๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ
Wan nan labari nawa'kir'kirarren labari ne, ina fata ya amfani duk wani makarancinsa, ina ro'kon Allah ya bani daman rubuta dede ya hani hannuwana da rubuta ba Dรฉdรฉ ba akafta๐๐๐
Page.....51
Babu wan da aka Bari a ciki ko jiddah ? Eh hajjah duk an 'kwaso ''toh me kuke jira a soma 'kwasa mana ''toh hajjah da muna jiran ita sakinan ne tazo ta gani ''ni ban san me Sakina tayi muku ba da kuka tsaya kuna jiranta, wan nan matar walaqantacciyace ba zuwa zata yiba '' a'a hajjah abata hakkinta tun da shi abban ''yace ajirata ina ga ajiratan ''ai seku yi ta jira ta fad'a tana anta ya musu harara Dukan su, duk Sun gani amma ya zasuyi, ita ma tana da hakkin ta yakamata a sauke mata, sllmnt ne ya shigo parlon a ciki kamar yadda ta saba, sunnu duk suka mata ta Na amsawa a da'kile ''brkn ku da safiya hajjah ''brkanki dai ita ma hajjah ta fad'a tana cire idonta daga kallon momyn, dama kayane aka fitoh da shi za'a kai '' imhim ta fad'a tana ya tsine fuska ''hajiya ma'u ta kasa 'karasa wa saboda mmkin da hajiya sakinan ta bata, shine aka Kira kigani kafin a tafi da shi mamy ce tayi saurin fad'in haka don gudun abunda ke shirin faruwa, '' ai ba sai Na gani ba Allah ya Bada sa'a ta fad'a tana juyawa ta fice, duk Binta sukayi da kallo fuska cike da mmki '' ai kunga kad'an Inde wan nan d'iyar buzayen ne, shiyasa nace ku kwashi Kayan nan Kuka ma hanya, amma kun'ki, yanzu da ta gama ci muku mutumci se ku kama hanya tun kafin Rana ya fitoh '' wlh idan Sakina Bata Shiga hankalinta ba zan sata tashiga, naga abun Nata na dad'a yin gabane, ''toh ke lefinta kike gani ma'u ai karkiga laifinta ko ke aka bama daman nan damawa zakiyi laifin Bana kowa bane se na isma'il shine ya Bata wan nan daman '' a'a anty jiddah wlh Yana iya bakin 'ko'karin sa ita dai tasan ina ake fufata, rashin kirkin Nata ya 'kara tsananine, lkcin da mahaifinta ya hau kan mulki '' toh ina ruwan mu da mulkin da ya hau in tace zata kawo mana rawan kai wlh se mu sai tata ''don Allah ku bar maganan nan mutafi yara har Sun gama fita da Kaya an jerasu a motocin, cewar anty dake so abar maganan, '' ai da kin kyalesu suyi tayi safara ni nace su kama hanya suka kawo min mgnan hakki ai duk Wanda beji Bari ba ai dole yaji hoho, amma dai da yaran nan zaku ko? Eh hajjah ko don su d'auki Kaya ''toh kardai ku kwashesu da yawa ''eh hajja za'a je da Muslim, Imran, kabir, da mufid ''toh hakan ya yi Allah ya tsare hanya ya kare kuce ma maimunatou ta kirani ina da magana da ita, ''toh insha ALLAH suka ce suna fice wa daga parlon, ''wai har yanzu mubinan Bata iso bafa, '' ai mutafi kawai saudat karta 'bata mana lkc cewar mamy '' a'a mamy mujirata kad'an nakirata ''tace tana hanya ''toh kujira ta mana Nabila'' kwasame mu a hanya hajiya jiddah ta fad'a tana fad'awa mota, gama tanan ''cewar kausar ''toh kushiga mota mutafi anty tayi magana tana amsan yaron mufida da yake ta kuka duk shishshigewa sukayi suna fita daga gidan.......
Ina lemu kan ne jabir ? Suna d'akin Kaya ''jeka kwasosu ka kai d'akin da nahnah take, muna ta 'kwalama muna Kira muna da suke shirin fita a gidan ta juyo ta amsa ina zakuje ? zamu gidan Adda Dali ne ''me zauki a Can ''tace muje mu d'auko alkaki ''yauwa toh dama Can zan aikeki, amma kunyi yawa kuje ku duka ku zulaihat da Maryam ku zo Na aike ku gidan samira '' Adda fad'i don Allah ki barmu muje daga nan zamu amso d'inkin Maryam da Adda suwaiba '' Inde habibu ne kar ku dama zan kirashi ku wuce ku kwaso Kaya a gidan samira tun dazu take kirana, ''toh Adda suka ce suna fice wa ''fadi kin had'u da Ali kuwa ? a'a fendo ''toh tun dazu yake ne manki kuwa ''buri Na ta'boshi ta fad'a tana d'auko wayanta a jakan dake rataye a kafad'anta, kuna ina ne? toh kun siyo ne, a'a kai kuwa aliyu ya zaku kai gidan Dali bayan Kayan dake gidan ta ma neman ya za'a kwasosu ake , toh ku kai gidan innar Samira zefi kusa, toh shikenan in kunkai ku wuce wajen abban khalifa ku amso sa'ko , yauwa '' fad'i an amso masar ne? a'a anty rahma na aika ''tace Bata gama toyawa ba, toh ya kama a 'kara aikawa tunda maimunatou''tace bakin Sun kusa ''toh anty rahma yanzu kuwa ''anty nuratu shara kike ne ?eh fad'i naji ana baki Sun kusa shiyasa nake share gidan a samu a shinfid'a musu capet kar yazo su iso a ji kunya ''gsky ne anty nuratu, ba kiga mahmah ba? ai ko naji tana cema fiddausi ta zo suje gidan ladidin isuhu ''toh nagode anty nuratu in kin gama sharewan ki duba d'akin kusa da rijiya Zaki ga capet d'in da tabarmi se ki d'auko wan da zasuyi ''toh kin duba miyar masar dai ko ? eh naduba har Na zare mashi wuta ma ''yauwa nima da Na d'and'ana naji kamar yayi toh ammah bansan yadda kike so yayi ba shiyasa nace Bari se kingani, ''aiko yayi anty nuratu kwashe wa ma za'ayi, Adda kizo inji fendo muryan jabir ya ratso kunnuwansu ita da anty nuratu, toh ganinan anty nuratu don Allah kisa su anty suwaiba su kwashe miyar nan a kula ga kulan Can nasa su nawwara Sun kawo, toh bakome, yauwa Adda ta tafad'a tana wuce wa Kiran fendon, gani fendo ''toh jira ina zuwa ''toh fendo ''ukhti shiga da shi d'akin yaya safiyyah ''toh Annah '' fad'imatou duba wan nan ai yayi haka ko? ayyah fendo ai base kin tambayeni ba, Dali ta tasone, a'a banjin ba amma buri nakira naji nade aika muna ta tayata kwaso Kayan toh Sun dai kusa yakamata a had'a komai kafin iso warsu, toh ''ita munun ina zata barta? ai ''tace tatafi mkrnt tun d'azu ๐คita me gyaran jikin fa ai tun jiya da dare ta yi mata ''tace se wata daren shiyasa ma dalin ta barta ta tafi , ''toh aishike nan......
