YAYANA MIJINA Page 71-80 (The end)
.
Sarah ce a daki zaune sai kuka take itta kullun aikinta kenan, ga baby ta a gefe sai mutsu mutsu yake, da sallama nusaiba ta shigo, ganin aikin da sarah take yasa ta jijjiga kai ta zauna kusa da itta tare da dafa kafadarta, da sauri ta juyo tana goge hawaye, aunty wannnan fa Ba shine abun daya katama ki dinga yi ba ki zauna kina kuka ba addua ya kamat kiyiwa Yaya, Yaya yariga ya tafi bazai dawo ba, hawaye taci gaba dayi nusaiba me yasa Yaya Usman zai mun haka me yasa zai tafi ya barni meyasa bamu tafi tare ba, inama nima na bishi,da sauri ta rufe mata baki, haba aunty meyasa kike Abu kamar yarinya Allah da dayabaki yaya shiya dauke abinshi amma ki zauna kina irin wannan magan ganun, mika hannuntai ta dauko baby din, kalli Aunty kinga wannnan yaron shi kadai Allah yayi yaya zai haifa kafin ya mutu ,kuma wani abun mamaki sai yaba da mai kama dashi dan adinga tinawa dashi meyasa Aunty bazaki godewa Allah da wannan kyautar daya miki ba ina wadanda suke mutuwa Ba tare da Sun ajjiyeba,.
Dan Allah aunty ki daina irin wannan abun, share hawayen fuskarta tai,ta karbi yaron tana murmushi kamashi daya da usman, my star boy kenan,sunan Yaya Usman zaa samai, murmshi nusaiba tai ittama haka yake aunty da Gani kuma zaiyi halin babanshi ,zaro ido tai tana kallan nussaiba ke nusaiba a ina kika sani, dariya tayi Tana fadin zaki gani ai ,.
©......haka akai ta zaman makoki har ran suna yaro yaci sunan usman, bayan arbain, mana take fadin zata tafi face sarah nan hankalin mom ya tafi, ta dinga rukan mama akan tabar mata sarah zata riketa kamar yar cikinta, sosai Mama taji dadin sauyawar yar uwar tata, haka suka tafi suka bar sarah, taci gaba da tafiya makaranta, abinta GA boy sai kara girma yake,.
©......a bangaren Hafsat kuwa baa cewa komai dan abin nata kara gaba yake kwata kwata alamin ya kasa gane kanta sosai take bashi tausayi Bata magana wataran haka zata xauna tai ta kuka wataran kuma in haukan ya motsa tadinga fasa kaya a gidan kenan sai alamin dinne ki iya rike ta (hmm duniya juyi juyi )
.
Ganin abun bana karewa bane yasa almain zuwa wajen dad din Hafsat sukai magana akan cewa zai nemo wani malami aimata rukiyya Dan yana tunanin aljanune kesan haukatar da itta, (umhnn topa a ina hafsan ta kwaso )haka kuwa dad din Hafsat ya amince da shawaran,.
Yau ashrim da safe ya gama shiri Dan yana test,, yana fita amrita ta shige dakin dan tace dole sai taga wadda ashrin ke kalla kullun, kallan dakintai ko ina neat, haka ta fara bincike amma bataga alaman zata ga hutan ba tsaki taja, har zata fice ta ga laptop dinshi karasa gun tayi Tana budewa hutan sarah yai mata welcome sosai ta tsorata Dan sarah hadu ba karya (to gamai San ganin Sarah sai ya duba dp na ko group dina maman shukara and hajar novel ko kuma clever writer ko kuma hausa novel)kallan hutan tayi dole bazai kalleta Ba mana, jin an turo kofa yasa ta zaro Ido Tana kalle kalle shigowa yayi, yana kallanta ta buye hutan a bayan hannun ta, kallan tuhuma yai mata me kike mun a daki,? Ujmmm dama dama, dama me?saurin zama tai a gefen gadon dama film nake nema shine nace bari inzu in tambayeka kuma danazo baka nan shine nace Bari in duba laptop dinka, kuma ina budewa naga wannan hutan,tsaki yaja Ya nuna mata kofa, marai raicewa tayi Dan Allah Yaya wace wannan? Zo ki fitar mun nace, kara marairaicewa tayi plz, karban hutan yayi, Matata ce ta da amma inaji a jikina zata dawo gareni, kallshi tai ya akai ka rabu da itta,?shima kallanta yai yaushe kika zama yar jarida ban saniba? Murmushi tai plz, OK long story ne saina dawo, OK tace tana murnar yau ya kulata,.
Alamin ne da malami sukaje gidan aka Hafsat a tsakiya ana mata addua sosai idonta ya kada yayi jajur, haka aka cigaba da mata addua an sha wuya kafin sukai magana cewa ta taka musu yara da gidajene yasa suka shiga jikinta,kuma sun dauki alkawarin haukatar da itta nan malamin ya basu hakuri ganin masu taurin kaine yasashi yai musu tA karfi suna fita kuwa, bacci ya dauke ta,.
After one hour ta farka, tana kuka kallan alamin tai ta rike shi sosai itta ya kaita gun sarah da ashrim ta nemi gafarar su, sai jijagashi take, rumgumota yai yana lallashi amma ina kara zuga ta yake ,mikewa yayi yace ta shirya
4:45 girgin su yai landing, da murmshi ya fito welcome home yace yana wani daga hannu, kallanshi amrita tai plz ka kira azo a dauke mu ni Na gaji, tabe baki yayi surprised zanwa mom, to dan zaka mata surprised sai mu tafi a kafa kenan,tabe baki yai ninace dole sai kinzo ne, waya yadauka yai dailing number din Kabeer da sauri Kabeer ya daga yana fadin saukar yaushe ango? Tsaki yaja shima manta da mom tace anmai aure, kazu ka dauke mu plz inasan yiwa mom surprised ne, OK yace tare da kashe wayan ko 30 my baaiba ta iso, sosai Suka gaisa dasu abdallah sannan ya dauke shi sukai gida,.
Su sarah kuwa ana parlour sai kallan kayan anko ake, da gudu star boy dinta yazu ya dane cinyata, murmushi tai ya akai star boy, turo baki yai my star mom ance duk Wanda ake cemai boy to yaro ne ni kidaina cemun boy. Dariya tai to star guy, yauwa star mom kinga yau a skull wai Aunty tace sunana usman Usman, Ai naga sunana stat boy ko, mutnshi tai duk sunanka ne, yauwa mom kinga abokaina Dady dinsu ne suke kaisu makaranta amma bandani nima kice in dad dina ya dawo ya dinga kaini, kallansi tai Tashi kaje kayi wasa ka dauki ball dinka a can room din, da sauri Ya mike yana murna,. Waje ya fice yana buga ball dinshi inda su sarah sukacigaba da abun da suke sosai maganga nun star boy dinta ke sata damuwa ya dameta akan yanasan ganin dad dinshi wama ya sani IN ashrin yadawo Yak rikeshi amatsayin danshi,.
. Tana fatan Allah karya sa hakan,.
