Zuwa Chan deeja takira idris dan yazo ya ansa dinki nasu dan tamashi bayani tituni.
Ba'ajima sosai dagama wayan nasuba sai gashi yakira yake shaidamata gashi a wajee,saida suka tafa sukai shewa sanan suka fita suka sameshi bayan su gaisane deeja tace kasan dai irin dikin da zakamana murmushi yayi dejan tacigaba da cewa fitinanan diki zakayi Wanda duk cikin yan ~yanmatan~bamai irinshi Wanda xamu haska yafitoh da mu idris yayi dariya yace indai wananne karkudamu sallama su seemrh sukamai suka shige yayinda sukabar deeja da shi anan.
Ba jimawa sai gata tashigo salma ta dubeta tace badai harkungama tadinba,sai da deeja ta harareta tace mai Zan tsaya nayi toh ba dai dinki bane kuma munbayar ai shikenan ai koko so kike na tsaya yan layinan suta kallona daria sukasa xeemarh da salma sukace tsokanane ai zama tayi sukayta hiransu sai wajajan shida na yamma suka bar gdansu deejan ko wanansu tayi gdansu.
Zeemarh ta shigo gdan nasu da sanda kamar yanda tasaba side din didi zatayi sai ganin mama tayi mama tace kekuma daka ina zeemarh tayi shuru takasa cewa komai dan duk rashin jinta tana tsoron iyayannata,mama ce ta matso kusa da ita hanunta takama suka nufi daki tin kafin sukai mama keta fada ta Inda takeshiga ba tanan take fita ba haka tayta Mata fada bar suka Isa dakin,didi ne taijii kaman Ana fada shine tafito ko ta tafito side din mama tayi ganin maman tayi sai fadan takeyi didi takalleta kekuma kedawa,mama tace waye kuwa banda yariyanan azeemah tarai nani a gidanan bata jin maganata Sam didi tace ni har yanzo baki fadamin abinda tayi ba kinata min jawabin da ba ganewa nakeyi bah.
Mama tace islamiyya nace tatafi shine tasa hijabin islamiyan tayo daminki wai ta manta da siran ta a dakinki bankuma ganinta ba sai yanzo,toh wlhy na gajii bababsu zanfadama wa.
Tin da mama ta Fara magana didi batace komai ba sai yanxo cewa tayi ai saiki ta fadan kuma shi inyatashi daukan matakin shi Abubakar din ya kashetaa aikin banza kawai
Xuwa tayi tajaa hanan zeemarhn sukayi dakinta
Suna shiga zeemarh ta rugume ta tanacewa nagode. Sosai didina Allah yabarmu tare didi tace ni dalla dagani zeemarh tayi murmushi tace wlhy ina sanki didi tace nima inasanki sosai azeema,zeemarh tabata face tace ni karkikuma cemin azeema saikace yar daaa didi tayi murmushi tace nadena yar albarka.
Ahmad ney yayi sallama dakin didi bayan sun ansa yanema waje ya zauna ya gaida didi,didi ta ansa tana murmushi,haka sukaita hira har sai da sukaji kiran sallahn magrib suka tashi dan gabatar da sallah shikuma ahmad yayi masallaci.koda yadawo dakin didin yadawo bayan ya zauna zeemarh ta kalleshi tace nifa wunwa nakejii yaya sai da ya kalleta da kyau yace mekikesan cii saida ta juya idanu sanan tace shawarma da suyan 111 yayi murmushi yace bakin kanwata da San dadi jita kaman suya murmushi tayi tace eh mana,waye baisan dadi didi tayi charaf tace babu wlhy yace shikenan innafita sallan isha Zan wuce dakanan zeemarh ta marairaice fuska kaman zatayi kuka tace yaya please zanje yace ba saikinyi kuka ba shikenan ki shirya kafin nadawo daka masjid.
Didi tace kanwanka kasani ko nifa mai zaka siyomin yayi murmushi yace duk abinda kikeso kakus dariya sukasa duka.
A bangaran mama kuwa wanan hali na uwar mijin ta na damunta ace Mata batasan gaskia Sam,amma dai zata tayasu da addua Allah ya shiryesu yakuma ganan dasu dan taga lamarin yariyantata da kakarta na da munta kuma yana bata mamaki( *nidai nace Allah kyw ta*) tashi mama tayi dan bata so tata tunani dakin su tashiga,ta shiga da sallama Firdausee tagani kan sallaya tana karatun Qur'ani zamun waje tayi ta zauna bayan Firdausee ta kar aya tajuwo da fara'anta tace mama kinji ni shiru wlhy ina dan karatune mama tayi murmushi tace ba komai Allah bada lada Firdausee taca amin mamanmu wai ina sis tanda nadawo islamiyya ban ganta ba mama ta tabe baki tace kinsan yayar taki sai addua tana dakin didi Firdausee tace Bari na idar da sallah naje aiyi hiran da ni.
Yana dawowa yatadda zeemarh a bakin kofanshi har tashiya tana jiranshi saida ya kalleta yace minti 1 ina zuwa bajimawa yafitoh, bagaran mama yayi dan Mata sallama zeemarh ko tsayawa tayi bakin kofa dan ita wai batasan jaraban maman.sun fitoh tare da Firdausee, Firdauseen ne tamatsa kusa da zeemarh tana cewa I miss you sisi zeemarh tayi murmushi tace I miss you too sis kije kijirani dakin didi zamudan fita da yaya ahmad Firdausee tace no pee adawo lfya...
tace allah yasa'. nan ahmad ya karaso gurin zeemerh yace sis muje ?. tace muje toh nan suka fita. suna fita yadauko motanshi dayake waje. yace muje tabude gidan gaba ta shuga tareda gir-gizanta. suna shiga tace yaya kasamin waka mana da AC . yace toh yanda kikeso haka zanyi'. suna tafiya tanabin wakan don ita duk wakar daya shigo ta iyashi'. har suka iso wani restaurant'. suna zuwa tace kai brother daga ganin gunnan za'ayi chilled. shide Ahmad murmushi yayi. Suka fito daga motan suna fita tafara taku dai dai'. irin na yayan manya har suka fito gun zamansu. suka zauna suna zama tafara kallon yanda kowa yake zuwa da fiancee insa. aranta tace kai inama nima inada hot booty. chan yace zeemerh nan tayi fir ta dawo daga duniyar tunaninta tace. emm yace me kike tunani tace bakomai yace akawo miki me dame. tace burger hot pizza da shawarma . ba tareda musuba yace drink fa? tace exotic tace toh. nan ya tashi yaje ya hado mata "yana zuwa yace kin gaji ko tace habade ban gajiba'. Yayi murmushi suka fara cin abinsu. kamar ance daga kanki tana daga ido taga wani guy. shida budurwarsa sunzo. sunnata chilling sukazo dede gun ice cream taga sun siya . tareda siyan kayanci iri iri suka samuguri suka zauna. kusada desk nasu guy in yakecewa fiancee nasa'. baby nayi feeding naso zeemerh kam se kallonsu take totally speecless. haka harsun wuce tana kallonsu. can daya lura da haka ahmad yace zeemerh me kike kallo? nan tayi tsaki mchsw nan tafara kora masa bayani. yace kai kanwata yanzu menene tace kaga ni wlh sun burgeni wlh. gashi daga ganinsu yan gayune'. yace kema ai yar' gayu ce tace bazaka ganeba. nan yace muzo mu tafi dare nayi tace toh. bangaren didi kuwa ita da firdausee se hira suketa yi. inda firdausee take gayawa didi saura izu 20 haddarta ya hadu. didi tace masha allah haka akeso .chan didi tace yawwa firdausee zakiji bikin kawarsu zeemerh da za'ayi na *YAR' GATANNAN* firdausee tace didi biki fa kikace ni wlh banda lokacin biki. ba gwara nazauna ina tilawa naba. didi ta bude baki tace kuttisi lalle firdausee nidan allah yaushe zaki waye. "tace ga zeemerh kullum tauraruwarta se haskawa take amma yarinya ance kanki a buhu. toh wlh ki gyara nide nagaya miki. se kace ba jinina a jikinki toh kigyara. itade firdausee ta kasama magana kasa' kasa tace dan allah kiyi hakuri. kafin didi tace wani abu taji kamar karar horn in mota. a sukwane ta tashi tana cewa firdausee sun dawo fa. aikam tana rufe baki sega zeemerh tazo tana ran gwada tace hi didi's didi tace oho miki ya hanyar kice kinci dadi. tace sosai ma. daga gefe taga firdausee ta zuba mata ido'. zeemerh tace babe how far'. didi tayi caraf tace wlh yarinyarnan nada matsala. ta kwashe labarin hirar da sukayi ta bata. zeemerh tahau dariya tace wlh kema bakinki be gajia. wannan yarinyar nan ce zatazo bikin zee lallema. salan guys in gun su rainani. suka kwashe da dariya se didi tace ke ina tsarabana. tace ni kaza zan iya mantawa dakene nanta mika mata yogurt da meat pie. ta karba hadda godiya ta ciire ice cream dayaa ta mikama firddausee tana ansa. tace nagode.....
