Saurin rike hannunshi tayi ..Meye haka ...ta fada kamar zatayi kuka ...
Bayanin nake so ki sakani nayi da kyau ...
Bafa irinshi nake nufi ba ....ta fada tare da dukar da kanta kasa ....
Hmm ....kawae yace ..ya saketa ya shige daki ...bayanshi ta bi ....tana murmushi ita kadae ...ya dan juyo ya kalleta tayi saurin juya baya itama ....murmushi ya sake sannan ya juya ....
°°••°°
Kayan Sport ya aza mata saman jiki ....
Ta waro ido tare da kallonshi ..har ya sako nashi ...riga da wando sae hula tare da safar hannu da takalmi ...da yake kayan yellow ne ...sae sukayi bala'in mashi kyau ...abunka da fari ....
Ki tashi kin canza kayan ..ko sae na canza maki da kaina ...ya fada tare da kamo hannunta ....
Harara ta sake mashi tare da cire siket din dake jikinta ta saka wandon ...sannan ta juya mashi baya
Bude man zip din ...ta fada a hankali ....
Zip din rigar ya zage mata ...ya kai hannu ya shafi wani digon baki dake tsakiyar bayanta ...sannan ya saka hannu ta baya ya karbi rigar daga hannunta ...
Hannunta ta daga sama ya zura mata rigar ...sannan ya duka ya dago kafarta ya daura saman cinyarshi ya saka mata takalmin ...tare sa safar hannu sa hula ...ya ja hannunta ...
Wani labule ya daga ...wanda ke facing din side dinta ....ta bishi da kallon mamaki ganin koface a gurin ...don duk zamanta bata san meye a gurin ba ...
Wani abu ya danna a jikin kofar ...glass din ya bude suka wuce ....sae da suka wuce wani dan corridor sannan suka isa wani katon fili ....
Ido ta bude tana kallon gurin ...kamar baa gidan ba ...
Gurin yayi masifar kyau ...har da filin football gefe guda an zagayeshi da net ...sannan swimming pool shima zagaye da net din...
Sae gurin table tennis da volley ball hade ...
Gefe daya kuma flowers ne masu shege kyau ....ganin ta sake baki tana kalle kalle ya saka ya kwanto bayanta ...
Me kike so muyi aciki ...
Ido ta waro tare da nuna mashi Volley ball din ...
Oya let start ....ya dauko kwallon tare da wullo mata ...
Ka fara buguwa ...ta fada ban mata iya komae ba .....
Sae ya bugo mata Ball biyar bata maido mashi ko daya ba ...amma da ta samu ta bugo mashi sae ta hau tsalle tana mashi gwalo ..
Bata iya komae ba Sae masifar rintu ....har sae da aka fara kiran magrib sannan ya ce ta taho su koma ciki ...
Zubewa tayi gurin ta mike kafa tana nishi ...
Mene Meenatou ...kin gaji ko ...ya fada tare da dagata sama ...
kafana baran iya tafiya ba ....ta fada kamar zatayi kuka ..
Da sauri ya duba kafar baiga abunda ya sameta ba ...
haka ya sabeta a kafada ...ya direta gaban fanfon dake gurin sukayi alwala ..sannan ya sake daukarta ya kaita dakinshi ya shinfida mata darduma ...
Ya fice masallaci ..
Ya saba dawowa da anga Sallah ...amma ranar sae da ya tsaya aka yi Isha'i sannan ...ya dawo ...
Tana tsaye bakin kofa kamar zatayi kuka ...ya shigo ...da sauri ta juya mashi baya ...
Rungumota ta baya yayi tare da daura kanshi saman wuyanta yana shakar kamshinta
Nayi laifi ...tuba nake ....ya fada cikin kunnenta .....
Make kafada tayi tana murza idonta ....
am sorry Meenatou ...ya fada a hankali ..
juyowa tayi tana kallonshi tace ..To ina ka tsaya ...
juyota yayi tana facing dinshi yace ....Kazar amare naje sawo maki...sae da na nemo wadda zata maki wuyar cinyewa....
*
Gabanta yayi mummunar faduwa tayi tsuru tsuru tana kallon carpet ..