Dai dai bakin gate su amrita da abdallah sukace a sauke su zasuyi hutu a unguwar in sun gama zasu shigo haka kowa Kabeer ya sauke su, Ya karasa da ashrim, fitowa sukai yana kallan gida kuwa yana cikin gida ba kowa tsakar gidan, kallan Kabeer yai, aboki wannan kanwarka ce? Kallan Kabeer din yayi eh lafiya? Murmaahi yai tamun ne inasan ta, zaro ido ashrim yai madam din zaaiwa kishiya, a jiyar zuciya ya sauke, Ai dama ban fada makaba Allah yai mata rasuwa, zaro ido ashrim yai garin yaya, murmshi yai Allah ne Ya dauki abinshi tazu haihuwa sosai ashrim yaji wani iri haka yaimai taa ziyya sannan Kabeer ya mai sallama ya wuce, ball din da star boy ya wullo bai tsaya ko ina ba sai kafan ashrim, kallan ball din ashrim yai sannan ya kalli star boy dake tsaye yana jiran a wuullamai kayanshi, murmushi ashrim yai Ya wulla mai, da murna star boy ya mayarmai yana murnar yau ya sami mai tayi shi waysa,
.
Rike ball din ashrim yana murmshi ya karasa gun star boy yana tunanin wannan fuskar waye Ma, dukawa yayi kusa da star boy din, murmshi yai Ya sunan ka, ?star boy, star boy aiba sunan gaskiya bane, sunanka Na ainihi, nima ban saniba nidai star mom Tana cemun star boy ni kuma ina cema star mom, murmshi ashrim yai dad dinka kuma kana cemai star dad,, jijjaga kai yayi ni banga dad dina Ba yauwa abokaina sunce dad dinsu yana wasa dasu kenan kaima dad dinane, daga ashrim yayi yanA murmsshi, da gaske kaine dad dina zaka dinga kaini skull Kama soyomin game da biscuits sannan mu dinga wasa tare, eh mama tare Ma zamu dinga kwana, zaro ido star boy yayi sai kuma ya fara tsalle bari inje in fadawa star mom, dasauri ashrim ya riko shi amma fa nima star dad zaka dinga cemun daga mai kai yayi alaman eh mana da, gudu ya kwasa, kallan ashrim yayi yana murmshi boy so cute,. Amrita da abdallanr suka karaso wai har yanzu baka shiga ciki ba? Kallansu yai inshiga inje ku bata dama ku nake jira dariya sukai mu batafa kace,abdallane ya karba ai sai inyi kofi mu dawo,
Kallanshi ashrin yai yaushe ka zama Yan biyu ban saniba murmyshi yai dama bakasan ni usaini bane hassanata. Ta rasune shiyasa baka saniba Amma daga yau ka Sani tabe baki ashrim alamar bai yadda ba,
Da gudu star boy ya karasa gun Sarah, star mom Wlh yau dad dina yazu yanzu mukai wasa dashi kuma yace in dinga cemai Star dad,zumuje ki ganshi kallanshi tai sosai gabanta ya fadi, ka Bari star boy AI zan ganshi aa nidai ki taso, kallnat minal tai Aunty Ki tashi mana mikewa tayi Tana fadin. Ai dole Na riko hannunta yai dai dai bakin kofa lokacin ashrim ya shigo da sallama, da gudu star boys karasa gunshi yana fadin star mom kin ganshi, star dad Ba star mom dina,
.
A matukar razane sarah ke kallan ashrin din inda shima ya kafeta da ido kamar Ba rana, da sauri ta juya, inda mom ta karaso Tana fadin what a surprise son, murmshi yai yana fadin mom har yanzu baki tsofa bane? Da sauri amrita ta rungmeta Tana fadin ina wuni mom, Murmushi tai, su adabiyya Yan mata har kin girma,kallan mom tayi haba aunt wai sai ku dinga na girma kuma Ma ni sunana ya koma amritaq, tabe vaki mom tayi koma dai maye nida adabiyya na sanki, haka abdallah Ma yazu Suka gaisa, itta kuwa Sarah direct diki ta wuce sosai gabanta ke faduwa yanzu Wanda aka aura mata ya dawo haka zata zauna dashi Allah sarki Yaya Usman dinta, Mai sonta,.
Star boy ne Ya katse ta mom kinga dad din nawa ina sanshi nina Ma tafi gunshi, daga Mai kai tayi alaman to Dan bata hankakinta lokaci daya hawaye suka fara xarya a face dinta an ya kuwa zata iya zama da wani inba Yaya Usman dintA ba, haka tai ta wannan tunanin itta kadai a daki .,
Bayan sun gaigaisa yace da mom dinshi zaije ya huta, haka star boy ya nace tare zasu haka kuwa Suka tafi tare, amrita ce ta kalli mom, aunt ina Sarah, murnshi mom DAN bazatai mamaki Ba tasan a gun ashrim taji sunan nan, nuna mata dakin mom tayi, da sallama tashiga jin an shigo yasa sarah saurin goge hawayen ta tana murmshi kallanta amrita tai Wowwww sister kinfi kyau a fili,kallanta Sarah tai, ohh sorry zakice a ina nasan ki ko, zama tayi agun Yaya ashrim naga hutanki you so beautiful sister, murnshi sarah TanA fadin thanks sister, no karki damu,sis Bari inyi wanka in baki labari, dagakai Sarah tai kawai, har ta fara gajiya da surutun amrita,.
Daki suka nufa da star boy, to son dina ni zanyi wanka ya zaai kenan, yauwa star dad kana da waya, murmushi yai eh, yauwa kasamun tample ran Inna damu star mom da surutu shi take samun sai IN mata shiru, dariya ashrim yayi kace kana da surutu kenan? Daga mai kai yayi kullun star mom sai tace ina da surutu, murnshi ashrim yayi yasamai sannan ya wuce ciki ya barshi a parlour yana ta biga game,
.
Da sallama Minal ta shigo hunnunta dauke da tray Na abinci, amrita sai zuba takewa sarah, kallanta minal tai Dan Bata Santa Ba Amman da gani zata girmeta, a zuciya tace wannan akwai surutu ajjiye mata abinci Tana fadin sister GA abinci, yauwa amarya na gode Amma Minal zaai India night ko? Kallanta minal tai tana murnshi aa sister AI bamu wani sa da India night Ba, dafe goshi amrita tai gaskiya ya kamata ku sa saboda yanzu bikii ai saida India night ko Ba haka Ba Sis ta kalli sarah, sarah kuma ta kalli Minal Tana fadin haka ne mana, tabe baki Minal tai to sistersm duk yadda kikace, ai ittama Aunty sarah amaryace, da sauri amrita ta kalleta aikuwa ni zan mata kwalliya,.
.
