CIWON IDANUNA Part 15-17
=== CIWON IDANUNA 15=== . A ranar na yarda cewa SO shine mahadi na rayuwa, Yayuna suka taso ni agaba kowanne jiki a sanyaye nikuwa ko ajikina,damuwata shine akaini gidan mijina, Yaa kamal ya zaunar dani yamin waazi haka Abamama dadu Hajiyati duk dauriyata sai da naji na karaya, anan nayi kuka sosai musamman dana tuna da Mammy Allah sarki Mammy na, Abamama yasa na masa alkawarin babu ruwana da kayan shaye shaye, yace natuna mammy ya za taji idan tana raye? nayi kuka sosai su Ammi ne suka sakani a mota da akazo diban amarya, ba laifi motocci sunzo iya zuwa, muna isa gidansu aka ware mana fanni daya kamar yadda aka saba da al'adan yan bauchi sai Amarya ta kwana a gidansu ango kafin washegari su wuce hakan ta kasance dani aka kaimu aka bamu sashi daya, Amrah ce ta shigo da wasu maaikata a bayanta suna rike da trays na snack wasu kuma drinks , ta gayshe da mu sannan ta ajiye har tana zolaya ina amaryan? su Fido ne agefena da Ammaty su Ammi kam tunda suka damkani suka tafi, Wata mata tashigo da akwati a hannunta tace " gashi kayan da amarya zata saka, za'ayi dinner anjima" tana fita Fido ta ajiye agefe, suka gyra min bayan gida nayi wanka nayi sallah sannan na fara shiri haka yan kawayena da basu wuce guda biyar ba, mai kwalliya ma Amrah ce ta shigo da ita tamin kwalliya nasa gown din tasamin head da komi nasaka takalmi sannan muka fito tafiya multipurpose gun dinner, awaje aka bude min mota na shiga gefena Aliyu ne, yasha babban riga yayi kyau sosai Riganshi kalar rigata milk colour, kamshinshi ya cika motan sosai, Fahad ne yake jan motan, na ga kokarinsa da dauriyansa, nasan dannewa yakeyi amma yana cikin damuwa, shi dai yace mun ko shekara nawa ne zai zauna ya jirani,Fido na gefenshi suna yi suna zolayana, Amma tunda na shiga motan Aliyu bai gwada ko ajikinsa yasan akwai halittan mutum agefensa ba, nidai ko ajikina, atunanina shine tunda an daura aure anyi mai wuya, muka fito muka tsaya muna jira a sanar da zamu shiga alokacin ya juyo ya kalleni sama da kasa sannan yaja tsaki yajuya, oho dai oooo tunda ba yanda zakayi dani,gurin yasha ldecoration kam ba laifi ko ni kaina sai danaji dadi araina nishadi nakeji har muka shiga muka zauna a gun da aka tanadar na zaman mu, tuni masu daukan hoto, masu video kowa yayo caaa yana daukanmu don tsananin kyau da mukayi, Ba karamin alafahari bane ace mace irina ta mallaki Aliyu, mata da dama suna jira suka matarshi ikon Allah ganinan kuwa, toh Allah yasa gidanane, nidai nasan zan jura komi. Dinner yayi dadi alhamdulilah duk da mutumina kam yaki murmushi ba yabo ba fallasa, Hajiyansa ma da tazo mana manni sai da tace "Hamma ina alkawarin da kamin?" tuni yahau murmushin dole, Amrah ma sai shige min take ba yadda na iya dole na sake raina da ita, ko da aka koma gida ta jawoni falo tace zata min magana anan tace " Nasan abubuwan da nayi bai dace ba, amma bazan gaji da baki hakuri akan ki yafeni ba, Aliyu na dai gaya miki bawai yanason wata bane, wacce Hajiya ta hadasu zahra ma yanzu magana ya lalace, ta kuma ja masa kunne akan ya faranta miki rai haka zalika ta haramta masa sakinki, tunda an daura aurenku duk wani abu mai sauki ne, kiyi hakuri da danuwana nasan kina masa SO na hakika, Ubangiji Allah ya barku tare, ya kade fitina, ya kareki daga sharrin yanmatan waje, mugun ji da mugun gani, magana ta biyu shine zan ce miki Aliyu danuwana ne kinga tare muka tashi idan kina so ki mallake shi ki san hannunki, maana girki, tsafta da ladabi wadannan abubuwa dasu zaki sayeshi" godiya na mata sosai, washegari akayi budan kai da yamma akayi hawa daredare aka kaini asalin gidana, mutane sun watse ina jira ango yazo, tun karfe sha biyu da naga bai shigo ba nacire raina, mikewa nayi na yi wanka nasaka rigan baccina ina shirin kwanciya naji ana buga kofa, da sauri na fita ta falon don ganin waye, ina bude kofan ya fado ajikina, warin giya yakeyi da sauri na toshe hancina ina kare masa kallo, na ja jikina a hankali na kwantar dashi zan mike ya jawo hannuna yana