Hannun nur nai yay motsi, cikin Sauri ya kai dubansa zuwa kallonta,
A hankali ta fara bude idonta a kan fuskar nura ta sauke su, murmushi nura ya sakar mata, dauke fuskarta tai daga kallonsa,
" sannu nur" mumy ta fda tana karasowa gadonta, mumy DA sauki nur ta fda fuskarta dauke da murmushi,
Mumy ce ta taimakata taje toilet tai brush sannan ta dawo ta hada mata tea mai kauri bayan tasha ta musu sallama akan zata je gda ta dawo anjima
Mumy na fita nura yay saurin zama gefenta akan gadon, kanwata ya jikin, nur ta dauke kanta daga inda yake, a hankali ya dora hanunsa akan nata, kanwata kimin magana mana ko naji sauki a raina, ba yadda nura baiyi da nur akan tai magana ba amma tai bnza dashi kamar bada ita yake ba,
Jiki a sanyaye ya koma ya zauna akan kujerar dake gefen gadon a haka suka zauna bbu mai cewa wani a abu har mumy ta dawo
Nura bai bar asibitin ba sai kusan goma na dare amma har lokacin bai samu kalma ko daya a bakin nur ba duk jikinsa a sanyaye ya tafi
.
Washe gari karfe takwas nura ya nufi asibiti ko break fast baiyi ba, a hankali ya tura kofar dakin nur bata gadon sai mumy dake zaune gefen gadon
" mumy ina kwana, " lpya lau, " ya mai jikin, jiki Alhamdulilah yayi sauki, yauwa daman ina san zuwa gida yanxu in nur ta fito kace na tafi, plssss ka kula da ita dan zan dan jima,
" toh mumy Allah ya tsare, Amin mumy ta fda tana ficewa,
A hankali ta turo kofar bandakin ta fito ganin nura a tsaye yasata hade ranta, har ta karaso gadon ta zauna, ko kallonsa ba tayi ba ta jawo mai tana shafa
" kanwata kin tashi lpya, ya jikin naki, ko motsa baki batai ba bare ya sa ran zatayi magana tana gama shafawa ta kwanta akan gado tare da lumshe idonta,
Tabbas ta san yayan nata ba santa yake ba kawai tausayi take bashi, dan tausayin tane yasa ya dakkota daga garinsu ya kawota nan, inkwa haka ne tabbas zuciyarta bata mata adalci ba da ta raya mata nura na santa duk a cikin zuciya nur ke tunani a hankali hawaye suka fara biyo idonta suna fita
" kanwata me aka miki kike kuka dan Allah kiyi hakuri koh jikin naki ne,
Gyada kanta tayi alamar a'a
" kanwata dan Allah kiyi hakuri ki daina azabtar dani da yin shirunki, ki yafe mun laifin da na miki, tabbas nasan bn kyauta ba amma kiyi hakuri Allah yana tare da masu hakuri,
Nur ya fda yana rike da hanunta,
Ganin bazata kulashi ba yasa dole ya hakura ya kyaleta
.
