Domin Samun Littattafan Hausa

Barka da zuwa shafin AYSHA ADAMAWA (Maman Sultan) Wannan Shafin na bude shine domin saka Littattafan hausa na soyayya, yake yake, hikayoyi. KU KASANCE DAMU DAN SAMUN NISHADANTARWA DA FADAKARWA. AYI KARATU LAFIYA.