Hausa novels 2023

  • Home
  • Ciwon Idanuna
    • Internet
    • Market
    • Stock
  • Agola
    • Dvd
    • Games
    • Software
      • Office
  • Mijin Biza
    • Child Category 1
      • Sub Child Category 1
      • Sub Child Category 2
      • Sub Child Category 3
    • Child Category 2
    • Child Category 3
    • Child Category 4
  • Kwarata
  • Health
    • Childcare
    • Doctors
  • Inda Ranka

Monday, March 13, 2023

YAN MATAN ZAMANI Page 1 to 10

 March 13, 2023     YAN MATAN ZAMANI 1-END     No comments   

*YAN'MATAN ZAMANI*💓
                Na.                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                      
*biebie dee bukharee da samrah*.                                                                                                                       
 _Da sunan Allah mai rahma mai jin Kai_ 1⃣-5⃣



  ```Yarinyace a tsaye da bazata wuce shakaro goma shashidaba(16) girgiza takeyi tana karkada kafafu irin na masifa dinan Chan sai gawani saurayi yafitoh da bazay wuce 23 zuwa 25 bah naji takirashinda suna Ahmad, ahmad yakalleta yace yade zeemah lfiya naganki anan ya tanbaya saida tawani juya manyan idanunta sa'an tace dole kace haka ai Kayi alkawari baka cikaba kasan kuma nacema bikin saura kwana goma amma banjii wani motsiba nazo yanzo kuma kana wani borin kunya toh ni gaskia kayi magana inbazakamin ankon bane gara kafadamin tin da wuri nasan abinyi magana take cikin rashi kunya sai da ya dubeta da kyau cikin kulawa'yace haba zeemarhnaa mai yayi zafi haka ' hadda fada sai da taturo bakinta gaba' sanan tace toh bayan kowa yan class dinmu sunyi saini salon su rainamin wayo saida yakara dubanta sanan yace ba mai raina maki wayo zeemarhna yanzo zanbaki 'kudin saida takaleshi hade da murmushi a fuskanta tace da gaske yace sosai zeemarh yannu yassa cikin aljihun wandansa ya zaro bama 7k yabata ansa tayi tana murna batare da addua ko godia ba tayi gaba abinta shidai binta yayi da murmushin jin dadi 
    

Ahmad ya kasace yanama zeemarh so mai girman gske Wanda duk abubuwanda takeyi baya gani sometimes yana ganin haka a matsayin yarintarta.ita kuwa zeemarh tinda Ahmad yabata kudinan bata tuna komai ba sai zarcewa gidan kawarta kuma aminiyarta wato salma tamanta da shara da wanke2 da mama tasakata shiganta gidan su salma keda wuya ta tarar da ummien salma tsakar gida gaisheta takeyi amma ita kuwa Ummie kirari take Mata"yan'mata adon gari in Baku ba gari in kunyi yawa gari yayi daidai"jin kirarin ne yasa salma fitowa daka daki tana murmushi tanacewa ummiena kenan itadai Ummie tabisu da murmishi jindadi sukuma suka shege daki suna magana kasa kasa
  
Sunshiga daki suka zauna bakin gado sai salma ta kalle zeemarh tace kee wllhi da matsala zeemarh tawaro manyan idanuwanta tace kardee bai baki kudinba ko baba ne yace bazaki bikin ba duk ta tanvayeta a rudee salma tayi smiling tace ai in wanan ne da sauki zeemarh tace please babe tell me mana wats going on salma tawani bata fiska tace wai mu duk kyan mu acee muna tafama da Samsung s3 Farty fa har tayi iPhone 7+ bama fa iPhone 5 ko 6 ba zeemarh ta kaleta tace ke inbanda abinki yarinyan da babanta keda kudi kuma tanada yayye itace auta fa a gidansu salma takaleta gami da watsa mata harara tace kee ko kaffara bazanyi ba wlhy wani saurayin yasiyamata tajaa wani dogon tsaki mtwwwww