Hayaniya ce ke tashi ta ko ta'ina daga masu amsa sllm se masu brk da zuwa, brknku da hanya ku 'iso fendo maimunatou ta fad'a tana nuni da inda aka shinfid'a musu capet Can sukayi ga baki d'ayan su suka zazzauna, kunsha hanya fendo tafad'a tana fad'ad'a murmushinta ''wai munshata kuwa cewar anty hamdiyyah, su baba ne suka iso suna masu maraba da zuwa amsawa suke cike da nuna kulawa su, gaishe gaishe aka fara kafin su muna da nawwara da su zulaihat su fara kawo ruwa da lemu ''su nawwara an zama 'yan zariya cewar lubabatun hajiya ma'u, dariya nawwara tayi tana kai anty lubabatu, ina sauran suke kafin tarufe baki su 'sa'adatu da zulfa da anisa Sun iso suna murnan ganin 'yan uwan nasu, ai naga harda su yaya Imran a kazo su'adatu tayi mgn tana kallon anty mubina ''eh suma Sun zo ganin antyn nasu, ina ma take? tayi tambayan tana 'kasa da murna ''itama su'adatun 'kasa tayi da tata muryan wlh anty mubina muma har yau bamu ganta sosai ba sede munji muryanta๐คkwanan ku biyu fa su'adatu ''wlh anty mgnan mamy ne ya katse nasu hiran, waya take da su kabir Na su shigo da kayan, sllm su Muslim ne ta saka kowa maida hankali akan su da Kayan da suke shigowa da shi, gaishe su sukayi suka amsa da fara'a ''gunga Imran ku'ijiye shi ta Can ''cewar anty munawwara tana nuna musu wajen ijiyewa suka dunga yi kayane suke shigowa dashi ba 'ka'k'kautawa, se da suka shigo da akwati set biyu Masha ALLAH kowa yake ''cewa Dali ce ta tashi tana an bani izini na bud'e? dariya anty hamdiyyah tayi tana wacece ita tukun ? antyn amarya ne na uku ๐คkice anty babba ne tana 'kare ma Dalin kallo mmmk take toh ita amaryar ya take antynta na uku ma yarinya ce ita kam amaryan sai jinjira hajjah rigima ta fad'a tana kallon hajiya jiddah duk da azuciya tayi hajiya jiddah ta gane me 'kanwar tata ke nufi ''toh bud'e hajjiya ma'u ta bama Dali amsa tana sakin murmushi, bud'e wa Dali ta fara, nafi ce ta 'kariko tana buri Nata Yaki Adda ita ma tafara bud'e wa komai zam zam ''cewar maryam dake santi ''dariya duk akayi mata ''baba ce tace Masha ALLAH ALLAH ya basu Zaman lfy Kaya sunyi '' addah fad'i ce tace toh yakamata ayi mana bayani saudat ce ''tace wani bayani kuma? Murmushi tayi tana a cire mana Na iyeye Dana 'yan uwa ko, mamy ce tayi dariya toh fad'imatou itace ko? eh ita ce, toh wan nan duka Na amaryan mu ne in angama ganin Nata za'a shigo da Na 'iyayen, ''toh muna ku matso ku kwashe wan nan d'in matsowa sukayi suka kwashe su duka aka shigar dashi d'akin da nahnah take, san nan aka zuba Na iyayen amarya da 'yan uwa kamar yadda al'adar gidan Modibo yake, akwatin farko me d'auke da less 10 da atamfa 10 da takalmi 'kafa 6 da hijjab 5 wan nan na mahaifiyar amarya ce ''masha Allah aka fad'a ana yaba na uwar amarya an bud'e na biyu shadda 10 hula 5 takalmi 'kafa 5 sai sallaya da casbafa wan nan na mahaifin amarya ne, Masha ALLAH suka ce ana yabawa shima na uku a ka bud'e cike yake da Kaya wan nan na 'yan uwan amaryane cewar hajiya jiddah Masha ALLAH kowa yake fad'i tare da san barka anty nuratu yakamata a kawo musu abinci da abun ta'bawa a kwashe Kayan akai d'akin baba ''toh kawo musu abinci a kayi aka Shiga da Mazan d'akin hamma Ali da tun dazu suna tare suka ci nasu a Can......
Hajiya jiddah kin dai ji abun da su Adda suka ce, eh naji hakan kuma yayi insha ALLAH zamuyi maganan da hajjah se a turo motar da zasu kwashi Kayan kinga se masu kamun su taso tare da 'yan jeren ko ''eh hakan yayi san nan akwai taron wa'azi da aka shirya ma amare da angwayen da za'ayi ana gobe d'aurin auren toh shima de bansaniba ko mujahid zasu iya zuwa ''wani irin baki saniba zuwa ai yazaman masa dole dama naji hajjah tana yazo yaji me 'kawayen amaryan suke so kinga bashikenan se suzo me gabaki d'aya ba ''eh hakan yayi ''yauwa kafin na manta hajjah ''tace ki kirata tana da magana dake ''toh insha ALLAH, ku 'kara dadan tana cikin d'akin ''toh hajiya jiddah tace suna shiga don gaida nahnah ''fad'imatou a kwashi Kayan nan a kai musu cikin motar tasu ko ''eh fendo, nafi ku taso ku kai motar ''toh suka ce suna kwashe kayan, '' toh mu zamu wuce anty maimoon cewar anty hamdiyyah ''toh yau kuma nice antyn fendo ta fad'a tana kama ha'ba๐ค toh nima yau na ni bakin yara, dariya fendo tayi tana toh ai bazan 'kiba Daria duka sukayi suna fice wa gidan.......
