'YAR FULANI Part 1-5
.
Na Aysha Ali garkuwa.
.
Na Aysha Ali garkuwa.
.
Motoci kusan guda10 ne suke kan titin sunata tsallah gudu 3nagaban fadawa ne sai Na 4 shikuma mai martaba ne aciki sai mai binsa shikuma waziri ne da mu karrabensa guda 2 masu bin nasu waziri shima fadawane aciki sai motarsu yarima Na baya kuma shima Na dogaraine tafiya ce mai nisan gaske sukayi sunfito daga iyakar Cardi inda mai martaba yaje yawon rangadi dan magance matsalar dake tsakanin makiyaya da manoma yerimi dayake bayan mota azaune ya lumshe idonsa yana shakar iskar da take ratsa wurin gaba daya ga pamshi furanni da yake keta hancin duk wani Dan Adam dayake wuri bishi yoyine kala kala awurin yana cikin jin nishadinsa yaji direban nasa yayi wani irin wawan birki cikin sauri ya bude idonsa ya mati lfy kuwa cikin girmamawa yace oga dabbobine aka hanyar gaba daya ahankali ya daga idanunsa ya kalli kan hanyar ya kara bude idon da kyau yaga dai abinda yake ganin da gaskene ko ko idonsane yake mai gixo dabbobine bila adadin suna fitowa ta kudu suna yin arewa apallah zasu kai su 1000 ga shanu d rakuma ga dokuna tumaki abin ba iyaka .yace to yenxu mati tsayuwa zamu har sugama wucewa? Mati yace to oga sunfa cika hayyar gaba daya babu ta inda xamu Tasha mu wuce.ya Amman dai kasan so nake in samu jam in sallar manpariba a gida ko? Ku kaga mai martaba zaita jiranmu agaba.to waima ya akayi kabari suka tseremana su yasukayi suka wuce. Mati yace kayi hakuri oga wlh dabbobine sukayi mana shigar sauri.cikin tsawa yace mati maza ja mota mutafi yace oga tayaya aharzupe yace koma tayaya nidai kaja mutafi insamu inyi sallah agida imayaso kataka su insunji wuya zasu bamu hanyar ya iska marasa hankali suxo su zubawa mutane dabbobi akan titi saikace dama titin don su akayishi kaja mutafiko.jikake fas fas yanata bugesu wasu Na faduwa wasu kuma sukayi baya wasu sukayi gaba gaba daya suka hargitsa wurin da kokekensu.mati yaja birki saida kan yarima yayi gaba yayi baya yabugi jikin kujera aharxupe cikin masifa yafara yiwa mati bala.I ohoo yaukam kasheni xakayi kenan xaka karyamin wuya abanza.mati yace oga wata yarin yacefa akan titin.yace to kurmace ita ko makauniyace tana ganin abin dazai kasheta kuma tana tsaye mati yace itace mai dabbibin Dan naganta da kayan fulani. To kaje kacemata tabamu hanya muwuce.bai karisa rufe bakinsaba kawai yaji kas ta radawa glass din motar sandan hannunta gaba daya glass din ya tarwatse ajikinsu tunda suke maganar Nazir yana jinsu Amman bayai samusu bakiba don yasan halin Hassan yanzu zai haushi da fada ya huce akansa abanxa.sai yanxu day aga yarinyar ta fasa musu glass dinmota dama ta gefen dayake take tsaye ahankali cikin nitsuwa yafara bata hakuri yace baiwar Allah kiyi hakuri birkine yadan so ya tsinkemana don Allah kiyi hakuri kuma kigaya min nawane kudin asarar damukayi muku sai in biyako yafada yana mai kaskantar da kai.cikin gurbataciyar hausarta irin ta Fulani tace bana son reinin wayo karku maidamu dabbobi man dan iskanci kuna gani kunayiwa mutane asara Dan rashin imani kuna taka dabbobi kunaji sunata kakkaryewa masu matuwa suna ta mutuwa Amman ko ajikinku daye baku da imani kuma kun dau kemu kamar ma haukata ko?.cikin tsawa dajin haushi hassan yace to dama kumenene ba gondama mahaukataba ansan sunada larurar haukaba kufa bakuda babanci da dabbobinku kai wani lkacinma dabbobin sunfiku hankali kallekifa me marabarki da tafiya tsirara wai adole kinyi kwalliya jahilan banxa jahilan wofi wadanda basuda wani amfani adoron kasa in banda tada zaune tsaye ba abinda kuka iya kauyawan banxa.

