Hausa novels 2023

  • Home
  • Ciwon Idanuna
    • Internet
    • Market
    • Stock
  • Agola
    • Dvd
    • Games
    • Software
      • Office
  • Mijin Biza
    • Child Category 1
      • Sub Child Category 1
      • Sub Child Category 2
      • Sub Child Category 3
    • Child Category 2
    • Child Category 3
    • Child Category 4
  • Kwarata
  • Health
    • Childcare
    • Doctors
  • Inda Ranka

Tuesday, December 12, 2017

NAMIJI BAYA KADAN Page 36-40 (The End)

 December 12, 2017     NAMIJI BAYA KADAN 1-END     No comments   

*Wanna shafi nakine ke kadai amini yata Namecy na tawa ta gari tafi namecyn  kowa kece dai d'aya tamkar da dubu farin halinki sabulun wonkanki Aysha Aliyu tsamiya *
A hankali rayuwa ta rink'a juyawa k'auna tayi rawan gani tsakanin Mahmoud da Khadija ga gudan jinin su ga Abida mai kyawun niya.
Yanzu shekarun Dady 2 a kuma dai-dai lkcin Mahmoud ya kammala karatu Sa inda ya had'e digiri inshi a baggaren business yana gamawa Abba ya bashi matsayin mai wakil tan comppanyn sa mai zaman kanshi a hankali Mahmoud ya zama babban mutun ya dire ya murje inda yake jin kanshi shima ubane da ka ganshi kasan yana samun nitsuwa da konciyar hankali da biyan buk'a ta ya k'ara murjewa yayi k'iba ya dire kyawun shi da haibarsa sun kara fitowa Khadija kam tamkar a tabb'ata jini ya tsillo wani irin masha hurin kyau tayi ta murje ta dire komai nata gonin sha'awa tana Baiwa d'anta tarbiya irin ta addinin isilama yaro ya taso cikin tarbiya gashi da farin jini.
Abida ma ba,a barta a baya ba dan kyau tayi sosai  abinta tana k'aunar Dady kamar ita ta haifeshi.
Yau Saturday ba zuwa office Mahmoud sai sha nawa yake a cikin family enshi bayan anyi sallan la,asar Abida tana dakinta ya shigo ya sameta zaune cikin salon k'auna ya jawota jikinshi cikin rad'a yace.
"Ki shiyar insha Allah yau zan baki ajiyar Baby kinji dazu my friend yana cewa wai in baku kud'i Ku seyo mai babynda zasuke wasa tare".
.
Murmushi tayi cikin manna mai kiss a goshi tace .
" Allah Hamma
Dady nason yar uwa ko yanzu cewa yayi muje kasuwa mu saya wai ai gidan ya Auwal su yaransu 3 wai mukuma shi d'aya munk'i mu karo mai".
Shafa fuskarta yayi tare da cewa.
"Kin dai san ni ba rego bane Allah ne bai kawo ba muyi ta Addu,a".
Itama sajenshi ta shafa tare da cewa .
" ni mako ba raguwa bace ka Sani sarai".
Saketa yayi ya fita yana dry,
Kai tsaye bedroom din Khadija ya wuce a kan gado ya sameta konce
Daddy na gefe yana  rik'e da  hannun ta cikin gwaran cinsa yace.
"Ammi tashi Baby kasu my Friend saya mana"
Tsaki taja cikin fad'a tace.
"Wai kai wanne irin yaro ne mai nacin tsiya ancema
kai seyoka akayi bare a seyoma k'anin yau naji fitina da naci,
Wlh bakaji dad'i ba tunda ko halin naci irin na Abban ka ka kwoso maza fita kaban wuri".
Ya bud'e baki zanyi kuka kenan Mahmoud ya haura ka gadon da sauri cikin wasa yace.