Kwanan nur biyu a asibiti aka sallameta amma har lkcin nura bai samu sauki wajan nur ba sosai yaji ba dadi daman haka masoyi yake ji in abar kaunarsa ya juya mashi baya, tabbas baiyima nur adalci ba
" nura wai tinanin me kakeyi ne ka shiga motar mu tafi gda mana, mumy ta fda tana kallon nura
Murmushi yay yace toh mumy sannan ya shiga ya jasu suka tafi gda
Yau kwanan nur biyu daga sallamowa daga asibiti nura kullum nan gdan yake wuni amma ko kallo bai ishi nur ba
Da sallama ya turo kofar ya shigo gidan, mumy ce a falon cikin shirin fita unguwa,
" mumy ina kwana, lpya lau daman tin dazu nake jiranka zan fita ne kuma sai dare zan dawo dan Allah ka kula da ita, mumy ta fda tana ficewa
Tana zaune akan gado tana dadadn na wayarta daga ita sai wata doguwar riga blue, sosai riga ke nuna yanayin dirintq,
A hankali nura ya turo kofar ya shigo da sallama jin muryar nura yasata kin dagowa, ta amsa masa sallamar ciki ciki
A hankali ya karaso inda take tare da zama a gefenta,
" kanwata ya jikin naki, nura ya fda fuskarsa dauke da murmushi,
" ai kasan bn warke ba da zaka tambayan ya jikin, nur ta fda tana murguda baki
zaro ido nura yayi,
" ni kike harara kanwata harda murguda baki,
" eh din an murguda
" haba kanwata me yasa kika tsane ni haka kinsan irin kunci da matsin da zan shiga in kina min hakan, ko so kike ki doran hawan jini, nur ya karashe maganar kamar zaiyi kuka
"Ni da ka shareni tsawan lkci bance ka tsaneni ba sai kai, ba ka damu da halin da nake ciki ba baka damu da lpyata ko ta jaririn dake cikina ba ko baka sona ai naci albarkacin danka dake cikina amma kwata kwata ka juyan baya...... Kukan da yaci karfinta ne yasata kin karasa maganar
Sosai jikin nura yakara sanyi janyota yayi jikinsa " kanwata kiyi hakuri wallahi batan rai kikayi shi yasa amma kinsan ina sanki kuma ko da yqushe da sanki nake kwana nake tashi kullum sanki kara shiga zuciyata yake kiyi hakuri kinji,
Nura ya karashe maganar kamar zaiyi kuka,
Na hakura yayana, kaima ka yafe mun nima na yafe miki kanwata, nura ya fda yana manna mata kiss a kumatunta
*ngde sosai da adduanki sisterna, Allah ya raya mana abul bisa turbar musulunci amin summa amin*
,
Nura ne ya taimaka mata sukayi girkin rana sunayi suna zabga soyayarsu, a haka ranar suka wuni da yamma suna zaune a dakin nur akan gado,
" kanwata, nura ya fda yana kallonta, wlh ina bukatarki fah yanxu, dariya tayi, yayana ba gani ba, ganin nur bata gane mai yake nufi ba yasa shi matsawa kusa da ita ya fara kissn dinta ko ta ina, nan da nan suka fita hayyacinsu, ganin nura na neman wuce gona da iri yasa na janyo musu kofa nai waje,
Kwanci tashi ba wuya wajan Allah nur an samu addmssn a b.u.k sun bata medcne, sosai ta maida hankalinta ga karatunta ba ta wasa kullum drivern mumy ke kaita ya dakkota a haka semester su ya fara ja
Kwanci tashi ba wuya wajan Allah cikin nur ya fito sosai kuma ya shiga watan haihuwa ko yau ko gobe, nura kullum yana makale da nur kamar zaa kwace masa ita, tin cikin nur na da wata shida akayi bikin kannan nura auta da yayarta,babar aka kaita kaduna sai auta kuma da ta auri dan kanin mumy aka kaita katsina
Aisha kuwa gaba daya ta mnta da wata nur dan ko zance nur basa yi a gdan da ita ce ke kokarin fda ma nura ina nur, ganin kamar ba yason zancenta yasa ta daina mashi
Yau kwanan su nur biyu da gama jarabawar second semestern su sun tafi hutu wanda suna komawa zasu shiga level 2 sosai nur cikin yasa girma amma yayi mata kyau ta kara cika indai mutum ya ganta sai ta burgeshi
Nur ce kwance a saman cinyar nura,mumy na gefensu suna kallon wani film a m.b.c drma, sosai nur ke jin dadin shirin,
" mumy wai yaushe nur zata koma gda na ne, nura ya fda yana shafa kan nur
" iyeeeee masu gda toh sai tayi arbain, da ko dan da kukasamu yayi wayau,
" kai mumy dan Allah, kinsan yadda nake kewa.........karar da nur ta saki ne yasashi kin karasa maganar da yakeyi,
" nura me ya sameki haihuwar ce, mumy ta fda a rude, ganin halin da yarta take ciki, daki ta nufa ta dakko key nura ya sata a kafada suka nufi asibiti,
Cikin gagawa suka karbeta kasancewar asibitin na kudine,
Mumy da nura sai zagaye suke suna jiran fitowarta
.