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
*💓YAN'MATAN ZAMANI.💓* NA. biebie dee bukharii
da
Samrah
*edited by*hajja ce ❤
*this page is for you Rabiatu Sk msh thank you so much for d du'a we really appreciate*
2⃣1⃣ _ 2⃣5⃣
"haka rayuwa ta cigaba da kasan cewa kullum"
'zeemerh tana abinda take so, in ance za'ayi mata fad'a didi tayi kyamas ta hana.
'Rana bata kar'ya, saidai uwar diya taji kunya, ana saura k'wana hudu afara bik'in zee, don haka tun ran talata suka fara shirye shirye.
Kasan cewar a ran talatan deejah tak'ira idris akan ya kawo mata kayan nan haka daya kawo mata ta yabi kayan sosai saboda d'inki yayi matukar kyau sosai.
tace kai idris nagode allah ya biya zanga shegiyar da zatayi dink'in dayafi namu!" nan ta cewa mamanta mom please zanje gidansu zeemerh yanxu. mom tace adawo lafiya sbd mom irin matan nanne da basa takurama yaronsu.
"tana fita tak'ira salmah" hello babe salma tace' how far?" deejah tace ke d'inki ya iso, da karfi tace dan allah kice yayi kyau, deejah "tace ink'in zo kin gani" kizo gidan su zeemerh ina chan. tace toh ai ko gaba da china kike je zanzo".
__"tana kashe layin tacewa umma zan fita. umma tace salamatu sai ina?" tace umma angama mana d'inkin mu wlh' irin d'inkin ya'yan 'manya biki ga dink'in ba, wlh kuma kyauta fa.umma tace dan girman allah ke dan allah.
salmah tace au biki yadda ba?" tace a'a na yadda"!. tace kinga umma bara naje nagani kada suyi bani'. haka itama ta kwashi kafa ta tafi.
"koda deejah ta isa, gidan su zeemerh tayi sallama direct part in didi ta wuce" saboda zeemerh ta sabama kawayenta da zuwa part na didi, tana shiga ta ganta akan gado tana shan wankan, da gudu ta taso tana my deejar o'yoyo' tace ke dallah kada ki karyani d'in kunanmu aka kawo mana zeemarh' ta daka tsalle tace kai bestie kice zamu fice! da wankanmu' suka tafa tareda dariya".
chan didi ta shigo deejar tace didin'mu ya kike?" tace yam'mata adon gari' ya k'inzo klau"? tace wlh lafiya lau, didi tace madallah se chan zeemerh tace wai' ke ina yar iskancan shiru. kaf'in tayi shiru sega salmah tayi sallama'
"yeeeh babe mun gaji da jira" tace eyyah wlh a'a baza ku gane ba. saboda wallahi ina' tafiya ina gudu" don kawai nazo ayi dani'. nan suka tuntsire da dariya" suka hau gwada kayansu ko' kunyar didi basujiba". nan didi tahau fasa musu kai" kai
*YAM'MATA* in baku babu gari!!! tace kai zeemerh duk ke aka cuta, bayan bangan shi kamar nasuba, "yama kuke cemai hipt" ko nan suka kwashe da dariya sukace allah bar mana ke didin'mu.
"haka dai sukai ta hiransu da iya shegen su,su salma bazu bar gidan su zeemarh ba sai bayan sallan magrib.
A bangaran mama kuwa ba abinda ke shiga tsakaninta da zeemarh sai gaisuwa ita ko zeemarh hakan yamata dadi dan acewanta duk cikin friends d'inta anfi samata ido.
Mama kulin tana b'inta da addua dan taga kwana biyunan kanta Kara rawa ya keyi, kamar kulin yau ma zeemarh tace ta shigo dak'in mama da sallah Dame da gaisuwa Bata t'saya jin ko maman ta ansa ba tayi hanyan dakinsu mamace ta da katar da ita da dawowa tayi ta zauna mama ta kalleta da kyau tace ke a ganinki abubuwan da kikeyi kin kyau ta kenan yaushe rabon ki da islamiyyah ita dai zeemarh tayi shuru dan jikinta yayi sanyi mama nacikin mata nasihane baba ya shigo bayan duk sunmai sunnu da zuwa ya ansa yaneme waje ya zauna sanan ya kalle zeemarh yace naji duk abinda mamanku ke cewa kuma zanyi maganin abun nan ba da dadewaba didi ce ta shigo Baku sallah cewa take matakin kenan kace zakamata aure ko toh wlhy karma kafara shi Ahmad yaushe yafara aikin da har zai riketa Sam ba Zan yadda ba kaji nafada maka in bakin Ku bazai fada alkharee ba yai shuru kuma daka yau azeema tadawo hannuna da zama kar naji kar nagani zuwa tayi ta daga zeemarh sukai gaba shiko baba tinda didi tafara magana salati kawai yakeyi yarasa wace kalan U'wa Allah ya bashi marasan gskia mama tace hakuri zamucigaba da musu Allah ya shiryar da su.
ASALIN LABARI....
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
_Please ina rokon kusani a ddu'a ina fama da ciwan kai_
*Biebie Dee*_thanks_
3/29/2017 2:49:18 PM: Biebiedee: 💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
biebie Dee bukharii Da
Samrah
*mungode sosai da gudumawar da kuke bamu Anty aina'u (ummu_abdulnaseer)& Anty hajja ce Allah saka da alhkharii ya kuma shiryamaku zuri'a Ameen*
2⃣6⃣_3⃣0⃣
Mal.Musa da hadiza Wanda akafisani da ladidi sune iyayensu yan asalin garin katsina ne a karamar hukumar Mani.su biyune wajen iyayan nasu abubakar shine babba sanan Aminu mal.Musa bawani karfine dashiba yanade da rufin asiri.ladidi mace ce mai fada da shegen San abin duniya gata bata San gskia ko kadan.tinda tai haife Abubakar da aminu Allah bai kuma bata haihuwaba.