Cikin tsiwa itama race badai niba yace tsaiwa inba keba ta murguda ba ta harareshi tace sai kai aijahili shine maikisan kai yace ke kinsan koni waye kuwa kike gayamin Baker magana ta sake cillamai harara tace koma dai kai wayene nidai wlh ba tsoronka zanjiba.cikin hamzari yakama murfin nota xai bude Nazir yayi saurin rikeshi yace haba yarima ai wannan ba girmanka bane fada da mace kumama bororiya ai den kazubda class dinka ka shareta mutafi kagafa har anfara kiran sallah hassan yace kaji shegiyar yarinya nitake gayawa bakaken maganganu.
Da sauri wanidan saurayi ya iso gunsuya kama hannun yarinyar yanacewa bimbi mutafi gida maiyasa bakye jin maganar Bappa kinada rashin hakuri. yace don Allah malam kuyi hakuri kutafi.nazir yace to asarar damuka yimukufa? yaron yace Bappa yahanamu karbar abun biya kuje kawai mun yafe. Nazir yace mungode Allah ya kare gaba yaron yace ameen itakuma tace nidai ban yafeba suka juya suka tafi.
Suma mati yatada mota suka tafi hassan dai sai huci yaba ba.abarshi ya maketa ba nazir yace haba yarima saikace Kayi yaki da makiyanka wannan huci haka.
Cikin matsifa yace ehh ai yakinne wlh nanda wata 3 duk wani bororo xai bar jihar Gombe sai dai sunemi inda xasu shiga da dabbobinsu ma haukata kawai kagafa dama matsifarsuce tasamu wannan yawon rangadin naxir yayi dariya harda tafa hannu yace inadai a gombe kawai xaka koresu ba Nigeria gaba dayaba zaka koresu.ya Amman dai kasan inada damar da zan koru ajihohin dake kusadamu kaga zan iya korarsu saga bauchi da Adamawa haka kuma katsina Kano kuma damancen basuda mahaukatan makiya kamar namu. Nazir ai wlh kaikam halin sai allah dai dai lokacin mati yadan hancin motar cikin gidan bayan baba mai gadi yabudemusu gate ....

Tun mati bai karisa yin parking ba yarima ya bude motar ya fita yaje yayi alwala yatafi masallaci ya samu yayi sallah manpariba yana idarwa aka tada ikama sallar isha sun idar da sallah suka fita ajere shida nazir suna tafiya hassan yaji andora masa hannu kan kafadarsa anjawoshi koda bai juyaba yasan waye yayi masa haka don yasan Hussaini ne kadai zaimasa haka yace yadai brother kundawo lfy ko? ya akayi su mai martaba suka rigaku isa?kodai katsaya ganin Garine? Hassan yace wai kai kam brother bakinka baya iya shirune ko dai baka gajiya ne da surutu mutum kamar aku baya iya nutsuwa.