Cikin mintunan da ba su wuce talatin ba nur ta zan kado kyawawan yayanta maza guda biyu
Wata nurse ta fita fuskarta dauke da murmushi ta sami su mumy
Congratulatn, an samu twince maza gaba daya, murna sosai mumy da nur sukai rafar dubu dubu nur ya bawa nurse din guda biyu, sosai tai murna
Bayan angama gyarata ita da jariran aka sallamesu kasancewar lpyarta kalau
" hello Alhaji nur ta haihu, daga daya ban garan aka ce " haba me aka samu, " yan biyu ne duka mata, sosai dady yay murna yace yqnxu zai kamo hanyar kano
Suna isa gda mumy ta hada ma nur ruwan wanka sannan akayi mata, nura kwa na makale da twince dinsa
Da kyar nura ya bada twince aka musu wanka, abba yayiwa waya da kaka ya fda musu nan da nan kaka ta fita tana fdawa makota, duk wanda yaji sai yayi mata murna,
Yau kwanan nur biyu da haihuwa har lkcn nura bai fdawa Aisha ba, kaka ce tai sallama tare da turo kofar Aisha na zaune tana kallo,
Ciki ciki ta amsa mata sallamar, ina nuran yake, ya nazo ganin mai jego naga gida ba kowa,
Duuuum gaban Aisha ya fdi, wace kuma me jego, Aisha ta fda rai a face,
Ke bansan bar badanci kina nufin kice kuna zaune gda daya da nur baki san ta haihu ba, kaka ta fda rai a bace
Cikin tashin hankali Aisha ta mike dan kwata kwata ta manta da wata nur, wace nur din ce ta haihu Aisha ta fda,
Kan kaka tai magana nura ya fito daga daki
A'A kaka sai yau zaki zo ai angwayan naki sunyi fishi dake ace sai da suka kwana 2 kika kazo, bari kawai wannan salamiyar matar taka batasan nur ta haihuba suna gda daya
" kaka ai nur tin da ta sami ciki mumy da dady suka kwace min ita, ba irin fishin da bnyi ba amma suka hanani ita, tana gdan mumy mu tafi, nura ya fda ba tare da ya kalli Aisha ba
Mutuwar tsaye Aisha tayi tabbas zuciyarta ta yaudareta da ta fda mata nura ya saki nur gashi har ta haihu kuma in ta fahimci zanjen yan biyu ta haifa kuma maza,
Kamar mahaukaciya Aisha ta shiga daki ta dau key din mota tai gidan mumyn ta
,
Bankada kofar dakin tayi ta shiga bako sallama mummy! Mummy!! Mummy tana ta kwalawavmummyn kira cikin hanxari mummyn Aisha ta fito ta tarbi yar tata, lfy dai Aisha, ina fa lfy mummy Nur tana gidan mymmynsu Nura ashe bai saketa ba har ta haihu yan biyu duka maza, sallami Mummy ta shuga yi, ke da wasa kike ko da gaske? Haba mummy da gaske nake nima bai fadan ba yanxu kaka tazo daga kauye gunta nakejun lbrn.
Zaunar da yar tata tayi kan kujera tace tirka shi toh au bamuci ta zama ba dole mu mike mu samu mafita, Aisha ta dybi mumynta tace mumy na shiga uku ki taima keni pls, kwantar da hankalinku yata xan share hawayanki gidan Nur tamkar Nur ta barshi ne, mikewa tayi taje daki ta dauko gyalenta ta dawo tashi muje.
Gurin wani shahararren boka suka je nan suka fara xayyana masa dalilin zuwansu nan boka ya tuntsire da dariya, ya dubesu yace angama amma akwai sharadi ita yartaki sai taxo na sadu da ita na kwana bakwai wa'uya zubilla cikin hanxari Aisha tace na aminve indai bukata ta xata biya na rayu da Nura ni kadai, dariyar mugunta boka ya dinga yi, nan ya umarci Aisha data shiga dakin dake yamma dasu, haka uwar tana kallo amma ta kasa komai saboda son xuciya waiyaxubillah.