Ashrim ne Ya fito daga daki da jallabiya inda star boy yayi nisa a game dinshi, zma ashrim yayi yana kallanshi yana tuna fuskar waye tashi daya usman Ya fado Mai, yes Ya furta yana kara kallan star boy. Tabbas wannan fuksar usman ne kenan boy din sarah yaron usman, kallan yaron yayi yana murmshi sosai yaron ya shiga ranshi danshi akwaishi da San yara, kallanshi yai star boy muje in baka tsara barka, da sauri Ya ajjiye wayan yana murna, part na Mon suka koma inda kowa yake amma Ba sarah zaman dirshan yayi yana baya kowa tsara ba shi sannan ya ba star boy wasu India dress danma baisan dashiba da tsara zaimai sosai, sanna ya bashi wasu kayan, da guduu star boy ya kwasa sai a dakin Sarah yana zuwa ya dire a cinyarta star mom kinga tsarabar da dad dina ya kawo min, murmshi tai tana kallan kayan sunyi kyau sosai, kallanshi tai to kace ka gude? Aa ni ban fada be Amma zan fada Mai, Bari inje ince ina na Mon dina da sauri ta riko shi Tana fadin aaa bancema ba yace nima zai ban ai, da gaske? Daga mata kai yayi da gaske mana. .to yace Ya fice da gudu, kallan kayan ta Kara yi color yayi kyau,.
.
Bayan ashrim ya gama raba kaya saida yaba kowa Amma baiba Sarah ba yace bata mai sannu da zuwa Ba,.
8:30 bayan ashrim ya dawo daga sallah isha ya nufi dakin mom dinshi, kallanta yayi mom ya naga Sarah a gida Usman din yana inane ?gyara zama tai, Ai dama nasan baka saniba usman Allah Ya mai rasuwa, da Sauri Ya kalleta sosai yaji gabanshi ya fadi shiyasa star boy yace baisan dad dinshiba tashi daya yaji Ba dadi, kallanshi mom tayi tana san taji kozaiyi magana matar da tamai indai kuwa baiyi magana ittama baxata mai VA,.
Kallan mom yayi Allah sarki xan mata jaje, ajiyar zuciya ta sauke, dama ittama auren zatai tare zaa hada dana su Minal saidai mijin bayanan kaga saika representing dinshi tunda VA dadi a yi program ba ango ta fada Tana danna waya,
.
A matukar razane sarah ke kallan ashrin din inda shima ya kafeta da ido kamar Ba rana, da sauri ta juya, inda mom ta karaso Tana fadin what a surprise son, murmshi yai yana fadin mom har yanzu baki tsofa bane? Da sauri amrita ta rungmeta Tana fadin ina wuni mom, Murmushi tai, su adabiyya Yan mata har kin girma,kallan mom tayi haba aunt wai sai ku dinga na girma kuma Ma ni sunana ya koma amritaq, tabe vaki mom tayi koma dai maye nida adabiyya na sanki, haka abdallah Ma yazu Suka gaisa, itta kuwa Sarah direct diki ta wuce sosai gabanta ke faduwa yanzu Wanda aka aura mata ya dawo haka zata zauna dashi Allah sarki Yaya Usman dinta, Mai sonta,.
Star boy ne Ya katse ta mom kinga dad din nawa ina sanshi nina Ma tafi gunshi, daga Mai kai tayi alaman to Dan bata hankakinta lokaci daya hawaye suka fara xarya a face dinta an ya kuwa zata iya zama da wani inba Yaya Usman dintA ba, haka tai ta wannan tunanin itta kadai a daki .,
Bayan sun gaigaisa yace da mom dinshi zaije ya huta, haka star boy ya nace tare zasu haka kuwa Suka tafi tare, amrita ce ta kalli mom, aunt ina Sarah, murnshi mom DAN bazatai mamaki Ba tasan a gun ashrim taji sunan nan, nuna mata dakin mom tayi, da sallama tashiga jin an shigo yasa sarah saurin goge hawayen ta tana murmshi kallanta amrita tai Wowwww sister kinfi kyau a fili,kallanta Sarah tai, ohh sorry zakice a ina nasan ki ko, zama tayi agun Yaya ashrim naga hutanki you so beautiful sister, murnshi sarah TanA fadin thanks sister, no karki damu,sis Bari inyi wanka in baki labari, dagakai Sarah tai kawai, har ta fara gajiya da surutun amrita,.
Daki suka nufa da star boy, to son dina ni zanyi wanka ya zaai kenan, yauwa star dad kana da waya, murmushi yai eh, yauwa kasamun tample ran Inna damu star mom da surutu shi take samun sai IN mata shiru, dariya ashrim yayi kace kana da surutu kenan? Daga mai kai yayi kullun star mom sai tace ina da surutu, murnshi ashrim yayi yasamai sannan ya wuce ciki ya barshi a parlour yana ta biga game,
Da sallama Minal ta shigo hunnunta dauke da tray Na abinci, amrita sai zuba takewa sarah, kallanta minal tai Dan Bata Santa Ba Amman da gani zata girmeta, a zuciya tace wannan akwai surutu ajjiye mata abinci Tana fadin sister GA abinci, yauwa amarya na gode Amma Minal zaai India night ko? Kallanta minal tai tana murnshi aa sister AI bamu wani sa da India night Ba, dafe goshi amrita tai gaskiya ya kamata ku sa saboda yanzu bikii ai saida India night ko Ba haka Ba Sis ta kalli sarah, sarah kuma ta kalli Minal Tana fadin haka ne mana, tabe baki Minal tai to sistersm duk yadda kikace, ai ittama Aunty sarah amaryace, da sauri amrita ta kalleta aikuwa ni zan mata kwalliya,.
.```
Ashrim ne Ya fito daga daki da jallabiya inda star boy yayi nisa a game dinshi, zma ashrim yayi yana kallanshi yana tuna fuskar waye tashi daya usman Ya fado Mai, yes Ya furta yana kara kallan star boy. Tabbas wannan fuksar usman ne kenan boy din sarah yaron usman, kallan yaron yayi yana murmshi sosai yaron ya shiga ranshi danshi akwaishi da San yara, kallanshi yai star boy muje in baka tsara barka, da sauri Ya ajjiye wayan yana murna, part na Mon suka koma inda kowa yake amma Ba sarah zaman dirshan yayi yana baya kowa tsara ba shi sannan ya ba star boy wasu India dress danma baisan dashiba da tsara zaimai sosai, sanna ya bashi wasu kayan, da guduu star boy ya kwasa sai a dakin Sarah yana zuwa ya dire a cinyarta star mom kinga tsarabar da dad dina ya kawo min, murmshi tai tana kallan kayan sunyi kyau sosai, kallanshi tai to kace ka gude? Aa ni ban fada be Amma zan fada Mai, Bari inje ince ina na Mon dina da sauri ta riko shi Tana fadin aaa bancema ba yace nima zai ban ai, da gaske? Daga mata kai yayi da gaske mana. .to yace Ya fice da gudu, kallan kayan ta Kara yi color yayi kyau,.
.
Bayan ashrim ya gama raba kaya saida yaba kowa Amma baiba Sarah ba yace bata mai sannu da zuwa Ba,.
8:30 bayan ashrim ya dawo daga sallah isha ya nufi dakin mom dinshi, kallanta yayi mom ya naga Sarah a gida Usman din yana inane ?gyara zama tai, Ai dama nasan baka saniba usman Allah Ya mai rasuwa, da Sauri Ya kalleta sosai yaji gabanshi ya fadi shiyasa star boy yace baisan dad dinshiba tashi daya yaji Ba dadi, kallanshi mom tayi tana san taji kozaiyi magana matar da tamai indai kuwa baiyi magana ittama baxata mai VA,.