Nazir yayi yace Hussain wlh hucewa zaiyi akaka dai dai lokacin suka shiga cikin babban parlor inda duk mutanen gidan suka hallaru don cin abicin dere suna shiga Hussain da nazir suka nufi dining suka zauwana shikuma hassan yaje ya zauna kan kujara ya turo hularsa kan fuskarsa ya kishin kida yanata kada kafa.Umma ce tafara masa magana tace yadai babana baka karaso kan dining ba lfy kuwa?mai martama yace yarima kodai gajiyar hayyace take damunka shidai kai kawai yake girgiza wa alamar a a Hussain yace brother kaxo muci abici kajiko? Cikin hada fuska yace bazanciba jaka diya da keta zirga zirgan hada musu abinci taje takawomar nono mai sanyi tacemai Dana ga abinda kakeso nakawo maka ahankali yace mane mama tace nono ne.yace bazan shaba ya isheni cikin mamaki tace nonon yace eh mama natsani nono natsani masu saida nono.gaba dayansu suka juyo suna kallonsa da mamaki a idanunsu.Umma tace mai martaba mai akayiwa yarima ne a tafiyar da kukayi mai mai martaba yayi dry yace sai dai kutabbayi naziru tunda tare suke Amman nikam bansaniba. Cikin kaduwa Hussain yace nazir me akayiwa brother na?nazir yayi dry .yakwashe lbrn yadda sukayi da yar Fulani yagayamusu yaci gaba dacewa yace cikin wata uku duk saiya kori makiyaya akasar bubayero.sarki yayta dry.Umma kuma taje gunsa tanata lallabashi akan yaje yaci abinci.jakadiya takawo wanna yace bazaiciba takuma kwaso wani takawo yace a a.
Ammi da tunda sukafara maganar takaici ya hanata samusu baki don tasan tana farawa Umma da sarki zasu hauta da fada. sai yanzu data samu sarkin yafita cikin jin haushi da takaici tafara fada tanacewa aikin banza ai wlh kukuke kulashi kada Allah yasa yaci abincin cikinsa ko cikin wani harda wani zaka kori Fulani a Gombe kakoresu tunda kai kakawosu wlh Kuma haushi kukebani zaku wani damu da bacin ransa mutumin da damancan ba a gane farin cikinsa ko bakin cikinsa kullum fuskarsa kamar anyimai bushara da shiga wuta to wlh kanka zakaci mukam inda ka ganmu nanzaka barmu nikuma yanzu indon ta nine kashekara baci abinciba ko agelena.Umma tace ya isa haka Aysha fadan ya isa don Allah kitafi part dinki tunda bazaki iya lallabasaba to kuma karki karamai kayan haushi.ammi tajuya tayi tafiyarta tanata fada'umma tace hassan meza a dafamaka yayi shiru kamar badashi ake maganaba tasake fadin maikake so a hankali yayi maganar.yace sai anjima ina zuwa tace to tagane abinda ya fadane don tana kalon bakinsa.tajuya ta tafi mama takama tattara kwanukan wurin nazir kam dama yadade da tafiya. hussain ne kadai awurin shima dayaga ba kulashi zaiyiba sai yanufi dakin ammi.
Yakai kusan awa 1 awuri.ahankali yatashi ya nufi dakin Umma yana zuwa yasamu su Zubaida ne a parlor suna ganinshi ya shigo suka tafi dakinsu.yayi sallama sau 2 ana 3ne Umma ta amsamasa saida tabashi ixinin shiga tukunna yashiga.tana zaune kan sallaya tana rikeda carbi.tace. hassan ya dago manya idanunsa yakalleta.inda sabo toyaci ace kowama acikin gidanna yasaba da halin hassan.
Don shi zakayimai kira 10 Amman dawuya kasamu ya amsa 1 ma inkuma yarane suka kirashi ko idon baya dagawa yakallesu baresu sa ran zai amsa.musu
Tace mezan dafa maka? yace Umma kidan gasamin nama irin gashinkinnan mai dan roma romannan. Tace tobarin ije yace to .yamika hannunsa yajawo pillow ya Dan kishin kida ya Dan kwanata kadan kuma yamike ya nufi kitchen yasamu Umma da mama suna aikinsu sunata hira kaikace kawayene ba tsoggoma ko kadan.
.
Yace Umma inkin gama INA gun ammi. Tace to ba damuwa yajuya ya tafi yana fita suka hadu da Hussain yace yauwa brother dama kai nake nema.
Yace to nono zan bakene yayi yace a a kawaidai sonake kazo mutatafi kagafa dare yanyi.
To bakasan hanya bane yace eh ban saniba.hassan yace to sai kajirani.yace to ba laifi Dan kanina.
Hassan ya hararesa yace waye kaninka yace kai.dasauri yayi kansa shikuma Hussain ya shiga parlor ammi da gudu.hassan nabiye dashi abaya.