Yaran suntashi cikin tarbiyya da girmama na gaba dasu dakuma sanin yakamata,sun samu ilimin addini mai yawa dan ko wanansu tun yana shekara shahudu yayi saukan Qur'ani mai girma,aban garan boko kuwa secondary kawai sukayi suka Fara kasuwanci,cikin ikon allah suka samu budi da daukaka har yakasance suke komai na gida.
Abubakar Nada shekara 25 yayi aure Inda ya aura Amina makotan juna ne akwai Kyakyawan mu amula a tsakaninsu.suna zaune lfya sunyi aure da wata shida Allah yama mal.Musa rasuwa rasuwan ya shigesu matuka
Tin da mal.malan Musa ya rasu suka fara kasuwancin zuwa gari gari Inda Abubakar yazo Kaduna ya hadu da uban gida na gari mai kirkin gske hakade suketa samun budi da daukaka har allah yaba Abubakar gidan kanshi sai suka dawo Kaduna da zama.
Ganin rikon gskia da manan Abubakar da dan uwanshi aminu yasa alhaji Sulaiman yabama aminu auran yarshi murjanatu suyi farin cikin da hakan dan ko wanansu yasan halin girma da mutinci.
Su aminu sunyi aure da sheka 1 Allah ya azurtasu da samun Dana miji Wanda yaci suna Ahmad a lokacin shekaran abubakar 6 da aure Allah baibasu haihuwa ba lokacinda ahmad yayi shekara daya dai dai aminu yanke shawaran bamu Abubakar shi murjanatu tabashi goyan baya Dari bisa Dari didi ma taji dadi susai.
Rananda aminu yabama dan U'wa nashi da Abubakar ba karamin dadi yaji ba hakama amina dan ko bakomai tayi Bari Bari hakadai komai keta tafiya cin rufin asiri da kuma temakon Allah.
Sunan didi yasamu asaline tin wata Rana da yan Mani sukazo Kaduna yaji suna tacewa ladidi sheken shi yakama didi.
Ahmad nada shekara 3 murjanatu ta sake hai huwa inda takuma samun da na miji yaci sunan mal.Musa suke kiranshi da daddy.a lokaci shekaran su mama Amina 9 da aure, sai asanan itama tasamu ciki sunyi farin ciki matuka sunkuma godema Allah,haka mama taita raynan cikinta har ya isa haihuwa,da temakon Allah ta haihu inda tasamu yan biyu dukka maza zokuga farin ciki a wajen su, ranan suna yara sukaci sunan Hassan da husssai.kusan a tare suka haihu da mama murjanatu dan sati uku ne tsakani itama nasamu na miji yaci suna Yusuf.
Yan biyu Nada shekara 2 mama tamuma samun ciki ananne ta haifi yarta mace San kowa kin Wanda ya rasa tinda didi ta daura ido a kanta taji ta masifar San ta da kaunanta da akazo sa suna ma didi ce ta zaba AZEEMAH.azemarh ta tashi ciki gata kowa santa yake barin ma Ahmad da didi jisuke kaman tasuce su kadai, ahmad nasan azeemarh sosai dan shine yake kiranta da zeemarh.tanada shekara 1 mama murjanatu ta haifi firdausee tinda baba yaga irin San da ahmad kema azeemah yakudura a ranshi sai ya aura mai ita ko da didi taji shawaran dan Nata tayi na'am da shii.
Yanxo haka Ahmad yama Karatunshi yana aiki a breach na MTN Musa(daddy) yana 300lvl a ABU Zaria su yan biyu da Yusuf suna 100lvl sai ita zeemaeh ss3 Firdausee ss2.
Salma kuwa ita kadai ce wajen iyayanta babanta dan Kano ne Ummie kuma yar zaria tayi haife2 da yawa amma duk ba sa tsayawa sai akan salma shiyasa ta daiki San duniya ta dauramata. tin tanada shekara 10 Allah yama babanta rasuwa dagin baban ta bayanda basuyi ba dan su anceta sutafi da ita Kano firr Ummie taki basu ita dan Ummie irin matanane marasa kirki ga shegen San raran masifa,shiyasa salma ke abinda tagadama Ummie bata Mata fada Sam.kawancensu tunsuna yara dan ma nisa sukeda shiba duk unguwa days suke,ko wanansu sunada kufin asiri kumai anamai komai dai dai yanda yakamata amma suu *yanmatan* basa gani gani suke ba a masu komai...
BACK 2 STORY... "suna shiga' daki. didi tace o' ni ladidi naga takaina". ace mutane se kace haihuwar syria, renon damo". ni wlh abun har mamaki yake bani yadda'. suke sa miki ido dayawa agidan nan'. zeemerh cikin ko in kula tace". wallahi kikace zakibi nasu zasu kasheki kwananki be kareba'. tace walllahi didi kinsan me! didi tace a'a sekin fada.. tace wallahi so nake in auri attajirin namiji' wanda ya gaji da kudi'. kuma ya gaji da haduwa'. "didi tace allah zeermerh' Saboda so nake ki huta kiji dadi kizama'. *YAR GATA* hutu ya nuna ajikinki'. didi yasa wani ihu irin nayan '. . kai diwiÉ—i' _lols wai sweety_'. zeemerh ta kyalkyala wani uwar dariya tace wayaga diwidi. "haka sukasha hiransu har dare yafarayi'. sunzo kwanciya' didi" tace ita allankatafir'. yau kwadayi takeji kuma gaskia in bataciba da matsala'. zeemerh tace nikam didi' so kike ki kasheni'. kinsan kuwa da yaya nake samu yan' iskancan suke siyamin snacks innan". didi' tace zeemerh wallahi kwadayi nakeji' kuma ni wallahi kaza nakeson ci'. zeemerh ta dafe kirkirji' tace ashe zaki mutu". tace in kingama rigimar taki nadawo bara naje dakin firdausee nayi chat dina'. kamar an mintsineta tace kut'. *dana tafka babban kuskure*. don wallahi ba tantama baba ze karbemin wayana', nan ta dawo dakin tasa earphone a kunnne'. tanashan wakanta'. didi' har tagaji tayi bacci". "da safe kam as usually tana tashi'. tayi wanka tasa kayanta' . Tayi breakfast abinta ita' da didi'nta. yau yakama laraba saura kwana 3 biki saboda' su zee yan bidi'a ne". event hudu ne. "traditional henna bride' shower" party" dinner" se wedding fatiha wanda da yamma za'ayi mother's day". "tashirya tsaf abinta' takira salma ' kancewa gatanan zuw'. Salma tace toh se kinzo ina jiranki'. suna sallama da it'. tace didi kinga zanje gidansu salma daganan zamuje lalle da gyaran gashi'. Kusan 2k nakeso wallahi'. didi tace ina zuwa bara nakarbo miki'. zeemerh ta washe hakwara'. tace yawwa tawan ina jiranki'. tana fita tayi path in abba'. tana zuwa tace abubakari' sandan sikari'. dakaji kida se sikari'. ichan biyar kayi fure kayi ya'ya". shide yasan inde didi' tamai kirarin nan yasan kudi take nema'. yace didi ina kwana tana washe baki tace lafiya lau'. dan albarka'. tace dan allah bukar dubu uku nakeso'. yar kawata zatayi aure kuma wallahi tanamin abun arziki'. Shine nakeso nabata gudunmawa'. abbah yasan sarai ba haka take nufiba'. se yace toh didi yadda kikeso za'ayi miki. nan ya zaro 5k yabata'. yace ga wannan anyi kudin mota'. tana washe baki tace laaa anyi haka kuwa'. ta dungi samai albarka'. harta fito tana fita hadda tuntubenta ta karaso daki'. tace zeemerh ansamu fa'. zeemerh ta juya dara daran idonta' tace i love you so way much my heart beat'. didi tace oho miki nan ta zaro 3k tabata'. tace bara natafi nan didi tace tsaya kiji uwar zumudi'. wallahi inde aka miki lallan mara kyau sena ci ubanki kinjini ko' tace habaa didi in tamin mara kyau ai wallahi bazan bata sisinaba'. "didi tace yauwa yar' gari se kin dawo kinji zeemerh tace toh bye' "nan takama hanya ta tafi". tana zuwa taga ummie na waje tana shara'. tana shigowa tace hi ummie". Ummie ta washe baki tafara mata kirari'. itakam se dadi takeji tana wani fari". chan tace ummie ina salma' Ummie tace wallahi' yanxu ta shiga wanka". tace kai wallahi tanada matsala' ita akomai nata setama mutane delay'."nan suka fara hira sosae abunsu'. tana bawa umma labari'. suna cikin' haka sega" salma ta fito' daga toilet'. tana ganinta tazo da gudu tace yar' halak harkin isu'. tace mushiga dan allah nan suka shiga daki'.....
