JUWAIRIYYA Part 3
.
Ju tayi mamaki da taje yiwa umma sallama tace mata jiki mota ai tare zamu tafi. Taje ta yiwa Hajja ma sallama harda kukanta, anyi sa'a Amal na bacci bata ga fitarsu ba. Da yake tafiyar ba mai nisa bace basu dade ba suka isa ita dai Ju sai tunani take kala kala game da dalilin biyota da Umma tayi. Motar na tsayawa Ju ta ruga da gudu ta shiga gida ba ko sallama dakin babanta ta nufa ta fada masa a jiki sai kuka. Mama ta fito ta tari Umma duk suka tsaya kallon ikon Allah yadda Ju ta shige jikin babanta tana ta watso masa tambayoyi. Mama tace Zuwaira ba gaisuwa ai kuwa ta bata fuska Allah ni mama ba sunana zuwaira ba, Umma tayi murmushi tace yo tunda ita kin share ta ai dole tace miki zuwaira. Baba, Mama da Umma ne zaune a falo sai Ju a kasan kujerar da Baba yake zaune umma tace nasan dai Asiya tayi muku bayani tun kafin mu taho a waya amma duk da haka ina son jin ta bakinku. Mama tace Juwairiyya kalli can tana juyawa sai taga akwatinta ne sai wata ghana must go da ledar viva tace Mama kayan meye wannan. Mama tace mata munyi shawara da su Yaya akan zaki koma kano kafin Allah Yasa Amal taji sauki. Duk munsan yadda tafi yarda dake kuma ko dazu kafin ku iso da muka yi waya ina jin ihunta sun kasa bata abinci. Baba ya mika hannu yana laluben Ju sai ta rike hannun yace baki taba yi mun gardama ba idan ba akan dambe ba don Allah kada ki tashi hankali akan tafiyar nan. Umma tace ni muna komawa zan bayar da kudi a siyo miki waya ki rinka gaisawa da Baba kullum.

*************************
A haka dai aka lallaba Ju suka dawo kano tare da alkawarin zaa saka ta makaranta ranar litinin don ta cigaba da karatun ta. Mami ba karamin farin ciki tayi ba da yadda Ju ta kwantar da hankalinta bayan sun dawo ita ma Umma ta cika alkawari ta bata sabuwar waya karama tace idan aka koma makaranta tayi kokari zata canja mata da mai kyau. A falon Hajja su Ju suna zaune da Yasmin sai ga Yaya Sagir da Yaya Rayyan sun shigo da ledoji masu dauke da note books,text books da sauran kayan makaranta na kannensu. Rayyan ya kalli Ju da take fama da Amal akan ledar pure water yace ke aji nawa zaki shiga ne. Tace SS 3 ya sake cewa science class ko arts? Tace science. Hajja tace wace makarantar za a kaita. Rayyan yace ta su Fauza, ya dubi yan matan yace kuzo ku ware books dinku ku bar bata sauran notebooks din gobe ku shirya da wuri don ni zan kaiku saboda zan biya kudin nata books din.
.
Abdul autan su Amal yace wai ke Ju nufinki aji daya zamu shiga tace kaima ka kusa candy yaya Abdul? Yace ke fa yar kauye ce meye wani candy ana zaune kalau, graduation ake cewa. Ta murguda baki tace to kawai ka gyara min mana sai kace min yar kauye, ai wudil ba kauye bane. kowa yayi dariya banda Rayyan wanda a halin yanzu damuwarsa tafi farincikin sa yawa saboda ciwon Amal. Magani kullum nema ake kuma Alhamdulillah ta rage yawan kukan nan sai dai behaviours din yara. Mami ta kawo kudin da Abba ya bata dubu dari ta bawa Rayyan lokacin da suke shirin tafiya makaranta tace gashi babban yaya ku tafi da wannan idan ana bukatar kari sai ka fada min. Yace haba Mami ai tunda dalilin Amal aka dawo da ita kano ni zan biya kudin. A mota kannen nasa suka same shi Fauza mayyar zaman gaba tayi sauri ta shiga sai su Yasmin su uku a baya Ju a tsakiyarsu ita da Abdul. Ya Rayyan yace meye haka zama kusa da namiji tace to ba wa na bane. Yace da Abdul get out ko kunya baka ji zama cikin mata. Ke fauza fita ki koma baya kuma daga yau ko driver ne zai kaiku kada na sake ganinka a baya. Suna fara tafiya Fauza tace Ju wallahi ki dena magana idan Ya Rayyan nayi don baya so. Tace to Allah Ya bani iko.
.