Ammi tana zaune kan doguwar kujera da wani Dan karamin kwano hannunta tana sawa yatsunta lalle.

Hussain yana zuwa ya zauna gefenta yana cewa
LA ammi lalle kike sawane tace e ya kamo hannunta yace kawo nasamiki tace bari kawai nakusa karasawa ma ta dago ta kalli.hassan da yake zaune agefe yanata faman tottoshe hanci da gyetsina fuska.
Toce kai mene kaketa bata fuska? yace wlh ammi dakin wari yakeyi shikin fushi tace warin me kenan
Ko kashine ajikinmu kumama ba wanda yaji warin sai kai me hancin yan gayu ko.yace a a ammi wlh abinnane yake wari ya nuna Dan kwanon data kwaba lalle aciki.
Tace to ai ban kirakaba ko don haka inkaga dama kazauna inkuma bai maka ba kofa abude take sai ka kama gabanka ko.
Shidai baikara cewa komaiba.
Umma ta shigo rike da kula tace gashiko kaci Ku tafi dare yana yi.suka zauna sukaci su biyu
Suka yimasu saida safe suka tafi a motar Hussain.suna xuwa suka samu nazir kam yadade dayin bacci sai sauke numfashi yakeyi .hassan yayi wokka ya yasa kayan baccinsa ya kwanta.yana cewa Hussain Dan Allah kar kadawo inda nake ka takuramin abanxa kaga gaba daya agajiye nake.gobe ko hospital bazan jeba. Shidai bai kulashi ba
Da asuba hassan yatashi yaga Hussain yana kwance agensa .ya ja tsaki yace yaro kamar maye saida nacemaka banason kazo ka takurani Amman saida kazo ka takurani ya dakamai duka yace tashi sarkin naci.nazir kaima tashi mutafi masallaci ya sauko daga kan gadon yanata Mita ni wlh ba abinda natsana kamar kwana da wani akan gado amma don naci saikabar naka kadawo guna don katakurani.
Ahaka dai suka tafi massallacin..

Asalin lbrn su hassan..sarki Usman shine mahaifin sarki Aliyu.sarki Usman yanada mata 2 da yara 5 hajiya Amina itace uwar gida tanada 'yaya 3 Aliyu d Abubakar sai fatima.sai hajiya Maryam itakuma tanada yara 2 Ibrahim d hadiza.suna zaman lfy cikin fahimtar juna.lkcin Da babban danshi Aliyu ya gma karatunshi to awannan lkcinne sarki Usman yayi murabus yabarwa dansa Aliyu gadon mulki.randa aka na damishi sarautar jihar Gombe aranar aka dauramasa aure da nafisa wacce takasance 'yar sarkin Adamawa shekararsu 13 da yin aure.sannan ya kara wani auren inda ya auro yar saikin katsina.h nafisa wacce suke kira da Umma yayanta 4 uku maza daya mace babban dansu mai suna Bashir sai fawas d Ibrahim sai autarta Amina tana aure a daura suma mazan gaba daya sunyi aure.sai h Aysha wacce suke cewa ammi itama yayanta 4 hassan d Hussain sune yan farinta sai amir d Zubaida. Suna xamane namasu ilmi da sanni ya kamata.indai don kashiga gidan nadan wasu kwanaki baka taba babace tsa kainsuba bazaka gane yaya waye wannaba ko yayan wanceba.Umma kusan ita taraeni su hassan da jakadiya ammi bta klsu sosai bazaka taba yerda ita ta haifesuba sabida bata wani damu da shiga harkarsuba.
Sau dayawa sarki sai yasata agaba yana mata nasiha akan tarinka jansu ajiki tanuna musu so koda kadanne..takanyi drya tace towai wanne irin so zan gwada musu wanda umman su bata gwada musuba ko kai kanka ko jakadiya so tako wanne gefe nunamusu shi akeyi yayunsu da kannensu kowa kauna yake nuna musu d yan uwanka gaba daya.yace duk da haka aike uwace kuma dole su bukaci klwarki mussamman ma hassan kina yawan hantararsa d rashin kulawar ki.tace hum shifa wannan yaron dakake ganinsa halinsa sai a addu.a.ya fiye tsiri d iyayi g takurawa kannesa.
