,,,,dayake akwai gajiya tattare dashi danhaka yadorata kan kirjinsa ahaka har bacci yai awon gaba dashi
Dagari yawaye bayan sunyi break safi ketambayarshi karfe nawa yadawo jiya yace karfe goma tace wayakaini daki yace nima anan naganki bani nakaikiva ido taware tanafadin dagaske yace eh mana tayi shiru batace kimaiba yace yanaga kinyi shiru lafiya koh tace klw nadaisan nakwanta akujera amma bankai kaina dakiva kocikin magagin barci namike nashiga daki bansani ba shiyasa nace kadawo dawuri kaki ynxu gashi bansan ya akai nakai kaina dakiba ,,,,,,,
Dariya yai mata sannan yalakaci hancinta yanacewa matsoraciya ni nakaiki daki dakaina nadawo naganki kina bacci dariya itama tayi tace ynzu damasu sace mutanine dayanxu shikenan sun saceni ,,,,,dariya yayi yace Allah bazai basu eko ba ,,,,,,,,
Little ce tashigo da sallama tanacewa bro haryanzu baka fita aykiva yace eh inashiri kenan nan suka gaisa little tacewa safi nifa yau dambu nakejinci safi ta kalleta tace wani irin dambu kuma ana zaune lafiya little tace dambun tsakin Masara safi tace ina za'asamo tsakin masara yanzu little tace nakira hajja zatabawa driver yakawo safi tace sannunki dakokari inkin dafa zanci little tadubi safi tace aikece zakiyi cos ni innayi bazaimin dadiva safi tace nima inni nayi bazaimin dadiva ,,,,towazai dafa acikinku cewar safiyan dayafito daga daki dashirin fita little tace itazata dafa itama safi tace itazata dafa yace toh kushiga kitchen din tare saiku dafa tare shikenan Yakama hanyar fita safi tamike tana rakashi kamar kullum haka taimai saidai yau taje manna masa Peck achick yariko fuskarta yasaka harshensa cikin bakinta yana tsotsa jikinta sai 6ari yakeyi bayan yasaketa ne yakalleta da murmushi yace bye my girl saina dawo bata iyace dashi komeba haryafice takasa ko motsawa bakinta sai miyau yake tarawa tana tunanin hali irin na safiyan kuma saitai murmushi takoma cikin gida suka cigaba da fira da little har driver yakawo masu tsaki da zogwle suka shiga kitchen sukafara aykin yin dambu basu gamava saigurin karfe daya nan suka zauna afalo sunaci ,,,,,,,,,,saida sukayi kat sannan suka mike danbadah farali ,,,,,safi na idar da salla message nashigowa cikin wayarta kodata duba 6oyeyyen ne murmushi tayi afili tace 6oyeyye kake adah yanzu kuwa bayananne kake kodata bude bawani rubutu maiyawa akaiba*wlh inamatukar kaunarki araina* batabada amsa ba illa murmushi datayi,*************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣7⃣5⃣〰1⃣8⃣0⃣
asuba nayi shiyafara tashi yayi wanka yadora alwala sannan yatasheta dakyar taiya bude ido ahankali tasaukesu kanshi saitai sauri tadukar dakanta kasa sannan tasako kafafunta kasa tana kokarin mikewa amma jikinta yai mata nauyi daya fahimci bazata iya mikewava nan yadauketa cak yakaita bayi sannan yakara Gasa mata jiki daruwan zafi duk yatakureta ko kallonshi bata iyayi bayan yagama gasata ne yafito yabarta tai wankan tsarki tadoro alwala tafitoh saitaji jikin nata yayi dama dama amma ahankali take tafiya harta fito tasaka dogon riga da hijabi yaja masu salla ,,,bayan sun idarne ,,,,,yajuyo yakalleta yace inakwana my girl ,,,kunyane yarufeta yace inakwana dariya yayi sannan ya amsa da lafiya lau kintaahi lafiya ta amsa da klw yadubeta yace ba klw ba domin nasan nayi maki aika aika shiru tayi batace komeba yace am sorry SAFINA wlh kaunarki ce da addabeni koda yaushe tun ina 6oyewa hartakaiga nakasa kuma narasa hanyar dazanbi nasanar dake sbd wani dalili nawa maras tushe amma ynxu nafahimta kuma inaso kisani SAFINA inamatukar kaunarki kaunar dabana yiwa kaina irinshi,SAFINA tunbayauva nafara Kaunarki tun dawowata 9ja ranar danafara Dora idanuna akanki naji duk duniya ke kadai zan iya rayuwa dake shiyasa bana kula kowace mace saidai wani abu Dana lura dashi kema kinkamu dasona amma soyayya dakuke da suraj yahana kifahimci haka ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,ranar danace kikawomin file asibiti dakikazo kuka hadu da zainab naga tsantsar kishina a idanunki hmm saikuma yai shiru nan yamike yace daita takoma takwanta yanazuwa tayi yadda yace daita shikuma yafita,