Tsaf ya gama karantarta ....lebenta na kasa yaja ..tare da jan hannunta ...bai tsaya falo ba ...ya wuce bedroom dinshi da ita ...
Tana zaune kamar mutun mutimi ya fito wanka ...sannan ya mika mata towel ...
Sae da ta dauki kayan baccin da zata saka ta shiga toilet din dasu ...gudun kar ta fito yace ta saka gabanshi ....
Yana zaune bisa abun sallah ta fito ..ya mika mata hijab ...
Raka'a biyu sukayi ...ya dafa kanta ..ya dinga kwararo mata addu'a ....tana zaune kamar gawa ...sae binshi take da ido ....
Ledar ya janyo ya juye cikin plate ..
Gata nan kici Meenatou idan ma bata isheki ba akwae wata a leda don bana so kice nima na kawo maki karama bata isheki ba ...
Harara ta banka mashi tare da fadin ...ni na koshi ...
Dariya ya sake Kasa kasa yace ...da sauri haka Meenatou...ko dai na matso na baki da kaina ...
Saurin ja da baya tayi ganin ya matsota .
Dariya ma abun ya baci ...kamar ba Meenatou dake bala'in sae ta kwana kusa dashi ba ...amma yau tana gudunshi ...
Yau naga abunda ya daure man kai ...Meenatou ni kike jiwa tsoro ...
Bawae shi takewa tsoro ba ...aa abunda zaya mata shi takewa tsoro. ....
Sae da kyar ya samu ta karba sau daya ta kau da kai ...duk cika bakin Meenatou yau ga kazar amaren a gabanta amma ta kasa ci ...ko ta manta da Musa ya kawo mata ..ba sonshi take ba kuma tana da yakinin da bara ya mata komae ba shi yasa ta sake jiki ta cinye ....
Amma Yau ta Ma'aruf mai dadin ma ta kasa ci ....
Da kanshi yaja hannuta ya kaita toilet sukayi brush sannan suka fito ....
Can karshen gado ta koma ta makure ....
Murmushi yayi ya fita ya rufo kofar falon sannan ya dawo ya hawo gadon tare da kashe fitila ...
janyota yayi tayi saurin mikewa zaune tana fadin ...Yau zan iya kwana a dakina ni kadae ...
Ko ..ya tambayeta yana kokarin rabata da rigarta ...
Wallahi kuwa ...ko gidan musa na taba kwana ni kadae. ..ta bashi amsa da sauri ..
Gidan Ma'aruf fa ...ya tambayeta ....
Shima zan iya kwana ...please ka sakeni ...ta rike hannunshi ...
Maidata yayi ya kwantar da ita tare da hade bakinsu guri daya ......
*
*
••°°••
Ba karamar jarumta Meenalle tayi ba ...duk ihun da zakaji ana cewa amare nayi ko daya batayi ba ....sae dae hawayen da suka dinga fita daga idonta ..haka wani Allah ya isa da zakaji amare nayi duk batayi ba ...kuma hakan yayi bala'in kara mata value a gurinshi ...ba kamar shamy ba da yasha cizo da zagi a first night dinsu wanda ko kwatar matsewar Meenalle batayi bare ashe ta fita shan wuya
Ma'aruf baiyi tunanin zai sameta virgin ba ..don duk tunaninshi Musa ya riga ya warga mashi farinciki ..amma sae ya sameta budurwa mai tarin Ni'ima ...albarka tashata kala kala ...don har cewa ya dinga yi ...
Meenatou indae ni zan daga kafa ki shiga Aljannah ..to na daga maki ita ki wuce Meenatou ....
Da asuba ya shiga toilet sae sauri yake ya fito ya taimaka mata . .
Dama already ya daura ruwan zafi ya zuba kanunfari aciki ...
Yana fitowa ya ganta bakin kofa tana dafa bango zata fita ...
Yayi saurin isa gurinta ya riketa yana tambayarta. ..
Meenatou ina zaki ...
Bata ce mashi komae ba sae hawayen da ke fito mata ....lips dinsa ya kai gurin idonta ...ya tsotse idon tas ...sannan ya dauketa ya shige da ira toilet ...