An zaunar da Ju a wani empty class da papers biyar da ake son yi mata gwaji ko ta cancanci class din da zaa sa ta na maths, english, biology, physics da chemistry. To fa nan ake yinta Ju dai ba turanci sosai saboda yanayin lalacewar govt schools kafin kace meye wannan dai ta gama maths da physics don tana son lissafi sauran papers din kuma abinda ta fahimta tayi wanda bata gane ba tayi kwabarta. Ko da ta gama wata malama ce tazo ta mayar da ita office din principal inda Ya Rayyan yake jiranta. Principal din Mr Ayodele yace da Rayyan ya tafi da ita gida gobe su dawo bayan anyi marking. Rayyan yayi godiya yace ta taso su tafi. Washegari Ya Rayyan ya koma school din shi kadai don principal din yayi masa waya yace ya barta a gida yazo shi kadai. Result din Ju ya gani taci maths da physics ba laifin amma sauran dai ba bayani tun ba English ba. Ko da rashin cin jarabawar bai masa dadi ba wani sentence daya karanta ya mugun bashi dariya ta rubuta ( My ankle is the bery wickedest man in wudil). A zuciyarsa yace lallai yarinyar nan ta tsani wannan kawun nata. Ya ce da Mr Ayodele wane class yake jin zaa sata don ta sami ilimi mai kyau. Mr Ayodele yace idan zai yarda zaa mayar da ita SS1. Ya Rayyan yace shi yafi son JS 3 don yana son a gyara mata turanci yadda zata fahimci karatu sosai. . Sai da ya karbo duk books din da zata bukata da uniform ya biya school fees sannan ya tafi wurin aiki. Bayan magrib Rayyan ya sami Mami yayi mata bayani tace JS 3 Rayyan to wallahi kai da kanwarka ni ba ruwana ta fada tana dariya. Ju da ta shiga daki da tulin littafai zata rubuta suna a jiki sai taga duk ansa JS 3 a jiki ta fito tace Yaya ai duk na JS3 ne Allah Yasa ban riga nasa suna ba sai ka mayar musu. Yayi wani dan murmushi yace ai a nan za a saka ki sunce baki iya turanci ba. Tabdi wannan ai yafi karfin repeating Ju mai shirin candy bana an maka mata demotion.

Kan uban can shine abinda ya fara fitowa daga bakin Ju sannan tace wallahi bazan yarda ba Mami ce dai ta doke bakin tace haba Juwairiyya kullum sai an miki fadan ki dena magana idan babba nayi . Tace Mami kiyi hakuri kinji wai JS 3 zai kaini. Ajin da Yasmin take fa kenan. Rayyan dai yau dariyar mugunta yake ji ya juya zai fita sai ya dawo yace Allah idan kika sake zagi a gidan nan ranki sai ya baci. Abin takaici baya karewa don Abdul tsokanar Ju ya rinka yi yana kiranta candy. Ranar da kuka tayi bacci. Da gari ya waye taje ta gaishe da Hajja da Umma sannan ta bawa Amal abinci suka tafi makaranta. Abin mamaki Abdul bai kara tsokanarta ba su Fauza da take tsammanin zasu yi suma kowa bakinsa kanin kafarsa. Ashe Rayyan yayi musu warning duk wanda yayi mata dariya zai gamu dashi. . A makaranta Ju taji dadi sosai da taga ajinsu akwai matan da suka fita tsaho banda maza ma. Dama ita ba wani tsaho gareta ba jikinta madaidaici ba rama ba kiba. Tana da kyau daidai ga dan dimple a kumatunta na dama. A ranar farko yan ajinsu sun fahimci Ju ta iya mmaths don ba su da yawa a ajin kuma malaman suna involving dinsu a ayyukan da suke. A fannin magana dai tunda akayi mata dariya bata sake ba. Su kuma da malami ya shigo ana tambaya sai suce Ju ta amsa yadda suka ji Yasmin na kiranta. . Satin ta daya da fara zuwa duk ta zama a takure saboda yadda yan ajinsu ke damunta har wasu students dinma. Yasmin da abin ya isheta ta fadawa Ya Rayyan wanda kullum yake nuna halin ko in kula a gabanta. Har school din yaje ya sami principal yace idan bazai tsawatar da students akan kanwarsa ba zai canja mata school. Ju bata san me yake faruwa ba taga canji sosai don a assembly Mr Ayodele yace zai dau mataki akan masu takurawa new students.