Kitchen yashiga yafara hada masu breakfast sbd bayaso takarashan wahala akan Wanda tasha nan yasoya masu arish da kwai sai tea daya hada karfe 8:00am yagama daidai lokacin safi ta tashi daga barci tamike tafito falo bata ganshiva motsi taji a kitchen taleka hangoshi tayi yana hada kayan breakfast din akan tray Shiga tayi takar6a tanacewa bro shine baka tasheni nayi dakainava saikai ne zakayi yacire hannunta sannan yace nop inaso kihutane cos nasan akwai gajiya atattare dake dukar dakanta tai kasa shikuma yace oyah muje kiyi break ,,,,sumsum tabi bayansa suka zauna yabude arish din yafara bata abaki batayi musuba takar6a,,,,,shiya ciyar daita bayan sungama yakai plate's dasuka 6ata kitchen yawanke yagyara koina tsaf sannan yafitoh yasameta kwance kan kujera yaiso gareta yanacewa my girl meyafaru jikinne kai tagirgiza masa nan shima yazauna kan kujerar yadora kanta akan cinyarshi yanashafa sumarta yana bata labarai masu ban dariya harta sake tana amsa mai ,,tadubeshi tace bro bazakaje aykine yauba yace eh bainda zani ina nan tareda my girl inajinyarta shiru taimasa dama sbd bayaso tadamesa da tambayar ne yasa yaimata kankat ,,,,,,,
Kusan shabiyu narana sukaji sallamar little safi tace bro little ce barina bude mata kofa tamike taje tabude kofar ganin little tayi tsaye tace tace toh sarakan soyayya me bro yake a gd harynxu baitafi aykiva safi tamatsa mata tanacewa Shiva kitambayesa yar rainin wayo kawai little tace aidole kice haka kin rike bawan Allah kinki Bari yaje yaduba marasa lfy safi tace ke malama kimin shiru inace daga rakiyar ya deen kike ynxu zakiwank zakalkaleni da iyayi,,,,,,,,,
Nan safi taigaba little nabayanta harsuka iso falon little tagaida bro tace lafiya yau baka fita aykiba yace my girl ne batajin dadi shiyasa natsaya nursing nata little tajuya takalli safi tasauke kanta kasa domin tagimtse dariyarta ,,,,,,,,,,,,,,
Mikewa bro yayi yace bari nashiga ciki nadan mike tunda kinshigo nan yawuce ,yana shigewa little taleka ta tabbatar yashige sannan tafasa wani irin dariya safi dai kallonta take tarasa meyake bawa little din dariya saida tabari tayime isarta sannan tace waime yabaki dariya little tasake fashewa da dariya ,,,tanacewa safi Dan tashi kiyi tafiya nagani safi tadubeta tace meyafaru dazanyi tafiya little tace bkomi kidai mike safi batakawo komai aranta va tamike tana tafiya little ko sake fashewa tai da wani dariyar sannan tace gsky bro ya iya sauya salon tafiyarki kinga yadda tafiyarki takara bada wani style kuwa dasauri safi taiso Inda little kezaune yazuba mata duka abaya tanacewa mayya yarsa ido kawai tome yashafeki da tafiyata kai Dan sa ido baiyiba little tace oho dai ko anki ko anso dai anshiga layinmu danhaka sai "bata karasava safi tabige mata baki cikin wasa tace wlh kekam bansan sanda kika lalaceva yarinyar da dah ko hannu akasa maki abaki baki iya cizawa amma yanzu kinzama A1 afanni surutu saikace parrot ,,,,,little tace koma dai meye zakice kice nadai fada ,see dis woman oh,,,,,,safi tace kece dai woman am a girl little tace indeed u re a girl I knw ,,hahah,,,,,,my girl my woman ,,,,safi tadauko waya yace da little wlh kifita kona zaneki little tace harma Dakora safi tace kijirani kiga ekon Allah aibata bari safi takaraso ba tafita dagudu tana dariya safi tai kwafa tace haba wlh duk kin isheni da danbanzan surutu sannan takoma tazauna tana kallon shirin dadin kowa a arewa24,*************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣7⃣0⃣〰1⃣7⃣5⃣
karfe bakwai yashigo gidan da sallama lokacin tana wanka batamaji sallamarsa ba tafito daure da towel akirjinta tana tsane jikinta dawani towel dake hannunta gaban dressing mirrow tanufa tana taje sumar kanta fuskarta tajuyo takai dubanta jikin mirror tana kallon kanta jikinta yagayamata kamar ana kallonta amma tabasar cos tasan bro baidawova tacigaba da shafa mai bayan tagama tamike taciro doguwar riga Mara nauyi tajefar da towel data daura tim taji abu yafadi dasauri tajuyo da fuskarta kofa atsorace danganin abinda yafadi bro tagani tsaye bakin kofar idonshi akanta ko kyaftawa bayayi itama atsorace tajuya tanufi bakin gado Inda tajefar da towel dinta dasauri tadauka tarufe jikinta kanta akasa duk kunya tarufeta tace bro sannu daxuwa bansan kadawoba baice daita komeba sbd yarigada yadaskare agurin sbd ganin surarta baita6a kallon wata diya mace hakaba sai yau hankalinsa duk yatashi yarasa yadda zaiyi kawai saidakewa dayakesonyi