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
_nagode sosai da addu'an Ku Allah saka da alkharee Alhamdulillahi naji sauki_
*Biebie Dee*
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
Biebie dee bukharee da
Samrah
3⃣1⃣_3⃣5⃣
Suna shiga daki batare da bata lokaciba salma tagama shirinta tsaf cikin pencil skirt baki da cape sai tayafa mayafi a saman kanta suyi kyw su dukka.samun Ummie sukayi a kitchen sukace toh bye dakatar dasu tayi game dacewa wasai kaikune sai da suka kalle juna sanan sukace muzamu Kai kanmu dan deeja tana jiranmu, Ummie tace duk uban gayunnan ai sai amaku dariya anga kunsa ko a napep wlhy gari tin wuri kukira wani ya kaiku a mutunce zaifi sallan juna suka karayi sanan sukace karkidamu munfasa zuwa a napep indai mundawo zamubaki labari sukayi ficewarsu salma ce tace nasan deeja har tagaji da jira kirata muji zeemarh tafitoh da wayanta kenan sai ka call din deejan yashigo batare dabata lokaciba ta dauka, zeemarh tace kifitoh titi gamunan.
Tin daka nesa suke aikama junansu murmushi, salma ne tace Kai babe wlh gown dinan ya cigeni zanzo musa labule dannima naje nayi yaki zeemarh tace waini bayyi kyw bane naji ba Wanda yacene sai da sukai daria sanan sukace aike ko bakiyi makeup kyw kike murmushi tayi najin dadi
Gyra tsayuwansu duk sukayi salma tace wlhy lift zamu tara dan bazamuje NNDC moll a napep ba deeja tace shege baby haka za ayi, sundan dade kafin wani nota kiran corola_s ta tsaya karasawa sukayi bude glass yayi salmace ta matso kallanta yayi yace *YANMATA*sai ina sai da tajuya ido sanan tace wafroad zamuje yace wajen ina tace NNDC moll Yace kushiga mana salma ce ta bude gaba tashiga yayenda zeemarh da deeja suka shiga baya batare da bata lokaciba suka fara tafiya.
Kallan salma yayi yace ya sunan sai da tayi murmushi sanan tace salma, daga ido yayi yana kanlan su zeemarh ta mirror din motan yace kuma suka fadamai yace nice names ni sunana Kabeer tahir ina aiki a UBA bank duk sukayi smiling sukace nice haka sukai ta hiransu kadan kadan har aka kawo.bayan yayi packing ne su zeemarh suka fita ya kalle salma yace please help with your number sai da ta juya ido sanan ta ansa wayan tasamai number din. Karasowa wajen kawayen nata tayi tana murmushi tace kuji min Kabeer dinan wai in mungama nakirashi yamai damu zeemarh ta harare ta tace yana hauka ai muna gamawa wani lift zamunema nasan hanyanan sai munsamu Wanda yafishi deeja tace wlhy karkiwani kirashi
Suna nufar kofar tabude kanta suka shiga zeemarh tace wow dama mai wajenan ya aureni deja tace kindebo da zafi aini da zansamu mai kaikoni shopping wajenan sai ya raina kanshi salma tace sa a ranki har kinzo wlhy duk suka sa daria haka dai suka hau *lifter*din da zaikaisu second floor shagon saloon din tinkafin su shiga suka gyra mayafi da takun tafiyansu su a lole big girls *lol*suna shiga suka taddata nussy,billy,Amiera kaita,hawwee dadai wasu friends dinsu nan suka samu waje suka zauna bajimawa sai ga Farty tashigo nandukasu suka zauna sunata hira Farty da Amiera kaita sai snap sukeyi Ana posting.
Nandai akafara mawasu lalle wasu kuma gyran gashi su salma dai sai kanlan Amiera takeyi tana daukan picture lallan hawwee a phone dinta,a zuciyanta tace mama soon ko iPhone 5s ne wlhy.haka dai akaita lalle da saloon har kusan 2:30 chansai gawata budurwa tashigo bayan ta gaisa da ma'akatan wajen taje tasamu kawayen amaryan da mara'anta duk suka gaisa sanan tace ina fatan ba Wanda yabiya kudi sukace no tace yawwa bamuzata zakuzo dayawaba shiyasa bamufada ba kyautane ango yabiya ni cousin sis din zee ce sukace wow sanan tacigaba da cewa akwai wata mai lallen a gidama Inda mai soo
Basubar NNDC ba sai after 3 gida ko wanansu zatayi dan dauko kaya dan da yanmanan za'a fara shagalin bikin.