Cikin zuwan zafin ya sakata ...bai saka detol ba sae kanunfarin da ya dafa ruwan dashi ...don ya riga yasan detol na bata gaban mace sossae saboda chemicals din daka hadashi dashi ...
Kara ta sake tare da rikeshi gam..
Sorry kawae yake ce mata ...don ya san tayi bala'in shan wahala ...
Sae da ya tabbatar ta gasu sannan ya canza mata wani ruwan zafin da babu komae a ciki yace tayi wankan tsarki ya fita ....
Suna azkar bacci ya dauketa ...ya kwantar da ita saman jikinshi sae da ya gama sannan ya maidata saman gado ya rungumeta kamar zaa kwace mashi ita. ...
*
Shi da kanshi ya shiga kitchen ya soya masu bread da kwai da kifi ...sae ya dafa masu tea ....
Kafin ya dawo har ta fito daga wanka tana sha mai ajikinta ...
Da Sauri ya karba ya shafa mata sannan ya taimaka mata ta saka kaya ...riga da siket na atamfa ....
Hannunta ya kamo yana kare mata kallo sannan yace ...
Kinyi kyau Meenatou ..duk da ma ke din mai kyauce...ina matukar kaunarki kinji ko. ..Allah ya maki albarka ..ban san wace irin godiya zan maki ba ...kin adana man jikinki duk da kin auri wani kafin ni ...naji dadi sossae ...
••°°••
Da Daddare kuka ta saka mashi bara ta kwana a dakin ba ...sae da ya mata alkwarin bara ya mata komae ba sannan ta yarda ta kwanta shima karshen gado ....sae da tayi bacci ya maidota jikinshi ...
Tun daga ranar bai kuma neman wani abu ba ..ta koma ta saki jikinta dashi kamar da ...soyayya suke zubawa kamar ba gobe ...idan yana office waya ba makale a kunneshi ...idan kuma yana gida gwanin ban shaawa ...
Yana kwance ya saka eyepiece a kunneshi yana sauraren wani waazi ..ta shigo falon ...sanye da kayan sport don yanzu ta kware sossae da wasanni ....
Ta dade tsaye tana jiran ya tashi suje ...sae ya ware mata hannunshi ta shiga ciki tare da kwanciya saman kirjinshi ...ya maida hannun ya rufe.
Eyepiece daya ya cire daga kunnenshi ya makala mata akunne ...suka cigaba da jin wa'azin tare ...wasan da baayi ba kenan ranar ....
••°°••
Da daddare suna zaune ta kalleshi tana bata rai ...tace
Ina kazata ta rannan ...ta tambayeshi tana hararanshi ...
Wace ciki Meenatou .....
Ka manta ...ba fa ta jiya ...bana sonta don bata kai ta ranan nan dadi ba ...wacce ka sayo man nace bana ci ...ka tunata ? to ita zaka biyani .....ta fito da ido waje ..
Dariya ya sake yace ...Kazar amarya zaki ce man ...ita kike son kici yanzu ...
Bata kawo komae ba tace ...eh Please ...
Cak ya dauketa ya direta saman gado ..yana fadar bara yanzu zan baki ...
Hadashi ta fara yi da Allah ganin abunda yake shirin yi mata ...amma ko saurarenta baiyi ...ba ..ranar ma tarihi ya maimaita kanshi ...tayi nadamar tambayar kazar da tayi ...
Meenalle irin matannane wanda ko yaushe zaka jisu kamar ranar aka fara saninsu ....
Tun daga ranar bata kuma mashi maganar kaza ba ...ko kawo mata yayi ...sae an zauna anyi alkawarin bara ya mata komae ba ...sannan take yarda taci ....
••°°••
Safiyar wata litinin suka dira A nigeria ...gidanshi dake kaduna GRA Unguwar sarki suka sauka ...tun kafin su iso dama ya saka an gyara ko ina tsaf ...
Kwanansu biyu suna hutawa sannan ta je gidansu ....