Tasake cewa bro kadawo firgigit yadawo daga gajeren suman dayayi yace yep nadawo tundaxun inata sallama shiru shiyasa nashigo Dan naduba ko lafiya bata dago kantava tace lafiya nashiga wanka ne yace olryt kisa kaya muyi dinner koh kai tagyada mashi tace toh inazuwa yajuya yafita zuciyarsa fal da tunanin surar SAFINA dasuka tafi da imaninshi,,,,,,,,,,,
Bayan tafitone tazuba masu abinci suka faraci idonta nakasa takasa hada ido dashi baice data komeba saida suka gama cin abincin sannan yadubeta da murmushi afuskarsa yafara janta da fira ganin takasa sakin jiki dashine yajawota tafada kirjinsa yafara aika mata da manya manyan sako masu wuyar fassara agareta cikin rawar jiki tamike Dagudu tashige daki tabarshi nan kwance jikinsa duk yamutu komotsawa yakasa ,,,,,,,,
Baitashi Afalon ba saikarfe goma da mintuna yamike yashiga dakin bayi yafada yai wanka sannan yakashe fitilun dakin yahau gado shima yakwanta cikin bacci takejin anata shafata kobata fadaba tasan bro dintane danhaka bata hanashiva yacigaba da sarrafata sonranshi nan yafara wuce tunaninta tanada niyyar hanashi sai maganar hajja yafadomata datace duk ranar dakika fahimci mijinki na kaunarki kobai furtava ki aminta dashi da sannu zaifurta ,,,,,danhaka takyaleshi yacigaba da abinda yake ,,,,,,,,yashafa nan yamatsa can yatsotsi can haryafara fita hayyacinsa yafara fadin wasu maganganu datakasa fassarasu tadaisan yafara dacewa SAFINA wlh inakaunarki kuma zan iyarasa komai sbd ke SAFINA kece rayuwata inakaunarki u re my blood SAFINA ur luv is running tru my vein I luv u wit oll my lyf,,,,,,,,,kamin tadawo data duniyar tunani kawai jinsa tayi yana kokarin shigarta ihu tasaki tana kokarin fisge jikinta amma karfinsu badayava tuni yashigeta wani azababben ihu tasaki batakara sanin duniyar datakeva kawai tajita tana maida numfashi sama sama tana bude idonta taganshi gefenta yayi tagumi motsi tayi tanason tashi amma azabar dataji yasata komawa takwanta gameda fasa kuka nan yadawo daga tunanin dayakeyi yanacewa kintashi sannu my girl yadagata sama yashige bayi daita yasirka ruwan zafi da dettol yatube mata kaya sai tirje tirje takeyi amma dole yacire mata bayadda taiya ,cikin birth tub yasakata ihu tasaki jinruwan zafin naratsata sosai tana rirrikeshi sai sannu yakeyi mata hawaye shar6an shar6an afuskarta bayan ruwan ya salance yakara sanja wani saida yasanja ruwa sau uku sannan ya nannadota cikin towel yafito daita yacanza bedsheet din yakwantar da it's yakawo pain relieve yabata tasha sannan takoma takwanta,,,,,,,,,,,,,,,nan bacci yadauketa yalullu6eta shima yaja musu bargo suka koma bacci shikam dakyar baccin yakwashe shi sbd farinciki,,**************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣8⃣5⃣〰1⃣9⃣0⃣
Karfe biyar daidai yashigo gidan zaune ya isketa a falo tana gyaran farcenta saida yakare mata kallo tundaga tsakiyar kai harkafa ,,,gani yai taimasa kyau fiyeda kullum Riga da wando ne ajikinta bakin wando ne mai sirkin fari sai farin top maisirkin baki saman rigar abude take kana iya hango dukiyar fulaninta taciki gakuma sumarta data tajeshi tayi parking nashi hargadon bayanta ,,,,,hannu yasa yakar6e nail cutter din dake hannunta yazauna kasa yadauki kafarta yadora jikinsa yafara gyara mata kumban harcikin kwanyar kanta taji wani yar ajikinta tadubeshi tace bro kadawo kai ya gyada mata sannan yajawo fuskarta yashiga aika mata da sakon kiss takoina bata hanashi va nan yafara fita hayyacinsa zamewa tayi tana girgiza masa kai gamedacewa bro ynxu kadawo first eat and take ur shower den you,,,,bata karasava sbd irin kallo dayake binta dashi taishiru yace go on say wats on ur mind,,,,,dariya tayi sannan tamike takama hannunsa suka shiga ciki ,,,,ita ta taimaka masa yai wanka sannan yasa kaya suka fito yafara cin abinci ita kebashi abaki shi mamaki ma yahanashi magana ,,,,,,ina kunyar SAFINA yaje ina tsoronta suka shiga tambayar dayakeyiwa zuciyarshi kenan bayan dayagama cin abincin ne tace bro pls kayafemin 6acin ran danasaka kallonta yai dauke da murmushi afuskarsa sannan yace nayafe maki my girl rungumeshi tayi tanacewa nagode bro rufe mata baki yayi sannan yace nigaskiya asanja min suna kallonsa tai da murmushi dauke afuskarta tace to wani suna kakeso narika