cewa "Zahraa, Zahraaa" wani bakin ciki ya gulloni amma haka na mike na jawoshi da kyar ina kokarin gyra mishi kwanciya kawai ji nayi ya kwararo min amai ajiki, ohh Ni nadrah anfara kenan! na cire riganshi na barshi da singlet nikuma na shiga na cire rigan na sanyo towel da katon hijab sannan nazo na goge masa jiki na feshe shi da turare, na tashi zantafi ya janyo hannuna haka na zauna agefenshi ina kallonshi yayita tikan baccinsa, haka nayi bacci azaune kiran sallahn farko ya farka ji kawai nayi an tunkudeni kasa na buge kaina ajikin centre table " Baki da hankali ko? wa ya baki izinin taba jikina? wa ya baki daman cire min kaya? kina da hankali kuwa? ke jahilar inane? kinsa ammin auren dole bai isheki ba zaki min fyade? mtswww doluwa kawai" yana gama fada yaja jikinsa ya tafi, wanka yaje yayi ina kallonsa yacire kayan yazo yaje ya zubar ashara acewarsa na taba shi kuma kyankyamina yakeji, Allah sarki ni Nadrah. Wanka yayi yazo falo ya zauna, alokacin ni kuma na zaga gidan na gani dakyau masha Allah komi ya zauna dai dai, na shiga kitchen na soya chips, na soya kwai sannan na hado da kayan tea na jera akan dinning, na zo na durkusa agabansa nace " na gama breakfast, ko na kawo maka nan kaci?" idan inda Allah yayi halittan dutse toh haka Aliyu ya mayar dani, na mike jiki a sanyaye naje nayi wanka naci kwaliyyata don atamfa ta na saka riga da skirt ruwan goro nayi dauri sannan na feshe jikina da turare, na fito cikin mamaki na ganshi da indomie agabanshi yana ci ya hada tea, zama nazo nayi akasa agefensa nace " kayi hakuri ban san indomie kakeso ba na maka chips, gobe insha Allah zan gyra" nan ma bai kulani ba yana kallon bbc news dinsa, nima sai na zauna kawai a kasa ina wasa da yatsuna, haka kawai naji ya fara tsaki " ke wacce irin wawiya ce? kin zo kin sakani agaba sai shakewa nakeyi na ci kudinki ne ban biya ki ba ko meye?" mikewa nayi tsum tsum na bar falon saboda kar ma ransa ya baci yace zai bar gurin. Yan zuwa kallon gidan Amarya sai zuwa sukeyi akai akai, sa'a ta daya bai fita ba yamin kara , ko ince yabi umurnin mahaifinsa, sunzo sun gama ganin gida, Aliyu ba ruwansa dannewa yakeyi wani lokacin yake kulani agabansa nikuwa naji dadi ko ba komi bai tozarta ni ba, sati biyu ana zuwa ana tafiya, sai dai Aliyu bai taba cin abincina ba, ba yamin magana mai dadi in har yamin magana to fada zaimin, bai taba shigowa muhallita ba, balle yakiran nasa, dama ni bansa raina ba, tsanani yasiyo abinci yayi sallah ko ya dauki waya yayita waya wanda jikina yana bani da zahra yakeyi sai dai ban tabbatar ba, inaso rana daya na tabbatar da cewa ita ce dinne, sati biyun cif da safe na dafa indomie da tea na hada masa a dinnig yau kam na fara yin wanka ne saboda rashin mutunci da zan farayi , yayi na marmari yanzu zan fara masa hali na, tunda har ni matarsa ce ya zama dole akansa ya sauke hakkinsa na miji na ko ta wani fanni, balle na saba ganin matsifarsa don haka bana jin tsoronsa. Da farkon fari daurin ture kiga tsiya nayi, daurin da wasu ke kira da na kilakai, na cikaro daurin gaban kaina na jera komi akan dinning yana zaune na zo na tsaya akanshi "abincinka ya dahu" bai kulani ba, as usual dama nasani don haka na nemi gu na zauna, ganin banda niyyan tashi yasa ya mike zai shiga kitchen na bishi abaya, ya ce " matsamin" ganin na tare masa hanyan shiga, na rike kunkumina sannan nace " bazan matsa ba!!! nace maka bazan matsa ba! wallahi tallahi sai kaje kaci wancan abincin bazaka sani asara ba" mamaki ta cika a fuskarshi don idona har yayi jajur ya dauko hannu zai matsar dani wani kara nasaka masa da karfi nace " Kar ka kuskura ka tabani, wallahi kar ka fara!" juyawa yayi simi simi yaje ya zauna a dinning din yana kallon idona ina kallon nasa, ya bude ya fara ci , gabans fadi yakeyi domin kwakwaran tsawa yamin zan iya sake fitsari a wando, amma haka na danne na cije don yaga kalan hauka ta daban ne da nashi, yana ci kaman yana cin kashi nace masa " meye kaman kana shan magani?" " babu, when last kikayi adduoinki?" wani