Kallan mom yayi Allah sarki xan mata jaje, ajiyar zuciya ta sauke, dama ittama auren zatai tare zaa hada dana su Minal saidai mijin bayanan kaga saika representing dinshi tunda VA dadi a yi program ba ango ta fada Tana danna waya,
.
Hade rai yayi baice komai Ba amma a ranshi yana fadin amma raina mai hankali yau ko uncle babbe ya yanke wannan hukuncin to Wlh bai isa ba,cikin fushi ya mike da sauri mom tace koma ka xauna, yana cin mazu ya koma ya xauna, abinma dariya yaso Bata Amma ta danne, son bakace komai ba? So yake you kawar da zancen dan wannan da kanshi zai dauki action, mom niba kince kin mun matabane ban gantaba, murmshi tai tunda ya tambaya bari ta sanar mai, waya ta dauka tai diling number din Sarah, kizo daki Ki sameni, to tace sannan ta kashe wayan, kallan shi mom tayi to son saika rike amana kuma kasan abunyi Dan wannan halin naka bazai kaika ko Ina Ba banda yanke hukunci cikin fushi sannan ranar ban gama maka bayaniba ka kashe waya to dama fada Ma zanyi anriga da an daura aure, da sallama Sarah ta shigo mikewa mom tayi bari in baku gu, kasa yai da kai yana danne danne Dan bayasan gani wace Ma shidai abinda ya Sani Sarah yake so kuma saiya aureta,.
Sosai gaban Sarah ya fadi ganinshi ta rasa wannan dalili na faduwar gaba, kallanshi tai ta kasan ido yana danna waya kamar ba jiranshi take ba dauke kai tayi ta Fara zancen zuci dama nasan yaya Ba sona yake yanzu ya dane sona tinda na Xma bazawara, wannan wacce irin Xama zamuyi shiba sona yake ba nima haka ohh Allah abin da tace kenan katse mata tunani yai, ina fatan kinsan ina da wacce nake so karki kije kiji nace zan kara aure ki tada hankali
.
Sosai gabanta ya fadi da jin baya nin nashi, nasan xakiso jin wace wannan wadda tai dace haka ko? Hmmm bazan boye miki ba ni a yanzu sarah nake so mom star boy ina fatan kin fahimta, sosai taji dadin zancen nashi duk tasan Ba sanshi take ba amma taji dadi hakan yasa ta gyara xama tana sauraranshi, inda yaci gaba da bayani harda labarin zaman da sukai da yadda akai ya rabu da itta,yana magane kanshi a kasa sosai take sauraran shi abun nasan bata dariya Amma ta danne, jin tayi shiru bata amsa mai Ba yasashi dagowa dan ganin wace wannan da bata da bakin amsamai
.
Zaro ido tai ganin Sarah a zaune tana murmushi da sauri tai kasa da kai, kame kame ya Fara Sarah bakiga wata anan a zaune ba? Mikewa tayi Tana fadin banga kowaba gaskiya, Dan dariya tana San kwafsa mata, da sauri shima ya Mike Dan har ta fara tafiya yai sauri riko hannunta wani sock taji hakan yasa ta Fara kokarin kwacewa amma yaki sakinta, am sorry Sarah bansan abinda ya faraba kenan Allah yaji kanshi ya gafarta mai yasa aljannace makomar mashi sosai jikinta yayi jin an anbaci yaya Usman dinta goge kwalla tayi a hankali tace Amin,.
Sannan ya ci gaba sarah baki sona KO? Shine zaki auri wani alhalin kinsan ina nan kuma kinsan ina sanki Dan Allah Sarah meyasa baki sona? Runtse ido tai har cikin zuciyanta take jin kalaman nashi, plz yaya ashrim ka barni in tafi nasan by now star boy yana jirana na, murnshi yake yai dama nasan bazakiso wannan Maganar ba amma ba komaiil inasan neman wata alfarma
.
Daga kai tayi alaman tanaji, Sarah tunda vaki sona ki barmun star boy dinki inyaso zan rikeshi nida matar da mom ta zaba mom ko Ba komai zan dinga ganinshi ina cewa yaron Sarah ne, sosai taji dadin maganar tashi juyowa tayi tana murmshi shikenan yaya na bakashi har abada Allah Ya tayaka riko, sosai yaji dadi har baisan ya rumgumeta bama, tureshi tayi ta fice da sauri, dukan kanshi yayi tare da fadin what wrong with you men,.
Yana fita yaci karo da Minal kallanshi tai kaga mijn Sarah Allah sarki yaya Ashe aunty Sarah zata dawo gareka kallanta yayi me kike nufi? Aa yaya baka saniba mom batacema tayima aure Ba? Eh ta fadamun amma Bata fadan waceba murmshi tai AI Aunty Sarah ce, tuna baya yayi shiyasa dazu yaga Sarah shiyasa mom tace yayi replaced, murmshi tyai Tare da mika mata phone dinshi bani sim dina na goran albishir da sauri ta cire ta bashi sannan ta kwasa da gudu ta fada kan Sarah ta fada mata murnshi Sarah tai kawai
.
```slm masu min magana ta facebook bana musu Ripley kumin afuwa chart dina na facebook nada matsala sai nayi instantling messenger kuma zaici mun data daya shiya sa kawai na barshi````
8:30kuwa yana parlour ana zaune inda amrita ke ta zuba wai dole ai henna day, star boy ne Ya fito yayi shirin bacci GA teddy dinshi a hannunshi. Kallan Sarah tai aa son ya naga ka fito da kaya bacci? Uhmm gun Dad dina zanje Ba yace tare zamu dinga kwana ba,, murmushi kawai tai, star kizo ki rakani tsoro ina ji, shiru taimai kamar Bata San yana magana Ba,, mom ce ta kalle ta Sarah ki rakashi mana kinsan bazai iya wucewaba Ba fa, mikewa tai ta miko mai hannu, sannan suka fita part na ashrim din sukaje, da sallama ta shiga yana parlour yana danne danne a laptop, amsa Sallamar yayi yana murmushi, da sauri star boy din ya karasa gunshi, dad bacci nake ji kuma kace tare zamu dinga kwana ko? Daga mai kai yayi alamar eh, to Amma gashi niba bacci nake ji Ba zaka iya kwanciya kai kadai,?jijja kai yayi alamar aa, to zaka kwanta anan, aa dad bana kwana da haske, topa, kallan Sarah yayi plz ki kaishi daki kisa yayi bacci ina wani aikine sannan kizo Inasann magana dake, rike hannun star boy din tayi sukai sama, sai ta dauki wajen 20m kafin ta samu yayi bacci,.