kiranka dashi kallonta yayi sannan yace kiza6a dakanki shiru tayi tana tunani can tadubeshi tace I will be calling u my blood murmushi yayi sannan yace dats my girl yarungumota yana sumbatarta nan suka fara lulawa duniyar ma'aurata suna cikin farantawa junansu raine wayar safiyan yai ringing tsaki yayi yajuyo yadauki wayar ganin sunan dan'uwa yafitone yasashi dauka da hanzari yanacewa ya akayi a can 6angaren kuma ya amsa dacewa pls kazo kabamu agajin gaggawa baby ce batada lfy tindazun take haraswa harta fara fita hayyacinta cikin Sauri safiyan yamike yashige daki yadauko box yafita safi tarufa masa baya suna shiga part din suka tadda deen tallafe da little sai amai take kwarawa dasauri suka karasa cikin gaggawa safiyan yace safi takaita toilet tagyara mata jiki sannan Tamika mata wata kwalba yace tayi fitsari aciki ,,,,,,,,,,,,,,
Nan yafara hada mata drip bayan sunfito ne yace takwantar da little kan gado sannan yasaka mata drip yai mata allura cos yanayin dayaganta kuma da yadda yai observing cikine daita amma zaiyi test don ya tabbatar allurai yaimata cikin drip din sannan yaimata guda daya ahannu nan koh bacci yakwasheta sai maida numfashi takeyi nan hankalin deen yadan kwanta yajuyo yadubi safiyan yace meke damuntane safiyan yace bansaniva tukun amma bari nayi gwajin fitsarinta ,,,,,nan yafito falo yabude box din yafitoda PT yasaka daidai gurin max din acikin robar fitsarin sannan yatsaya yanajiran sakamakon bayan minti 3yaduba ,,,,,,,,,,layin jah ne yabaiyyana guda biyu rairas ,,murmushi yayi sannan Yakoma cikin dakin yazauna gefen side drawer yana duban deen daukeda murmushi afuskarsa deen yakalleshi yace me result din yanuna yanayin yadda yai maganar kasan yanacikin damuwa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,safiyan yadubeshi yace am sorry to tell you dat ur wife is ,,saiyai shiru deen yarike mashi hannu yanacewa she's wat,,,,safiyan yai dariya yace sorry to tell dat she's pregnant,,,😃😃ihu deen yasaki sannan yarungume safiyan yanacewa wow alhmdlillah ,,,I will soon become a father and my baby will become a mother ,,,,,,alhmdlillah once again safi kam baki yaki rufuwa sbd murna nan deen yazauna yana tambayar safiyan medame yakamata tarinkayi da Wanda baikamata ba safiyan yadubeshi yace kaii ni banason rashin kunya kaje asibiti katambaya deen yace haba yayanmu aikaine likitanmu safiyan yace Allah yakareni dazama likitanku kuyi kokari kuje kuyi scanning sbd kusan sati nawa ne cikin nan dai yaketa bawa deen shawarwarin da DR's kebawa masu ciki sannan yanuna masa yadda zaicire drip din yasa wani idan yakare ,,,,,,,,,,,,,
Bayan komawarsu part dinsune safi kecewa gsky tayi farinciki da samun cikin little koba komai zasu samu masu tayasu fira kallonta yayi sannan yace banda kintsaya wasa Aida yanxu kema kinada naki amakale amma ynxu ma bancire rai dakina dashiva cos ni danbaiwa ne gum tayi da bakinta harlokacin bacci yayi yajawota jikinsa yace zanbaki ajiyata yau in Allah ya yarda nan yashiga sarrafata son ranshi cikin ekon Allah bataji zafi kamar naranar farko ba saidai Wanda baza'a rasaba,,,,,,,,,,,
Little sunje sunyi scanning cikinsu wata daya da sati biyu nanfa aka shiga rainon ciki baji bagani hatta su hajja sunsan da cikin sbd deen sarkin zumudi yaje yafadawa gogoji aiko tasha tsiya gurin gogoji datazo dubata haka sukacigaba da rainon cikinsu ,,,,Allah yatemaka cikin baya bata wahala saidai tanayin mrng sickness daga 10:00am yayi shikenan zata wartsake ,,,,,,,,,
Sunciga daxuwa skull dinsu sunmaida Hankali akaratunsu yayinda little ke rainon cikinta saidai fatan surabu lfy,,,
Bayan wata hudu lokacin cikin little Nada wata Biyar da sati biyu ,,,,,,,,,,wata safiyar juma'a SAFINA ta tashi da matsanancin ciwon ciki sai murkususu takeyi kan bed safiyan nafitowa daga bayi yaganta nan yashiga yimata sannu yadauko box nashi yaimata alluran bacci nan take bacci yadauketa kana ganin yadda takeyin baccin kasan na wahala ne ,,,nan yadibi jininta yai test din malaria negative haka yadinga test kala kala amma duk negative ne kawai saiyayi na pregnant shidai yayi ne bada tunanin shidin bane amma ga mamakinsa yaga result positive yakara mutsuke idonsa yagani dakyau positive dinne abinshi ainan take yahau murna direct yanufi Inda take