Hajiya sae nan nan take da ita ...taga gata sossae ...kuma ta iske mamanta cikinshi ......
daga can gidan Sadee ya kaita ...sae da tayi kwana biyu sannan ta dawo gida ...
Da ta dawo Ko kulata baiyi ba ..don fushi yake da ita ...wae ta tafi ta barshi ...da ta fara rikitashi nan da nan ya huce yana dariya ...
*
Satin daya a garin suka je zaria ...a gidansu Ma'aruf din ta sauka ..sae dae ta kwana gidan kaka ....
Suna zaune tace mashi tana so suje islamiyyarsu ta gaida malaman ...
Ya harareta yace. . ki dai nemo gafara. ..
Zagayo wa tayi bayan kujeran da yake ...ta sagalo hannunta bisa wuyanshi ....kanshi ya dago yana kallonta ...ta dauro fuskarta saman tashi ....suna fitar da numfashi tare ....
Baka so Ustaz ya yafe man ..? ta fada dae dae bakinshi ....
Nan da idanuwanshi suka canza ..ya zagayo da ita ya daura saman cinyarshi ....tare da kwantar da kanshi a kirjinta ........
••°°••
Wani dan karamin gida ya fara biyawa da ita ...ya fito da key ya bude gidan tare da jan hannunta cikin ...
Cherii ...ina ne nan ..ta fada tare da kallonshi ...
Daki dayane cikin gidan babba ...yana bude kofar ...ya duka yana fadin ....Teeta ......
Wata kare ta fito ta tsaya gabanshi tana sinsinanshi tare da haushi ...sannan ta duka gabanshi ...
Ya kalli Meenalle ...yace ..kin tunata ? ..
Girgiza kai tayi a hankali cike da mamaki
Hannunta ya janyo ta duka kusa dashi ...sannan ya juya yana kallonta yace ....
Kin tuna ranar da na fito gida na ganki kina kuka ...na tambayeki me aka maki ...sae kika ceman ...wae mamansu kausarce tace idan karensu ya haihu zasu baki guda ....Sae kikace kaka tace bara ta aje kare a gidanta ba ...saboda mala'ikun rahama basa shiga gidan .....Sae kika ce ko zan aje maki shi a gidanmu bakin gate ..idan mala'ikun sun zo sae su shigo ta katanga ...to shine na karbo maki anan....ya kara maganar tare da dago habarta ...
Rungumeshi tayi tana murmushi ....
Sannan suka tashi sukaje islamiyyar...
Ustaz na ganinta ya ganeta ....Aminatu abubakar ..
Ta amsa da fara 'a....duka malaman islamiyyar suka taso suka gaisa da Ma'aruf ...
Ustaz ya kalli gefen fuskarshi ya shafi wani tabo yace ..Aminatu gaskia ba karamar cuta kika mani ba ...
Tayi murmushi tace ...Ustaz sae dae a yafe dan Allah .....
Yace ..ai an yafe Aminatu...
Tace Ustaz ina wata shaddarka da ka taba zuwa da ita sabuwa ..daka koma gida kaga an yageta ta baya ....
Da Sauri yace Kece ko aminatu .....
Eh Ustaz sae dae a yafe ...Wallahi lokacin banda abun goge majina ..sae na Yaga da reza ...
Basu bar gurin ba sae da Ma'aruf ya masu alkhairi mai yawa sannan suka tafi ....
°°••°°
A gurin kaka take samun labarin Musa ya kara guduwa daga prison sannan har yau baa kara ganinshi ba .....
•°°••
Ma'aruf bai san Meenalle na da ciki ba sae da yakai wata shidda sannan ya fito ....wata sabuwar soyayya da kulawa yake bata ....Ko karatu zayayi in yana gida sae dae ya zauna tana jikinshi ta karanta mashi ....
Karyar Rashin lafiya kuwa ya sha yayita gurin aiki sae yayi sati bai je ba ....
Ranar wata litinin ta tashi da mugun ciwon mara ...Ma'aruf na kwance gefenta ...yana bacci ..ta mintsineshi da karfi ...
Ya mike yana kallonta ....cikin kuka tace ...sae aja wa mutun ciwo sannan a kwanta ayi bacci ...