" hi my friend"
lkci d'aya ya had'iye kukan sai kuma ya bud'e d'an hannushi ya d'aura kan hannun Mahmoud d'aya bud'e mai suka tafa cikin k'aunar yaron ya nuna mai kuma tunshi tare da cewa "kiss me my lovely boy"
cikin dariya sosai ya sumbaci kuma tunsa sannan yace.
"My Friend yau zaka saya mana baby ko?".
Kuma tunsa ya d'an kama tare da cewa .
" insha Allah yau dinnan ko yanzu ko da dare zan sama mak'a k'anwa ko k'ani".
Cikin murna yaro ya sauk'a kan gadon sannan yace .
"Bari naje na gayawa Anty zamuje market mu samo yaro".
Cikin dry ya shafa kanshi yace.
" jeka Allah yama albarka da kai da kannen ka masu zuwa gaba".
aiko da gudun sauk'a ya fita itako Khadija ido ta tsura musu cikin sha'awa da k'aunar zuriyan nata cikin jin bacci tace.
"Zaujee shine harda biye mai wai yanzu zaka zamo mai sai kace wasan yara".
Murmushi yayi tare da kashe mata ido d'aya yace.
" insha Allah yanzu zan baki ajiyar da dare na baiwa Abida".
juyawa ta d'anyi cikin shogoba da d'an gajiya  tana cewa.
" ni dai gsky bacci nakeji yanzu kuma na gaji ma kawai kaje gun Abida dan ni nafita girkin yau".
.
A hankali ya juyota rigingine sannan ya mata rumfa da k'irjinshi cikin yin piki-piki da ido tare da lasan lips enshi yace.
"Kiyi hak'uri kike daurewa ki zama jaruma kike d'aukar buk'a tun mijin ki wlh raunin ki na hanani rawan gaban hantsi ina gaya miki ba kyau mace take nuna gazawar ta ga mijinta".
Shiru tayi a ranta take tuna ai da  ita kadai ne ba Abida kam  Wlh da Mahmoud zai hanata ko fita parlon kuma da tasan sai ya kusa cinyeta mutun kamar doki.
A fili kuma cikin d'an tura baki dayin rau-rau da ido tace.
" toh a hankali kuma awa d'aya ".
Dry yayi tare da cewa .
" in ankisa kiran sallan maggariba dai jam zaki huta tunda zanje nai sallah".
Ido ta d'an zaro sai kuma tayi shiru jin yana bata darrusan sa masu wuyar kyalewa tuni ta biyeshi dan Mahmoud tuni ya fara maidata irin shi don dolenta da ker ta samu ya sarara mata  sannan yayi wonka ya tafi masallaci.
Da dare kuma bai hanashi sakewa da Abidan shiba.
Haka rayuwa tai ta juya musu komai Na Mahmoud na tafiyar mai yadda yake so ga zaman lfy a gidan shi yana kuma k'ok'arin kotonta adalci a tsaka ninsu shiyasa arzik'insa keta bunk'a sa
Mami da Adda Asabe da Fatima gaba d'aya suke  k'aunar Khadija da d'anta bare sauran yan,uwa kam.
*Bayan shekara 8*
Alhaji Mahmoud ya zama hamshak'i mai kud'i
yaro d'an shekara 30 ya cika da haibar jiki da zuciya ga dukiya ga zuriyar sa ta yalwatu da kyewawan 'ya'yanshi masu kama da yayam larabawa
Yaro mai mata  2 da yara 5 Khadija nada yara 3 Ibrahim sai yan biyu  mace dana. miji da ta kara haihuwa Amina takwarancyn Mami suna kiranta Meenal sai Aliyu wanda suke kira Haydar.
Sai Abida kuma nada yara  2 Muhammad Sani tokoran Baban Khadija Wanda rana d'aya suka Haihu ita da Khadija haihuwar tagwayen ta dan Mahmoud ya cika aiki a yammacin wata rana data wuce da kuma daren ranar,
sai,
Autan su Aysha.
Yara sun tashi cikin k'aunar juna da shak'uwa Dady kuma ya rik'e ragamar girman sa.