Sakkowa parlor tayi yana zaune yadda ta barshi, kujeran nesa dashi ta zauna batace komai ba shima hakan aikinshi ya ci gaba, 15m ba Wanda yace kala, ganin baida niyyan magana yasa ta fara, uhmm yaya ashrim gobe Inasan zanje gidan su Hakeey, rufe laptop din yayi yanzu haka akewa miji sannu da zuwa kwata kwata Ba irin wannan abincin dadin nan sannan kowa yaimun sannu da zuwa banda ke wai Dan Allah me yasa kikemun haka ne? Kasa tai dakai tana wasa da yatsunta azuci Tana fadin ni ina nasan cewa zaka dawo ba ganin kawai mukai ba, ohhh haka zakice ma dakika ganni din ai saiki kawomin kayan tarba da sauri ta kalle shi dan Bata San a fili taiba, mikewa yayi kizo ,yana kaiwa nan Ya Mike tabe baki tai sannan ittma ta mike din, dakinshi ya nufa, a kujeran dakin ta ganshi a zaune, kallnata yayi ga wancan trolley din ki dauka tsaraba
.
Zaro ido tai dan trolley din babbane, can kasa tace na gode, sannan ta nufi wajen trolley din kwata kwata ta kasa ja, mikewa yayi ya rike hannu har da hannunta da sauri ta janye, tsaki yaja wai ace matarka bata San ka taba ta, itta dai batace komai ,kallanta yayi muje in kai miki, to tace sannan suka fito, kallanta yayi goben in zakije kimun magana da kaina zan kaiki bana San kina fita saka saka any how, kallanshi tai yaya zamufa dade, to ni ina ruwana un kum gama gulmar sai kimim waya in zo IN dauke kkeki, to kawai tace, dai dai bakin kofa ta tatsaya ka barshi daganan zan karasa dashi, ajjiye kwatin yayi, to meyasa bakisan in shigar miki dashi? Aa kawai zan shiga dashi, ta gefenshi tazu wucewa yai saurin riko hannunta ya jawota jikinshi sosai ta rikice, peck ya bata a kumatu tare da fadin saida safe, da sauri taja trolley bama tasan ya akai yanzu ta iya ja ba,murmushi yai Ya wuce kawai,.
Tana shiga Allah yaso kowa ya shige daki hakan yasa ta nufi dakinsu, su minal na ganin kaya suka dage saidai a raba dai dai KO kuma suje ya basu wasu gobe itta dai Sarah batace komai Ba tai kwanciyarta dan gobe zata tashi shirya star boy zuwa skull,,.
.
Gaskiyar kine humaira aski inyazo bagan goshi yafi zafi Allah na matso in gama book dinnan,
```special greeting melody```
6:30 ta Tashi saboda 7:30 suke shiga skull kuma kafin aje lokaci ya dan kure, part din yaya ashrim ta nufa, zata bude kofan taji ta a rufe, ohhh god tace kwankwasawa ta fara amma shiru, hakan yasa ta koma daki, gashi bata da number dinshi hakan yasa ta dauki ta Mianal duk wayoyinsu akwai password gashi bata saniba hakan yasa ta koma kitchen ta Fara aika aikace, 6:40 star boy da ashrim suka shigo da gani wanka yaiwa star boy din,da gudu star boy ya karasa gun mom dinshi good morning star mom, dagashi sama tai morning my son kasan zaka skull shine kaje kna bacci ko? Aa mom dad yamun wanka fa Kuma yanzu uniform Nazu karba sannan kuma yace zai kaini skull, kallan ashrim tai ina kwana yaya ashrim? Lafiya qlau ki dauko mai uniform dinshi zamu wuce, daki ta wuce da kanta ta shirya shi lokacin har 7:00 tayi sannan ta hada mai lunch box dinshi lokacin da suka sauko mom na zaune da ashrim suna hira, mikewa ashrim yayi mu zamu wuce, adawo lafiya tace dashi har bakin mota Sarah ta raka su tana daga musu hannu suka tafi sosai mom take jin dadin yadda son din yake kula da star boy din,.
7:30 suka iso skull lokacin alamin Ma ya karaso da ashfa a hannunshi yarinyar Hafsat ce, da sauri star boy ya karasa gunshi yana fadin good morning dad, shafa kan star boy din yayi yana fadin Morning, ashrim taya kalli alamin tuni ya ganeshi hakan yasa ya hade rai, kallan alamin star boy yayi, kaga dad dina har gun ashrim ya karasa shima ya ganeshi, kallan star boy yayi my son ka kaita gun mom dinta aikasan office dinta ko?daga kai yayi eh na sani sannan sukai gaba, hannu almain ya mikamai Amma Ya jya yana shirin shiga mota kafin kace maye wannan har yaba motan wuta.
Da kallo alamin yabi motan,.
4:56 Sarah ta gama shiri lokacin ashrim yana jiranta a mota, dai dai da zata fito taci karo da abdallah ya dage dashi zaa je haka suka tafi tashi,.
Da sallama Sarah ta shiga parlour, ganinta yasa Hakeey rumgumta tana murna, sannan Suka gaisa nan Sarah ke fada mata da ashrim suke nan tashigo dasu guess room, sosai suka gaisa, ahrim ya kalli abdallah taso mu tafi, kallanshi yayi tab kaje kawai ni anan zan zauna kallanshi asheim yayi saboda ka Xama na mamajo, aa nima mata Xanyi kaima kana da mata To nima nayi mata aure kawai baaa daura ba, kallanshi sukai basu fahinci me yake nudity Ba kallan Hakeey yayi uhmm sunana usaini Amma ana kirana da abdallah amma duk wanda kikeso dashi zaa koma kirana, murmshi tai usainin yafi, kallan Sarah da ashrim yayi daga yau usaini zaku koma cemun, duk sukasa dariya nan usaini ya sanarwa Hakeey yana santa kuma ta amince,.
Yau talata yaune za aiwa amare uku lalle wanda amrita ta tsara hanne day tace zaaiwa amare lalle zaau irin na inda zaa sa sunan mijin a hannu inya nuna sunanshi yaci inbai nunaba dole duk abinda marya tace dole ya cika mata, kamar dai yadda akai a qubool haii wato ido
.
Sosai kuwa yaci kwalliya baya amare da angoye, Hakeey hanifa duk sunzo dan gagarumin party amrita tamai da abun,.
Masu flower har uku, inda ko wanne ango ke kusa da matarshi a zauna, sannan akaba angoye littafin flowers dan zaban wanda suke so, bari inga Minal, in Sani Ya kalla sai kalleta wannan yayi,?kallan flowers tai aa baiyiba haka sukai tayi sannan aka zabi wanda take so, sannan Mami Ba tare da Bata lokaciba ta zaba, sannan su sarahq, bude littafin yake yana kallan sai ya tabe baki wata ya gani ta mugun mai kyau kallan star boy yayi son inajin wannan zatafiwa star mom kyau ko, da sauri star ya kalla, dad wannn kamar kadangare zai mata kyau murmshi yayi that my son,.
Zaa fara kenan amrita tace a tsaya nan kuwa aka tsaya kallan angoye tai aiba Ba aganku ake ba saboda sai kun tashi ku koma can ta nuna musu kujera dama aikinku zaban flowers da zaifi kyau, hade rai sukai tare da mikewa,.