zeemarh tace ke kawalli kwantar da hankalinki' very soon muma zamu faso gari. bara dai kiji yanzun nan ahmad yaban 7k nan' take salma ta waro idanuwa" ta hade rai wane xatayi kuka tace. kai nikam rashin wayar nan na nadamuna dayawa' kallemu fa'. ta tashi tsaye tareda girgiza jikinta tace kallemu da kyau' ba makosa kuma san kowa kin wanda yarasa. so ki kwantar da hankalinki mun kusan rike waya babba'. zeemerh ta qwale ido tace allah kawata' tace nataba miki' karyane. nan ta girgiza kai sukasa shewa. nan ummien salma ta shigo tace yan' matana wannan dariya haka dafatan de samuwa ce. nan salma tayi charaf ta amsa tace kai umma kin fiya ' surutu wlh. se ummien salma tace o' ni maryam naga takaina. nan zeemerh tace ummin mu kinsan kuwa bikin zee ya karato' ummi tace laaaa yar albarka ni nama manta'. se salma tace umma wlh ni wayama nakeso. umma ta dafe kirji tace kikace me'.tace umma waya. ummi tace lalle inba shekaruna zaki saida kisiyaba dame zakisai waya"?. se salma tace kai ummienmu afadi gaskia'. se ummie tace to uwata se naji shaka.nan duka sukasa dariya se chan ummi tace salamatu. salmah tace yade ina wannan din nan me zuwa da jan mota. sai zeemerh tace kai ummienmu wato idanki nakansa ummie tace yar jakar uba ba doleba. salmar tace ni kinma tunamin yau zanyi bako. zeemerh tace kawalli wane zezo tace dallah tsaya nan' nayi alhaji me sakin aljihu '. tace ke kawas amma ko labari bbu tace zauna nan. ummie tace nide in kinje kice Ina gaidashi kuma wlh in talakane' kika tasaya dashi banyafe miki ba. nan sukasa ihuuuuu wooo" ummien mu allah bar manake ki huta. nan tayi dakinta .zeemerh tace k barinaje nasan dd tana jirana nan sukayi sallama'.```

©*biebie dee*
07039732859. ©*samrah*. 09062056022
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
              NA
*biebie dee bukharee da samrah*
  1⃣1⃣_1⃣5⃣


_Dedicated to our humble sister Ummu abdulnasee(Anty ainass and our hajjace(hajjanmu) thank you so much with your support, love n care_
❤❤❤❤








Haka dai sukai ta hiransu didi na Dada fasama zeemarh Kai ita ko tanata murmushin jin dadi 
     Next day
Yakasance Monday su zeema nada sch sch kenan da kyar a kasamu ta tashi sallah hakan yafarune sakamakon night subscription datayi kwana takusa a zaune tana downloading apps da kallo ta YouTube, ko da ta idar da salla baccinta takoma sai wajen 7 ta tashi tashiga wanka already Firdausee tagama komai nata ba ita tagama shiyawaba sai to 8 Firdausee har tagaji da jira bata tsaya yin breakfast ba dan tasan mama ba yadda zatayi taita batama Firdausee time ba sallama sukama maman suka nefe siden baban dan ansan transport money

Sun shiga dakin baban da sallama bayan yansa suka hada baki wajen gaidashi ya ansa hade dacewa nasan azeemace tasaki latti ko Firdausee ita dai Firdausee batace komai ba sai murmushi da tayi 500 yadauko kan bedside yamika masu game dacewa adawo lfya allah bada sa'a suka ansa mai da amin.waje kawai sukafita kasancewa suma mama sallama dama, sun fida ba dadewa sukasamu abin hawa sai sch ko da suka shigo sch din har anfara tare lati zeemarh batabi takansu ba taja hanun Firdausee sukai gaba kasancewar da Senior yar ss3 saida taga shigan firdausee class dinsu sanan ta nufa nasu class din tana shiga tayi dropping bag dinta kan dask tayi back seat inda taga *yan'matan*class din nasu da allama wani abun suke kallo tanakarasawa wajan salma ta tabo salma ta harareta cikin wasa tanacewa baby sai yanzo zeemarh tace wlh kibari kawai night subscription nayi wlh shiyasa namakara salma tace lallai komawa wajen zamansu sukayi bayan sun sauna zeemarh ta kalle salma tace baby da matsala faa,batakai da bata ansaba biology teacher ta shigo ajin duk yan class suka mike dan gaisheta ita ko zeemarh haushi tashi ankatse masu hira(niko Dee bukharee nace ba akwai break time ba...lol)

Anty hameeda bata bar class din ba sai 10am daidai fitantakenan akay ring ball brktime.bayan sumai da books dinsu cikin jaka salma ta dubeta tace mai matsala wai zeemarh ta gyra zama tace kudin dinki coz so nake amana dinki irin na yaran manya kaman na 4500 zuwa 5000 ko wani daya salma tace gskia ne kuma zeemarh takuma cewa so nake abinkinan na zee amira kaita tasan ba ita ita kadai ke sa expensive kayaba da unique dinki salma takuma cewa wlhy amma dai bari deeja ta shigo muji abinta zatace.