Yau Jumma'a da dare suna tare a parlon Oga Mahmoud suna ta hira duk suna zaune a gaban shi shiko yana kan kujera kamar wani sarki shi da kanshi yake musu bitar haddansu yayin da Abida ke zaune gefen su tana binsu da kallon k'auna ita kuwa Khadija d'akinshi ta shiga ta kimtsa gamida canza bedsheet da blanket sannan ta  jona bonar tasa turaren wuta mai k'amshin gske dan yau ta karb'i girki itama da kanta tana mararin mijin ta.
Bayan ta gama komai taje ta fesa woka ta fesa kolliya tai shigar k'ananan kaya sannan ta d'aura after dress a kan riga da wondon da tasa tana shigowa parlon k'amshin ta ya bud'e ko ina,
tana shiga Abida ta mike cikin sanyi ta cewa yaran.
"Kutashi muje Ku konta su Ibrahim da Haydar da Sani kam tuni suka fice suna good night Abbah
dan dama sun gaji,
Cikin sanyi ta sa hannu ta karb'i Aysha dake bacci kan cinyarsa ,
Sannan ta kalli Meenal dake mak'aleshi tana "uhum uhum ni a gun Abban zan kwana".
.
Cikin had'e fuska Khadija tace.
" maza bace min da gani yarin ya sam bakya girma kina shekara  7  amman kina abu kamar yar shekara  2".
Cikin tsoron uwar ta zame  ta sauk'a tana kuka,
har sunje bakin k'ofar fita Mahmoud yace.
"Zo nan Meenal zo mamana zo gun Abban ki".
Aiko ta dawo da murnar ta
ta konta gefen shi cikin sanyi yace,
"Abida kije zan kawota in tayi baccin" 
Suna fita itama bacci ya debeta ganin haka yasa Khadija ta zame Meenal daga jikinshi sannan ta shafa fuskarsa cikin girmamawa tace .
"Wonka fa?".
Lumshe ido yayi sannan ya mik'e yaje ya sullah wonkan shi yasa turaru ka sai k'amshi yake,
sannan ya zo ya ciccibi Meenal ya nufi d'akin Abida yana zuwa ya kontar da ita sannan ya dawo gaban ta ya d'an sunkuyo ya subbaci goshin ta cikin sanyi yace .
" Good night ".
kai kawai ta jinjina sannan ta shafa sajenshi cikin rad'a tace.
" I love you".
Murmushi yayi tare da cema ta.
"Me 2"
Sannan ya fice abinsa .
Yana komawa parlon shi ya zauna kan  1str cikin lumshe ido yaji k'amshi Khadija dab dashi,
a hankali ya bud'e idon ya tsura su kan surar jikin ta,
Ita kuwa sai d'an tura baki tayi gami da zare after dress din jinta ta cillah kan kujera sannan ta zuge zip din rigar jinta ta d'an bud'e rigar  sannan ta b'alle bel din k'ugunta wondon ya koma k'asa k'adan. sannan ta d'an juya gaban shi cikin salon Jan hankali.
Shi kam Mahmoud dama yaya bare kuma an taka loshi gaba d'aya ya koma wani iri ido kawai yake binta dasu  tuni lips enshi ya fara rawa irin na Hamma Yusuf sai piki-piki yake da ido,
cikin wani irin voice yace.
"Ya dai? Baby lfy kuwa?".
Matsoshi tayi ta zauna kan cinyar sa  suna fuskan tar juna ta tura hannuta cikin sumar kanshi cikin sanyi tace.
```"A baya nayi halin Y'AR FULANI naki amin cewa da kai sai gashi tun ba'aje ko inaba
MI'WASMITI,
NAYI NADAMA,
Domin a yanzu  na gane cewa
NAMIJI BAYA KAD'AN,
Nakuma tabbata Kaine
Noor la Noor a cikin rayuwa ta a yanzu da nan gaba" ```
Murmushi yayi cikin jin dad'i yace.
"Ehh nasan wannan Amman yanzu me matsalar ki?".