Please COMMENT'S and SHARE in other group's๐๐๐
๐๐ BO'D'DO๐๐CE๐ง๐ง๐ง
๐RAYUWATA๐
๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ
Wan nan labari nawa'kir'kirarren labari ne, ina fata ya amfani duk wani makarancinsa, ina ro'kon Allah ya bani daman rubuta dede ya hani hannuwana da rubuta ba Dรฉdรฉ ba akafta๐๐๐
Page....53
Ai addah se kinga yadda sashen ya had'u gsky yayi 'ko'kari ba kad'an ba, ''masha Allah kin sani na 'karajin hankali na ya kwanta wlh Dali, kunde ga mijin ko? a'a Adda bamu ganshi ba amma dai sa'konshi ya iso mana don da dare haka ya ai ko mana da kaji da laimuka wlh, Masha ALLAH ALLAH yasa ya ri'keta da kyau, ameyn Adda ''an jera Kayan nafi ne? Eh su anty nuratu suna can, toh shike nan ni zan tafi gida zuwa anjima zamu taho da su munun, toh shike nan ''mahmah zan wuce ''toh sannu Dali Allah ya huta gajiya, ameyn mahmah, mamy kuma ku huta sosai fa, toh Dali ai kune ya kamata ku huta kunsha aiki, dariya tayi tana fice wa '' mahmah kuna zaune ko Na 'kawo gift d'in da zaka raba wajen taron gobe ku saka a take away d'in ne? Mamy ne tayi saurin fad'in kawo mana fad'imatou muna zaune ba komai mukeyi ba, gsky ne hajiya ma'u ta fad'i tana dariya wa maganan mahmah dake cewa wan nan aiki zata baku da wayau, shi strickers d'in an manna a jikin cups d'in ko? Na bar su Maryam da Samira Na saka wa, ina su nawwara ne? ba sai suje ayi dasu ba don Abun yayi sauri, Sun tafi gidan anty rahma don tayata aiki acan, ''amma Dukan su? basuyi yawa ba, toh fendo ya za'ayi dasu kina magana zakiga Sun tafi duuuuu, ai 'yan matan amaryan kenan 'kanwar momy ta fad'a tana murmushi '' fad'i ina ga tunda yusha'u ya kowa kajin nan ayi aikin su kawai ahuta siyowa koya kika gani ''eh nima haka nayi tunani, amm fendo aikin zeja lkci kuma kinsan gobe masu lalle da kitso duk zasu tafi yi nima kaina goben nakeso inyi, toh a siyo d'in shi wan nan asa a abincin jibi kawai '' toh fendo ta fad'a tana wuce wa d'akin baba da tun d'azu ta aika kiranta, baba gani '' yauwa fad'imatou 'karfan labulayen har yanzu su nuratu suke jira '' na aiki jabir da baffa sukai masu '' au to ina ga basu isa bane, kin san nuratu da wutan ciki sai damun mu da Kira take, dariya Adda fad'i tayi ta juya ai da gskyn ta baba Bata yi ta zama agidan suriki ba......
Wai kana ina ne hk tun d'azu muke jiranka, dillah mlm ka fitoh mu mun gaji kitt ya yanke kiran, Na kusa dashi ne yayi dariya, kai kuma meye Na dariya? ni wlh abun mmk yake bani, imhin, Na samu ina kwance na ace za'amun aure ai gaba ta kaini, ai shi da yake besan abun arzi'kiba gayi nan Yana ta jin kai, hb yakamata dai ku sassauta masa shima Yana da dalilinsa, wani da Lili kake magana akai Samir? Ni Bana uziri a irin wan nan abun, toh duk dai ku dakata gashinan ma sai kuma ayi wata 'korafin ba wan nan ba, Shiga motar yayi ranshi a migun 'bace sai cika yake Yana batsewa, '' nifa ina ganin wan nan abubuwan be kamata ace kanayi ba jahid wan nan abun ansa ba ba yau aka fara ba so ina ganin yakamata kad'au komai ka 'ikiye shi gefe, d'ago kai yayi Yana kallon me mgn da beniyyan cewa komai ba amma ya ga kallon wani Abu da ban suke ma abun, kar Na damu kake cewa rasheed? bejira amsa ba ya ciga ba da mgn, yaran mutane har biyu su mutu a hannuna san nan kace min kar Na damu, in ban damu ba me zanyi, kana kallo seda Na Saba da, zainab ta zo wajen haihuwa ta rasu, a kazo kan husna itama again ta tafi duk akan haihuwa, nace abarni hk an'ki annuna min fin 'karfi wajen had'ani da me rawan kan nan, ita da ban ya'bata ba ai gashi nan ta rayu, ya fad'a Yana me nuna zallar rauninsa, nifa ina ganin wan nan ba wani problem bane jahid Allah ya 'kadarta duk se Sun mutu ta hanyan haihuwa be kamata ka bama kanka lefiba, ''kana nifin da ban musu cikin ba bazasu 'ki rayuwa bane? Oh shet jahid kana mgn irin na masu Imani mana, ballara masa harara yayi aryan me yasa bazaku fahimceni bane?ba wai bamu fahimce ka bane, mun fahimceka ammah kaima yaka mata ka fahimce mu, '' hmm bawata fahimtar ku da zanyi, zan dai muku duk abun da kuke so badai ita ma mutuwar kuka neman mata ba, zata sameshi ya fad'a Yana nuna zallar gskyn shi, '' dariya suka saka dukan su, Samir da yake ma zaunin direba ya bugi sitiyari ''yace kaji min shege au kashe musu 'ya zakayi ? Na kasheta fa kace ai bani Na halicceta ba da zan kashe ta '' au Ashe kasan da hakan kake ikirarin mutuwa ga 'yar mutane rasheed dake kusa dashi ya fad'a Yana hararanshi, hmm kawai ''yace ya maida hankalinsa ga wayar sa, tafiya suke suna ta'ba hira har Allah ya isar dasu zaria Wace anguwa ce gidan yake? ๐คท♂️ban sani ba, ๐ wai jahid me ka mai da mune '' cewar aryan yaron hajiya jiddah, toh ya za'ayi in sani ai inaga kai zaka fini sanin gidan, '' oh god aryan ya fad'a Yana ciro wayarsa a aljihu Kira ya dan nama sultan, sultan dake kwance a d'akin hmmah Ali yayi saurin d'aga wa cike da ladabi, yimin kwatancen anguwar da kuke '' toh yaya ga aliyu ze maka ni ban san layikan ba, okay bashi, kwatance sosai yadda za su gane hammah Ali yayi musu ai ko batare da wani 'bata lkci ba sai gasu a 'kofar gida, sultan Wanda tun gama wayansu ya Shiga gida ya sanar da fendo maimunatou zuwan yayin nasa ta fitoh fuskanta d'auke da fara a maraba da mutan Kano kunsha hanya, wlh anty maimoon ana Raina zaria ne amma da nisa, dariya ta yima mgnan aryan d'in Yana ''cewa ku 'kariso ciki Shiga cikin d'akin na hammah Ali sukayi, ''muna da zulfa ku kai masu ruwa da lemu '' fendo ๐ฅนwlh me 'kunshin mu take jira '' toh karki kai fendon ta fad'a tana shigewa d'akin mahmah '' Adda zulfa d'auka muje, sllm sukayi a 'kofar d'akin Samir da ke kusa da 'kofar ya amsa kushigo ''yace , Shiga sukayi kansu a 'kasa y jahid brk da zuwa ya aryan brk da zuwa, ''au mu ba za'ayi mana brk da hanyan ba kenan? a'a ya rasheed zanyi muku, bar abinki mun gode '' anyi walimar ne ? aryan ya jefa mata tambaya '' a'a yanzu ake shirin tafiya '' ke bakya gaisuwa ne? Samir da yake kallon muna ta fad'a '' (sannu moun be lawul) au Bata jin hausa ne? murmushi zulfa tayi tana ji ba sosai ba ya Samir '' okay yakamata su Kira mana 'kawayen amaryan mu tattauna kafin mu wuce wajen walimar ko ya kai maganan Yana kallon aryan '' d'aga masa kai yayi, zulfa ๐ฃ️ zulfa da har Sun fita ta amsa tana jan hannun muna suka koma, ki Kira mana 'kawayen amaryan '' toh tace suka fitoh, muna suwaye 'kawayen ne? dariya muna tayi ai duk suna mkrnt kuma ko basuje ba baza su iya mgn da su ba, '' toh se yaya kenan? kawai ki sanar ma Adda fad'i '' toh jirani kai tsaye wajen Adda fad'i tayi ta fad'a mata kome, kuje kufara gaba da Kayan rabon nan muna bayan ku, Adda mu gidan lalle zamu, shi wajen wa'azin fa ? Adda ๐คkuje kuyi abinda nasaku in bazata iya yi muku bayan wa'azin ba ta barshi, haka su muna suka d'au Kayan rabo suka kama hanyan nurul ala nurul inda za'ayi wa'azi rai ba dun yaso ba.....