kwance yanata manna mata kiss akoina yana fadin alhmdlillah my girl muma Allah ya amsa addu'anmu yabamu abinda muke nema cikin bacci taji Surutunsa tabude idonta ahankali taga sai shafa cikinta yakeyi tadubeshi tace my blood meyafaru nan yakaimata kiss abaki saida yagama bata kiss sannan yace albishirnki tace goro yace mezaki bani innafada taishiru can tace ur lollipop tanuna masa kirjjnta cos abinda yafiso ajikinta kenan aiko nantake yafara kamosu yana abani dani tukun kamin nafada tace saika fada zanbaka nan yakamo hannunta yana murzawa gamedacewa my girl u re pregnant idanuwanta gabadaya tazaro sannan tace pls stop kidding me dariya yaimata sannan Yakama hannunta yaisa gun result din daita yanuna mata ihu tasake sannnan ta kankameshi tana dariya shikuma yasamu abinda yakeso nan Yakama wasa da lollipop dinshi itadai murna yahanata hanashi,****************
4commnt 08030575582
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣8⃣0⃣〰1⃣8⃣5⃣
ranar haka safi suka wuni ba inda bro yaje yana gida manne da SAFINA nan shi yanabata kulawa dan motsi kadan tayi zaice lfy meke maki ciwo saitace mashi bkomi ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,cikin dare suna bacci yafara shafata kamar kullum ainan tasaka mashi kuka tanacewa yakyaleta ita bazata eyaba gsky akwai zafi ,shafo sumarta yayi yayi rungumeta tsantsan kamar wani zaikwace masa ita yanacewa yi baccinki my girl ba abinda zanmaki ,,lamo tayi bisa kirjinsa tana maida numfashi haka har bacci yadaukesu ,,,,,,,,,,,,,,,,,,haka sukacigaba da rayuwarsu safiyan yana nunawa SAFINA tsantsar kauna itama afanninta babu kamarsa domin tagama yarda safiyan yana kaunarta danhaka tasaki jikinta dashi saidai taki amince masa yatara data sbd tsoro datakeji ,,,,
Bayan sati daya ,,,,,,,safiyan yakoma bakin aikinsa sbd ganin hutun daya dauka bashida amfani tunda wacce yadauka Dan ita taki amincewa dashi shikuma insuna tare sha'awarsa karuwa take danhaka ya yanke shawarar komawa bakin aikinsa dan kar desire taimasa yawa ,,,,,,,,,,,,kamar kullum safi zaune take tayi tagumi tana tunanin yadda bro yafita aiki ranshi a6ace sbd taki bashi hadin kai ,,,,,,,,,,,,,itadai tasan tana kaunar mijinta amma irin wahalar datasha yahanata biya masa bukata sbd tsoro,,,,,,,,,,,,,little ce tashigo tanata rafka sallama amma ba'a amsava can tahango safi zaune tasaka hannu aha6arta ga dukkan alamu ta tafi duniyar tunani,,,,
Isowa tai kusada ita tacire mata tagumin datayi gamedacewa meyafaru tunanin mekikeyi kallonta safi tayi idonta taf da hawaye little ta tsorata daganin hawaye idon safi nan tashiga tambayarta meyafaru kuka safi tafashe dashi tanacewa sis kitaimakeni na6atawa bro rai harya fita da 6acin rai pls kitaimaka ki kirashi kufada masa natuba yayi hkr little kallonta take cos tasata aduhu tariko hannunta tanacewa sis kiyi shiru kigayamin laifin dakika masa sai insan yadda zanbashi hkr safi tai shiru tace sis dama bawani Abu bane akan abinda kikayi magana ranar nan ne tonikuma gsky inajin tsoro cos nasha wahala sosai shine shikuma sbd naki yarda yake fushi dani tasake barkewa dakuka ,,,,,,little tashafa bayanta tanacewa yishiru wannan hakurin dakanki zaki bashi bani va amma zanbaki shawara ynzu kidauko waya kiyi masa text kina bashi hakuri sannan kiyi masa alkawari zaki faranta masa ranshi kinga bazai dawo gida da 6acin raiba nan safi tadauko wayarta tayi mai text kamar yadda little tace sannnan ta tura mai bada jimawava rply yashigo tana dubawa taga yarubuta _ai abinki ne bazanyi maki doleva karki damu I will control my self_ bayan sunkaranta ne little tace abinda nakeso dake yana dawowa kiyi kaman kinmanta komai sannan kiyi masa abinda yakeso karki nuna masa kina tsoro sbd maza basuson mace me raki and kiyawaita tsarki da ruwan zafi and kisani wannan karon bazakiji zafi kamar nafarko ba sbd wancan shine first tym naki danhaka wannan bawata wahala dazakisha kuma kinuna masa kema nuna masa kinaso sannan karkiyi wani Abu dazaisa yaji haushinki zanfada maki wasu tips dazakiyi amfanidashi ,,,,safi tayi ajiyar zuciya tace sis kintabbatar bazanji zafi va little tace eh sannan kema kicire tsoro aranki safi tace shikenan zanyi kokari ,,,,,,,,,,