Haka ta kasance tsakanin boka da aisha har tsawon kwana bakwai, nura sam bai ma san tana fita ba tunda ya tare gidan mumy, anyi suna naganu na fada domin yara suncu sunan kakaninsu daddy da abban nur amma ana kiransu da *Aslam* da *Ashraf*, sosai yara da uwarsu sunga gata domin sun san su yan dangine, daddy ya musu kyautar filaye da kudi miliyan daidai a cikin acc dinsu, shagali kam anyi, ranar suna gida ya cika ya batse yan panisau ma ba'a barsu a baya ba domin sunxo kuma sunyi rawar gani.
.
*2 week later*
Nur da yaranta suna cikin kawar mummy da dady da kuma uban gayya domin ya daina komawa gida ma, suma iyayen ganin irin rashin arzikin Aisha tasa sukayi burus da ita, haka suka kasance suna tarairayar surukarsu ta mutunci da jikokinsu.
.
Wata ranar talata Nura ya fito sanye cikin suirt baki sunyi bala'in masa kyau yana ta kamshi, Nur ta dubeshi tana murmushi tace yayana sai ina kayi kyau fa sosai, ya janyo ta jikinsa yace gun auntynki xani, tuni Nur ta bata fuska tana kokarin xamewa, haba kanwata me nayi kuma kodan nace xani gun auntyki toh kwantar da hankalinki na fasa, Tayi murmushi tace 'a a yayana kaje kar Allah ya kamaka da laifin rashin adalci, ya sumbaci goshinta yace kin amunce, tace eh yayana ya jen ya sumbaci yaransa da suke bacci ya fita.
Tunda Nura ya fita yau kusan kwana biyar bashi ba labarinsa wayoyinsa duka akashe, har su mummy hankalinsu ya matukar tashi, Nur kam duk ta wani susuce daddy na zaune rike da ashraf mummy tana daki, Nur ta fito ta gaida daddy tace daddy ansamu labarinsa kuwa, 'aa kawai yace daki nur ta koma cikin hanxari ta dauko mayafinta ta nufi kofar fita, Nur ina xaki daddy ya tambaya"gidanmu xanje na duba ko yana can tunda ranar yace gun Aunty aisha xashi, bata jira mai xaice ba tayi waje.
Tana shiga gidan taga motarsa da sauri ta karasa bude kofar falon tayi ba tare da sallama ba, amma abinda tagani ya matukar bata mamaki, ta kumayi dana sanin zuwanta, Nura ta gani da Aisha suna tsakiya da shaaninsu na ma'aurata taja ta jingina da jikin bango saboda jirin dake dibarta innalillahi kawai take ambata.
Aisha tagani akanta tana mata dariyar mugunta, malama lfy zaki shigo mun gida bako saklama?, " cikin bacin rai Nur ta dau hanu ta wanke aisha da mari, zata kara mata itama taji an mareta, ganin Nura ne yasa ta budewa idonta toka ta fara zaxzagamai bala'i, ke wacw irun jaka ce karya, kin biyoni nan in miki meye?toh kafin na bude idona ki bace mun dagani cike da mamaki Nur ta ke kwllon Nura, haka taja jiki asabule ta juuya.

Cikin tashin hankali nur ta fita batasan inda take sa kafarta ba da taimakon Allah ta karasa gda,
Yanayin da su dady suka ganta ba karamin daga musu hankali yayi ba, cikin tashin hankali mumy ta rukota nur me ya faru, da kyar nur ta basu lbri tana kuka,
Inalilahi waina ilaihir rajiun, abinda mumy da dady ke yi kenan a bakinsu har suka samu nutsuwa, tabbas ko shakka bbu akwai abinda ke damun dan su amma ba yadda za ai suce ga takamai man abinda ya sameshi, da kyar mumy ta rarashi nur tayi shiru
Abu kamar wasa nura yau kwanan sa goma rabansa da gidan mumy, kuma ya kashe wayoyin sa gaba daya,
Nur kuwa duk ta rame dan gaba daya ta fita hayyacinta, ko abinci bata ci sosai,
" hajiya ki shirya ke da nur din muje gdan sa mu ga mu kuma da me zai kar be mu, ba musu suka shirya suka tafi,
Da sallama suka shiga falon, nura da Aisha na zaune ana ta faman shan soyayya
.