***********************
Abu kamar wasa term ya kusa karewa kuma su Mami suna kokari every two weeks ana kaita wudil taga iyayenta. Batun ciwon Amal kam ta rage kuka amma har yanzu bata iya yiwa kanta komai. Ta dai iya kiran Ju kamar ita ta rada mata. Kowa a gidan yana yaba yadda Ju take kokari wurin kula da Amal. Yaya Sagir kuma ya zama mai koya mata assignment don Ju ta dage sai ta iya turanci. Wata rana tana zaune suna lesson da Yaya Sagir ita da Yasmin sai ga Rayyan ya shigo falon ya zauna yana shan tea. Tana ganinsa ta dena karatun da take Ya sagir yace mata cigaba mana ta dan bata rai ta cigaba da cewa ( wicked, wickeder , wickedest) nan take Rayyan saboda kokarin gintse dariya ya kware da tea. Sagir yace wallahi zamu baku mamaki idan muka fara tsara ku da grammer. Karshen term Ju tayi ta 23 cikin mutum 25. Tana zuwa gida ta tarar da Rayyan sun dawo daga asibiti da Amal Fauza cikin murna tace Yaya kaga result dina ta 4 nayi yace kinyi kokari akwai kyauta ya kalli sauran ku fa. Kowa yayi kokari dai banda Ju wadda yace zai sa a maida ta JS 1 idan ta dauki sama da ta 20 next term.
**********************
Alhamdulillah Ju ta gama JS 3 lafiya don result dinta na karshe ta 19 tayi. Rayyan yayi farin ciki da hakan duk da bai nuna mata ba. Sai dai yadda ya fuskanta tafi kokari a fannin lissafi gashi bata yi kokori sosai ba ance bazaa bata science ba. Ya dai roki alfarma idan an dawo hutu s sake mata exam a eng don yanzu da kanshi zai koya mata. Mami ba karamin jin dadin yadda ake Ju ke kula da Amal take ba. Idan tana period ma da kanta take canja pad. Allah kadai zai saka ma yarinyar nan abinda take yawan fada kenan. Wani malami aka samu irin masu aiki tsakani da Allah Ya tsaya sosai da addua cikin ikon Allah aljanin dake kan Amal yayi magana yace turo shi akayi amma yaki fadan ko waye. idan akayi ruqiya sai ya fita malam na tafiya ya dawo yace shi kawai a kwance auren. Haka dai ake fama da adduar Allah Ya kawo sauki. Rayyan ya aika yafi sau uku Ju tazo lesson taki don ita tsoronsa ma take yanzu sai da ya hada ta da Abba ta fara zuwa. Idan yana yi mata magana ba amsa idan yayi fada tayi kuka. Daya ga itama akwai taurin kai sai ya rabu da ita da sharadin idan akayi mata exam bata ci ba zaisa a mayar da ita js1.
.
Ju da murna tace ta yarda. Tun daga lokacin kullum Ju tana karatu da duba dictionary bata tashi idan ba sallah ko kula da wani abin da Amal ke so ba. a dakin Hajja dama take karatun tare da Amal tana yan wasaninta. Sati biyu da fara karatun nan na Ju suna daki da Amal cikinta ya wani murda saboda bata wani cin abinci kamar wasa da farko ta share sai gashi ya kara da ciwo sosai tana ta yiwa Amal alama da ta kira wani don ta kasa tashi amma ita bata gane ba sai ma ta kwanta a kasa yadda Ju tayi tana kwaikwayonta. Hajja ce taji shirun nasu yayi yawa ta tashi ta bude kofar dakin abinda ta gani ne ya sata salati da karfi har Umma dake falon ta yi saurin tasowa. Ju ce kwance a kasa sumammiya kamar babu rai tare da ita Yau kuma me ya sami Ju din Baba Idris. . Umma waya ta dauka ta kira Baba ta gaya masa yanayin data tarar da Ju yace to ta sami daya daga cikin samarin gida ya daga ta a sata a mota su taho yana asibiti. Kafin ta gama wayar Hajja ta kira Mami sun shigo tare da Ya Aliyu kowa a rude. Aliyu na kokarin daga Ju sai ga Rayyan ya shigo yace masa ya matsa shi ya dauko ta kamar wata jaririya ya sata a bayan mota Umma na gaba ita kuma Mami sa Ya Aliyu suka biyo bayansu. A asibitin ma Ya Rayyan bai jira nurses ba ya sake daukan Ju ya shige ciki babansa ya fito daga office tare da Aliyu daya fada masa sun iso ya shiga zai dubata sai wata dr din tace yallabai ka bari naje idan ba kasa zan kira ka don iyaye basa iya duba yaransu sosai. Ba musu ya koma office don ya yarda da ita yace su jira shi a nan reception. Ya Rayyan duk ya kasa zaune ya kasa tsaya ashe duk abinda yake Umma na lura dashi amma bata ce komai ba. Bayan anyiwa Ju allurai ansa mata drip likitan data duba ta ta wuce office din Dr Umar Tafida tace yallabai yarinyar nan fa yunwa ke damunta don idan ta tashi zansa ayi mata test inajin ulcer ma ta kamata. Ya mike da hanzari what did you just say Dr Rufaida? Yarinyar nan fa 'yace a wurina kuma a gida na ma take. Tare suka fito Baba ya hau fada ko suna maltreating din yar mutane don tana kula da tasu.