Nan sukacigaba da hira little nakara bata shawarwari yadda zatayi harsaida tasake suka fara hirar makaranta cos hutunsu yakare tun last week,,,,,,,nan suka mike suka shiga kitchen suka girka abinda sukeso suci suka dawo falo suna fira nan little kecewa safi wlh ita batajin dadin jikinta dis days kamar zatayj zazzabi safi tace kinashan magani kuwa tace eh tanashan paracetamol safi tagyada kai tace amma yakamata kuje hospital koki fadawa bro yadubaki little tace nop basai yadubani ba inaga fever ne zancewa babyna yasiyomin magani safi baki tabude gamedacewa yanxu ya deen dinne kuma yakoma babynki din little tace eh mana shi babyna ne nima babynshi ne safi tace Allah yashiryaki little gsky ya deen yagama sangarta ki little tace toyakikeso inbai sangartani ba waye zaisangarta safi tace babu Allah yabar kauna little tace ameen kema Allah yabarki da bro duk da kina tsoronshi ,,,,,safi tace dah kenan amma banda yanxu little tai dariya tace kardai acika mana baki azo akasa yin,,__,,,,,,,,,,shiru tayi bata karasava sbd kiran wayarta da akayi tana dubawa taga babyna Aida Sauri tamike tace nizan gudu babyna yadawo and pls karki bani kunya kibawa bro hakkinsa tafita dagudu tana dariya safi ma dariyar tayi tamike tashige daki donyin wanka,*****************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣9⃣0⃣〰1⃣9⃣5⃣
Koda su little sukaji labarin safi itama tasamu ciki sunyi murna sosai ,,,,,cikin ekon Allah cikin bamai laulayi bane danhaka bata kasa yin komai nataba haka sukacigaba da rainon cikinsu cikin safi nada wata uku ta tafi Ibadan gun babanta ALHAJI SAGIR yayi farinciki daganinta suma kannenta suyi murna sosai cikin so dakauna tayi masu sati biyu tadawo cikeda kewar yan'uwanta haka rayuwa tacigaba da tafiya harkawo yau da little ta tashi da ciwon nakuda tun safe take abudaya harkusan karfe shida na yamma duk ta galabaita safi koh ba abinda takeyi banda kuka Dan tausayin little dakuma tausayin kanta ,,,,,,,gab da magariba wata sabuwar nakudar ta taso gadan gadan nanfa nurses din sukaita bata taimako cikin ekon Allah tahaifo diyarta kyakkyawa mekama da babanta sai cancara ihu take nan nurses din suka gyara mejego da yarta gwanin ban sha'awa aka kaisu resting rum ,,,,,,,,,,,,,cikin Sauri deen yabisu yashiga dakin yakar6a babyn ahannun nurse din yana kallonta cikin soda kauna Yakoma gefen little yasumbaceta agoshi yanacewa sorry baby wannan babyn tabawa mum dinta wahala sosai murmushi taimasa yace sannu babyna mekikeso girgiza masa kaitayi kamin yace wani Abu tayi bacci nan yazauna kusada ita safi dake gefensa tace ya deen kabani babynmu mana tundazu ka kama karike kai kadai dariya yayi yace am sorry sis gata nan yamika mata takar6a tarike babyn tana kallonta cikeda so,,,,,,,,
Sallama akayi suka amsa Ummi ce da gogoji suka shigo gogoji kocewa take barka barka ina diyata take naganta nan safi tamika mata takar6a tana kallon jaririyar gwanin sha'awa tamikawa ummi ,,,,,,kallon yarinyar Ummi keyi komai na babanta ne tadauko sambarka ,,,,,,,,
Nan dai sukaita fira saikusan karfe takwas aka sallamosu sukayo gida bayan Ummi tazauna Kadan ne tace zatawuce deen yazo yakaita gida dama gogoji itazata kulada mejego _,,,,,,,,,,,,,,,,,
Gogojice ke kulada little sosai balaifi tana bata kulawa sosai da jaririyar tun ana gobe suna gida yafara cika da yan'uwa danhaka safi batama zauna a part dinta va tana part din little anata hidima ,,,,,,,,,,,,,
Washe gari suna diya taci sunan salamatu wato gogoji amma suna cemata Salma uwar jaririya da ita jaririyar sunsamu kaya dankam sannan sunyi fes dasu gwanin ban sha'awa haka taro yawatse lamin lafiya gogoji koh baki yaki rufuwa ansamu takwara ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Bayan dasukayi arba'in ne gogoji tace itazata koma gida tagaji dazaman gidansu babu mutani saikace gidan mayu dariya deen yayi sannan yace gogoji nadauka saikinyi wata bakwai zaki koma ay harararshi tayi tace a'ah saitakara wata haihuwar tukun dukkansu sukayi dariya safi tace toh yanxu gogoji nina dauka zaki tsaya nima nasauke ne aikamin kitafi gogoji tace aykunsamu baiwa dole kufadi abinda ranku keso aizaki haihun zanga Wanda zaizauna dake dariya safi tayi sannan tace sai hajja taxo ko Ummi gogoji tace eh dayake sukin maidasu iyayen kwabo koh tacigaba dacewa zaki gane kurenki ne yarinya,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Bayan komawar gogoji gida little da deen sukacigaba darainon diyarsu salma kyakkyawan jaririya maishiga rai gatada wayo bulbul daita sambarka ,,,,,,,,