Fendo kinji dai abun da angwayen suka ce, toh fad'imatou naji ammah ita Bata da 'kawayene? guda biyu ne kuma ita ko invitation card baya raba ba, toh kenan babu wani abu da zatayi? gsky se dai kawai a amso kud'in lalle da kitso, toh shikenan kije ki amsa tunda ba sanan, '' toh fendo, samira๐ฃ️ mรจne ne ?muje ki amsa ma 'kanwarki kud'in kitso da lalle, okay sllm sukayi a ka basu daman Shiga, gashe gashe sukayi san nan Samira tafara bayani, su ad'aukan su 'kawayen amaryan ne sai da haisam yazo Kiran Adda fad'i ne suka fara fahimtar da antys d'in amarya suke mgn, ba 'bata lkci suka ciri kud'i suka bama Samira '' ina 'kanin namu a cikin ku ta fad'a fuska d'auke da murmushi, nuna shi rasheed yayi gashi nan anty ''masha Allah duk da boddon mu ta fika kyau, dariya duk sukayi adda Samira tayi fice wanta.....
Please COMMENT'S and SHARE in other group's๐๐๐
๐๐ BO'D'DO๐๐CE๐ง๐ง๐ง
๐RAYUWATA๐
๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ
Wan nan labari nawa'kir'kirarren labari ne, ina fata ya amfani duk wani makarancinsa, ina ro'kon Allah ya bani daman rubuta dede ya hani hannuwana da rubuta ba Dรฉdรฉ ba akafta๐๐๐
Page....52
Toh mude ba mata zama anan ba kamar masu Zaman makoki, munu d'agowa kad'an tayi tana kallon suhailat wadda tayi maganan, eh kalleni da kyau rabi'at taso muje muga Kaya haba tun d'azu sai Zaman shiru shiru muke, toh suhailat in mun tafi da wa zamu barta bayan kinsan abunda Adda Dali ''tace '' ai mu munga takan mu wlh kowa na Can mu muna nan kamar wasu mayu, ni da nasan haka ne da bazan biyo ta nan ba daga mkrnt sai gidan mahmah, dariya rabi'at tayi da nasani 'keyace, duka takai ma rabi'at tana kauce wa ''toh ke mlma yaushe angon ze zone? shiru tayi Bata Bata amsa ba ''kinji dai rabi'at ina mgn Bata bani amsa ba da zanyi fishi kice mini dan me, bestie suhailat na mgn ''mezan ce mata ? au tambayan ma abinda Zaki ce min kike๐คtoh kada Allah ya baki ikon fad'a min mtswww wan nan miji yaga bone ta fad'a tana juyar da kanta, dariya rabi'at take wato har yanzu suhailat Bata gama sanin munu ba shiyasa har take 'korafi game da halinta sllmn 'yan ganin lefe ne ya saka su tashi suna masu maraba '' Adda har Sun kawo? ๐คabun da tun d'azu suka kawo ai yanzu Sun isa gida ma ๐ฅน shikenan mu se dai abamu labari ๐a'a zo kugani gashi na d'auko muku kuma in zaku wuce kuje kugani ba'a hanawa ai ''toh da sauki ai cewar suhailat me gyaran Bata 'kariso ba kenan ''eh ina ga da abunda ya tsareta buri in ta'bota.....
Masha ALLAH ai yafiyar naku tayi sauri kai kace wata anguwa kuka je a cikin gari, ai kuwa y Muhammad tafiya tayi sauri mu kammu bayan mun dawo mmk muka yi tayi, gsky dole kuyi ''ashe nahnahn ta 'isa? ai ko ta'isa mun taradda ita a Can ''masha Allah anty jiddah ina ga nima gobe Zani nayi mata sannu da zuwa '' gsky ya kamata kinga hajjah in ze tafi sai su tafi tare da masu d'auko Kayan ko? eh hkn yayi, yauwa ala bashshi in zasu koma sai asan da suwa za'a tafi walimar wa'azin da kamun ''Allah yasa muna da ran kai wa ''ameyn hajjah yakamata kuyi mgn da mujahid yaje wajen wa'azin nan don maimunatou ''tace har angwayen ana so su halarta '' ai ubansa Yana jinki ''toh gsky isma'il yakamata ka tabbatar mujahid yaje ''insha Allah anty jiddah '' toh ni zan wuce addu'ah suka yimata itama ta koma gidanta, washe gari dady ya shirya tare da masu d'auko Kaya suka kama hanyar zaria cikin yarda Allah suka isa har gida, amma sa iso ya Shiga ya gaida nahnah ya sanar masu da mota yake tafe batare da bata lkci ba a kafara shigar da Kaya mota, '' fad'imatou dake za'a tafi ko '' a'a baba da Dali za'a tafi '' toh yakamata duk Wanda yasan dashi za'a tafi ya yun 'kuro kar a'bata masu lkc '' toh baba Adda fad'i ta fad'a ta'a ajiye durom d'in hannunta a saman motan tashige ciki, '' yauwa fad'imatou angama shigar da komai ko '' eh mahmah '' toh Masha ALLAH ina Dalin ? tana shirya wane ance zasu kwana ko mahmah? eh hk fendon ku ''tace nafisatou๐ฃ️ na'am mahmah kema shiryo aje dake kiga gidan 'yar uwar taki, sosai nafi tayi murna harda tsalle dama tana son zuwa '' nima Zani mahmah '' me zakiyi acan muna ''mahmah don Allah ''ai shikenan se kuje d'in, muna harda tsallen murna, fitoh wa 'yan tafiya sukayi addah Dali, nafi, muna, zulaihat, zulfa, nawwara, Adda suwaiba, addah Amina, hawa motar sukayi aka kama hanya (toh 'yan jere a sauka lfy) Sun 'isa Kano lfy, Sun taradda tarba ta musamman hajjah ta shirya musu bayan Sun kammala cin abinci da hutawa suka bu'kaci a kaisu sashen da amarya zata zauna su fara kimtsawa don gobe suna son wuce wa da wuri ba wani jan magana hajja ta aika zulfa Kiran mujahid d'in, ''hajjah baya nan '' toh fa ta'bo min shi a waya ta bama zulfa wayan, Kira tayi