dariya ne yakeson ya kufce min amma na daure, ohh kar dai yana tunanin ina da aljannu ne? ah lallaima to, sannunsa, ban amsashi ba sai da ya gama ci na tattare gun sannan na koma falon na zauna, ganin ban kula sa ba yasa ya ci gaba da kallonsa a nutse, daki naje na kira Amrah, " yayanki na tsoron aljannu ne?" dariya tayi sosai sannan tace " da aljannu da mage baya son su ko kadan" na mata godiya na kashe wayata, nakira fido nace inason mage ta kawomin yau don Allah, duk da tayi mamaki don tasan banaso amma tace toh , dawowata falon naji yana waya, baza kunnuwa ta nayi don jin me zai fada, " haba zahrah ki bari gobe zanzo" wato jin zahra da nayi mikewan da zanyi nayi kansa na kufce wayan na wurgata a kasan tiles ji kakeyi taaaaass akasa, a harzuge ya miko yakai hannunsa kaman zai dakeni ni kuwa na zura masa ido don babu alamun tsoro araina, ya kamo kaina sai da dankwali na yacire gashin kaina ya tamko idonshi kaman zai fadi , ya zaro su " waya baki izinin taba min waya, ke wawiyar wacce gari ne?" " Wawiyar ka ce ni, haka kawai ina matar ka ta sunna zaka zo kana waya da wata agabana, akan meye toh? wallahi tallahi sau dubu kayi waya agabana sau dubu zan fasa" wurgani kasa yayi da karfi yaja tsaki ya shiga dakinsa sai gashi ya fito da kwalba , salati nakeyi araina ina kallonsa ya bude ya kwankwada yasha, yana sha yans kallo, ina takure agefen kujeran falon wani hawayen bakin ciki ya fara zubo min, nashiga uku na Aliyu, ai kuwa ban idda tunani na ba naganshi akaina, finciko ni yayi yana shinshina gashin kaina kaman kare, nayi nayi na kwace kaina amma fuzgata yayi yana kokarin yaga min riga, banda mai ceto na awajen, abun bakin ciki abun takaici, mijina na sunna ya keta min haddi a yanayin maye, ya sanni a ya mace acikin maye, baya hayyacinsa, bai ragar min ba ko kadan ,haka yabarni agun ya juya yayi baccinsa, nayi kukan bakin ciki kaman raina zai fita, idona ya kumbura sosai amma ya zanyi da raina, nace naji na gani zan iya, ban isa nace bazan iyaba. Kafin ya farka na lallaba rayuwata naje na kimtsa kaina na rufo kofan dakin don karma na ganshi , ban fito ba sai dare alokacin yana kallo ko ajikinsa bai nuna yasa akwai abunda ya faru ba, duk da dingishi da nakeyi na wahala. Sabuwar waya na gani a hannunsa, wato har yaje yasiyo sabuwa, toh ni kuwa bazan gaji da fasawa ba. Rayuwa ta ci gaba da tafiya min, duk wata ya mace da tayi aure tana yin haske tayi kyau tayi fari tayi jiki, ni kuwa na rame nayi baki, gashi makaranta ma munkusa komawa hutu duk da strike akeyi, Fido ta kawo min mage alokacin da ta kawo yasa mai gadi ya fita dashi, in inaso yaci abincina rikice masa nakeyi kaman mai aljannu in bahaka ba sai dai nayi asara, shaye shaye kuwa sai dai bai dawo daga aiki ba, dama Babansa ya nema masa transfer zuwa nan, idan yaje yagama ganin patients yadawo sai kuma yahau shaye shaye dama shi hes not a fan of friends, shi kadai yake rayuwansa, in kuma yayi shaye shaye toh ranan inada tabbacin zan kwana cikin kunci domin kuwa fyade yake min, in yana hankalinsa yayita kyankyamina in baya hankalinsa kuma kaman ya cinyeni ya rinka sumbatu kenan, shi kenan na dawo inji , ahaka na gano inada ciki daga laulayin da na fara, na yanke shawaran sanar masa, da sharadin zan zubar wato ranan sai da na gwammaci kida da karatu domin kuwa gwadamin yayi zai iya hallakani idan na zubar da cikinnan "burin hajiyata ta samu jika, don haka dole ki haifa" bansan lokacin dana mayar masa da magana ba nake ce masa " Sau dubu kasha giya na gani , sau dubu zan zubar da cikinka sai dai kasa iqwa ka kasheni bayan biyayyen auren da na nuna maka, iskanci kala kala yau da na kwana da kai gwara na kwana da kare" wani wawan mari ya saukemin wallahi sai da naga wuta a fuskata, kafin na karasa dagowa ya kuma sakemim wata marin. (Do not forget ITS A TRUE LIFE STORY) === CIWON IDANUNA 16=== . Na riko gefen kumatu na sannan nayi murmushi nace " ai kayi babban kuskure, da ka kuskura ka taba min jiki" shigewa ta daki na dauki waya na kira hajiyansa ina