Fita sukayi wajen class suka zauna jiran deeja,basufi minti biyar da zamaba sai ga deeja tazo itama ta zauna tacewa daka scienceB nakaima teejee note dinshi salma tace bamu tanbakeki wanan bamu magana muke kan kudin dikin anko dan wlhy so nake amira kaita sai tace na ara mata style deeja tayi daria tace anwuce wajen ai zeemarh da salma suka kalleta tace yes babie nasamu talalan banza wlhy kuma yamasifan iya dinki kee fact plazan da yake nan yan gdansu amira kaita kee Kai dinki dan haka karku damu shi zanma dadi baki yamana daria sukasa gaba dayansu salma tace wlhy muna wuta (ni da samrah mukace munga alama)

Kawayen juna kenan,sunada yawa a group din nasu amma wayanan 3sunfi shakuwa,basusa komai a gaba ba sai rayuwan karya da daukan Kai sukai Inda Allah bai kaisubah sudai koda yaushe karfa a fisuu nasu matsalan kenan...
    

Hakadai sudukayta karatu har lokacin tashi yayi,ko a hanyama hiyan bikin sukaytayi har suka isa gida.zeemarh tashiga gidansu da sallama dakin mama tanufa bayan Tamata sannu da gda bayan mama ta ansa hade da tanbayanta ina ta tsaya har Firdausee tarigata dawowa xeemarh karya tayi tace bata gama note bane shine tace tawuce mama tace ai sai kiyi sauki kinga yanzo 3 saura kuma zaki islamiyyah ita dai zeemarh Allah Allah take mama tace wuce koda tashiga dakinsu bayan tayi wanka hijabin islamiyyanta tasa tayi side din didi,didi naganinta tawace baki tace jigass harkindawo kenan zeemarh tace eh mama maganan islamyya takemin kuma so nake mujee kukai dinki dasu deeja,didi tace jekikawai xanmata bayani zeemarh tayi murmushi tace toh sainadawo didi tace adawo lfya Allah bada sa'a....



© ~biebie Dee~
07039732859
~samrah~
09062056022
💓*YAN'MATAN ZAMANI*.💓. NAA                                                                                                                                                                                                                          
*Biebie dee bukharee da samrah*
  6⃣-1⃣0⃣


                                                                                                                                                                                           _Actually yan uwa zakugamun chanza sunan littafin na' although it cox of some reason's' . coz yesmin tafeesu itama tana' novel yam'mata buh it's n't a big deal'. bygone b bygone's nomore' complain't. it ur honoured darling we dedicate this page for uy' YESMIN TAFEESU we LYSMC_💚

    ```"Haka tabar gidansu salma tana mai tunanin yanda bikin zee' zaikasancee. tashigo gidan nasu da sanda dan bataso mama tasan dawowanta,bata zarce ko ina ba sai dakin didi'

Fadowa dakin tayi babu sallama sai zubewa datayi kan kagon didin" ,didi' ta dubeta tace kekuma da ga ina kinshigomin ba ko sallama saikace nacimaki bashii ita dai zeemarh murmushi takeyi didi' tace kujimin yar banzan yariya ina magana kinamin murmushi watoh ga mahaukaciya ko,zeemarh ta rungumeta tace kakata ta kaina Allah barmin kee kiga yanda Zan rinka maki ruwan cash didi' tayi daria kadan tace jaa'ira ni dagani kwanci'ya takuma jikin didi abinta'. Didi' tashafa kanta tace wai daka ina kike saida nayi smiling kadan sanan tace wlhy daka gdansu salma naje kan maganan bikin kawarmu da za ayi ne didi' tace da kyw zeemarh tace yawwa didi' dan Allah rakani wajen mama saida "didi' tabata fuska tace mai kikayi wai zeemarh tace wlhy shara da wanke2 tasani natafi gdansu salma ko yanzuma batasan shigowana ba dakinji tafara min fada didi' taace Kai Amina akwai ta da sababi wlhy tashi mujee tashinsu kenan sai ga Firdausee tashigo dakin didi' da sallama sai da ta gaisheta sanan ta dube yar'uwar tata tace sis kije kishiya islamiyya ankusa fara tare latti kuma kinsan yau sati Ana duka sai da zeemarh ta bata fuska sanan tace kije kawai zanzo sai nayi wanka 