daga Can a ka katse tana niyyan 'kara Kira Sega kiransa ya shigo bama hajjan waya zulfa tayi bayan ta d'aga mata, sllm daga Can yayi, amsawa tayi tana fad'in, ina makullan shashin naka? mmki tambayan ya basa ammah se be nuna ba, lfy dai ko? ban sani ba Mara kunya ina tambaya kana maidamin da tambaya, murmushi yayi daga can, toh tunda baki saniba buri nakashe waya ta, zan sa'bamaka fa mujahid, masu jere Sun iso tund'azu makulli suke jira, mmk mgnar ta basa wani jere bayan umurnin da abbansa ya basa na ko cokalin sa san baya so yaga tsoho, wai baka jinane? babu bu'kata an saka komai su maida abun su, ๐ค yanzu fad'a mana abun da yakamata zakayi ko zaka kawo min abun da Na tambaya, kashe wayan yayi batare da yaji me hajjan zata ce a 'kar ke ba, ''lallai mujahid yace wani abu dani yake yi, ke zulfa'u kiramin ubansa yanzu, amsan wayan tayi tana 'ko'karin kira, hararanta Adda Dali tayi ''hajjah ya'ki shiga, kiramin wan ubansa Muhammad, ''la hajjah kashi nan Yana kira, d'auki Muji me kuma ya manta be fad'a ba ya Kira ya iddasa, d'auka zulfa tayi '' gani abakin get 'kitt ya yanke kiran, lfy kin wani saki baki? hajjah ''yace Yana bakin get aje a amsa, ai seki tashi ki amso, kuma wlh uban nasa zezo ya sameni ze fad'amin yaushe nafara wasa da wan nan yaron, murmushi su Adda Dali sukayi '' hajjah Abi Bana 'kani a hankali, kinsan hidima, ๐ค au hauwa'u tare masa zakiyi, wato ke me d'an uwa ๐ณ a'a hajjah na tuba ta 'karike fad'a tana minke wa don hakan yayi daidai da isowar zulfa......
Sun 'isa shashin da jagorancin su nawwara, Masha ALLAH kawai suke iya furta wa komai yaji yadda ya kamata, Kayan da suka zo dashi na kichen an 'kara akan Wanda suka gani sai d'akuna biyu da ba suga an sa komai ba Sun jera Kayan gado da suka zo dasu set biyu tare da wedrobe da komai da ya kamata, Sun jera tun cikin daren, anan suka kwana da safe suka 'kara shirshirya 'ko ina suka kullo shashin suka taho sashin hajjah, har kun kammala '' eh insha ALLAH muna son wuce wa yanzu don yau ne za'ayi jeren nafisatou '' a'a amarya amma Zaki kawo 'yar uwan taki ko? 'kasa nafi tayi da kai tana wasa da yatsunta, a'a hajja ita ma a ranar za'a kaita '' toh ita husainatou za dai tayi rakiya ko? da sauri muna ''tace a'a gidan Adda nafi zan kwana ๐ค ita hassanatou bazaki ra kota ba? gyaleta hajja cewar Adda suwaiba ai ko bata zo Yanzu ba ta zo in an kwana biyu '' toh Allah ya nuna mn, je ki cema Aisha Sun gama shirya wan ?toh zulfa ''tace tana fita, shi walimar wa'azin gobe kenan ''eh toh yanzu zaku tafi da matar wan ubansa, da 'kanwar uwarsa da suka iso jiya da yamma, sai 'kanwar ubansa ma'u ta fad'a tana nuna hajiya ma'u, dariya tayi hajjah me yaron nawa yayi ? ake ta zage mu hk, ? kinga ma'u kifita idona, in dai ba kuja ma d'an nan naku kunne ba thortt taja 'kwafa tana girgiza kai ''Allah ya huci zuciyan ku hajjah ta fad'a tana danne dariyarta.....
Please COMMENT'S and SHARE in other group's๐๐๐
๐๐ BO'D'DO๐๐CE๐ง๐ง๐ง
๐ RAYUWATA๐
๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ
Wan nan labari nawa'kir'kirarren labari ne, ina fata ya amfani duk wani makarancinsa, ina ro'kon Allah ya bani daman rubuta dede ya hani hannuwana da rubuta ba Dรฉdรฉ ba akafta๐๐๐
Page......54
Bayan fitowa da mahmah tayi da baba suka gaisa dak da dai ba su fahimci waye ze d'aukan musu 'yar tasu ba, abunka da fulani sun kasa tambaya, ranka yawa sukayi suka nufi gurin walimar wa'azin ma aura tan, sosai malamai suka ratsatstsaka wa'azi ga amare da angwaye me shiga jiki kai harda Wanda sukayi auren da Wanda suke niyyar, amare Na gaba sanye da hijab da ni'kap 'yan uwan su d'alibai Sun sasu a tsakiya bazaka gane suwaye amaren ba, don shigarsu duk d'aya an kammala wa'azi lfy yayin da su Adda Dali da fad'i da su nawwara suka mi'ke suna bin layi layi suna raba gift Wanda ke d'auke da strickers me rubuce da sunan angwaye da amaren su, suna iso wa gida basu ko fita a mota ba suka sllmi fendo maimunatou akan se kuma gobe insha ALLAH ''ina ce zaku jira su mamy su kammala ku tafi tare '' a'a su mamy se zuwa anjima direba ze zo su tafi tare 'toh shikenan Allah ya kaimu, duk da Bata gamsu ba sbd ance tare zasu wuce da su, wata 'kila hajjah ta sanja shawara ne, ta fad'a tana shigewa cikin gida '' har sun tafi? eh Adda to Allah yakaisu lfy '' ameyn ina hajiya ma'u tana d'aki, inaga ya kamata su fara yanzu kar direban su ya'iso ko '' shikenan buri a kimtsata '' toh '' yaya masu kamu suna bu'katan su kammala da wuri kar dare yayi musu a hanya '' au to to ba damuwa su iso ai tana d'akina tun d'azu '' toh shikenan, amma su mamy iso har d'akin baba kuma Sun kammala kamu lfy sun kama hanyan gida Kano cike da d'in bin mmkin karamcin dangin Modibo.....