kuka, hankalinta ya tashi sosai take tambaya ta meya faru nikuwa dama abunda nake jira kenan " Hajiya Hamma ya tsaneni, marina yayi don yace na zubar da cikina naki yarda, yakawo min magani wai sai na sha" salati ta doka, ta sanarwa ubagiji sannan tace ga ta nan zuwa, nayi hakuri, dama haka nake jira don haka na ci gaba da ukan zafin marina saboda kar idona ya washe, gogan kuwa yana dakinsa can bai san me nake kulla masa ba, kararrawa naji don haka da sauri na langwabe akan gado, shi yaje ya bude mata kofan inaji tana tsigaleshi har suka iso dakin, yana kokarin mata bayani tace ya rufa mata baki kafin ta gwabjeshi, tazo kan gadon aikuwa ga idona ya kumbura, juyawan da zata yi ta fara masa fada kaman zata masa duka, nikam shiru kawai nayi daga gefe ina dariyan mugunta, tana gamawa ta lallabani taban hakuri sannan ta fice ta tafi, wato da ya rufo kofan gidan ya zo dakin kunnena ya jawo, " baki da hankali ko ke mahaukaciyan inane? ni zaki yiwa sharri? yaushe muka fara wannan wasan dake?" nikuwa sai cewa nake " wayyo kunnena, don Allah ka sakeni" sai da ya mikoni falo sannan ya wurgani, ina kallonsa yayi matsifarsa ya gama ni kuwa ko ajikina damuwata ya sake min kunne, amma yadda yake murdawa ji nake kaman kunnen zai fita, munfi minti ashirin ahaka nikam har bacci ya fara kwasata ma ahaka, ficewa yayi ya dauko giyansa yana sha, duk da cewa na saba dan guntun nawa shaye shayen kafin na aureshi ba karamin dannewa nakeyi ba idan naga yanayi, su yaa kamal ma basu zauna ba gun sawa amin saukan qurani da adduoi, ina gani ya na sha bakin ciki kaman ya kasheni amma na mike na bar masa falon, asalin babban falon gidan na wuce na zauna ina tunanin duniya da rayuwata, duk da nasan auren so aka min amma shi kam Aliyu sai dai yace auren dole, kiyayyar da yake min da ya ragu sosai ba kadan ba, ada baya shayin yimin mugunta amma yanzu naga ya daina, akwai abubuwa da dama da yakan gani kuma ya kawar da kuuwa sai nasha zagi da matsifa, bankade kofan na ga yayi gabana yana fadi na tashi na fara laluman hanyan barin falon, domin nasan sauran idan har ban matsa ba aikuwa rikoni yayi ina kokarin kubcewa ya dankoni yana fisgana yayi dakinshi da ni, aikuwa nasan tawa ta kare, ranan muguntan ranan daban ne, nayi kuka daman in da sabo na saba da wannan wulakancin. A boye na fara shan magunguna don zubar da cikin dake jikina, zan zubar ba don bana son haihuwa dashi ba sai don inason ya daina shaye shayensa tunda naga yana son abunda na haifa, randa ya fara kamani da magani a daki ne, na kurba kenan ya shigo dakin cikin maye, rikoni ya farayi ina kaucewa, wani mari ya sakarmin ya wurgani kan gado, " maganin me kike sha?" kallonsa na tsaya yi, yayi balain yin kyau, tshirt da jeans ne ajikinsa gashin kansa ta kwanta luf luf, ji nayi kaman na rungumosa, wani mari da ya sakarmin yasani na dawo daga tunanin da nakeyi, na rike fuskata ina kallonsa cikin rashin damuwa, " meye kike kallona kaman mayya?, cikin nawa zaki zubar, ba nace kar ki zubar ba? akan me yasa zaki ce sai kin zubar?" " ta yaya zaka ce na raini cikin da ubansa ba yaso? kana wulakanta ni kullum akan me zan haifa maka, na gaya maka fa wallahi bazan haifi da ina faman wulakanta agidannan ba" tsaki yaja ya fice, ranar har dare bai dawo gida ba kuma nasan baya asibiti don ranar ba dutynsa bane, na fara gigin bacci naji motsinsa a falo ina lekowa na ga abun mamaki, zahra ce ta shigo dashi yana cikin maye, wani kullin bakin ciki ya tokareni ina kallon su yana shashimanta, ita kuwa tana kokarin shigowa dashi, wasu hawayen bakin ciki suka fito min na fito falon don ganin ikon Allah, tana ganina mun hada ido amma naga ta cigaba da janshi da ya zauna tana kokarin cire masa rigan shi don ajike yake, dasauri nace " malama lafiya?" wani harara ta sakarmin ta cigaba da abunda takeyi , fizge shi nayi a hannunta ina kokarin mayar masa da rigan domin banga dalilin da zaisa wata tazo ta cirewa mijina na sunna kayan jikinsa ba, ganin haka yasa ta koma kan kafansa tana kokarin cire mai takalmi