Hausa novels 2023

  • Home
  • Ciwon Idanuna
    • Internet
    • Market
    • Stock
  • Agola
    • Dvd
    • Games
    • Software
      • Office
  • Mijin Biza
    • Child Category 1
      • Sub Child Category 1
      • Sub Child Category 2
      • Sub Child Category 3
    • Child Category 2
    • Child Category 3
    • Child Category 4
  • Kwarata
  • Health
    • Childcare
    • Doctors
  • Inda Ranka

Tuesday, October 24, 2017

'YA'YA DA KUDI Page 35-40 (THE END)

 October 24, 2017     'YA'YA DA KUDI 1-END     No comments   

YA'YA DA KUDI Page 41-45 (THE END)
.
Shirye-shirye biki akeyi ba sanya, su Hajiya Jamila.k’irjin biki, su Farhat da Queen Neena takanas suka koma gidan Hajiya Suwaiba da zama, abunda aka shirya za’ayi ran Alhamis kamu, sai Jumma’a Walima da daddare kuma dinner, washe gari asabar yini. Komai ya tsaru yanda ake so, yau ne ranar da za’a fara Kamu, da yamma ko kwaye sun shirya, har an kaisu gun jiran isowar Amarya ake, ba’a dade ba kuwa ta iso cikin wata lafiyayiyar mota, tun dana zuba ido ma Khadi kasa d’aukewa nayi, gaskiya tayi kyau, duk yan guri sai yaba kyanta suke, taro yayi taro, komai yatafi yanda akeso, sai kusan shida suka gama kamu, daga gun gidan, Hajiya Suwaiba aka sake kaita. Washe gari akayi walima shima tsaru daddare kuwa sukayi shirin dinner. Hajiya Suwaiba ta bada umurni akai Amarya gidansu daga can za’a wuce da ita Dinner har a kaita gidanta, wannan umurnin Mum ne. Masu karatu in bakwayi bamu guri, tundaga nesa na hango motoci jere suna d’eban mutane, sai da aka gama diban kowa, na hango wata maroon d’in lemo zeen ta perker, su Gwaggo da’ake leke, baki tasaki tana kalo, don tunda take bata tab’a, ganin irin motarba. Nan akace afito da Amarya Inna Yalwa ce ta rakota, ohoho sunan wani kalma waishi sorry!! Masu karatu karkuga Khadi, in har nace zan iya tsara muku kyan da tayi, wayana ba zai d’auka ba. A hankali suka isa jikin motar tashiga, ana tayar da motan taji an rik’o hannuta, a razane ta juya Umar ne yaaha kyau.
.
Koda suka isa gun dinner duk wanda ya gansu sai ya yaba, haka taro ya kare kowa cike da murna. Da safe Malam ya kira Khadi, ya mata nasiha, yan’uwan Mamanta suma nasiha suka mata, Gwaggo da k’afarta tazo tana kuka ta roki Khadi yafiya, Khadi tace” ba komai ta yafe mata. Da daddare aka d’au Amarya sai gidan Umar niko Rash nace”fatan alkairi. Gwamna gida mai ji da kyau ya bamasu Malam, yace”karsu d’au tsinke acikin nasu. Haka ayi suka koma, tsakani Beeba da Dr Abdul ko wata soyayya ne mai cike, da qauna sukeyi ma junasu, Gwaggo yanzu kamar bata gidan don Albarkacin Khadi takeci. Kwanaki sun tafi shekaru sun sud’e, koda naje gidan Khadi na hango ta da yaranta, sun girma suna gudu ko ina, Khadi yanzu ta dawo cikakoyar mace mai aji da kamala. Gwamna ya biya ma su Gwaggo da Malam aiki Hajji suka tafi.   Bayan sun dawo, su Gwaggo an dawo Hajiya, Gwaggo ne ta fito daga unguwa ta kame abayan mota, dai-dai kwanar unguwansu, ta hango an taru, wata mata sai dukan wata yarinya take, da sauri tasa mai driver ya tsaya, wani ta tambaya maike faruwa nan yasanar mata, yarinyar da ake duka yar riko ce, wai taje tala ta b’atar da naira hamsin ake dukanta.
.
Da sauri taje ta rike matar na, tace”haba baiwar allah mai yayi zafi haka?. “Akan kd’in da baitaka kara ya karya ba?” Ko dan kinga bake kika haifetaba? “Kisani fa ‘YA’YA DA DUKIYA BA’A K’ETARSU. nasiha ta mata sosai kafin ta ba ma matar 500 ta kuma ce karta daki yarinyan ta tafi. Bayan kwana biyi Gwaggo na zaune a gida, taji jiniya kafin ta mike saiga Khadi tashi da yan ‘YA’YAN TA, da gudu sukayi gun Gwaggo duna oyoyo grany, Gwaggo tace”washh yaran nan zaki karya ni, takali, Ahmad tace”ni yanzu na fasa Auren da kai ka tsufa, Hafsat”ke kuma kinyi kwaliya kinzo ki kwace min miji. “To baya sonki” Dariya sukayi gaba d’ayansu, rayuwa kenan hausawa sunyi gaskiya da kalmasu ta Mahak’urci mawadaci. Kira gareku yan’uwa mata, kunga yanda labarin nan ya kasance akan Gwaggo, kusani ‘YA’YA ko bana ka bane, kurikesu tsakani da Allah, bakasan mai tai makonka ba, bakusan wazakuci albarkacinsuba. Allah ya bamu YA’Ya na gari Ameen.
.
ALHAMDULILAH  Alhamdulilah! Dukkan yabo sun tabbata ga Allah ubangijin sammai da kassai, wanda ya bani ikon kammala wannan littafi lafiya, kuskuren danayi ya Allah ka yafe min Ameen. 
  