Kad'ai ji abin da nace '' eh naji '' kuma kaje kafad'a mata kai da kanka kake son yaran su dawo hannunka, '' anty yarinyar nan da za'a kawo ita kanta ba'agama rainan ta ba Taya zakice a kawo mata yara har biyu 'kana Na ma ba wai manya ba, wlh bazata 'iya ba '' in bazata iya ba se su samo wacce zata iya na d'au alwashi matu'kan yadda suka ba'kanta min akan auren nan Sena sa suma sunji fin yadda naji, badai aure bane banso ma a fasa sa amma se sunsha mmk na, '' anty karfa ki huce akan yarinyar da bama tasan me ake ciki ba su suka Miki su yakamata kimawa, '' murmushi tayi me ciwo ai zasu fi jin zafi matu'kar ita aka mawa, ture abincin dake gaban sa yayi yaminke '' ina zaka? Zani wajen su Samir ne, tun d'azu suke kirana '' katabbata kafin ka fita ka isar da mgn nan nan, okay kawai ''yace yafita '' anty bakiji mgn nan su papa ba kenan? me Kika gani ta fad'a tana kai ruwan lemu baki, ''yace kar yaji bakinki a kan wan nan al'amarin iyayen sane sun isa dashi ki barsu suyi iko da abunsu ๐คda kata Jamila lkcin da Na d'au cikinsa zuwa haihuwansa ba wanda ya san wuyan da nasha, nasan wajen girmansa munyi raba daidai da'ita wajen kula dashi, amma ba hakan ya Na nufin zan saka mata ido tana nuna min 'iko akan Abu mafi soyuwa gareni bane, '' nifa anty Bana ganin lefinki wlh su kan su su maman ba zasu lamunci hakan ba '' ya isheki mariya ya ana 'ko'karin shawota, ke kina tun zurata '' a'a anty kema kin san ba'ayi mata adalci ba, fice War mubina fuuuu ne ya ankarar dasu, '' kitashi sama 'karukon sauri ke ga me dangin uba ko '' ai da gskiyanta, ko ke bakyaso a ai banta naki dangin ba, ''ina jinka ka zo ka tasani gaba '' ina so a dawo dasu gida '' su suwa, bud'e baki ka fahimtar dani, ri'ke kai yayi alamun maganganun suna hawa masa kai, aslam da aslama ๐ค yanzu kuma? eh dariya hajjah tayi na yaro yarone toh jeka naji zamu tattauna da iyayenka, tashi yayi yafice a parlon, don sameer da rasheed kashe sa zasuyi indai beje wajen bakin nan ba, shi besam ma wani d'an kazakin bane ya Tura musu iv d'in ba, ze wuce aryan ne wata zuciya ta basa amsa, yes shine don shine kad'ai ze 'iya wan nan abun......
Kun dai ji abin da yazo dashi yanzu, kuma nasan aiko shi akayi don mujahid ba zai turo kanshi ba, ran abba a 'bace ''yace baza'a d'auko suba '' a'a ubana hajjah ta dakatar dashi tana murmushinsu na manya, za'ayi mata abun da take so, dama nima na dad'e ina ta tunanin dawo da yara cikin ahalinsu toh ga dama ta samu, ''amma hajjah yaran duka 'kana nune shi takwaran ya Muhammad banajin ko uku yayi ita ko me sunan sakinan d'aya ne da watanni fa Taya za'ace kamar mai shekarun haisam zata iya kula dasu, gsky a duba wan nan batu, ina bayan ki anty jiddah ''cewar hajiya ma'u '' ni banga abun 'bata rai ba anan Bade ta nemi yara su dawo ba, adawo dasu kuma ami'kamata su ''cewar anty hamdiyyah '' kefa hamdiyyah kaman baki gane me Sakina take son fad'a ba, so take wan nan yarinyar da za'a kawo ta kula da yaran ๐คtoh cemata akayi 'yar aiki a ka kawo masu ne?kema kyafad'a ai '' ina ga mu bar mgn nan nan yanzu, zanyi mgn da iyayen yaran Maza insha ALLAH za'a dawo da yara bayan nan se Muji a ina zasu zauna '' hakane Muhammad antashi taro ahaka, washe gari an tashi da shirin zuwa d'aurin aure kowza shiri yake kar a makara gashi ranar yau d'in kurarrene, Masha ALLAH sunkammala shiri da wuri Sun kama hanyan zaria '' kai boo kaga yadda kake kyalli kuwa wani abokin su Ahmad ya fad'a yana d'aukana shi a photo, Ashe kaima kagani Anya wan nan amarya bazata ce 'kafarta 'kafarka ba, dariya rasheed yayi, ammah gsky Kamal baka da man kai, '' a'a rasheed gsky fa nafad'a wlh gayen ya d'au kaya, ''gsky kam babu lefi cewar sameer, sun iso zaria ana shirye shirye tafiya sallar juma'a don a babbar masallacin juma'ah za'a d'aura auren Wanda imam aliyu zaria ke limanta, ranka yawa sukayi aka wuce masallacin bayan hud'uba da idar d sllh aka bu'kaci waliyyan angwaye su matso kusa, abbu da wan baban uncle lukman ne suka matsa, sai imam aliyu da shi da kanshi ze ba da auren d'aliban nasa bayan gabatarda duk wani sharad'i na d'aura aure da'akayi, aka fara d'aura auren (NAFISATOU AMADOU MODIBO DA LUKMAN SULAIMAN) akan sadaki 100k laka dan ba ajalan ba SAI (HASANATOU AMADOU MODIBO DA MUJAHID ISMA'IL ALHASSAN JANGE) akan sadaki 50k laka dan ba ajalan ba
, Yana du'ke tunda ya farajin sunan nashi na ratsa kunnuwan sa, Na hud'u kenan ya fad'a zuciyar sa Na 'kara 'kuna, d'agowa yayi yaga kowa fuska fad'ad'e da fara'ah, wato duk murna suke yi, imm nan da wasu watanni duk kuka za muga kunayi ya fad'a Yana jin ko ajikinshi don su suka za'bama kansu......