na juyo rike da kunkumi sannan nace " ki tattara ki tafi, nagode zan karasa sauran" wani harara ta doka min sannan tacigaba nikuwa na cire hannunta da karfi kafin nace mai ta kai min mari a fuska, idan da sabon mari na saba dana mijina amma karyan wata mace ko wani halitta a duniya mijina ya maren kema ki maren agun wannan raini ne babba, ba tare da tunani ba na dau hannuna na saita a fuskanta na zuba mata kwaya biyu dama bakin cikinta na shirin kasheni a gidannan, taki rabuwa min da miji, ko kawa muka farayi , wato da ta saita cikina ta ringa gulli ina ihu shi kuwa yana kokarin tashi ya rabamu amma ina jini ne yabiyo ta kafafuna ihun da na karayi da karfi sai da ya shigo da maigadin gidan " innalilahi wainnailaihirajiun" Salatin da yakeyi yasa Aliyu ya mike ya rabamu, dakyar zahra ta bar gidan nikuwa aka nufa asibiti dani, aikuwa suka bani labarin ciki ya zube, ko ajikina Allah ne ya kawo min sauki sai dai radadin zuci bai barni ba, hajiya kuwa da ta saka Aliyu agaba kaman ta kasheshi dan bakin ciki, anmin wankin ciki sannan aka sallameni bayan kwana biyar lokacin na warke sosai, Ammi da fido sai zirga zirga sukeyi akaina, ga yaa kamal ma da yaa usman sukam tausayi nake basu, acewarsu nayi baki na rame na lalace kaman bani ba, dama nikam nasan rayuwata ta dade da lalacewa. Na fito daga daki zan shiga falo naji Hajiya tana yiwa Aliyu fada " ina kara jadadda maka, wallahi zaka yi nadama a rayuwanka, a zamanin yanzu ka samu mace mai sonka don Allah wannan yanayi da wuya, kai baka tausayinta ne, dama bazaka taba sanin amfanin abu ba sai babu shi, wata rana zakayi kuka da idanunka, zakayi nadama sannan zaka zo ka fadamun cewa lallai Nadrah matar zama ce" hawayen dake makale agefen idona suka karaso nikuwa me zanyi inba kukan ba, " ka fada mun me take maka da baka so? ayau inna kirata na fada mata zata daina!?" " Babu, kawai bana sonta ne" "shikenan sai ka kasheta tunda baka sonta, mahaukacin banza mahaukacin wofi" ina ji tafice ta bar masa falon, ni kuma na koma daki da sauri domin kar yazo ya samen. Rayuwa ta ci gaba da tafiya yayinda ciwon jikina yaci gaba da girma ni bansaniba, sai dai daukewan numfashi lokaci lokaci musamman idan raina ya baci wanda dama bacin rai na aura kullum ina cikinsa, wani lokacin hakarkarina ko cikina zai kumbura duk da magungunan da nake sha, ga high blood pressure, gashi ko shara nayi zanyi saurin gajiya, amma duk wannan damuwan da nake ciki ba ruwan Aliyu aduk lokacin da bukatunsa ta tashi kaina yake yi, ranan da na fara ki kam ma igiya ya janyo ya daureni yayi abunda zaiyi yafice ya barni, ranan na yi kukan da bantaba yi ba washegari idona a kumbure har bana iya gani, tsantsan tsana yake gwada min tunda nayi fada da zahra, ga shaye shaye sai abunda ya karu, kar kuji haushi na amma duk wannan abun da yakeyi ban taba nadama daidai da rana daya in daina sonshi ba ko na rabu dashi, na lalace har bana son fita makaranta kam ma ajiyewa nayi agefe bansan stand dina ba, yayuna insun kiran awaya haka nake cewa bana gari sai ince muntafi abuja da Aliyu saboda kar suzo suga halin da nake ciki, ahaka na dauki ciki wannan karon banda karfi balle na ce zan zubar duk da cikin yana wahalar dani amma haka ma danne don Aliyu ya gwadamin cewa Hajiyarsa na son jika , imagine bashi yakeso ba fa, Hajiyarsa ke so ,na raini ciki har haihuwa na haifi Ya mace, aduk wannan lokacin Aliyu bai ragarmin cin mutunci ba, nikuma ban daina masa duk biyayyan auren da duk wata ya mace takeyi wa mijinta, abinci , gyra kai duk wani abunda macen so takeyi inayi , bai taba yabawa ba, sai dai ya kushe bai taba nuna jin dadi ba amma haka nake fama dashi , Ran suna Akasa wa yarinya suna Fatima amma muna kiranta Junainah, naga mutane kam sai dai nasha mita kowa cewa yakeyi na rame nayi baki na lalace, nayi tunanin albarkacin haihuwar da nayi Aliyu zai dubeni ya mutunta ni amma ina Aliyu yayi gaba kuma. HAMMA ALIYU. Haihuwar da tayi yasa aka kawo ugonzoma wacce zata tayata zama, ya zama dole nasan inda dare yamin don bazan