"dayake kowacce. Lokacin da suka gama gwada dinkinsu' suka bawa deejah' ta tafi dashi' saboda sunaso su shirya achan gidansu' . Zeemerh tace didi kinga bara inzo inje gidansu deejah' achan zamu shirya". didi tace toh' yar albarka'. kai masha allah me lallan nan ta iya kunshi sosai' kai É—iwiÉ—i da wankanki' har nagama hango irin kyaun da zakiyi' tace allah didi tace wallahi. tace bara kiga nikam na tafi' tana fita daman already salma na gidan'su deejer. tana zuwa tace dudes ya de' sukace wallahi kina bata mana lokaci kinsan zamu shirya muje. gidan makeup' kuma kinsan su amierah nachan ko' sukace please i don't want complain ' muyi abunda zamuyi please'. "nan suka dauko wani gown pick sai suka daura blue cape mai kyw sunyi kyw ba karya bawani heavy makeup sukayi ba acewansu sai gobe wani uban high hll shoe's dukasa sunyi masifar kyau dukkansu deejar ta dauko samsung' s6 edge' data'aroshi wajen wani saurayinta tace hi guys look up' nan tashiga daukansu selfie. wallahi yayi' Nan ko wacce tadauki black veil suka yafa a saman kansu suka fito' suna fitowa sukaga ummie' in deejer sukace ummiezamutafi gun bridalshower tace okay' come back safe' nan deejer ta dawo tace' ummie please i need some cash' ummie tace bakya gajia wallahi nan ta zaro 3k tace here you go' ta kuma ciro 3k tabata tace kibawa friends inki' tace wow ummie nagode sosai' tareda hug inta'. dayake mijin zee yanada kudi sosai' haka yabada 100k na friends nata amusu make'up'. cause su goma za ay'wa' nussy'billy'amiera kaita'hawwe' khady'farty'ayusher'salma'deejer'zeemerh'. ita kuma nata *JOEY'S GALLERIA*joey kawai zatama bridal in 350k na four day's.suna fita deeja takira wani saurayinta tace munfitoh anashi side yace muhadu a titi haka suka karaso titin ba jumawa sai gashi ya karaso nan suka dau hanya bayan sungaisa dasu zeemarh.basu tsaya a ko ina ba sai malali GRA a wani katafaran gida yayi parking,bayanso salma sunfita ya kalle deeja yace baby wani time zandawo saida tawani bata face tace karkadamu duk yanda ake ciki i'll let u kwn yace oky sukai sallama yajaa mota yatafi karasawa wajensu salma tayi suka shiga gidan,suna shiga su side din zee sukayi nan suka taddasu hawwee, nussy nan sukafara shewa Ana kashe salfie zeemarh ce tayi magana tace ina amaryan ne Amiera tace suna side din mommy Ana makeup muma ga missmienarh chain tanama su Farty dan itace zatama friends and relatives salma tace nice 1 damage inasan makeup dinta deeja tace ta iya ai suna cikin hiranne wanan buddurwa dasuka hadu wajen saloon tashigo da fara'arta tace OMG babies kunyi kyw wlhy suka washe baki suna thank you Chan tace kuyi hakuri dan allah anfasa using gown n cape yanxo pincil skirt ne ko trouser pick sai Riga blue Amiera kaita tace no pee nawa Zamu bada yanzo yayinda su slma ciki yayuya dan bawani enough money a hannusu ba amira tace baby talk sai da tayi smiling sanan tace you can call me haneefa, amira tace oky nice haneefan tace karkudamu kyuta ne da angama ma mun makeup sai yazo side din mommy ya ansa man su salma akawani basar wai oky( lol )
Saiwajen 5:30 akafara evant din amarya zee tayi mafincikin ganin friends Nata,zee tayi kyw sosai joey tafitoh da ita ba karya wani shegen gown tasa white color har qasa sai head baby pink sarkanta da abin hannunta duk babypick ne sai wani uwan hill data hau ni wani Abu tadaura kan gown din an rubuta *bride to be* ajiki amarya zee tayi kyw har baza iya fadaba haka friends dinta da cousins nata mssmienarh tafitoh dasu waje yasha decorations yayi kyw shima pink and white nan akaita cin snacks da drinks... Bla. bla.bla ga music na tashi wakokin su wizkid,devido,tecto dai depphotos sai kashe pictures shima yakeyi sauransu su zeemarh sai kashe pictures akeyi kowa sai shagalinshi yakeyi hakade akaita bidiri har wajen 8:30 shima sanarwa akayi ina mai tafiya ga motoci ango ya aiko nan fa su zeemarh,salma,deeja nussy,hawwe suma amarya salma da sauran friends naso dandai su ba drive ne dasuba.
Suna barin wajen taron nussy tace kowa yashiga mota shidaya bikine na manyaa muma bamusan Wanda zamu chafko ba nan duk sukayi daria suka fitoh suna ma juma sallama sai sun hadu wajen kamu.
Waccansu mota daya tashiga wai kosuma zasu danko mai cash(Lol) haka kowani abokin angon yakaisu gida da sallaman sai sunhadu gobe...
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
Biebie dee bukharee da
Samrah
3⃣6⃣_4⃣0⃣
Zeemarh na shiga ko cire takanmi batayi sai zubewa datayi kan gadon didi tana wani shegen murmushi didi ta kalleta tace lafiyanki kuwa kishigo ba ko sallama bare sannu da gida zeemarh tace baza kigane ba didi tace gidanku dabazan ganeba daria zeemarh tayi sanan tace mai da wukar, saida tacire takalminta ta jawo kayanda tashigo dashi tashiga firfitoh dashi kallan didi tayi tace kiga Inda akee biki murmushi tayi sanan ta cigaba dabama didi labari komai didi sai washe baki takeyi snacks dinda zeemarh tazo dashi suka baza a plat sunaci ragowan zeemarh tace zataba Firdausee. Saida sukagama hiransu wajen 10pm san zeemarh ta tashi tashiga toilet tayi wanka gami da alwala, bayan tasa rigan baccinta sanan tajewo hijab din didi tashiga sallahn da ke kanta, tana idarwa ta kwanta gami da tunanin yanda gobe zai kasance.
Abangan deeja da salma ma hakance ta kasance, Ummie salma tinda taga kayanda salma tazo dashi tace kyw ta akabasu banda da snacks da dai sauran abubuwanda akara ba ta rude sai addua take yi kema Allah hadaki da Wanda ya fina zee salma ta ce amiin ummie.itako Ummien deeja irin I don't care dinnance tadai cemata kar ta debu Mata fakara'u allallalurati haka kowa ya kwanta da cin burin gobe.
Tinda sassafe zeemarh ta tashi wanka tayi tashirya cikin wani red material fited gown dinkin yayi kyw sosai ya zauna acjikjnta das, dakin mama tanufa dan gaisheta tashiga da sallama neman waje tayi ta zauna sanan nafara gaisheta mama ta ansa ba yabo ba fallah,zeemarh ce tace ina Firdausee sai da mama ta kalleta da kyw tace yau Friday tatafi sch ke kibar zuwa ai zeemarh tace aa mama ba a komai sosaine kuma kinsan mune zamuyi waec mama tatabe baki tace da kyw ai saida zeemarh ta gyra zama sanan tace mama dama bikin Zainab ne yazo yau *kamu* gobe daurin aure da dinner sbine nazo nafadamaki kiroqi baba na kwana, harara mai lafiya mama ta sakar Mata tace bakida hankali gara kitashi kibar wajenan tinkafin babanku aminu yaji dan babanki ma nasan shi hadda duka zai hadamaki tashi tayi tafita ta na kuka, Karo taji tayi da mutin tana daga ido taga Ahmad tanbayanta yashiga yi mai yafaru banza dashitayi tawuce side mama murja yayinda Ahmad yashiga dakin mama, bayan ya gaisheta ta ansa cikin fara'a yake tanbayanta mai yasama zeemarh nan tafadamai koshi bai Goya bayan tajee ba yarasa mai ke damun zeemarh.
Tana shiga dakin mama marjan sautin kukanta ta Kara jin kaman kukane yasa mama murja fitowa daka bedroom ganin zeemarh tayi sai kuka takeyi tanbayantayi cikin muryankuka ta fadamata kalleta tayi da kyw sanan tace gara kiyi shuru tinkafin banku ya fitoh yaji wanan magana dankinsan ba karamin aikinshi bane yahanaki zuwa bikin gaba daya ko ai zeemarh tinda taji mama marjan tafara magana tashare idanunta tafida binda mama murjan tayi da kallo zeemarh duk ta chanza halinta tasama wata iri wani lokacin intana abuukamar yar masu kudi ko yaran FGC dinne suka chanzata oho.
Dakin didi tashiga tanacewa duk sunki yanda didi tace ai nafadamaki kee nima basan kwananan nakeba hararanta zeemarh tayi sanan tafara cin idomie dinta.sai wajan 11 tafitoh dakin mama tayi tamata sallama batare da ta ansa ba tace karki Kai dare toh kawai tace anranta tana cewa sai kungani ai kawai,dataje dakin mama murjama haka tacemata akula da kyau kar akai dare haka tafita gdan tana gananan maganganu Wanda bamusan metakecewa ba.
Awaje ta ganshi Kai tadaga sama irin ita bata ganshiba murmushi yayi ya karasa Inda take yace shiga na kaiki sai da ta turo baki gaba tace gdansu salma zani dakachn zamutafi yace no pee shiga mujee.