Ido ta d'an lumshe sannan ta tura mai dukiyar Fulanin ta cikin sanyi tace.
" k'aik'ayi nakeji anan ta nuna k'irjinta ta ka sosa min kar nayi ma kuka".
Lumshe ido yayi tareda manna bakinshi kan k'irjinta ta ya rink'a yi mata salo mai wuyar fad'uwa,
har zuwa d'an wani lkci sannan ya d'an zame bakin shi
cikin rawan murya yace.
"K'aik'ayin ya tafi ne? ko sai munje bedroom?".
Cikin rawan murya tace.
" Sai muje bedroom ".
Cikin kuzari ya ruggume ta ya nufi bedroom da ita suna  shiga ya direta kan gado cikin rada yace.
" Baby na bari enje in rufe mana k'ofar k'afar d'akin
kar Aysha Ali Garkuwa ta shigo ta gammu bare ta samu abu rubutawa fans d'inta gobe,
Haka kuwa akayi yazo ya rufe musu k'ofar ban kuma ganin suba.............
.
*Alhamdulillah ala ni'imatil Islam Alhamdulillah ala kalli halin*
Hak'ik'a Allah shine Abin godiya Alhamdulillah nagode wa Allah daya bani ikon gama littafin nan lafiya kamar yadda na farashi lafiya
Ina alfahari daku masoya na ban mantaku fans Na da writer's dama dukkan yan uwa musulmai Ngd Ngd Ngd Ngd Ngd Ngd da kula war ku.
Inai mana fatan Allah ya nuna mana Ramadan  lfy,
Allah ya amsa mana niyar mu da aiyu KANMU na Alkhairi.
Afwan    Afwan  Afwan
Ina mai Neman gafararku mace ko namiji babban ko yaro wacce nasani da wacce ban saniba Wanda nasani da Wanda ban sani,
Banyi littafi nan dan Na b'atawa kowa raiba Wanda banyi daceba  kuma ya b'ata musu rai kuma toh a gafar ceni a daurani kan mizani na ajizanci irin na d'an adam
Zanyi missing enku all my fans
kuyi hak'uri insha Allah zan Baku goron sallan in Allah ya kaimu lkci
Byeeee sai mun had'e a goron sallan ku
By Garkuwan Fulani
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
*NAMIJI BAYA KAD'AN*
Na Aysha Ali Garkuwa
Ohohoho laifin dad'i k'are wa zancen hakane mai hak'uri shi kanci ribar rayuwa.
Ta ina zan fara ne wai sisters na? domin tako ina Aysha Ali Garkuwa ta had'u ta kuma zuba basirar da Allah ya bata kan wannan littafi mai suna
NAMIJI BAYA KAD'AN tirk'ashi lallai wani kayan sai amale bigi sai bigi babban goro sai magogin k'arfe.
*Darrusan da novel dinnan ya koyar mana gasu kamar haka*
Littafi d'aya tak ya koyar ya fadakar har kan abubuwa 11 sai novel din hazik'ar mace
Aysha Ali Garkuwa
Suna mai farin jini a duniyar gizo-gizo suna mai shekin imani da ilimi
1 Ya tuna sar damu girma da darajan bin sunnan manzon Allah ta Auren bazawara kamar yadda Mahmoud ya auri Khadija alhalin yana saurayi matashi abunda yanzu samari suke kaucewa iyayensu suke kyamata.
2 sannan hak'uri yadda ya kamata magidan ta suke hak'uri da matansu kamar yadda Abbah yai ta hak'uri da Mamy tunda mu mata a kar kace muke idan ance za,a mik'ar damu da k'arfi saidai  mu karye.
3ya tunasar da matasa matuk'ar kasan kana da k'arfin sha'awa toh ka d'auki mata kin yin Azumi kamar dai yadda Mahmoudu ya rink'a yi a forkon littafin kafin yayi Aure domin kare kanshi daga tarkon zina.