so na yi agabanta ba balle ta fadawa hajiyata, ban iya zina ba ban kuma taba yiba, duk da Nadrah tana tunanin inayi da zahra, zahra duk kokarinta na in biye mata banyi ba, akan Nadrah na fara sanin wacece mace shima alokacin maye, maganan gaskiya bana son Nadrah ban taba sonta ba, kuma bana jin akwai ranan da zan sota, kullum idan nafita asibiti bana dawowa da wuri wani lokacin ma sai sunyi bacci, ko zanyi shaye shaye na ma ba nayi agida balle akai report wa hajiya, RANAR NADAMA**** Ranar da nayi nadama shine ranan da Nadrah suka cika kwana ashirin da hudu da Junainah, ta kawomin ruwan wanka alokacin na dan yi shaye shaye na, bai gama sakeni ina kallonta ta juye ruwan, dogon riga ne ajikinta ta tumbuke gashin kanta ya kwanta luf luf, ta juyo zata fita navrufe kofan, idonta narai narai tace " kayi hakuri nasan abunda zakayi ina jego, kayi hakuri na gama duk abunda zakayi sai kayi" janyo ta nayi da karfi ita kuwa tana kokarin faucewa tana bani hakuri. wurgata nayi kan gado nabi sahunta tana kokarin guduwa gashi banga igiyan da na saba daureta dashi ba, wani wawan mari na sakar mata bataji ba saboda in da sabo ta saba da marin da nake mata kullum na janyota na tura mata yadin riga na abakinta don kar tayi ihu ajita duk da kokarin guduwa da takeyi wannan karon wani duka da naushi nakai mata sai da na mata lukwis tun tana kokarin faucewa harta nutsu, hawaye kawai ke bin idanunta, na mike bayan na gama abunda zanyi har na shiga wanka na fito bata motsa agun ba " ki tashi ki bar min daki" shiru naji bata motsa ba nayi kanta na tokareta da kafa nan ma bata motsa ba, na sa kaina akirjinta naji bata motsi, " innalilahi wainna ilaihi rajiun" jan ta nayi da karfi na bude kofan na kira inna wacce ta fito a gigice don jin yadda nake kiranta " inna ta mutu, inna nemo ruwa" arude ta debo ruwa tazo ta yayyafa tana salati a gigice amma Nadrah bata motsa ba, " kai ba likita bane? ka duba mana meke damunta?" alokacin ina zan san me nakeyi, awh ashe ni likita ne, na sa kaina a kirjinta na shiru, hannuna awuyanta nanma shiru, idonta da na bude ya kafe, i just dont want to believe it amma nasan Nadrah babu ita, da karfi nake danna kirjinta " Nadrah ki tashi! wallahi na dauna kuntata miki" === CIWON IDANUNA 17=== . A gigice na dauke ta na fito na saka ta a mota ban nufi ko ina ba sai reemee clinic domin shine asibiti mafi kusa atare damu, suka shigar da ita sai dai ko minti biyar basuyi ba suka fita, likitan yafito yana bani hakuri, don nasanshi yakan duba Nadrahn idan taje check up,damko shi nayi da karfi idona jajur na ce masa " me ya sameta? hope ta samu sauki?" ya girgiza kai yace " kasan asali tana da congenital heart defect its fortunate yanzu ta rasu of heart failure, kai kasan irin wannan conditions din and what she has gone true" a hankali na sulale jikina nayi kasa , tunda hajiya ta haifeni ban taba ganin tashin hankali tsantsa irin na wannan lokacin, Fahad ne yashigo da gudu fido na biye abayansa, ganin yadda nake suka gigice suma, idona yayi jajur ya kafe, kaina ya daina aiki balle yayi tunani, haka na shiga na na zura mata ido alokacin suka rufeta, kasa motsi nayi daga gun sai ga kamal yazo, hada ido muka yi dashi ya sa hannu ya maujeni da karfinsa kaman wanda muke filin boxing, jini ne yafito daga bakina kafin nayi wani tunani ya hadani da bango sai duka yakeyi hawaye na bin idonshi, Fahad ne yazo ya raba da kyar yana ce masa " baka da hankali ne? in kaji masa ciwo fa?" " ni daya kashemin kanwa? wallahi kotu ce zata raba mu da kai" kiri kiri ina gani kamal yakira yan sanda yace su rabani dasu kar naje kusa da gawan, ni da matata hmm, munkoma gidansu duk da ni abaya nake binsu gida yacika makil harda su hajiya na dasu Amrah, Ammi, Amir, usman , yusuf da dai sauran mutane kowa ya hallaru an taru wanda yaban mamaki, gashi inna ta taho da junainah a hannunta wacce sai kukan yunwa takeyi sai ruwa suke dan bata amma ina yadda take tsala kukan har kasan kirjina nake jin kukan, ina makale agefe Abamama ya shigo da motarsa