Tana shiga tafa kwallamata Kira amaimakon salma tafitoh sai ummiece ta fitoh tana washe baki Kai yar tawa tahadu murmushi tayi kadan tace ina salma wai Ummie tace tana ciki muje.suna shiga taga salma ko shiryawa ma batayi ba zamatayi bakin gado batare datace komai ba salma ta kalleta tace yane Saki tajaa sanan tafara ba salma da Ummie labari salma tace yan gdanku Nada Marsala ummie tace dan ubanki da kina Kano kema ai dasai kinfita matsalan doguwan Riga tasa sai veil a saman kanta Ummie tace ni bangane ba bazakusa ankon bane wai shikin kosawa salma tace toh ba sai 4 za afaraba jan hannun zeemarh tayi tace muje dallah Ummie tace adawo lfya. Kodasukafita saida akabiya aka dauko deeja sanan suka nufa malalin gdan bikin.yau zeemarh ce ta ara phone din Ahmad bayan ya saukeso iPhone6 ce, suna shiga gidan Inda a kaba kawayan anarya suka nufa basu tadda yan group dinsu ba yawancin mutanandake wajen cousins din Zainab ne sai yan scienceB class mate dinsu haka dai akaita hira da ciye2 daukan pictures su zeemarh har anyi kawaye cikin cousins din Zainab sunyi sallan badadewa 1:30 missmienarh tazo dan farama friends n relatives makeup amaryama suna side mommy anfara Mata hakadai friends keta zuwa anata makeup sai wajen 4:30 bayan suyi sallah sanan akafara shirin tafiya wajen *kamu*Inda za ayi a *ceremonial canopies* dake Kaduna. Zeemarh tayi kyau cikin ankonta dikin yayi ba karya *yanmatan* sai yaba dinkin suke hadda amira kaita salma matayi kyw haka Deejaa kowama yayi kyau haka aka shiga daukan pictures Inda zakuga su zeemarh a pictures dinan karyane kuce suma bayan ran masu kudin bane.5:00 suka isa wajen sai da suka jira isowan amarya da ango,amarya Zainab tayi kyau ba dan kadan ba,haka suka shiga hall din Wanda yasha decorations.
Zama amarya da ango sukayi sanan friends suka sauna a kasa Inda suka bada ma'ana sosai hakadai akai ta shagali ga abincinan sai Wanda kakeso zakaci dipphotos sai kashe hutuna yakeyi sai ana gab dagama event din friends din ango sukazo nanfa aka shiga liki zeemarh,deeja,salma dasauransu naganin haka suka fada fagen rawan kaman ita yake jira nan yashiga Mata liki Ana haka phone din hanunta yakawo haske alamun Ana kiranta fitatayi a fagen rawan tayi wajee...
© ~biebie Dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
NA
Biebie Dee Bukhari da
Samrah
4⃣1⃣_4⃣5⃣
Fita shima yayi koda yafitoh baiganta ba sai waige2 yakeyi.itako tana fita da dauki wayan mama ce ki cewa hala kwana zakiyi cemata yayi wai sina hanyan dawowa,tana gama wayan da mama kashe phone din tayi gaba daya wai kar adameta yaune kawai takeda guarantee dan tasan gobe ba barinta zuwa dinner zasuyi ba. Yanyan da zata maida ta hall din tayi har ta wuceshi yayi figir yasa gabanta ta goce yakuma shan gabanta cikin muryan iyayi tace lfiya cwayi baby kniyi kyau kinganni kaman baki ganeniba kinyi banxa bakinsan tin jiya naketa nunaninki ba tsayawa kawai tayi tana kanlanshi takasa cemai komai a wani bangaran kuma mamaki takeyi kamar wanan wai yana tunanunta tsayuwanta ta gyra sanan tace mai zancema toh saida yiyi murmushi sanan yace am *suraj*U saida ta juya idanu tace u can call me *zeemarh* uace wow nice name suna tsaye sai ga salma tafitoh ita da wani karasowa Inda suke su salman sukayi *suraj* yana smiling yacema *annur*meet my baby *annur* yayi smiling yace nice 2 meet u *zeemarh* tace nice 2 meet u too tanbayansu sukayin ko yanxo xasu tafi gida *salma* tace yes komawa ciki sukayi Inda sukama amarya da friends dinsu sallah nan zeemarh ke koroma su nussy, deeja, hawwee bayani daria sukayi deeja tace kuje kawai muma sai munyi duk yanda akeciki zamuyi chat haka suka fitoh da uban jaka a hanayensu Wanda akabasu na biki kayane a ciki dam.
Babu bata lokaci kowa yashiga Motan saurayishi sai gida 8:30 suka karaso gdan exchanging number sukayi sanan suka rabu. Haka *zeemarh tashiga gida dakin didi tanufa direct anan ta tadda su mama da mama murja, Firdausee na duba wani littafi da sallama ta karasa duk sukace sai yanzo banda didi nan zeemarh tashiga jero karya da ratse2 mamatace Allah shirya tana shiga ta ajee kayan hannunta tafada toilet wanka tayi da alwala rigan banci tasa tashiga yin sallanda ke kanta tana idarwa tafitoh waje da jakanda akabata a biki nan tashiga zazze abinda ke ciki tana numama sumama Allah yabasu zaman lfya sukace yayinda didi tarika kuranta abin zeemarh nadabada labari duk suru sumama sukayi dansunsan halin surukartasu.swiss atanfan dake cikin jakan zeemarh ta dauko taba Firdausee, Firdausee taji dadi sosai sai wanen 10 sukamata saida safe.
Daki sika shiga didi da zeemarh nanfa zemarh taitaba didi labari hadda Sabin saurayinda tayi didi tace Ahmad fa zeemarh ta bata fuska tace shikenan dan amin miji kuma bazN yi Samari ba, didi tace maida wukan nagane.chatin tafara Inda su deeja kebama su zeemarh labarin samarinda sukayi suma sai tsara yanda zasuci kudi sukeyi 11:00 sukama junasu sallama suka sauka online har ta gyra kwanciya wayanta yafara ringing tana dubawa taga *suraj*ne gyaran murya tayi sanan ta dauka sai after 12 sukayi sallama.
Yau Friday daurin aurene sai dinner da dare Wanda tasan itabazuwa zatayiba.duk Kansu a gidan bikin suka hadu kasancewan kowa saurayinta yazo ya dauketa, sunyin kyau sosai haka amaryama anci ansa anata pictures sai after 6 akazo daukan amaryan daka gidanta a wuce dinner.zeemarh, Deja,salma,nussy,hawwee duk motan samarinsu sukabi danzuwa gdan amarya,gida yayi kyw ba karya ankashe kudi komai mai tsada ne, bata Dade sosai ba tamusu sallama tatafi yanan duk ta ansa numbers din Sabin friends datayi.