Mtswwwwww aikin banza kawai baza a taba barin mutum ya sake da iyalansa ba banda abin kunya ina na taba jin uban miji yazo gdan dansa Aisha ta fda cikin bacin rai,
" yanxu nura kana kallon abinda matarka kema mahaifinka kayi mata shiru, mumy ta fda cikin tashin hankali, " toh mumy me Zan mata Ku fa kuka zo inda take ai gaskiya ta fda
" na Shiga uku na haifi da wata ta dinga juya minshi wallahi Aisha baki isaba Allah ya fiki, mumy ta fda tana kuka
Dady kan waje yayi dan tabbas yanxu ya tabbatar asiri ke dawainiya da dan nasa kuma insha Allahu zai yi iya kokarinsa dan nemawa dan nasa lpya wajan Allah
" kinga malama ki fice min daga gida sai ki tafi can ki karata da kukan ki, kar ki dagan hankali, Aisha ta fda tana nuna mumy da yatsa, nur wadda tin da sukazo bata ce komai ba ta matso kusa da mumy tare da rike hanunta, dan su fita
" banxaye kawai, kuma wallahi kuka kara shigo min gida sai kunyi da kun sanin zuwa gda na, ganin Aisha na zaginsu yasa nur juyowa cikin bacin rai
" ke dan ubanki ki gyara zancenki mu din ba saaninki bane bnza jahila kawai ni tinda nake ma na taba ganin jahilin mutum kamar ke, nur ta fda rai a bace
Cikin bacin rqi Aisha ta dago hannu zata mareta, nur ta rike hanun ta wanka mata kyawaean mari guda biyu,
Ganin nur ta mari Aisha yasa nura ya maso kusa da ita yana huci kamar namijin zaki, ya daga hanun zai mareta ta kauce
" zan maka uxiri daya ba a hayyacin ka kake ba amma wallahi da sai na gwabza muku rashin mutunci da ga kai har matar taka, nur ta fda cikin masifa, hanun mumy taja sukai waje
Tin daga ranar gaba daya suka dukufa yiwa nura addua, sannan kusa sa ana mashi, sanda nur tai arba'in taje panisau tayi sati daya sannan ta dawo gda
" sosai ta maida hankalinta ga karatunta dan sun koma twince kwa anyi wayau sosai, kamaninsu sak da mahaifin su,
.
Tin da boka ya sadu da Aisha shaidan ya kwawata mata boka gani take duk duniya yafi kowa sarrafa mace, hakan yasa wata rana taje ta sameshi
" hajiya kina da wata bukatarne dan nasan waccan bukatar ta biya, " eh boka bukatata ta biya amma ina so na zamar maka tamkar mata dan sosai naji dadin muamala da kai,
" kar ki damu zan fi kowa san hakan dan ke din ta musammance nima kaina bntaba haduwa da wata mace da naji dadin harka da ita ba kamarke, tin daga ranar boka ya zama abokin alfashan Aisha
Kwanci tashi ba wuya wajan Allah yau shekarar twince daya da haihuwa har lokacin nura bai waigesu ba, sosai sukai wayau ga baki suna tafiya ga kuma hakora, yaran abin shaawa duk wanda ya gansu sai sun bashi shaawa
Da daddare suna falo suna hira dady ya kalli mumy yace " na karbo rubutun wajan malam na kadage a jaba yace indai na bashi rubutun ya sha sau uku da safe da rana da daddare ba zaiyi kwana ukuba asirin bai karye ba amma fa sai mun dage da addua a daran yau,
Nur kema ki mashi, yaushe zaku gama exam din, saura kwana uku insha Allahu daddy
Inyeee kice yar gatan mumy an kusa shiga level 3, insha Allahu dady, Allah yasa gaba daya suka amsa da amin sannan sukaje sukai nufin kwanciya dan karfe daya zasu tashi suyi sallah dan nemawa nura sauki wajan Allah
Allah ka yaye mana duk wata damuwa dake damun mu, ina miko gaisuwa ga son dina sister haima a masa kisss hudu a kumatu
0 comments:
Post a Comment