Firdausee batakawo komai ba tayima did' sallama tayi tafiyarta. didi' ce takama hannun zeemarh suyi side din nasu basu gama Kara sawaba didi' tafara kiran Amina!Amina saiko gata tafitoh sai da ta kalle zeemarh ta wasamata wani uban harara sanan tasake gaisawa da didi' ."didi' tace nasan kina ta nemanta wlhy nice na aiketa sai yanzo ta dawo nace Bari nasanar dakee kar kimata fada 

Mama tayi murmushi tace ahh ba komai zeemarh najin haka tashige daki, bayan didi' tawuce ne mama tashigo dakin tana kiranta saigata tafitoh tace mama gani mama tace bazaki islamiyya bane haka zeemarh ta marairaice fuska tace wllh nayi latti mama 3fa hartayi innaje duka za amin wlhy,mama tace wanan kuma kekika sani kizo kitafi kawai wanine yasaki lattin saida zeemarh tai tabama mama hakuri sanan ta barta

Wucewa dakinsu tayi da gudu tana jin dadin yayin da mama tafita da ido na cewa allah shiyamin zeemarh,tana shiga daki key ta dauko ta janyo phone dinta dake katifansu tanajin dadin barinta a gda da akayi WhatsApp tashiga taga chart din friends dinta a' group magana suke kan bikin zee. chan a group tana chat se taga nusy ta skul nasu tasa hotan wani a profile inta' tana kwance ta miki tace wow' nashiga uku' daman nusy tana online'. tace hi nusy" nusy tace babe ' ya akayi zeemerh tace dan allah nusy waye wannan' wlh daga ganinsa dan hutu ne' hehehehe kai zeemerh daga ganin sarkin pawa se miya tayi zaki' zeemerh tace wlh ni ba wannan ba' wlh daga ganinshi me kudi ne. Kuma da alamu zan wankesa" nusy tace k ' kirufama kanki asiri wannan babbab kaine' nan zeemerh tace habade. nusy tace wlh fa be ganin kan kowa da gashi'. mshcwww aikin kawai yaji kunya to' nusy tasa dariya tace kinci wuya bae' nan sukasa dariya. chan zeemerh tace k wai' ya preparation na bikin zee ne" nusy tace lol nifa nagama kome kawai tym nake jira" cox material din 4k dinnan ni wlh bemin ba cod less mom tadaukomin tace wai bataso nasa wannan 30k infada miki.' nan zeemerh ta hadiyi yawu" ji kk kut " tace lalle kina wuta allah sarki nikam' nan nusy tace keda salma ku zauna nan' barafa kiji k' kudi shine mahadin rayuwa " wlh shiyasa mum inmu takecin karanta ba babbaka ' . so nima dole na kwaikwayeta' zeemerh tace k anya za'a mutu kuwa'" nusy tace dallah so kk kiyi garding duniyar. nan suka dungi' hirarsu se wajen biyar zeemerh ta tashi daga chat' ko sallah bata samu ikon yiba" ta hau' bacci seda mama tazo ta tadata sbd magrib yakawo kai' tana tashi tayi bayi tayi alwala tayi sallah'. se dakin didi ' tana shiga tace didi' wlh yau kinsan me' tace a'a sekin fada tace hun' wlh sha'awar ice cream da shawar'ma nake" dd tace lalle tawan kice' yau insa rai' zanyi asuwaki da kayan dadi" ta cono bakinta tace' ni dan allah ki tsaya kiji' tace azaunema nake ' tace didi in kinaso kici kayan dadin nan tsaya kiji yadda' za'ayi " didi tace to'. aikam ta rada mata yadda zasuyi' nan suka kwashe da dariya didi ' tace yar kusun uwa ashe har yanxu kinaja' zeemerh tace ke kk ja balleni" tace haqqun zan cenki karfe". nan zeemerh tahau wanka tana fitowa ta sa riga da skirt' da mayafi' tana fita ta dagowa didin'ta hannu. tana fita tai hanyar waje tana sanda tana fita se gidansu' salma daman a waje taganta tana zance" ta karaso tace aminiyas ya akayi tace k klau' daman' saurayin salma da abokinsa yazo' abokin yaga zeemerh yace yana santa.' aikam nan tafara masa