4 Sannan ya raya sunna ta ma aiki Mahmoud ya nemawa kanshi mafita ta hanyar yin Aure, matasanmu nawake kaucewa Auren suita zina.
5Ya nuna mana illar zato ko zargi ko k'iyeyyar da mafi akasari iyayen maza sukewa matan yayansu kamar dai yadda mamy ta gina tsanar Khadija kan zargin ita bazawara ce sannan ta rink'a musguna mata daga k'arshe taga sakaiya kan 'yarta.
6 Gareku yan mata ko zawarawa masu raina NAMIJI
Da akoi wannan rainakon a musulunci da Nana Khadija bata buk'aci Annabinmu Abin koyinmu ya Aureta ba abinda kuma muka sanine ya Aureta,
shine novel dinnan ya tunar damu.
7Hakuri da juri kamar yadda Mahmoud da Antyn Khadija suka rink'a hak'uri har Allah yasa Mami da Khadija suka gane cewa k'addara ta rigayi fata.
8 yarda da k'addara da kuma bin mgn iyaye kamar yadda Khadija ta daggana tabi mgnar iyayen ta ta ruggumi k'addara.
9 hak'uri da so kan gsky da amana kamar yadda Abida take yiwa Mahmoud so na gsky ta zauna da matarsa lfy dan ta samu yardan Allah da mijin ta ba kamar yadda wasu yan matan ke shiga gidan jen da niyar koran uwar gidan.
10 danne kishi bawai don baka son mijin ba sai don kasawo dan uwanka  abinda ka sowa  kanka kamar yadda Khadija tayi.
11 salon so mai tsafta
Ku tayi yad'awa Har ya isa ga marubu ciyar da kuma sauran yan uwa musulmai.
Aysha Ali Garkuwa Allah ya miki albarka Allah ya k'ara d'aukaki Allah ya biyaki da jannatul Firdausi da wannan tunasarwa da kika mana.

Share this

WhatsApp
Email ThisBlogThis!Share to TwitterShare to Facebook
Newer Post Older Post Home

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts

  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 11 to 20
    Tunda aka bud'e mana muka fito hadimansa sukayo caa akan mu, kowanne k'ok'arin nuna farincikin sa yake ga Galadima.     Casuke A...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 31 to 40
    Na dad'e ina barci kafin Na tashi, nayi mamakin ganina ni kad'ai, bansan time d'in da Galadima ya ficeba, sakkowa nayi daga gado...
  • RAINA KAMA Book 1 Page 1 to 10
    RAINA KAMA......!!♦_*                _{Kaga gayya}_          *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_* *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!._* 👉🏻1⃣      *Matsanan ...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 21 to 30
    Yanda ya rik'e hannun yasani fad'in “please yalla6ai akwai zafi fa”.         Sassauta rik'on yayi, ya sauke ajiyar zuciya, murya...
  • BARIKI AUREN SOJA Page 51 to 60
    Motocine guda shida aka ajiye musu sababbi dal suna sheki ta tsakiyar tasha Adon balloon kana gani Kasan motar AMARYA ce ta fito tareda su ...
  • KASUWANCI NA Page 61 to 70
    Ameer kasa jurewa yayi gaba daya jikinsa ya fara rawa,tunawa Meenat tayi ba Muharraminta bane sai ta dan matsa kamar zata fada kasa ta wayan...
  • KASUWANCI NA Page 31 to 40
       A kunyace na Zauna a daya daga cikin kujerun palon nima sannan nace Ina yini kazo lfy,cike da fara'a ya amsa lafiya Alhmdllh Madam, d...
  • UMURNIN IYAYE Page 51 to 60
    Suna isa asibitin emergency ward aka shiga dashi  Wani kujera suka zauna akai Hakeem yana shafa bayan Mami a hanakali yana bata hakuri shim...
  • UMMU AYMANA Part 6
      *UMMU AYMANA PART 6* Suna isa Asibitin likitoci suka rufu akanta,wanda da taimakon Allah bata jimaba ta farfaɗo se kuka takeyi,prince kasa...