Copied By
Abdullahi Yahaya Saad (AYS)    
    Dandalin Ays        
    Hausa Novel  
   Dandalin Nishadi
Dandalin Hikayoyi Da Hausa Novels     

. CALL or SMS    
  +2347066508080    
.
   WHATSAPP NO:   
   +2347066656752

Share this

WhatsApp
Email ThisBlogThis!Share to TwitterShare to Facebook
Newer Post Older Post Home

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts

  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 11 to 20
    Tunda aka bud'e mana muka fito hadimansa sukayo caa akan mu, kowanne k'ok'arin nuna farincikin sa yake ga Galadima.     Casuke A...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 31 to 40
    Na dad'e ina barci kafin Na tashi, nayi mamakin ganina ni kad'ai, bansan time d'in da Galadima ya ficeba, sakkowa nayi daga gado...
  • RAINA KAMA Book 1 Page 1 to 10
    RAINA KAMA......!!♦_*                _{Kaga gayya}_          *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_* *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!._* 👉🏻1⃣      *Matsanan ...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 21 to 30
    Yanda ya rik'e hannun yasani fad'in “please yalla6ai akwai zafi fa”.         Sassauta rik'on yayi, ya sauke ajiyar zuciya, murya...
  • BARIKI AUREN SOJA Page 51 to 60
    Motocine guda shida aka ajiye musu sababbi dal suna sheki ta tsakiyar tasha Adon balloon kana gani Kasan motar AMARYA ce ta fito tareda su ...
  • KASUWANCI NA Page 61 to 70
    Ameer kasa jurewa yayi gaba daya jikinsa ya fara rawa,tunawa Meenat tayi ba Muharraminta bane sai ta dan matsa kamar zata fada kasa ta wayan...
  • KASUWANCI NA Page 31 to 40
       A kunyace na Zauna a daya daga cikin kujerun palon nima sannan nace Ina yini kazo lfy,cike da fara'a ya amsa lafiya Alhmdllh Madam, d...
  • UMURNIN IYAYE Page 51 to 60
    Suna isa asibitin emergency ward aka shiga dashi  Wani kujera suka zauna akai Hakeem yana shafa bayan Mami a hanakali yana bata hakuri shim...
  • UMMU AYMANA Part 6
      *UMMU AYMANA PART 6* Suna isa Asibitin likitoci suka rufu akanta,wanda da taimakon Allah bata jimaba ta farfaɗo se kuka takeyi,prince kasa...
  • MIWASMITI Page 31 to 40
    Kuka ta Kuma saki gamida kamo hannushi ta matse a tsakiyar qirjinta Dan jin wani irin suka da yake mata Ga jiri da takeji gaba daya bata gan...