After 1h aka gama both hannu da kafa, kallan su amrita tai To amare atashi aje wanke, mikewa sukai kannan amarene suka wanke, sannan suka koma maxauninsu, kallan flowers din amrita tai, duk sunyi baki Jan Ma yayi ja sosai guda tasa hakan yana nufin amare nasan angoye sosai, gaba daya aka sa dariya ,kallan angwaye tai To gareku bari mu fara daga minal, sani ne Ya mike yana wani murmshi Dan yasan dole ne Ya ga sunan shi, zama yayi inda Minal ta mika hannun, kallan hannun yayi gaba daya baiga alamar sunanshi ba, kallan nusaiba tayi yaya kawai ka Ba da gari dan munga baka ganiba ba, harara ya maka mata ce miki nai na gama dubawa, sake kallan flowers yayi tsaki yaja ni Ba sunana na, dariya suka sa ka bada gari kenan? Aa aida da da sunana zan gani gaskiya babu, kawai ka bada gari Sukafada suna dariya, tsaki yaja na bayar,da sauri nusabi ta zauna kusa dasu sannan ta Fara nuna mai sunan, tunkan ta karasa yaga karshen GA sunan nan amma in baka luraba bazaka taba ganewaba, sosa keya yayi na gani AI Van lura bane dariya suka sa, to amarya me kikesan ya miki a ruayuwa, murnshi tayi ta fara tunani can tace bazai min kishiya Ba har abada gaba daya aka sa dariya kallan Sani sukai tofa kaji mutnshi yayi a I promise kkayi saida kowa yace yayi saida, to next mami
.
Da murnshi UMAR ya Mike Ya zauna sannan mami ta mika hannu, kallan hannun yayi sosai flower ta burgeshi, kudi ya ciro a ajihu da farko dai GA wannan aba Mai kunshi Na wannna tsantsarrariya kunshi da taiwa my wife da sauri aka hau guda inda matar tai godiya, kallan hunnun take ta sosai ya dauki wajen 10m baya yaja Wlh tallahi karya ne ba sunana a ana, da Amina ta karbe kaba da gari ne, aiba wani gari Wlh ba sunana yaya azumi shida ina kirgawa inji amina kara rantsewa yayi harv saida yakai azumi 12 ganin Yaki yadda yasa amina zama ta Fara nuna mai, zaro ido yayi ya kalleta Wlh ko tsafi Kikai ko kuma yanzu kika rubuta gaba daya aka sa dariya harda ashrim, nan aka ce amarya ta fadi abun da take so, kallanshi tai ya soni kamar zai mutu, zaro ido yayi sannan kuma yamin alkawarin bazai kara kallan wata macenn Ba nan aka hau dariya sannan yai promise, then next our stars
.
with his full confidence ashrim ya mike, Sannan ya riko hannun Sarah din, sosai ya kalli flowers aranshi yake fadin taya zaai ace ka nemo sunan ka anan anja nan anja can, kara matso da hannun yayi inda Sarah ta rufe ido GA sunan nan Tana Gani Amma ashrim baiga alamar sunan Ba, dagowa yayi ya kalli mutane inda Suka tsareshi da ido suna jiranshi, mayar da kanshi yayi sannan ya kalli Sarah idonta a rufe, kallan kunshi yayi ya fara shafawa a hankali duk Dan Sara ta bude idonta Amma taki, sosai take jin wani iri ji take kamar ta kwace hannun Amma ba dama,.
Kallan star boy yayi son zo ka taimakeni, da sauri Ya karasa dad me zan a duba sunan sun ashrim zaka duba anan, da sauri star ya nuna wani yace gashinan dad doesn't, sauri Sara ta bude ido ta. Dauka da gaske yaga sunan, dariya akasa, inda ashrim yace star boy wannan dinne sunana,, kallan mom dinshi yayi mom ki nunawa dad sunan shi niban ganiba, jawoshi amrita tai, babu ruwanka star boy, kallan Sarah yayi ittama lokacin ta dago, da baki yake tambayar a inane ,dan darawa tai tai kasa dakai ganin Ba sarki sai Allan Yasar ashrim bada gari nan aka nuna Mai sannan akace Sarah ta fadi me take so. Kallan shi tai sai kuma tai kasa dakai Tana haqwaye niba abun da nake so iya abun dayamun ya isheni Ma, sosai kuwa yaji dadi inda ashrim kejin kamar ya rumgumeta baya San kukanta, haka akaita ta program har, isha sannan kowa ya watse,.TO FAN SU WAYE SUKAFI BURGEKU? NIDAI NI ZAN ZABA WATO MAMI,.
agajiye suka koma daki kowa yayi wanka sannan sukai sallah, bayan isha sukai shrin bacci dan duk bacci suke ji,. Star boy ne Ya shigo mom kizo ki kaini gun Dad bacci kallanshi tai son ka kwanta anan plz, Nan Ya fara kuka Ba yadda ta iya dole ta mike
.
Kamar jiya yauma aiki yake a laptop haka ta shiga daki ta na shi bacci bai dadeba yai bacci a hankali ta Mike tana waiwayen shi saiji tayi tayi karo da mutun da sauri Ya riko ta, sannan ya tsaidata, kame lkame ta Fara murmshi yayi tare da riko hannunta ya kaita gaban mirror sannan ya juyar da itta shi kuma yana baya wata haddadiyan sarka ya Zara mata a wuya, irinta sak da wanda parvati tasa a habibi daiman ran auren su Wanda ake mata sharri,.
Kallan sarkan tayi bata San lokacin da tace Wowwww ba dai dai kunneta ya rada mata itta nakesan kisa ran dinner, daga tai almaan To, dago hannun yayi my one ki kara nuna sunan nawa, nuna mai tayi Shafa gun yayi gaskiya kunshin yayi kyau, mutnshi kawai tayi rumgumta ta baya yayi bai kara cewa komai Ba, Dan zamewa tayi yaya bacci nake ji kallanta yayi ki canzan sunan, kafin gobe da sauri ta fice kawai.,
Yau alhamis yaune dinner,
```sorry fan Wlh rashin charge yasa har yanzu Ban gama novel dinnan Ba amma inasamun enough charge zansan yadda zanyi love you all```
.
Amare ne. Dakin su suna kwalliya sai wasa da dariya ake, bayan angama ne aka dakko sarkan da zaa sawa sarah, dakatar Hakeey tai sannan ta dakko wanda ashrim ya bata, kallan sarkan sukai AI tuni saka Fara wai yayi sankai haka dai sukai tayi har aka gama shiri,.
4:00 motoci sukai parking a gidan dan wasuma har sunyi gaba, angwayen zasu dauki amare sannan motan daukan kawayen daban, haka suka fito sannan aka sa ko wacce amarya a motan mijinta, da murmushi ashrim ya kalli Sarah my one kinyi kyau, murmushi ittama tai Na gode sosai Yaya, tsaki yaja wai ba nace ki canza mun suna ba, batace komai dan batasan sunan da zata fada maiba, Sarah baki sona ban taba ji kince kina sona ba ni Wlh bansan wanne irin bakin blood ne dani haka Ba, murmhsi tai batace komai Amma yanzu ta gama amincewa ta kamu da San Yaya nata Allah sarki Yaya Usman duk a zuci take wannan bayanin,.