ya taho ahankali falon aka babbashi waje, ya tsuguna agaban gawan shi baiyi magana ba shi bai tashiba anan na tabbatar da kuka yakeyi ta kasa, mamaki yacika su gaba daya hatta Hajiyati sai da ta sa baki "Alhaji ina dauriyanka? ko da Mammy ta rasu bakayi kuka ba don Allah kayi hakuri" yana sheshekan kuka akasa yace " bakin cikina daya shine Nadrah ta tafi tabbas ni na kashe yata tunda ni nakaita gidan ajalinta" kowa dai jikinsa yayi sanyi barin ma ni dana dawo abun kallo, a tsakure a gefe idona kaman zai fadi don yaji, Abamama yace zaa mata wanka an daga ta ankaita daki guda aka ajiye akan washegari zaa kai ta masaukinta, hajiya ce takirani awaya " kana ina? kazo gida ka samen" tana fada ta kashe wayan, ni kuwa jiki a mace na karasa gidan tun daga gun masu gadi naga gidan aciki haka na haura har gun hajiya dama Alhaji baya nan amma adaren zai dawo zai bi jirgi, tana kan sallaya hawaye ke bin idonta na tsuguna agefe sannan na jirata, ta tofa adduanta tayi sheshekan kukanta sannan tace " Aliyu, ban taba nadaman haihuwarka ba sai yau, ashe baka da imani? kasan kuwa kai ka kasheta? ko ka zata bazamu sani bane? likitan ya fadi komi! kar kayi tunanin zaka buya abayan ciwon dake damunta, haka kawai zuciyar mutum zai buga ne? dole akwai dalili, kuma likita ya fada mana daga binciken da yayi ,Aliyu yakakeso muyi dakai don Allah don annabi, Aliyu nikam na yafeka a yayana wallahi, bazan iyaba, ka dake ta bai isheka ba, ka mata fyade bai isheka ba, yanzu tana jegon ma bata tsira ba habawa kai wani irin dabba ne? nayi nadaman haihuwanka Aliyu, zaka ga sakayya in dai Nadrah ce, ga yarinyannan ta soka, ban jin na taba ganin mutum da akaso kaman haka, ga duk abunda kake mata shanyewa takeyi bata fada, ta juri wulkancinka,Allah zai sakamata kajira wannan, sannan yarta daka cuta ka mayar marainiya itama kashirya karban hakkinta agun Allah, haba Aliyu, Haba Aliyu" tana fada tana kuka kaman ranta zai fita, jikina a sanyaye kaina akasa na kasa magana na nufi dakina na gidan, rufo kofan nayi na zauna, idona dai gashi akafe, yayi jajur amma na kasa saita tunani na, wani nauyi nakeji a kirjina kaman zai fadi, duk wani addua dana sani yinshi nakeyi, Innalilahi Nadrah, nadrah ki yafemun yadda naga rana haka naga dare, da asuba na kwara ruwa na nufi masallaci sannan naje gidansu, ina zaune sai adduoi nakeyi, kamal in ya ganni ji yakeyi kaman ya kasheni Abamama ne ya hanashi , an mata wanka aka kirani na mata addua, ahankali na zauna agabanta ina kallonta tayi fari tayi kyau sosai, fuskanta har alamun murmushi yakeyi, jikina na bari kirjina yana bugawa, nayi adduan har da na shiga bayan gida inaga sai danayi don gigicewa, ina kuka nace Nadrah ki yafeni, ki yafeni, kiyi hakuri Nadrah, na miki alkawarin zan so Junainah fiyeda yadda kika so ni, Na-Na-Nadrah kiyi hakuri, inayi ina sheshekan kuka, sai alokacin hawaye suka zubo kaman ruwan famfo, innalilahi wainna ilaihi rajiun, ina gani aka dauketa mukaje kaita masaukinta, ni na rufe ta muka fito amota hawaye sai zuba sukeyi. Kamal ya so ya kaini kotu, Abamama ne ya hana shi acewarshi ko albarkacin junainah kar ya tozarta ni, ni kuwa duk a tsarge nake gani nakeyi duniya na kallona a matsayin mai kisan kai, Wanda tun daga ranan nayi Nadaman shaye shaye, lallai tur da wannan halin zai kai ka ga aikata babban kuskuren da tunaninsa kadai zai iya saka ka hallaka, kullum ina zaune inbanda wanka bana iya komi sai addua wa Nadrah, amma bashi zaisa yanuwanta suji tausayina ba, kowa ya tsaneni na tabbata da za'a basu wuka ace su kasheni da sun aikata mummunan kisa, domin kuwa kaca kaca zasuyi dani. Zahrah kuwa gani takeyi dama ta sameta tuni ta cigaba da shigemin zai zarya takeyi agidan Hajiya, Hajiya kuwa tausayinta takeji bata kuma taka mata birki acewarta kar na kuskura na wulakanta ta yadda nayiwa Nadrah, ban tsaneta ba sannan kuma bawai ina sonta can can bane, sai dai abunda na lura da ita shine ita sha'awata takeji ba sona takeyi ba, babu soyayya sai zallan shaawa nayi tunanin hakanne ganin