mallakan aliyu!." Tafiya sukayi, bayan mutumin ya rakosu har bakin falo yabi samha da kananun idon yana lashe lebe at dsme time yana shafa kirjinsa. Karfe daya da rabi driver ya dauko sahra daga makaranta, kasan cewar har yanzu baby na gidan grandmother dinta daga can ake zuwa daukar ta. Direct apartment dinsu tawuce , ta dan huta karfe biyu tashiga wanka bayan tafito tai shirin islamiya tatafi gurin mami acan taci abinci daga nan tafita driver ya kaita islamayya. Kusan a tare suka dawo gida da aliyu , don shiganta keda wuya shima yashigo a gajiye yafada kan kujera yana fidda numfashi. lemo da ruwa mai sanyi ta dauko masa a fridge ta ajiye kan medium centre table a gaban sa tace"sannu da dawowa!. " tafada cikin sanyin muryan ta , tana tashi zatabar gurin ya ruko hanunta fuskanshi dauke da murmushi yace "Haka dama ake yiwa mijin!?, ea de naga a baki a ke bashi!." Rufe idonta tayi da dayan hanun ta tana murmushi tace "sake ni plss..I need to fresh up!." Lankwabar dakai yayi kamar karamin yaro yana noke kafad'a yace "nidai naki!, kibani a baki ko muyi wanka tare." Turo karamin bakinta tayi cikin shagwaba wanda batasan tana yiba tace"zan baka a baki, amma banda wanka!." Binta kawai yake yi da kallo, kamar TV haka ya maida i'ta , ta burgeshi sosea don bakaramin kyau shagwaban yay mata ba, ya janyo ta ta fado jikinsa ya hade fuskokinsu guri daya ya daura bakinsa kan nata yana brushing idonsa cikin nata yana binta dawani irin kallo mai wuyar fassara. Sunfi minti goma a haka snn ya cikata, yana sakinta ta tashi da guda tatafi bedroom ta fada toilet tana saka key a kofar, murmushi yayi ya shafa kansa yazuba ruwa mai sanyi cikin glass cup yasha snn yatashi yashiga bedroom. Karfe biyar da rabi tashiga kitchen bayan tayi wanka, tana tsaye tana tuna nin abinda zata dafa ya turo kofa yashigo a hankali batare da taji shigowansa ba ya ruko waist dinta ta baya ya manna ta da jikinsa yana yace "nasan kin tsorata." Yafada cikin kunnanta. murmushi tayi ta cire hanun sa daga kugunta tace"meye za'a dafa?." "Kome kikeso, nima i'naso!." Murmushi tayi ta wuce store tana debo abinda zata dafa musu. Washe gari. Yauma tare suka fita da aliyu aka sauketa bakin skull dinsu shikuma aka wuce dashi office. karfe tara samha tagama shirinta cikin wani riga da skarta yan kanti mai robber, ya gama kamata sosea, dukkan wani suran jikinta ya bayya sai taunar chewing gum takeyi tadau wani karamin gyale shara2 ta dau handbag dinta tashiga bedroom din mom. Zama tayi kan kujeran dakin tana jiran fitowan mom daga bayi , taji wayar dake gefenta na mom yayi ring ta daga tasa a kunne daga dayan bangaren aka ce"haj hawwa ki turo yar taki da wuri fa, don akwae inda zanje ." murmushi tasaki don tagane malamin ne tace"to" daga haka ta katse wayar tatashi tafita batare da tajira fitowan mom ba. Wata rangerover sport ta shiga da kanta tai driving abinta ta tafi. Tafiyan minti 40 ya kaita kofar gidan malamin, a waje tai parking tafito tashiga tana takunta irin na manyan 'yan mata. Malamin kan yanajin dirin mota ya daga curtain din window yana kallon mai shigowa, ganin ita ce yasashi sakin murmushi yashiga wani daki ya dauko wani abu cikin karamin kwalba kamar turare yazo ya zauna yadauki newspaper dake gefenshi yafara karanta wa. Daga bakin kofar falon tai sallama yace tashigo tashiga tana wani jijjiga ta zaune kan kujera tareda gaishesa, amsawa yayi yana washe baki yace"har kinzo?." "Eh." Tace mishi tana maida kallonta kan karamin kwalbar data gani hanun sa yana juyawa, murmushi ya sakar mata yamiko mata kwalbar, da hanzarinta ta tashi taje zata karb'a ya dauke hanun sa ya maida bayansa yana kara wani murmushin mai cike da ma'anoni. Danja baya tayi tace"bashine maganin ba?. " daga mata gira daya yayi yace"ehfa!, shine . " hakan dayayi ne yadan daure mata kai tace"to kabani mana, zantafi!" Tashi yayi yafara nufota yana cewa" kinda wnn turaren , da zarra ya taba jikinsa to kin gama dashi, sai yadda kikace dashi ko ayau dnn kika ce a daura muku aure to fa lallai za'a daura. Amma bazan baki shiba saikin bani kanki, shine ladan eaki na!." Ja baya tayi tana wulla matlsa harara tace"kafadi ko nawani zaa biyaka, amma dai bade jikina ba!." Murmushin gefen baki yayi ya daga kai ya kalli falonsa , snn ya dubeta yace"bakida wani arziki dazaki bani, duba kiga komai i'na dashi , kedin cedai kadai ladan aikin idan zaki iya bada kanki zan baki mgni idan bazaki iyaba ga hanya kifece kibarni da mgni na!." Rasa yanda zatayi da ranta tayi, tanason maganin amma batason rasa mutuncinta tafiso takaishi wa aliyu, to amma taya zata samu aliyu dole saita watsa darajarta snn ta sameshi." Kallonsa tayi taga yakura mata ido yana jiran abinda zatace cikin sanyi murya tace "kayi hakuri dan Allah, kabani maganin amma wllh banason rabuwa da pride dina." Kashe mata ido yayi yace "haba bebe, saikace ba wayayyaba a sirri zamuyi wnn ba wanda zai sani. kuma namaki alkawarin zan baki wani magani wanda zai rufe mashi baki koya ya jiki bai isa yace komai ba! ." lallaminta yarinka yi da kyar da sudum ludayi ta yarda dashi yajata bedroom yasaka key.
View wattpad @habiebahlurv.
IG@habibamohammed59
Snapchat @habiebahlurv06
Email @habiebahlurv@gmail.com
Facebook @Habiba Mohammed
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION💡* _( home of expert and perfect writer's)_
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
39....
Yana gaba rufe kofar dakin yjuyo yana murmushi tare da tand'e lips dinsa yayo kan samha da tuni idonta sukayi wuqi2 gaba daya tsuro yagama shigan ta, bata kara tsorata bama saida taga yacire kayan jikinsa yarage daga shi sai boxer , gashi murtukeke ne mai manyan dantsuna, kanta yayo yafara kokarin kamata tai saurin ja baya tana girgiza masa kai