Bayan ta zauna kalleta yace nima bazani dinner ba tinda baxakiba saida ta ware idanu tace why smiling yayi sanan yace kinaso aita kallona ko murmushi tayi sanan tace nop
Kallan tayayi yace ina mukayi tace gida, sai da yabiya ta salwa kitchen yamata siyya sanan ya ajeta a uguwansu
Bangaran su salma kuwa ansha lace dikin Riga da skirt suyi kyw sosai amaryar hartafi kukin yin kyau haka angonta ma sai 12:30 akatashi duk gidan amarya duka dawo,a daran salma da deja sukai tamasu sanding pictures dinda sukayin dan sukadai a yan group din nasu sukaje dinner
Washegarin budan Kai sai 4 zeemarh, nussy,hawwee sukazo gdan amaryan wajen 7am Anty Xee tashigo tace toh anriga ansallameku ga kudinku man na friends 350 yana hannun haneefa duk fitoh wasukayi Inda akaraba kudi kowannansu yatashi da 50k haka sukarbar gidan kowa najin dadi.yau basu nema samarinsuba dan so suke su tada kafin su Isa GDA salma tace waya wlh zan chanza zemarh tace bakida hankali ai su suraj ne zasusai mama waya nussy tace Ashe kingane deeja tace Inda zakuji tanawa mubari ran Monday inmundawo sch muhadu gdansu salma muyi magana duk sukace bazasuzo sch ba kawai suhadu gdansu salman 2pm adaidai nan nussy da hawwee suka sauka yayinda su zeemarh akakarasan dasu drop din taxi duka dauuka su big girl...
~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
® *PURE MOMENT OF LIFE WRITES*
Biebie dee bukharii da
Samra
4⃣6⃣_5⃣0⃣
Haka sukai ta hira har suka Isa GDA. Ummie Salma taayi farin ciki da wanan kud'i da akabasu haka Ummie Deejama Zeemarh ko Inda zakuga didi sanda Zeemarh take nunamata kud'inan sai kunsha mamaki addu'a taketa zabgama family Zainab angonma yasha ba adadi. "haka rayuwa tacigaba da tafiya. yau ta kama monday tun da safe data tashi Zeemerh tace' didi zanje school didi tasan anya ba wani abu Zeemerh zatayi ba. se sauri sauri take nan tagama shirinta tsaf tana fitowa tace didi dan allah ki' karbomin dari biyar so nake nasai math sets nawa ya lalace kuma da transport didi tace toh yanzu ya za'ayi? Zeemerh tace ki karbomin gun abba ko yaya ahmad'. didi tace toh bara inje in gwada sa'a. tana fita dedenan taga Ahmad', yace didi se ina? Ta cono baki tace ahmadu wlh dari biyar nakeso' zan sai takalmi zanbawa wata jikar kawata'. Ahmad yace to didi gashi' nan yabata kudin. tana shigowa Zeemerh daman tagama hada kayan da zatasa agidansu salma' tacire book in jakanta tasa kayanta nata aciki. didi tace gashi nakarbo miki' Zeemerh ta washe baki ta karba' tare da cewa didi to 8:00 zan makara sena dawo. didi tace adawo lafiya' tana fita tayi hanyar gidansu Salma'. nan taga ummi tana dama koko' Zeemerh tace Ummie ina kwana Ummie tace lafiya lau yau kuma se ina Zeemerh tayi fari da ido tace wallahi' so muke mu wanki wasu abokanan mijin Zee. ummie ta bude ido tace' ke dan allah' zeemerh tace ga zahiri kina gani kuwa. tace zauna nan Zmmie. nan ta shiga dakin Salma ta tarar da ita tana bacci' itama cire hijabinta tayi' ta hau bacci abinta. sau wajen 11:00 suka farka nan salma tace ke Zeemerh kice kinzo kinganni inta bacci tace nima wallahi baccin nayi nan tace bara naje nayi wanka'. Zeemerh ta ciro wayanta don tayi chat tana hawa online taga suraj yana online nan ta chanza dp don kada ya rainata tayi making story a whatspp inta. " hi baby ya kike " steady you. "yajin dadi ya gida' ya gajiya kuma ya school'? "cool wlhm "wow nice dp yayi kyau sosae bae'. "oh rily i knew' anyway thank's. "please! bae inason ganinki yaza'ayi"? "eyh may be yau cause' zanje restaurant' inason cin shawarma da hot dog' burger. baker namu yadena zuwa. gashi oven inmu' yana burning mutum. " eyyah oven na burning glowing skin princess' ina "don't mind i will' manage'. "yace nazo nakaiki?'. "no thank's driver'n mu ze kaimu don't worry' "yace wani time' zamu hadu?'. "tace emm 3:00pm prompt'. "yace tom se kinjini ko'. "ok bye se anjima "Suraj kam yana mamaki aransa yadda Zeemerh take da class' gata daga ganinta yar masu kudi ce'. wani lokacin har tunani yake anya bata fishi kudiba' cause yadda yaga duk da ya'yan' masu kudi take harkanta koda bikin zee '. "salma ce tashigo' yayinda zeemerh take' kiran deejah saboda yanxu wajen 12:40. ke wai dan allah yaushe zaku fito ni wallahi har' nafadama suraj' res zanje' kuma gaskia haka zakuyi' sede kunzo. nan salma ta karaso tace manyan kasa' iyayan karya yade Zeemerh tace ke ki shirya mana. nan salma ta shirya tareda kiransu Nusy. wajen 1:20pm duka suka iso. nan suka amince da zancen Zeemerh chan Zeemerh tace toh yanzu wazai kaimu saboda kada muje already suna chan suzo su hangomu ana juyemu a taxi kinga kuwa ba kanta nan suka sa dariya duka'. Zeemerh tace ke Salma ina kabeer tahir na UBA. ki kirasa nan sukace kai kawarmu wallahi kina kamshi muna binki' da humra. nan salma takirasa daman yace yanxu yadawo gida mid break' tace toh godia nake. sunsha hirarsu 2 nayi sukayi sallama suka fice dede bakin titi yazo cikin wani _benz 250_ ash nan salma' aka shige gaba har suka karaso rest' in. ya hadu iya haduwa daman daya ajiyesu ya ciro 5k yabawa salma'. wai koda be dawoba tayi transport' tafito tana godia. "suna shiga kowacce ta kama table me mutum biyu ta zauna kowa ya fadi abunda za'a kawoma. seku rantse irin yayan attajiran nan ne hutu yagama ratsasu. nan zeemerh taga kiran Suraj ta daga yana tambayan wani direction take. suma sauran suka kira samarikan nasu . suna zuwa sukace gaskia abin table' innan yayi kadan we need more. da za suce a'a se kuma sukayi shiru . Annur ne yace hi suraj wallahi shisha nakeso i need it' . nan salma ta waro ido' Suraj yace then?. yace bara zan karbo' nan yaje ya karbo Suraj shima yace guy dan sammin nayi hat smoke style. sukasa dariya duka' suke sunce baza su shaba. cause suna tsoro. (biebee dee da samrah) mukace kuna tsoro kuka zonan din?. haka sukasha hirarsu se wajen 6:00pm sukace zasuje gida haka su suraj kowa yadauki fiancee' nasa. yakaita gida duka sunce zasuce extra lesson suka tsaya saboda ankusan fara SSCE. haka kuwa abakin titi suka ajiyesu zeemerh taje gidansu salma ta chanzo kayanta tayi gida. koda ta shiga taga didi na alwala tace kai mutumin nan allah ya saka mana ace wai beda method of teaching tun dazu yake mana abu daya fisabilillahi'. didi tace lafiya tace wallahi kinga didi' wani dan iskan malamin mune yamana wani wawan calculation wallahi har yanzu ban gane equation innan ba mshcww' didi tace ai malaman birnin nan basuda kirki ko kadan' addua zaki tayi kawai' abincinki yana kwano zeemerh tace me akayi' allah sa ba tuwo bane. didi ta 6ata fuska tace jalaffffttt akayi' zeemerh tayi daria tace se kace yaki'. aranta tace chab' nayi dam mezanyi da wata jallop' ana zaune kalau' akai kasuwa.
Kwanciya tayi tana tunanin yanda zata chanza phone, dan shi'ne damuwanta, zubur tatashi daka kwancen phone dinta tajawo ta shiga kiran layin suraj bai'yi picking ba har yagama ringing tsaki taja mtswww.