yadda take makalemin ko yaushe, da wasu abubuwa da take min wanda ni nake kawar da kai, Ammi ce ta karbi junainah tuni ta aka bawa Ammaty ta fara shayar da ita da izinina wacce alokacin itama tana da Da haka mijinta ya Amince , tabbas tayi jarumta acikin kawayen Nadrah ita zara, ni kuwa tsananin soyayya da tausayin Nadrah nakeji yasa ko yaushe ina hanyan gidan sai nasa akawota, na rinka saye saye kenan. BAYAN SHEKARA BIYU. Tun rasuwan Nadrah hankalina ya tattaru yakoma kan aiki na, asalima U.S naje na karo wani course wanda aka turani, dawowa ta kenan Junainah ta koma yan'mata na samu har tafiya takeyi, don ta koma gun Ammi, tasan Ammi kuma itace mahaifiyarta don haka take gani, randa ta ganni ta kalleni kaman bakon ta, sai da naji gabana ya fadi domin kuwa tsantsan kammanin Nadrah na gani a fuskanta, hakan yasa ta tuno da ita, an barni da ita adaki tuni tasa kuka kaman taga dodo har tana shidewa, na mike a gigice na rikota nan ma ta fara kuka wallahi kaman zan kasheta da sauri fido ta shigo ta karbeta, abun duniya ya dameni ga wani jarababben sonta da radadin sonta da nakeji, haka suka dauketa inaji ina gani, tun daga ranan idan naje bana iya ganinta, in ta ganni kaman zan kasheta haka take kuka tun abun baya damun su har su ka fara damuwa sosai, nima abun ya fara damuna duk yadda na so shige mata bana iyawa domin gudu na takeyi, gashi zan siyo mata tarkace na yara in wani ya bata zata karba nikuma inna bata bata so, ban tashi nadama da tashin hankali ba sai da hajiya ta kirani na nutsu agabanta sosai sannan tafara " aurenka da Nadrah ka ki ta, ka tsaneta ka kuntata wa baiwar Allah har kayi sanadinta, toh yau gani gaka Allah ne shaida ta, a matsayina na wacce na tsuguna na haifeka zan aura maka zahrah, idan ka aureta ka kuntata mata ban yafe maka ba, idan ka bata mata rai ban yafe ba, idan ta zubar da hawaye domin ka ban yafe maka ba, idan ka saketa ko da abayan raina ne ban yafe ba" gabana yana fadi idona yayi jajur ba halin mata musu domin banga fuska ba, haka na mike cikin rashin kwarin gwiwa na nufi gidana wanda ya zamti shi zaa saka Zahrah aciki, tunda zahra tasan zaa mana aure bata damuwa da lamarina tunda dama nima na dade da fita sabgarta hakan yasa nima ban damu ba. RANAR AURE Duk da shirye shiryen da akeyi na biki ni bai damen ba, suka gama event aka daura aure wanda nikam ranan agidan Ammi na wuni ina kallon Junainah wacce ta daura min karan tsana da ban saniba tuni na tsargu da kaina na fara tunanin ko sakayyan Allah ce akaina ban san wani sakayyan mafi muni na tattare agabana ba sai da nazo gida, kasancewar Hajiya tamin magana bana kuma kaunar na fada fushinta yasa na lallaba rayuwata na shiga dakin amarya gudun kar na batawa amarya rai, don raya sunna, munyi sallah muka ci nama duk da kamewan da amare sukeyi wannan baiwar Allah idonta kyam ba kunya ba tsoron Allah haka dai har muka kwanta. Babban bakin cikina shine Ban samu zahra a budurwa ba akasin Nadrah wacce duk da a maye na kwana da ita nasani, na biyu Zahra bata iya wankan sallah ba innalilahi wainna ilaihi rajiun wannan balai da me yayi kama, Fita nayi don neman abinci yayinda take bacci har na dawo bata tashi ba, haka muka wuni ranar don ko da ta tashi babu sallah da rigan baccinta tazo tana makale dani. Ayanzu kullum sai na tuna da Nadrah na zubar da hawaye idan Zahra ta kunsa min bakin ciki da farko ga kazanta, ga rashin kunya da rashin kamun kai kirikiri take dura min ashar duk da zafin zuciyata ban isa na rama ba don mahaifiyata tace bata yafe ba, bata iya girki ba don randa ta girka min taliya sai da nayi amai tsantsan kuiya bata wanka sai yamma gata da body odour tsantsan kazanta ba shiri na nemo mai aiki amma zahra ta koreta acewarta zance inason mai aiki in banda tsantsan kishi babu abunda ta iya, ni kyankyaminta nakeji duk wannan adon da takeyi yanzu babu shi, idan nafita gun aiki haka nake zama nayi uban tafumi ina tunani ga bakin cikin zahrah ga damuwan junainah. . #ays #whatsapp #07066508080
0 comments:
Post a Comment