Bayan wata biyar salma tayi wayau tana rarrafenta yarinyar tanada shiga rai shiyasa kullum tana part din safi inkaganta part dinsu dare ne kotaje shan nono ,,,,,,,,,,,,,,,,
Safi kam ciki yatsufa saijiran haihuwa ake itakam cikin ya isheta jitake kamar tacire ta aje tahuta gawani uban girma da cikin yayi saikace na yan'biyu koda safiyan yaga yanayin girman cikin yace my girl anya ba yan'biyu zaki haifava tace waihaka ma su gogoji suke cewa amma ai scanning yanuna daya ne gyada kai yayi yace suma masu scanning din lalube suke cikin duhu Allah ne kadai yabarwa Kansa sanin abinda keciki fatana Allah yarabaki dashi lafiya nima insamu adinga kuladani kamar dah saidai babyn zaiyimin kwacen lollipop,,,, dariya taimasa sannan tace aika girma yakamata kabarwa baby yace tabdi aiyadai fito muyi competition duk wanda yaci shiza'abawa lollipop ,,,,,nan tadinga yimasa dariya ,,,,,,,,
Bayan sati biyu karfe biyun dare na ranar laraba ciwon nakuda yakama safi cikin barci takejin kamar ana mintsininta cikin Sauri tafarka aiko bude idon dazatayi taji bayanta yarike tana kokarin tashi takasa haka takoma takwanta kuma taki tashin safiyan harkusan karfe hudu tana Abu daya da Allah yabata sa'a tamike tasauka daka kan gadon aiko saiwani farin ruwa yafara bin kafarta nan fah tadurkusa agurin tana dafe gefen gado wani irin nishi ne yazo mata maikarfi saiga da'akasa nan jariri yafasa kuka itakuma tana maida numfashi kankaceme saigawani sabon nakuda nan tasake yin wani nishin amma shiyafi nafarko saiga wata diyar tafado jarirai biyu sai cancara kara sukeyi kamar amafarki safiyan yakejin kukan jarirai yabude idonsa gefen dayaji kukan nan yawaiga nan yaga SAFINA durkushe ga yara sai kuka sukeyi Aida gudu yasauko daga gadon yaiso gareta kallonta yakamayi da mamaki afuskarsa nan dai yagyara jariran sannan yadawo kan uwar itama yagyarata yanayi mata sannu duk murna tacikashi yadubeta cikeda so yanacewa sannu my girl kinyi kokari Allah yamaki albarka lallai nayarda INA aure da jaruma ya'ya biyu rairas gsky am so happy Allah yaraya manasu tace ameen yace bari yaje yafadawasu little tace a'ah yabari gari yawaye dakyar ya amince ,,,,,,,,,,,,,,,,ana idar dasallar asubah yakira deen yasanar masa sannan yakira abba yafada masa duk sunyi murna gogoji tace dama wannan katon cikin ace da'dayane aciki aiko da anga yadda girman dan zaikasance dagari yawaye saigasu hajja Ummi da gogoji ainanfa suka yara tubarkallah gwanin sha'awa kamar kasacesu kagudu yaran duk kamasuke da uwarsu ,,,,,,
Gogoji tadubi safiyan tace halan Kaine ka karbi haihuwar girgiza kansa yai alamar a'ah tace toh a asibiti ne nan ma yace a'ah agida ne kuma itakadai tahaihu ni INA bacci ma kukan jarirai naji inafarkawa nagansu zube shine nagyarasu amma itakadai tahaihu hajja tace alhmdlillah aidama nasan ya'ta jaruma ce ,********************08030575582
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page2⃣0⃣0⃣
*last page*
Gogoji tace bawani jaruma raguwa dai memakon tasumbulo hudu biyu tasumbulo Dan ragwanta ,,duk akayi dariya,,,bayan angaisa ne sukeyiwa safi barka anan suka wuni da yamma suka tafi sukabar gogoji dakyar tazauna amma tace anayin suna zata koma gida sbd ita bazata iyazama agida kaman na mayu ba ,,,nan dai suka barta kancewa anayin suna zata koma gida ,,,,,,,,itake kula da jarirai damejego kamar yadda taima little saidai in anzo wanka da dambe safi ketsayawa aimata wankan wai injita ruwan yayi zafi dayawa gogoji tace wlh sai inbarki kiru6e abanza shikuma bature yakaro aure dankinsan bakida sauran amfani inkin ru6e ,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Anagobe suna ne yan'uwan safi suka iso daga Ibadan tareda mamansu SAFINA tayi murna sosai sai nan nan takedasu yan'uwa rabin jiki ,,,,,,ranar suna yara sukaci sunan kakanninsu SAGIR da kubra amma suna kiransu da naeem da naeemah yara sunyi goshi Dan saida akacika dakin SAFINA dakayan yara banda wanda mahaifinsu yai masu sambarka _____anacikin hidiman sunan ne wata mata taiso kusada SAFINA tadafata tanacewa yar'uwa inai maki murna safi tajuyo da murmushi