Sai washegari bayan Ju ta dan dawo hayyacinta Mami ta tambayeta meyasa bata cin abinci tace karatu take kuma ita mntawa take da abincin don kada yaya Rayyan ya mayar da ita js1. Mami dai tayi mata fada sannan ta hada ta da mama da baba a waya suka gaisa. Rayyan ko kadan baiji dadin dalilin da Ju ta bayar ba abin duk ya dame shi harda bawa mami hakuri ya ce bai san zata dauki maganar da gaske ba. Kayan fruits, snacks da sauran kayan kwalama haka ya rinka siyowa kullum yana kawowa Ju bayan kwana uku aka sallameta. Tun daga lokacin kullum ya dawo sai ya tambayi su Yasmin ko taci abinci. Wannan abin ma da yake Umma na kallo tana sake sake a zuci. Ju dai kwalliya ta biya kudin sabulu don kuwa taci jarabawar eng din saboda haka an bata science class. Rayyan ya daukarwa kansa siyo maltina, hollandia da su viju don kannensa su sha ko su tafi dashi makaranta amma Umma da yanzu bata da aiki sai lura da dan nata tasan saboda Ju ya siya.
*************************
Kwanci tashi ba wuya a wurin Allah Ju yau sun rubuta exam dinsu ta karshe a SS2. Amma ita farin cikinta biyu ne don kuwa yau zaayi musu walimar sauka a gida Baba da sauran yan gidansu duk zasu zo. Gidan Marigaya Tafida yau a cike yake yayyen Rayyan mata su biyu Yaya Kubra da Ummi suma sunzo da yaransu. Ju dai hankalinta bai kwanta ba sai da taga shigowar yan gidansu. Baba taje ta rungume ta suma kuka. Hajja tace maimakon kiyi murna sai kuka kuma Zuwaira. Ju ta bata rai Hajja nifa ba sunana Zuwaira ba. Nan dai akaje kowa ya zauna ga kawayensu da suka gayyata da malamin da yake musu karatu a gida. Taro yayi albarka su Ju sun sha wani lace mai kyau da Abba ya dinka musu shi kuma Abdul shadda yasa kalar lace din. Kowa da kyautar da ya basu Ya Rayyan kuwa waya duk ya basu mai kyau. Ana cikin taro Amal ta fara tari wanda karshe sai da tayi amai a jikin Ju. Bata ko nuna damuwa ba taja hannunta suka koma cikin gida ta gyara mata jiki. Mami ta kalli yadda yarta ta zama babbar mace lokaci guda har tana kula da wata tayi hamdala domin Juwairiyya ta sa ta fita kunyar yayarta.
************************
Yana shigo da motarsa ya haske musu ido. Ba wasu bane Ju ce da wani dan makotansu daya dage yana sonta. Yauma Mami ce ta takura mata sai ta fita. Rayyan ba karamin bacin rai yaji ba wanda shima baisan dalili ba. Yana fitowa saurayin mai suna Lawal yayi saurin miko masa hannu su gaisa. Rayyan ya wani gintse fuska da kyar ya mika hannu. Lawal yace Alh Rayyan yanzu ni ka zama yayana. Ina fata zaka min kamfen wurin kanwwar taka. Ju kuma irin kunyar nan wa ya kamaka kana zance ta sunkuyar da fuska tace Ya Rayyan sannu da zuwa. Yace daka mata tsawa ke da izinin wa kika fito. Come on get inside. Ta zumbura baki ta shige wannan ai dizgawa ne a gaban saurayi Allah Yasa ma bata fara sonsa ba. Tana tafiya ya juya ga Lawal yace Mal kayi hakuri yarinyar nan tana da miji kada ka sake zuwa nemanta. Lawal cikin mamaki yace yallabai na tambaya tace babu kusan minti 30 da fitowarta babu wanda yace ta koma. Rayyan yace to ni nace don ni ne mijin.
.
Ikon Allah wai dama Rayyan yana son Ju ne???

0 comments:
Post a Comment