Categories

  • 'YA'YA DA KUDI 1-END (8)
  • 'YA'YA MATA 1-END (9)
  • 'YAR BOKO 1-END (6)
  • 'YAR FULANI 1-END (14)
  • 'YAR GIDAN TSOHUWA 1-END (6)
  • 'YAR JAMI'A (9)
  • 'YAR MAFIYA 1-END (6)
  • 'YAR TALAKAWA 1-END (7)
  • AGOLA 1-END (17)
  • AKIDATA BOOK 2 Page 45 -End (11)
  • ANAL 1-END (12)
  • ANTIN YARA 1-END (6)
  • AUREN JARI 1-END (9)
  • BAKAR MACE 1-END (3)
  • BARIKI AUREN SOJA 1-End (8)
  • BINTU 1-END (7)
  • CIN AMANA KO FANSA 1-END (10)
  • CIWON IDANUNA 1-END (7)
  • CIWON IDANUNA AUDIO (2)
  • DAGA TAIMAKO 1-END (5)
  • DAKON SO 1-END (4)
  • DAMA TA BIYU 1-END (13)
  • DR BOBBY 1-END (11)
  • DUBU CIKAR MAI CARBI 1-END (7)
  • FULANI 1-END (11)
  • GURBIN IDO 1-END (1)
  • HADIN ALLAH 1-END (8)
  • HIBBAH 1-END (4)
  • INA ZAN GANSHI 1-END (7)
  • INAYA 1-END (9)
  • JIDDARTIL KHAIR 1-End (1)
  • JIHADI 1-END (10)
  • JUWAIRIYYA 1-END (7)
  • JUYAYI PAGE 1-END (6)
  • KASUWANCI NA Page 1-End (1)
  • MACIJINE SHI 1-END (1)
  • MAH NOOR 1-END (5)
  • MAIMOON 1-END (10)
  • MAKARANTAR KWANA 1-END (5)
  • MAKAUNIYAR KADDARA 1-END (10)
  • MATAR ALI 1-END (10)
  • MIWASMITI 1-END (8)
  • MOTAR KWADAYI 1-END (4)
  • NAMIJI BAYA KADAN 1-END (16)
  • NI AYS NAKE SO 1-END (16)
  • RAINA KAMA 1-END (1)
  • RAYUWATA 1-END (6)
  • SHIMFIDAR MIJINA 1-END (3)
  • SONE AJALINA 1-END (5)
  • SURBAJO 1-END (14)
  • TUDUN DAFAWA 1-END (4)
  • TUZURU 1-END (6)
  • UMAR KO FARUUQ 1-END (5)
  • UMMU AYMANA 1-END (8)
  • UMURNIN IYAYE 1-END (7)
  • WAMINAL HOOB 1-END (9)
  • YAN MATAN ZAMANI 1-END (6)
  • ZAYN MALIK 1-END (10)
  • ZUCIYA KOWA DA IRIN TASA 1 (10)
  • ZUMA SAI DA WUTA PAGE 1-END (7)

Social Plugin

  • facebook
  • twitter
  • instagram
  • youtube

Hausa novels 2023

Search This Blog

Powered by Blogger.

Blog Archive

  • July 2023 (7)
  • June 2023 (65)
  • April 2023 (33)
  • March 2023 (132)
  • January 2020 (10)
  • December 2017 (62)
  • November 2017 (33)
  • October 2017 (38)
  • September 2017 (39)
  • August 2017 (75)

Report Abuse

Total Pageviews

Copyright © 2023 To Hausa novels 2023 | Powered By WwW.aysnovel.com.ng
Design By Aysha Adam | Theme By WwW.aysnovel.com.ng | Distributed By Aysha Adam