tace tagode bt saidai banganekiva murmushi matar tayi tace sunana salma nice matar da suraj tsohon saurayinki ya aura cikeda mamaki SAFINA tabude baki saiynxuma ita ta tuno dawani suraj tuni tashafe babinshi tunda tanada safiyan tadubi matar damurmushi tace dama suraj yayi aure nan matar tafadi mata abinda yafaru bayanda bai aureta ba wai Ashe barin garin yayi yatafi Lagos acan suka hadu da Salma sukayi aure batare da sanin mahaifiyarshi ba gani kawai tayi yadawo da mata aiko hankalinta yatashi nan takama hanyar gidan bokanta akan hanyarta ta dawowa ne tai hatsari kafa yafita tazama gurguwa Allah katsaremana imaninmu ,,,,,bayan Salma tagama bata labarin ne safi tace Allah yakyuta gaba nan takai Salma gun little suka gaisa little takawo mata abinci taci sukaita fira ,,,
Taro yawatse lafiya saidai gogoji tace saidai abarta ta tafi amma safiyan tayi hakuri tatsaya suyi arba'in saita tafi takiyarda da kyar dai yashawo kanta ta amince ,,,,,nan sukacigaba da rainon twins cikin kulawa yaran gwanin ban sha'awa ,,
Bayan arba'in safi da little gogoji hajja Ummi abba baba safiyan deen duk suka dunguma sai kauye koda suka shiga kauyen bawani cigaba saidai Wanda ba'arasava koda isarsu gidan megari suka nufa bayan yan gaishe gaishe gogoji tace megari baka ganeniva koh yace eh wacece tace shekarun dayawa ,,,,nice gogoji kakar safi,,dasauri megari yasake kallonta yace Allahu akbar gogoji dama kina raye tace INA nan megari ai korar dakaimin yazamto alkhairi agareni domin nahadu da ahlina a can ,,,,,megari yace gogoji kiyimin aikin gafara badan wani Abu nakorekiva saidan jikarki safi waiko intaji zancen nakoreku tashiryu Ashe abin bahaka bane shiriya tana hannun Allah ,,,,,,,INA safin take gogoji tace gatanan safi taje tadurkusa gabanshi ya ekon Allah yarinyar da akaje daita tana yar tatsitsiya gashi ta girma gogoji tace harma danata ya'yan megari yace tayi aurene gogoji tace eh haihuwar fari tahaifi yan'biyu gasunan aka mika masa ya'yan yakar6a yanacewa ekon Allah kenan safi tace megari INA zainabu yajuyo yadubeta yace zainabu tayi aure da ya'yanta hudu tana nan bakin titi gidan tsohon soja da danshi take aure safi tace Allah sarki suna nan zaune sukaji sallama watace tashigo tanacewa INA safin take kodai karya kuke min gurus tayi ganin mutani tagaishesu sannan ta tambayi ina safi aka nuna mata ita dagudu taisa kusada safi tanacewa kaii anya safi ce wannan dubetafah kamar balarabiya dariya safi tayi tace nice zainabu kosaina fasa maki baki zakigane duk gurin akasa dariya suka rungume junansu nan zainabu kefada mata bayan tafiyarta hard a zazzabi tayi sbd ita bataso akoresu ba haka dai sukaita fira harkarfe uku na rana sannan sukayi haramar tafiya aiko yan gidan megari sunsha kyauta ba adadi suka dawo gida cikeda gajiya ,,,,,,
Bayan shekara biyar safice aka nuno a gidan TV sai watsawa wani Dan siyasa tambaya takeyi cikin hikima da kwarewa shima yanabata amsa abin gwanin bansha'awa SAFINA dai burinta yacika nazama yar jarida yanxu ya'yanta uku bayan twins tahaifi habib mesunan abba suna kiranshi afan sai katon cikin datake dauke dashi ,,,,,,,,,
Little ma ya'yanta uku Salma,ibrahim mesunan baba sunace masa adnan sai mesunan Ummi sunace mata khairiya,,,,little ma tazama cikakkiyar nurse tana ayki a private hospital da safiyan yabude ,,,,,,arzikinsu saibunkasa yakeyi sunhada hannun jari dashi da deen suna kawo kayan gyaran motoci daga waje abun sambarka saiwanda yagani ,,,,,,,,labarin kamal kuwa ynxu Allah yashiryeshi yadena shaye shayen dayakeyi yanama Neman aurene,,,,,,,,,,,,gogoji koh farinciki yakamata sbd ganin yaran sunzauna da mazajensu lafiya ba abinda take banyiwa Allah godia ,,,,,,,,,,
*TAMMAT BILLAHI* #anan nakawo karshen littafin SAFINA inarokon Allah daya yafemin kuraren danayi acikin wannnan littafi INA mika godia ta agareku bazan manta dakuva,,,
*Fatima muh'd*
*KHADIJAT kd*
*maman Amna*
*adama*
*beebarh wadata*
*kabo daughter*
*Aysha Ummi*
*Aysha AD*
"""Nagode da kaunarku """"
*inamika godiata ga yan group din garewa novels E'eeeshmal novels home of Hausa novels gidan karuwa classic ladies dama wayanda ban ambatava nagode sosai Allah yabar kauna nitakuce harkullum Aysha Wakili 08030575582*
Sai Allah yasake hadamu a sabon littafina mesuna😷,******