Munu dake kwance d'aki ta'ki fita tun nasihan da baba mlm yazo yayi musu a daren jiya Wanda dagyar aka samu bacci ya saceta, yau ma anyi anyi ta fito tayi wanka ta'ki ana fara magana zata saka musu kuka, wan nan kukan raunana zuciyan 'yan uwan ta yakeyi suna ganin ta fara zasu fita suna share nasu hawayen, '' Adda ya Muhammad ''yace tare za'a wuce da hasanatou, mahmah dataji maganan har ranta ta daure ta dake, toh maimunatou ya kamata a shiryata, kar a 'bata musu lkc tana gaman fad'an hk ta shige d'akinta, Bin ta da ido fendo tayi ita ma tana share nata, dakanta ta shiga d'akin ta tasota a gaba ta kaita har bakin ban d'akin, kiyi wankan da kyau ki had'o da alola, d'aga Kai kawai tayi tashige addu'ah d'auke abakinta '' fad'i kun gama shiryata? eh fendo, Kayan Nata duk ansaka amota, eh duka ankai can, ru'ko hannunta dake cikin hijjab fendon tayi suka fito suka nufi d'akin nahnah, sose nahnah tayi mata nasiha akan hkr da biyaya daga nan d'akin baba aka kaita, Sega baba nasharan hawaye '' tace hkr kam mun sanki dashi hassanatou se de mu'kara cewa ki 'kara akan Wanda kike dashi, Allah ya baki Zaman lfy takai 'karken maganan tana share hawaye da bakin zaninta, kowa dake d'akin yayi nasan nasihan kafin su fitoh su Shiga d'akin mahmah '' Adda ga hassanatou ta futo zata tafi, murmushi mahmah tayi ''ina mata fatan alheri tace ta koma tayi shiru, Adda shikenan abin da za kice '' du'kar da kai tayi shiru tsawon sakanni kowa agurin hawaye ke zuba masa, hassanatou kisani aure ibada ne sunnan annabi muhammad (s.a.w)ne Allah da kansa yayi umurni da ayi aure ki dage kar rauninki ya fito akan sunnan manzon mu, kiyi hkr kiyi ibada, don shi wan nan ibada hkr shine tsaninsa nacin nasara, gazawa bataki ba'e, gogewa hawaye mahmah tayi tana dariya kowa kawai se ya fashe da kuka, tashi tayi ta bud'e wedrobe d'inta ta ciro AL-QUR'AN ki ri'ke wan nan ya zama abokin hiranki ya zama babban abokin ki, Inde kin ri'keshi bake ba damuwa Allah ya Bada sa'a ta fad'a tana me janye jikinta daga wajen, kuka munu take na meyasa ta yarda meyasa da muna ''tace bataso ita ''tace taji ta gani Ashe hk rabuwa da gida yake da ciwo Ashe dakanta ta d'au wu'ka ta da'bama kanta, kuka take hartana shid'ewa, fendo ce ta d'ago da'ita suka fitoh hamma ne ya ri'ko hannunta da take 'ko'karin 'kwace wa ta koma ciki girgiza kansa yayi duk da yasan ba lallai ta gani ba ta share hawaye haba sayyada kece fa zakiyi ma wani nasiha ba ke za'amawa ba, mgn take son yima hamman amma bakinta ya kasa bud'ewa, ina take? tafad'a tana kuka, nafisatou koma ciki, fendo don Allah ki barni naganta nayi sllm da 'yar uwata tafad'a tana du'kawa 'kasa alamun ro'ko, kauda kai fendo tayi tana nuna mata inda munun take da yatsa, da gudu tayi kanta ta 'kwa'kumeta munu don Allah ki yafemin duk abunda nayi Miki ban saniba 'kila bazamu 'kara had'uwa ba tafad'a tana sakin kuka da 'karfi, cireta hammah Ali take so yayi daga jikin munun munz Wanda ba Wanda yaga zuwanta ta fad'a jikinta, munu Na karki tafi ki barmu wlh bazan 'karamiki fad'a ba kinga ina sonki sosai daga yau bazan 'kara hanaki bargo ba wlh ina sonki takai 'karshen maganan tana sakin kuka me ciwo, duk wani Wanda yake filin wajen nan ya koka ma bayin Allahn nan, Dali ce tayi 'karfin halin tanbayan awani mota za'a sata? su aryan da duk jikinsu yayi sanyi suka bud'e mata motar tsakiya fendo ce ''tace innar su sameera tashiga, tana shiga aka ciro munu da gyar a jikin su nafi da muna, wacce ta ma dena gana kome shigar da ita fendo tayi tana iyatu Shiga, tana Shiga fendo ta rufe 'kofar '' fad'imatou kuje ku hau naku, Adda fad'i amsan khalifa tayi a hannun zulaihat ta Shiga mota sameera tabi bayanta ita da Maryam se yusura da ke gaba d'ayan motar kuma salaha babbar 'yar baba da anty rahma, da ladidi, se jabir da ke gaba, haka suka kama hanyan Kano jiki duk a sanyaye ( SAUKA LAFIYA AMARYAN JAHID)....
Please COMMENT'S and SHARE in other group's๐๐๐
๐๐ BO'D'DO๐๐CE๐ง๐ง๐ง
๐RAYUWATA๐
๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ
Wan nan labari nawa'kir'kirarren labari ne, ina fata ya amfani duk wani makarancinsa, ina ro'kon Allah ya bani daman rubuta dede ya hani hannuwana da rubuta ba Dรฉdรฉ ba akafta๐ค๐ค๐ค
Page....55
Kufitoh da ita motar d'aukan amarya Yana waje, fendo wlh ta'ki sakin mahmah tun dazu anyi anyi, bari naje yaza'ayi hk mutane suna waje suna jira, toh fendo su Adda Sun 'isa kuwa? Eh Sun isa tun dazu, Masha ALLAH inata Kiran Num dinta be shiga, nima ta mamy nakira ta had'amu ''tace wayar ne ta mutu amma tasata a caji, yanzu , toh zan ta'bota zuwa anjima, Masha ALLAH an d'am'ka nafi a gidan ta dake anguwar nagoyi, bayan nasiha da tasha daga ko wani 'barayi na'iyayenta....
Bazaku 'kara kwana ba fad'imatou ?dariya Adda fad'i tayi ai hajjah mun zo mun kawo amarya lfy kuma munga d'aki me kuma yarage ai sai muko ma, a'a ita ma bazata so koma wanku yau ba, gsky hajjah ni na d'au kama zasu bar d'aya daga cikin su ko sati tayi ''cewar anty hamdiyyah wacce ita kad'ai ta kwana a gidan su hajiya jiddah da ma'u Sun koma gida jensu, '' ai in ta tata za'abi mushekara ma ''cewar anty rahma, wlh kuwa anty rahma '' toh ai shikenan tun da kun 'ki, a'a hajjah ba'ki mukayi ba ai yanzu se kun gaji damu ta fad'a tana murmushi '' 'yar nema ai magaji daku tunda kun kawo d'iya yanzu '' la hajjah ba haka nake nufi ba fa๐คญtoh ba kwa bar mata ita wan nan yarinyar ba ta nuna yusura dake cin abinci da'alama anan suka karya '' wai hajjah rufamana asiri da mahmah ai tagaban goshinta ne, '' 'kafata 'kafarta haka takwaran ta tafad'amin innar Samira ta fad'a '' toh shikenan ku shiryo se a koma daku, da toh suka amsa suna tashi don koma wa shashin munun, kin dai ji duk abun da muka ce, jabir kubi su Maryam gamunan fitoh wa, da toh ya amsa Yana kama hannun yusura, Adda munu sai mun 'kara zuwa, d'aga masa kai kawai tayi, suka fice '' karki zauna wai kome 'yar aiki zata maki, ke ni ban ma yarda ki amsa wata 'yar aiki ba, don de aikin ki da Na mijinki baze gagareki ba, kin daiji, kuma Dali''tace littafanki suna d'aya daga cikin d'akin Can don ban ri'ke wani d'aki bane, Allah ya Bada zaman lfy mu zamu wuce su Adda salaha na waje na jiranmu, samira muje, kugaida mahmah tafad'a murya a tashashe '' Adda fad'i ta kasa amsawa sai dai d'aga kai da tayi, Samira ce tayi 'karfin halin ''cewa insha ALLAH zataji boddon baffa, toh fad'imatou ki gaida asiyan da kyau da ita nahnahn kice mata kuma ina jiran ta, toh hajjah, barkanku da rana, asama sukaji mgn duk suka waiwayo harda masu shirin hawa mota ''yauwa brk de, Samira ta fad'a fuska a sake don tagane wanene, '' surikin namu ne fa tayi ma Adda fad'i rad'a a kunne '' haba dai ''wlh kuwa shine '' barka de 'kaninmu Adda fad'i ta fad'a fuska sake, maimaita kalman 'kani da Adda ta fad'a yake lallai hajjah ta jamishi raini kamar wan nan, take ''cema sa 'kani '' yauwa ya fad'a Yana yafito jabir saka masa 'kud'i yayi a aljihun rigarsa, kusha choculate Allah ya tsare hanya yafad'a Yana juyawa dama Kiran hajjah ya fitoh dashi, toh saduwar alheri su iyatu suka fad'a suna dad'awa mota......