Instagram ta shiga tana ganin pictures, picture wani handsome guy tagani an'sa a *naija peoples*nan tashiga account dinsa kasancewar anyin tagging dinshi batare da 'bata lokaci ba ta shiga liking posts din'shi sosai ya kasheta dan ya ha'du ba karya fresh guy ne ba na wasa ba. M.farooq sai nanata sunan take tana murmushi.
DM tashiga dan yima wa'yanda sukamata text reply. Request message tagani tsaki tajaa sanan tace duk kuyi kugama wlhy indai baku ha'du bah ko ba cash ai ba kanta, nan dai tashiga duba kamanin su ba laifi duk taga da abin Arziki duk tamai damasu da 'hey.
Call din nussy ne ya shigo
Haffa
Nussy: when zamu kasuwane?
Zeemarh: muyi chat ta group plx.
Nan suka shiga chatting,already dama su Deeja na online. Sungama yanke Shawa'ran siyan kayan sawa da kudin, Zeemarh tace zama amira kaita maga ta gaimu wajen matan da take siyan kaya wajenta a uguwan rimi, dan bazamu siya made in Nigeria ba, duk sukayi daria.salma tace gara tasan muma bana wasa bane....
~biebie dee~ 07039732859 ~samrah~ 09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
® *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*WRITING BY*
biebie dee bukarii&
Samrah
5⃣1⃣_5⃣5⃣
""""""""Haka dai sukai ta chatting daka k'arshe sukayi sallama, duk suka sauka online. Ahmad ney yashigo d'akin da sallama cikiciki ta ansa tacigaba da Danna wayanta,bayan ya zauna kallan ta yayi da kyau sanan yace Zeemarh kina ganin kin kyauta kenan? hararanshi tayi ta gefan ido sanan tace danayi me fa,zamanshi ya gyra sanan yacigaba da cewa ina ganinki da Samari da yawa kwna biyu kuma kinfi kowa sanin hakan baikamata ba, banza dashi tayi game da mikewa tace kacigaba da addu'a.tana gama fad'ar haka tayi waje abinta.Ahmad yabita da kallo a ranshi yana cewa mewanan yarinyan ke nufi ne.
Yanan zaune a d'akin sai ga D'idi tashigo, tsayawa tayi turus Nata kalanshi sanan" tace Kai kuma lfiya? yace wlhy" Zeemarh na Neman samin damuwa"D'idi ina yawan ganin ta da Samari kwana biyu nayi magana kuma wai nacigaba da addu'a, inaga su baba zanma magana kawai,D'idi ta kalleshi da kyau sanan tace kowa yad'ade dasanin Azeemarh matarkace d'an haka karkadamu, kuma inbayi addu'ar ba kuka zakayi ko mai" Ahmad yayi dariya yace hakane kakus "dan bani buta nayi alwala ankusa sallah.
Itako Zeemarh tabarin d'akin d'idin side din mama tashiga bayan ta gaisheta sanan ta wuce dakinsu, anan taga Firdausee sai note takeyi tsaki tayi sanan tace kedai kam baki gajiya da hada ido da books ne daka rubutu sai karatu, Firdausee tayi murmushi batace komai ba,Zeemarh ce ta gyra zama tace dan aje book dinan nabaki labari Firdausee tace yawwa dama nayi missing naki wlhy smiling tayi tace kinaji ko, nan tashiga bada labarin haduwar tada Suraj sai da Firdausee tagaji tas tace yaya Ahmad faa, Zeemarh tawani harareta "tace nacemaki auran Suraj zanyi kawai kudi zanci yanda *yanmata*keyi" Firdausee tace duk daka kinsan dai in yaganki dawani bazaiji dadi ba," Inda nice wlhy bazan kula kowaba tinda inada miji na a hannu Zeemarh tamata kallan bakida hankali sanan tace "kina da Matsala tashi tayi tabar dakin ,yayinda itakuma Firdausee ta shiga toilet danyin alwala.
Itama datakoma d'akin sallah tayi, tana idarwa tajawo phone dinta tahau chatting da friends Nata nan suka yanke shawaran Friday zasu siyan kayan.tanan zaune a wajen aka Kira sallahn isha nan danan ta kabbara ta tashi, d'idi tace akawo abinci "Zemarh tace ni wlhy nakoshi" didi'n takuma cewa dakikaci mai? baki taturo
"D'idi tace toh Kira yayanki yasiyo maki wani Abu" ai d'idi bata gama rufe bakiba tafita
D'akinshi tanufa baya ciki,kawai tawuce side din mama murja bayan ta gaisheta tace mama dan Allah yaya fa, mama tace k'irashi mana,nan tashiga k'iranshi yana d'auka tafita tabar dakin mama murja tabita da murmushi. Kashewa tayi dan bata jinshi, side mama tanufa nan taganshi zai fitoh karasawa tayi" tace yaya Kai naketa nema" yayi murmushi yace gani ai" tawani marairaice fuska tace wunwa nakeji "
Cewa yayi karkiyi kuka ga abunan nasiyo, rakani na kaima mama sai mukoma side didi," bayan sunkai ne suka nufi side d'idi anan suka baje anata hira sai 10:00 Ahmad yamasu sai da safe yawuce.yanafita wanka tayi tasa kayan baccin ta tajawo waya tashiga Instagram nan taga abin mamaki *M.farooq* yamata DM d'adi taji sosai nanfa suka shiga chatting sai kod'ata yaketa itako sai dad'i takeji basuyi sallamaba sai da ya ansa digits dinta, ranan baccin murna tayi dan tanasan taga tana hurda da fresh guys batasan talakawa Wanda ko crdt din 200 bazasu iya turowa ba, Allah Allah take gari yawaye intaje sch tabama friends dinta labarin *M.farooq*.
D'awuri tatashi taga shirinta tsaf tanufi side mama dan gaisheta,side mama murja tafara shiga anan ta tadda Firdausee bayan su gaida su baba ya dauko kud'i yabasu a nan take fadamai sai 6pm zata tashi ita sabida waec lesson dasukeyi ku'di yabasu suyi godia suka nufi dakin mama Zeenarh ta gaisheta, sanan suka Mata sallahma suka fitoh.
Sunyi farinciki sosai da ganin junansu, sai da akafita break sanan Zeemarh tafara basu labarin *M.farooq* "Deeja tace Allah sa dai yanada sakin hannu" Salma tace inma baidashi ba sai ki shareshi ba" Nussy tace mai akeyi da tsiya" "Hawwee tace wlhy kuga dai bikin Zee ga mijinta bawani babbba amma akwai abin" nan duk sukasa daria.
"Salma ce tayi maga kunfa San yau sai 6mp muda gida dama munzo da waya mukira su Annur sukawo mana wani Abu Zeemarh"
tace nazo dashi zankira M.farooq ya kaimu wani waje" ubanme ake a lesson din hawwee "
tace bafa kutaba ganin juna ba"
"Deeja tace komai system ne fa "duk sukasa daria Amira kaita ce ta karaso tace "kuna jin dadi fa ankoma class kunan abin Ku, "Nussy tace mungaji ne" Neman waje tayi ta zauna tace babies akwai wani birthday da cousin Dina zatayi next week zakuzo ai," salma tace why not" nan Amira tashiga fadamasu iri Mayan yaranda zasuzo, dan gara kushiya da kyau Zeemarh "tace inmunje siyan kayan Friday sai muduba na birthday dakanan. sai after 11 suka koma class...
0 comments:
Post a Comment