Ga shegen kenkenin tsiya shi kowa ma saiya nuna yana kyemarsa.sarkin yayi dry yace baxaki dai canjaba ko?tace a a bance haka ba.
Yace to kikula kinjiko? Ta geda kae kawai ....
.
Nazir Dane ga wazirin sarki rana daya aka haufeshi dasu hassan sun shaku tun suna yara sarki yakan dauku Hassan d Hussain.Suje fada shiku wazuri yana zuwa da nazir. Ahaka suka taso kamar yan uku.sai dai babbacin kama domin da ka kalli hassan d Hussain to ba sai ancema tagwaye bane fararene tas har saida suka Dan yi yellow yellow suna da tsawo d fadin kirji basuda wani banbaci afiskarsu suna da manya idanu masu dogon goshi zara zara g gashin girarsu bakikirin yana kwance saman idon su har wabi sheki yakeyi leben bakin sukuwa koyau she zaka Ganshi yana sheki gashi kamar suna shafa jambaki gashin kansu kuwa kamar Na larabawa sabanin Nazi lallai nazir ma kekeywane ajin karshe to saidai zama atsakaninsu hassan yasa ba afiye ganin kennasaba abin dai gwanin sha awa sunyi karatunsu Na primary anan cikin gombe daga nankuma aka samumusu makarnta a England acen sukayi secondary school dinsu harxuwa university dinsu inda suka karanci likitanci.
Zamansu acan bai batamu tarbiya ba don lkcin da sarki ya zo damaganar zaiturasu waje suyi kararu ammi d Umma suka nuna rashin amicewarsu kan cewa suna tsoron kar tarbiyar su ta lalace suje sukama harkar banza sarki yayi dry yace indai kan wannanne damuwarku to karku damu Indai jinina nane su to insha allahu babusu babu zina babu shaye shaye.
Haka kuwa Allah da ikonsa basu lalaceva
Kodan suka dawoma angina musu asibiti nasu na Kansu yenxu kimanin 1 year kenan da dawowarsu suna aikinsu tuk'uru...

K'arfe biyar dai dai sukayi parkin aharabar gidan kai tsaye suka nufi inda sarki yake zama da yamma Dan ganawa da iyalansa suka ce baba barka da yamma adaidai lokacin da suka zauna.
Yace yawwa harkun taso aikin ne?sukace aimun gama duk abin daya kamata muyi sai kuma gobe in Allah ya kaimu. Yace yyi kyeu Allah ya taimaka yabaku Sa.a ya kareku da sherrin abin Sheri tsakanin mutum da aljan.dukansu sukace amen suka gaida Umma d ammi Hussain yce Umma me zamu samune.
Tace ga fruits kusha kafin mu shiga ciki ya jawo musu fruits din ya dauki apple yafara ci.hassan yace to acici kaidai a rayuwarka baka son bakinka ya zauna shiru.hussain ya tauna apple din ya hadiye yace bakaji abin da bahaushe ya fada ba.wae da barin baki banza gwara tsotsar kunama.duk sukayi ammi tace nidai dadina dakai baka wasa da cikinka.Umma tace to shidin madin hassan baya wasa da cikinsa ai. koba hakaba..yarima hassan ya yatsina fuska yace to dama Umma ai nikam dama ba abinda zanyi in burge ammi.yafada kashi asunkuye bazama kace shi yyi maganarba..