  • MIWASMITI Page 31 to 40
    Kuka ta Kuma saki gamida kamo hannushi ta matse a tsakiyar qirjinta Dan jin wani irin suka da yake mata Ga jiri da takeji gaba daya bata gan...

Categories

  • 'YA'YA DA KUDI 1-END (8)
  • 'YA'YA MATA 1-END (9)
  • 'YAR BOKO 1-END (6)
  • 'YAR FULANI 1-END (14)
  • 'YAR GIDAN TSOHUWA 1-END (6)
  • 'YAR JAMI'A (9)
  • 'YAR MAFIYA 1-END (6)
  • 'YAR TALAKAWA 1-END (7)
  • AGOLA 1-END (17)
  • AKIDATA BOOK 2 Page 45 -End (11)
  • ANAL 1-END (12)
  • ANTIN YARA 1-END (6)
  • AUREN JARI 1-END (9)
  • BAKAR MACE 1-END (3)
  • BARIKI AUREN SOJA 1-End (8)
  • BINTU 1-END (7)
  • CIN AMANA KO FANSA 1-END (10)
  • CIWON IDANUNA 1-END (7)
  • CIWON IDANUNA AUDIO (2)
  • DAGA TAIMAKO 1-END (5)
  • DAKON SO 1-END (4)
  • DAMA TA BIYU 1-END (13)
  • DR BOBBY 1-END (11)
  • DUBU CIKAR MAI CARBI 1-END (7)
  • FULANI 1-END (11)
  • GURBIN IDO 1-END (1)
  • HADIN ALLAH 1-END (8)
  • HIBBAH 1-END (4)
  • INA ZAN GANSHI 1-END (7)
  • INAYA 1-END (9)
  • JIDDARTIL KHAIR 1-End (1)
  • JIHADI 1-END (10)
  • JUWAIRIYYA 1-END (7)
  • JUYAYI PAGE 1-END (6)
  • KASUWANCI NA Page 1-End (1)
  • MACIJINE SHI 1-END (1)
  • MAH NOOR 1-END (5)
  • MAIMOON 1-END (10)
  • MAKARANTAR KWANA 1-END (5)
  • MAKAUNIYAR KADDARA 1-END (10)
  • MATAR ALI 1-END (10)
  • MIWASMITI 1-END (8)
  • MOTAR KWADAYI 1-END (4)
  • NAMIJI BAYA KADAN 1-END (16)
  • NI AYS NAKE SO 1-END (16)
  • RAINA KAMA 1-END (1)
  • RAYUWATA 1-END (6)
  • SHIMFIDAR MIJINA 1-END (3)
  • SONE AJALINA 1-END (5)
  • SURBAJO 1-END (14)
  • TUDUN DAFAWA 1-END (4)
  • TUZURU 1-END (6)
  • UMAR KO FARUUQ 1-END (5)
  • UMMU AYMANA 1-END (8)
  • UMURNIN IYAYE 1-END (7)
  • WAMINAL HOOB 1-END (9)
  • YAN MATAN ZAMANI 1-END (6)
  • ZAYN MALIK 1-END (10)
  • ZUCIYA KOWA DA IRIN TASA 1 (10)
  • ZUMA SAI DA WUTA PAGE 1-END (7)

Social Plugin

  • facebook
  • twitter
  • instagram
  • youtube

Hausa novels 2023

Search This Blog

Powered by Blogger.

Blog Archive

  • July 2023 (7)
  • June 2023 (65)
  • April 2023 (33)
  • March 2023 (132)
  • January 2020 (10)
  • December 2017 (62)
  • November 2017 (33)
  • October 2017 (38)
  • September 2017 (39)
  • August 2017 (75)

Report Abuse

Total Pageviews

Copyright © 2023 To Hausa novels 2023 | Powered By WwW.aysnovel.com.ng
Design By Aysha Adam | Theme By WwW.aysnovel.com.ng | Distributed By Aysha Adam