yanga da iyayi wai' ita alalle*YAMMATA* tacemai" bae dan allah shawarma da ice cream nakeso yace suje su' sha haka' salma tashiga itada saurayinta sukaje suka sha ice cream". basu tashi dawowaba se 10tana shigowa tama didi flashing didi' nagani ta tashi taje ta bude' haka suka shigo kamar munafukai. Suna shiga daki didi tace ke' ina kayana nan ta dire mata tsarabarar' ta dunga sa mata albarka . Har suka kwanta' da safe kuwa tana tashi' instead tayi shara tayi mopping tayi karyan wai kanta na mata ciwo' fiddausee" tace sannu sis bara ni zanyi aikin zeemerh aranta tace o'ni yarinya haka bata wayeba' mshcww! aikin banza' chan taje kitchen ta dauko breakfast din' da mama da firdausi suka hada ta kawowa didi.' tace didi's ga naki didi' tace kai jama'ar kullum ace mutum nashan abu daya nikam naga takai'na da tsufana banji dadi' zeemerh ta tsaya tana kallan kakarta ta" cikin so da kauna tace didi' allah barmin ke tace yan'nan allah baze barniba'.. daga tsakar gida sukaji muryar mama tana zeemerh dan allah zoki huran wuta'. Zeermeh tace nashiga uku' nikam mama batasan banda lafiya ba. kuma ni gaskia bansaba da wannan hura' wutar ba.' didi tace k kwanta abinki banni da amina.' Didi ta fita tace kai jama'ah amina bikiga yadda jikin yarinyar nan yakeba duk kinbi kin addabi mutane' .ki fito fili kice ladidi fito ki huran wuta.' Nibansan me zeemerh ta tare miki ba wlh'. wannan takura haka .' mama she is totally speechless tace didi dan allah kiyi hkr dan allah tace wlh inde' kika kara takurama zeemerh sekin gane bakida wayo' aikin kawai' mama. takasa mgn didi nashiga daki zeemerh ta taso da gudu ta rugumeta woooo kakus' allah 'barmin k.' tace didi anjima zanje inkai kudin anko didi ' tace kai jikalle amma yaushe zaki kai dinkinki' tace ai jibi nake sa rai' didi tace allah kaimu ammafa kada amiki kaya manya' kinganki bakida kiba kinjini ko' zeemerh tace wlh didi se ahankali' se kace kin manta wace ni' kinsan kayana ko tar shekara 11 zata iya sawa shiyasa' wani lokacin firdausee take samin kayana.......```.             

Share this

WhatsApp
Email ThisBlogThis!Share to TwitterShare to Facebook
Newer Post Older Post Home

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts

  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 11 to 20
    Tunda aka bud'e mana muka fito hadimansa sukayo caa akan mu, kowanne k'ok'arin nuna farincikin sa yake ga Galadima.     Casuke A...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 31 to 40
    Na dad'e ina barci kafin Na tashi, nayi mamakin ganina ni kad'ai, bansan time d'in da Galadima ya ficeba, sakkowa nayi daga gado...
  • RAINA KAMA Book 1 Page 1 to 10
    RAINA KAMA......!!♦_*                _{Kaga gayya}_          *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_* *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!._* 👉🏻1⃣      *Matsanan ...
  • RAINA KAMA BOOK 2 Page 21 to 30
    Yanda ya rik'e hannun yasani fad'in “please yalla6ai akwai zafi fa”.         Sassauta rik'on yayi, ya sauke ajiyar zuciya, murya...
  • BARIKI AUREN SOJA Page 51 to 60
    Motocine guda shida aka ajiye musu sababbi dal suna sheki ta tsakiyar tasha Adon balloon kana gani Kasan motar AMARYA ce ta fito tareda su ...
  • KASUWANCI NA Page 61 to 70
    Ameer kasa jurewa yayi gaba daya jikinsa ya fara rawa,tunawa Meenat tayi ba Muharraminta bane sai ta dan matsa kamar zata fada kasa ta wayan...
  • KASUWANCI NA Page 31 to 40
       A kunyace na Zauna a daya daga cikin kujerun palon nima sannan nace Ina yini kazo lfy,cike da fara'a ya amsa lafiya Alhmdllh Madam, d...