Me ya faru kuma Meenatou .....
Maimakon ta bashi amsa sae ta fashe da kuka .....da farko ya dauka rashin jin Meenalle ne ..
sae daga baya ya fahimci da gaske take ......
.
Da sukaje asibiti cewa akayi sae an mata CS itama ...
Please doctor kuyi wani abu mana ...bana son CS dinnan wallahi ...ya fada tare da rike hannun doctor din ya rufe idonshi gam ....
Calmdown mana ...in Allah ya yarda ba wata matsala Mr Ma'aruf ...
taya zan kwantar da hankalina bayan Meenatouta tana can tana labour ...ni dae kawae ayi mata komae amma banda CS ....ya karashe maganar da karfi ....
Nurse ta shigo tana fadin Sir zata iya haihuwa da kanta mahaifar ta bude da kanta ...
Daga doctor din har Ma'aruf din rigen shiga ake dakin duk da mutane basu shiga amma haka suka kyaleshi ....
Yana Zuwa ya zauna tare da tallabo kanta ya daura saman cinyarsa ....
A wahale ta bude ido tare da rike hannunsa tana kallonshi da i
Cheri...ta fada tare da lumshe idanu ...
Iska ya hura mata yana shafar kanta ganin yarda take zufa duk da sayin AC dake dakin ...
Hannunta ya damke sossae tare da daura gudan hannun a goshinta
Sorry ..Meenatou ...ki daure please kinji ko ...ya fada dae dae kunnenta ..
Girgiza mashi kai tayi ..aa Cheri mutuwa zanyi kamar yarda shamy tayi ..ka yafe man kaji ka sakawa babyn mu sunana ...
.
Bazaki mutu ba Meenatou ki barni ...da rayuwarki nake rayuwa ..idan babu ke Meenatou Zan kasance kamar gawa da raice ..kin manta alkawarin da kika man ..kince Tare zamu rayu sannan mu mutu a tare ..ko kin karya alkwarin ne Meenatou?,......
Zafin ciwo bai hanata girgiza mashi kai ba ....
Yauwa Meenatou ...zaki daure ko?..ki daure ki haifa mana baby ki bashi tarbiyar ..Ina Matukar sonki da kaunar ko da can da kika ga na shareki Meenatou dan ba yarda zanyi ..amma soyayyarki tana cikin Zuci ...ta zama Sirrin Zuci ...zan iya rayuwa babu abinci Meenatou ..indae kina tare dani ...Dukiya da duk jin dadin duniya yana tare dake Meenatou ..kece hasken dake haskaka rayuwata ...idan babu ke zan dawwama cikin duhun da bazaya taba gushewa ba ...
Kin kasance wani bango Wanda akayi shi da azurfa a gareni ...ki daure Meenatou ...Ke din kamar Hurul 'ain ce wadda Allah ya sauko man domin cikar rayuwata ....
Idonshi ya lumshe tare da daura lebenshi saman nata yana tsotsa ya mata katanga da faffadan kirjinsa ...yana jin lokacin da taja numfashi da karfi tare da kara rikeshi. ...hawayen dake zuba a idanunta. ...suke gangarowa saman lebenshi ....
Doctor dake tsaye da baby a hannunshi ya dafa bayan Ma'aruf tare da daura babyn a bayanshi ...
Ya dago da sauri yana kallon Dr din ...
Murmushi yayi mashi yana fadin ..Congrat Mr Love ..ya mika mashi baby din. .
Yaron ya kallah dauke da murmushi a fuskarshi sannan ya kalli Meenalle wadda har lokacin Idonta a lumshe yake
Dukawa yayi Dae dae kunnenta ...ya kira sunanta a hankali ...
Meenatou...
Bude idonta tayi tare da kallonshi ...Deep kiss ya manna mata a goshi...sannan ya dago da idanuwanshi da suka rike zalla soyayya ya na kallonta ...
Barata iya jure irin kallon ba ta juyar da kai gefe guda tana murmushi ....
Tsam ya mike tare da komawa inda ta juya ...zata sake juyar da kanta ..ya saka hannu daya ya rikota ...