sarki yace wayace maka baka burgeta.in baku burgetaba towazai burgeta. Ya daga kafada alamar oho.yace shimafa Hussain da yake yawan shigemata ma gwatsaleshi takeyi.ammi tace an gwatsaledin ko akwai abunda zakayi.kana magana kana wani yamutsa fuska kamar da majin yatanka kake magana ai wlh kai kam sam baka dace da xama doctor ba da zaifima kyeu ka kasance soja. Sarki yace kai Aysha ya isa nanfa suka canja hira ammi nasamusu baki kadan kadan suna ckin hira sai ga ya Bashir ya shigo hussaini yace la ya bashir yaushe kaxo? Wlh bansan ka zoba.bashir yace daxu bayan sallar azahar .ya gaida iyayen nasu ammi tace yasu Nana.Bashir yace lfy yansu kalau ammi yaci gaba da cewa Umma kebaki tabbayi jikokin nakiba Umma tace suwaye jikokin nawa nikam jikokina basu zo duniyaba sai su hassan sunyi aure sun aihu tukunnan hassan yace wlh fulakunna sam baiyiba Umma kiji kuyyarshi wae shi Dan fari kuma kiji kuyyar yayansam bashir yace yadai dan kanina baka kula big brother dan kaba.hassan yace eh ai nayi fushi da kai ya bashir kaki ka gayamin xakazo kuma koda safema saida muka yi waya.yace I'm so sorry dan uwana.wlh tfyrce tazo min baxata Dan yayan farida ne ya rasu shinefa mukazo gaisuwa.hassan yayi marmushi saida fararen hakoransa suka fita yace to Na huce. yaya bashir.shikuma Allah ya jikansa. sukace amen Hussain yace ya bashir ya Adamawa insha Allah kwanannan zankawo muku xiyara yace to allah ya kawoka fly akce amen anan sukayita hirarsu har aka kira sallah .sukayi alwalah suka tfi masallaci sukuma su ammi suka shiga cikin gida.
Bayan sunyi sallan isha suka dawo gida sukasamu har an shiryamusu komai akan dining suna cin abicisu suna hira.karfe tara suka watse kowa yatafi mkon cinsa
Da safe hassan yayi shirin tfy office ko gda bai biya ba yatafi don yau yanada tiyata har 3 sai karfe 6: ya samu yadawo gidansa ya wuce sai da yyi wokka yyi alwala yatafi masallaci bayan sunyi sallah suka shiga cikin gda suka ci abinci.
Ya dauki phone dinsa ytfi parlon ammi ya kwanta kan kujera yanata danna woyarsa ammi Na zaune agefe tana kallon TV Zubaida ta zo wucewa yce ke kebaki iya sallama bane tace yaya nayifa baka jibane yce to koma ki sakeyi.ta koma tayi sallamar da karfi don ya bata haushi.ya tashi da sauri yana cwa ke ai zaki tosheman ke baki iya abu anitseba saikace maceba oya kauce kibamu wuri sokuwar banza ta wce ta tafi tanata kunkuni yace me kike cewa tace cewa nayi kyi hgri
Ta xauna kenan kuma taji yana kiranta tace nabonu da bala.i nibansan me yazoyiba yau kuma yayita takurawa mutane. taje tace gani..ya mikamata key din motarsa yce daukimin laptop dina takarba ta tfi tana mita .ammi tace wai nikam kai sarkine da komai sai ammaka yyi murmushi yce a a.to ammi don Na aiketa laifine.tace kai waya aikeka.yce mahaifiyata mana d Umma Na d baba Na tayi shiru bata sake cewa komaiba dama ya sani daya kirata da matsayin uwarshi to bazata sake mgnba
Aranshi yace kai fulaku baiyiba shi wlh bazaiwa dansa hakaba takawo masa laptop din suka shigo tare da Hussain suka yita klon pictures aciki...