Haka suka isa gu ya hadu iya haduwa, haka akai buduri Sannan aka watse,. Bayan isha suka koma gida Ba wani Bata lokaci sukai shirin bacci danma sunyi sallah acan, yau kan ashrim yana shigowa ta dankamai star boy dan bacci take ji,.
yau juma,a yaune aka daura auren su minal da Mami bisa sadaki dubu hamshin,.
Yau asabar yau zaa kai amare, usaini ne yaje ya sami mom dinshi yana fada mata shifa yayi mata wato Hakeey kuma yana San akai kudin fadan Na gani ina so kafin su tafi, haka ta amince kan cewa zasu je ran lahadi, nan amrita take sanar mata ittama tayi miji wato Kabeer kuma tana sanshi sunce zaa aiko kafin su tafi itta
tayi naam da hakan,.
1:00 aka zo daukan amare topa nan su minal aka Fara kuka Dan bauchi zasy wulla ittadai Sarah bata wani kuka Dan ta saba sosai suka ba kowa tausayi haka aka tafi dasu Sarah sai gobe tace itta zata tare saboda tana San zuwa neman Hakeey dasu mom,.
7:30 kowa yana pourlor ana hira, wata matace ta kira Sarah daki nan ta bata magun mugunn mata tace tayi amfani dasu, da turarrar Suka sosai tai godiya sannan matan ta tafi text ne Ya shigowa Sarah, plz my one ki kawo min abinci star kuma yace indomie yake so, haka ta mike ta hada komai sannan ta dafawa star boy din ta kofan kitchen ta fita saboda mutane da yawa a parlour,.
Da sallama ta shiga, Sannan ta ajjiye abincin, ta mikawa star boy nashi sannan ta zuwa ashrim din batare da Ya karba Ba ya sakko, sannan ya karba Ya ajjiye, kallan ta yayi nasan kinajin yunwa muci tare zaro ido tai sannan ta kalli star boy da yai nisa a cin abincin shi ganin ta kalli star boy yasashi murnshi haba my one, maye dan munci tare plz mana, murmushi tai sannan ta dauki cokalin suna ci har suka gama star boy bai gamaba daya daya yake dauka,ajjiye abincin yayi nina koshi, sannan ya nufi daki saida safe dad, kallanshi Sarah tai yanzu basai an tayaka baccin ba? Eh yace batare da Ya juyoba dan bacci yake ji sosai, kallan ashrim tai ya kafeta da ido, kasa tai da kai na gode sosai da kulawa yaya ashrim,baice mata komai ba kikewa tayi zata hada kayan da sauri Ya riko hannunta ya jata ta fada cinyar shi, cikin ido ya kalle ta wai ba nace ki daina cemun wannan yayan ba kuma bana San godiyar ki da nakowa ne, sosai yaji dadi har saida ta dara, sosai ya matso da fuskarshi dai dai fuskarta da sauri ta runtse ido murmushi yayi inasan wannan turaren naki Sarah, too tace a hankali, zaki iya tafiya ya fada tare da dan sakinta, zata mike kenan ya sake dawo da itta ya Fara kissing nata sun dauki 5m a haka sannan ya saketa da sauri tadau Tray tai waje,.
.
Yau Sunday Sarah ta dage tana hada kayanta Dan yau zasu koma, mom ce ta shigo, murmushi tai Sarah yau zaki tafi ki barni To kibar mun star mana kinga ni kadaice, kallan mom tayi yadda kikace mom haka zaai dama Ba dashi zan tafiba may be ma Ya Xama naki murnushi tai To Sarah na gode ,.
Bayan laasar suka je gidan su Hakeey anyi komai sannan bayan sun dawo aka zu Na amrita shima an amince,.
Bayan magarita ashrim shi dakanshi zai dauki Sarah nan fa star boy ya Fara rikici dole yaje saida akaimai wayo akace gun likita zasu aimusa allura sannan ya yadda. ..
®bayn sun isa sosai gidan yai kura haka suka zage sukai gyara, sai wajen 9:00 Suka gama amma iya part na ashrim suka gyara basu gyara Na Sarah ba dan aikine sosai, wanka Sarah tai sannan tai shirin bacci kallan dakinta tai to a ina zata kwanta nema, da sallama ashrim ya shigo da abinci a hannunshi tare sukaci sannan yaje shima yayi wanka lokacin daya fito sarah Na kwance kan kuajeran dakin kallanta yayi da murmushi saida ya gama sannan ya kalleta my one kinyi sallah ishane? Uhmmm dama banayi ta fada, OK yace sannan ya gama komai nashi danshi a masallaci yai sallah Ma, kashe wutan dakin yayi yabar bed side, kusa da Sarah yaje ya tsugunna da sauri ta rufe ido kamar Mai bacci, batare dayace komai ya dauketa, da sauri ta bude ido Yaya kayi kwanciyarka a gadon ni zan kwanta acan
.
Baice mata komai ba ya direta a gadon sannan shima ya kwanta ya jawo ta jikinshi haba Sarah ina mijinki baki hada gun kwanciya dani ba bakisan Ba kyauba kuma daga yau anan zaki dinga kwana, daga kai tayi alaman to, safa kanta yake sannan ya fara kissing nata itta dai duk ta rude,.
Washe gari vayan sallah asuba suka koma 9:00 dai dai Sarah ta Tashi tana jikin ashrim sosai kallan fuskarshi tai kyakkyawane sosai, jan hancinshi tai sannan ta fara Dan zare jikinta har ta zare sannan ta tashi breakfast ta hada musu sannan tahau gyaran part dinta batasha wuyaba tunda Rana ne, 11:00 ashrim ya tashi ganin Bata yasashi tashi yana fitowa yaga break dinsu, part dintaa ya nufa yayi mamakin gama aikin nata da wuri, dakin ya shiga taja jera kaya a wardrobe, rungumta yayi my one baki tashe ni Na tayaki Ba? Aa ainaga bacci kake kaje ka shirra ga break can, kiss ya bata wuya sannan yai gaba,.
Haka sukai two Xama yau week da auren su kuma yau Sarah tana sallah ,.
Yau tana kitchen tana gyaran kifi da gudu ashrim ya karasa gunta sannan ya zauna yana kallan yadda take kankare kifin, ashrim yana bakin kofa tsaye, kallan star boy yayi mom wannan maye kike cire musu, murnshi tai hakaa Allah yayi su jikinsune, zaro ido yayi saboda basu man shafawa ne akai musu haka, sosai suke dariya itta da ashrim, sallama sukaji suka fito Hafsy ce da alamin juyawa ashrim yayi zai fice tai saurin riikota star boy kuwa ashfa ya dauka suka fice,.
Nan alamin da Hafsat suka nemi gakafara dakyar yafe dan Sarah tasa bakine Ma,. Sannan sukai godiya suka fice,.
Bayan sallah la,asar aka shirya star boy xaaa mayar shi Nan Ya dage shifa gun Dad dinshi yazu kuma Allah baxai koma ba, kallanshi Sarah tai haba my boy kaga mom Tana jiranka a Gida kuma gobe xaka skull, make kafada yayi alamar bai yadda ba, ashrim ne Ya shigo ganin dabur din da ake, kallan Sarah yayi ki rabu dashi mana, shikenan tace tare da ficewa, game Ya Fara yi a wayanta,.