Zaune take tana tuna rayuwarta, yau ga inda rayuwa ta kawota, gidan aure ita Bata ta'ba tunanin aure nan kusa ba koda ta amsa ma mahmah na zatayi auren batayi tunanin nan kusa bane, hmm ta sauke nannau Yan ajiyar zuciya yanzu ya RAYUWATA zata kasance? tayi tambayan da ko ita Bata san amsanshi ba, kiraye kirayen sllan asr ne ya ta data daga tunanin da take yi Shiga ban d'akin dake cikin bedroom d'in tayi ta d'auro alola ta tada sllh, anan ta ciga ba da zama bayan idar da slln tana azkhar d'in yamma, sllmn da lubabatun hajiya safara tayine ya sata tashi daga kan sallayan, fitoh wa tayi daga bedroom d'in tana amsa sllmn, anty ance nazo nata yaki zama, Bismillah zauna '' tace cikin sassayyan muryanta, zama tayi tana bin munun da kallo a sace, Arai tana ''cewa gsky antyn kyakkyawa ce irin ya jahid, ruwa munu ta kawo mata ta shiga cikin bedroom minti kad'an ta fitoh '' kin gaji da jira ko? ta fad'a tana d'an sakin fuska '' a'a anty, ijiye mata plate tayi dake d'auke da nau'in snacks t '' toh ya sunanki? Lubabatu amma ana cemin fanan '' murmushi kad'an tayi to fanan, Kiran sllhr magrib ne ya ta dasu daga Zaman 'yar jigum jigum da sukeyi saboda rashin sabo gashi ita munu bame saurin sabo bane don ma fanan d'in yarinya ce ba babba ba, idar da slln isha'i suka yi suna azkhar sllmn sa ya ratso parlon amsawa munu tayi a hankali indai ba kana kusa da ita ba ba zaka san ta amsa bama, '' me kike har yanzu baki tafi ba? yayi tambayan yana kallon fanan Wanda tun da ya shigo jikinta ya d'au 'bari '' anty ce ''tace in taya anty fira har sai ka shigo '' okay yace Yana shige wa bedroom d'in dake ma zaunin nashi, '' anty sai da safe ta fad'a tana me ficewa parlon....
Wai kunsha hanya fad'imatou, wlh fendo abun babu magana, toh Allah ya basu Zaman lfy ''ameyn y Allah ina Dali ne kuwa ? ai suna Can gidan nafisatou, ๐คhar yanzu basu dawo ba me suke jira '' toh nima dai Na Kira su nawwara d'azu da naga shirun yayi yawa se cemin sukayi ba'a gama gyara gidan ba kuma su zasu jira angwaye su amshi 'kud'in siyan baki, ๐คoh har yanzu a Na amsa kenan '' toh gadaishi Sun fad'a '' Bari na Kira dalin naji meke wuce wa a Can ta'karike fad'a tana dan Na Num d'in Dalin, aslm alkm daga Can Dali ta amsa mekuke jira har yanzu ? Adda gamu nan mun fito '' ina su nawwaran? su sai anjima '' toh 'kafarki 'kafarsu karki sake ki dawo ba tare da suba '' toh Adda ''tace tana katse wayan '' toh duk kuta so Adda fad'i ''tace kar abar kowa, zasu fara 'korafi ''tace wlh yanzu zankira aliyu da sultan ai kafin ta 'karika wasu sunyi waje nasiha suka 'karama amarya ita ma 'aka barta da halinta, hayaniyar da wo wansu ne ya cika gidan, har wani be jin maganan wani, '' Adda shikenan kun bar baddo acan '' cewar Dali '' au toh ko mu koma mu d'auko Miki ita ne? a'a Adda wlh har nafara kewanta murmushi Adda fad'i tayi tana tuna yadda suka barota, ai tukunna ma da saura, ni yanzu bama zan'iya kwana a d'akin muba wlh '' au keda kikai ta murnan katifa ze zama naki ke d'aya duk zasu tafi su barki, '' wlh Adda bazan iya ba ta fad'a Sega hawaye sharr, tashi mahmah tayi tana shigewa d'akin d nahnah take, yau gida ya soma watsewa gida ya koma daga su fendo se su baba da wasunsu Sun koma tun safe '' nahnah ina ga ni gobe fa zan koma, gobe kuma maimunatou ''cewar mahmah da shigowan ta kenan taji fendo na mgnan '' eh Adda skull d'in yara '' hakane ai sunyi ma 'ko'kari '' toh shiyasa Adda amma ai ba dad'ewa zamu 'kara had'uwa, ko kin mance zuwa rugar mamman ne? a'a ban manta ba '' nahnah dake zamu wuce ko? a'a inje inyi mene, daga nan mali zamu wuce '' bazaki je ku gaisa da hajjan ba? sai watara in Allah ya 'kaddara '' toh yaushe zaku wuce ? gobe muma muke son wuce wa '' toh Allah yanuna mn....
Nafisatoun lukman rayuwa suke cikin kwanciyar hankali da tausayi da 'kaunar juna, don anshe da 'kaunar lukman ga nafin ba 'karami bane koda su fendo suka je sllmnta yau d'in sun tabbatar Sun kuma gane ma idon su sai fatan Zaman lfy me d'orewa,,,, ta 'barayi munu kuwa zamu ce rayuwar ta ban banta da ta nafin don ita kome sabo take ganinsa yayin da shikuma goga yake nisantar duk wani abu da ze kawo sha'kuwar su don kallon matacciya yake mata......
Please COMMENT'S and SHARE in other group's๐๐๐
๐๐ BO'D'DO๐๐CE๐ง๐ง๐ง
0 comments:
Post a Comment