Me kike so a rayuwarki Meenatou ...fadan me nene gurin ..ko da lumfashina zaya kare zan cika maki shi ..
Hannunshi ta rike tare da daurawa saman kirjinta ...Kai nake so Ma'aruf .kai kadaene gurina ...daga kai bana son komae ...
Babyn ya daura mata a kirjinta ya duko da kanshi ya sumbaci lebenta ...kin Samu Meenatou dama can ni naki ne ...kin saka man farinciki mara misaltuwa a rayuwa. .dame zan saka maki ..?..
Ka barshi a sirrin zuci ...ni kadae zan fahimci haka ...
°°••°°
Dama Already ya fadawa dangi tana labour ....tun da safe jirgin su Hajiya da kaka da mahaifiyar Maaruf ya dira ...farinciki kamar baa taba haihuwa ba a dangin ....
Hajiya tace. zaa koma da Meenalle nigeria ...amma Ma'aruf yayi kememe yace ba inda matarshi zata tafi ...
*
Juyin duniyar nan amma ya kiya ...da daddare ya samu Meenalle zaune daki ...yaron na hannu kaka zaa mashi wanka ...
Hawa yayi saman gadon tare da kwanciya ya daura kanshii saman cinyarta ..yana kallonta ...
Murmushi tayi tare da shafar sumarshi ...
Bara ka bari a tafi dani ba Cheri....ta fada tare da juyar da kai ga barin kallonshi ...
Kina so ki bisu ne. .? ..ya jeho mata tambayar..
Tasan da biyu ya tambayeta tayi saurin kallonshi ..har ya janye kanshi daga jikinta ...
Girgiza mashi kai tayi a hankali ...
Idan kina son binsu Meenatou baran hanaki ba. .kinji ko ..ki shirya ku tafi ....
Ya mike yana shirin sauka daga gadon ...hannunshi ta rike tare da kwantar dashi ...sannan ta kwanta jikinshi ...tana fadin ...
Cheri idan har kai baka so nayi nisa dakai ...ni taya zanyi tunanin nesa dakai. ... *Muna Tare*
Mirginata yayi tare da sake mata kiss ya mike yana murmushi jin motsin kaka na zuwa ..
••°°••
Allah Cheri ka tashi ...ta fada tare da mintsininshi a kumatu ..
Gyara kwanciya yayi yana mata dariya kasa kasa
...pillow ta dauko tana dukanshi ...amma yaki kulata. ..
Kuka ta sake mashi ..tare da daukar Sudais dake faman mata kuka ta sauka daga gadon..ta nufi kofar fita ....
Da sauri ya mike tare da rungumota ta baya yana dariya ...
Ka sakeni ...ta fada tare da share kwallanta ..
.
Am sorry ...ya rike kunnanshi ..sannab.ya saka hannu ya karbi Sudais ya daura saman baya ...ya juya mata ta saka mashi zani
Dama abunda take so kenan ...ta sake mashi harara tare da daura mashi zanin a baya .....
Sae da ya goyashi sannan ya dauketa cak ya maidata saman gadon ...ya fara jijjiga Sudais har ya koma bacci ...
Ya maidashi saman gadonshi sannan ya dawo ya janyota jikinshi ....romancing dinta ya fara ....
Hannunshi ta rike idonta na lumshe haka shima nashi ...
Cikin kunnenshi tace ..Cheri ka tuna fa ..kace wae banda abunda zai ...
Bakinta ya kulle da nashi ya hana sauran maganarta fitowa ...sannan ya dago yace .
Oh Meenatou nace na tuba Wallahi ..wannan magana bara ta kare ba haka nan ...dan Allah ki rufa man asiri ...na tuba wallahi ...
Murmushi tayi tare da rungumoshi .....dariya yayi ...yana fadin Meenatou ta bara ki canza ba ...idan aka maki abu har mutun ya mutu kina tunawa ....
bayanshi ta buga a hankali tare da zura halshenta a kunnenshi tana lasa ......
Fatan Alkhairi Meenalle ....
Godiya mai tarin yawa ga masoyana ...Allah ubangiji ya bar mu tare. ...