Tare suka fita sallah magarida da star boy din har isha tun kafin isha yayi baccci a masallacin bayan an idar ya daukoshi sukayo gida, karbanshi Sarah tai yayi vacci a masallaci KO? Eh mana ragone wannan boy din nawa, part dinta ta kaishi ta kwantar dashi sannan ta mai addau ta fito ,.
Dakin ashrim din ta koma,yana gaban mirror yana shafe shafen shi, yaya abinci yana jiranka, kikawo min nan niyau a daki zanci to tace sannan ta fice, baa fi minti biyarba ta shigo da kayan abincin a hannunta, lokacin har Ya gama shiri Ma, ajjiyewa tayi sannan ta fara zuba mishi, Ya wani kafe ta ido kamar yau ya fara ganinta, murmushi tai yaya irin wannan kallom haka fa? Ajiyar zuciya ya sauke kawai dai Gani nayi kin kara kyau waike kullun kara kyau kike, dauko abincin tai ta zauna kusa dashi kaima ai kullun kara kyau din kake ta fada ta dariya, tabe baki yayi har zolaya? Allan aa yaya da gaske nake mikamai abincinta, no plz Sarah yau ke zakiban abincin kinji batare da musu Ba ta Fara bashi har ta gama, sannan ta dauke kayan abincin tai kitchen da su dakinta taje tai wanka tai shirin bacci, star ya dage sai bacci yake sharara abinshi, murmushi tai ta rufe mai kofa ta nufi part din ashrim din, da sallahma ta shiga ta zauna kusa dashi da yake danna laptop, yaya baka bukatar komai zanje IN kwanta ne? Shutting down din laptop din yayi sannan ya dago yana kallanta, ganin yana kallanta yasa tai kasa da kai, jawota yayi ya kwantar da itta akan gadon Sarah banace tare zamu dinga kwana bane? Eh dama Na star boy shi kadaine karya tashi yana kuka, Murmushi yayi shidin yaro ne? Daga kai tai alamar aa, matsawa yayi dai dai kunnenta Sara ina da bukatar ki plz, Ba tare dayaji ta bakinta Ba ya Fara aika mata sako,.
To saida safenku nima Na tafi
.
Tun kafin kiran farko sukai wankan su sannan suka koma bacci basu wani dade ba aka kira sallah mikewa ashrim yayi a hankali Dan karya tasheta sannan yai alwala ya fice masallaci, bai dade da fita Sarah Ma ta tashi tayi sallah sannan tayi gyare gyaren dakin,.
Saida gari yayi haske sannan ashrin ya dawo lokacin Sarah na kitchen hakan yasa ya nufi kitchen din, hugging dinta yayi ta baya tare da fadin kin tashi lafiya? Lafiya qalau ta fada, Sarah kin San wani abu? Jijja kai tayi alamar aa, juyo da itta yayi ina sanki Sarah inasan sanki sosai, murmushi tai tai kasa dakai nima haka Yaya ina Sanka nima, zaro ido yayi da gaske? Da gaske yaya,to taya xan tabbatar? Rungumeshi tai Allah yaya da gaske nake, shima hugging nata yayi yana fadin nagode my one, jin muryar star boy sukai yana fadin star dad kana ina, sakin Sarah yayi boy ya tashi, murmushi tai taci gaba da aikinta sannan shi kuma ya fice, .
Haka rayuwa taci gaba da tafiya wa masoya nan, har yau gashi wata biyar da aure Sarah na ciki hakama su minal da Mami, sosai mom tai murna Allah mai yadda yaso ashe Sarah zata sake samun ciki Ashe zataga yayan ashrim sosai take wannan farin cikin, sannan tayi nadamar abun da tayi a baya, sosai kulawa sosai sarah take samu daga gurin mom da ashrim, gashi har cikin yakai lokacin haihuwa,.
Wata laraba tana parlour a zauna ashrim ya kitchen yana hada mata abinci ta fara nakuda ba tare da Bata lokaci Ba aka kaita asibiti sosai tasha wuya kafinnan ta haifu yan ukunta ta maza biyu Mace daya sanda mom taji labari kamar tayi hauka ashrim kuwa baa magana mama da baba sunyi murna haka aka salla me su sannan ran suna maza sukaci sunan dad da baba Mace taci sunan Maman usman ana ce mata munifa, lokacin yayan Mami da minal har sunyi wayo,. Mazan kuma daya shattima daya kuma abba ake kiran su
.
After 5years
Sarah Ce a daki tana gyara kayan wardrobe nata ga twin dinta suna ta wasa mazane dukka yau wata 3 da haihuwan su ashrimnr ya shigo da sallama, zama yayi kusa da twin din my one ki shirya mom ta kirani tace lallai Lallai muje mu kwashe su munifa itta ta gashi kullun sai sun sata hauka dariya Sarah tai yaukuma kurar su ake shima dariyar yayi ki shirya muje kaya ta tauko suna hira ta Gama shiri sannan ta shirya aliyu da hydar twin din kenan, daukan su yayi duk sannan ta dauko jakanta suka fito, sallama sukai wa masu aiki sannan suka tafi,.
30m sukai sannan Suka karasa gidan, da sallama suka shiga parlour mom tana kallan news su mom anfa tsofa ,da murna ta karbi su hydar xama sukai suka gaisa, kallan Mom ashrim yayi mom ina jikokin naki ne? Tab suna can Wlh nasan ta adi suke aikuwa kafin ta gama rufe baki sukaji kara a kitchen, da gudu suka shiga abba ne Ya fado da kayan saman drower kallan shi Sarah tai son me zakai, yehhh mom yaushe kikazu ni binka anyi, nace me zakai, dama ina ganin kaka tanayin dan wake shine nima nace bari inyi zaro ido mom tayi sannan ta kalli Sarah Allan ku tafi dasu, riko hannunshi Sarah tai suka koma parlour,suna xuwa mom tayi daki Dan hada musu kaya amma me gaba daya kayanta ne a kasa can gefe shattima ya hada iron a sucket wai xaiyi guga, da sauri ta karasa ta cire dai dai lokacin Sarah ta shigo kallan kayan tai tab dole kice sai mun tafi dasu nan kuwa ta haada musu kaya shattima sai zuba yake mata, parlor suka koma, nan abba da shattima suka koma gun ashrim suna mai zuba,.
Sarah ce ta kalli mom,mon ina munifa? Kallan parlor mom tayi tab bansan inda taiba sallama sukaji mom tace a shigo Mai bayan ruwane da munifa a hannunshi kallan mom yayi hajiya wannan yarinyar ta yake flowers gaba daya zaro ido sukai suna kallan ta, turo baki tai bashine kullun saiyana yanke flowers da kadan kadanba shine nace Bari ni intayashi tunda shi bashi do sauri shine na yanke gaba daya, salati mom tayi sannan tace ko tafi Dan Allah, Dan Allah ku tafi dariya Sarah da ashrim sukai mom a tsaya agyarasu mana aaa Allah ku tafi, nan dai Suka shirya Suka tafi,.
To masu karatu anan zan ajjiye biro anan Na kawo karshen littafina mai taken sunan YAYANA MIJINA .