  • UMMU AYMANA Part 6
      *UMMU AYMANA PART 6* Suna isa Asibitin likitoci suka rufu akanta,wanda da taimakon Allah bata jimaba ta farfaɗo se kuka takeyi,prince kasa...
  • MIWASMITI Page 31 to 40
    Kuka ta Kuma saki gamida kamo hannushi ta matse a tsakiyar qirjinta Dan jin wani irin suka da yake mata Ga jiri da takeji gaba daya bata gan...
  • MACIJINE SHI Page 31 to 40
    _________________Kai tsaye part ɗin nanny Adeeb ya nufa da fattu,suna zuwa kuwa nanny ta gyara ko ina sai ƙamshi ke tashi,dakin fattu suka...

Categories

  • 'YA'YA DA KUDI 1-END (8)
  • 'YA'YA MATA 1-END (9)
  • 'YAR BOKO 1-END (6)
  • 'YAR FULANI 1-END (14)
  • 'YAR GIDAN TSOHUWA 1-END (6)
  • 'YAR JAMI'A (9)
  • 'YAR MAFIYA 1-END (6)
  • 'YAR TALAKAWA 1-END (7)
  • AGOLA 1-END (17)
  • AKIDATA BOOK 2 Page 45 -End (11)
  • ANAL 1-END (12)
  • ANTIN YARA 1-END (6)
  • AUREN JARI 1-END (9)
  • BAKAR MACE 1-END (3)
  • BARIKI AUREN SOJA 1-End (8)
  • BINTU 1-END (7)
  • CIN AMANA KO FANSA 1-END (10)
  • CIWON IDANUNA 1-END (7)
  • CIWON IDANUNA AUDIO (2)
  • DAGA TAIMAKO 1-END (5)
  • DAKON SO 1-END (4)
  • DAMA TA BIYU 1-END (13)
  • DR BOBBY 1-END (11)
  • DUBU CIKAR MAI CARBI 1-END (7)
  • FULANI 1-END (11)
  • GURBIN IDO 1-END (1)
  • HADIN ALLAH 1-END (8)
  • HIBBAH 1-END (4)
  • INA ZAN GANSHI 1-END (7)
  • INAYA 1-END (9)
  • JIDDARTIL KHAIR 1-End (1)
  • JIHADI 1-END (10)
  • JUWAIRIYYA 1-END (7)
  • JUYAYI PAGE 1-END (6)
  • KASUWANCI NA Page 1-End (1)
  • MACIJINE SHI 1-END (1)
  • MAH NOOR 1-END (5)
  • MAIMOON 1-END (10)
  • MAKARANTAR KWANA 1-END (5)
  • MAKAUNIYAR KADDARA 1-END (10)
  • MATAR ALI 1-END (10)
  • MIWASMITI 1-END (8)
  • MOTAR KWADAYI 1-END (4)
  • NAMIJI BAYA KADAN 1-END (16)
  • NI AYS NAKE SO 1-END (16)
  • RAINA KAMA 1-END (1)
  • RAYUWATA 1-END (6)
  • SHIMFIDAR MIJINA 1-END (3)
  • SONE AJALINA 1-END (5)
  • SURBAJO 1-END (14)
  • TUDUN DAFAWA 1-END (4)
  • TUZURU 1-END (6)
  • UMAR KO FARUUQ 1-END (5)
  • UMMU AYMANA 1-END (8)
  • UMURNIN IYAYE 1-END (7)
  • WAMINAL HOOB 1-END (9)
  • YAN MATAN ZAMANI 1-END (6)
  • ZAYN MALIK 1-END (10)
  • ZUCIYA KOWA DA IRIN TASA 1 (10)
  • ZUMA SAI DA WUTA PAGE 1-END (7)

Social Plugin

  • facebook
  • twitter
  • instagram
  • youtube

Hausa novels 2023

Search This Blog

Powered by Blogger.

Blog Archive

  • July 2023 (7)
  • June 2023 (65)
  • April 2023 (33)
  • March 2023 (132)
  • January 2020 (10)
  • December 2017 (62)
  • November 2017 (33)
  • October 2017 (38)
  • September 2017 (39)
  • August 2017 (75)

Report Abuse

Total Pageviews

Copyright © 2023 To Hausa novels 2023 | Powered By WwW.aysnovel.com.ng
Design By Aysha Adam | Theme By WwW.aysnovel.com.ng | Distributed By Aysha Adam