Bari muje muga ya yar Fulani yata kaya Kuma ita wacce kuma a INA take.nima Aysha Ali garkuwa Na gaiyaci yan rakiya Na don nasan Fiji da son nono ga dalal maison garin dayake da sanyi to su halimancy sai anbimu ne gasu suwaiba harda su maman Dan baba kukam sauran kyi hpri Sai wani karon yenxukam motar ta cika tafiyace mai Dan nisa kadan da kafita Gombe ka doshi hanyar dadin kowa xaka wuce kwadam kafin a isa baure akwai Forest atsakanin su a dai dai cikin forest din akwai wani Dan kauye Wanda ake kira da ardo yabani garin ardo yabani garine Na Fulani Allah yamusu ni ima kala kala agarin gasu cikin forest ga wani dutse a gefen garin Wanda yake xubda ruwa daga cikinsa ga yayan itatuwa iri daban daban fulanin wurin Allah yabasu arzikin dabbobi sosai.gidajan kauyen da duwasu suke ginasu yashin garin kamar kacisa Dan haske suna da dabbobi kama daga shanu rakuma dawakai tumaki akuyoyi xabbi kaji gaba daya Allah yabasu arzikinsu ardo yabani shine ardo wannan rigar matarshi daya hakanan yarsama daya itama saida sukayi shekara15 da aure kafin Allah ya basu ita ardo yabani dantijo ne mai tarin ilimin muham madiya ga tarin arziki da shi kanshi baisan adadin dabbobinsa ba Amman 'ya daya tilo Allah yabashi shida matarsa hari sunbaiwa yarsunnan bimbi tarbiya da ilimin Islama ba kadanba.yana da yara masu yimasa kiwo guda8 shi baya zuwa kiwo saidai yaje labbu da dere kuma yana karantar da manya da yara awoje cikin gida kuma bimbi Na karantar da yara mata hari kuma tana karantar da matan aure..
Randa su hassan sukayi musu barna awurin Gaini ya yanka duk shanun da yasan bazasu iya komawaba yabawa mutannen wurin sadaka.wannan dokar ardo ce yacemusu duk inda suke matukar dai sukaga wata dabba bata da lfy to su yankata awurin subaiwa mutannen wurin sadaka haka kuma sukayi suka kori sauran suka tfi gida. bimbi tun lokacin taketa mita tana
kado ya shusheni Allah ya isa kado banyafe makaba ita ba abinda yafi bata haushi harda Dan shannuta da tafiso aka yanka suna isa gida taje tazauna agefen hari tana bata lbrin yadda sukayi da masu mota. Hari tace kedai bakitada hkri wataran sai kije kinyi fada da Wanda xai karyaki.ta turabaki tace aradu yenxuma ya karyani.tunda ya karyamin buwana sunan da take kiran Dan shanunta dashine buwan.hari tace nikam kitashi kije kiyi sallah lokacin sallah yyi.ta idar da sallan isha kenan ardo ya shigo bayan yaje ya duba marasa lfyn.
Yace ke hari INA mamana tace gatacan tunda tayi sallah taki taci abici wae don an yanka mata buwanta yaje ya xauna agefenta kan wani dutse akusa da randunansu randunan Na tabone sai naso sukeyi alamar sanyi yana ratsasu..yace mamana waya taba minke kawai saita fashe da kuka.cikin yanayin lallashi yace kiyi hakuri mamana gaini ya gayamin abinda ya faru kidaina kuka gobe in Allah ya kaimu kishiga hoggo wato garke kixabin duk abinda kikeso kinji ko mamana.. Ta gyeda kai tana share hawayenta ya kamo hannunta ya zaunar da ita kan taburma yaje da kansa ya debo mata nono mai sanyi ya bata yace kisha xuciyarki zatayi sanyi kijiko.tace to Bappa kaima kasha mana yace nizanje kofar gida kinsa su siddi suna jirana lokacin karatu yayi kema kiyi sauri ki karantar da dalibanki tace to.
Da lokacin tashinsu ardo yakusa dama sukam tuni suntashi daliban nasu hari takira bimbi tace ke ina kike xoki kaywa bappanki abincisu kamar yadda suka saba dama kullum zata gasamusu kaji ko zabbi da madaran nono akaimusu insun kusa tashi da yan kananan kore da ludaya kowa yadibi abinda zai isheshi.shiyasa makarantar ardo tayi farinjini da suna akauyen nasu dama makobtansu ta kaimusu ta dawo tasha madaranta ta tafi dakinta takwanta
Da safe tana idar da sallah tafara shara tagama tayi wenke wenke sannan ta dauki tulunta ta tafi rafi basu da nisa tsaka ninsu da rafin daga cikin gidanma zakaji saukan ruwan gashi dutsen akasan bishiyar mankoro yake gaba data wurin yana xagaye da bishi yoyi masu tarin inuwa ga shuke shuke akasa sai yar siririyar hanyar da akabari don masu diban ruwa.......

0 comments:
Post a Comment